AUREN WATA UKU.

Author :  Sameena Aleeyou… Category :  Love

Chapter   40 / 95

117K to 120K   out of 283.8K words

ne cikin wani scent da mutum ke amfani dashi slowly yake lalata lungs d in mutum ba tareda an ankara ba. Shi irin wann guban anfi amfani dashi ne idan ana so mutum ya samu slow and painful death. Fortunately guban baiyi wani tasiri jikin matarka ba. But we can t say she s completely out of danger har sai mun mata minor aiki a lungs d insa munyi flushing sauran wann guban to prevent it from spreading. Muna buk atan saka hannunka Shiyasa na buk aci ganinka a sirrance. Sann abu ne da Ya danganci criminal act kaga dole ai taka tsantsan tinda ba a tantance waye perpetrator din ba. Koda tana k ark ashin kulawarmu a asibiti rayuwarta na cikin had ari Har sai an kama mutumin dake k ok arin ganin bayan rayuwarta.

Shiru Haidar yai Zuciyarsa Ya kasa aminta da abinda Likitan nan ke fad i da maganar da yaji Mommy tayi cikin waya. Idan ya had a maganan Mommy da maganan Likitan nan. The whole thing yanada alak a da turare kaman yanda yaji Mommy tace sann ta ambaci mutuwa a ciki. Ga turare ga mutuwa. Ga kuma abinda Dr ya sanar dashi cewa anyi poisoning yarinyar ne ta cikin turare. Toh idan Har Mommy kashen yarinyar takeda niyya meyasa ta aura masa ita.? Meyasa zatai poisoning d inta.? Shin kodai Mommy shi take so tai poisoning shine ta b ullo ta wann hanyar ta aura masa wann yarinyar ta saka poison din cikin turarenta dan shima ya shak a su hadu su Mutu gaba d aya tinda gashi ta matsa sai yazo ya zauna da yarinyar. Shin wann shine shirin Mommy na k arshe akan shi ta kashe shi ba tareda kowa ya zargeta ba.? Shin har haka Mommy ke masa k iyayya.? Shin Anya Mommy ita ta haifeshi.? Anya shi d aya ne daga cikin wann ahalin.? Muryar Likitan ne Ya dawo dashi daga duniyar tunanin da Ya tafi yanda Likitan Ya d an murmusa dan dik shi a tunaninsa Haidar tunanin aikin da za ai ma matarsa a lungs yake kar aje a tab a mata lungs dinta sabida sanin Had arin irin aiki da Ya danganci organs.

 Look Engr. It s just a minor surgery. We call it Minimally invasive thoracic surgery. Ya d an numfasa kafin yaci gaba  Is a way of performing surgery in the chest through small incisions, without making large cuts in the body, and it does not require spreading apart of the ribs. We use camera and instruments to get to the lung through small incisions in between the ribs. Kaman ma ba ayi wani aiki ba haka jikin matarka zai zauna. But it s necessary a dakatar da guban daga yad uwa cikin jikinta. Ya k arashe yana mik a ma Haidar pen da form.

Haidar ya jinjina kai a hankali kafin ya karba yai signing a yanda aka buk aci Ya saka hannu. Har lokacin ya kasa yarda da abinda ke faruwa. Ya dubi Dr yace  Dr I want this to stay between us please. Ban jima da dawowa k asar ba so bansan waye ke farautar rayuwar matata ba da kuma dalilinsa. I need to investigate first.

Dr ya jinjina masa kai  Bakada matsala Engr. If you excuse me. Zan koma bakin aiki.

Haidar ya jinjina masa kai kafin suka mik e a tare suna masabaha cikin mutunta juna.

Sanda Haidar Ya fito ya iske Mommy da Anisa duk sunyi tsuru tsuru alamun suna jiran ba asi. Babu ya Mommy. Kallo d aya zaka mata ka fahimci a hargitse take. Ta k araso da sauri tana tambayarsa Ya jikin Ummul mai Drs suka ce.?

Haidar bai kaiga bata amsa ba dan har lokacin mamakin matar yake Wanda Ya girma ya sani matsayin mahaifiyarsa.

Wayar Mommy ne yai ruri Daddy ke kiranta nan ta matsa gefe tana amsawa dan ita Har ta mance ranan Daddy ke dawowa Nigeria.

Bayan ta Ida wayar ta dawo garesu tana duban Haidar Wanda ya tsareta sosai da ido kaman mai tuhumar ta.

A d an daburce tace  That was your Dad. Gaba d aya na mance yana hanya sabida tashin hankalin nan da muka tsinci kanmu ciki. Driver yana hanya zaizo Ya tafi dani.. Yanzu yarinyar ce bansan da waye zamu barta ba.

Anisa tai karaf tace  I ll stay here with her.

Ga mamakinsu muryar Haidar suka sinkayo  No, I ll stay with her. Kuna iya tafiya Mommy. After all, abinda kike so kenan na dawo na zauna da ita. Right.? Ya k arashe yana tsare Mommy da ido.

K ak aro murmushi Mommy tai tana jinjina masa kai alamun eh. Yayinda Anisa tai mutuwar tsaye tana kallon abun mamaki wai Haidar zai zauna a asibiti da wann bagidajiyar.? Ikon Allah. Wai meke shirin faruwa ne.? Anya Haidar bai kamu da son bagidajiyar nan a kallon farko ba.? Sai tai saurin girgiza kai alamun a a tana mai kwaban zuciyarta da irin wann tunani maras kan gado. Abu ne da bazai tab a faruwa ba ko a mafarki. Haidar would never ever fall for someone like her. Muryar Mommy taji tana fad in suje driver yana close Daddy na gida na jira. Anisa tabi Mommy jiki duk a mace sai waigowa take tana duban Haidar da Ya tsaya kaida fata wai shi zai zauna wajen Ummul. Gaba d aya mamaki ya kasa sakin Anisa.


Suna isa gida ta shige d aki tana faman safa da marwa tana tunanin kiran Leenah dan ta sanar da ita halinda ake ciki. Bata Ida tunanin ba taga wayar Haidar na shigo mata. Zuciyarta yai wani irin tsinkewa sai tana ganin kaman Haidar Ya fahimci cewa ita tai poisoning Ummul. Da kyar ta iya d aga kiran zuciyarta sai harbawa yake dan tsoro.

Daga d aya b angaren Haidar yace  Kina jina. Kije d akin yarinyar nan ki tattaro mun duk wani perfume dake d akin ki kawo mun shi asibitin right this instant. Ina jiranki.. Ya k arada Kar ki bari Mommy ta ganki ko ta fahimci wani abu. Understood.?

Anisa da zuciyarta bai daina tsinkewa ba a d an daburce take jinjina kai  Oh ok.. Zanyi yanda kace.

Jinjina kansa yai kaman tana ganinsa kafin ya k ara tabbatar mata da yana jiranta yanzu yanzu. Daga haka katse kiran yai Anisa kaw gijif ta zauna cikin kujera shikenan asirinta Ya tonu Dr ya sanar da Haidar guba aka saka ma Ummul cikin turare. Yanzu mai zatai..? Taje ta fasa turaren ne ko ta kai masa ne.? Amma idan ta kai masa ta kama kanta ne.. A fili ta furta  Oh no Neesa.. This is not happening. You screwed up again.! Ta kuma rintse idonta tana tunanin abin yi. Cikin sauri ta d ago wayarta . Jikinta har na wani irin kyarma ta shiga neman layin Leenah dan samun mafita.



Leenah tana zaune taga kiran Anisa na shigo mata. Ta saki murmushi a hankali kafin ta furta  My stupid friend is calling again. Ta kuma sakin murmushi kafin ta d aga wayar.

A birkice Anisa ta soma fad in  Leenah komai Ya lalace.. Our plan didn t succeed.. I m afraid I messed up everything again..!

 Girl calm down..! Just& What are you trying to tell me..? Leenah tace cikin dakatar da Anisa.

A tak aice Anisa ta bama Leenah labarin duk abinda ke faruwa Har kawo yanzu da Haidar Ya bata tax na kawo masa duka turaren da suke d akin Ummul. Anisa ta k arada  Leenah what if he he suspects me.. What if he finds out about the truth cewa ni ce nan na zuba poison din..?

Leenah ta rausayar da idonta  Here you are being paranoid again Neesa. Ta ya zai zargeki idan ba kece kika basa k ofa ba. Base on abinda kika ce. Idan har Haidar ya baki tax na kai masa turaren hakan na nufin Ya yarda dake ne.

Anisa ta katseta  Nifa Leenah mafita na kiraki ki bani ba wai kimin narrating abinda na gama baki labari ba. What if I destroy the perfume..?

Murmushi Leenah tai  Idan kikai destroying turaren shine kin basa room na suspecting d inki& You know what Neesa, You always call me a moron. But you are the one acting foolish here. Idan har kika lalata turaren nan no doubt Haidar zai zargeki. Idan kuma ya zargeki ki tabbata sunana bai fito ba. Sabida nida kike gani inada burin aure da samun family of my own bana mafarkin karasa rayuwata a jail. Ta numfasa  But wait.. A yanda kika bani labari Haidar yace kar ki bari mahaifiyarsa yasan kin kai masa turaren.

Anisa ta jinina kai alamun eh kaman Leenah na ganinta kafin Leenah taci gaba  Then let him suspect his mother.. Incriminate her. After all, kin sanar dani turaren da kika zuba poison din ma Ummul ciki turaren da Mommy ta baki ki bata ne kika canza da wani. Ya zo gidan sauk I Anisa. Mahaifiyarsa itace ta bada wann turaren mai guba aka zuba ma matarsa ciki.!


Dummm.! Haka k irjin Anisa ya buga. Leenah fah cewa take tai incriminating Mommy. Mahaifiyar Haidar..?

A hankali Anisa ta soma girgiza kai&



SameenaAleeyou=???*AUREN WATA UKU..!*



*32*





*??Sameena Aleeyou&
'



Anisa taci gaba da girgiza Kai tana duban wayan. Mommy fah.? Ta ya zata soma d aura ma Mommy laifi.? Bayan kasancewar ta mahaifiyar Haidar ita d in fah  yaruwa take ga mahaifiyarta. Idan Abu ya lalace ba rasa Haidar kawai zatayi ba harda zumuntar iyayenta zata b ata. Amma mai zatayi..? Ita kad ai tana sak awa da warwarewa ta kuma kiran Leenah dan ta gaza samun mafita.

Leenah ta rausayar da ido tace  Haba Neesa ya kike abu kaman wata bagidajiya.

 Ban kiraki just for you to insult the hell out of me ba Leenah. Na fad a Miki hujjojina if things go wrong. It will definitely be the end of me Leenah..!

Leenah ta kuma rausayar da ido irin yanda Anisa take kaman dai Anisa na kallon ta  Toh banda abinki Anisa. Abun nan fah a bayyane take turaren da mahaifiyarsa ta ba ma matarsa akwai poison ciki ke meye naki a ciki.? Idan akwai wacce za a zarga bazai wuce Hajiya Kwaise Maitama ba. Unless kuma zaki b ullo ta wani hanyar kisan yanda zakiyi ki kutsa cikin d akin da Ummul take ki k arasata amma fah wann yafi had ari Anisa because you would easily get caught. Hanya d aya shine ki kyale mahaifyarsa ta d auki laifin nan because he already grows suspicious of her idan har zaice ki aiwatar da Abu ba tareda saninta ba. Kuma kinsan me matar nan fah mahaifyarsa ce he would forgive her, definitely. Even if she s convicted sabida ita d in mahaifiyarsa ce amma ke fah kika kuskura kika bari ya kamaki kashinki ya bushe Neesa ba hannun Haidar kawai ba harda hannun uwarsa.

Anisa ta jinjina Kai idanunta na kuma k ek ashewa  You are absolutely right Girl. After all, Haidar baya son wann auren tai masa. Akwai tarin tanbayoyi da ya kamata yai ma mahaifyarsa. Ta k arashe tana sakin murmushin cin nasara. Lokaci guda ta katse kiranta da Leenah ta soma shirin fita. Nan taga wayar Amminta na shigo mata.

Ta rausayar da ido kafin ta d aga kiran mahaifiyarta  Yes Ammi. I guess labari ya isa miki. Tace tana kuma juya ido.

Daga d aya b angaren Asshe tace  Da uban wa kiketa waya ina nemanki..?

Anisa ta kuma juya ido  Abinda kika kirani kice kenan kawai Ammi.?

 Ke bani son shashanci.. Wai meke faruwa ne a gidan Aunt d inki da banji daga gareki ba. Ko kin mance na barki a can ne matsayin ido na. Ki sanar Dani meke faruwa tsakanin Haidar da yarinyar can. Shin kin bata wann turaren ne da nace ki zubar.?

Anisa ta murmusa  Of course ban bata ba Ammi..Kuma na canza turaren kaman yanda kika umarceni.. Amma saidai..

Zuciyar Asshe yaci gaba da tsinkewa tinda tasan kalan shashancin  yar tata  Amma me Anisa..? Meye kika aiwatar ba tareda sanina ba. C mon tell me.. Meye kika aiwatar.?


Juya ido Anisa ta kumayi a hasale ta katseta  Nayi poisoning turaren da na canza mata dashi.. Ta juya ido tana jan tsaki  She s like a cockroach Ammi. Duk irin tuggun da nake k ulla mata taki mutuwa kaman dai kyankyaso.!

K iris ya rage Asshe bata saki wayarta ba. Baki na rawa take furta  Anisa kece kika zuba guba ma mutum..?Anisa waye ya aikeki.. Are you that dumb.? Bance Miki ki bar min komai ba zan kula da komai..? Bance miki kar ki yanke wani hukunci on your own ba.? Anisa kanki Kalau zakiyi kisan Kai kan namijin da baisan kinayi ba.?

Tsaki Anisa tai  There you go again Ammi. Very soon nida Haidar zamuyi aure as soon as wann makirar is out of the picture. And please do me a favour Ammi. Duk abinda zaki ji ko ki gani naki ido. Tana Ida fad in haka ta katse wayan. Asshe na k ok arin dakatar da ita amma inaa tuni ta kashe.

Tuni Anisa tayi kaman yanda Haidar ya umarceta. Sanda ta kawo masa turarukan asibiti sai ta dubesa da mamaki  Amma me zakayi da turare a asibiti.? Kodai Ummul d in ce ke so.. Amma idan itace ke son a kawo mata definitely zai kasance wann ne. Ta k arashe tana juya kwalban turaren cikin hannunta ga damuwa saman fuskarta kai kace zallan tausayin Ummul din ke d awainiya da ita.

Haidar ya tsareta sosai da ido sai ya girgiza Kai kad an  Meyasa kikace haka.?

 Because it s her favourite. Ta dan murmusa cikeda makirci tana nuni da tausayi sann taci gaba  Mommy ce musamman ta bata turaren nan. Ummul tana son turaren sosai. Allah sarki Allah ya bata lafiya. At first bama wani jituwa amma daga baya I have become fond of her sabida tanada zuciya mai kyau. Kowa yana sonta a gidan especially Mommy. Ta k arashe tana share guntun hawaye da ya gangaro mata.

Ba wai yana sauraron surutan da Anisa ke masa bane tinda yaji key points din da yake son ji ya daina gane mai take cewa sabida ta cika masa kunnuwa.

Dakatar da ita yai da fad in  You can go now. And don t say a word to Mommy. Are we clear.?

Anisa ta jinjina masa Kai tana mai tabbatar masa bazata sanar da Mommy komai ba. Bai kuma bi ta kanta ba yasa Kai yai shigewarsa. Anisa tabi bayansa da kallo yanda ya shige hannunsa rik eda turarukan cikin dan jaka.

Murmushi ta saki dan ta tabbata ko gwaji akai aka gano turare mai d auke da guba ciki Mommy ce zata rufta. Sann ne zata b ata sunan Ummul a wajen Mommy dan ta tabbata idan har aka d aura ma Mommy laifi zata tsani Ummul ne taji ta fita akanta. Zatai amfani da wann daman ta cire ma Mommy son Ummul cikin zuciyarta tinda dama ita kad ai ke son wann jarababben aure. Zuciyarta wasai ta dauki hanyar gida.
**


Tsaye Haidar yai gaban gadon da Ummul ke kwance bayan an fito da ita daga surgery. Yai mata k uri yana dubanta. Tanbayoyi da dama cikin zuciyarsa. Cikin zuciyarsa yake jero tanbayoyin da baida amsoshinsu  Who are you..? Maiyasa Mommy zata farauci rayuwarki.? Shin Mommy ta kawoki ne dan ki zame mata hanya mafi sauk i wajen ganin bayan rayuwa na.. Kina sane da shirin Mommy akaina.? Da yarda da amincewarki ki ka zab i ta cutar dake dan kawai ta cimma burinta akaina ko kuwa dai kema victim din Mommy ne.?

Daidai lokacin Dr ya turo k ofa ya shigo. Ganin Haidar tsaye ya saka Ummul gaba wacce ke kwance unconscious saman gado. Ya saki murmushi  Engr da alama kana ji da matar nan taka sosai. Kar ka damu in sha Allah bazata wuce kwana biyu bata bude ido ba. Alhamdulillah the surgery was successful and we can now say she s out of danger in sha Allah.

Har lokacin dubanta Haidar yake. A hankali ya kaikaito ya dubi Likitan  Har sai an Kama Whosoever is responsible an kuma tsaresa sann ya biya abinda ya aikata. Daga yanda yake maganar zaka fahimci tsananin son daukan fansa cikin muryarsa. Mommy kawai yake hangowa cikin idonsa zuciyarsa na tabbatar masa wann shine daidai lokacin da ya kamata ya d auki fansar duk abinda matar nan ta jima tana masa. Sann lokaci yayi da zata fayyace masa komai idan ma sato shi tayi duk sai ta fad a. Bazai barta ba sai ta fayyace masa komai gameda gaskiyan lamarin da ya danganci rayuwarsa.

Dr ya jinjina Kai yana duban Haidar din dan dik shi a nasa tunanin tsananin soyayyar da Haidar keyi ma matarsa yasa yaketa k ok arin ganin ya kamo mai laifin. Ya dan numfasa  The laboratory test for the perfume would take less than 24hrs. Zuwa gobe da safe in sha Allah zamu tantance wane turare ne mai guba cikinsa.

Haidar ya jinina masa Kai Dr ya k arada  Engr.. Emm nace are you spending the night here with the patient.? Sai ya k ara da  Kar ka damu if you have some matters to attend to kana iya tafiya.. You can be sure she s in good hands.

Ba tareda ya dube Likitan ba yace  I ll be staying here Doc. Ya k arashe yana mai zama saman soft sofa dake can gefe da gadon. Gani yake kaman zata bud e ido ta soma amsa masa tarin tanbayoyinsa.

Dr ya murmusa kafin ya jinina Kai yai Sallama ma Haidar ya fice.

Haka Haidar yai zaune ya sakata gaba

40 / 95