AUREN WATA UKU.

Author :  Sameena Aleeyou… Category :  Love

Chapter   76 / 95

225K to 228K   out of 283.8K words

wajen soyayyarsa sann Sun tarwatsa rayuwarsa.. Ni taimakon Abokina kawai nake Hajja amma bai fahimta ba& Hajja Haidar is a good person.. I can t let those two women ruin him.. Ya k arashe cikeda nuna tsantsan damuwa.

Gaba d aya Hajja a birkice take.. Ta kasa yarda da abinda takeji. Ta Ya haka zai kasance.. Ta Ya  yanuwan suka kasance abokan juna.. Innalillahi wa inna ilaihi raji un.. K iris Ya rage bata zube k asa ba sabida jiri da Ya kusa kada ita. Cikin sauri Hisham Ya tallafota yana tambayarta lafiya meke faruwa da ita. Bata iya amsa Hisham ba. Hasalima bata kuma fahimtar meke wakana ba. Bata san ina take zuwa ba. Ita dai kawai ji take k afafunta suna motsawa. K arshen tikatiki tik.. Bata da sauran wajen gudu.. Ya zama wajabi ta dakata ta fuskanci bayanta. Ta Ya zata soma fuskantar Aliyu Maitama da ahalinsa..? Ta Ya zata soma sanar da tilon D anta ga asalinsa da ta jima tana b oye masa.? Ta Ya zata iya sanar dashi abokinsa D anuwansa ne da suka had a uba d aya.? Ta Ya zata iya karya alk awarin da ta d aukar ma kanta cewa bazata tab a jingina D anta da Aliyu Maitama ba.?

Ji Tai Hisham Ya kamo hannunta yana girgiza kai yake tambayarta  Hajja dan Allah meke faruwa ne wai..? Hajja meke damunki..? Gaba d aya kin sauya lokaci guda. Tin sanda kika ga tsohon mijin Ummul.. Ina nufin Abokina Haidar.? Hajja kin sanshi ne.?

Ta d ago ta dubesa cikin wane irin yanayi  Hisham. Kaini gida..! Ta furta da kyar.

Hisham yai mata duban mamaki  Gida kuma Hajja? Hajja Ummul fah tana asibitin nan ba a sallameta ba.

Sai taji kuka na zuwa mata gadan gadan ga shivering da jikinta keyi kaman an saka mata electric shock  Hisham ka tashi ka kaini gida ina so na kasance ni kad ai.. Ka kaini gida Hisham.!

Hisham ya jinjina Kai ya kamo hannayenta ya mik arta tsaye  Shikenan Hajjah.. Zan kaiki gida.. Just calm down.. Breath.! Inhale exhale.! Ya fad i cikin k ok arinsa na calming dinta. Ya rik o hannunta suka nufi mota hawaye naci gaba da gangaro mata.

Hisham ya kauda fuska gefe ya saki wata muguwar murmushi a zuciyarsa yace 'I'll never let you win Haidar.! Musamman yanzu da na tabbata Ummul ta gama aurenka. Ka tsaya kaga yanda zan mallaketa cikin sauk i. Ka tsaya kaga yanda  Yaruwarka Anisa zata d auki nauyin zunubaina.! I know exactly how to cover all my tracks.. You just wait and see.! Ya k arashe yana sakin muguwar murmushin nan nasa.

*

Yaron yana rik'e cikin hannunsa yana jijjigasa waya manne kunnensa na hagu "Yes Sadis, ka shigo asibitin.? Don't let him escape.! Ka tabbata bai kufce maka ba Sadis."

Daga d'aya b'angaren Sadis ya kaste Haidar da fad'in "Ga plate number dinsa ina gani..Positive. I can see his car clearly yana fitowa daga asibitin.. It's him."

Haidar yaci gaba da jinjina Kai yana jijjiga yaron dake cikin hannunsa  Good Sadis.! Make sure that Bastard doesn t escape. I ll call the cops now. Daga haka katse kiran yai.

Daidai lokacin Ummul ta fara motsa jikinta alamun tana yunk urin farkawa. Still idanunta a lumshe suke.. Cikin wane irin kasaltacciyar murya take furta  Umm.. Umma.. Umma na.. Umma na..!

Haidar ya k ura mata ido ba tareda ya furta komai ba. Ga jaririn rungume cikin hannunsa.

A hankali ta soma bud e idonta da suka matuk ar nauyi har ta sauk e su tar akan Haidar. Sosai ta razana da ganinsa, alamun tsoro Ya nuna saman fuskarta.. Bata ma kula da jaririn dake rik e cikin hannunsa ba. Ta soma k ok arin matsawa baya daga nan yanda take kwance saman gadon tana fad in  Mai.. Mai kake a nan..? Ya akai kasan ina nan..?

Idanunsa suna kuma rinewa zuwa ja yaci ga a da takowa zuwa gaban gadon nata  How could you..? How could you have done this Khairy..? How could you have kept something so serious like this..? Ta ya zaki b oye mun abu mai girma irin wann.? What kind of punishment is this..? Ya numfasa zuciyarsa na kuma masa zogi. Sai ya sassauta murya kad an still yana iya sauraran tsananin b acin rai cikin muryar nasa  Khairy.. How could you have trusted that imbecile..? Ki fad a mun saceki yayi..?! Answer me now.! Ya k arashe cikin dacin rai Har hawaye na gangaro masa.

Kuka ta fashe dashi itama. Ta soma k ok arin saukowa daga saman gado. Ta nufi k ofa tana kuka dukda tangadi da take. Haidar yai sauri ya tare k ofan.

Ta d ago ta dubeshi cikin kuka. Da kyar ta iya furta  Ni Ka.. Ka k yaleni na wuce.. Na tsaneka bani son ganinka.. Ka..! Sai ta duk a a wajen tana kuka sosai.

Shima duk awan yai gabanta sirirn hawaye na gangaro mishi ga yaron na kuka cikin hannunsa. Cikin rawar murya mai cikeda sanyi wann karon yake furta  No Khairy.. I can t& I won t let you go..! How.. Can I let you go when you are so close to me..? I went insane looking for you, you know.! Ta ya zan bari ki sake guje mun.. Just how Khairy..?!

Haidar na hawaye Ummu na kuka haka ma jaririnsu kuka yake.

Ta dubeshi ta dubi jaririn ba tareda ta daina kukan ba. Saima sadda idonta k asa da Tai tana mai ci gaba da kukan.

Har cikin bargo da tsokarsa yake jin rad ad in kukan nata. Ji yake kaman Ya janyota cikin jikinsa Ya lallasheta amma baida wann ikon a halin yanzu.. Ya tuna months back batada masauk i sai cikin jikinsa. He couldn t believe shi da Kansa ya furta ma Khairy kalman saki. Kalman da gashi Ya haifar masu da barrier tsakaninsu. Ya lumshe idonsa yana jin zuciyarsa na masa ciwo& A hankali Ya Ware idonsa sanda yaji kukanta na k aruwa  Please don t cry& Ki daina kukan nan haka..! Yaci gaba da dubanta yana jinjina kai  I ll kill for every tear..

Batace da shi komai ba sann bata dubesa ba bata kuma fasa zubda hawaye ba saima abinda Ya k aru.. A daidai nan yaron Ya kuma calla k ara daga nan cikin hannun Haidar. Ya mik e tsaye yaci gaba da jijjiga yaron yana fad in  See.. You are making him cry as well.. Yaci gaba da jijjiga yaron yana fad in  Oh c mon champ.. hush now.. Don t cry.. Yaci gaba da jijjiga yaron yana lallashinsa a haka Ummul ke satan kallonsu. Har yaron yai shiru.. Wayar Haidar ta soma ruri.. Yai saurin cirowa daga aljihunsa. mommy ce mai kira.

Ya d aga kiran cikin sauri yana ci gaba da jijjiga yaron da d aya hannun.

Ummul tana jinsa yana waya da Mommy yana sanar da ita tayi jika cikin tsananin farin ciki maras misaltuwa.

Haidar yaci gaba  You have a grandson Mommy.. A beautiful Grandson.

Daga d aya b angaren Mommy sai ta fashe da kukan farin ciki. Fad i take gata nan zata shigo jirgi ta taho Bauchi. Haidar yace ta bari idan Allah yakai rai da safe sai su taho gaba d aya da Daddy.

Mommy taci gaba da girgiza Kai tana fad in  No Haidar.. I can t wait till morning.. I can t wait to see my grandson.. Cikin muryar kuka mai gauraye da joy take maganan.

Shid inma dauriya kawai yake amma ji yake kaman yayi kukan musamman da Mommy tace  Na kasa yarda rana irin wann zaizo Haidar& Zanga D anka.. Ma sha Allah. TabarakAllah& ! Alhamdulillah is all I can say.. Ta d anyi still kafin taci gaba  What about Ummul..? How is she.. How is my daughter Haidar..?

Sai sann Haidar Ya dan waiga ya dubi Ummul wacce ke kwance ta basa baya hawaye naci gaba da gangaro mata.

 She s fine Mommy.. I mean.. She will be fine..

Mommy tace  What do you mean she will be fine.. Ina take..? Can I talk to her.. please put her through.. I want hear her voice.. I want to know how she s doing.?

Haidar ya dan furzar da huci lokacin da jaririn Ya fara yan k anan kuka. mommy ta sinkayo sautin yaron daga cikin waya. Annurinta ya ninku, yayinda k walla ta kuma ciko idonta  Is that my grandson.. Is that his voice..?

Haidar ma murmushin yake yana duban yaron  Yes Mommy.. It s your grandson.. He wants to hear your voice I guess. I m putting you on speaker.

Yasa Mommy a speaker yana yana duban yaron yake fad in  Guess who s on the line Son.? It s Grandma. Say hi to granny.! Cikeda farin ciki yake maganan gwanin ban sha awa.

Mommy tace  Hello my cutie.. Is that you..? Is that your tiny voice.? How s my little love doing..? Oh c mon don t cry.. Is the little one hungry..? Cikeda farin ciki da ya gaza b uya take maganganun. Haidar sai murmushi yake yayinda Ummul ke saurarensu daga nan yanda take kwance har lokacin hawaye ke gangaro mata musamman da ta sinkayo muryar Mommy tana magana ma jaririn.

Mommy tace da Haidar Ya bata Ummul. Sai Haidar Ya d an waigo kadan yana duban Ummul da ta basu baya. Kuka take maras sauti. Ya d anyi gyaran murya yace  She s.. still asleep Mommy..

Mommy ta jinjina kai  Kyaleta tana buk atan hutun. Ta k ara da  Haidar, nace ya batun aurenku.. Mecece makomar aurenku da Ummul.? Jikinta duk a sanyaye Tai tambayar cikeda shakkun amsar da zata samu daga gare shi.

Lumshe idonsa yai kad an had ida furzar da huci daidai lokacin wata mata mai sanye da kayan nurses ta dan manyanta matar ta shigo. Ta dubi Haidar dake rik eda jariri ta kuma dubi Ummul. Kallon na mamaki ko tuhuma take ma Haidar ganin bataga mutanen da suka taho da Ummul ba. Kafin tai magana Haidar yai saurin furta  I m the father. Sai ta saki murmushi matar tace  Ba shakka naga kama.. Congratulations to you. Ya jinjina mata kai had ida mata godiya kafin ya sumbaci yaron Ya mik a mata. Ta amshi yaron tana nufan Ummul.

Ficewa waje Haidar yai yana amsa kiran Mommy. Mommy ta sake nanata masa tambayar da Tai masa.

Furzar da huci Ya kuma yi yana shafa kansa kad an  All that I m sure Mommy.. Shi ne I won t give up my wife.. I ll never give up Khairy.. I won t give up my little family.. I will do everything I could to make sure ahalina bai tarwatse ba. Ya dan numfasa kafin yaci gaba  If Khairy is the architect of our love Mommy.. Then I ll be the Engr.. If she s the one that designed our love.. Then I d make sure it is well built.. I will be the protector of that love.. I know it won t be easy.. It will be difficult.. But then, I won t give up.. Never..!

Mommy ta goge hawayen da suka gangaro mata. Murmushi ne saman fuskarta amma can k asan zuciyarta zallan tausayin D an nata ne. Ta shiga jinjina kai tana fad in  May Allah be with you Son& Ina rok on Allah ya had e maka ahalinka kaman yanda Ya had e mun nawa.

Haidar Ya amsa da Ameen Mommy. Yai mata godiya Tai masa fatan alkhairi da nufin washe gari idan Allah yakai rai jirgin sassafe zasu biyo itada mahaifinsa.

**

A can waje kuwa Sadis bai fasa bin bayan motan Hisham ba har saida ya cimmasa. A dole Hisham yai birki yai parking.

Hajja ta soma karanto salati tana waige waige ganin Mota ta sha gabansu ba shiri.

 Hisham meke faruwa.. Waye wann meyasa yake bibiyanmu.?

Hisham da k irjinsa bai daina bugawa ba girgiza kai yake yama kasa ficewa daga cikin motan. Fad i yake cikin rawar murya  I.. Ya.. Yaron Ogana ne a wajen aiki.. Ogana da nake aiki k ark ashin Kampanin sa.. Engr Aliyu Maitama mahaifin Abokina Haidar.!

Cikin wane irin shock Hajja ta d ago tana duban Hisham fiyeda Wanda ta shiga lokacin da taga Haidar.

 A..Aliyu Maitama.. K ark ashin sa kake aiki..?! Ta fad i cikin birkicewa.

Hisham Ya jinjina kai  Eh Hajja k ark ashinsa nake aiki kuma na tabbata shi Ya turo a kamani a tunaninsu ni macuci ne kaman yanda Haidar yai zato.. Hajja abun is complicated amma na tabbata komai zai fito fili idan suka tabbatar banida laifi kuma ni taimakon Abokina kawai nake.

Innalillahi wa inna ilaihi raji un shine abinda take nanatawa cikin zuciyarta. Bata sake fahimtar komai ba sai tsintar kanta da Tai a station dan tuni an kama Hisham anyi dashi ofishin yansanda.

Hisham Ya kamo hannayen Hajja cikin nasa daga nan yanda yake rufe cikin cell. Ya kwantar da murya sosai  Hajja I m innocent.. Ban sace Ummul ba.. Ban kuma raba Haidar da Ummul ba.. Hasalima ban tab a sanin Ummul abokina Haidar take aure ba har sai bayan da suka rabu.. Sann a wann lokacin na san  yaruwarsa Anisa tana neman rayuwar Ummul da abinda ke cikinta kaman yanda tayi ajalin rayuwar tsohuwar matar Haidar da abinda ke cikinta..!

Hajja bata fahimtar komai sai hawaye dake gangaro mata tana duban D an nata cikeda tausayawa. Ta ya fara aiki k ark ashin kampanin mahaifinsa ba tareda saninsa ba.? Ta ya D anuwansa ya zama abokinsa ba tareda saninsa ba.? Ta ya D anta ya fad a gidan da taita k ok arin nisanta shi dashi ya fad a cikinsa tsamo tsamo..? Ta ya duka wad annan abubuwan suka faru. This a too much of a coincidence.

Muryar Hisham ta sinkayo yana fad in  Hajja ki daina kuka.. Banida laifin komai Hajja ta.. Your son is innocent.. I m sure Haidar would understand so as his father. Su d in mutane ne masu nagarta.

Hajja ta kuma lumshe idanunta hawaye suka gangaro mata. Silalewa Tai nan wajen tana kuka sosai. Kuka mai tab a zuciya.
**

Washe gari jirgin safe su Mommy suka biyo zuwa Bauchi. Haidar kuwa asubahin fari Ya baro masaukinsa Ya nufo asibitin dan dama bai yarda ya bar asibitin ba saida ya samar ma Ummul da jaririnsu room nurse da zata kula dasu dan ko nawa zai kashe a kular masa dasu tinda shi dai bazai yuwu Ya kwana dasu ba.

Cikin tsananin damuwa mai tattareda tashin hankali Ummul ta kuma tambayar nurse din  Ina Hajja.. ina Hisham meyasa ban sake ganinsu ba tin jiya..? Ki fad a mun.. Haidar ne yace ki rufe ni a nan Ki hanani fita..? Dan Allah Ki sanar Dani.. Ina Hajja da Hisham..?

 Suna yanda Ya kamata ace nan suke.! Haidar da shigowarsa kenan da kaya nik i nik i na jaririn da na mahaifiyar jaririn Ya fad i haka.


Nurse din ta sauk e ajiyan zuciya tana ma Haidar sannu da zuwa. K ok ari taketayi Ummul ta saka ruwan tea a cikinta ko jariri zai samu ruwan nono amma tak i sai tambayarta take ina Hajja da Hisham.

Nurse din Suka gaisa kafin Haidar Ya shiga aje kayayyakin dake hannunsa matar tana sanar dashi Sun sha fama da  yar rigimarsa daren jiya dan cewa Tai saidai a barta ta fice. Ta dubi Ummul murmushi saman fuskarta ta kuma dubi kofin tea dake aje gefe sai ta dubi Haidar tace  Kuma tak i ta saka komai cikinta balle wann babban mutum din ya samu isasshen abinci. Ta mik a mata mug din  Ya kamata ki shanye wann.. Mu a Likitance ruwan nono shine farkon rigakafi ko wane jariri ke buk ata.

Ummul ta galla mata harara. Dariya taso bama nurse din amma ta gimtse tace  Daure dai ki shanye wann.. Ni kinga ma tafiyata. Ta mik e tana ma Haidar Sallama.


Bayan ficewarta Haidar ya maidoda da dubansa ga Ummul wacce ta nannad e jikinta cikin mayafi. Ya dan furzar da huci kad an kafin yace  Kiyi hak uri ki sha.. Take one more sip.. Please.!

Kauda fuskarta gefe ba tareda ta dubi yanda yake ba. Ga jaririn tuni ya soma mutsu mutsu yana cilla k afafu sai tsotsan hannunsa yake alamun yunwa.

Haidar ya kuma furzar da huci yana shafe fuskarsa  Look Khairy.! Idan baki sha ba zan tako har wajen na baki da kaina kuma kinsan zan aikata..!

Ta dube shi a dak ile  Ni kuma sai na tsaya wani k ato ya bani abinci a baki.. Allah ya sawak e mun. Idan ka mance ne dai na sake tuna maka.. Ni Ummulkhair ba matarka bace. AUREN WATA UKU mukayi kuma ya k are.!

Haidar ya shafi fuskarsa da tafukan hannayensa had ida furzar da huci. Yasan dole zai sha fama ba kad an ba. Yakai dubansa ga yaron da tuni ya b ige da kukan yunwa ga Ummul ta had e rai sosai ta kauda fuska gefe. Dik yanda take son ta d auki D anta ta basa abincinsa ta lallashesa yai shiru ta kasa sabida tsananin k iyayyar mahaifinsa dake kuma tunzurata. Sosai kukan jaririn ke mata zafi amma ta kasa koda motsawa sabida Haidar dake wajen.

K arasowa yai ya d auki yaron ya shiga jijjigasa yana lallashinsa. Sai ya saka ma yaron lip d insa na k asa aiko tuni ya capke ya soma tsotsa kaman ya samu abinci. Ummul ta saci kallonsu yanda Haidar ya saka bakinsa ma yaron sai jijjigasa yake. Hawaye suka gangaro mata.

Daidai nan sukaji Sallama a k ofa. Haidar ya bada izinin

76 / 95