AUREN WATA UKU.

Author :  Sameena Aleeyou… Category :  Love

Chapter   42 / 95

123K to 126K   out of 283.8K words

dalilin da yasa wad ann mutanen suka amince na jagoranci project d in.? It s because I signed the marriage agreement Hisham.! Kasan dalilin da yasa na tafi Cuba.? Hawaye suka ci gaba da zubo masa yayinda jikin Hisham yai matuk ar yin sanyi.

Haidar yaci gaba  That s the reason Hisham. Wann shine dalilin.! Ya jinina Kansa yana ci gaba da duban Hisham da ya zama speechless  Tell me Hisham. Wace irin uwa ce take ma D anta haka. Tell me.. Wad ann mutanen su suka haife ni..? Tell me akwai iyayen da zasuyi ma d ansu irin wann k iyayyar..? Tell me..! Answer the damn question.! Ya k arashe idanunsa na kuma rinewa Kai kace zai shak o Hisham d in ne.

Cikeda tausayawa wann karon Hisham ke dubansa. Jiki a sanyaye yake waigawa dan ya tabbatar babu idon mutane kansu ganin Haidar d in ya fice a giya. A hankali yake furta  Calm down Haidar.. Just try to calm down please. Ya k arashe yana kamo Haidar d in had ida zaunar dashi saman kujeran dake gefensu.

Haidar ya had e duka hannayensa biyu a shafe fuskarsa da tuni ta koma jazir.

Hisham ya zauna gefensa yana k ok arin digesting maganganun. Tausayin abokinsa ne fal zuciyarsa. He couldn t believe Haidar yayi going through duka abubuwan da ya sanar dashi. Shi yana ta murna Mahaifin Haidar da Haidar sun soma samun jituwa tinda gashi har ya amince ya basa jagorancin project d in da suka jima suna fad i tashi akai ashe ba haka bane. Ashe sun tilasta masa signing yarjejeniyan aure ne. Ya kasa yarda da abinda yaji. Marriage is a serious commitment abinda kullum mahaifiyarsa ke sanar dashi. Ya za ace iyayen mutum sun masa irin wann auren.? Ya kasa yarda da abinda yaji. Sosai tausayin abokinsa ya cika zuciyarsa. Sun d auki lokaci a haka kafin Hisham ya soma fad in  I m sorry Haidar. I didn t know kayi going through duk abubuwan da kace. Kai hakuri Haidar.

Haidar ya dubesa sai ya dan girgiza kai  Na riga na gama yanke hukunci. I ll have that woman arrested. Ta haka ne kawai zan San komai. Duk wani k ulli dake rufe.

Hisham ya zuba masa ido sai ya d an girgiza Kai kad an  No Haidar, ka nutsu kai tunani akai. Wann al amari ne da ya danganci ahali. you can t involve the authorities.. I mean it might turn out to be a scandal..

 Well I don t give a damn. Wann ahalin ya riga ya lalace.!

Hisham ya girgiza Kai  No Haidar. Wann Abu ne da zai shafi rayuwarka. Ba rayuwar ahalinka kawai ba.. Yai maganar cikeda nuna kulawa.

 My life is already a circus Hisham. Haidar ya basa amsa Kai tsaye.

Hisham ya d an lumshe ido had ida girgiza Kai  No Haidar. You have no idea what you are talking about.. Haidar na taso not knowing wanene mahaifina. Ban San me ya faru a shekarun baya ba. Bansan menene tsakanin mahaifina da mahaifiyata ba.. Bansan meyasa ta b oye min shi ba. Iyakacin abinda na sani shine ta sanar Dani ya Mutu. Ko danginsa tak i ta nuna mun. Rashin sanin mahaifina da asalinsa yayi affecting dina Haidar. And I am the one paying the price. Rashin sanin asalina ya janyo min setback da dama a rayuwa. Ka yarda dani. Ya k arashe cikeda kulawa. Ya d ago yana duban Haidar sosai  Haidar bana so irin abinda ya sameni ya sameka. Please mubi komai a hankali.

Girgiza masa Kai Haidar yai  At this point ban damu ba Hisham.! I m so tired of everything.!

Rufe bakin Haidar keda wuya suka hangi Mommy da Anisa na fitowa daga mota.

Haidar ya kafe Mommy da ido yana jinina Kai. Lokaci guda yake fad i ma Hisham  Don t let that woman escape. I ll be back soon. Yana ida fad in haka ya nufi motarsa cikin sassarfa. Hisham na bin bayansa yana tambayarsa ina zai je shi amma inaa ko zarafin amsa shi Haidar bai samu ba sai ma fuzgar motar da yai ya bar wajen.

Hisham ya dawo da baya yana girgiza Kai yasan shawo kan Haidar ai abu cikin lallama ba k aramin aiki bane.

**

A can company kuwa Daddy ya dubi Alhaji Gimba Ya kuma girgiza kai  Ni Aliyu Maitama ne zan d auki k afa na tafi asibiti duba yarinyar da Kwaise taima Haidar auren wasan yara da ita Gimba.? What for..?

 Because she s family. D anka yana aurenta.. Inaga ta cancanci muje mu dubata. Alhaji Gimba Ya basa amsa kai tsaye.

Daddy ya kuma girgiza kai  If it were up to me, ban damu Haidar yai aure ko kar yai aure ba in the first place. Dan haka ban damu da sanin halinda Haidar ka iya kasancewa ciki ba balle yarinyar da kwaise tai masa auren shiririta da ita. Iyakacin abinda yake gaba na shine my business and my company. As long as matsalolinsu bazai affecting d aya cikin biyun nan ba. Ban damu ba Gimba.!

Kafin Daddy ya rufe baki Sakatariyarsa ta shigo a birkice tana nuna masa tablet din dake hannunta  Sir I m sorry but you need to see this. Ta k arashe tana nuna masa fuskar tablet d in yanda Daddy yaga hoton Haidar an had a da wani hoto na amarya amma babu fuskar amaryar sai na Haidar. Saman article din an rubuta *Shahararren D ankasuwan nan Engr Aliyu Maitama yayi auren sirri ma tilon D ansa. Kawo wann lokaci Babu Wanda yasan wacece Amaryar ko  yar waye. Shin Aliyu Maitama ya aura ma D ansa  yar d aya daga cikin abokan adawarsa na kasuwanci ne dan ya ceci Kampaninsa?*

 Damn it.! Daddy ya furta a hankali. Ya juyo yana duban Alhaji Gimba  Ka gani ko.! kaga abinda nake fad a maka ko. Wann yaron brings nothing to me but trouble.

Alhaji Gimba Ya girgiza kai yana kallon labarin  Yanzu zaka yarda da batu na da nace da kai mu tafi asibitin. Rashin nuna damuwarka zai janyo hankalin press garemu. Idan son samu ne yarinyar tana warkewa ka kira koda kwaryakwaryar walima ce tsakanin business partners dinmu ka sanar da Auren D anka.

Daddy yaci gaba da girgiza kai yana fad in bazai bari Haidar Ya tarwasta shi ba. A fusce ya fice Alhaji Gimba na take masa baya.

**

A can asibiti kuwa Haidar ne ya k araso da yan sanda har guda biyu. Hisham na ganinsa da yansanda ya mik e yana girgiza kai  No.. This is not happening.! Haidar mai kake shirin aikatawa.?

Duk k ok arin Hisham na ganin Ya dakatar da Haidar bai nasara ba har saida Haidar d in Ya kutsa kai cikin recovery room da aka aje Ummul.

Hisham yai wani irin burki zuciyarsa na bugawa sakamakon hango mutum da yai kwance saman gado. Dukda na urar oxygen dake saman hancinta bai hana zuciyarsa bugawa sau uku a jere ba. Ji yai Ya kasa jurewa Har saida k afafunsa suka kaisa gaban gadon. A daidai lokacin da Anisa harma da Mommy suke duban Haidar cikin tsananin mamaki Wanda shigowarsa dakin kenan ga yansanda biye dashi.



SameenaAleeyou=???*AUREN WATA UKU..!*





*33*





*??Sameena Aleeyou&
'





Da tsananin mamaki Mommy ke duban Haidar. Ta kuma girgiza kai cikin rashin fahimta  Haidar meke faruwa. Why are the police here..? Who are they here for.?

Haidar da Har lokacin dubanta yake. Wane irin duba da za a iya fassara sa kai tsaye da duban k iyayya Ya k araso daidai gabanta. Ya d auki dak ik ai a haka kafin Ya rank wafo da kansa saitin kunnen Mommy  Isn t it obvious? They are here for you Mommy. Sunzo ne su tafi dake.

Mommy ta dago cikin tsananin mamaki tana dubansa. Ta girgiza kai cikin rashin yarda tana kuma duban  yansandan. Sai ta kuma duban Haidar cikin k ok arin tantance shin mafarki take ko kuwa da gaske ne hakan ke faruwa. Haidar ne ya kawo yansanda su tafi da ita. D anta da ta haifa. Tilon D anta da take duk wani fad i tashi sabida shi a rayuwarta yau ya kawo yansanda suyi arresting dinta. Innalillahi wa inna ilaihi raji un. Bata tab a tsammanin za a kawo wann gab ar ba. Duk k iyayya da Haidar ke masu daga ita Har mahaifinsa bata tab a tsammanin k iyayyar zai tasiri irin haka ba.

 Aliyu.! Ta ambaci sunansa cikin sanyin jiki  Ni ce ka kawo ma  yansanda su tafi dani.? Ta k arashe maganar nata tana nuni zuwa gareta da  yar yatsarta cikin tsananin shock.

Haidar da Ya kafe ta da ido lokaci guda yake jinjina kai  Remember this is a hospital Mommy. You can t make a scene here. Ki fita ki tafi tareda  yansanda a tsanake.

Mommy ta kuma girgiza kai tana jin hawaye na k ok arin ciko idonta. Ta tuna shekarun baya lokacin da ta haifi Haidar. Bata raine shi ba haka bata tab a shayar dashi drop na nononta ba. Ko zai kwana yana kuka a matsayin jariri bata tab a attempting lallashin shi ba irin yanda uwa keyi ma jaririn ta. Bata tab a rungume Haidar yaji d umin mahaifiyarsa ba. Ta tuna Asshe tasha nusar da ita cewa hakan zai iya yin tasiri tsakanin dangantakarta da D anta domin kuwa a wann lokacin ake samun bond na uwa da D ah. Wann shak uwa soyayya da tausayi dake tsakanin D ah da uwa a wann lokacin ake building d insa. Ba birgewa bane sabida gayu da zamani kice bazaki shayar da D anki da kika haifa ba wai gudun kar jikinki ya lalace. Kar ki losing figure dinki koh. Toh ki sani wann ba wayewa bane ba kuma birgewa bane. Ba birgewa bane kice ke bazakiyi d awainiyar komai ma D anki da kanki ba sai Nannies. At least ki samu lokaci na musamman tsakaninki da D anki koda bazaki masa wasu hidindimu na d abi a ba. Ke uwa ce mai k ok arin k ulla alak a mai kyau tsakaninki da D anki. Mommy ta dago tana duban cikin idon Haidar Wanda sanda yake jinjiri bata bar shi ya kalli cikin nata idon ba. Bata hango tausayinta ba bata hango soyayyarta ba balle jin k anta sai akasin haka. Saiga hawaye suna gangarowa daga idon Mommy.

 Haidar ni mahaifiyarka ce. Ni ce na d auki cikinka tsawon watanni tara. Bai bari takai aya ba ya dakatar da ita  Ki aje duk wani bayananki Mommy. Wann labarin da kike bayarwa akwai ayan tambaya akansa a halin yanzu. Kuma kinsan me? Whatsoever you re hiding sai na binciko sa this is just the start. Ya dubi  yansandan  You can take her with you officers.

 Yarsandar macen ta soma k ok arin matsowa da sauri Anisa ta shiga tsakiya tana hawaye take girgiza kai  Don t touch her.! Don t you dare come near her. Do you really know who you are arresting.?! This woman here is Hajiya Kwaise Maitama. You just can t arrest her. Kudin zaku iya rasa aikinku gaba d aya.!

Haidar ne Ya matso kusan Anisa yana sakin huci Anisa ma na hawaye take dubansa cikeda firgicin yanayin da taga Haidar din ciki.

 Who the hell do you think you are to interfere.? Get out of the way now. Or else..! Bai kai aya ba Mommy ta katsesa  She s my niece, and she has every right to interfere.! Unlike you she s not ungrateful.. Wane irin D ah ne zai kawo wa mahaifyarsa yansanda..?!

Jinina Kai yake yana duban Mommy  Since you went ahead and brought it up.. Are you really my real mother.? Da gaske kece mahaifiyata kodai sato ni kikai.? Tell me now Kwaise Maitama. Who are my real parents.? Where are they.? Did you kill them and kidnapped me.? Answer me now.! Ya k arashe idonsa na kuma kadawa.

Mommy ta kasa furta komai sai hawaye dake neman ciko idonta jin danta data dauki cikinsa tsawon watanni tara ta haifosa duniya na kokonto idan ita ta haifesa.

Haidar yaci gaba da jinjina Kai jin bata basa amsa ba  Of course you don t have the answer. But I promise you, koda baki amsa yanzu ba zaki amsa a ofishin  yansanda. Idonsa na kanta yaci gaba  Officers take this woman with you right now.!

Yarsandan ta kuma matsowa Mommy taci gaba da girgiza Kai  No Haidar. Baka cikin hayyacinka.. Ta dubi yarsandar dake kokarin kamo hannunta ta aika mata wani kallo  You are doing this to lose your job. Do you have any idea who I am.?!

Yarsandar ta d anyi gyaran murya  I m sorry Ma am but we have the warrant for your arrest. Ta k arashe tana k ok arin warware mata takardan hannunta.

Mommy zata kuma magana Haidar ya katseta  Ki adana duka bayananki har a isa ofishin  yansanda. Zaki sanar dasu yanda akai kika Saka guba a turaren da kikai niyyan Kasheni dashi ta hanyar gayyato wata mace cikin rayuwana da sunan aure.!

Mommy ta saki baki wann Karon cikin rashin fahimta  Turare kuma.? Mai.. Ni.. wane irin turare.?! Ta k arashe tambayar cikin rashin fahimta yarsandar na k ok arin janyota ta daka mata tsawa da fad in  I am Kwaise Maitama. You just can t arrest me.! Idan gayyata ta ofishin ku kuke zan iya tafiya a nawa motar amma baku Kai kuyi arresting dina a k asar nan ba. Even your superiors sunyi kad an.! Ta k arashe tana sakin huci ta fito asalin a Kwaisenta.

 And do you think you are above the law.? Just because you are rich and powerful.?! Haidar ya katseta.

D aya Dansanda namijin ya tare gaban Haidar yana dannarsa  Calm down Engr. If that s what she wants let s do it her way then.

Ya dubi Mommy cikin risinawa yace  We are sorry Hajiya. We understand that you are an important figure in the society. Zaki iya zuwa ofishin mu a motar ki tareda rakiyar abokiyar aikinmu guda d aya. I hope that s ok with you. Ya k arashe cikeda risinawa.

Takaici ya cika Haidar ganin yanda ikin tsaro ya lalace wai idan kanada matsayi da mukami cikin Al umma treatment dinka daban ne. Idan kuwa haka ne zai tabbata kudi da influence da Hajiya Kwaise keda shi baiyi tasiri a shari an da zasuyi da ita ba because he waged a war on her. Sai yanda k arfinsa ya k are.

Haka suka fice salim alim dan Mommy dai bata so taja idon mutane da hankali kanta. Anisa na biye dasu tana hawaye tana ci gaba da rok on Haidar.

Duk dramar nan da suka gama Hisham na tsaye gaban gadon ta har dai suka fice gaba d aya d akin ya rage saura su biyu Hisham da Ummul dake kwance saman gado ido a lumshe.

Hannu yasa ya share hawayen da suka zubo masa. A hankali ya soma furta  You know, when I first met you.. I told myself& Hisham, this is the time.. You ve finally found her& Your soulmate.. The love of your life.. After all the rejections.. All the heartbreaks.. Muryarsa ya tike sanda ya kuma share hawayen da suka Zubo masa  Daga k arshe ka hadu da ita. But it turned out to be the worse of all..! Ya kuma murmusawa yana girgiza Kai  Do you know what s the funniest thing.. And yet the saddest.. I never got the chance to tell you how I feel about you.. It was all a dream.. Kuma zai tabbata a matsayin mafarki Wanda bazan tab a farkawa ba.

Ya hade hannayensa biyu alamun rok o wasu hawayen na gangaro masa  You are now married to Haidar.. My best friend. He s like a brother to me you know. Kuma zan iya sadaukar da komai nawa for him if I had to.. Koda kuwa rayuwana ne.. so Please ki daina zuwa mun a mafarki na.. Please..! Ya k arashe wasu hawaye masu ciwo na kuma gangaro masa.

A hankali ya soma janyo k afafunsa da k yar cikin k ok arinsa na ficewa daga d akin. Aiko yana ficewa yai bursting cikin wane irin kuka yana mai k unshe bakinsa. Kai da gani kasan direct daga zuciya kukan ke fita.

**


Motan Mommy da su Daddy suka gani ya fice daga hospital ga na  yansanda biye dasu ya sanyasu cikin tsananin shock da mamaki. Uwa uba da sukaga motar Haidar biye dana su Mommyn.

Daddy ya dubi Alhaji dake gefensa  What.. What s the meaning of this..? Motar Kwaise nake gani tareda  yansanda.! Ya share gumin da yaji na tsartsafowa daga goshinsa  Kwaise da D anta bazasu tab a barina ba sai sunga bayana Gimba.!

Alhaji Gimba ya girgiza kai  Kar kayi magana haka Engr. Bamu san abinda ke faruwa ba. Let s follow them and find out. Ya k arashe maganar yana mai sanar da driver da yabi bayan motocin su Mommy.

Girgiza Kai Daddy yake sanda yaga sun nufi hanyar headquarter na yansanda  What.! No way Gimba.. I can t be seen there.. Bazai yuwu a haskoni a ofishin  Yansanda ba it will be a disaster for our business. Kai kasan hakan.! Yaci gaba da girgiza Kai yana fad in karshen zamansa da Kwaise harma da D anta yazo.

Wani Kayan tashin hankalin shine suna isowa kusan kofan ofishin suka hangi masu nad an rahotanni kowa na jefo masu tambayoyi cikin son sanin mai ahalin ke ciki.

Daddy ya shafe

42 / 95