AUREN WATA UKU.

Author :  Sameena Aleeyou… Category :  Love

Chapter   87 / 95

258K to 261K   out of 283.8K words

Miki. He wants his family next to him. Ya kuma baki matsayin ki as mahaifiyarsa da Ya biyo ta hanya mafi sauk i da zaki fahimcesa.

Mommy ta jinjina kai  Yanzu yau d in su tafi Engr.?

Daddy ya kuma gyara zamansa cikin kujera  Toh mai zasu miki a nan d in Kwaise.?

Mommy tace  Wai dama gani nai idan suka cika watanni ukun sai mu kira namu shagalin taron sunan da bamu samu munyi ba.

 Tafiyarsu bazai hana muku taron sunanku ba Kwaise. Daddy ya bata amsa yana mai daukan remote control na tv cikin hannunsa.

Mommy tace a sanyaye  Shikenan Engr.. Idan haka kace.. Barinje na sanar dasu su shirya. Ta dan kara duban Daddy da Ya maida hankalinsa kacaukam ga TV tace  Na kawo maka shayin ne.?

Daddy ya girgiza Kai yace  No barshi zuwa dare. Sai ya k arada  Kimin kiran yaran nan Haidar da Ummulkhair.

Mommy ta amsada  Toh Engr. Kafin ta fice.

Nasiha mai ratsa zuciya Daddy ya musu gameda zamantakewa kafin ya saka musu albarka Ya sallame su.

A ranar dai Mommy ta hakura ta sakar ma Haidar matarsa harma da D ansa. Kafin dare ta tura wasu daga cikin ma aikatan gidan suka tafi can gidan Haidar d in suka gyare ko ina tsaf.


A d aki Hajja ta zaunar da Ummul Tai mata nasiha da Ya danganci aure da zaman aure. Ta k ara nusar da ita mahimmanci communication tsakanin ma aurata dan da yawan aurarrki Sun lalace ne sakamakon rashin daidaiton fahimta Wanda lack of communication Ya haifar. Ta k ara nusar da ita gameda dabarun kula da miji da jawo hankalinsa sann tace duk abinda Ya shige mata duhu a gidan Aurenta she should call her kai tsaye.


Koda Ummul ta shigo yima Mommy Sallama kanta a k asa. Dan yau d in wani mugun nauyin Mommy din ne ya k aru a idonta. Mommy tashi mata albarka had ida jero masu add uo i na kariya. Ta rungume Baba Ali cikin hannunta tana jin kaman su bar mata yaron kaman kar su tafi dashi. Sosai yaron Ya shiga ransu kaf gidan jimami da begen tafiyan Baba Ali suke. Haka ba don Mommy taso ba ta mik a sa ma Y? Gumsu tana fad in kullum a kawo mata maigidanta yini.

Ummul harda d an hawayenta sanda suka fito daga b angaren Mommy dan gaba d aya yau d in sosai jikinta yai sanyi jin yanda kowa ke mata nasihohi masu tsayawa a rai.

Suna ficewa Haidar Ya shigo wajen Mommyn dan mata nasa sallaman.

Ta d an d aure fuska ba tareda ta dubesa ba.

Ya k araso ya duka wajen k afafunta. Hannayenta ya kamo cikin nasa yace  Har yanzu fushi kike Dani Mommy.? Haba Mommy na.. I said I m sorry fah.!

Ta dubesa a dak ile  Kaga Haidar ka tashi ka wuce. You can t keep them waiting.

Ya dan marairaice fuska  Amma Mommy haka zan tafi without your blessings.

Kunnensa ta kama kad an taja tace  Dan albarka.! Tashi kaje Allah Ya muku albarka. Allah ya kare ku da dukkan sharri..

Haidar ya amsa da  Ameen Mommy na. I love you.

 Maza tashi kaje haka nan.. Tace tana mai gyara zamanta.

Ya murmusa yana jin k aunar mahaifiyar nasa na dad a ratsa zuciyarsa. Har ya kai k ofa ya sinkayo muryarta tana furtawa a hankali  I love you more.. May you always be protected.

Murmushi ya saki kafin ya fice yana furta Ameen Mommy na a hankali.

**

Koda suka iso gidan sai jikin Ummul Ya kuma macewa. Ta soma tuno abubuwan da suka faru watanni shabiyu baya. Yaa Gumsu tace da ita ta shiga da k afar dama sanda sukai stepping a main door din gidan. Haka nan Ummul ke taka cikin gidan tana jin wani bak on al amari na faruwa da ita. Gidan yana nan a sanin da Tai masa sai wasu yan sauye sauye da baza a rasa ba.

Tinda ta shigo d akin zuciyarta ke tsinkewa. Taci gaba da tuno abubuwan da suka faru a wann d akin bugun zuciyarta na k aruwa. Takai dubanta ga gadon dake d akin sai tai saurin rintse idonta. Sai tana jin kaman lokacin ne komai ke faruwa.

Alamun tab a k ofa da taji Ya sata saurin waigowa. Haidar ta gani tsaye daga k ofa Ya hard e hannaye yana dubanta.

Tai k ok arin janye idonta daga gareshi sanda Ya soma takowa zuwa gareta.

Ganin sai Ya tuna mata abubuwan da Ya faru tsakaninsu a wann d akin. Sabon haushinsa da takaicin abinda Ya mata Ya taso mata. Ta janye jiki cikin sauri tana mai k ok arin ficewa daga d akin amma sai Haidar yai saurin rikota.

Ta d an dubesa ba walwala  Ni ka kyaleni.

Ya d ago gajiyayyun idanunsa yana dubanta  Khairy wai ban baki tausayi ba..

Hararsa ta d anyi  Aw kaine ma abin tausayi ko ni da kasa naji kunya gaban Daddy.?

Ya murmusa kad an yana dan ciza lip d insa na k asa kad an  Aw wai ke dama baki karanta sak on ba kika tada hankali Harda kai k arata gaban Daddy.?

Kaman zatai kuka tace  Ai kai ka shirya hakan dama. Duka laifinka ne.

Ya kuma murmusawa  How am I at fault here.? Ni sak on da na tura daban sak on da kika sanar dasu Mommy daban. I don t remember telling you nayi wani aure ko inada wata mata ba.. Ban san ina kika samo wann idea d in ba.

Hararsa ta kumayi  Da kunne na naji kana fad a ma Aunty Asshe ai. Har cewa kake zata hada maka lefe ko mommy bata sani ba.

Ya dan fito da idanunsa waje  Aw.! wai dama kina lab e kina jin duk hirarmu da Aunty Asshe.? Ya dan tsareta da ido  Wait.! Were you eavesdropping?

Ta kuma dubansa kaman zatai kuka wann karon  Ni wann kawai naji fah.. Kuma ban damu ba dan zaman Lagos Ya aureka. Ban damu da kai ba kaman yanda baka damu dani ba. Kuma ni sabida Mommy da Abba kawai na amince da aurenka.!

Sosai taso basa dariya sai Ya dan murmursa yana yana shigar da ita jikinsa  Wow someone s jealous..! Tell me, do you love me this much.? Ya k arashe teasingly bai daina matseta cikin jikinsa ba.

Tab e baki Tai kad an tana kauda fuska.

Ya kamo hannunta yana fad in  Taho nan kiji.

Ta d an cije tak i tabi bayansa.

Ya kaikaito yana dubanta cikin marairaice fuska  Please don t give me this attitude Khairy.. Not tonight please.. Wllhi na yarda you are not an easy woman. I ve been trying tirelessly to win you back for the past 12 months.. Dan Allah kiyi hakuri yau kam ki saurareni kinji Khairy na. Wllhi na tuba.!

Yanda ya marairaice yana maganar dole ya baka dariya. Ta kuma tsuke fuska kaman bazata bisan ba sai ta tuno jawaban da Hajja Tai mata kawai sai ta tsinci kanta tana mai take masa baya.

Suka k arasa yai musu masauk i saman chaise-longue.

Tsareta da ido yai yana dubanta. Ta d an dubesa sai ta kauda fuska  Nifa ban son yawan kallo..

 If only you know how much I missed you Khairy.. Ya fad i bai janye idanun nasa daga barin dubanta ba.

Batace dashi komai ba sai kauda fuska da ta kumayi.

Haidar ya kamo hannayenta cikin nasa  I don t know where to start.. Na rasa da wanne zan fara..

Ta dan dubesa a dak ile  Fara da labarin matarka ta Lagos.

Ya dan murmusa  Khairy are we going to talk about this again.? Wai ni dakata.. How many times do I have to explain myself.?

Ta tabe baki kad an  Idan ba mata kake dashi a Lagos ba Meyasa zaman can ya aureka..?

Ya dan furzar da huci kad an sai Ya Ciro wayarsa ya nuna mata fuskar wayar. Hoton road construction ne ya bayyana a fuskar wayar. Ummul ta dubi wayar cikin sanyin jiki. Haidar yaci gaba  Aiki ke kani Lagos. Akwai road project da Kampaninmu keyi a Lagos.. And I m in charge. So idan kinji na tafi Lagos site nake. Happy.? Ya k arashe yana dubanta. Ya dan murmusa  Ai bansan Har haka aka damu dani ake kishi na ba..?

Cikin inina take furta  Ni.. Ni ba kishi nake ba. Tana maganar tana avoiding k wayar idonsa irin Wanda kunya ya lullub e.

Murmushi Haidar keyi kafin ya kamo hannayenta cikin nasa. Ya d anyi gyaran murya kad an  First, zan fara da baki hakuri Khairy.. Na sani ban kyauta ba in many ways. For the past few months na baki sarari ba wai dan na dena sonki ba. Sai dan Ki samu breathing space.. I thought I was suffocating you Khairy..! Ya dan kamo hannayenta cikin nasa  Na baki space ne ba don na daina sonki ba sai don kiyi healing.. Because time is the only remedy I believe& But believe me it hurts.. It hurts more than you can ever imagine& Ki yarda dani.. A daddafe nayi watannin nan.. But then I had no choice but to punish myself.. For you..

Ta d ago ta dubesa da idanunta da suka cika da rauni wann karon.

Haidar ya dan numfasa  Now that we are finally together zan cike miki wann gurbin Khairy... I promise to make it up to you. Yaci gaba da jinjina Kai yana dubanta  Thank you for choosing me .. Thank you for being my wife again.. I promise you won t regret choosing me.. I might not be a perfect husband.. but I ll try my best to be the best.. Best Partner for you.. And best Dad for your kids.. Our kids.! Ya kuma matse yatsunta cikin nasa  And this time around Aure mukai na Har abada ba AUREN WATA UKU ba.. Ba Aure sabida wani manufa ba.. Ba Aure dan Daddy ya mallaka min wani project ba. I love you so much Khairy.. And from now henceforth I want you to know that you are my FOREVER.. Mrs Haidar Maitama.

Hawayen da take mak alewa suka digo saman hannun Haidar. Fuskarta Ya kamo yana dubanta  Forgive me Khairy..! Forgive your Sweetmonster.

Murmushi take tana dubansa hawaye na gangaro mata  Na yafe maka.! Na yafe maka mijina.. Na yafe maka tin sanda Aunty Kwaise ta sanar Dani gaskiyar al amarin.. Na yafe maka because I always believed you are a good person.. Na yafe maka because I love you.! Ta k arashe cikin yin k asa da muryarta.

Kallonta yake kyakkyawan murmushi saman fuskarsa yana duban yanda lips dinta ke furta kalaman so a gareshi. Bai san sanda Ya janyota jikinsa ya rungume ba.

Idanunsa a lumshe yake furta  I love you more.. I love you more.! Ya k arashe yana kuma shigar da ita jikinsa.

Jin zancen na neman canza salo Ya sata k ok arin janye jikinta tana fad in zataje ta duba Baba Ali.

Haidar bai saketa ba yaci gaba da rikitata da kalolin k aunarsa yana fadin  But his Dad needs you more.. Besides Yaa Gumsu is there to take care of him.

Kaman zata sakar masa kuka take fad in dan Allah yai hak uri Ya kyaleta taje ta duba su ta barsu shiru tuntuni.

Shima kaman zai kukan yake fad in idan ta tafi wajen Baba Ali shi waye zai kula dashi.

Ta kuma marairaice fuska  Toh ai shi Baby ne.. Kai fah babba ne.

Yaci gaba da shafa sumarta yana duban fuskarta  But I m your big baby.

Ta rufe fuskarta da tafukan hannayenta.

Haidar ya janye hannayen suna duban juna cikeda so da kauna.

 Tell me, am I not your big baby.?

Ta yunk ura zata kuma shigar da fuskarta cikin jikinsa ya tallafo fuskarta yana tsareta da idanunsa. Ta kuma marairaice fuska zatai magana taji ya kuma had e bakinsu waje guda.
Da kyar Ummul ta samu ta kwaci kanta daga hannun Haidar.

Ya d ago idanunsa da tuni Sun k ank ance yana dubanta. Da kyar ya iya d ago yatsun hannunsa guda uku yana mata alama  3 minutes.. Minti uku kacal na baki.! Ya furta daga nan yanda yake kishi??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ngid e yana maida numfashi.

Lumshe idanunta Tai bayan ta fito daga d akin tana mai sauk e ajiyan zuciya. Haidar k arshe ne Ya kware wajen mantar da ita duk wani b acin rai da fushi da Ya jefata ciki a baya. A hankali ta furta  I love you.. I love you so much my bigbaby.

Ta tadda Baba Ali baccinsa yake Yaa Gumsu na bisa darduma da alama sallah ta ida. Bata ko bari Ummul ta zauna ba ta fatattake ta da ta koma wajen mijinta ta karada idan Baba Ali na nemanta zata kirata a waya. Cikeda kunya Ummul ta fice ta koma nata d akin.

Kasancewar bata tadda Haidar a d akin ba ya bata daman fad awa bathroom tayo wanka.

Tsaye Tai gaban wardrobe tana nema tufafi mai sauki da zata sauya. Tana nan a haka taji hannun mutum ya zagayeta Ya rungumeta ta baya had ida manna mata kiss a dokin wuyarta dake da dashi da dumin ruwan da Tai wanka. Tai wani irin jan numfashi a dan firgice.

Ya kaikaito da ita suna duban juna. A dan shagwab e tace  Ka bani tsoro.

Ya d an Ware ido  Really I scared you..? Yai maganar yana janyota jikinsa sosai. Lokaci guda yai kasa da murya  Tell me, ta Ya na baki tsoro..? By& hugging you.. Or.. by& kissing you.? Yai maganar cikin kashe murya yana kuma shigar da ita jikinsa.

Kaman zata sakar masa kuka tace  All..!

Ya kuma shigar da ita jikinsa yana mai ci gaba da sumbatar wuyarta yake furtawa a hankali  I want you to scare me too.. with your sweet kisses.. Warmed hugs.. And your sincere smile..! Ya k arashe cikin kasheta da wani irin salo mai wuyan fasaltuwa.

Cikin k ok arin janye jikinta take fad in Ya kyaleta ta saka kaya.

Ya tsare fuska yana dubanta  Do you need it.?

Cikeda kunya ta rufe bakinta da tafukan hannu tana zaro ido.

Kashe mata ido yai kafin yace  Zo muje.?

Ta girgiza masa kai  To where..?

 To my bedroom obviously.. I have cloths for you there.

Zata kuma magana ya duk a gabanta yana mai kwantar mata da gadon bayansa.

Itakam dariya ma abin ya bata ganin Ya duka ya juya mata baya  Wai mai kake ne.. Meye haka.?

 What..? D ale mana. Yace yana nuna mata gadon bayansa.

Murmushi mai bayyana hakwara take. Ta d an girgiza kai kad an tana nuni da kanta  Wai ni ce zan d ale baya.?

Ya d ago gira da ido yana dubanta  Oh mamaki kike.? Of course I ll give my wife a piggyback to my bedroom.

Itakam dariya da kunya duk sai Ya rufeta musamman da ta d ale bayan Haidar d amas ya nufi bedroom d insa da ita.

Saida suka isa d akin ta raina wayonta dan Haidar dai bai aje mata wani kayan sakawa ba kaman yanda yace. Kaman zata masa kuka take tambayarsa ina kayan nata suke.

Ya dan tsuke fuska yana dubanta  It s not.. necessary.. You don t need it.. You ll be fine like this.. Ya k arashe yana kashe mata ido guda.

Kaman zatai kuka take fad in ita dai tak i wann wayon.

Haidar Ya janyota jikinsa yana lallashinta da fad in yayi alk awarin zasu sharing nasa kayan kafin wayewar gari. Nan kuma suka soma sinkayo kukan Baba Ali.

Ummul ta dubesa tana girgiza kai  Ka gani koh.. Yanzu ya zanyi na fita a haka.. Daga corridor fah nake sinkayo kukan nasa.. Wayyo Allah na nasan zagawa take dashi dan yai shiru.. Ta ya zan soma fita a haka.?

Ya kamo hannayenta  Relax Khairy.. You stay here.. I ll go check on them. Ok. Ya karshe yana dubanta.

A hankali ta jinjina masa kai. Ta koma tai zaune tana k are ma d akin kallo.

A haka Haidar ya shigo da Baba Ali cikin hannunsa idanun yaron tar a bud e da alama hira zaiyi. Sai cillasa Haidar yake shi kaw yaron sai k ekata dariya yake.

Haidar Ya diresa saman gado yana ci gaba da masa wasa. Ya kwanta ringingine ya dora yaron saman k afafunsa yana cillasa da k afafu. D a da uban duk dariya suke mai cikeda nishadi. Ita kam Ummul sai suka zame mata tv dan sosai suka birgeta.

Ganin Haidar ya shagala da wasa da D ansa yasa ta fice nata d akin ta sako tufafi mai sauk i.

Haidar ya dubeta sama da k asa sanda ta turo k ofan d akin. Ya dan tsuke fuska yace  Mrs Aliyu, what s the meaning of this..?

Ta dan girgiza Kai  Mai fah.?

Ya mata nuni da bakinsa zuwa kayan jikinta  I mean, do you really have to wear that..?

Ta dan rausayar da ido dan tasan rigimace kawai irinta Haidar.

Sai Ya dan kashe murya yace  But still.. you look spicy..! Ya k arashe yana kashe mata ido. Ya dan bud e mata hannu yace ta k araso. Cikin tsanaki take takawa har ta isa garesa. Yai mata masauk i zuwa b angarensa guda yayinda Baba Ali Ke cikin d aya b angaren nasa. Ya had esu gaba d aya ya rungume. Ya dan lumshe idonsa kadan  Finally we are together.. The three of

87 / 95