AUREN WATA UKU.

Author :  Sameena Aleeyou… Category :  Love

Chapter   39 / 95

114K to 117K   out of 283.8K words

kuma juyewa da mujiya kaman ko yaushe. Da kyar ta iya tashi tai Sallama ma Leenah ta nufo gida duk jikinta a mace.

Daga can nesa tai tsaye tana hangen sashen Ummul amma bata shiga ba dan har lokacin zuciyarta bai daina bugawa ba. Sauri sauri ta nufi nata d akin tana ta????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? mbayan maids ko Ummul ta shigo. Nan wata maid ke sanar da ita bataga shigowarta ba. Da haka Anisa ta nufi d aki duk a tsorace take. Tana shiga ma kwanciya tai saman gado ta sanar sa maid d aya ko Mommy ta neme ta tace mata ta dan kwanta bata Jin dadi.

Kwanciyarta da kad an ta hango mota bak a k irar Mercedes GWagon. Gabanta yai wani irin tsinkewa dan wann motar tasan ta Haidar ce. Yaushe Ya dawo.? Da gaske shine ciki.? Kodai idonta ne ke mata gizo.? Da gaske Haidar ne Ya dawo.? Take taji jirin gaske na neman kada ita sanda ta diro daga saman gado. Ta isa jikin window a guje dan tabbatar ma idonta.

Shid in ne dai looking handsome as always a cewarta. Gani tai ma ya k ara k warjini da kyau. A hankali ta furta  Haidar& Mai ka dawo yi..? Meyasa bazaka jira ta cika ba.? Meyasa zaka dawo yanzu..? Ji tai tana son sanin halinda Ummul ke ciki kafin Haidar Ya cimmata. Sauri sauri tai nufin fitowa daga d akin sai kuma taja ta tsaya kaman wacce ta tuna wani abu zuciyarta na kuma bugawa. A hankali ta koma da baya ta zauna zuciyarta bai daina bugawa ba.

A b angaren Haidar kaw tsaye ya hange mahaifiyarsa gaban tsohon hotonsu Wanda akai tun yana k aramin yaro d an shekara 10 Wanda bayan shi baya tunanin sunada wani family picture tare.

Hawaye take tana Shafa hoton, at same time tana ci gaba da furta  I want nothing but the best for you.. I know I ve never been a good mother to you.. But please give me a chance Haidar.. Ka bani dama na gyara kurakuran da nai a baya. Just this once.. Kuka ya hanata ci gaba da magana.

D an kauda fuskarsa yai cikeda k osawa dan yasan hakan bazai wuce d aya daga cikin acting d inta ba. Yasan bazai wuce ta hangi motarsa ne ko taji shigowarsa shine tazo gaban picture d insu take wann wasan kwaikwayon nata in order to gain his sympathy.

 Nice performance Mommy.! I m here already. I guess the show is over. Yace yana k arasa shigowa parlorn.

Mommy ta juyo cikeda mamaki tana dubansa. Ta kuma mutsuka idonta. Sai taji murmushi na zuwa saman fuskarta.

 Haidar.. My Son..! Ta furta cikin rawar murya hawaye basu daina ambaliya a fuskarta ba.

Sai Ta isa da sauri ta rungume shi kukanta na k aruwa. Tsam ta rik e sa cikin jikinta. Tana hawaye take furta  I knew it.. I knew You d come back to me.. To your family. Nasan zaka dawo garemu Haidar.. Nasan bazaka bani kunya ba. Sabida kai d in D ana ne..

Duk sunbatun nan da take ji yake ta cika masa kunne. Yai k ok arin cireta daga jikinsa da k arfin gaske.

 Don t get it wrong Mommy. Idan na dawo na dawo ne kawai sabida project d in amma ba sabida ke da k udirinki ba. Yace yana duban mahaifiyar tasa dake tsaye gabansa tana kuka cikin sanyin jiki.

Mommy ta jinjina kai  Even so Haidar. I m glad ka dawo sabida project d in. Nafi kowa farin cikin dawowarka. Your wife is waiting for you Aliyu.. She s been waiting for you for the past two weeks..


Bata kai aya ba suka soma sinkayo hayaniyar wata  yar aikin gidan tana ihu tana kiran Mommy.

Gaba d aya Haidar da Mommy suka juyo a tare sanda maid din ta shigo tana haki.

Anisa da hayaniyar ya sanyata fitowa ba shiri ita ta tari maid din da tambayar meke faruwa ta shigo haka tana ihu.

Cikin haki take sanar dasu ta shiga kai abinci section d in Ummulkhair amma ta tararta a kwance lifeless.

Mommy da taji batun bagatatan saurin k arasowa tai tana jijjiga mai aikin tana tambayarta mai take cewa. Mai aikin ta kuma nanata binda tace.

Babu shiri Mommy ta fice ba tareda ta bi takan kowa cikinsu ba ta nufi sashen Haidar.

Yayinda Anisa taji kama an yaye mata duka damuwarta. Daga k arshe dai burinta Ya cika.

Yanda Mommy taga Ummul kwance k asa tamkar maras numfashi sai ya kuma gigitata. Ta shiga jijjigata tana ambaton sunanta.

Mik ewa tai cikin kuka tana fad in ma aikatan gidan su kira ambulance amma kafin tai wani aune sai ganin Haidar tai ya ciccib i Ummul d in Ya nufi motarsa da ita yana Anisa ta isa ta bud e mata bayan motar.

Mommy ta biyo bayansu cikin sauri Har lokacin hawaye take.

Anisa jikinta duk a mace ganin Haidar ya d auki kucakar nan ya sakata motarsa harma cewa yake ta bud e masa motar.  Kan uba toh wllhi ka d auki wofi domin kuwa fanko ce wajen gawa ce Babu rai. Ta fad i haka cikin zuciyarta.

Mommy ce ta shiga bayan motar ta d aura kan Ummul saman cinyarta yayinda Anisa tai maza ta shige gaban Motar Haidar ke driving.

Yanda hankalin Mommy ya tashi dole ta baka tausayi. Dan kuka take da gaske tana fad in Ummul ta tashi kar ta tafi ta barsu ga mijinta Ya dawo gareta.

Daga Anisa Har Haidar d in sumbatun Mommy ya cika masu kunnuwa cikin motar. Allah Allah suke a isa asibiti ko sun huta da sunbatun Mommy.

Suna isa Ya kuma d aukanta suka nufi cikin asibitin da ita. Take Likitoci suka amsheta aka nufi ER da ita.


Nan suka zauna suna jiran ba asi daga Drs. Har lokacin Mommy kuka take yayinda Anisa ke addu an Allah yasa a fito da sakamako mai dad in sauraro a kunnuwarta ma ana ta mutu.

Ganin Mommy bazata daina kuka ba yasa Haidar mik ewa Ya zira hannayensa cikin aljihun wandonsa. Kukan da Mommy take irritates him musamman idan yaji tana ambaton yarinyar ta tashi mijinta ya dawo gareta. Gaba d aya ji yake zuciyarsa a cunk ushe. Meyasa ma bazai tafi ba.? Zaman me yake a asibitin.? He did what he had to do sanda yaga yarinyar kwance lifeless. Ya kawota asibiti. Toh zaman mai zaici gaba da yi.? Yai gajeren tsaki sanda ya kuma duban Mommy dake ci gaba da matsan hawaye. Wani b angare na zuciyarsa na sanar dashi ka zauna ko dan mahaifiyarka. Ya kuma yin tsaki wai shi Haidar ke yin abu dan mahaifiyarsa matar da bata da wani buri bayan taga ta k untata masa. Ya kuma yin gajeren tsaki yana mai duban k ofan ER din.

Can gefe ya matsa dan baya son sauraron kukan da Mommy take.

Anisa sai satan kallonsa take da duk wani motsinsa.

Wayarsa ce ta soma ruri Ya fito da ita daga aljihu nan yaga Dareen ke kiransa. Bai amsa ba sai Ya maida wayar aljihu Har ta k arashi ringing d inta.

Hankalin Anisa sosai ya kuma tashi ganin Haidar baibi takan wayarsa ba sann ga damuwa k arara Ya nuna saman fuskarsa. Mai hakan yake nufi .? Ba dai Haidar damuwa yai da wann kucakar ba Wanda ko wayarsa Ya kasa amsawa. Dan ita duk a nata tunanin damuwar halinda Ummul ke ciki ne ke d awainiya da Haidar d in tsaban abinda ta raya ma ranta kenan. Zuciyarta sai wani irin k una yake mata tana ci gaba da addu an Allah yasa a fito masu da gawan Ummul kowa ya huta.


A can gidan Haidar d in kuwa hankalin Dareen yayi dubu Ya tashi. Haidar d inta ne ke ignoring calls dinta yau. Mutumin da ko important meeting yake zai excusing kansa ya d aga kiranta musamamn da taga an d auki lokaci bai returning call din ba. Ita kad ai sai safa da Marwa take tana jin zuciyarta na mata d aci. Tana a haka taga wayan Shadow na shigo mata.





SameenaAleeyou=???*AUREN WATA UKU..!*




*31*






*??Sameena Aleeyou&
'







Tana d aga kiran ta sinkayo muryarsa daga d aya b angaren  I heard that you re back in the country.. Ya akai banji hakan daga bakinki ba..?

Shiru batace dashi komai ba sai hucin da take dan gaba d aya zuciyarta a cunkushe take tinda ta kasa samun Haidar a waya. Muryar Shadow ya kuma dakan dodon kunnenta  Dareen are you sure you are not hiding something from me.?

 Toh mai zan b oye maka. Yes mun dawo amma ban samu chance na sanar dakai hakan ba. After all, jiya ne kawai muka dawo k asar. Is not as if na shafe kwanaki ne da dawowa bakaji daga gareni ba.

Katseta yai  Don t you dare take me for a fool. I know you so well. Na sani idan kina shirya wani abun.. Let me warn you Dareen. Idan kika shirya wani abu a bayan ido na believe me zaki d and ani kud arki.

Tai murmushin takaici  Is that a threat.?

Murmushin shima yai  You know me so well. I don t keep people around with threats. Idan har zanyi abu lokaci d aya nakeyi ke kinfi kowa sanin hakan.

Yai gyaran murya kafin yaci gaba  Ina Haidar..?

Ta kuma furzar da huci  How would I know.? Ya fita bai sanar Dani ba.

 You should know Dareen. Because that s what you are there for. Ban ajiyeki tareda dashi ba just for you to have fun with him kin fahimta.

 Oh excuse me! You don t own me.. And you are not the one calling the shots here. Ni ce nake rayuwa da Haidar a halin yanzu& Barazana kawai kake da kake cewa tulun da aka d aure kurwar Haidar aka shata layin k iyayya tsakaninsa da iyayensa na wajenka.. Kuma bari kaji from now henceforth bazan bari ka cutar da Haidar ba. Babban kuskuren da ka tapka shine da ka min sanadin shiga rayuwarsa. A halin yanzu Haidar dani are one.. He s my husband da nake sonsa da duka zuciyata.. Bazan bari kai ko wani ya cutar dashi ba. So if I were you zan maida makaman yak ina.

Murmushi yai daga d aya b angaren  Haka kika ce.?!

Bata bashi amsa ba sai sakin huci da take.

Ya kuma murmusawa  Fine. Zamu gani tsakanin mu biyun Who owns Haidar..! Yana Ida fad in haka ya katse kiran.

Dareen taci gaba da kallon wayar tana sakin huci.

**

A can asibiti kaw suna nan zaune jiran tsammani Mommy ta dubi Anisa wacce dama saura su biyu ne zaune wajen  Idan likitocin Sun fito kimin magana.

Jinjina mata kai Anisa tai had ida amsawa. Tabi bayan Mommy da kallo wacce hankalinta ke ga wayar salularta. Mommy tana ficewa wani corridor d in ta soma waya da  yaruwarta Asshe. Nan take sanar da Asshe abinda ke faruwa.

Baki har na rawa Asshe ke tambayarta  Haidar..? Haidar fah..? Ina Haidar Haidar yana lafiya.? Dan ita duk a tunaninta aikin gama ne Ya riga Ya gama tsakanin Haidar da Ummul.

Mommy ta girgiza Kai kad an  Asshe Haidar lafiya yake. Hasalima shi yai driving namu to hospital. Amma meyasa kike tambayar lafiyar sa.?

Sauk e ajiyan zuciya Asshe tai tana jin gumi da ya tsartsafo mata na bin jikinta yana sauk a. Lokaci guda tai k ok arin saita kanta  Toh amma Aunty Kwaise is possible asirin ne yai aiki. Is possibile amfanin yarinyar ya kare ne. Tinda ita d in makarin asiri ce.

Kaman Asshe na ganinta haka Mommy ta girgiza kai  Ta ya hakan zai kasance bayan Haidar shigowarsa gidan kenan. Babu wata alak a data shiga tsakaninsa da yarinyar. Ko kin mance mai Malam Ya sanar damu. Har sai wata alak a ta auratayya ta gifta tsakaninsu kafin ta karya asirin.


Daga d aya b angaren Zuciyar Asshe yaci gaba da tsinkewa. Toh ko dai Anisa tayi shashashancinta ne ta bama yarinyar turaren bata zubar ba kaman yanda ta umarceta. Kodai har mai aukuwa ya auku ne ba tareda Kwaise tayi la akari ba. Wann abu da d aure kai yake. Toh amma idan Har illan dake jikin yarinyar bai shafi Haidar ba kaman yanda Dije ta sanar da ita. Ta iya yuwa da gaskiyar Suwaiba Dije fansarta kawai take son d auka kan yarinyar da uwarta tinda gashi yarinyar ce ke kan gargarar mutuwa kaman yanda bokansu Ya sanar dasu ba Haidar ba. Idan Har hakan ta kasance zatafi kowa farin ciki.

Muryar Mommy ya kuma katseta  Kaina Ya k ulle gaba d aya Asshe. Shin idan yarinyar nan ta mutu a haka wann na nufin asirin dake jikin D ana Ya karye ne kokuwa dai Har yanzu da asirin jikinsa.?

Asshe ta sauk e ajiyan zuciya tace  Aunty Kwaise bakida tabbacin idan Haidar bai shiga b angaren yarinyar nan ba a tsakanin shigowarsa gidan. Kinsan abu ne da aka had a da asiri kuma wann turaren da Malam Ya bamu ya tabbatar mana shi d in tamkar magnet ne Wanda zai janyo Haidar zuwa gareta..

Mommy tai Shiru kaman mai nazari sai kuma ta girgiza kai  Asshe al amarin nada rikitarwa amma inada tabbacin a lokacin da muka tsinceta kwance k asa kaman gawa a wann lokacin Haidar ya soma sanyata a idonsa.. Tabbas tayi amfani da turaren inada tabbacin hakan amma bana tunanin amfani da turaren kawai zaisa ta Mutu kafin Haidar ya samu kusanci da ita.

Haidar da isowarsa wajen kenan yai tsaye Cak yana sauraren kalaman Mommy na k arshe.  Turare.? Mutuwa kafin shi Haidar ya samu kusanci da yarinyar.? Ya nanata kalaman da yaji Mommy tace cikin zuciyarsa.?

A razane Mommy ta juyo tana dubansa duk a birkice. Kana ganinta kaga maras gaskiya. Tai saurin canza maganar da take cikin wayar tana mai katse kiran. Ta k ak aro murmushin da yafi kama da yak e ta sakar masa  Em.. Em.. Haidar ashe kana nan baka tafi ba..? Na zata ai ka tafi..?

Ya girgiza mata kai kad an alamun a a  Ina nan Mommy.. Naje sallah ne. Why.? Is there something I should know.? Yai tambayar yana tsareta da idonsa.

Tai saurin girgiza masa kai alamun a a.

Ya jinjina Kansa a hankali ba tareda ya nuna mata yaji koda word d aya daga wayan da ta gama ba. Ya d an ci gaba da takowa kusanta har lokacin Mommy a tsarge take. Haidar na hankalce da ita.

 Any news about the girl s condition.? Ya tambaya yana tsare Mommy da ido.

Zuciyarta Ya kuma tsinkewa tana tuhumar kanta mai hakan yake nufi.? Kenan Haidar Ya damu ne da Ummul.?

Bata kai ga samo amsa ba suka hango wani Dr ya fito daga ER d in. Mommy ce ta nufe shi cikin sauri tana tambayarsa Ya jikin Ummul. Yayinda Anisa ma ta taso daga yanda take zaune ta nufo su.

Haidar kaw daga can yanda yake tsaye yana karantar yanayin Mommy. Meyasa take nuna damuwa gameda yarinyar bayan ga abinda yaji a waya kaman mutuwa take nema ma yarinyar.? Meye nufin Mommy akan yarinyar.? Mecece manufarta na aura masa yarinyar.? Tunani daban daban cikin zucjuarsa. Muryar Dr ya sinkayo yana fad in  She s still not out of danger. A halin yanzu bazamu iya bada shaida akan komai ba. Anything can happen. Ya numfasa kafin ya dubi Mommy  Is she your Daughter.?

Kafin Mommy ta bada amsa Anisa tai tsulum ta bud i baki tace  No she s not her daughter.

Mommy ta k ara da  She s my Son s wife.. Dr meke faruwa da ita ne.?

Dr ya d anyi Jim sai yace  Where s her husband then.? I d like to speak with him.

Mommy ta juyo a d arare tana duban direction din da Haidar yake. Anisa ma shi take duba tana jira taji yayi rejecting hakan amma sai taji akasin hakan. Abun mamaki muryar Haidar suka sinkaya yana fad in  I m here. I am her husband.

Daga Anisa Har Mommy cikin tsananin shock suke duban Haidar Wanda tuni ya soma takowa kusansu.

Dr yace  May I have a word with you.?

Haidar ya jinjina masa kai alamun eh  Sure.. After you. Ya k arashe yana alama ma likitan da hannu.

Dr ya jinjina masa kai kafin yasa kai ya nufi ofishinsa Haidar na take masa baya. Daga Mommy har Anisa mamaki ya hanasu rufe baki. Babu Wanda ya tasammaci haka daga Haidar. Ko ita kanta Mommy da takeda yak inin maganin bokansu ka iya tasiri akan Haidar tinda ya sanar dasu turaren da suka ba ma Ummul ta dinga amfani dashi zai janyo Haidar gareta batai zaton abun zaizo da sauk i haka ba. Kenan Watak ila d aukanta da yai cikin hannunta har ya shak i turaren.? Gaba d aya kan Mommy ya k ulle ta rasa fahimtar tunanin da take. Gaba d aya duk abubuwan dake wakana Sun k ulle mata kai.


Anisa ta sauk e ajiyan zuciya a hankali tana tinanin kiran k awarta Leenah dan sanar da ita halinda ake ciki.

**

Dr ya dubi Haidar kafin yace  Amma kana ina har ake barazanar d aukar rayuwar matarka..?

Haidar ya jinjina kai lamun nuna rashin fahimta  Ban fahimceka ba Dr. Barazanar d aukar rayuwarta kaman yaya.?

Dr ya jinjina kai yace  Sakamakon gwaje gwajen da mukai mata na gaggawa ya tabbatar cewa she s being poisoned& Guba ne da ta shak esa ta numfashi Wanda ya harba huhunta. Most likely cikin turare aka saka guban.

Haidar yai shiru yana had a maganganun Likitan da wayan da yaji Mommy nayi. Sai girgiza kai kad an yace  Turare.?

Dr ya jinjina kai alamun eh kafin yaci gaba  Irin wann guban akan sanya shi

39 / 95