AUREN WATA UKU.

Author :  Sameena Aleeyou… Category :  Love

Chapter   15 / 95

42K to 45K   out of 283.8K words

a a zabure tace  Badi atu ina hankali na da tunani suka tafi Har na mance Tasu u Ya tab a shaye shaye.. Yo ina ake dank a amanan kud i hannun d an wiwi Bad ia..!

 Mama mijin nawa ne d an wiwi..? Ya tuba fah.

 Idan ba d an wiwi ba d an uwarki ne..! Mama tace tana danna mata dak uwa.. Zufa ya shiga keto mata ta ko ina  Na shiga uku.. Na kashe kaina ni Tani. Wani b atan basira ne ya d ebeni na dank a amanan dukiyar nan hannun Tasu u.

Badi a tai tsaki  Yo tsaban kina sauri mana a kauda shago kar ya shiga jinyar Abba ko Umman su Ummul ta dawo amsan hakkinta da na yaranta..

Mama taci gaba da safa da Marwa  A a Tasu u bazai tab a min wann gangancin ba. Wllhi akan kud in nan sai na cajesa daga hula har takalmi ba abinda ya shalleni ehe. Bayani d aya na sani na kud ad ena.. Ta kuma duban Badi a  Ki sake kiransa nace.. Ungo kirasa da nawa wayan..!

Badi a taja dogon tsaki tana mitan Mama ta isheta.

Wasu nurses suka fito suka tambayan iyalan Malam Isubu. Mama ko takansu batabi ba ita dai damuwarta kud inta. D aya nurse d in da ya ganesu Ya k araso yana fad in  Hajiya ashe kuna nan. Muna can munata nemanku a ward.

Mama wacce gaba d aya take a daburce ta dubesa a harzik e tace  Toh gashi ka ganmu ai me akayi..?

Nurse d in ya d an tab e baki ganin yanda ta hayayyak osa  Dama wasu magani da drip za a saya shine akace a sanar daku..

Bai kai aya ba Mama ta katsesa  Da uwar me za a sayi maganin inyi.. Kai kaga mun maka kalan masu bada kud i.? kuje ku masa abinda zaku iya mu nan bamu maganin k wandala ehe..!

Ta dawo kan Badi a tana fad in ko batir d in wayar mutuwa zai kar ta fasa kiran Tasu u.

Nurse d in Ya kuma bud e murya yace  Ku fah muke jira Dr zai iya shigowa round..

 Kai bana son fi ili wai bakaga tashin hankalin da muke ciki bane?

Nurse yace  Wann matsalar ku bari idan Kun bar nan sai ku warwareta dan Allah. Yanzu dai ku sayi abinda aka ce ku saya dan a samu a ceci rayuwar majinyacin.

Muryar Badi a yaja hankalin Mama alamun ta samu Tasi a waya. Badi a ta juyo tana duban Mama da murmushi saman fuskarta  Ki kwantar da hankalinki Mama barin saka miki shi a speaker kiji.

Daga d aya b angaren Tasi u Wanda daga jin yanda yake kana iya sauraran k aran ababen hawa alamun yana bisa kwalta kenan. Fad i yake cikin d aga murya irin na Wanda ke bisa abin hawa musamman babur  Mama ina bisa hanya ne shiyasa bani iya d aga kiran. Gasu na karb o su.. Go slow ne ya tare mu kinsan ana fashe fashe sabida k ara manyan titi.. Eh gani na ma kusa k arasowa kenan.

Mama saida ta silale ta zauna dirshan a k asa tana dafe k irji  Yauwa yanzu naji batu Ta marairaice murya tunanin yanzu kud inta na hannun Tasi u dole ta bisa a sannu kafin ta dafesu  Ayya ayya Tasu u na.. Sannu da k ok ari kaji d an albarka.. Muna nan muna jiranka.. Allah iso da kai lafiya.

Nurse da ya zuba ma sarautar Allah ido ganin Ya zo masu da muhimmin batu amma hankulansu na kan wani abu daban yace  Amma Hajiya kun saurari abinda na fad a kuwa.?

 Mun saurara mana. Meye.? Ko so kake mu maimaita maka ka tabbatar mu ba kurame bane.

Ya d an girgiza kai  Hajiya gaskiya ina ganin girmanki kuma ni aikina nake k ok arin yi a nan. Ya kamata ki dinga tantance kalamanki.

Mama ta tab e baki dan a halin yanzu hankalinta ya kwanta taji labarin kud ad enta  Kaga k aramin likita wllhi fah saidai ku k yalesa mai aukuwa Ya auku dan nan da kake gani bamuda abinda zamu bada.

Nurse d in yace  Ban gane mai aukuwa Ya auku ba. Ya kukeso ayi yanzu.? Kunsan cewa kud in kwanakin da aka biya masa ma sun kusa cika. Kwanan nan za a buk aci k arin kud i musamman duba da irin jinyar da majinyacin ke fama dashi. Jinya ne babba kuma mai cin kud i..

Mama ta dubesa galala  Au dama ba gwamnati bane Ke biyan kud in jinyar nasa.? Dan ita a nata zaton alfarmar gwamnati Abba ke ci tinda dai tasan tin zuwansu kwabo ba a amsa wajensu ba.

Nurse ya girgiza kai cikin rashin yarda gajeriyar dariya na neman kufce masa  Mama kenan, a K asar mu ta gado kike fah ko kin mance ne na tuna miki. Nothing is free in this country.

Mama ta tab e baki  Kai kasan me kace. Ni dai na fad a maka gaskiya bamu maganin fici ehe.

Nurse yace  Amma ina wann mutumin da yai settling bills d inku yake.. Ina nufin ina mutumin da ya biya kud ad en..?

Mama ta dubesa da mamaki  Wane mutumi kenan..?

 Wanda na ganshi nan ya rako wasu  yanmata biyu.. Ina tsammanin  ya yan majinyacin ne..

Mama tace  Toooh.. K irjinta na bugawa  Kar dai ace wai su Ummul kake nufi. Uban wa ya biya kud in toh..?


Badi a ta katseta  Wann mutumin mana da suke tare wanda har Azeema tace Miki saurayin Ummul ne kuma shine yaje yayi belin Khulsumu a police station. Ta tabbata dai saurayin Ummul ne.

Mama ta dafe k irji cikeda mamaki. idan har Wanda aka ambata da saurayin Ummul ya biya tulin kud ad en nan watau mai kud i kenan wann karon Ummul ta samo. Toh wllhi bazata saku ba wai bindiga a ruwa. Yanda sauran batun auren suka lalace shima wann haka zai lalace yabi iska. Bari ta gama da batun kud ad enta ta tabbata sun shiga lalitarta. Ya zama dole ta bincika tasan waye shi daga ina yazo dan tasan yanda zata b ullo ma al amarin amma bazata zuba ido Ummul ta k are a gidan maik o ba dukda wann canfi da aka mata.

Nurse yace  Ku nake sauraro.

Mama tace  Yo ina kaw zaku gansa. Dama yaran karuwai ne yaje yayi abinda zaiyi dasu ne shine ya biya ladan jinyar ubansu. Sai ku jira su zo su baku dan nasan yanda Uwarsu ta tafi nata yawon suma ba zama zasuyi ba qila sun had e a bayan gari. Ku jira Zasu zo so su kuma biyanku wasu kud ad en. Idan Har kuma basu samu ba sai Malam ya jira har ta Allah ta cimmasa. Idan kuma lokacinsa baiyi ba har wa adin kwanciyar sa saman gadon asibitin ya cika sai a maidasa can gida saman katifarsa ya cika a can.

Badi a tace  Ahtoh magana kenan..

Mamaki ya cika nurse d in. Wai dama a duniya akwai mutane irin haka. Shikam yasha cin karo da mutane daban daban a aikinsa na asibiti amma bai tab a cin karo da mutane irin wad ann ba. Girgiza kai kurum yai yasa kai ya shige zuciyarsa fal tausayin Malam Isubu.

**

Abuja.


A fusace Daddy Ke dubanta  Wai meyasa kike son b ata mun rai ne Kwaise. How many times do I have to tell you this.. Duk abinda ya danganci wann D an naki bai shafeni ba..

Mommy ta soma girgiza kai  Why.? Meyasa..? Aliyu D anka ne Engr.. He s your flesh and blood.. Meyasa kake masa irin wann k iyayyar haka..? Su waye suka shiga tsakaninka dashi har haka..?!

Cikin tsawatarwa Daddy ya katseta  Har sai kin tambaya waye ya shiga tsakani na dashi Kwaise.. Meyasa a kullum kike son tuna mun baya.! Kinfi kowa sanin wann D an naki only reminds me of my sin. He reminds me nothing but my past Kwaise. Kuskure mafi muni da na tafka a baya& All because of you and your selfishness..!

Mommy na hawaye take girgiza kai ganin hannun mijin nata Har na rawa yake nunata. Cikin kuka take furta  Ni ce na maka laifi ba Haidar ba. Amma ka daina hukunta Haidar kan laifin da baida masaniya akai.. Muryarta yaci gaba da rawa  Haidar Ya taso cikin k unci da tsangwama. A baya Nayi zaton izuwa wann lokacin zaka k aunace sa kuma ka mance komai sann ka zama mahaifi a gareshi kaman yanda ko wani uba yake. He s your only son our only son& 

Katse ta yai ta hanyar d aga mata hannu  This family can never be like a normal family Kwaise.. Kinfi kowa sanin haka. Farin ciki bazai tab a wanzuwa cikin wann ahalin ba..

Cikin rawar murya tace  Nayi zaton ka yafe mun.?

Ya jinjina mata kai  Na yafe miki amma idan Har zanga d anki sai na tuna Kwaise!

Mommy ta girgiza kai hawaye na kuma zubo mata. Tabbas an shiga tsakanin D anta da mahaifinsa. Dan idan ba aikin asiri ba ba yanda za ayi Ya d auki laifinta Ya d aura kan d anta Wanda baida masaniyar laifin har yai masa irin wann k iyayyar.

Ta kuma share hawayenta  Meyasa kake zaune damu ni da Haidar.. To build your image a duniyar kasuwancinka.? Taci gaba da huci  Fine.. Mun cika maka wann burin.. Kanada iyali da duniya zata d aga ido ta kalla ta kirasu da ahalinka. Amma babu komai cikin ahalin face k arya da k unci.. Nothing is real here..!

 Kwaise.!!! Ya ambaci sunanta cikin d aga murya.

Mommy na hawaye taci gaba  Eh kasuwancinka shine kawai gaskiyarka.. But your family..

 You are right& I only care about my business because it s the only thing that keeps me moving bayan tarwatsani da kikayi years back..!

Ta lumshe idanunta hawaye na kuma gangaro mata. Sai kuma ta sassauta murya  I endured everything.. I even lost my own son without even realizing it. Thinking maybe wataran zaka k aunacesa.. But than& I failed..! I failed as a mother and I failed as a wife..! Kuka yaci k arfinta sanda ta duk a k asa tana mai isarta.

Ta d an d auki lokaci a haka kafin taji hannun Daddy saman kafad unta. A hankali ya d agota. Kaman wacce akace ta k ara kuka.

Ya d an shafi fuskarsa ganin yanda take kuka sosai tana fad in ta gaza ta ko wani b angare. Ta gaza protecting ahalin. Rungumeta yai ta b angaren jikinsa kad an yana fad in Ya isa ta daina kuka. A haka yai masu masauk i suka zauna saman kujera.

Saida suka d ibi lokaci a haka kafin ta soma fad in  Bazan tilasta maka ka so Haidar ba. But please just this once.. Alfarma nake nema.. Be a father to him..

Ya d an dubeta sai kuma ya kauda kansa kad an  Ban tab a cewa ni ba mahaifinsa bane Kwaise. D anki shi ya zab i ya cire kansa daga cikin ahalin nan.

Ta d an sauk e ajiyan zuciya kafin ta mik e sosai tana gyara zamanta  Aure nake so a masa..

Daddy ya dubeta da mamaki  Aure.? Cikin yaran Business partners dina kike so na nemar masa matan.?

Ta girgiza kai alamun a a  Na riga na samar masa mata a garin Kano.  Yar gidan mutunci wacce bata da bud ewan ido da wayewa da yawa balle a samu matsala along the way. Ba babban Aure nake so ba, ba auren da za a wallafa a mujalla ko a gayyato manyan mutane ba. No aure nake so ayi a sauk ak e. Kawu na dake can Maiduguri zai iya wakiltanka dan shi na wakilta akan komai. Ga Asshe ma a can Kanon. So dik wani necessary bincike da Ya kamata a gudanar an gudanar..

Dakatar da ita yai ta hanyar d aga hannu  Idan keda  yanuwanki kun gudanar da duk abinda ta kamata kuyi so meye nawa?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? kuma. Ni dai kin sani bazan tab a karb ar ma D anki Aure ba Kwaise. Kuma abinda ya shafi rayuwarsa ba damuwata bane. The only alak a dake tsakanina dashi shine abinda ya shafi Kasuwancina. Kampanina da ci gabanta.

Mommy ta rintse idanunta tana jin wani zafi na ratsa cikin k irjinta. Tasan za a Rina haka tinda dai ta jima da sanin duk wani abinda ya danganci Haidar wofi ma ya fisa mutunci a idon mahaifinsa. Ya zama dole ta tabbata anyi auren nan at all cost. Tinda tasan wann ba komai bane face sharrin mugun asirin da aka jefesu dashi. Ta tabbata tinda Malaminsu ya sanar dasu da zaran anyi auren matsalan dake cikin ahalin zaizo k arshe gwara tayi komai domin ta tabbata auren ya yuwu.

Ta numfasa kad an  Auren bazai yuwu ba saida yarda da amincewarku.. Ina nufin kaida Haidar..

Ya kuma dubanta da mamaki  What exactly do you mean.?

 Ina nufin Yarda da amincewarka shine kawai zai karkato Haidar Ya amince da wann Auren. Kasan halinsa za a iya masa auren mu daina ganinsa har abada, bazai yarda ya zauna da matar ba. Yanzu haka ma Gaba yake damu tinda gashi ya daina zama gidan nan.

 Wanda yafi k arfin zaman gidan iyayensa ne zai zauna ma Auren da zaki masa.? Ke kanki kinsan D an naki baida mutunci bai ganin kowa da mutunci daga ni har Ke.


 Amma yana mutunta aikinsa.! Mommy ta dakatar dashi da fad in haka.

Daddy ya tsareta da ido.

Taci gaba da jinjina kai  Musamman project d in nan da yaketa kai komo akai. Naga yanda ya dage yake matuk ar so Ya jagoranci aikin.. Idan har muna so ya amince da auren zamu iya amfani da wann damar. Ina nufin zaka amince ya jagoranci aikin matuk a zai amince da Auren. Daga baya na tabbata zai so Yarinyar kuma zasu gina family tare. Zai tara hankalinsa waje guda. A yanda matsalar..

Bata kai aya ba ya katseta  A a dakata dakata Kwaise amma ba dani Aliyu Maitama za ayi wann shiriritar ba..

 Engr dan Allah ka min wann alfarmar a rayuwa.. Just this once..

Ya gyara zama sosai yana dubanta cikin rashin yarda  Seriously.. Wann ai hauka ne.. Kwaise a ina kika tab a jin anyi abu makamancin wann..? Are you asking me to put my company at risk here.?

Mommy ta silalo daga saman kujera ta duk a gaban Daddy saman gwiwoyinta. Ta shirya sadaukar da komai domin ta ceto ahalinta.


Cikin muryar kuka take furta  Zanyi ko menene Engr.. Zan duk a a gabanka na rok eka sabida inada yak inin Auren nan zai zama silan shiriyar Haidar da kuma kwanciyar hankalin ahalin nan cikin yardar Ubangiji..

Saurin d agota yai yana fad in  You don t need to do this Kwaise.

 A a ka kyaleni na duka gabanka idan har hakan zaisa ka amince da buk ata ta.

Daddy ya soma girgiza kai  Kwaise, babu abinda zakiyi da zaisa na damu da d anki ko na damu da al amarin shi.. Kaman yanda ban d auke shi da mahimmanci ba haka ban d auki wann auren da kika dage sai kin masa da mahimmanci ba. Amma idan har haka kika zab a ki sani I won t get myself involved cikin nema ma d anki aure. Sai ya d auki wayarsa ya shiga dialing layin Haidar. Haidar yana d agawa Daddy ya sanar dashi yazo gida ya samesa yana jiransa.

Koda Haidar Ya k araso zaune ya taddasu a parlon. Iyayensa guda biyu. Yayi zaton magana zasuyi da Ya shafi Kasuwanci shida mahaifinsa tinda har wann ranar baice komai ba gameda proposal da Haidar ya kawo masa the other day. Har k uri a akai a company kan waye ya kamata ya jagoranci aikin wanda yake har kawo wann lokacin pending matter sabida shugaban kampani baiyi nasa zab en ba. Idan Har mahaifinsa a matsayin shugaba a Kampanin Ya zab esa ko shakka babu ya lashe k uri u mafi rinjaye. Idan har mahaifin nasa ya hau kujerar nak i dole haka yana Ji yana gani aikin ya tafi k ark ashin kulawar waninsa. Duk shirinsa na son ganin bayan mahaifinsa da Kampanin zai tashi a banza.

Like always he s not welcome. Ya bud e murya Ya gaishe su cikin rashin tabbacin za a amsa masa ko baza a amsa ba.

Daddy ya jinjina masa kai had ida nuna masa kujerar gefensa  Have a seat.

Ba musu ya k rasa ya zauna yana satan duban b angaren mahaifiyarsa dan a yanda Ya gansu jikinsa ya basa wani abun ake shiryawa akanshi. Ya jima da sanin su biyun tarayya suke wajen k untata ma rayuwarsa.


Daddy ya dubesa  Are you sure you can handle the project.?

Haidar yaji tambayar a bazata. Ya d ago yana duban mahaifin nasa. Maimakon ya basa amsa kai tsaye sai ya girgiza kai yace  Do you still have your doubts.?

Mommy ta tsaresu da idanu jin Daddy ya tambayi Haidar amma sai Haidar d in Ya amsa masa da tambaya. A cikin zuciyarta tace like father like son.

Daddy ya jinjina kai  The project is to be commenced in three months time. Idan har ka shirya kuma kana so kayi da gaske zan sauk a daga kujeran veto and give you and your team the green light& But on one condition.

Haidar ya dubesa da mamaki sai kuma ya dube mahaifiyarsa wacce tin shigowarsa ta kafesa

15 / 95