AUREN WATA UKU.

Author :  Sameena Aleeyou… Category :  Love

Chapter   51 / 95

150K to 153K   out of 283.8K words

mallaka dan a mallaka masa irin D an daka mallaka K wara d aya tak da ya fiye masa duk wani arzikin gidan duniyar nan da za a basa..

Daddy ya girgiza Kai kad an  So, what are you trying to imply here.. That I m ungrateful..?

Alhaji Gimba ya katsesa  Because you are stuck in tha past.. And that destroy your present. Ya dan gyara zamansa  Kuma kasan ina matsalar take.. A naka tunanin bayan abinda ya faru dakai a baya Kasuwancinka shine abinda yai keeping d inka moving.. Amma ba haka bane.. Wann ahalin da a kullum kake ik irarin basuda mahimmanci cikin rayuwarka sune sukai keeping d inka moving forward.. Your wife and your Son.. Amma ba business d inka ba kaman yanda Kai kake tunani.. Ya d an numfasa yana jinjina kai  Your company is your distraction not your source of happiness.. Wann ahalin da a kullum kake tashi ka gansu sune sukai healing wann gurbin ciwo dake cikin zuciyarka.

Katsesa wann karon Daddy yai  Quite the contrary& Ganinsu a kullum da nake shi yake tuna mun baya.. And maybe that s why I feel trapped in the past.. Watak ila da ace bani ganinsu things would ve been different..

Alhaji Gimba ya girgiza Kai yana murmushi  So tari zamu so abu amma ba alkhairi bane wajenmu.. Sann so tari zamu k i abu amma alkhairi ne a tattareda mu. Watak ila D anka daka rasa tun kafin yazo duniya ba alkhairi bane cikin rayuwarka, Watak ila D anka Haidar da Allah ya bar maka shi Watak ila shine alkhairi a gareka. Barinyi maka tuni da wani k issa na Annabi Musa (AS) da malaminsa Khidr Wanda a k auli mafi rinjaye shima Khidr Annabi ne. A cikin tafiyarsu da sukai Wanda Annabi Musa(AS) ke Neman ilimi wajen Khidr sunga wani yaro a hanyarsu kuma Annabi Khidr ya kashe yaron Wanda har Annabi Musa ya gaza hak uri ya tambayesa meyasa zai kashe ran da baiji ba bai gani ba. Koda suka zo rabuwa Annabi Khidr ya amsa ma Annabi Musa (AS) amsoshin tambayoyinsa da ya gaza hak uri akansu. Shi wann yaron da ya kashe Iyayensa mutanen kirki ne shi kuma yaron Allah ya k addari idan ya girma zai lalace kuma iyayen nasa suna matuk ar sonsa zasu jarabtu dashi har ya lalatasu dan haka Allah ya masa umarni da ya kashe wann yaron. Ya dan numfasa yana kallon Daddy da jikinsa yai sanyi sosai  Karatun da zaka d auka a nan wani sa in abu ba alkhairi bane wajenka sai Allah ya d auke maka shi cikin rahamarsa. Watak ila wann D an daka rasa tun yana ciki Watak ila zaka jarabtu dashi sai Allah ya maka sauyi da wani d an Wanda ka kasa gani ka kuma kasa appreciating d insa. Ya dan kuma gyara zamansa  Ina ka bar tawakkali..? Ina ka bar imani da k addara Abokina.?

Daddy ya dubesa a sanyaye da idanunsa da suka kad a ba tareda yace komai ba.

Alhaji Gimba yaci gaba da jinjina Kai  You need to let go of the past and accept what you have kafin lokaci ya k ure maka.. Kafin kai nadama maras amfani Abokina.

Ya mik e yana fad in  Zan koma bakin aiki kafin kasa sakatariyarka ta koreni.. Kai tunani kan abinda muka tattauna dan lokaci baya jiranmu..

Daga haka ficewa yai ya kyale Daddy nan zaune yana juyi cikin kujera.

**
A b angaren su Haidar kaw suna tafe saman kwalta. Gudu yake sosai yana tunanin ahalin da ya girma dasu matsayin iyaye. Wani b angare na zuciyarsa na tunanin Dareen da abinda tai masa. Meyasa rayuwar sa haka.? Meyasa abubuwa suke zuwa masa yanda suke zuwa..? Meyasa rayuwarsa gaba d aya batada alkibla tun tasowarsa.? Why.. Why.. Why.?! Tambayoyin da zuciyarsa ke ta nanata masa kenan ga gudu da yakeyi saman kwalta har baisan gudun nasa ya shige misali ba.. K ok arin danna birki yake amma batayi.. Ga gudu da yake gashi sun fara ratsa tsakiyan motoci..

A razane Ummul take dubansa tana tambayarsa meke faruwa.. Haidar yaci gaba da k ok arin danna birki yana fad in  The brakes.. Is not working..!

Ummul ta soma salati tana karanto Innalillahi wa inna ilaihi raji un.. A daidai lokacin Haidar yai k ok arin kauce ma wata mota Wanda hakan yasa nasu motar ta bar saman kwalta ta fad a gefen titi.. Haka motar ta dinga juyi har saida ta isa jikin wata bishiya..



SameenaAleeyou=???*AUREN WATA UKU..!*



*39*





*??Sameena Aleeyou&
'



Sosai Mommy ke kuka sanda suka iso asibitin Anisa na biye da ita itama matsan k wallan take. Hankali tashe Mommy ta nufo hospital staff d in tana tambayar yanda su Haidar suke.

A daidai nan su Daddy da Alhaji Gimba suka fito daga wani k ofa. Dan dama sanda accident d in ya faru company aka k ira aka sanar dasu.

Daddy yai tsaye yana dubanta yanda take kuka sosai Anisa nata kokarin kwantar mata da hankali bayan hospital staff d in sun sanar dasu Haidar da matarsa suna cikin ER Likitoci na kula dasu.

Wayar Daddy ne ta soma ruri. Daga Kampani ake kiransa. Dafe goshinsa yai yana mai lumshe ido sanda yake amsa kiran. Ga dukkan alamun ba labari mai dad i yai receiving cikin wayar ba.

Alhaji Gimba Ya dubesa had ida girgiza kai kad an  Akwai wani abu ne.?

D an furzar da huci Daddy yai  There s been an emergency at the company..

Alhaji Gimba Ya girgiza Kai kad an  Emergency..? Mai ya faru.?

Furzar da huci Daddy ya kuma yi  Ban sani ba Gimba.

Shiru Alhaji Gimba yai yana dubansa. Tunanin sa d aya Engr zai iya tafiya ya bar asibitin musamman da yake Haidar ne a asibitin sanin irin alak ar dake tsakanin Engr d in da ahalinsa. And especially da yake matsala ne ya kunno a Kampaninsa. Ya sani da za a ba ma Engr zab i tsakanin Kampaninsa da D ansa he d always choose his company. A halin yanzu ahalinsa suna buk atar sa fiyeda ko yaushe. Adduarsa Allah yasa kar Engr Ya tafi ya bar ahalinsa cikin yanayin da suka tsinci kansu na jarabawa.

Yana tsaka da tunanin kaman daga sama ya sinkayo muryar Daddy  You go& and take care of things there.

Alhaji Gimba Ya dubesa da mamaki cikin gaza b oye farin cikinsa na decision d in da Engr ya dauka na tsayuwa a asibiti wajen ahalinsa. Hakan na nufin Engr ya zab i D ansa sama da kampaninsa da Kasuwancinsa for the first time. Cikin sauri ya soma jinjina Kai  Kar ka samu damuwa abokina.. zan je na kula da komai a can.. You stay here.. Your family needs you. Ya k arashe cikin k ok arin k arfafa ma Daddy gwiwa Wanda Sam k arfin halinsa ya hana ya nuna tsananin damuwarsa.

Kai dubansa ga yanda su Mommy ke zaune yai bayan Alhaji Gimba ya shige. Anisa sai k ok arin calming d inta take da kalamai masu kwantar da hankali cewa Haidar harma da Ummul zasu samu lafiya. Mik ewa Anisa tai tana duban Mommy wacce har lokacin bata cewa komai sai hawaye dake gangaro mata  I ll.. bring you some water Mommy. Ta k arashe tana mai shigewa.

Bayan Anisa ta shige k uri Daddy yaima Mommy k uri daga nan yanda yake tsaye. Yana kallon yanda take cazgan kuka mai tsuma zuciya. Tin bayan abinda ya faru tsakaninsa da Kwaise zai iya cewa bai sake Jin ya damu da wani damuwa da ya danganceta cikin zuciyarsa ba musamman idan abun ya shafeta ita da D anta ne. Amma yau d in sai yaji har k asan zuciyarsa na jin zafin kukan da Kwaise take. Har cikin zuciyarsa yana so ya k arasa gareta ya rungumeta cikin jikinsa amma sai yana jin bazai iya hakan ba. Lumshe idanunsa yai yana mai barin wajen cikin sauri dan Sam bai son sauraren kukan da take. It hurts him a lot.


A can waje kuwa koda Anisa ta fita sun samu sun keb e da Hisham. Ta kuma dubansa a hasale  You know your IQ doesn t work at all. Waima how many gb akan nan naka..?

Katseta yai kaman zai mak ureta  Don t you dare insult me. It was your idea from the very start.. Kece kika kawo shawarin a shirya masa hatsari.. If there s someone to be blamed here that should be you.

Anisa na huci take nuna sa  Kai addu a kar wani abu ya samu Haidar.. Dan wllhi idan wani abu ya samu Haidar sai na tona maka asiri.!

Murmushi Hisham yake da gefen baki  If that s a threat, I suggest ki ajiye sa zuwa anjima har muji wani yanayi Ummul ke ciki. Dan na miki alk awari idan har wani abu ya sameta.. Zakiyi d andanasanin sanina..! Ya k arashe jijiyoyin fuskarsa suna mimmik ewa.

Anisa ta zaro ido tana duban Hisham cikeda mamakin irin son da yake ma Ummul. furzar da huci tai hadida rausayar da ido dan bazata basa daman ganin gazawarra ba  Let s not waste time pointing fingers at each other.. Bazai taimakemu ba.. I thought da ka shirya hatsarin zaka d auki Ummul ka gudu da ita.. I thought you said you wanted to be with her so badly. Maiyasa kai wasa da damarka. Maiyasa baka saceta ba kowa Ya huta.?! Ta k arashe tana huci.

Murmushi yake da gefen baki yana dubanta  You think I m stupid.? Ya kuma murmusawa yana duban Anisa  To tell you the truth, I was the anonymous person da ya k ira company ya sanar da hatsarin nasu. Ya jinjina Kai yana ci gaba da murmushi  Ina gefe ina kallon komai har yan kwanakwana suka kawo masu dauki.. Daidai da dak ik a guda ban bar wajen ba. I had to make sure sun samu taimako na gaggawa right away.!

Ya kuma murmusawa yana kallon Anisa da ta zama confused tana duban makirci da ya dama nata. Hisham yaci gaba  Alak a mai kyau mai tsafta mai cikeda yarda nake son k ullawa da Ummul Wanda Babu algus cikinsa. And believe me na shirya hakan. Bazan tab a bari ta zargi soyayyar da nake mata ba.. She will come to me willingly.. And she will accept me ba tareda wani ya tilasta mata ba.. Kin fahimta.?!

Anisa ta tsaresa da ido sai kuma ta girgiza kai  I hope it happens very soon.! Tana ida fad in haka tasa Kai ta shige tana huci.

A yanda ta bar Mommy nan ta sameta har lokacin matsan hawaye take cikin yanayi mai nunida tsananin tashin hankali.

Anisa tai saurin sauya fuska had ida daura damuwa saman fuskarta. Ta isa ga Mommy jiki a sanyaye ta zauna gefenta tana mai b alle bottle water d in da ta shigo dashi. Ta mik a ma Mommy a hankali tana fad in  Mommy have some water.

Girgiza mata Kai Mommy tai cikin zuban hawaye  I can t Anisa. Bazan iya ba.. Bazan iya saka komai a bakina ba tareda sanin halinda Haidar da Ummul ke ciki ba.!

Anisa ta maidoda hannunta baya cikin sanyin jiki. Ta d aura hannunta guda saman na Mommy tana k ak alo hawaye  Mommy I know you are strong.. In fact, you are the strongest woman I know.. And you are my inspiration.. But sometimes even the strong ones feel vulnerable.. Because we are human beings&  Anisa tasa hannu ta share hawayen da suka zubo mata sai ka rantse har cikin zuciyarta Abinda take fad i haka ne. Taci gaba  Tada hankali da damuwa dole ne.. But what they need the most now it s our prayers.. Addu o in mu suke buk ata fiyeda komai Mommy.. Especially you.. Sabida ke uwa ce.. Mommy kiyi ma Haidar Addu a.. In sha Allah zasu samu lafiya daga shi har Ummul kinji Mommy.

Hawaye na gangaro ma Mommy sai ta rungume Anisa kuka na kuma zuwa mata. Anisa ta saki murmushin cin nasara da gefen baki. A fili kuwa fad i take  I m here for you Mommy.. I m here..!

A haka Anisa taci gaba da k arfafa ma Mommy gwiwa Har kawo zuwa fitowan wani Dr daga hanyar da zai sadaka da ER. Yana tafe yana zame safar hannunsa.

Cikin sauri Mommy ta mik e Anisa na biyeda ita suka nufi Likitan.

Daddy Wanda shima yaga fitowan Likitan zai nufesa kenan yaga Mommy ta rigasa. Sai yaja Ya dakata Ya tsaya daga bayansu.

 Dr how s my son and his wife..? How are they doing..? Can I see them now.. Can I see my son now.. Please tell me.. Ta k arashe cikin tsananin kid imewa.

Dr ya dan girgiza Kai yana duban yanda ta rikice sosai. Ga mutum mai shekaru da Ya ????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? d an soma ja is not good for their health.

Karaf Likitan ya had a ido da Daddy dake daga gefe. A hankali Daddy ya girgiza masa kai had ida masa alama da ido alamun kar Ya fad i wani abinda zai k ara mata tashin hankali.

Dr ya dan murmusa yace  Kar ki samu damuwa Hajiya.. D anki harma da matarsa na Miki alk awari suna samu kyakkyawan kulawa. And fortunately matarsa ta riga ta farka tana d akin hutu. Shima munada yak inin in a couple of hours zamu turasa d akin hutu cikin yardar Ubangiji. There s nothing to be worried about.

Relief ya nuna saman fuskarsa Mommy. Ta soma jinjina kai  Da gaske Dr. Yarana are out of danger.. Zasu samu lafiya.. Ta dubi Anisa dake sakar mata murmushin nuna jin dadi  Zasu samu lafiya in sha Allah.

Ta juyo ta dubi Likitan dake nan tsaye gabansu  Zamu iya ganin Ummul.

Dr ya jinjina mata kai a hankali  Of course you can.. This way please. Ya k arashe yana nuna mata hanya.

Mommy ta jinjina kai tana mai shigewa Anisa na biyeda ita.

Bayan Sun shige Dr da Daddy suka keb e a ofishin Likitan.

Dr ya dubi Daddy yace  To be honest, I couldn t tell your wife the real condition of your son.

Daddy ya zuba masa ido. Sai Ya girgiza kai kad an  Tell me his condition, Dr.

Dr ya jinjina Kai kad an  He s lost a lot of blood.. But.. Zamu iya cewa he s responding well. That s why we moved him to the ICU& Amma.. Sai ya d anyi shiru yana duban Daddy kafin ya girgiza Kai kad an yaci gaba  Komai zai iya faruwa.. Because the first 24hrs is critical.. Let s just pray he wakes up before then. Otherwise, we don t know what might happen. Ya k arashe yana duban Daddy hadida girgiza Kai alamun hope d in kad an ne.

Daddy yai shiru cikin tsananin sanyin jiki tamkar Wanda yai nisa cikin duniyar tunani. Muryar Dr ya sinkayo yana fad in  Muna buk akan jini da za a k ara masa cikin gaggawa.

Daddy ya dubi Likitan jiki a mace sai Ya jinjina kai  Go ahead Dr.. Just do your job..

Likita ya girgiza Kai kad an  Unfortunately bamuda irin jininsa a nan. Mun samu shortage na jinin due its high demand. Ba don muna buk ata cikin gaggawa ba da zamu iya jira tinda jini da baida wahalan samu. A halinda ake ciki any delay zai iya janyo matsala.

Daddy ya furzar da huci kad an. Dan shi dai Haidar D ansa ne amma bai tab a sanin lafiyarsa rashin lafiyarsa balle wani blood type d insa. Ya dan girgiza Kai kad an yace  Dr.. What s his blood type then.?

Dr ya sanar da Daddy blood group din Haidar.

Shiru Daddy yai kaman mai tunani. Dr zai kuma magana Daddy ya dubesa had ida katsesa cikin sauri  I have same blood type with him.. I hope zaku iya d iban nawa.

Dr ya jinjina Kai yana mai sanar da Daddy su k arasa lab dan suyi aune aune.


A can d akin da Ummul take kaw. Shigowar Mommy yai daidai da bud e idonta.

Ta soma k ok arin Ware idanunta da suka mata nauyi. Tsaf ta sauk esu akan Mommy dake karasowa gaban gadon nata.

 Mommy..! Ummul ta furta cikin murya irinta marassa lafiya.


Mommy ta sakar mata murmushi ta k araso tana dafa kanta daga nan yanda Ummul d in ke kwance   Yata.. Alhamdulillah kin farka. Ya karfin jikin naki..? Mai kike ji yanzu.?

Ummul ta dubi Mommy tana k ok arin tuno abinda Ya faru. Take ta tuna sansa Haidar yace birkin motarsa bata aiki. Ta tuna yayita k ok arin ya tsaida motar bai iya ba. Ta tuna sanda motar ta bar saman kwalta Haidar Ya mata rumfa da jikinsa cikin k ok arin ganin yayi saving dinta wani abu bai faru da ita ba.. Ta tuna jini da ta hango Ya wanke fuskar Haidar da ya bar saman seat d insa yai mata rumfa cikin k ok arin kareta. Ga idanunsa a lumshe tamkar baya numfashi. Tinda taga Haidar a wann yanayin bata kuma sanin ina kanta yake ba sai farfadowa da ta ta ganta a gadon asibiti. Ta soma girgiza kai hawaye na gangaro mata  Mommy Haidar.. Ina Haidar yake..? Dan Allah ku fad a mun ya samu sauki.! Ta soma k ok arin mik ewa tana fad in  Dan Allah ku kaini wajen shi.. Dan Allah ina so naga Haidar.. Please Mommy..!

Saurin rik eta Mommy tai itama din hawaye take. Bata bari Ummul d in ta bar saman gadon

51 / 95
Connection failed: SQLSTATE[HY000] [2002] Operation not permitted