Author : Asma Baffa Category : Romance
da ita Yana ta fito suci abinci,Bata musa ba ta taso ta fito Dan dama ta rasa me zata dafa har tana tunanin taje gurin mama mariya taci,sanye take cikin doguwar riga kirar buba Mara nauyi,ya rigata shiga har ya zauna sannan ta rufa Masa baya,a saman dinning table iske su Dan haka itama tayiwa gurin tsinke.Da fara'a sajida ta shiga tsokanarta ya amarci,saita tsinci kanta da kunyar amsa Mata kawai sai tayi murmushi,duka sajida ce tayi serving dinsu jellop din macaroni ce da taji kayan vegetables da busasshen kifi, kowa yaci dai-dai cikinsa inda bayan sun kammala Dije na shirin barin falon ya Kira sunanta tare da umartar ta dawo ta zauna,dawowar tayi inda ya bita da kallo Yana ganin tayi Masa wani irin kyau tare da wani kwarjini,sai yaganta kamar ba khadijan Daya sani ba wannan ta Zama nutsattsiya Kuma me kunya.
Bayan duk sun zauna ya shiga Yi musu nasiha tare da rokon su zauna lafiya,kamar yadda kowanne magidancin kwarai ke fatan iyalinsa su kasance,Nan yace su rabawa kansu kwana,wani dum sajida taji Amma saita ce Inaga kwana biyu yayi ko?
Ok ba matsala hakan yayi Miki khadeeja?
"Ya tambayeta Yana kallonta"
Eh yayi! Ta fada tana mikewa tayi musu Saida safe ta fice.
Inda yabi bayanta da kallo Yana Jin wani Abu na fizgarshi,harta fice baibar kallon kofar ba wadda har Saida sajida ta gaji ta zungureshi ya juyo suka hada ido sai Kuma yaji kunya......
*Alkalamin khady* โ
๐๐๐๐๐๐๐๐
*AWESOME WRITER'S ASS..* ๐ฎ
(palace of excitation n'd pleasant writer's)
*TAME GARI*
NA
khadeeja Usman
5โฃ4โฃ
Kamar yadda suka tsara din kwana biyu yayi a dakin sajida,wadda tayi shiri sosai tare da Kara Masa wasu salon Dan tafiyar da nutsuwarsa,tabbas ba laifi gaskiya yaji dadin hakan,sai dai fa ya kasa manata yadda Dije take duk da bata bashi wata gudummawar wajen aiwatar da abin,amma yayi mamakin Jin abinda yaji daga gareta.
Sai dai ta tsawon kwana biyun Nan Sam sajida Bata bashi wata dama ko kofar zuwa gurin Dijen ba.
Duk da ya rasa dalilin dayasa kwana biyun yake kwana da tunaninta,Dan yau ma yaso ya leka yaga yadda take amma Sam yakasa samun wannan sukunin,Dan ya lura Sajida wata sabuwar jaraba ta koyo kwana biyun Nan,da kyar badan yayi niyya ba ya shirya ya koma bakin aiki.
*********
Wajen 5pm o'clock ya shigo gidan,tunda Mai gadi bude Masa kofa ya hango shigerwata part din Naseer,bayan ya Gama parking ya Dan jima zaune ko zaiga fitowarta,yakai kusan 15 minutes Amma yaji shuru,Jin hakan yasa ya bude murfin motar ya fito,yaso Wucewa Amma sai yaji ya kasa dnn haka ya nufi sashen.Zai iya cewa duk tsawon zamansu da sukayi yauce rana ta farko daya taba shiga bangaren kanin nashi.
Murda handle kofar yayi yasa Kai tare da 'yar siririyar murya yayi sallama wadda ba lallai kaji meya ce ba,ita Kam kamar Mai kunnen maciji Sarai taji Kuma azatonta Naseer ne ya shigo Dan haka ta dago da niyyar tsokanar shi,tunda yanzu suna 'yar hakan.
Ganinshi jingine jikin kofar ya harde hannu a kirjinshi yasa ta kafeshi da idanunta,Wanda shi Kuma kallon da yaga tana yi mishi yasashi Jin wani iri,ta wani fannin kasala ta wani bangaren Kuma tsoro,danshi fa Banda Yana danne zuciyarsa ko da tazo mishi da wani tunanin akan Dije da tuni ya yadda ita din aljana ce ko Kuma danginsu,Dan har yanzu Bai Manta gwagwarmayar da sukasha da aljanun yarinyar ba kamar tasan tunanin dayake saita janye idanunta daga kanshi,Dan yanzu wata irin kunyarshi take ji,Dan haka ta Kama wasa da yatsanta,hannunta ya zubawa ido Wanda yasha lalle ja Amma yazama maroon hakan ya Kara haskaka shi kan farar fatarta,dukansu kowa da abinda sakawa Kuma yakasa motsawa daga inda yake,muryar Zainab ce ta katsesu inda take fadin,
"Wai ni ko matar yayanmu Anya bamu Samu karuwa ba kuwa? Irin wannan kwadayi haka Ina zaman zamana kin wani zo kin tadani to gashi Nan ba farfesun hanji ba kici na tumbi ma Amma kisani gaskiya iya kwana biyun Nan na gaji gara ma ki dinga yi da kanki ki barni Nima inji da kula da nawa sabgogin mijin tunda....maganarta ta makale ganin Habeeb da tayi tsaye bakin kofa.
Murmushi ya sakar Mata itama ta shiga gaisheshi tare da ajiye plet din hanjin a gaban Dije wadda ta sunkuyar da Kai takasa dagowa,ga mamakinsu gani sukayi ya juya ya fice kawai.
Duka Dije ta kaiwa Zainab cikin sa'a ta kauce tare da fadin,lallai yarinya kin iya bada Kaya irin wannan bin bini haka! Kinga ni tashi kibi mijinki kada kisa ya Kuma dawomin a matsayinsa na surikina,kada ku hanani daukar wankan la'asar na tarbar mijina gashi Nan kina gani naki mijin harya gudo.
Wani dukan Dije ta Kara Kai Mata tare da fadin,wallahi zee zan Miki rashin mutunci,baki San kin bani haushi ba kin Sa naji kunya gaban sa,sai ya daukeni mayya ma ai.
To sai me!
Ai shi yasaki maitar naga.
To abokin sharrinki ya mutu,duka-duka yaushe ma nasan nayi auren,har kike min maganar wani ciki,bakiji ance uwar gida ce keda ciki ba ni Ina naga wani kwarin daukarshi.
Kinga ni ba surutu ba tashi maza kije ki tarbi mijinki,da alama Yana bukatarki tunda har gashi ya biyoki,haka Zainab ta Kama Dije da farantin Hanjinta har waje,wadda ita Dijenma abin Dariya ya dinga bata.Wasa-wasa har Saida Zainab ta kawota bakin kofarta suna tafiya tana Kara fada Mata abubuwan da zata yi Dan ta Zama the best a zuciyar mijinta.
Koda ta shiga Bata iskeshi ba,Zama tayi taci Hanjinta ta koshi sannan ta mike ta nufi kitchen a gaggauce tayi musu jellop din cous-cous Dan lokaci ya kure kunun Aya ta hada ta sa firji,Koda ta Gama anyi magrib Bata tsaya wanka ba Saida ta yi sallar magriba sannan tayi Koda ta fito ana kiran isha'i Dan haka ta shafa Mai tare da saka rigar data ware Dan yin sallah tayi sallarta,bayan ta idar ne ta shirya cikin wasu riga da siket English wear marasa nauyi light makeup tayi kasancewar ta me son yin kwalliya,ta fuskanci baya son shigowa gida sai yayi sallar isha'i Dan haka Zama tayi a Palo tare da kunna TV ta kamo tashar Arewa24 tana kallon shirin dadin kowa,Bata jima da Zama ba taji alamar shigowarshi,Saida ya karaso Falon sannan cikin cool voice tace mishi sannu da zuwa,amsawa yayi a hankali sai dai ya kafeta da idonsa Wanda yasa ta Kara sunkuyar da kanta kasa.
Shi kuwa ganinta yayi tayi wani masifar kyau kodai mutanen sunzo ne๐คฃ.
Sam Bata San barinsa wajen ba illa jin Kara rufo kofar shi dataji.
Ya Dan jima sannan ya fito sanye da jallabiya da alama wanka yayi,Shima zaman yayi ya maida hankalinshi ga kallon,yaji muryarta tana fadin,
Nan za'a kawo ma abincin ko dinning zaka ci?
Shuru yayi da kamar bazai amsa harta fidda ran amsawarshi daga baya taji yace muje inci acan din Kar in Bata Miki guri ko.
Batayi magana ba ta mike ta nufi dinning area din kusan lokaci Daya suka Isa .
Bayan sun Gama cin abin cin sun dawo falo Basu jima da Zama ba bacci ya dauketa batare da saninta ba Wanda sai wajen asuba data farka ta ganta kwance saman jikinshi a kan gado sai taji kunya,a ranta ta furtaa Allah yasa Bai ganni Ina shararar da miyan bacci ba.
***********
Sannu sannu rayuwa na tafiya haka ta kasance a gidan Habeeb,inda yanzu kusan watan Dije uku da Fara kwanan Habeeb dakinta,sai dai a wannan zaman Dije ta Fara fahimtar halayyar Sajida,domin ta fahimceta a gaban Habeeb wani salo take nunawa na musamman tare da kulawa akan Dijen,sabanin inya fita da farko tana tsayawa taita Mata tambaya ya tsakaninsu da Habeeb,da taga Dijen ta ramfo ta takan Gaya Mata abubuwan da zasu hanata bacci,sai kawai ta canza lale dataga ya fita Nan fa zata hau zazzaga wa Dije kudirinta tare da fada Mata tun wuri ta tattara ta bar gidan inba haka ba sai tayi data sani.
Sam Dije Bata kulata ba Kuma ta fadawa kowa ba
*****
Yau ma fitarsa kenan Sajidar ta iskota har bangarenta,ta shiga zaginta tare da fadin inta Isa ta fito wallahi saita babbala ta,Kuma saita dauje Mata baki tasan Habeeb ko an fada Masa bazai yadda ba.
Ita Kam Dije yanzu Bata Tata take ba ta kanta takeyi Dan wani irin kasala takeji kwana biyu,ita mamaki ma take Bata wato ita Kuma nata salon kenan.sam bata zaci haka daga gun Sajidar ba ganinta wayayyiya amma Kuma yanzu ta birkice gaba Daya.
Yau Kam kin tafiya tayi ta dinga surfawa Dije zagi,wadanda har Saida sukasa Dijen zuge gilashin windo ta mayar Mata da martani.hakan ya kara harzukata tayitayi har ta gaji ta koma bangarenta.
Da daddare bayan Habeeb ya dawo,Bata ko Bari yaci abinci ba kasancewar dakin Dije yake ta shigo falon ta zauna,Dan yanzu ace duk wadda keda girki a ci abinci bangarenta.
Bayan sunci sun koshi yasa wadda ita dole tasa ta ci ga mamakin Dije gani tayi Sajida ta rike ciki tare da fadin wayyo Allah na shiga uku dear pls ku taimakeni kanwata wayyo zan mutu marata..........
Mamaki ne ya Kama su duka cikin tashin hankali duka suka nufota,rurrufe ido kawai takeyi tare da Kara ambatar wayyo marar ta cikin rudewa ya ciccibeta Dije ma hijabi ta dauko ta rufa musu baya suka nufi asibiti.
Suna zuwa babu Bata lokaci ya shiga duba matsalar Bai gama gani ba yaga jini na biyowa ta kasanta dai dai Nan Kuma bincikensa ya Nuna Masa lallai Sajida maganin zubar da ciki Tasha.
Innalillahi wa'innailahir raji'un! Kawai yake furtawa to meya hada sajida da maganin zubar da ciki,jikin bangon dakin ya jingina Wanda ya ya Fara wasu hawaye a fili ya furta why? Sajida? Meyasa Kika aikata hakan abinda ya zuwa yanzu nake lissafin zuwansa duniya.
Jin shirun yayi yawa yasa Dije bude dakin ta shiga,yanayin data ga Sajidan ciki ya daga Mata hankali ganin jini na biyowa kafarta,tana juyawa taga Habeeb na kuka,cike da mamaki da Kuma firgici tace.
Meya faru?
Yaya meya sameta haka ?
Ka duba halin datake ciki ka taimaka Mata Mana!
Khadeeja sajida ta cuceni,Sam Bata kyautamin ba,cikina,jinina,mafarkina,shi ta zubar min.
Subanallahi Dije ta furta.
Garin Yaya?
Ban sani ba Nima Ashe dama Bata Sona?
Ah ah Yaya jeka taimaketa Dan Allah she's need your help pls!
Ko kallonta beyi yasa Kai ya fice .
Jin maganarsu takeyi kamar a mafarki,Dan haka ta Mika hannu ta shafo zaninta Jin da gaske jinin ne ke binta tare da wani azababben wani ciwon Mara Daya taso Mata lokaci Daya wata Kara ta saki ta sumeeeeee........
Wohoho!
Ku biyoni Dan Jin ya hakan ta kasance dama hausawa sunce in zaka Gina Ramin mugunta ginashi dai dai Dan watakil Kai zaka fada๐
*Insha Allah Zaku dinga jina kullum zan Gama muku kafin axumi.*
*Alkalamin khady* โ
[7/8, 9:10 AM] El~hajj: ๐๐๐๐๐๐๐๐
*AWESOME WRITER'S ASS..* ๐ฎ
(palace of excitation n'd pleasant writer's)
*TAME GARI*
NA
khadeeja Usman
5โฃ4โฃ
Kamar yadda suka tsara din kwana biyu yayi a dakin sajida,wadda tayi shiri sosai tare da Kara Masa wasu salon Dan tafiyar da nutsuwarsa,tabbas ba laifi gaskiya yaji dadin hakan,sai dai fa ya kasa manata yadda Dije take duk da bata bashi wata gudummawar wajen aiwatar da abin,amma yayi mamakin Jin abinda yaji daga gareta.
Sai dai ta tsawon kwana biyun Nan Sam sajida Bata bashi wata dama ko kofar zuwa gurin Dijen ba.
Duk da ya rasa dalilin dayasa kwana biyun yake kwana da tunaninta,Dan yau ma yaso ya leka yaga yadda take amma Sam yakasa samun wannan sukunin,Dan ya lura Sajida wata sabuwar jaraba ta koyo kwana biyun Nan,da kyar badan yayi niyya ba ya shirya ya koma bakin aiki.
*********
Wajen 5pm o'clock ya shigo gidan,tunda Mai gadi bude Masa kofa ya hango shigerwata part din Naseer,bayan ya Gama parking ya Dan jima zaune ko zaiga fitowarta,yakai kusan 15 minutes Amma yaji shuru,Jin hakan yasa ya bude murfin motar ya fito,yaso Wucewa Amma sai yaji ya kasa dnn haka ya nufi sashen.Zai iya cewa duk tsawon zamansu da sukayi yauce rana ta farko daya taba shiga bangaren kanin nashi.
Murda handle kofar yayi yasa Kai tare da 'yar siririyar murya yayi sallama wadda ba lallai kaji meya ce ba,ita Kam kamar Mai kunnen maciji Sarai taji Kuma azatonta Naseer ne ya shigo Dan haka ta dago da niyyar tsokanar shi,tunda yanzu suna 'yar hakan.
Ganinshi jingine jikin kofar ya harde hannu a kirjinshi yasa ta kafeshi da idanunta,Wanda shi Kuma kallon da yaga tana yi mishi yasashi Jin wani iri,ta wani fannin kasala ta wani bangaren Kuma tsoro,danshi fa Banda Yana danne zuciyarsa ko da tazo mishi da wani tunanin akan Dije da tuni ya yadda ita din aljana ce ko Kuma danginsu,Dan har yanzu Bai Manta gwagwarmayar da sukasha da aljanun yarinyar ba kamar tasan tunanin dayake saita janye idanunta daga kanshi,Dan yanzu wata irin kunyarshi take ji,Dan haka ta Kama wasa da yatsanta,hannunta ya zubawa ido Wanda yasha lalle ja Amma yazama maroon hakan ya Kara haskaka shi kan farar fatarta,dukansu kowa da abinda sakawa Kuma yakasa motsawa daga inda yake,muryar Zainab ce ta katsesu inda take fadin,
"Wai ni ko matar yayanmu Anya bamu Samu karuwa ba kuwa? Irin wannan kwadayi haka Ina zaman zamana kin wani zo kin tadani to gashi Nan ba farfesun hanji ba kici na tumbi ma Amma kisani gaskiya iya kwana biyun Nan na gaji gara ma ki dinga yi da kanki ki barni Nima inji da kula da nawa sabgogin mijin tunda....maganarta ta makale ganin Habeeb da tayi tsaye bakin kofa.
Murmushi ya sakar Mata itama ta shiga gaisheshi tare da ajiye plet din hanjin a gaban Dije wadda ta sunkuyar da Kai takasa dagowa,ga mamakinsu gani sukayi ya juya ya fice kawai.
Duka Dije ta kaiwa Zainab cikin sa'a ta kauce tare da fadin,lallai yarinya kin iya bada Kaya irin wannan bin bini haka! Kinga ni tashi kibi mijinki kada kisa ya Kuma dawomin a matsayinsa na surikina,kada ku hanani daukar wankan la'asar na tarbar mijina gashi Nan kina gani naki mijin harya gudo.
Wani dukan Dije ta Kara Kai Mata tare da fadin,wallahi zee zan Miki rashin mutunci,baki San kin bani haushi ba kin Sa naji kunya gaban sa,sai ya daukeni mayya ma ai.
To sai me!
Ai shi yasaki maitar naga.
To abokin sharrinki ya mutu,duka-duka yaushe ma nasan nayi auren,har kike min maganar wani ciki,bakiji ance uwar gida ce keda ciki ba ni Ina naga wani kwarin daukarshi.
Kinga ni ba surutu ba tashi maza kije ki tarbi mijinki,da alama Yana bukatarki tunda har gashi ya biyoki,haka Zainab ta Kama Dije da farantin Hanjinta har waje,wadda ita Dijenma abin Dariya ya dinga bata.Wasa-wasa har Saida Zainab ta kawota bakin kofarta suna tafiya tana Kara fada Mata abubuwan da zata yi Dan ta Zama the best a zuciyar mijinta.
Koda ta shiga Bata iskeshi ba,Zama tayi taci Hanjinta ta koshi sannan ta mike ta nufi kitchen a gaggauce tayi musu jellop din cous-cous Dan lokaci ya kure kunun Aya ta hada ta sa firji,Koda ta Gama anyi magrib Bata tsaya wanka ba Saida ta yi sallar magriba sannan tayi Koda ta fito ana kiran isha'i Dan haka ta shafa Mai tare da saka rigar data ware Dan yin sallah tayi sallarta,bayan ta idar ne ta shirya cikin wasu riga da siket English wear marasa nauyi light makeup tayi kasancewar ta me son yin kwalliya,ta fuskanci baya son shigowa gida sai yayi sallar isha'i Dan haka Zama tayi a Palo tare da kunna TV ta kamo tashar Arewa24 tana kallon shirin dadin kowa,Bata jima da Zama ba taji alamar shigowarshi,Saida ya karaso Falon sannan cikin cool voice tace mishi sannu da zuwa,amsawa yayi a hankali sai dai ya kafeta da idonsa Wanda yasa ta Kara sunkuyar da kanta kasa.
Shi kuwa ganinta yayi tayi wani masifar kyau kodai mutanen sunzo ne๐คฃ.
Sam Bata San barinsa wajen ba illa jin Kara rufo kofar shi dataji.
Ya Dan jima sannan ya fito sanye da jallabiya da alama wanka yayi,Shima zaman yayi ya maida hankalinshi ga kallon,yaji muryarta tana fadin,
Nan za'a kawo ma abincin ko dinning zaka ci?
Shuru yayi da kamar bazai amsa harta fidda ran amsawarshi daga baya taji yace muje inci acan din Kar in Bata Miki guri ko.
Batayi magana ba ta mike ta nufi dinning area din kusan lokaci Daya suka Isa .
Bayan sun Gama cin abin cin sun dawo falo Basu jima da Zama ba bacci ya dauketa batare da saninta ba Wanda sai wajen asuba data farka ta ganta kwance saman jikinshi a kan gado sai taji kunya,a ranta ta furtaa Allah yasa Bai ganni Ina shararar da miyan bacci ba.
***********
Sannu sannu rayuwa na tafiya haka ta kasance a gidan Habeeb,inda yanzu kusan watan Dije uku da Fara kwanan Habeeb dakinta,sai dai a wannan zaman Dije ta Fara fahimtar halayyar Sajida,domin ta fahimceta a gaban Habeeb wani salo take nunawa na musamman tare da kulawa akan Dijen,sabanin inya fita da farko tana tsayawa taita Mata tambaya ya tsakaninsu da Habeeb,da taga Dijen ta ramfo ta takan Gaya Mata abubuwan da zasu hanata bacci,sai kawai ta canza lale dataga ya fita Nan fa zata hau zazzaga wa Dije kudirinta tare da fada Mata tun wuri ta tattara ta bar gidan inba haka ba sai tayi data sani.
Sam Dije Bata kulata ba Kuma ta fadawa kowa ba
*****
Yau ma fitarsa kenan Sajidar ta iskota har bangarenta,ta shiga zaginta tare da fadin inta Isa ta fito wallahi saita babbala ta,Kuma saita dauje Mata baki tasan Habeeb ko an fada Masa bazai yadda ba.
Ita Kam Dije yanzu Bata Tata take ba ta kanta takeyi Dan wani irin kasala takeji kwana biyu,ita mamaki ma take Bata wato ita Kuma nata salon kenan.sam bata zaci haka daga gun Sajidar ba ganinta wayayyiya amma Kuma yanzu ta birkice gaba Daya.
Yau Kam kin tafiya tayi ta dinga surfawa Dije zagi,wadanda har Saida sukasa Dijen zuge gilashin windo ta mayar Mata da martani.hakan ya kara harzukata tayitayi har ta gaji ta koma bangarenta.
Da daddare bayan Habeeb ya dawo,Bata ko Bari yaci abinci ba kasancewar dakin Dije yake ta shigo falon ta zauna,Dan yanzu ace duk wadda keda girki a ci abinci bangarenta.
Bayan sunci sun koshi yasa wadda ita dole tasa ta ci ga mamakin Dije gani tayi Sajida ta rike ciki tare da fadin wayyo Allah na shiga uku dear pls ku taimakeni kanwata wayyo zan mutu marata..........
Mamaki ne ya Kama su duka cikin tashin hankali duka suka nufota,rurrufe ido