Author : Asma Baffa Category : Romance
amfani da rashin wayon nata ta cimma muradinta,cikinta ta shafa tare da ambatar Kaine makami na,sannan ta tura kofar dakin,tsaye yake gaban mirrow Yana balle botir din rigarshi,ta bayanshi ta karasa ta rungume shi tana fadin nayi missing Dinka dear na.
Dan murmushi yayi tare da fadin Nima hakan.
Ban yadda ba!
Juyowa yayi ya fuskanceta tare da fadin saboda me?
Saboda kanada amarya.
Shiru yayi Mata Bai Bata amsa ba hakan ya Kara tabbatar Mara da gaskiya maganar yarinyar.
Ji yayi tace Amma kasan sai kayi Mata sati Daya ko? A matsayinta na amarya Kuma budurwa!
Eh nasani Dan haka nafara daga jiya!
Yana fadar hakan ya juya ya fice Dan dama masallaci zai fita ko Alwalar Baiyi ba yace inyaje masallaci yayi.
Me hakan ke nufi kenan?
Ya daina Sona ne?
Kaiii ba hakan bane! To koma dai Yaya ne zan bashi satin ranar kwana na takwas din kuwa! Hmmmm Nan ta saki murmushin da ita kadai tasan manufar yinsa.
Shikuwa ana idar da sallar isha'i ya shigo ya dauki key din mota ya fita,gasassun kaji yasiyo tare da fresh milk Mai sanyi sai kayan fruit duk da suna da su Amma sai yakejin kamar wannan na musamman ne wani botique ya nufa yasayi kananan Kaya tare da biyawa shopping mall Nan mama wasu kananan abubuwan da zai bukata ya siya sannan ya nufo gidan Yana tunanin dramer su ta jiya da Dije,Daya tuno wani Abu Kuma sai Inga yayi dariya shi kadai...
*Dan farin cikinku kawai nayi muku typing yau Dan haka kuyi managed*
*Alkalamin khady* โ
[3/18, 8:10 AM] El~hajj: ๐๐๐๐๐๐๐๐
*AWESOME WRITER'S ASS..* ๐ฎ
( Place of excitation n'd pleasant writer's)
*TAME GARI*
NA
Khadeeja Usman
5โฃ2โฃ
*Hakika babu babban jin Dadi sama da Allah ya hadaka da masoya,inama ace wannan soyayyar da kuke nunamin ta kasance har abada ko bayan nadaina rubuta novels da zanji Dadi da alfaharin samun masoya kamarku,Allah yabar zumunci tare da soyayya madawamiya Ameen!*
*Wannan shafin sadaukarwa ne ga dukkan masoya littafin tame gari*
________________________
Koda ya shigo gidan direct bangaren Sajida ya nufa,ga mamakinsa zaune ya isketa saman stool na madubi,kusan zai iya cewa ma tunda ya fita a haka take,ko kadan bataji shigowar sa ba har Saida yazo gabanta sannan ta ankara da shigowarsa, murmushin karfin Hali ta kago Dan ita a dole batason yaga gazawarta tako wanne fanni.tsugunnawa yayi gabanta tare da dafa cinyoyinta hakan yasa taji wani irin Abu da Kuma hatsabibin kishinsa ya taso Mata Amma sai ta danne.
Meya faru ne my princess? Damuwa ko?
Dariyar karfin Hali tayi tare da girgiza Masa Kai alamar bakomai.
To duk tunanin na meye? har ba'asan da shigowata ba?
Ba tunanin da nakeyi illah kawai.....sai Kuma tayi shuru.
Kawai me? Uhmm!! Fadamin inaji.
Kawai ba komai sai tunanin rabuwa da zanyi dakai na tsawon kwanaki har bakwai bama kwana tare!
Ah ah! Kinyi mantuwa kwana shida dai, amma Ina son ki sani Nima fa bada son Raina hakan zaya kasance ba,domin kin riga da kin San kece sarauniyar mata,soyayyarki ta riga ta ginu a zuciyata kin ginata da tubali Mai karkon da babu wata Diya macen data Isa ta shigo cikin zuciyata,abinda Kika ga nayi nayi shine saboda soyayya Dan in nunawa mahaifina ya iya haihuwa zan yi Masa biyayya kamar yadda Dan uwana yayi,sannan kin San dole Koda bazanyi komai da ita ba ya kasance na shiga dakinta na sauke hakkin ko da kwana ne,Dan haka Ina son ki Kara sawa a zuciyarki,ni Habeeb naki ne kedai duk wadda ma ta shigo sai dai ta Zama 'yar karere.
Duk da taji dadin maganganun nashi,Amma hakan Bai hanata daukarshi ta kaishi mazaunin maza munafukai ba,tanada wannan matsayin a gurinsa Amma ya iya kwana da wata,Amma saboda Munafunci irin na da namiji a yadda ta fuskanta nunawa ma yakeyi beyi komai ba,bayan yarinyar ta sanar da ita komai ya faru ,abinda yasa ta bi dashi yadda yake so kawai Dan ta isar da kudirinta dake zuciyarta,inba haka ba da tuni tayi dibar Karen mahaukaciya dashi ta watsar.
Ya jima zaune gurinta tare da Mika Mata sakonnin soyayya, daga baya ya mike tare da Bata ledar Daya shigo da ita,karba tayi jiki a sanyaye Dan ita harga Allah ganin abin takeyi kamar a mafarki Wai ita akawa kishiya, bata Kara tsinkewa dashi ba Saida taji ya jawota jikinshi be ya manna Mata kiss a goshi kafin ya juya da niyyar tafiya,duk yadda taso ta daure Saida zuciyarta ta karye taji hawaye ya zubo,Sam Bai lura ba Dan ya riga Kuma hankalin yayi inda Dije.
Yana fita ta kifa Kai tasanya kuka har Saida tayi me isarta bacci ya kwasheta ko wankan data Saba yi batayi ba.
******"******
Fitowarta daga wanka ta tsaya Rama sallar isha'i da Bata samu tayi ba abangaren mama mariya,Hira tayi musu Dadi,ta idar da sallar ta dawo gaban mirrow ta zauna Dan shafa Mai, tunanin abinda Naseer yayi dazu a gabansu ita da mama mariya bako kunya takeyi,haka kawai sai taji moment din ya burge ta,yanayin tsari da soyayyar da sukeyi kamar ba auren Hadi ba, tunawa da tayi da nata mijin da aka hadata dashi tayi,gashi gabjeje ga shegiyar mugunta, kai gaskiya ni akafi kwara,duk da Habeeb yafi Naseer kyau nesa ba kusa ba gashi handsome man,Amma muguntarsa ta jiya kawai Daya nunamin ita tasa nasan wannan halin nasa a bangaren dangin uwa ya daukoshi,Dan mu kaf family dinmu bamai wannan halin( Niko nace um- um fa Dije a dai dinga Sara ana duba bakin gatari Kuma dama ai jaba batajin warin jikinta๐).Tana gama shafa Mai ta mike ta dauki kayan baccinta tasa itafa wallahi har yanzu a tattale take jinta,duk mutum yabi ya mayar Dani kamar wadda akayiwa shayi.
Tana tsaka da masifarta ita kadai taji an turo kofar an shigo,ganin shine yasata dafe kirji tare da ambatar Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un,me Kuma ya kawoka daki na? Ta fada kamar fizgo maganar daga bakinta.
Karasowa yayi tare da ajjiye ledojin Daya shigo dasu,kamar bazai Bata amsa ba sai Kuma taji yace,mutum da gidansa dama ana Masa iyakar shiga duk inda yaso Kuma a lokacin Daya so ne?
Ni bance ba Amma...
Amma me?
Ai naga kanada Mata a dai dai wannan lokacin Bai Dace kazo inda nake ba.
Meyasa jiya baki Fadi hakan ba.
Dan nasan Bata Nan ne shiyasa nabarka ka kwana.
To yanzun ma ki kaddara Bata Nan din shiyasa nazo in Kara kwana.
Na shiga uku! Wayyo ni uwata wayyo ubana,shikenan a shirya yin jana'izata gobe Dan wallahi nasan ajali ke kirana kwanana ne suka Kare.
Ai da sauki ma tunda har kina tunanin Zaki Kara kaiwa gobe.
Ai ba hakan nake nufi ba,nasan tun Daren yau zan mutu,inyi kwanan keso,ni babban tashin hankalina ance duk akan abinda ka mutu akai a haka za'a tasheka.
Um lallai to ai saiki godewa Allah Daya kasance Zaki tashi kina me raya sunna ne.
Yana Gama fadar hakan ya bude ledar Daya shigo da ita ya dauko towel ya farke ledar yasabashi a kafadarsa tare da shigewa toilet yabarta Nan zaune tana sharar kwalla.
Koda ya fito zaune yasameta ta hada kai da gwiwa tanata kuka,hakan yabashi dariya Amma ya Gama abinda yakeyi yasa kayan baccinshi,ko kadan bataji lokacin Daya fita ba illah dai taji budewar kofa da hanzari ta mike danta rufe kofarta Amma sai ganinshi tayi dauke da plate da cup duk ashe dawowa ma yayi,mayar da kanta tayi yadda yake,taci gaba da kukanta.
Kamshin kazar ne ya bugi hancinta,ta gefen ido ta Dan karkace tana satar kallon jar gashin kazar tare da Dan hadiyar miyau.sam Bata ji motsin hayowarsa saman gadon ba sai jinsa tayi ya jawota jikinsa,tana shirin kebe baki sai jin bakinsa tayi cikin nata,ya Dan jima Yana kissing dinta Saida ya tabbatar ya kashe Mata jiki,sannan yace,
Tashi muyo alwala muyi sallah ko!
To ai ni nayi sallata.
Ai wannan ta musamman ce zamuyi,Kuma bake kikace jiya kowanne ango da amarya sai sunyi sallah ba Kuma ango ya lallaba amarya taci kaza ba yasata tayi ba,shiyasa nadauki nasiharki ai yau.
Batace komai ba kuwa ta mike ta nufi toilet Tayo alwala ta fito,Shima shiga yayi yayo tasa,yanayi Yana tunanin Wai meke damunsa ne haka? Shine yake yiwa Dije haka to kodai aljanun nata ne suka sashi yakeyin duk wadan Nan abubuwan to koma dai menene shi gaba takaishi Dan ya dandani wata irin Zuma Mai zakin gaske a bagassss.
Bayan sunyi sallah Nan ya dafa kanta yayi Mata duk addu'oin da suka kamata sannan bayan ya Gama ya jawo filet din da kazar ke ciki,jawota yayi jikinshi Nan ya shiga Bata a hankali,su Dije tun ana Kara har ta zage ta Debi kazarta son ranta Don dama ta fadawa su rufaida itafa duk lokacin da tayi aure saita sheke kazar amarcinta Dan haka Saida tajita ta koshi,sannan ta kauda Kai,madarar ya Bata Nan ma fa Sha tayi Saida ta koshi sannan Shima yaci yasha.
Bayan sun wanke hannunsu tare da yin brush,ya juyo ya kalleta tare da fadin,
Sai Kuma in lallaba ki kiyi bacci ko?
Gyada Kai tayi kamar karamar yarinya alamar eh!
Abin dariya ta bashi Nan ya daukota tare da dorata kan gado Shima ya kwanta a bayanta yaja musu bargo ya rufesu,shafata ya rinka to yana fadin yi bacci amarya.
Ita abinma mamaki yake Bata Wai yau itace kwance da Yaya Habeeb gado Daya matsayin miji da Mata,tana tsaka da wannan tunanin taji hannunshi cikin rigarta.
Kokarin rike hannun tayi,taji ya Rada Mata a kunne pls bana iya bacci har sainayi hakan,in Kika Bari nayi to saima na rigaki bacci.
Tanaji yawo da hannunsa cikin jikinta yayin da cikin kankanin lokaci ya kashe Mata jiki,ji tayi labari fa ya Fara canza salo.....
*Yau Kuma kome Dije zatace an cire Mata oho?*
*Alkalamin khady* โ[7/8, 9:10 AM] El~hajj: ๐๐๐๐๐๐๐๐
*AWESOME WRITER'S ASS..* ๐ฎ
(Place of excitation n'd pleasant writer's)
*TAME GARI*
NA
Khadeeja Usman
5โฃ3โฃ
*A gaskiya Raina yafara baci zuciyata ta Fara tafarfasa sakamakon maganganun wasu marasa kan gadon,ni Naga dama na sadaukar da lokacina nake yi muku TAME GARI Dan nishadantar daku,Amma wasu dayake hankali da iya magana yayi musu yawa sai su nemi su zageka a banza kawai Dan sunyi maka magana baka samu damar dubawa ba,Dame zamuji? Hidimar gida Kota yaranmu ko ta megida gurin aiki,Amma duk da haka muke kokarin ganin mun faranta muku,dalilin hakan yasa marubuta da yawa suka mayar da littafin su na kudi,Dan a ganinsu gara ayi musu zagi me dalili amma mu da mukaga bazamu iya siyarwar ba addu'ar ku muke bukata mu mune banzaye kenan da bamu San ciwon kanmu ba kenan ko? Shikenan Inaga daga TAME GARI bazan Kara rubuta book ba.*
Duk magiyar datake yimasa baiji ba har Saida ya samu nutsuwa sannan ya saurarara Mata,inda ya mirgina gefe Yana sauke numfashi,Yana Jin kukanta Yana son yin rarrashi Yana tunanin yau Kuma abinda za'a ce ya aikata,jin tana dada sautin kukan ne yasashi matsawa jikinta tare da jawota ya rungume ta tsam a jikinsa,duk yadda taso ta kwace kasawa tayi hakan yasa cikin muryar kuka tafara fadin,
Ni ka rabu dani ka sakeni,wallahi Yaya ban taba sanin dagaske baka Sona Kuma ka tsaneni ba sai tsakanin jiya da yau, kowacce amarya in an kaita gidan mijinta zaka ganta da safe ta tashi tana fara'a da walwala,amma ni sai dai a ganni da kumburarrun idanu da talalliyar kafa,ban taba sanin Kai sarkin mugaye bane sai yau,a yadda nakeji yanzu nasan ka kara rabani da dukkan albarkatun dake dauke da sinadaran jikina,Ina da tabbacin yanzu banida wani vitamin a tare Dani,wallahi indai haka ake auren kiyayya to masu Zama har su haifi yara da mutum Kuma duk a baya sonsu mahaukata ne,ni yanzu dubi yadda kake Neman mayar Dani misakar karfi da yaji wato sai dai a dinga turani a wheel chair,me yasa bazaka gwada karfinka a kan waccan bultuwar matar taka ba sai a kaina ni kadai,ko Dan kasan ita sai dai kuyi Kare jini biri jini,to wallahi Nima sai ka San kayimun hakan Dan sai na.....da sauri ya rufe Mata bakin,Dan baya fatan ramuwar Dije a rayuwarsa,rarrashinta ya shiga Yi tare da sanar da ita wannan fa shine auren,kuma kowacce da haka ta saba.
Bawani wayo da zakamin ,Dan ni da nawa wayon aka haifeni,suna Shan wannan wahalar suke haihuwa,wallahi ban yarda ba.
To Banda abinki ai daga baya Dadi gareshi na farko ne Dana biyu keda zafi,Amma daga Nan duk sai Dadi.
Yaseen in jikina duk kunnene ban yarda ba,meye abin dadin a wannan abin,nidai yauma na Kuma rokonka Dan Allah katashi ka dinke ni tun kafin gurin yayi tsami.
"To Bari nagani ko nayi Miki filla-filla din"
Ba musu kuwa ta bude Masa Dan ita a dole fa anyi Mata daga-daga.
Shi Kam a ranshi har yanzu Yana jinjina rashin wayon yarinyar a wannan fannin Dan shidai yasanta da shegen kaudi da jaraba sai dai Daya tuna ance duk fa wayon amarya sai ansha manta,Dan haka yaci gaba da duba Mata gurin Dan yaga Koda gaske yaji Mata ciwon kamar yadda ta fada,Sam ba wani alamar ciwo,sai dai yasan dole taji zafi,Amma Dan ya bita yadda take so sai yace,
Gaskiya Kam kin ji jiki,Bari ayi Miki taimakon gaggawa,sake gasata yayi inda Nan ma Saida aka Sha daga ya dinga lallabata kafin gari ya waye yabata magani.
*********************
Tun asuba Daya fita masallaci Bai dawo ba Saida gari yai haske,Yana shigowa bangaren sajida ya nufa domin duba lafiyar yata kwana,tunda ya shiga suka hada ido ya tabbatar batayi baccin kirki ba Dan haka yakarasa gareta Yana tambayarta meya hanata bacci jiya?
Duk yadda taso ta boye damuwarta kasawa tayi kawai saita sa Masa kuka,jawota yayi jikinshi cikin rudewa yake tambayarta matsalarta,ji yayi tace,
Ba wani Abu bane illah marata dake min ciwo ga Kuma Aman Dana kwana inayi,cike da rudewa ya shiga fadin,meyasa baki sanar Dani ba kinsan bake kadai bace Kika Bari Kika kwana da ciwo kin San matsalar da hakan zai haifar kuwa?
Insha Allah bawata matsala nabaka damar cin amarcinka ne Dan Kar in dameku,ta fada tana Mai kallon fuskarsa dan taga yadda zaiyi.
Murmushi taga yayi tare da shafa sajen shi ko me ya tuna oho!
Wani bakin cikin ne ya ziyarci birnin zuciyarta,inda tama rasa abinyi,zuwa can tunanin maganarsu da mahaifiyarta ya fado mata,am hubby dama cewa nayi me zai Hana mu hada girki,kaga yanzu Kuna tsaka da cin amarcinku Bai kamata amarya ta dinga girki ba kawai ni a ganina duk wadda tayi girki a dinga zuwa ana ci a part dinta ko ya kace?
Kada Kai yayi tabbas tayi tunani Mai kyau,Dan haka ya amsa da shikenan wannan ma wani abune dazai Kara taimaka muku da zaman lafiya,Amma kin San da farko kin tsoratani ranar da naji kinata kunduma ashar kamar jinsin maguzawa.
Hmmmm! Ai tsorata nayi ne kasan yarinyar taka akwai ruwan kwankwamai,shiyasa Wai nayi riga kafi karta yo cikinmu kasan iskoki Inka Nuna musu kaima kwallo ne sai suyi laushi.
"Dariya yayi tare da Jan hancinta yace Mata me wayo"
Wani bakin cikin ne ya tokare mata makoshi,wato ma Mata me wayo bama yarinya me wayo ba,Amma haka ta daure Nan tafara Mika Masa sakon barka da safiya bashi ta barshi ya fita ba sai wajen karfe Daya, kasancewar yace yadau hutun zuwa gurin aiki,Koda ya leka part din Dije Bai ganta ba yasan tana bangaren mama mariya Dan haka ya wuce masallaci.
******
Sannu sannu har Habeeb yagama satinsa gurin Dije Wanda kullum sai ya kashe arna saba'in Wanda tun tanajin zafi harta dawo tafara Jin dadin dayake fada Mata ana ji,jinta ta dinga yi kamar wata uwar Mata ta dinga jinta tamkar ba ita ba,Abu Daya ke Bata mamaki dashi,da dare zai saki jiki da ita ya zame Mata kamar wani rakumi da akala,Amma da zarar da gari ya waye sai taga Yana wani ciccin magani,sai dai Kuma taga Yana murmushi shi kadai,yau zaibar dakinta dan haka jinta takeyi kamar an Mata albishir da gidan aljanna,duk wani aikinta tayi shi ta Gama da wuri ta nufi part din Zainab suka shiga hirar su da suka Saba.
* **"******""******"***
Mamy ce zaune da ita da yusrah da cikinta ya zuwa yanzu ya fito,zaune suke suna Shan iska yayin da kowa da abinda ke ranshi,ita yusra harga Allah tafara gajiya da zaman da takeyi dan ta lura Naseer baida niyyar zuwa su tattauna matsalar su ta lura waccan 'yar kauyen ta Gama dashi yanzu ko ta Tata bayayi,illa dai tana ganin sakonshi kullum na ya baby'n shi tare da kudi dayake Mata transfer a account dinta lokaci zuwa lokaci.
Itama mamy a nata bangaren tunanin yadda Daddy ya sauya Mata take,Sam yanzu Bai wani tsayawa ya saurareta inma taje mishi da masifa Saiya tattara yabar Mata dakin gaba Daya baya ce Mata ko kala,gashi taje gurin malam yace yayi Mata aiki Amma bataga want canji ba Dan duka cikinsu har yaran nata ba Wanda taga yanada niyyar rabuwa da matar kakabe din da aka kakaba musu.
Suna tsaka da wannan tunanin ta hango fitowar Daddy da mama mariya suna tafe suna dariya yayin da hular Daddy ke sanye Akan mama mariya,mamy batasan sanda ta mike tayiwa gabansu tsinke ba lokacin har sun Isa gaban motarshi tana mishi a dawo lafiya,shi Kuma Yana shirin Kiran driver,muryar mamy sukaji tana fadin,me zan gani Alhaji wannan wace irin badala ce in an girma ai asan an girma,Amma Banda haka ta Yaya gotai -gotai daki zaka wani biyewa wannan kilakin ga 'ya'ya ga surukai kawai ki wani fito anata maka wata karairaiya.yana shirin yin magana yaji mama mariya tace,
Banda abinki Karima kokin Manta kowacce mace karuwar mijinta ce,sannan kinsan ita soyayya Bata tsufa yaddar da kikayi Kika Bari taki ta tsufa ita tasa aka kawo Miki tsohuwar Zuma Kuma gata tashin kauye,kin San Kuma fa rainon birini da kauye akwai banbanci,Kuma maganar yara da kikeyi ai gara muyi su gani suga yadda ake kula da miji Dan Kar suyi sakaci sai sun tsufa a dakko musu tsohuwar soyayya.
Mamy na shirin yin magana Daddy ya dakatar da ita ta hanyar fadin,kinga Karima bana son kananun surutu ni kunga tafiyata sai na dawo ya karasa maganar Yana me shigewa bayan motar da driver ya bude Masa Dan ya karaso.
Yana tafiya itama mama mariya ta juya tana karkadawa mamy kugu ta shige ta barta da baki sake.
*******
Yau su uwar gida sajida an karbi girki anata kaiwa da komowa,sai da ta kammala tayi wankan tare da cancada kwalliya,Koda ya dawo daga masallaci ya biya bangaren Dije danya sanar