ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   9 / 22

24K to 27K   out of 63.8K words

jiki .

gashi a yanayin da take kusan komai na jikinta a bayyane ne

Balle button din jikkaken rigarsa ta Shiga yi ahankali

"shiko bai hanata ba har ta kammala,.wani dumi ta jiyo a jikin NASa tuni ta shiga goga fuskanta"

Akan faffadan kirjinsa

Lumshe idanunsa yayi yanajin abubuwa na masa yawo har tsakan kansa a take

.

Lura da shiru yasa ta fahimci abunda takeyi ne yasa shi jikin wannan yananyi

. dakata wa tayi sannan ta

Kai kallonta tayi dai dai fuskarsa tana kare ma kyykwan halittarsa kallo

A hankali ya soma bude idanunsa da suka rine sukayi ja

Tallafo ta yayi ya hada goshinsa da nata

.ruhi zaki kasheni ko?

Kar ki sake min irin wannan kinji yafada yana murmushi

Kokarin turo baki tayi tsam taji ta daura akan nasa

Batayi wata wata ba ta fara aika masa sakonni kala kala na kisses

"Da kyr ya controlling kansa,ya daga ta"

Ruhi please_ yafada yana rungumota jikinsa

cikin sanyin murya tace

Twin soul toh ni xan kwanta tafada tana dada mikewa kan kirjinsa

Daura Kansa yayi kan kafadan ta sukayi shiru bawan da yace uffan

Kowannen su yana tunani kala kala aransa

Basu hankara ba kuwa bacci ne mai nauyi yayi awun GabA dasu awajen basu da farkawa ba sai 6 na safe

Surayyahms

:

ARNE

by

Surayyah

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page67

"Hasbi nallahu wa neemal wakeel faryal"""

",tashi its 6clk .."

Idonta ta bude kamr a mafarki take jin maganan sa

Da sauri ta mike ta CE twinsoul safiya CE fa? Bai tsaya sauraren ta ba ya kunna mota a guje suka nufi gida

Sallan safiyai tayi kafin ta fara kokarin shafa cream dinta

Ban kado kofar taji anyi da karfi

"a tsorace ta juya,har cream din ta ya fada kasa ta maida kallon ta bakin kofar"

Tsayawa haj mariya tayi tana kare mata kallo inda ita kuwa sai bari take faman yi a tsaye

Cikin sanyin murya tace mummy ena kwana

Faryal INA kika kwana jiya? Tafada da normal muryanta

Mummmyyy......ruwa ak...e...yi

"Faryal """"""hajiya ta kira ta cikin tsawa"

Ki Fada min ko naci ubanki. Yau kashe ki zanyi a gidan nan idan baki Fada min Inda kika kwana ba

tafada tana jan hannayen ta gaba

Kuka faryal ta fashe dashi sosai. Mummmy wallhy a mota na kwana

"Mota? Motar wa ? Wani ubankin ne ya baki mota da zaki kwana aciki ,"" Bayan na sa a dauko ki a enda"

driver ya ajiyeki ba a sameki ba

Mumy wallhy har bayan isha ena wajen shiyasa........

Yi min shiru ai idan

"Karya zaki mun,ai bazaki ma ubanki ba ko"

Nan hajiy tafara yunkurin fita zuwa site din abba

Da Sauri faryal ta kamo hannun ta

mummy wallhy dagaske ne a mota na kwana na rantse miki mummy tafada tana kuka

Fincike hannun ta tayi tace faryal motar waye?

Ehm ummm emmmm.....

"Ke,kifada min kar na taka ki anan wajen motar wani shegen kika kwana"

Da kyr faryal ta sassauta kukan tace motar yay kamil ne mummy

Wani wawan mari taji a fuskarta

"Na Shiga uku faryal? Me ya miki ""me kuka yi?"

Mummy wallhy ba abunda mukayi na rantse. janta Hajiya mariya tayi ta hau jibgarta

"Ashe asiri na KiKE so ki tona a garin nan,me kika SANI da zaki bada kanki wa namiji"

"Gardin banza,"

kwana da wanda ba muharraminki ba faryal?

Mummy dan Allah kiyi hkiri wallhy ba abunda mukayi

"Ki min shiru dan ubanki,"

Yau sai na hadaki da ubanki

Ihu faryal ta sake awajen tana rokon mummy data ke faman masifa tana bori

Munafuka Niki sake min kafa ai Kin girma yanzu tunda kika san ki kwana da da namiji

Karar wayanta ne ya dakatar da ita

Shafa na gode allah da kika kira

Meya faru mariya kukan waye haka nakeji kamar faryal

An sameta ne?

"Bar shegiyar yarinya bayana take son gani? Wai ace faryal ta kwana a motar kamil,kiji min wannan"

badala fa

"Sallamewa haj shafa tafara sannn tace ,ke mariya ki nutsu kiji abunda zan Fada miki kije gefe"

Bayan minti 5 tasake shigowa hango faryal tayi ta takure a gefe ta hade kai da gwiwa tana faman kuka

"Wallhy ban gama dake ba faryal,...."

Saura shi kuma munafiki azzalumi ma cucin yaron

"Yau zai gane kuransa,tana kaiwa nan ta fice"

"Kuka faryal ta sake fashewa dashi,tana kokarin daukar wayanta da ke faman ringing"

"Ruhi,ya dai inata kiranki shiru ? Wani matsanancin"

"Kuka ta sake fashewa da shi,"

A daburce ya ke jero mata tambayoyi kala kala

Da kyr ya samu ta bashi labarin abunda ya faru

"Innalihhi wa inna ilaihi rajiun,am soo sorry ruhi kiyi hakuri,"

"Ni na jawo miki,ki yafe min kinji?"

Noo twinsoul shhhhhh ruhi kinsan ya zaayi? Ki kimtsa kanki ki je kiba mummy hakuri kafin nadawo

muntafi bauchi da zafar

Amma Gobe zan dawo ok?

"Ok tafada da disashhen muryanta,"

"Kisha magani ruhi,take care for me kinji? I love you"

"Love you too twin soul,bye tafada ta mike ta fara suturta jikinta"

Har bayan isha ranar bata leko waje ba

Saboda

Tsoro ne tam cikin ranta haka ta mike ta fita don' kamill ya takura akan taje din

Da sallamrta ta Shiga har cikin bedrum din mummy

galla mata harara tun daga kofa tayi tace

Meya kawo ki?

Tsugunawa faryal tayi jikinta na rawa tace mummy dan Allah kiyi hakuri bazan sake ba wllhy ...nayi

kuskure

"Murmushi haj mariya tayi sannan tace,toh ni INA ruwa na na Riga na Fada ma ubanki kijira shi yadawo"

Ku karata chan

"Ihu ta fasa ta fara birgima awajen,mummy dan Allah ""ke kimin shiru karki sake ki Tara min jamaa'h"

Nan Hajiya ta kalleta a nitse tace faryal?

"Zan baki dama daya tak, ki ceci kanki da shi munafukin saurayin naki daga sharinn Dana ke shirin kulla"

muku wajen ubanki

Mummmy sharri kuma

"Eh,ai in na fada masa gaskiyar naki bazata kama hanakali ba ne"

enba sharrin zan fada ba wazai yarda baliga da valigi sun kwana waje daya ba abunda yafaru??

Bayan a ido na ranar kike rirrike sa

"Sunkuyar da kai faryal tayi ,mummy wallhy .."""".ke ni banson jin wani rantsuwarki"

Inkin yarda da abunda na nzo miki dashi to in baki yarda ba

"Ga hanya out,,,sai ki jira hukuncin ubanki dake da shi din"

Ah a mummy koma meye ne zanyi dan Allah kar ki min sharrin

Dariya abun ya ba ta amma tadake tace ban yarda ba ki wuce kawae kifita min na FASA baki damar ma

Kuka faryal ta sake fashewa dashi tana rokonta

"Toh ya isa,zoki zauna nan"

a sanyaye faryal ta zauna kan kujera a gefen mirror

Kimin alkwari zaki na kula khalid sosai .sannan zaki rabu da kamil shikenan

Na miki alkwari

Dake da shi kun kubuta har abada.

Zaro ido faryal tayi

Ta mike tsaye hawaye nabin kuncinta

muryan ta na rawa tace mummy

Na rabu da kamil?

"Wani harara Hajiya mariya ta galla mata, ah Ah faryal kije kuci gaba da shashancin ku"

Laifi nane da na baki Dama

"Kafin na rufe ido na bude kin bace min a daki ""get out tafada cikin tsawa"

Faryal din ma bata San lokacin da tayi waje ba dan tsoro

Surayyahms

:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page 68

"Kallonta mummy ta tsaya yi ,..."

Sannan ta kau da kanta ta daure fuska

"Shiru faryal tayi ta rasa abunda ke mata dadi,"

Bude bakin ta tayi tace mummmy....

Ki fice nace miki kar na faffasa miki jiki anan

Mummmy dan Allah ki zanca min zanyi kowanne amma wallhy bana son khalid mummy

"Karki so shi mana, shima kamil din naki daga yau mahaifinki bazai kara amincewa da shi ba"

A idonki za a masa koran kare Yau din nan ba jira

"Haba mummy don' Allah kiyi hakuri,"

kar ki rabani da shi ta fada cikin kuka

"Toh shikenan ai, ni dai na gama baki daman da zan baki ta shi ki tafi ki bani waje kawae Sha shashar"

banza

toh wallhhy kisani

faryal duk abunda ya faru daku kiyi kuka da kanki

"Da kyr faryal ta dafa zuwa cikin dakinta,"

ranar ko runtswa ko ena ba tayi ba duk ta kulla nan ta kunce can

haka har Kiran sallah ya shigo

Raka 'a biyu tayi

Kafin tayi sallan ta

Adduoe sosai tayi . .

sannan ta mike zuwa dakin mummyn

Kallo mummyn ta bita da shi dan har cikin ranta ta tausaya ma yanayin faryal din duk fuskar ta sun

"haura,jikinta sam ba kwari"

Me ya kawoki kuma? Ena wuni mummy

ta fada a hankali

Lpya lau enajinki_

Mummy Dama. Dama

Ehn dama me? Faryal

"Na amince zanyi abunda kike so,amma mummy dan Allah ki kyale yay kamil "" ba laifin sa bane ,nice"

dama nace yazo ya dauko ni a schl din

Ta fada tana share hawayen ta.

"Alhamdulilhhi,yawwa auta ta ko ke fa,ai in cewa kikayi kar na sake kula sa mai sauki ne awajena"

Muddin kin amince da komai

"Shiru faryal tayi,tana kan goge hawayen da suka ki tsaya mata a idanun taa"

"Toh tashi kije ki kwanta ki huta my princess,"

Yau kika dawo cikkaken yarinya mai tunani da sanin ya kamata

Itadai faryal bata CE uffan baa haka ta mike ta nufi dakinta a daddafe

Daga wayar ta tayi taga misdcols dinsa har guda 3 da TeX mssg guda daya

Sa hannu tayi ta kashe wayar gaba daya ta jefa sa kan cushion

Wani Sabon kuka ta fara

"A hankali take furta am sorry twin soul, dole zan bi ta wannan hanyar na ceci mutuncin ka a idon abbah"

Sulalewa tayi kasa ta cigaba da rera kukan ta

"Karfe Tara na dare,ya fito kofar gidan hankalinsa a tashe tun safe"

Baiji muryn ta ba kuma bai ganta va

Hasken mota ne daya doke sa a ido ya sashi tsayawa yaga waye ne da Daren nan

"Wani zafi yakeji a zuciyarsa wacce take nuna masa faryal dake fitowa daga motar khalid.,.."

ganin yadda kamil din ya tsura musu ido yan binsu da kallo

Khalid yayi amfani da hakan yafara

Kokarin rike hannunta

Gashi ya ci saa Sai ta mika masa hannun

A lokacin ba gardama

Duk da ma yasha mamakin rashin hanashi da batayi ba

"Wani murmushin ya sake"" a ransa ya na farin cikin sauyawar al'amarin"

Faryal? Kamil ya kirata dab zata wuce shi ita da khalid

KASA daurewa tayi ta sake hannun khalid din ta juyo

Kasa kallon sa tayi saboda irin sauyawar da ta gani a cikin kwayar idanunsa

Ena kika fito?.

Na fita da khalid ne

Ta fada tare da dauke kanta

duk abunda takeji alokaci. Kokarin dannesa takeyi

Tace yaya kamil gudnite

Har ya bude baki zai yi magana...yaga tayi sauri ta wuce abunta

"Kallon mamaki yabi ta dashi,"

Kafi.n Ma ya lura da khalid dake gabnsa a tsaye

Mr kamil yafada hade da fashewa da wani mugun dariya

Look khalid just leave kamil ya fada ransa a bace

",a gidan namu? Haba kamil"" Yanzu tsakani na dakai ai Kaine zancewa leave a gidan nan"

In karya ne ka tambayi faryal_

Tsaki kamil ya ja ya dauke kansa akan Khalid da ke faman masa dariya

Har yar juya xAi baar wajen yaji ance

"And one last favour kamil"" kaga ka bata mata rai kasa ta tafi baka bari munyi gudnite ba"

"Pls tel her I have a great day today,_and I'm missing her already"

Blowing masa kiss yayi yace

"Hey not for you, for her"

Ya juya ya fice yana dariya ciki ciki

"Bari kawae kamil yake yi,gaba daya zafi yake ji a kirjin sa kansa na wani bugawa"

A fusace ya shige ciki ya nufi dakin ta

Murdawa yayi yaji GAM an kulle ta ciki

Dakin sa ya koma ya zauna

Still layin ta ma ya dinga kira akashe

Haka dai yayi tayi shika dai ba response hr bacci ta dauke sa shima

Surayyahms :

ARNE



by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page69

Da kyar ta tashi ta shirya zuwa makaranta ranar

Duk yadda kamil ya so ya ganta haka taki

Ranar har lati yayi zuwa wajen aiki son jiran ta ta fito

Haka faryal ta dinga

"Share kamil,karshe ma wasan boya ta fara mishi"

Bayan wata daya da hakan ranar

Musamman alhaji garba ya kira haj mriya ya yaba da sauyawar faryal akan khalid

"Sosai haj mariya taji dadi din kuwa har wani contract din yasa aka mata signing daga Abu Dhabi,a Dubai"

"Domin a duniya yaran sa ne am na farko a muhimmaci kafin kowa,Alhj garba yakan iya komai akan"

khalid da siyama

Riketa taji anyo da karfi sanda tadan yi kara ouucchhh

Ruhi mena miki ya fada yana kokarin juyota ta fusknce shi

"Ka kyale ni yay kamil, stop it ta fada tana kokarin kwace hannunta,"

Bazan kyleki ba not until Kin Fada min komai what's happening? Dan Allah me namiki ke ki azabtar dani

haka

"Kifi kifi da ido tayi tace bakomai ,look I'm not in the mood"

What ? Saboda me faryal?

Rau rau da idonta tayi tace saboda yanzu........

"yanzu khalid ne bani ba ko? Tell me angel why? Meyasa zaki na kona ni haka "" kinki kibari ma mu hadu a"

month kenan yau haba faryal? Kifada min mana why are you hurting me angel?

yafada kamar mai shirin yin kuka

"Duk maganan daya keyi idonta a kasa yake,saboda ita kadai tasan abunda take ji a ranta a lokacin"

"Girgiza ta ya sakeyi,yace kifa da min mana"

Cijewa tayi ta dago kanta idanun nan a bushe tace

Yay kamil nifa ba abunda ya faru...

Imma akan tarayyar mu ne

Its over between us please forget about me

Ka daina Shiga hrkata pls .saboda bana...

.shhhhh ya fada

Yasa dan ytsansa a bakinta

"Faryal kar kice min baki sona please,"

Stop hurting me I know akwai dalilin dayasa kike haka meyasa bazaki Fada min ba

"I swear to you I will do anything to fight for us,I can't live without you faryal"

"Kiyi hakuri pls,ya fada har jikinsa na rawa"

Kuka ne yaso yci karfin ta amma haka ta sake dannewa

"Da karfinta ta turesa daga jikinta,"

"Nafada maka its over, ni khlid nake so yanzu"

Meyasa bazaka kyaleni ba tafada cikin masifa da zafin rai

Faryal khalid kike so?

Yes ta fada cikin tsawa

",kuma yau ya zamo na karshe da zaka na damu na. ai yanzu na warware maka it's over"

Ta wuce ta barshi tsaye awajen

"In banda its over da ta fada ba abunda yake maimaituwa a kwakwlwan sa, tsaye yake ko motsi ba ya"

iyayi

Gefen wani empty lecture hall ta koma da gudu ta zube gwiwarta akasa tana rusa kuka sosai

"Im soryy twin soul,I know I'm hurting you"

Ba yadda na iya ne. take fada eta kai awajen

"Da kyr ya tattara hankalin sa ya koma gida,"

Wani zazAbi ne ta rufe shi a take

"Haka rayuwarsu ta cigaba,har tsawon wata hudu ba abunda ya sauya"

Sai dai ma Karin rashin mutunci da khalid yake masa karara duk lokacin da yagan sa da faryal din

Tun abun na damunsa har ya fara amincewa da shawarar jabir

akan ya kyaleta tunda decision din ta ne

Sanye da bakar wando yake Jordan hade da cool bright yellow polo shirt hadaden agogon wayar sa ya

daura a hannun sa na hagu da Paris hand band masu kyw a dama

"Kallo daya kawae bazai isheka ganin kwalliyar tasa ba,domin kuwaa ya fito sosai"

duk da dan Raman da yayi kwana biyu amma kwarjini. Na nan a Tattare dashi

Ba faryal ba har shi Khalid maida hankalinsa yayi yana kallon sa da yake tahowa

ko kallonsu baiyi ba ya wuce

Motarsa kirar Mercedes benz c class ya nufa ya yi hanyarr waje abunsa

Sosai ranta ya sosu don' har cikin zuciyrta ta tsani taga ya fito zai je wani wajen

gani take kawae wata zata gansa awaje ta kyasa

"Baby yadai,naga kin wani bata rai kamar mai shirin fashewa"

Niko? Tafada muryanta na dan rawa

"Yeah,kodai kishin tsohon Zuma ne ya taso"

naga kallonsa kike tun dazu

Khalid just stay out of this...bani kake so ba and here I am bana son wani surutu tafada tana dauke

kanta

"Afuwan baby,yafada yana hada hannuwansa duka biyu"

"Gobe zamu je shopping tare da su siyama is best ace we are all there koh,all couples out"

Ya fada yana kashe mata ido

"Ok Allah ya kaimu,"

Da rana misalin karfe 2.30

"Zafar yA dai ,mummy tafada tana kallonsa da ya tsura mata ido"

Nemar waje yayai ya zauna kafin yce mum meyake faruwa?

Aena zafar?

Faryal mana mummy

I hope bakida hannu acikkn sabon salon soyyayr da ta keyi da wannan marar kunyan yaron

Tohhhhh

Ubana yazo kashe min warning

"Mummy ba haka bane,"

"Yimin shiru malam,toh faryal din ne tayi rra'ayin haka"

Bata karasa maganr tata ba ma sai ga faryal ta shigo

Yawwa baby na Fada masa da bakin ki

Ni nace ki shirya da khalid?

Kallonta yayi da niyyan Jin amsarta

Dan shiru tayi sannan tace Eh yay zafar ra'ayi na ne

"Alhamdullhi to kaji ,"

tashi kabar min Daki na

Kallo kawai ya bisu da shi sannan ya mike ya FIta baice komai ba

"5 pm da yamna siyama da zafar khalid da faryal suka shiga city mall ,babban super market ne wanda ba"

abunda babu aciki

Shidai zafar sosai sauyawar faryal ya daure masa kai

amma dai baida tacewa tunda mummy tace ra'ayinta ne kuma itama ta amsa da bakin ta

Haka kawae take jinta wani iri ranar

Baby yadai Khalid ya fada yan kallon ta

Nagaji ne kahlid mu zauna please

Nan suma su siyama suka jona su kan table a cikin wajen fannin ice creams

Siyama ce tayi oda Aka ba kowa zabin sa

Zafar da siyama da hirarsu kawae sukeyi duk da ma ba sosai yake amsa wa ba

Don zafar ba ya yin khalid kwata kwata a rayuwrsa

Haka itama faryal da duk hankalin ta a tashe yake kuma bata San dalilin ba

"Baby,baby Khalid ya kira sau biyu kafin ya lura da Inda take kallo"

Kamil ne rike da hannun wata yarinya da bata wuce 12yrs ba

Tamkar jinin sa CE tsabar kaman da suka so suyi

Da Sauri zafar ya mike ya nufi enda suke

Tare suka jera da kamil da yarinyar suka nufo su siyama

enda faryal ta daure fuska sosai kadan take jira ta fashe

Sama sama suka gaisa da siyama

ko binta gansu baiyi ba ya juya abunsa suka fice da yarinyar

A fusace faryal tayi wurgi da ice cream din hannunta ba tare da ta San ta aikata hakan ba

Baby are u ok? Khalid ya fada a zafafe

Kallonsa tayi idonta cike da hawaye tace I'm ok nikan mutafi

Ta fada tana mikewa

Tabe baki siyama tayi tana jinjina ma kishin faryal din

Zafar ko kansa Dada daurewa yayi

Aransa yace toh kishin me faryal xata yi da kanwar jabir.

Ba ta CE khalid take so ba?

Surayyahms

:

ARNE

by

Surayyams

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page70

Murmushi kamil ya mayar ma zafar dake kokarin tin karo sa zaune kan computer sa

Har kun dawo?yace

"Yeah"" nayi ta nemar ka ai mu tafi kA kashe wayar ka"

sai kawae nagan ka a mall da hanifa

",shikuma jabir din ena

9 / 22