ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   6 / 22

15K to 18K   out of 63.8K words



ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page52-53

Da safe karfe 7.30 shiru faryal bata sauko ba

Hajiya mariya dakanta ta fito ta kama hangar dakin NATA don ta duba ta

"Hangota tayi da karami. Coffee cup tana zaune da littafin Q/A na biology,"

"Mummy ena kwana,tafada fuskarta ba yabo ba fallasa"

"Ah,a rike gaisuwar ki,ena nice abokiyr gabarki a gidan nan faryal"

"Mummy kiyi hakuri,nifa ba haka bane kawae abubuwa ne kinsan fa muna final exams"

"Ke kinci gidanku, ki kalli tsakar ido na kimin karya? Ai ni nasan kina dawo wa dawuri fiye da ma normal"

school hours a da

Ki Fada min meye namiki kwana biyu kike kin sakewa a gidan nan dani

Wato salon ubanki ya dawo yace namiki wani abun ko?

"Saukar da murynta tayi,tace mummy ba wani Abu bane...kawae banason kinasa baki a maganan mu da"

khalid ne

"Khalid fa baida kunya,gashi baya girmama nagaba da shi"

"Ke yi min shiru ,kaji maganan banza rike min tsuliya nayi kashi,"

"Eyeeee lallai faryal kin girma,..kece zaki Fada min halin mutum ko nice zAn Fada miki,yaushe kika girma"

kikayi hankali da zakisan mai kunya da marar kunya

Mummy wallhy bakisan halin khalid ba...nace kimin shiru faryal ta katseta

"Look girl,yaron nan kusan dai dai yake da ubanki a arziki,ballantana babansa Alhaj garba"

Nida nakeso soyyayarku ta daure ki huta nima na huta

Mummy nifa bana sonshi

Lahhh. hai lahhh kaji min yarinya.me kika sani akan so?

Faryal Ashe bakida tunani?lallai ma rashin hankalinki sai Dada bunkasa take

Toh ahir na sake jin bakin ki akan wannan magana

"Kuma in kinason mu shaida juna agidan nan to kibani hadin kai,muddin nafada miki magana bakiji to"

"zami samu matsala dake,INA fata ba da gunki nake magana ba?"

Cikin muryan kuka faryal tace naji mummy

Tamike tafita....

Binta da kallo haj mariya tayi taja tsaki...wawiyan yarinya kawae zata jawo min tsiya inaganin arxiki

"Waya ta dauka ta kira haj shafa ,bayan minti 30 sai gata ta iso gidan nan suka nufi ware house office na"

baban khalid

Yaune rana ta karshe a makaranta kowa na bakincikin rabuwa da juna anata faman Neman yafiya

"Siyama CE ta dafa ta ,hey faryal"

"Dan yatsina fuska tayi sannan tace,wai meye ne"

"Dariya abun ya bata amma saidm ta dake,yayanki ne zaiyi magana dake tafada tana mika mata wayar"

"Da sauri karba ta koma gefe,hello faryal my sister,"

Ko amsawa batayi ba saboda kukan dayaci karfin ta....

"Faryal,faryal..yake Fada sannan ta samu tace Yaya zafar"

"Ohh my god waya taba ki haka faryal,kukan me kikeyi?"

Fadan hakan dayayi ma yasata kara fashewa da kukan kamar ba jiya jiya sukayi waya ba

Cikin tashin hankali zafar ke tambayarta meya faru

"Dan control ta yi dakyr cikin shesshekar kuka tace,Yaya zafar dan Allah ki dawo mana,I'm so tired nagaji"

da gidan

"Dogon numfashi ya sauke ,yace haba faryal I called to congratulate you Yau ranar kammala schl amma"

kizauna kina kuka haka ?

Zamu dawo ai just stay put ok?

"A hankali tace ok ,nan ya dan dinga bata baki had ya mata alkwarin bata gift kafin dare"

Dariya tayi tace nidai zanga ya gift zai taho daga England zuwa abuja

Toh zaki gani ai just be close by...

Haka suka yi sallama ya mika wa siyama wayrta tabar wajen

"Zafar sis dinka har yanzu fushi take dani akan kamil,"

Murmushi yayai yace kyaleta she wll soon forget that....

Bayan shigar mummy da haj shafa ware house said ga alhaji garba da khalid nan tafe suma

"Da Sauri khalid ya taho wajensu,mummy har kin iso eh son"

To muje ga dad dina Ku gaissah kafin ya wuce

Nan suka tashi suka isa

"Dad ga haj mariya mum din faryal ,she's one of the holders na company AbuZAYAL investment"

"Ohh nagane ,haj barkanku fa yagaya min yana zuwa gidanki ,matar alhaj abdallh koh?"

Eh ranka ya Dade suka Fada tare suna yake

"Ahh bakomai ,em make them comfortable, ka kawo min takardun Nasu anjima"

Wani farinciki ne ya lullube su gaba daya barin ma shafa da yanzu ne NATA business din zai samu

wannan daman

Faryal ko ko bin ta kan mummy batayi ba dakinta ta wuni tana jiran surprise din da xAfar ya mata

alkawari

Karfe 9 na dare taji ring alert na video call

Da kamar bazata dauka ba don' tunaninta bazai wuci khalid bane

Jin mai kiran yaki hakura da kira yasata juya a fisace zata danna

Chak ta tsaya ganin code din countryn daya nuna akan screen

Surayyah:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page54-55

Ta nemi hawaye a fuskanta ta rasa a lokacin wani farinciki taji na ziyrtan xuciyanta

"Da sauri ta danna ,masha Allah murmushin kawae taga yanayi inda ita kuma ta kafe shi da ido,kyw na"

musamman taga yayi gashi ya kara girma da kwarjini kamar badan 20yrs ba

Wani kishi ne ya tukareta ganin yadda yadawo dole mata zasuna binsa

Nan hawaye suka fara silala a fuskrta

Angel.. .baki farincikin gani na ne?

Don't talk to me tafada cikin kuka

"Murmushi yayi yace I know Angel,kimin duk abunda yadace nasan ban kywta ba da na kyale ta"

Amma ai tasan da ita nake kwana nake tashi ko?

"Bansani ba yay kamil,wannan wani irin rayuwace,u left me alone baka so na"

a cikin fushi take ta masa masifa wanda shikaran kansa ya dena gane maanan abunda take Fada

"Shiru yayi ya sa fuskan tausayi, sai hakuri yake bata"

Da kyr faryal tadaina bori ta saurare shi

Magana sukayi cikeda kauna da kewar juna

"Ohh dama gift din yay zafar kenan,amma wallhy yaci nabashi kyawta"

Dariya kamil yayi yace gaskiya kam...

Ki kwanta faryal kinga past 12

Turo baki tayi zata sake sa kuka yace toh shikenan kinaso kar na sake kiranki ko faryal?

Ba nafada miki avunda abba yace ba

Da sauri ta gyda kai alaman Ah a....

"Good girl,ki kula da kanki angel,for me?"

Of cous yay kamil

and you too....

Haka har ta katse wayar badon son ranta ba ta sulale kan gado ta lumshe ido tana jiwo muryansa da

fuskansa

Haka har bacci yayi a won gaba da ita

Washe gari kan dining suna cin abinci haj mariya mamaki ne ya rufeta ganin canjin yanayin faryal cikin

dare zuwa safiya

"Wayarta ne yafara ringing,ganin sauyin fuskarta yasa haj ta CE"

Me haka faryal? Ki dauka mana

"Nan ta danna ta sa a kunne hello,"

"My baby,. I'm sorry jiya ba time ban Miki congrat ba"

Angama schl saura akawo min ke ko?

Batasan lokacin da tsaki ta kufce mata ba

Nan ta katse wayar batare da tace komai ba

Waye wannan haj mariya ta tambaya

Emm mummy khalid ne fa

Mtsw tashi kibani waje kar naci ubanki yr banzan yarinya

A fusace faryal ta wuce sama

"Sallama Malm chief security yayi ya durkusa yagaida haj mariya,"

Yadai naganka da safen nan

Dama aika ne na kawo ma faryal daga Khalid

Ohh ok to ajiye anan

Vudewa hj mariya tayi taga iv na graduation party musamman na faryal da cheque din 35million na

kayan sawa da sauransu

Ware ido tayi tana danna ma faryal din kira

Ranar haka tasa ta agaba ita da haj shafa akayi shopping sharp sharp na designers aka gyra mata gashi

aka mata make up

Bayan isha aka zo da motar gidan su khalid aka tafi da ita wajen party

Kamr zata fashe don'bakin ciki.wani zuciyan yace ta kira abba tafada masa komai amma wani yace tabari

if not zata Shiga uku da haj mariya

Cikeda baki kala kala mata da maza harda yan uwan alhaji garba su uku

"Iya tsaruwa wajen ya tsaru,siyama ma taci ado harta gaji da kyw,"

Bayan an kammala yan ciye ciye da rawa da perfmance da akayi na shaharraen mawakin nan davido...

Waje ya gauraya anata hidima

Nan MC ya bada fili ma khalid donjin abunda zai ce

Wanda yayi dai dai da shigowar alhaj garba wajen

Nagode jamaa da kuka tayani farincikin wannan rana tare da sister na siyama .muna gode muku da taya

murnan kammala karatun su

Inaso nayi amfani da wannan dama na bayyana ma jama'ah

Sarauniya ta wacce nake so nake kuma muradin aure kwanan nan

Bawata bace illah faryal abdallh ..yafada yana murmushin yake

Dum zuciyarta ya fara bugawa ga wani hasken da aka danna mata akai kowa kallonta

Yau zaka gane kuranka khalid tafada cikin ranta tana mikewa zuwa Inda yake.....

Karban MiC din Tayi tace

Nagode daka bani damar zuwa nan wajeen.domin kuwa nasanar da jama'a I'm not ur Queen in any way

"ni ba sonka nekeyi ba, na tsaneka,kuma har abada bazan taba dawowa matarka ba..."

Ta wurga musu mic dinsu ta kama hanyar waje abunta

Da zafin nama ya mike zaibita wake

nan alhaji garba ya dakatar da shi ya ja shi zuwa ciki

Nan fa guri ya kaure da kace kace kowa na fadan albarkacin bakinsa

:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page56

"Calm down khalid,me haka ?"

"Kyaleshi dad I told him yarinyar batada class,sai wani huci yake kamar zaki"

Da Allah malama kimin shiru karna FASA miki baki

Harara siyama ta visa dashi.

.of cous khalid ba baki ba ma kill me if u want

Ena akan yarinyar da bata San kanayi bane

Don't talk to me like that siyama raina a bace yake yanzunann can't u see

Enough alhaji garba ya dakatar da musun nasu

Son ka kwantar da hankalinka no one dares me and win...duk abunda kake so a duniyan nan zaka samu

I promise

Tare suka kalle uban nasu da ba alamar wasa a fuskan sa

Dad me kake nufi yarinyar da ta yarfa ni agaban kowa da kowa.

this girl has dissed me in front of everyone dad

tace bataso na

after all I have been tru saboda ita

Kallonsa Alhj garba yayi yace khalid tell me kanasonta ko baka sonta

"Enasonta mana dad,but I mean to teach her a lesson"

Just live dat to me wannan tsakanina da iyayenta ne

Daga Yau kadauka ka aureta an gama

Daka tsalle khalid yayi ya damke baban NASA dad are you serious

Tsaki siyama taja tafice abunta

Yes my son .but ......

But what dad kafadi komai zan maka yanzun nan

Are you sure? Yes enajinka dad

Khalid i want you to live this country

Zan tura ka las Vegas

Kafin ka dawo I give you my words aurenka da wannan yarinya ba fashi

Come on go and think about it gobe zanji amsa

"Dan shiru yayi kafin yace Yes dad,bakomai zan sameka goben"

Good jeka ka huta have fun

"Itako ko ajikinta kwnciya ma tayi tayi baccinta, ko bin ta kan haj mariya batayi ba"

karfe 2na rana alhaj garba da khalid suna tsaye yace

Son u have made the right decision nikuma zancika maka alkwarinka kafin kadawo

Sannan kuma

Duk abunda na gindaya maka shi zakayi a Vegas kaji banason kuskure?

Yes dad Barin wuce kar nayi late zan kira ka in na isa

Nan sukayi sallama ya nufi sit dinsa dayake private jet ce

Daukar waya yayi kira mint 5 saiga wani bakin karkarfan mutun ya shigo enda yake

Mika masa envelope yayi yace masa ka nemo min komai gameda su

Angama ogah family photon Alhj abdallh aciki da cheque na rabin kudin aikinsa

"Bayan wata daya,ba khalid ba labarinsa ko ajikinta don' itakam ma dadi takeji jin shi shiru"

Kallon post din sa a Twitter yasa ta Jan tsaki...maye kawai

Ai nayi maganinka

"Ke,dawa kike magana ?"

"Mummy ,ba kowa tafada a dan tsorace"

Kwace wayar tayi taga suna khalid ne akan tweet din

Wani mugun harara ta watsa mata

Tashi ki fice min nikam ubanki na kira shasha

Da Sauri ta sauka abunta don'tta matsu ita ma ta tafi makaranta tabar mummyn data sata agaba tun

data ji labarin abunda yafaru tsakaninta da khalid ranar

My princess baki Fada min Schl din dakike so ba

Charab haj mariya ta karbe magana

"Alhaj ba enda faryal zataje,asata kusa da gida kawae ena kallonta"

Karamar yarinya kamar faryal har sai ka tambayeta ena zataje karatu

salon tahadu da miyagun kawaye a dagula min tarbiyan ya. gaskiya alhj

ban isaba bazan iya daukawa ba in wani Abu ya faru da faryal

Ta Fada tana fashewa da kukan karya

Sake baki faryal tayi tana kallon mummy

Data dage tana share kwallan ban mamaki

"Haba mariya wannan ai bakomai bane,muna da hakkin yin hakan ma"

Amma yanada kyw Dama aji zabin NATA

Ah a nidai banyarda ba yaran yanzu ka haifesu ne baka haifi halayensu ba

Kawae tayi Turkish university ya isa tana zuwa tana dawo wa

"Me kikace princess,shiru faryal tayi ji take kamar ta rusa ihu awajen amma wani mugun idon da haj ta"

kalleta da shi

"Ya sata amsawa ba shiri,eh abba na amince"

nan ta shige ci:

ARNE

By

Surayyahms

ÂMEENCI WRITERS ASSOCIATION

Page58

"Haka kamil ya cigaba da binciken sa batare da ya sanarda kowa ba,"

Sai dai haryanzu bai samu cikakken vayani akan wanda ya rage yake kuma nema ba

Bayan shekara biyar gidan alhaji abdallah ba masaka tsinke yau kusan sati aka dauka ana tsare tsaren

gidan domin dawowar su zafar da kamil

Musamman Hajiya ta shirya abinci kala kala tasa kuma aka zanxa tsarin dakunan

su

komai da komai sabbi aka musu barin ma zafar datake ganin yanzu ya zama cikakken namiji zai hau kan

harkokin dukiyar mahaifinsa

Da yamma karfe biyar

faryal dake neman cika shekaru 20 da haihuwa ta sauko cikin wata Riga da skirt na material baby pink

"mai ratsin silver stones ,ta parking dogon gashinta"

sai dai wannan karon sake shi tayi jelar ya Fada har gadon bayanta

duk da

Light make up ne a fiskarta amma tayi kyw sosai sannan ta rataye mayafinta putchia pink da takalmi da

jakar vine a hankali take takowa zUciyanta fal da farinciki

"Ke wallhy zaki sa muyi latti, nafiso Dana yafara sauka a idon mummynsa"

haj mariya tafada tana kokarin turata gaba zuwa mota

"Kamr baza akai airport ba haka kowannen su yakeji,"

"5pm aka sanar da saukan jirgin Dubai,"

kasa zama faryal da haj sukayi sai hange hange suke

Abba kuma hamdala kawae yake

yarana sun iso insha Allah

"Kusan Rabin mutane jirgin sun sauko amma shiru ba zafar,da kamil"

Jitayi an damke ta ta gefe da Sauri haj mariya ta juya ido hudu sukayi da zafar wanda ya sauya ya dawo

tamkar balabe suits ne ajikinsa farii da bakin Riga ta ciki mai dogon hannu

"Mummy yafada da karfi,"

wani farinciki ne ya lullube hj mariya tuni ta rungomu sa tana dariya aida gudu faryal ta karaso ta

kankame shi itama

dukansu uku kamar bazasu sake juna ba

Abba tsaywa yayi yana kallonsu cikin sanyin rai da hamdaln ubangiji

Karasawa yayi wajen nan zafar ya fashe da kuka yayinda yafada jikin abban nashi

Shima alhaji. Daurewa yayi amma yayi kewarsa sosai musamman ma da tunda suka fara shi baije Inda

suke ba

"Ina kaamil abba ya tambayeshi,yana........"

Baiko karasa naganar NASA ba nan ta hangesa yana tahowa jaka ne a hannunsa yar karama kamar

brief case

Zaro ido waje haj mariya tayi tana mamakin da kokwanto anya wannan kamil ne?

Sam ya sauya mata daga kamannin da ta sani saboda inka gansa ma zaka dauka dan gidan wani sarkin

"larabawa ne,farar designer jallabiya CE fara kat a jikinsa ya nade bakin sumansa da ja da bakin hularsu haraami...bakaramin kwarjini ne ya bayyana tattaree da shi ba"

Suman tsaye faryal tayi don' harga Allah son shi da tsoron shi

Taji ya kamata a take

Da murmushinsa ya tinkaro abba kamr bakomai aransa..abba na kai hannunsa don' ya tarbosa nan ya

Fada jikin abba ya fara kuka kamr yaro karami

Har cikin zuciyar sa yakejin son kamill din

Kamilu Ashe baza a girma ba yafada yana dagosa

"Abba ,nayi missing dinku sosai,."

"Dan murmushi abban yayi yace,muma haka son I'm proud of you guys"

"Naji dadin sakamakon Ku dukka,"

Mun gode abbah yafada yana juyawa

"Murmushi yayi ya dan rusna gaban hj mariya ena wuni hj,"

Hajiya mariya kam tsaywa chak tayi tana kallonsu itade har yanzu bata yarda shidin bane

"Wani bakinciki taji ya tokareta a lokacin, da kyr ta furta lpya tana yake"

Haka nan dai aka hakura aka tattara aka koma ta gida

Isarsu keda wuya kowa yanufi dakinsa yayi refreshing ya sauya kayan jikinsa

Wani sabon wankan faryal tayi itama .tubarkallah kowa yafito Ra's

Ranar tamkar kwae haka ake tarairaya su a gidan abinci kam sanda suka gaji dan kansu suka bari

Allah Allah take tasamu dama ta gana da kamil domin gani take kamr baza su hadu ba

Surayyahms :

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page57

"Ogah Hajiya mariya ta iso,"

CE mata ta shigo

nan aka kaita har Inda yake zaune shikadai

Alhj an wuni lpya? Zauna mana Hajiya ai nan kamr gida ne

Itadai gaba daya tsorone fam cikin ranta haka dai ta dake ta zauna

Nan aka fara jera ma Hajiya mariya kayan alatu na abinci da shaye shaye wanda akayi musamman dan

ita

Bismllah Hajiya

Cikin mamaki ta zauna tare dashi akan dinning

Alhaji ena fatan lpya dai ko?

"Ahh ,dan gyran murya yayi yace bakomai hajiya"

Wata alfarma ne nake nema awjnki

Kiyi hakuri ban nemi mijinki

saboda naji yanada tsaurin ra'ayi sosai kuma banason na takura

Koba haka bane haj?

"Dan shiru tayi tace ,hakane Alhj abdalla baida saukin kai sosai amma ba halinsa bane na asali"

Amma Alhj bangane alfarman dakake nema wanda baishafe Alhj ba ya shafe ni

Kwantar da hankalinki akan mariya maganar yarki CE faryal

Inaso kibani tabbacin Dana Khalid zai aureta shikenan

Ena miki maganan nan a mtsayin business deal ne

Ba inaso na baki doka bane

Ku mata kunsan yadda kukeyi da yaran Ku

Kin fahimceni?

"Dan dariya tayi,tace haba alhaji harka tsoratar dani"

Wannan maganan ai mai sauki CE

Kabarmin komai a hannu na faryal batada mijin da ya wuce khalid

"Naji dadin zancenki Hajiya mariya,nikuma namiki alkwari zaki ji dadin wannan harkan muddin burin Dana"

ya cika

Washe baki haj mariya tayi aranta tana hamdalan

Business da alhaj Garba ainko wani iri ne zanyi ballanta wannan

"Riba biyu,tab"

Kafin Hajiya mariya ta fice a gidan sanda aka mata jaka daya na dollars acikin booth din ta hade da wasu

pleasantries

Faryal kuwa ana faman jigilar makaranta ta sami fannin medical physiotherapy

Tsaye yake a bakin titi ya rufe fuskarsa da bakin sun glasses

"Dafa shi akayi Adan asirce, ya juya ya biyo shi suka Shiga ta baya Inda ba jama a sosai"

Mr kamil I'm glad this is the last piece of information I will be giving you...look man this shit is crazy and

deadly. The police. Shhhhhhh

"I know thanks Jordan,heere is your pay up"

Nan ya mika ma baturen nan envelope ya juya ya nufi gida

"Alhamdulihh dukannin vayani danake nema naga ma samu ,saura na fara binsu daya bayan daya don"

nayi alkwari

Sai na ruguza alamarin duk wanda ya ke da hannun aciki ruguza rayuwta Dana iyaye na

Nan ya dukufa aikin bincike

da kyau yakaranta file din kowannensu

Baisha wani wahalan sarrafa binciken NASA saboda kamil ya gabata fannin ilmin sarrafa computer kota

wani hanya

Bayan hour 4 ya fito daga sallah ishai_ nan ya cigaba da bin file din dayake downloading

Ai

6 / 22