ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   17 / 22

48K to 51K   out of 63.8K words

plan din wannan

"Na yanke shawarar zan bar masa GG investment ya cigaba da aikin sa albarka cin ya ta siyama,..."

"Kafin nasan yadda zanyi da shi daga baya"""

Da kyr siyama ta gyra tsayuwar ta

Tare da dafe bangon faloun don' kar ta Fada kasa

Layi ta fara yi Sakamakon jiri da rudani da ya kama ta a lokaci daya A wajen

"Madam ""'"

taji an Fada daga bayan ta

Da kyr ta daga kai ta kalli mai aikin dake tsye akan ta

"Yawwa bude min gate"" yafada tan juya wa motar ta"

"Daga ciki ta CE""'"

Kar ka sake ka Fada ma kowa na zo gidan nan kana jina?

Toh madam ya amsa a ladabce

Cikin sauri ta juya ta bar gidan ba tare da sun SANI ba

"""Dama Kaine ka aikata dukkan wanna abubuwan ma abba da mummy?"""

"Ka cuce ni da ka haife ni dad,ure a monster,"

tabbas kana cikn mugayen mutanen nan

Allah zai tona asirin ka wata rana

A zuciye take tuki take fadan hakan ita kadai

"Daga baya ma""Dan Gefen hanya ta tsaya ta ci kukan ta."

ta koshi kafin ta nufi hanyar gida'

"Bayan kwana biyu,"

Alhj garba yaji labarin mutuwar hadiza a asibiti

"Dad,dad,Khalid ya fada yana taba sa"

Uhh Khalid meye ne

Baki a wangale yace tunanin me ka keyi haka ena ta magana?

"Dan juyowa yayi yace"""

Khalid maganan hadizan nan ne

Akwae kamshin barazana aciki

Kamar ya fa dad?

Toh Naji ance kwayar da muka ba alhj Abdallh ne ta mutu dashi

Kuma ga raunukan bugu ajikin ta

What?

"Ba a samu traces din wanda ya aika ta hakan ba ne/"""

Ena zaa samu fa?

Kasan ta da shegen bin maza

Hala ma ta hakan ne aka samu galban ta

"Hmmm toh meye naka a ciki yanzu dad,"

"Kasanni ai son"" na Riga na bada aiki akai"

Don' ban yarda da kowa ba

Ina so ne a batar min da lawyer mariya

"Don' koma waye ya kashe hadiza,nasan yana nemar shaida ne akan mu"

"Hhhh gaskiya ne dad,"

Ni kuma zan bin cika waye ne take bibiyan abun na gani

"A take alhj garba ya juya yace"""

""" noo khalid kabar su kawae"

Ba yanzu ba

"Kai dai ka tabbata gobe idan aka fara shigar da karan mariya komai ya tafi dai dai awajen lwyers din mu"""

ka fahimta?

Goben nan nake so a kama dukkan wani kaddorrin ta da na mijin ta a Daura kan bin cike

Zan ga yadda za su na bincikar mu in basu da kudin

Mu kuma zamu Dada tabbatr na hukuma wannan sana'ar ta ne

Wani shuumin murmushi Khalid yayi yace to dad.yayi

Barin fita ya juya ya bar wajen

"""Kusan kwana biyu kenan"

Yau ma ko bacci kamil baiyi ba saboda jikin abban ya tsanan ta sosai

"Tun yana daure wa, har ya dena hana hawayen sa saukowa ganin yadda abban ya koma"

Gashi kullum kudin aikin karuwa ya keyi

"Saboda ciwon yaki sassauta wa"""

Likitoci daban daban yake biya domin samun cigaban abba amma shiru

"Bayan sati guda,siyama gaba daya yanayin ta ya sauya a gidan ba kamr da ba"

"Shima kuma zafar din bai lura ba """

saboda tsananin matsin da yake ciki na nemar barrister asmee da tawagr ta

Sosai zafar ya Shiga wani hali na tunani

"ko wajen aiki baya iya lekawa """

'Tunanin sa ya baristr asmee za ta masa hakan bayan ya bata kwakkwarar shaida da zai basu lasisin binci

kan alhj garba?

"Gashi yau saura kwana daya tal,a shigar da kara na farko akan mummy"

Haka kuwa ya faru washe gari da ba a samu bariatr asmee b

Aka bada daman karbe duk wani kaddarori na familyn alhj abdallah Da mariya

"Hatta gidan da suke zama sanda aka kwace aka daura kan bin cike,"

"Wani bakin ciki da kukan takaici faryal take yi,ranar ko abinci bata iya ci ba"""

Ba yarda siyama ba tayi da ita amma sam taki sasaauta wa kan ta ranar

"Siyama Cikinn dakin ta kwance ""take juyi"

Har Cikin zuciyar ta tasan da hannun mahaifin ta akan batar barrister asmee

Tunanin ta ko ta je ta fada ma zafar ne?

"""Amma wani zuciyar tana CE mata mahaifin ki ne fa siyama"

In kika Tona masa asiri

Shi zai tafi gidan yari

Kenan ?

"Ki tuna fa"""

baki da kowa sai su biyun

Zafar zai iya daina son ki in ya gano

Kin san komai daya faru yau kuma ki kayi shiru aka tozar ta su

Wani zazzafn hawaye ne ya biyo kun cin ta

"A raunane take cewa,"""

"""'bazan iya ba'"

"I'm sorry hubby,"

Bazan iya Tona asirin dad ba

Surayyahms : *AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

ARNE

by

Surayyahms

Mistake ba page 93 tukunnan

Wannan ne 92

Page 92

Haka rayuwa ta kasan ce ma su zAfar da faryal a Nigeria cikin tsanani da ta kura

Duk dama aikin sa na companyn GG investment din daya keyi

"Kudi sam baya Isar su, har wanda za'a karashe dawainiyar su na you da kullum"

Sannan ga maganan daukar wasu sabbin kwarraun lawyers ma mummym su da Yau saura sati guda

shigar karar ta na karshe a babban kotu

"Idan kuwa basu samu wani gamsashen shaida ba"""

tabbas za a tura hj mariya gidan yari kamr ydda sharia ta tanadar

"""Gaba daya komai ya kwace masa"

rayuwa ta yi masa zafi

Godiyar Allah ma kamil ne yake dawainiya da abba a kasar Germany

""" shima sosai abun ya fara taba sa"

"don A halin da ake ciki ya zaga kan kwararun likita sun kai biyar akan ciwon abban"""

Har India san da ya kai sa ya sake dawowa dashi amma shiru

"""Duk ran da ya tuna sanadiyar alhaj garba ne suke cikin wannan halin GabA daya yakan Shiga wani"

mawuyacin yanayi

"A gefen alhj garba kuwa ba abun da yake damun su"""

"Rayuwa jawai su keyi cikin nishadi shi da dan sa Khalid"""

Ko jaje ba su ma zafar da ke matsayin surukin sa ba ma

""" ballanta na ya dame sa don bai neme taimakon sa ba akan case din"

"Cewar Khalid """

"zafar girman Kaine dashi,"

"""su kyale shi kawae"

"Cikin tsananin yun wa da gajiya barrister asmee ta bude idon ta a bakin wani titi,"

Ba abun da yazo kwakwalwar ta illah wahalr kusan wata daya da suka sha a jejin

Ga kisar Gillan da aka ma barisr shehu a idon ta yaki dauke mata a ido

Wanda ita taje dauko sa ranar da suka rabu da zafar daya kawo mata videon can

Cikin kuka ta ke maimaita kalman innalihhi wa inna ilaihi rajiun'

""" Dole na samu maku"

mafita

"""bazan taba bari alhj garba ya Sha ba"

"Ko da kashe ni zaiyi""'"

""" bazan janye akan case dinnan ba.;"

Mike wa tayi da kyr ta nufi gefen hanyar ta rabe don' nemr motar komawa cikin gari

Ranar da safe kamil ne tafe tare da doctor ya na masa vayani cikin harshen

Inda yake cewa

""" dukanin gubar dake jinin alhj abdallah ya fita""garau yake"

""" amma wannan alluran da aka masa daga baya ne shine babban matsalar' ya toshe hanyar motsin sa"

gaba daya

"Amma akwae engine da za'a iya sa shi kuma ya mike garau"""

"Sai dai in har aka sa shi bai mike ba ,toh ku cire rai a kan sa dole zai mutu kawae"""

"Cikin damuwa kamil ya kalli docton yace""'"

nawa ne kudin shi wnnan engine din haka?

Kuna dashi a nan ne

"Eh akwae anan """

"amma Mr kamil ka tabbata Zaku dauki duk wani abun da zai iya biyowa baya"""

"Dan shiru yayi yana tunani"""

_chan daga baya yce

"Yes',"

Ka Fada min kudin kawae

Nan doctr ya rubuta masa duk wani expanses da abubuwan da zai kashe akan jinyar

Sannan ya fice ya bar sa a wajen

Wani zazZafan numfashi ya sauke tare da dafe kan sa

Don kuwa kudin daya gani ko Gaba daya dukiyr sa da ya rage ya sa ba zai shika shi ba

Baiyi wata wata ba

Mike wa yayi fice a

asibitin

kafin washe gari ya sanar da zafar ya tura masa komai daga cikin safe din sa

Da ya rage a Nigeria

Sannan ya hada Dana wajen sa a Germany.

A hakan ya din ga rokor doctor akan su karbi Rabin kudin da alkwarin zai biya su

"Cikin watan nan"""

Ba suyi dogon gardama ba saboda dama aikin na su

"ba lallai ba ne abban ya mike a raye""'"

Don' haka

Da wannan uzurin suka amince aka shigr da abban

A ranar aka fara aiki.

"Washe gari ana saura kwana uku shigar kotun haj mariya"""

Da sassafe shika dai a bainar asibitin.

Yana tsaye a bakin dakin har aka fito da abban

Da Sauri ya nufi doc cikin hrshen turan ci yace .

Ya ake ciki?

Abba na zai tashi ko?

"Dan murmushi doctor yayi yace masa"""

Kayi hakuri'

"""haryan zu dai jira za muyi muga ni nan da Hour daya"

Kafin musan me yake ciki

"Ko ya rayu' ko ya mutu"""

"Excuse me ya fada"" tare da Barin kamil din a daskare a wajen"

Juya wa da zai yi su kayi ido hudu da zafar'

Da sauri ya taho suka rungume juna

Sosai kamar baza su rabu ba

Nemar wuri su kayi suka zauna bayan sun duba abban da ke kwance har yanzu ba motsi

Idon sa taf taf da kwalla ya bashi labarin halin da suke ciki a Nigeria akan mummy

"""Kamil yanzu haka mummy za taje prison akan laifin da ba NATA ba?"

kallin zafar yayi Cikin tsananin damuwa ya dafa shi

Ya ce'

""" insha Allahu zamu San yadda zamu yi zafar"

Mummy ba zata je prison ba.

"Oh Allah""'"

"kamil ka daina rudin zuciyar ka da fadan hakan mana"""

Ta Yaya zamuyi acikin kwna uku ba mu da ki lawyer tsayaye?

"Kawae nasan zamu rasa uwa da uba ne a rayuwa in ba muyi wasa ba"""

"Shigowar wasu mutane ne ya dakatar da kamil wajen ansa maganr zafar din"""

Da hanzari ya mike tsaye yana jiran karasowar su wajen sa

Dan murmushi ya sa ya mika ma

Mr Johnson hannu tare da sakatariyar sa Alisha daga companyn waya ta Samsung

Ba tare da bata lokaci ba suka sanar da kamil an shirya yau ne ranar launching din web design na sabon

tracking device na zamani daya kirkira dakan sa

da Misalin karfe uku na yammacin ranar ake bukatar sa a wajen

Wasu document suka mika masa snnan su kayi ficewar su

Tsaban murna zafar har ya manta a asibiti suke

Sosai ya rungume kamil din yana godiya wa Allah

Cikin jin dadi

"Dan sarara wa yayi"" ya dafa sa yace kamil?"

Ya naga baka farin cikin ne? Kabarni ena ta hauka ka ja kayi shiru?

Lpyan ka kuwa?

wannan babban abin farin ciki ya same mu ka wani daure fuska

Daga Yau fa ka rabi da talauci har abada

C'mon

Kallo kawae yabi zafar din dashi ya ajiye document din kan kujera

"Ya nufi dakin da abba ke kwance"""

Cikin sanyin jiki yace

Zafar bazan iya barin nan wajen yau ba idan abba bai tashi ba

Duk wani Kudi bazAi taba amfana ta ba muddin na rasa shi a rayuwa ta

"Kuka ne ya kufce masa a yayin da ya tsugunnar da Kan sa jikin abban yana hawaye"""

Shima jikin sa ne yayi sanyi daga tsaye

Kusan Minti 5 ba wanda yace uffan a wajen

"""Haka kamil ma bai dago Kan sa ba"

Zazzafafn hawaye ne kawae yake fitar wa

Kan sa a kasam jikin abban

".kamr daga sama yaji ance ka....mi...all"""""

Bai gaskata abun da kunnen sa ke jiyo masa ba

Sai dai yaga zafar ya fada kan sa

Yana ihun Kiran sunan ABBAH

Da hanzari ya dago kan sa inda suka yi ido hudu da abban

Bakinsa bari yakeyi bai iya cewa komai ba

Shima ya kankame sa tare da zafar din

"Suka hadu kowannen su na kuka "".suna kiran sa"

Murya can ciki abba ya Shiga rarrashin su

"Amma ena""""""c"

"ba wanda ya saurare sa kukan su kawai suke ci a jikin sa,kowa da kalar nasa"

Shikan sa abba hawayen tausayi da tsantsar so ne yake bin idanun sa daga kwance

"Yana jin su"""

Surayyahms

: *AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

ARNE

by

Surayyahms

Page 93

"Amma ena"""""""

"ba wanda ya saurare sa kukan su kawai suke ci a jikin sa,kowa da kalar nasa"

Shikan sa abba hawayen tausayi da tsantsar so ne yake bin idanun sa daga kwance

"Yana jin su"""

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

ARNE

by

Surayyahms

Page 94

"Bayan abba da zafar"""

Hajiya Zainab ya fara kira ya sanar mata'

Murna da godiyan wa Allah ba irin

17 / 22