ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   5 / 22

12K to 15K   out of 63.8K words

daga scanner ya Daura shi akan photocopy machine"

Mintuna 5 saigashi paper ya fito da zanen biri a gefen kirjin baturen

Zare ido waje kaamil yayi zufa na keto masa hannayensa na bari

Take wani zazzafan hawaye yafara zubo masa a kuncinsa

"Mummah ya furta ,yana ganin hoton yadda abun yafaru kafin zuwan su alhaji abdullh wajen"

Waiwaye

Rapheal run .

Inada sauran ikon rufe idanunsu akanka

Bazasu ganka ba

maman sa tafada tana turesa gefe

"no mummah yafada cikin kuka,"

"Damke shi tayi,my son zasu kashe ka fa,ka gudu anan zan tseretar da kai,"

no yasake cewa yana damke ta

Raphael kanaso kaga ana wulakani agaban ka ne kamar yadda ake ma wayancan? Ta nuna sauran

"passengers mata da ake ta faman raping dinsu a filin Allah an ware kafafun su tsirara,"

Mummah bakin iya magic ba ? Ki mana tare nida ke da papa mu bace kafin suzo

Amma bazan tafi nabarku anan ba yafada cikin kuka

"Raphael am weak now,banida isashen lokacin da zan tseratar da mu duka uku"

"Amma kai zan iya,ka taimakeni ka rayu my son"

U don't deserve this

Karkada mata kai yayai alaman a'ah

Mummah I can't live without both of you

"Rungomosa duka iyayen sukayi ,raphael baban sa ya kira yana kallon idanunsa. kayi hakuri mu tsira tar"

dakai please my son

"Shut up sukaji an daka musu tsawa,wani sumbato da incantation maman Raphael takeyi irin na"

"matsafar indiya,"

"Da Sauri ta mike ta Daura ma raphael wani bakin dan kwali a hannunsa, a tsorace don' an hanasu"

kusantar juna dama

"Ke ,taji an damko dogon gashin ta"

Cike da tsoro take kallon matan motan su a jere da aka gama raping dinsu zaa harbe su

Finciko ta yayi ganin Barin datakeyi don' tsoro

"Nan ogan su yabada hannu acire mata kaya itama,...."

Sautin kukan baban raphael sukaji da karfi

Shima nan aka bita kansa

"Kai,taso nan shima aka daga shi,"

Wani mugun kallo yamasa yace matarka CE wannan

"Ya nuna maman raphael dake tsaye haihuwar uwarta,"

Cikin matsanancin kuka ya amsa da eh

"Dariya gurin ya dauka da shi ,sukayi wani kara dukansu"

"Gunner gama da shi,"

"Ihu raphael yasaka ya zo ya rungeme mahaifinsa da ba abunda yakeyi sai kuka,shima rapahel din yana"

"nemar zaucewa yana cewa papa,papa,...."

"Ku tsaya ,babban barawon yace,"

Ku daure mun su a zaune waje daya. zasu Sha kallo yafada yana kallon su cikin rashin imani

"Haka suna kallo kowa acikin su shidan ya zo ya hau kan mahaifiyar raphael,ya yi masha'arsa_gunner ne"

mutum na karshe dayayi raping dinta

Papa da ya Riga ya Shiga shock idonsa kafewa yayai a zaune

",daga kanta aka fara harbe matan da suka farmasu a Daren,"

daga karshe aka ba gunner ixinin harbe mahaifin raphael

Duk wannan a idon raphael ya faru......

Wanda hawaye sun kage a fuskarsa zuciyarsa ta bushe sai ido kawae yake cirewa

Wani wawan dariya sukayi tareda karan da suka sabayi

"Me za'ayi dashi ogah,gunner yafada har yana bari"

"Kabarshi kana ganin zai rayu ne?,mun Riga mun kashe shi bayida amfani a duniya,,,,zai mutu da"

tunanin mu....

Suka sake sake wani ihun jin dadi da nishadi

Ana cikin haka saiga motar su alhaji abdullahi da Musa driver.....

"Sosai idanunsa suka sauya kamar wutar garwashi,sulalewa yayi kan gadonsa yana tsananta kukan"

Gaba daya sai yaji an tono masa ciwon dake ruhinsa da ya binne sa tun a asibiti

Bai hankara ba agogo ya duba yaga karfe 2.56pm na dare ne

Nan ya mike ya dauro alwala domin yayi sallar tahajjud kamr yadda ya saba

Surayyahm.s

:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page 43-44

"Kaamil Dama kuna nan ,e wallhy, munzo da jabir"

Kaine kazo tareda faryal?

"Ohh gosh ni har na manta fa,fitinanta wai sai tabiyo ni"

Kun hadu ne?

"Eh amma naga ta koma,"

"Ohh kyaleta battada aiki,naga kwana biyun nan wani rigima take jii dashi"

"To ya isa kuma ogah,ka kyale min sister ta sakata ta wala,"

"Dariya zafar ya fashe da shi,kwaji da shi ai"

"Kwana daya tal ta rage maka,gashi ba zuwa Hutu"

"Tamke fiskar sa yayi shikam ,a yayin da zafar da jabir suka sa shi a gaba da tsokana"

"Fitowar siyama ne yasa shi mikewa ,toh mu zamu tafi"

Kamil yace

"OK toh bakomai, nagode amour tafada da dan murmushi"

Da ka ganta kasan ba kalau take ji

Nan jabir da kamil suka nufi hanyar gida suka bar zafar tareda siyama

"Hey,are u owryt,kinsan masoyinki zai zo shine kuma u asked me to come,yafada cikin tsokana"

"Just stop it zafar,tafada hawayen na nemar kwace mata,"

"Subhanallah siyama daga wasa,?"

"No ba haka bane zafar, zuciyata tace ta kasa hakuri kawae"

Duk farinciki ya lullebe ni lokacin da mukayi waya da jabir yafada min da kamil zamu hadu

"But gues wat? Kamil hakuri kawae yabani ,tafada tana fashewa da kuka"

"Yi hakuri siyama ,cmon stop the tears mana zakiyi zazzabi fa"

"Na hakura zafar ,dole na kyaleshi kamil baya so na,no matter what"

tafada tana sharen hawayenta tace

"I'm going to move on ,"

"Da sauri zafar ya rike hannunta yace yes siyama move on,Allah ya zaba miki mafi alkhairi a rayuwanki"

"Kinga you are still young fa,kinada lokacin da zaki zabi koma waye kike so a rayuwanki"

"Thanks zafar,I really appreciate"

"Just promise me bazaka kyaleni ba, kai kadai ne kake fahimta na I don't want to lose u too"

"I promise siyama ,just chill ,kinga tashi ma mu tafi game resort let's forget about everything that hurts"

_let's have fun

"Murmushi ta sake tace cool,good idea"

"Nan suka Shiga karada gari,"

Inda zafar yayi iya kokarinsa wajen tabbatar da siyama has a blast ranar

"An kammala komai ,kowa ya shirya an fiito"

"Duk nasihar da zaa musu an kammala,"

Faryal data ki fitowa a dakinta in banda kuka ba abunda take.....

"Yau ne asalin takejin zafin rabuwa da su,ga kuma tsananin abunda takeji akan kamil"

Da kyar sanda abba ya sa baki kafin ta sagaita kukan nata aka nufi airport

"Maganan da sukayi da zafar ne ke dawowa cikin kwakwl warta,...wani haushin kanta takeji domin tunda"

zafar ya sanar da ita asalin labarin abunda yafaru tsakanin kamil da siyama takejin bata masa adalci ba

"Musamman ma kwana biyun nan da yake binta don su sasanta ba abunda bata mishi ba na bacin rai,"

"Zaune yake a waiting area shida abba ,suna magana gaba daya idonsa ya sauya kala alamar maganan da"

sukeyi da abban ya taba shi sosai rungu mesa abban yayi yana Dada masa nasiha ayayin da kamil ya

fara zubda hawaye sosai domin kuwa har cikin ransa yakejin matukar kauna da son Abbah na ratsashi

Tamkar da da mahaifi in kaga yanayinsu

Jin announcement da aka farayi ma passengers yasa suka mike da kyar aka raba haj mariya da zafar

"Faryal kam ba a magana,,,,don idanunta sunyi ja had sungaji sai jiri ma dake debarta ahankali"

Gashi ko magana bai mata ba ballantana ta bashi hakuri kamr yadda tayi niya

Nan suka wuce su biyu zuwa seat dinsu domin kuwa a Dubai zasu sauka daga nan kowa ya wuce Kasan

da zaiyi nash:

ARNE



by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page45-46

Bayan kwana uku da isarsu makaranta nan abba ya kira kowannensu..

"Kanaji na kaamil,banda yawan kira gida saboda na lura in kuka sa maganan gida aranku bazakuyi karatu"

ba

"Zan aika ana zuwa duba ku,every after session saboda tsarina sai kun kammala komai kafin Ku dawo"

"Toh ABBAH ,hakan ma yayi Allah ya kara daukaka ,insha Allahu zamuyi duk yadda kace"

Yawwa kamil Allah ya maka albarka

"Ranar tana zaune a dakinta,tana tunanin yayun nata da murmushin karfn hali a fuskanta,din kuwa jitake"

kamar an tsame wani bangaren rayuwarta ne da suka bar gidan

"Kwanciya tayi da baya,tana tuna fuskar kamil last ganin data masa a airport. Mikewa tayi tasa hannu"

drawer ta zata dauki writing pad dinta

Wani karamin envelope ya fado kasa

Ganin rubutun ya sa ta Sauri tasa hannu ta dauka

"Budewa tayi, tafara karantawa,To my angel,am sorry! It Aches alots to know that I'm the reason you're"

"upset this long, kiyi hakuri faryal,,,just want to let you know that your bro loves you much and am definitely missing you now and very second of my life....take care.... kaamil..."

"Murmushi ta sake tareda hawaye,mikewa tayi ta rungome letter tana dariya,,,,"

"Farinciki takeji,haka kawae na ziyartan zuciyan ta....."

"Bayan shekaru biyu, da wata shida"

faryal ana kokarin cika shekara 16_duk alaman girma ya fara bayyana ajikin natA

"tundaga kirjinta,round hips da curvy figure da ya fito sosai,sai kara kyw takeyi Anfara dawowa yan mata"

"Duk lokacin nan zafar ne kawae ya kira gida,haj mariya kuma ko ta je ma bata biye wa takan"

kamil haka shima kamil abba kawae yake kira su gaisa jifa jifa don' ko ya kirata batason dagawa

Tun faryal tana fushi harta dena....

shima haka ya danne duk abunda yakeji aransa badon komai ba don' ya cika ma abba alkawrin da ya

masa akan zaiyi karatu da kyw

"Khalid ne a falour yafi hour 3 yana jira,"

"Mummy nifa nagaji ne,ace shi kullum yana bin mutum kamar wani maye"

Ke...bani son iyeyi tashi ki wuce kisameshi

"Inyaso kya gaya masa da bakin ki,marar hankali idonku ya Riga ya rufe bakusan abunda ya dace da Ku ba"

Tashi tayi Badon ranta ya so ba ta zura dogon riganta ta fito

"Haba baby,meyasa ke bazaki canza halikinki bane? Kullum sai na jira ki haba faryal"

Yaci ace na wuce wannan class din awajenki

"Wani harara ta watsa masa,kaga mallam nifa banazo bane kamin wani complain wannan ai kai ka sa"

kanka

I came to ask you to please leave ni nagaji zanyi bacci

"What? Faryal lallai ma ,nagama bata lokaci abunda zakice min kenan"

Tsaki taja bata tanka masA ba

"OK,shikenan gobe zanzo akwai Inda zamuje so get ready.."

Don na tambayi mummy ta kuma amince

"Wani kasalallaen dariya tayi,Khalid kenan"

Toh wallhy ba enda zanje kaima kasani iska ne kawae zata wahalar da me kayan kara

"Dan tabe baki yayi yace whateva,"

Nikam sai da safe

Allah ya tura keya tafada ta mike ta nufi sama

"Bin bayanta da kallo yake ,shi duk abunda tamasa ma jiyayi ya ya dauke masa a ransa kallon siffar jikinta"

"ya keyi har ta lume,.."

.mumushi yayi yanacewa dole ki zama tawa faryal weda u like it or not ni zan fara saninki and u will be

mine forever

Surayyahm.s

"[2/16, 4:18 PM] +234 806 071 2446: "

ARNE

by

Surayyams

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page48-49

"Da safe ringing waya ne ya tada shi,"

Video call ne

Inda sunan xafar ya nuna kan screen

Wani murmushi yA sake kafin ya danna answer button

Allah ya kiyaye mutum daga cewa Barin siyo abinci sai shiru ko

"Hey zafar yafada a sanyaye,ba haka bane I'm just. sai kuma yayi shiru bai karasa ba"

Kamill lpyanka kuwa? Are you sick or what

"No,no yafada kamar marar gaskiya,"

"Can kuma sai yace,kayi magana da faryal?"

Hmm nidai banyarda bakomai ba kamill...nasan baka so kayi magana ne kawae

if not meyasa idonka suka haura kamar wanda yayi kuka.?

"Karatu nayi ,overnight... haba zafar yaushe kadawo cId ne kam.."

Ina tambayarka ma bazaka amsa ni ba

"Toh naji,shes fine"

Amma yaci ace kuna biyana fa ban dawo muku dan aika ba

"Itama kullum sai ta tambayeni kai,although bance mata muna waya sosai ba"

Yarinya kamar mayya

Tohh yA isa ni bance ka zaga min kanwa ba

"Kyal kylewa da dariya zafar yayi,da Allah min shiru kamil"

I know d secret.

nasani fa. kuna nan kuna kona kanku da soyayya dai

Ya sake fashewa da dariya

Tsumewa kamil yayi kafin zafar ya dena tsokanar sa akan faryal

Nan suka danyi hirar su kafin suka yi sallama

Bathroom ya shiga ya wanke jikinsa fes..ya yi shirinsa ya nufi makaranta

"Duk iya kokarin kauce tunanin abunda yafaru jiya dashi dayake,still abubuwan suna damunsa jifa jifa sai"

yanajin wani zazzafan bakin ciki na rufe masa zuciya

"Da kayr Hajiya mariya ta sa ta a gaba,ta Shiga motar da Khalid ya aiko dashi akan a dauketa"

Mummy don rainin hankali ya zaaayi shi bazai zi dakansa ba

Ke kifice kar na saba miki

Dazun nan ya kirani yace min zaije tarban mahaifinsa ne a airport

Duk wani juye jyen da faryal tayi haka haj mariya taki fir sanda ta gaji ta fita ta bi driven Khalid

"Ba su tsaya ko ena ba sai wani hadden hotel amma private CE,"

"Very important personalities ne kawae ke Shiga wajen,domin su kawai akayi"

"Tabe baki kawae tayi ,tace a ranta ni CE zan Shiga nan wajen.."

Yo ko abba ma sau daya ya taba meeting anan don' ance wajen na manya manayan kusosi ne

Madamme we're here driver yafada

"So what,just call him..ni ba shiga zanyi ba"

Bata gama rufe baki ba ganinsa tayi ya nufota duk gaba daya hankalinsa nakan Surar jikin. golden

"material lace ta dinka fitted gown long sleeve,tayi rolling da brown veil,da jakar lv mai hade da takalminsa"

Ko enan ta a rufe yake amma still kyawunta a bayyane yake karaara

"Wni shuumin murmushi yayi yace my baby, u killed it kin hadu yakamata na biya wannan wanka"

"Look Khalid bana son iskanci,"

Shhhhhh baby sure driving me crazy in kika yi magana

Dan kara masowa yayi kusa sannan yace...bakisan muryanki na romancing dina bako

Wani dogon tsaki taja ta matsa daga wajen

Hey kawo min cheque book ya Fada yana mata wani irin kallo

Kudi ya rubutu kimanin million 20 ya mika mata

Baby manage this.

Hmm Khalid me ka dauke ni ne wai...

"Babe. just shut up Khalid,ta dakatar da shi"

Cemaka akayi min rasa da zaka rainamin hankali da wani cheque din ka

"Daidaita tsayuwrsa yayi yace ok? In cash kike so I can double the amount nabaki.,"

kinsan fa money wiil Neva be a problem

U need it girl don't be shy

"Khalid banson iskanci da rainin wayo,wallhy Nafi karfin ka ma ballantana abun hannunka"

"Ke faryal watch it, waya Fada miki don' inasonki bazan iya tarbiyantar dake ba"

Ki Bini ahankali fa

Don' ko ubanki Nafi karfnsa ballanta ke kashinsa...

A fusace ta juya zata fice tabar wajen

Ido kawae yayi ma wasu gardawa nan suka taro ta

mugun kallon suke binta da shi wanda yasata juyawa ba shiri suka ja suka kulle kofar gidan

A tsorace ta koma badon son ranta ba ta Shiga motar tareda shi domin shirin fita

Mika hannunsa yayi zai tallabo fuskarta

Don't you dare lay ur filthy hands on me tabi shi da harara

Wani makallalen dariya yayi yace calm down baby

"Look am sorry ,ki sake fuskanki kece bakiji dole na dinga koya miki respect..."

"Shiru tayi tana kukan zuci,aranta tana cewa mummy son kudinki shike shirin zubar min da mutunci na"

wallhy

Har aka iso bakin wani park cike da yan mata da samari wanda rabinsu kusan tsirara suke ana wanka a

pool wasu suna zaune a shade da mata....

Surayyahm.s

:

ARNE

by

Surayyah ms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page 50-51

.

"Pool party Khalid ya hada da abokansa,musamman dan ya karyata masu cewa baya iya FitA da faryal"

Isowarsu wajen kowa ya juya kallonsa musamman ma abokansa Ahmed da tJ

Khalid ne ya fara saukowa ya nufosu yana wani murmushi cike da kasaita

Ahmed yace ena marar kunyan babyn taka take?

Dariya tj yafara yi yanacewa ohh dama kana tunanin zai iya ne...yarinyar fa har yanzu jamai aji take

Yakasa yin komai

Enough guys lemme show you something

Ai da sauri wani daga cikin yan party ya karbi mic

Annoucemet.. announcement... annoucement..

Ladies and gents attention yafada da funy voice

Nan kowa hankalinsa ya dawo Kansu khalid

Shikadai ya taka har zuwa kofar sit dinta ya bude motar

"Harara CE tafara tarbansa, fuskan nan a shake"

"Heys baby take it easy mana,sauko muje friends are waiting"

Ya fara kokarin Kame hannunta. just leave me khalid zan maka rashin mutunci anan in baka kyale ni ba

mahaukaci dan iska

Tafada tareda Jan dogon tsaki

"Cije bakin sa yayi ya hade fuska yana kallonta,"

"Look faryal,nabaki 5mints fito if not"

Kinga wadancan

ya Nuna mata wasu karnuka masu manyan baki an daure su da chain

Zansa su raka ki har zuwa wancan pool din

Nan ya juya yayi tafiyarsa

Bayan minti 4 saigata ta fito a hankali daga motar

Tsayawa chak tayi tana maimaita innalihhi wa enna ilaihi rajiun ganin yadda aka chakudu maza da mata

ba wani kayan kirki a jikinsu

Sukuma kallonta kawae sukeyi sunah goshing kywun halittar ta

"My man,Ahmad yafada yana dafa khalid"

"Wallhy hoto na karya kut ,this girl is damn she's on fire"

"Murmushi khalid yakeyi Kansa na wani huruwa yana kallon ta yadda take tahowa,"

"Karasowa kusa da ita yayi ,yace good girl"

"Just behave ,if not kema kinsan sauran..."

Wani bakinciki takeji ya tokare ta

Gaba daya friends dinsa suka zagaye su. anata neman shige mata

Dakyar take amsawa wasu kam ma sai ya mata ido

"Baby tashi muje muyi rawa frdns suna su ki taka ,u know like couple dance"

"Tasan inta CE A a zai sake kawo wani abun,"

Nan take tafashe da kuka

"Khalid nagaji,ciki na namin ciwo"

"Ohh my gosh,meya sameki baby ko zamuje asibiti ne"

"No,no gida zaka kaini nikam"

A rude ya kira driver aka sata a mota suka nufi gida

Yana shiga cikin gida ta bude mota ta warware tafice tayi ciki abunta

Shima cikin ya nufo Inda ya tarar da haj mariya

"Dan rusunawa yayi yace ena wuni mummy,"

Ahh khalid har kundawo ne

Eh tace cikinta na ciwo ne

"Ayyah Allah sarki,ya baban naka ya dawo lpya ?"

"Lpya lau mummy,"

Uhhm khalid ya maganan mu ne kam?

"Ohh mummy ai ba kida matsala gobe zaku zo warehouse office nan zanyi aiki ,ko bana nan zan bada"

sako

"Allah ya saka da alkhairi khalid,nagode dan nan"

Ahha bakomai mummy ai kin wuce haka

Yafada yana murmushi

ABBAH fa ? Har yanzu bai dawo ba

Eh wallhy yana chan China almost 3month kenan ai yanzu

"Allah ya dawo dashi lpya,mmummy ni zan wuce"

"To,to a gaida alhaji GaRBa"

Zaiji nan yafice. yanufi gida.

"Kwanciya yayi, yana tunani aransa"

"Faryal, oohhh faryal,na sameki"

Son? Yaji ance

Wacece faryal kuma

Ohh dad Kaine?

Mikewa yayi ya zauna kusa da alhaj Garba

Kallon dan nasa yakeyi yana jiran amsa

"Dan Sosa Kansa yayi yace,faryal yar gidan alhaji abdallah makaranta daya sukke da siyama"

"Ohh OK, ya kamata nasan duk wanda kake tarayya dasu...."

"Toh dad,Dama enaso na shirya ma siyama graduation party ne nan sai nayi introducing dinta"

"To my son, wannan ba matsala"

"But ya maganan makarantar ka,kaki tafiya waje I don't know why"

Wannan kasar taku ba wani kwakwwaran educational standard

"Dad just calm down,zanyi masters ai a Germany in na kammala"

Just want to take care of some things

"Oryt toh shikenan,gudnite son yafada yana mikewa"

:

5 / 22