ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   20 / 22

57K to 60K   out of 63.8K words

uffan ba ya juya a fusace yana goge hawyen sa

Zai bar wajen

Wani ihu ta tsala a guje ta karaso jikin sa ta damke saa

Xafar dan Allah ka saurare ni..pls let me explain

Kayi hakuri

Cikin Wani tsawa yai wanda yasa ta raxana yace

Me xaki ce min?

Look Bana bukatar bayanin ki kinjin ko

TURE TA YYi ya FICE ABUN SA

*œ&BWA=ØŠÝ*BRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION=ØŠÝ*

ARNE

By

Surayyahms

Page 98

A guje ta sake bin bayansa tana kuka

Xafar ka tsaya dan Allah

Wallhy ba da son raina bane kayi hakuri

Tass taji saukan mari a fuskan ta

A take ya chakumota dab da shi yace

Siyama kun bani mamaki

"Ashe ko da kashe ni za""ayi a gaban ki ba zaki hana ba? Ashe"

Rashin tausiyin ki ya wuce kaina ya koma kan yan uwana da iyaye na?

Mena miki siyama ?

Ki Fada mun

Don Allah kayi

Kayi hakuri zafar nayi kuskure danbboye maka komai

Am..m....a...

Just shut up siyama

Na yarda dake

"Ke fa mata ta ce"" meye dalilin ki in banda son kai da rashin imani"

En kina tunanin zaki rasa kowa a duniyaa a kan gaskiyar ki

Think about kamil da baban naki yayi sanadiyar rasa iyayen sa a wulakan ce me suka masa?

Koda shike ba zaki ga haka ba don't kamil is just a mere friend to you ko

Dada chakumo ta yayi muryansa na rawa yace

"Ni fa? Neefa siyama"""

Ni ba mijin ki bane? meyasa kika goye bayan a cutar da nawa iyayen to?

"Tell me """

ya karashe cikin daga murya

Kar kada kanta ta shigayi tana Dada riirike sa

Cikin sheshakar kuka tace

wallhy ba nufi ba kenan

Ka yarda dani pls

Zafar na tuba bazan sake ba dan Allah kar ka rabo dani

Har kasa takai tana fadan haka cikin kuka har muryan ta na dishewa

Hmmmm bazan iya ba

Bani da dalilin zama dake ki zauna nan gidan ku

"Thanks for betraying my trust"""

Ya fada yana ture ta gefe

Hawayen shi ya share ya juya ya bude motr sa ya mata key ya fice

Yana ganin tana binsa tana ihun kiran sunan sa ko ajikin sa tafiyar sa kawai ya keyi zuciyar sa na kuna

Wajejn karfe 5.30saura ya fara kiran layin faryal kan tazo su wuce gida kawai

Kusan 12 misdcola ya mata bata daga ba

Daga karshe ma said ya farajin switch off

Bai yi kasa a gwuiwa ba ya nufi offiahin cid amma still akace masa bata zo ba

Gida ya koma

Yayi parking da sallamr sa ya shigo faloun

Tare ya hango su abba da mummyn da kamil suna dan hiran su

Hankalin sa ne ya fara tashi da baiga faryal din ba

"Bayan ya gaishe su yace"""

Mummy faryal ta dawo ne

Na kira ta taki dauka tana kashe min waya

Ashe ba taje offis din cidn vama

Me?faryal kam bata dawo nan ba India kafan mu anan da ta shiigo da mun ganta

Kiran ta kamil ya shiga yi shima amma switch off

Abba layin ta baya shiga

Yace hankalin sa dan tashe

Toh kuje mana ku dubo ta haj mariya tace tana mikewa tsaye

Muje zafar ko ba chagi ne wayrtan

"No kamil bana tunanin haka ""amma ena zata je tun dazu fa muka raba hanya"

Suna juyawa zasu fita wayar kamil ya hau ringing

Gaba daya attention din su ya juyo tunnanin ko eta ce ta kira shi

Cikin hanzari yace mummy eta ce

Huhhh yawwa Allahmdullh

Sata a speaker na mata magana

Ai kuwa yana danna wa

Da kukan ta suka fara cin karo

Cikin murya dishi dishi tace ka. mi..ll

Don' Allah kar kazo

Faryal..faryal..ke da wayae?

Ena kike

Waye ne wannan ya Fada a tsawace

Wani fito ne mai sauti ke fitowa ciki wayan

"Attention, Attention"

Khlid ya fada da wani shuumin murya

"Kamilll"""

Ena fatan ka fahimci komai yanzu

Saura iyayen naka su fahimta

Bushewa yyi da dariya yace my in laws

Gare ku ne dokar in kun tabbata kuna son yarku

"Na farko"""

Kamil shika dai zai zo

Bana son dan rakiya

Wani dariyan ya sake yi

Yace idan kuka kuskura kuka hada harkn nan da hukuma gawa biyu zai dawo muku gida

Na muku alkwari

Mee ku kace inlaws?uhmm ena jin ku

Tsinanne Allah ya isa tsakanina da kai khalid

Bazaka taba cin nasara akan mu kuma dole kabani yata

"Hahaaha Hajiya mai ran karfe"""

Hmmmmmm enaga zaman prison bai isheki ba ko?

Kai abba ya dakatr da shi a tsawace

Ka gaggauta sakar min da yata kafin na banbance maka tsakanin yaro da babba a kasan nan

Uhmmmm kawai yace yana wani Sabon fito

Khalid baka da hankali ne xafar ya Fada a raunane donji yke kamr Kansa zai fashe lokacin

A gefe kuna kamil yana ta hade haden sa cikin Sauri ko zai gano enda wayar ta ke don' ya samu yaje

wajen

Amma ena fir address da location yaki nunawa

Muryan Khalid din ne ya sake dakatar da shi da cewa

Na huta char da kai kamil

Duba wayar ka zaka ga enda zaka sameni

Dan make muryan sa yayi

Yace

Come quick Faryal ce fa?

"U Wundt wanna miss the fun"""

Cikin Wani kakkauran murya mai raxani kamil yace

"'Khalid don't try me '"""

"Hey""slow down"

A bi doka a zauna lapya don kar a maimaita papa da mama 15yrs ago

Ka fahimta

"Ya Fada yana Kara tun tsurewa da dariya yana cewa"" awaiting"

A firgice kamil yace khalid me kake nufi?

Baice komai ba ya kashe wayar sa

Dafe kansa yayi jiri na shirin debar sa

Luuuu

abba da zafar suka taro sa

Kamil.. Kamil..kamil

Ena shi kam ma bai jin su

Kansa kawai ya rike yana furgice a hannun su kamr mai aljanu

Abba zan mutu in wani Abu ya faru da ita

"Help me,bana son haka ya faru da ita I can't take it"

Cikin wani razannanen kuka yake fada wanda ya daga musu hankali sosai

Abban ba iya cewa komai ba sai haj Mariya ce

Ta riko sa tana lallashin sa kamr karamin yaro

Son ya isah haka ba abunda zai sami faryal insha Allahu

Kayi shiru '

Khalid bazai ci nasara ba i promise you

Dada aje kansa yayi cinyanta yace mummy ki taimaka min bazan iya rasa ta ba fa'

Duk da abunda ke damun kowa a ransa gaba dayn su saida suka tausaya masa

Musamman ma zafar daya San me maganan Khalid din yake nufi

Duk ya FIta hayyacin sa shikan sa baisan yana furta wayannan maganganun gaban su mummyn ba

Bori kawai ya ke musu shi wai dole xAi FItA cikin Daren ya nemo ta

Da kyr mummy ta ke rarashin Sa

Itama tana faman share hawaye

Cikin daren Sai da abba yasa xafar ya kira jabir aka masa allura kafin ya samu ya runtsa

Washe gari da asubahi ya tashi firgit yana salati da sauri zafar ya mike tsaye daga sallayar shima

Dafe kansa yayi baice uffan ba ya mike ya dauro alwala ya zo yayi sallah

Kamil tea xafar ya fada yana ajiye masA cup da maganin ciwon kai

Ko kallon sa baiyi ba ya fara sauya kayan jikn sa cikin hanzari

Uhh kamil stop me haka ne? Kana dada daga mana hankali fa calm down mana

Calm down fa kace zafar?

Kaifa kaji abunda yace

jikin sa na karkrwa yace

Zan iya mutuwa zafarr im sure

khalid yayi raping faryal na tsaya ena gani!?

I can't take it

Kallon Tausayi sosai zafar ke bin shi dashi

Yace ka fada ma su abba kafin ka wuce toh

Nooo nasan zasu karya dokan nan

Bana so wani Abu ya faro har sai na samu faryal da lapiyan ta

Amma kasan Dole zasu SANI

"To ka hana su dai"" kasan wallhy Khalid yafi ubansa rashin hankali"

I know him

Ni dai na tafi ya Fada yana bude back door

Cikin Sauri

Bai ko jira zafar ya karaso ba ya ja motr sa ya fice

Ajiyan zuciya ya sauke ya koma ciki enda wayr sa ke faman ringing

Ganin number siyama yasa shi Jan tsaki yaa fuce yayi site dinsa

Bai kula ba

Tafiya ya keyi sosai kamr zai bar garin abuja

Yana iso wa yaga mota baka a parker a bakin dan wani siririn hanya gashi duk wajen jeji ne kusan karshe

karshen garin

Wajen krfe 9 saura na safe siyama ta shigo gidan a sace

Bata tsaya ko ena ma sai site sin su abba

"Cikin kuka da Neman yafiya ta rera musu kaf abunda ya faru da abubuwan da tayi"""

Hankali tashe abba da hj Mariya suke jin kalaman siyaman dake faman zufa da hawaye a tsakiyan su

Cikin fahimta abba ya mata nasiha

Sannan hj Mariya ta kara bata baki akan tayi hakuri Kn abunda ya faru

Mun yafe miki siyama kowace ya a matsayinki haka zata yi

Kasa bude bakin ta tayi sanadiyar Wani murda da cikin ta yyi

Mu...mmy ta fada tana damke cikin da hannu

Da Sauri hj Mariya ta karaso

Lpya? Siyama meke damun ki

"Zufa kawai take yi tana rike da cikin """

Salati wajen ya kaure dashi nnan abba ya fice kirawo zafar

Cikin Minti 10 su kayi asibiti da ita

Duk da yaji tausayin ta amma still baidaina jin haushin ta ba

Ranar ba irin surutu da fadan da zafar bai Sha ba akn siyama musamman ma da ya Fada musu tafiyar

kamil

Alhj ya za muyi

Ba musan me zai faru da shi acahn ba

Ni tsoro nake ji

Kar su kace min shi

Alhj do sumting ta fada idonta na ruwa

Hakane Mariya bazan mu zauna mu barsa cikin hatsari ba

Xafar ka zauna nan tare da siyama

"Zo muje Mariya"""

Gefen kamil kuwa Da shike ba kowa bakin titin

da sauri body guards din ya taho wajen sa yana masa umarnin ya biyo su

Ba tan taba ya fito a motar sa ya shige na su suka nufi cikin jejin

Wani katon farm house suka iso wanda aka gine shi da katako

Baida nisa sosai da bakin titi amma ba aganin alamn sa daga kan titin

Daure hanneyn sa su kayi shidai baice uffan ba yana kallon su

Har gaban khalid suka jefa sa

Khalid ena faryal ya fada fuskn sa a daure

Uhmmm relax mana

Tana zuwa bari na kammala hada video camera ta

"U will love it"" yace yana lashe baki"

Hankali tashe yace khalid na cika maka alkwarin ka na zo nika dai

Its time ka cika min nawa

Let's not waste time

A fusace ya mike ya matso dab da fuskan kamil din

Wani dariyar mugunta yayi yace

banga dama ba toh

Mtsw Kai dama kazo nan dan kana tunanin zaka Sha lpya ne?

Na kira ka don' kazo kaga yadda zanyi shagali na

Da matar da kake cewa Zaka aura

kayi karya kasani zubda hawaye ka zauna lpya

Guards

Ya kira da karfi

Ido kawai ya musu suka fito da faryal din da aka daure mata hannu da baki

Cikin zafin nama kamil ya yunkuro zai je wajen nata

Amma dam gurds din suka damke shi

Hawaye ne ke zir zira idon ta tana faman kara da bakin ta

Ran shi a bace yace

Kai matsoraci ne

Khalid

Why don't u face me

First?

ubanka ai ba haka yake ba jarumi ne akan harkan sa

Kaifa?

Sauke idon sa yayi yana cije bakin sa yace

Kana challenging dina ne?

Toh shikenan

Hannu ya ma wasu katti biyu

Banda wanda suke rike dashi

Akan su jibge shi

Su kuwa Ba kakkwatawa suka Shiga dukan sa kota ena

Sai dai Duk da hannun sa a daure yayi iya kokarin Kare knshi amma ena

Dan da khalid yaga kamr zaifi karfin su

Wani katon katago ya dauka ya dinga zabga masa a kafa shima

Tsaban radadin zafi kasa ya tsuguna idon sa sun kada jajir

Kokuwa sosai take yi da wanda ya rike ta tana hawaye masu cin rai amma ba halin magana ballanta

motsawa

Numfashi sosai yake maidawa kamr shi kadai yayi ma kamil din duka

Wani mugun kallo ya bita da shi

Ya chakumota da karfi ya kawo ta dab gaban sa

Kafan ta ya fara kuncewa kafin ya kamo hannun ya kunce

Takei ta bishi da wani wawan mari tana dukan sa iya karfin ta

""" mugu kawe"" azzAlumi"

Ko ajikin sa sai ma tsawan da yake daka mata

Dan juyi tayi tace

"Kamil """"' daa karfi zata je wajen sa"

Cikin zafin nama ya finciko ta ya ya jefa sanda tafada kasa

"Kee ""'ya fada yana wawuso gashin ganta"

Ki nutsu ko na hada dake ya fada yana nuna mata kamil chan a daure jini na bin kansa

Wani bakin ciki ne ya tokera tanajin chunkushewar da zuciyarta yayi

Kara mai karfi ya sake sakamakon cizo da ta danna masa a hannun sa

Ba shiri ya saketa ya rike wajen

Gashi ya bada guards oda su fita

A guje Ta ruga gun kamil din ta fada jikin sa tana jijjiga sa

Kamil..km...ka ta shi ....

Dishi dishi yake jin muryan nata

A hankali ya dago hannunsa ya kara lalubota jikin sa baice komai ba

Ku taho da private jet nan kusa..mu bar nan

Dan juyi yyai yana kallon su ya dn tabe baki

"""Uhm Kar ka damu kamil baza auri faryal ba ""amma zata mutu yadda maman ka ta mutu wulakan"

tacciya

A fusace ya iso su ya sake finciko ta yana cewa

anan zaka mutu don

dole ne na dauki fansa ta

GAM yaji kamil ya rigo dayan hannun ta fuskan sa ba alaman rahma

Amma bai daddara ba ya kara buga masa sandan hannun sa akai

Ya janye ta da karfi ya fice

Wani firgitaccen ihu ta sake tana kwala kiran sunan sa amma tuni ya tsume jini ya rufe fuskn sa

Da kyr ya iya bude idon sa shima yana kiran sunan ta a raxane

Wani yun kurin karfin hali yayi ya hau kunce igiyar hannun sa da baki

Kukan ta ne ya jawo hankalin abba da hj Mariya kusa da wajen

"Faryal,farylllll hj ta kwala kiran"

Mriya ta nan ne abba ya Fada yana zagowa

Chak suka tsaya ganin khalid din riki riki na Jan faryal a wulaknce

Kafin kace wani Abu hj Mariya ta balle a guje ta nufo sa

Shiko abba na daga kafa yaji bindiga kansa ta baya

Dariya mai karfi ya sake yana kallon su tsuru tsuru

Mummy....take Fada tana rirriko hj mariyan dake kokuwa da khalid tare da tsine masa

Ki sakeni ko yanzun nan NASA a harbe mijin ki

"Baka Isah ba ka bani"" yata ta fada a zuciye tana dukan hannun sa daya riko faryal din"

Basu hankara ba suka ji karar bindiga tau tau tau

"Na tashi"""

Dum zuciyar sa ya Sara

Gashi su biyu ne kchal wajen

Sauran gurds suna dan nesa da wajen

Sake ta yayi tare y jefa ta jikin mummyn nata sannan ya nuna su da bindiga

Gam suka rike juna dan tsoro sai kuka su keyi ko ajikin sa

A sace zafar ya kwada ma wanda ya Daura ma abban sa bindiga akai

"Tim ya Fada kasa"""

Khalid let go of them ya fada ZUciye zai tinkaro sa

Da hanzari abban ya riko sa yana cewa

Xai harbe su xAfar kar kaje pls

hahahaha ai da kabar shi

Yanzun nan na fara da shi kafin su

Huci kawai ya keyi yana kallon sa kamar mayunwacin ZAki

Oyah Hajiya bani waje

Ya fada yana janyo faryal din

Kar kada kanta ta keyi tana cewa ka barmin yata mugu kawae

Ki matsa mun nace karna danna miki wannan akai

Ya fada a zafafe

"Ko ajikin ta ,,dada turjewa ma tayi ta riko yarta gam ajinkin ta"

Hankade ta yayi ya ture

Faryal tayi gefe

Ya danna harsashin bindigan sa setin hj mariya

Basu hankara ba su kaji tau tau

Shikan sa bari hannun sa ya shiga yi ganin kamil a tsakiyar su da hjy

Dukan su basu San lokacin daya iso ba

Wanda yayi dai dai da karasowar siyama da jamian tsaro

Bindiga kaca kaca setin kansa

"Suna fama ihun ""drop your weapon"" ma Khalid"

Suman tsaye hj Mariya tayi tana kallon kamil tsugune gaban ta jini na tsiya ya

Raxxannen ihun faryal ne ya dada dawo wa da ita hankalin ta kafin isowar su abba wjn nasu

"Kamil,... Kamil ..kowannen su yake kira iya karfin sa"

Amma ena tuni ya rufe idon sa tamkar matacce a gaban su

Numfashin ta sama sama yake tsananta bugu cikin yananyi gigita

Bata iya kara bude bakin ta ba ta sulale wajen

Itama sumamiyya

motar ambulance da na jamian tsaro

Ne suka kwashe su

Sai asibiti

Shi kuma khlid aka wuce dashi yana faman hauka na

Tsine ma siyama kan cewa taci amanar su

Kuka sosai ta keyi amma Sam taki kulasa

Tabi bayan su mummy asbitin da a ka sauke kamil

*B.W..A*=ØŠÝ

"[2/16, 5:10 PM] +234 806 071 2446: *œ&BRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION=ØŠÝ*"

ARNE

By

Surayyahms

Page 99

A tsaye suke jungum jungum kowa na nashi tunanin

Ita kam Ko zama ta kasa sai zirga zirga ta keyi

Ga Hawaye ya kasa dena sauka idon ta

Wani sabon kaunar sa ce take tsuma zuciyar ta

Sannan ya hadu mata da tunanin itace silar Shigan sa halin da yake ciki a yanzun

Bakin ciki da takaicin kanta sosai ya rufe zuciyar ta'

Su Hajiya shafa ne suka kara so wajen cikin rudani hj zainaba tace

Ena yake Mariya me ake ciki?

Dan guntun hawayn ta goge tace Zainab nima har yanzu na kasa ganewa hourn mu hudu anan

Ba wanda ya fito

Ikon Allah kuma tun jiya kuka zo ko

Shafa tace tana dafa ta

Eh tun dare Mike nan ga faryal can har ta farka

Amma shi shiru har yanzu

Ko likitocin basu ce komai ba suma..

Allah dai ya bashi lpya kuyi hakuri Mariya

Bakomai kabiru

"....enada yaqinin zai ta shi da izinin Allah"""

Kamil bazai min haka ba 'ta na goge hawayen ta

Kallon tausayi kowa ke bin ta da shi wajen

Bayan kaman minti Sha biyar doctors suka fara fitowaa amma ba wanda yace musu komai

Abba sai bin su da tamabayoyi yake Amma ba amsa

Daga bisani babban cikin su ya biyo baya tare da nurse suna magana kasA kasa

Kaf din su suka nufo sa suna jera masa tambayoyi

Doctor ya ake ciki?

Kayi shiru baka ce komai ba

Kallon su yayi a nitse tare da sauke ajiyan zuciyya yace

Ku kwantar da hankalin ku

Ku sani duk abunda ya samu bawa toh mukaddari ne

Amma ena so ku cigaba da addua fon shine babban makamin mu

Uhmm haka ne doc

Amma har yanzu bamu fahimce ka ba

"Eh toh Alhj a gaskiya I'm sorry to tell"""

Munyi iya kokarin mu akan sa amma shiru haryan zu jikin sa bai fara amsan treatment din mun ba

A rude hj mariya Tace sai Yaya kenan doctor bangane ba

Hj calm down addua kawai yake bukata

Wata kila Allah ya sa kuna da rabo

"A hankali ta,fara sulale wa kasa zata fashe da kuka hj Zainab ta riko ta suka bar wajen"

Cikin office abban suka iske doc yana zaune

"Zauna Sir"" ya masa nuni da kujera"

Lapya doc naji kana nema na

Ko jikin kamil din ne

Eh amm bawani Abu bane 'na Riga na kira likitoci yau zamu kara masa aiki da gamma in kun amince

Ya Fada yana tura musu farar takarda da Biro

Ahh doc me zai hana na amince in dai Dana zAi tashi

"Hakane sir"""

Amma zan so ka karanta tsarin aikin kar daga baya ya dawo mana matsala

Baice uffan ba sanda suka gama karanta dokokin shida zafar

"A sanyaye yace ""Doc dama ciwon yayi tsanani har haka ne?"

"Eh alhj kuyi hakuri ban Fada gaban kowa ba dazu don naga hankalin su a tashe take"""

"Patient din ku yana da only 10% na chance din rayuwa"""

kuma gaskiya wannan kadai ce mafita na karshe da zAku iya

Innalillhi wa enna ilaihi rajiun abba ya Fada cikin damuwa

Biro zafr ya dauka yayi signing ya mika ma sa yace Allah

20 / 22