ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   19 / 22

54K to 57K   out of 63.8K words

san me?

Kije gida kar ki nuna kin san komai'

"Ni zan ma dad magana"" inya dawo daga Hawaii"

zAmu janye case din'

""",ko karyan shaidu zamu bayar a sake ta"

Kinji?

"Toh Khalid"" promise ?"

Kasan bazan cigaba da boye ma zAfar komai ba

Bayan mune bamu da gaskiya

"I don't want to loose him"""

"Hmm uhmm karki damu ""naji"

Saura kuma kije ki kwafsa

"Toh shikenan Khalid"" ni na tafi"

"Call me fa"""

"Yawwa sis "" bye"

Tana fita yace

"Damn it """" da karfi yana wurgi da pillow"

"Daukar waya yayi ya danna kira""yace dad"

Alhj garba Bai ko karasa jin karshen labarin khalid din ba

"Yace "" son nasan na aikata hakan"""

amma duk wannan shafin rayuwata ne a baya

"Yanzu haka kune a gabana "" bazan taba bari wani ya cutar daku INA Raye ba"

Always rember dat

Ok dad..yanzu me ake ciki kenan

"Ka kyale su kawae"""

Basu da hanyar kamani don kua case dn na chan kasar waje Hannun CIAs

Dan tabe baki yayi yace kuma fa haka ne

"toh dad"""

"Nima bawai na yarda bane "" ko ka aikata hakan ma sai me?"

Amma ya kamata kadawo da wuri saura 6 days kwanankin su ya Karee

"Zan dawo son"""

Kar ka damu

A nan suka tsaya da hirar ta su

Ya mike ya fice abun sa

Siyama kuwa A bakin gate su kaci karo da zafar

"Hanklin sa a tashe"""

Da Sauri ya taho ya rungume ta yana cewa

Siyama kinsa zuciya ta ta yanke da bangan ki ba'

Ena kika fito baki tambaye ni ba?

Shiru tayi

ta kasa cewa komai

Da kyr ta dago tace na zagaya ne nayi excising kafa na

Doc yace na daina yawan zama waje daya

"Uhhh wifey"",ai zaki sanar dani ko"

"Hankalina ya tashi sosai ai"""

in aka dauke mun ku fa

Ya fada yana kure ta da ido

Dan marairaice fuska tayi

"Sannan tace "" yi hakuri hubby"""

BazAn sake ba

Toh shikenan babyna taho Muje ciki

Gaba daya dar dar ta keyi da su a gidan

musamman ma kamil duk lokacin da tagan sa sai maganan ya fado mata

Zuciyar ta sam ya kASA samun sukuni duk lokacin da tuna sanadiyyar bakin zaluncin baban tane ya dawo

maraya

"Barin ma kaxAntar da ya aikata ma mahifiyar kamil din"""

"Ita kan ta tasan bata masa adalci ba"""

Amma ba yadda ta iya alhj garba mahaifin ta ne

Karfin gwiwar ta

A ganin ta zasu cika alkwarin da suka mata na janye case din akan su hj mariya

Kowa ya zAuna lpya

"Cikin kwana hudu aka gama hada dan bayanai daga wajen barrister jafar"""

Su kuma kamil suna kan aikin akan companyn alhj garba dake hannun zafar GG investment a asirce

"Sannu a hanakli, suke sato muhimman bayanai akan alhaj garba ba tare da ya hankara ba"

Bai basu wahalan nemar security access ba saboda yanayin yadda kamil ya kwarance wajen sarrafa

naa'ura ko wata iri CE

Ana washe gari zaa

Shiga kotu na karshe

Misalin karfe 10 jirgin Hawaii ya sauko da shi

Tare da khalid suka nufo gida daga airport suna dan hirar su

Basu damu ba sabida a ganin su komai zai kare goben'

Bayan ya kammala meeting dinsa ne kamar yadda aka saba

Secteran sa ne yaxo cikin hanzari yana cewa

"Excuse me Sir"""

Security agents dinka sunada muhimman magana da zasu Fada maka

"Cikin dan mamaki yace"",security agent?"

Shigo da su

Nan wasu mutane suka shigo home office din sanye da bakaken kaya

Ehen ena jin ku

Cikin tsoro suka fara rarraba ido

Ko wannen su na jira dan uwan sa ya fara magana

Cikin wani firgitacen tsawa khalid yace

Da Allah kufara mana magana kun wani sa mutane agaba

Non sense!

Cikin eh eh na.

"Ya CE : sir. Dama yau ne muka gano anyi hacking acct din mu na red files"""

"An kwashi bayanai muhimmai daga ciki"""

Sai dai bamu san....

Bai kai karshe yaji ance

What?

"Kamin shiru nace"""

"damn it"""

Bazai yiwu ba domin

Security Dana sa kan kowani company a kasan nan is tight

Ba wanda ya Isah ya bude ba tare da nabashi secrty code da hannuna ba

Sudai sunkuyr dakn su suka yi cikin tsoro

Suna rarraba ido

Wani company kake magana ma akai kenan

"Cikin Barin baki daya daga cikin su yace"" GG Sir?"

Dum gaban sa ya yanke sanda yayi

Chak ya tsaya bin su da kallo

shiru

Dan mintuna baice uffan ba

"kafin yace 'kira min baristr jafar khalid""yanzu"

Ba a koyi minti 5 ba ya mika masa briatr jafar din a waya

Dan gefe ya koma Khalid na biye dashi

Yana jin duk abun da yake fda

Cikin wani mahaukacin Bacin rai yayi wurgi da wayar a hannun sa yana cewa

Jafar din Shi waye a garinnan da zan sa shi aiki ya kiyi?

toh ya sani ya yanki ticket dn mutuwa r sa a yau

Dad calm down

Ma fita zamu nema

Komai ya Riga ya faru

"Cikin hushi dukkan su suke maganan"""

Da kyr ya tataro fushin NASA ya dawo dakin da suke afusace yace

Ena information da kuka samu game da mai mana binciken

Nan ma shiru su kayi suna enda enda

Wani tsawar ya daka musu

Sannan su kace

"Sir"" hoton sa ne kawai ba wani information"

Toh me kuke jira ku

Bani hoton mana

Dan kallo yayi

Ya mika ma khalid

"Amma wannan ba zafar bane ai"" alhj garba ya fada yana kallon su kamar mahaukacin zaki"

Kwacewa Khalid yayi a hannun baban nasa

"Shima din ya gani"""

Bugawa kansa ya Shiga yi

Cikin hanzari

Ya dafe kansa yana cewa

No..no.no dad it can't be

wannan kamil ne ai

"Tsaya Khalid""waye kuma kamil?"

ka tuna Wanda nake fada maka ranar a waya kace kasan da labarin?

Shine ai

siyama tace ka ma mum dinsa fyade kafin ka kshe su

Whatttttt?ya Fada a hargitse

Meyasa baka fadamin ba khalid

Dad kai kace na bari kasani ai

Ohhh shit alhj yace yana dunkula hannun sa cikin Bacin rai

Kana da information akan sa?

Ehhhh ya fada yana dialing number wanda ya taba sashi ya bincika mASA kamil din lokacin fadan su akan

faryal

Cikin mintuna 15 ya Taho da envelope din ya mika musu

Nan suka karanta tarihin sa

"Har suka ga yadda ya kwarance kan Harkan aikin sa"" a takaice ma"

Harda wasu bayanai na musamman akan sa wanda shi kansa Khalid bai SANI ba

Wani tashin hankali da tsananin raxana ne ke bayyana kan fuskar aljh garba

Cikin zuciyar sa yace Yau tashi ta kare in har yaron nan ya kwarance hakan da gaske

Cikin rudani Khalid yace muje dad

Yau zamu bar kasan nan kawai

"Duk tsiya idan ba agan mu ba ai zaa daga case din ko"""

Yes haka ne son'

"Ena bukatar lokaci na gama da wannan yaron"" muje"

Baice uffan ba suka fice suka nufi airport

Duk da first class ne jirgin nasu Amma jira suke sabida hazo da ya Riga ya sauko

Kasancewar yamma ya dosu yi

"A chan gefen su kamil kuwa""ya kammala hacking"

"Ya Riga ya tura ma CIAs Link din Alhj garba komai da komai"""

"Da shike cahn bakamr nan yake ba""alert na shigowa suka bincika"

Suka tabbatr

Suna kammala wa kuwa

Tuni suka hada runduna

Aka tsare jirgin da zai sauko da su

Bayan hour hudu suka iso US

Enda gaba daya jikin aljh garba yayi sanyi ganin yadda gurin yayi Tsit kamar ba filin airport ba

"Suna fitowa fili kuwa yaji ance freeze"""

Kafin kace wani Abu wajen ya gauraye da FBIs da polisawan america

Basu ko kula meye ke cewa ba suka tura sa cikin mota hannun sa sarke da hankwf

Ihu da firgicin kuka da hargowa Khalid ya keyi shikadai yana kwalama baban NASA kira

Amma ena sun Riga sun cafke sa

Dama shine na krshe da suke nema

Gashi bayi da case hukunci ne kawae yaku jiran sa a hannun su

Yana isah prison zaije na bar karshen ryuwar sa ki a kashe shi

"Da kyar Khalid ya tattara hankalin sa ya mike"""

Huci yake faman yi

Xuciyar sa kafe da Neman daukan fansa

ya juya ya Shiga jirgi domin ya koma nigeria a cikin daren

*œ&B.W.A=ØŠÝ*: *œ&BRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION=ØŠÝ*



ARNE

By

Surayyahms

Page 97

Saukar dare Khalid yayi bai tsaya ko ena ba ya nufi gida

Ranar ko runtsawa baiyi ba tsaban bakin ciki ' tunanin baban NASA ne ke dawo masa

Musamman ma ydda fuskan sa ta bayyana tsananin damuwa shikn sa Khalid bai taba ganin tashin

hankali irin na yran nan ba

Fassss! ya yi wurgi da kwalban giyan dake hannun sa Wani ihu ya sake sakewa yana cewa

"Baka isa ba"""

Sai na kshe ka kamil'

Ka raba ni da dad har abada

Bazan kyaleka ba cikin kuka mai sauti ya Kare she

Haka ya cigaba da shaye shaye yana kuka kamr zaii cire zuciyan sa cikin Daren hr sanda ya galabaice

bacci yayi awun gaba da shi

Washe gari davsafe karfe 10 labari ya Riga ya fara yaduwa kafafun watsa labarai musamman ma

aljazzera da CBC news

Itama siyama da kyr ta tattaro hankalin ta don' haka ma bata biyo su kotun ba ranar tafice abun ta

Wani zazzafan hawaye ne yake kwalala idon haj mariya

Ganin ydda su abba da dukkan familynta suka taru a kotun don' su tsaya mata

Kusan minti Sha biyar aka dauka ana sauraran zuwan khalid ko lawyer su amma shiru

Dole alkali ya bada ikon cigaba da sharia

Enda barrister jafar yayi cikakaen bayanai game da alhj garba

Dadin Kari baristr jafar ya tabbatar ma kotu shaidan kama alhj garba da makamancin wayannan laifin

data aika ta

Enda ya kara da cewa ya mai sharia

Sanin kotu ne cewa a halin da ake ciki

alhj garba wanda ake zargi

Ya na hannun kawarraun jamian tsaro a kasar US

"Shyasa ma baai samu hallatr wannan taro ba"""

Ga Karin bayanai daga likitoci da yan sanda akan bin ciken da akayi game da ciwon alhj abdallah da

bacewar baristr asmee

Sannan ya mika ma alkali wasu files

Ya zauna

Cikin dn mintoti kadan alkali yayi dan rubuce rubucen sa sannan ya dora da cewa

Yaune rana ta karshe da kotu zata saurari wannan kara

Bisa gamsashun bayanai da bincike kotu ta yanke hukunci kamr haka

Kotu ta gamsu da kama wanda ake zargi da laifin bata suna da sharri ta hanyar cune miyagun kayan

maye

Sannan da laifin sace lawyer gwamnati da azabtar da rayuwar alhj Abdallh ta hanyar xusa masa

maganguna masu rauni

Bisa wayannan ne kotu ta yanke ma alhj garba gunner.adadin shekaru 75 yrs a gidan yari

Visa tsarin doka ta kasa

Da taran kudin jinya na duk abunda aljh Abdallh ya kashe wajen jinya

Kotu ta bada daman a sake wacce make tuhuma sannan kotu ta wanke ta daga zargin

"Don haka take bada daman cire duk wani tsaro akan dukiyar su maza maza"""

Da haka kotu ke Jan hankalin ku da ku nisanci duk wani Hulda da miyagun fasadi na kasa don' don

zuciyar mu

Ko don gudun fadawa irin wannan yanayi nan gaba

Gwam alkali ya buga court .kowa ya mike

Tsaye

Duk abunda akeyi gani take kamar mafarki

Don' gaba daya zuciyarta take fargaban tsayawa a gaban iyalan nata

Murna su keyi Allah allah ta fito

Tare da baristr jafar da asmee suka tsaya

Enda take faman masu godiya

Bakomai haji ena zuwa yavfada yana karasawa enda kamil yake

Cikin mamaki tace asmee har Yanzu baki fada mun enda kuka sami kudin hayan wannan lawyer ba

Don ko Na tabbata shi ya Tono asirin alhj garba da' ko ni na Sha mamaki

Ashe haka garba yake?

To Ena kuma alhj ya samu million 15 din fisabillih asmee

Hmmm Hajiya kenan

Ki gode ma Allah

"Komai ikon Allah ne"""

Gaskiyan magana shine ba jafar bane ya Tony asirin alhj garba danki ne kamil

Kuma shi ya kwato mana jafar daga hannun alhj garba a kimanin million 30

Kinsan fa su suka fara daukan sa kafin mu zo

Tsuman tsaye hj Mariya tayi tanajin yadda asmee take jero bayanai kan abubuwan daya gabata

Ita kanta bata sanda hawayen dake bulbula idanun ta ba

A guje faryal ta tahi ta rungumeta tare da zafar

Cikin murna da far in ciki suke cewa alhdullhi mummy

We missed you alots

Dada kankamw su tayi tana kuka tana shafo kansu

Allah ya muku albarka

Ku yafe mun kunji?

Nasan na sa ku cikin mayuwacin hali

Ku gafarceni ya rana

Cikin kuka dukkan su suke girza Kansu

Alaman a'ah ta dena rokon su gafara

Mummy ki daina kuka nida fryal mun yfe miki tuntuni

"Baki mana komai ba"""

Kar ki sake tafiya ki barmu mummu

Dan murmushi tayi tace

Yi shiru auta na..ba enda znje daga yanzu

Kinji

Abba kam tsaye yayai yana kallon su tausayin su ne fal cikin ranshi

Har tsakr xuciyr sa yake jin nadamar matar ta sa

Batayi kasa a gwuwa ba kuwa ta kara so gaban sa ta cigaba da cewa

Har yanzu dai bazan dena nemar gafara ka ba alhj

Ka yafe mun ko zan ji sanyi a raina

Dan kamo ta yayi ya daka ta daga tsugunen da take

Ya hau share mata hawayen ta

"Haba Mariya "" tunda nazo cell kike faman Neman gafara na"

"Ya isah haka""duniya da lahira na yafe miki"

Allah y yafe mana gaba daya

Ameen dukan su suka amsa dashi

Dai dai da karasiwar kamil da bristr jafar wajn

Toh alhj mu zmu wuce

Hajiya sai wata rana ya fada

Da dn murmushi fuskan sa

Nagode jafar asmee Allah saka da alkahiri

Uhmm bakomai hj suka Fada tare da musu sallama

Mu..mmy taji ance

Ras gaban ta ya fadi

Ta juya don ta kure sa da ido amma ta kasa sai kukan da yaci karfin ta

Har cikin zuciyarta take huci kanta a sunkuye suna fuskntar juna

Shima fusknsa tuni ya sauya idanun nan sun ciko sunyi ja jir

"Yacebmuryn sana rawa""meyasa kike kuka?ni ne?"

A haukace ya riko hannunta yace ki fada min duk abunda kike so zan mikiyanzun na mumny

Kiyi hakuri kidai na kuka

Kiyafe ......

"Shhhhssssshsh"""

tace hade da toshe bakin sa da hannun ta

Kunyar ka nake ji kamil'

"Me zan ce maka"""

Ka fada min mezan maka yanzu ya goge duk wani cuta da azaba da wulakanci dana dandana ma rayuwar

ka?

"Ka ceci ni ka tsaya mun alokacin da bani da kowa"""

Ka kwace mun hakki na Dana iyalai na lokacin da bamu da komai

"Ni kuma na guje ka na raunana maka a lokacin da kake bukatar kulawa da tausayi"" ban duba"

Zafin rashin iyaye ba

Na cigaba da azabtar dakai

Wani sabon kukan ne ya sake fasowaa

"Har tana bari"". Kamil"

Ban cancanci a kira ni uwa ba

"Don bantaba zame maka uwa ba a rayuwar ka """

son zuciya ta da rashin tausayi sune kawai suka rudeni

A hankali ya dwo dab da ita

a tsugune a gabn ta ya shga share mata hawaye a daburce kamr sabon mahaukaci

Cikin kuka yake cewa

Mummy ki daina fadan haka kinji

"Karki sake tunanin akwai laifin da uwa zata ma dnta wanda bazai iya yafewa ba"""

Komai ya Dade da wucewa awaje na

"Ban taba tunanin ke ba uwa bace a gareni"""

A duk halin da nake ciki

"Kiyi shiru mummy"""

Taso muje gida ki

huta

Ya fada yana tallobata

enda take faman sharara kuka abunta gawnin tausayi

A gefe kuwa su abba suma hawyn suke sharewa don tausayin su

Daga hannu sama yai yace

Alhamdullih Allah!

"Na Gode maka daka kawo karshen wannan lamari"""

Kamo hanun faryal yayi yace zafar muje gidan muma koh

Tare suka dunguma a mota

Shi kuma kaml tare da mummy a dayn motar

Yanzu ne son shi da nadama ke turara a cikin ranta

Uhmm zafar ka duba siyama kuwa?

Abba ya Fada yana duban sa

Uhmm abba dama dazu dan kirata tace zata je CID office ne don' ta karasa jin maganr kan baban nata

Ah ' ah shine baka bita ba ka barta eta kadai?

Haba zAfr haka Zaka ruke yar mutanen

Aure fa is for Better for worst

Ta rasa mahaifin ta

Siyama tana bukatar ka yanzu

A sanyaye yace haka ne abba

Barin sauke ku sai na je

Nima zan bika yay zafr

Faryal itama tace

Tun daga bakin gate abba ya nace zai sauka akan su juya suje Neman siyaman kawai

Ba yadda suka iya haka suka sauke shi suka juya

Shit siyama pick up mana

Ranshi adan bace yake danna wayr

Kusan 12 miss cols ba ansa

Toh

Yay zafar ena ZAmU fara zuwa yanzu gashi bata picking kols din mu ba

"I don't know faryal"""

Kawai muta zagawa

Noo muraba hanya

Kake gidan su ni naje CID offis

Baice komai ba

Gyra parking yayai ya sauke ta kafin yace

Ohhhh toh shikenan

Hakan ma

Zaifi ..call me in kin isa

Toh ta fadaa tre da shigewa adaidata sahu

A gefen siyama kuwa gidan su taje bata tarar da kowa xiki ba ya sa

Ta zauna ita kadai taci kukan ta iya iSAR ta

Wajen karfe 4 na yamma ta sake dialing number Khalid din

Bai dauka ba again

Ya sata ture wayr gefe

Tana cewa ai na fada muku

Da yanzu anjanye case din nan an sake su tun wuri da duk haka bai faru ba

Karar wayar tane ya sake dagota

Kamr bazata dauka ba

Sai kuma ta picking

Hello'

Siyama

Ohh think GOd Khalid

?

Me haka inata kiranka tun safe kaki ka dauka

Am sorry sis

Bana so asan enda nake ne

Kinsan fa a zuriar mijin ki akwai wanda suka Neman ganin baya na hr yanzu

Kuma bazan barsu ba

Ohh c'mon Khalid

Stop it dan Allah

Rashin jin Kane ai ya jawo duk abunda yafaru

Meyasa kuke min karya?

You promise me zaku hanye case din

Ba tare da ansani ba but no you make me look stupid

Ohh siyaaaaama wallhy na Fada ma dad

"Shi yace wai bazAsu iya ba"""

Ko nima

Ban yi tunanin kamil ya kwarance haka ba

"What Khalid amma na fada maka ai"" I told you everything game da kamil"

Meyasa baka yarda dani bane?

Look siyama abunda Ai faru ya Riga ya faru

Amma shima ya jira NASA

Sai na dandan masa azabar da baitaba sha ba

Said na dauka ma dad fansa

I promise

"Cikin tsawa tace stop it Khalid"""

Its over..ya Isah haka

Kasan abunda kake Fada kuwa

Bamu da kowa fa a duniyan nan

Nida Kaine kawae'

Kuka sosai ta fashe dashi

Ta cigaba da cewa

Din Allah ka bar wanna magana

"Mu tallafo rayuwar mu tare"""

Kar ka bi hanyar da dad ya bi na roke ka Khalid

Cikin kunan rai yace Siyama

"I can't"""

"Kije ,tunda idonki ya rufe"" don' king aa dad baya nan"

yanzu zAki bi mijin ki da dangin sa

Ki yaudari ubanki daya haifeki koh? Gooo

Ki tafi nace

Nidai bazan FASA ba

"Just shut up Khalid"""

Me kake so kace min?

Me ban muku ba don' ku gyra lamarin

Xafar miji na ne amma na boye masa komai bayan nasani

I shud have told him nasan enda baristr asmee take da kuka sace ta

Ko ce maka akayi banji xAfin yaudaran sa Dana keyi bane

Ina ganin yadda suka talauce suka wahala

Hatta plan dinku akan Barin masa GG invtsment nasani

Amma nayi shiru nabar sa cikin azabar wahala

"Cikin shhekar kuka tace ""worst part ma"

na zo na bude maka asirin su da kamil

kaf na Fada muku

Khalid meyasa baka da tunani ne wai kam?nayi hakan ne don ena kaunar ka da dad

I betrayed my husband

"na munafurce sa"""

Nasan bazAi yafe min ba

"Naji siyama "" ya fada a San sanyaye"

Look zan kiraki anjima nayi baki

Uhmm kan ena ne toh

Oh god siyama ban son yawan tambaya toh

Ena gidan gonar dad

Amma karki Fada ma kowa fa

Khalid gidan gona?

"Me ka keyi acan"""

Baiko saurare ta ba ya kashe wayar sa

Hello..hello.hell...

Ohh khalid ya kashe ne mswww

Ta ce tare da dago kanta

Wani tsuma ta keyi tana bari fasssss wayar ya sake hannun ta ya Fada kasa

Za..f...a..r ta fada da kyar

Tana kallon sa tsaye cikin yanayin da bata taba ganin sa ba

Ita kanta jikin ta ya gama bata

Zafar yaji duk abunda ta fada da Khalid a wya

Baice

19 / 22