ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   21 / 22

60K to 63K   out of 63.8K words

bada SAA

Mun gode

Shidai abba baice uffan ba zafar ya dago sa har ciki domin dukkanin alamU jinin sa ya haura sosai shima

Ba wanda ake bari ya Shiga dakin kamil din

Iya kacin kallon su ta window

Dakin faryal Matan duka suka tare

Su zafar kuwa suka nufi sallahr azahr a masallaci

Sam suka goge damuwa a fusakn su sabida yanayin faryal din

Tayi iya tambayan ta

Ba wanda yace mata ga kwarraen abunda ake ciki har taga ji ta bari

Karfe biyar na ymma bayan kammala operation na biyu ma kamil

kawu kabiru suka FIta da hj shafa aka bar hj Zainab akan zata na luda da faryal

Zuwa gobe

Wanda yayi dai dai da shigowar mahaifiyar abba enna salima

Gaisuwa kowa ya kwasa kafin aka kaita dakin tagan sa

Har da dan kukan ta sannan ta nufi wajen jikan ta faryal

Ita ta dinga debe musu kewa

A zuciyar ta tana farin cikin sauyawar hj Mariya

Bayan isha hj Mariya ta dawo daga raka enna salima da driver ya zo daukan ta

A hankali ta sulale ta bi dakin kamil din sabida shi ba ward yake ba

Sarkafe a life supporting machine

EGC na kan reading a hankali

Ta shagla wajen kallon sa ta window luf luf fuskan sa kamr a kira sa ya amsa

Ena mummy ?

Zafar yace yana mika mata magani

Taje raka enna naga har yanzu bata shigo ba

Basu karasa maganan ba abba ya Jiyo ihun ta daga waje tana rusa kuka

Dukan su su kayo waje yuuuu hankali a tashe suka nufi enda take

Turuuwar likitoci kusan Biyar dukan su suna hanzari zasu shige ciki suka fara sauke idon su akai

Meya faru mariya

Meya same kamil din

Cikin firgitccen kuka tace Zainab tun tuni abubuwan nan ke kara ni na San akwae matsala

Wayyo Allah na Shiga uku nikam

Da kyr akayi tayi dasu subar wajen amma sam sukaki

Musamman faryal dataa jingine ta cije ta window tana kallon su

Dukansu hankalunsu a tashe yake suna bashi taimakon gaggawa numfashin sa sai Dada raguwa ya keyi

Kowa wajen na hawaye hade da adduoin kala kala wasu afili wasu bakin su yakasa buduwa

Bushewa faryal tayi jikin windown zuciyan ta na fat fat kamar a waje yake

Ko hawayen ma ya kasa zuba kamr wacce ta Shiga shock haka ta tsaya jikin window ta kafa ido ciki

Kasa kasa doctors din su kayi magana

Sannan aka hada wata allura aka masa da sauri kan jijiyan jinin sa

Chak Layin numfashin sa ya daina reading

Komai ya tsaaya

Daga cikin doc din ne wata take magana akan cewa inbai tashi ba to ya.mutu ne su FIta kawae

Kasa su kaji ta tim ta fado

cikin hanzari hj Zainab da mummyn suka daga ta

Aka maida ta gadon tare da nurses akan ta

Da kyr doctr ya musu bayani

Yace musu awa biyu kacal maganin ya keyi

In ya wuce haka bai tashi ba toh su yi hakuri su dauki kaddara bazai tashi ba

Masallaci suka nufa suka cigaba da adduai da nafiloli

Da Neman taimakon addua

Ita kam haj mariya ta gigice ta FItA a hankalin ta ji take ba zata iya daukan mutuwar kamil din ba

Sannu a hankali hj Zainab da mummy suke satan kallon agogo

Faryal na gaban su har yanzu itama ba labari

Lokaci nayi wajajen karfe 12 na daren suka dunguma enda suka Tarar da xafar da abba tsaye suma

Zuciyan su na dar dar hj Zainab tace

Alhj ya dai

"Naga wajen a kulle"""

Eh muma yanzu muka iso dukan Alamo basu fito bane

Basu gama rufe baki ba nurse ta fito ta ciki

Tama alhj hannun alaman ya shigo

Gaba dayan su zuciyan su bugu take kamr zasu ji karar juna

Murmushi da ya gani fuskan doct ya daure masa kai

Doc lapya me ake ciki ya fada a sanyaye

Alhamdullli alhj komai ya dawo sai dai bai bude idon sa ba tukunna

Congratulattions wannan ikon Allah ne

Ku kara Gode masa

Faffadan murmushi ne ta kufce masa ba zata

Ya shiga share hawayen farin ciki

Yana godiya ma doc

Zasu iya shigowa hala muryn ku ya sashi ya Dada kuzarin bude idon nasa

Doc yace ya na kokarin fita

Suma murmushin daya musu ne yasa su shiga tunani kala kala

Ku shiga nurse ta fada itama ta wuce

Har ana rige rige bakin kofa su ukun

Suka kuso kai ciki

Kowa da kalan nasa maganan da yake jero masa kwanin ban tausayi

Barin hj mariy data kankamo hannun sa tana kuka tan acewa ni ya kamata na wahala anan ba kai ba son

"Ni na cancani mutuwa ba kai ba"""

Dan siririn hawaye ne ya fara bin idon sa

Dake lumshe

Murmushi hade da hawayen suma suke yi

Abba yace kamil

Ka bude idon ka son

Ga zafar ga su mummyn ka

Ka tashi ka dube mu kaji

Gam taji ya rikee hannun ta

Ya sata sake murmusawa

A hankali bakin sa ya fara motsi yace abba*

Mu...mm..y

Kabbara haj zainab tayi tana gogee hawayn ta tana salati

Ko uffan batace ba in banda tsananta kukan da tayi tana kallon yadda zafar ya kankame sa suna hawaye

Waje abba ya futa yana matukar godiyaa ma Allah axuciyar sa

Murya ciki ciki yace

Mummy ki dai na kuka mana

Banjin ......

bata bar sa yakarasa ba ta shuga goge hawayen ta cikin hanzari tana cewa

Na daina son

"Wallhy na dena """

Murmushi kawai ya iya mayarma hj zainb ya kwantar da Kansa a hannun ta

ta jikin pillon sa

Ranr da kyr likata ya raba su da dakin kamil wajen 2 na dare

Kowa ya kwanta

Washe gari wajajen 10 ward din da aka kawo sa duk da ma exclusive ne

Cike yake tam da mutane

ciki faryal da enna ne kawai basu nan

Tarsiraya da gata ba wanda baya gani

Sam hj Mariya ta like kusa dashi ta hana kowa rabr sa

Shikuwa kallon su kawai ya keyi amma har ransa faryal dnsa yake tunani

Gashi kunya ya hana sa tanbayn su ena take

Ana tare har kusan lasar enna salima ta shigo

Sañan abba ya musu umarni kan suje su shirya gidan

Likita ya ce zaa salleme su da safe

Ba musu hj Mariya da su hj shafa suka fita suka fice

Enna salima ne kawai far dashi tana ta basa labarin yadda kowa yay reacting lokacin da abun yA faru

Wani bin yayi dariya wani bin tausayin su ya kama shi

Dan maraireci fuska yayi yace Enna. Banga faryal ba fa

Wai baxata zo ta gaishe ni bane

Tooh kaji ai dama nasan da walakin goro a miya

Tun tuni na lura dakai

Uhm toh Faryal tana chan kwance ai ciwon munafurci kuka kulla

Meya same ta enna?ya fada yana yunkurin mikewa xai sauko

Ah ahhhhh toh Badai xaka ji a bakina ba in ka sake ka sauka kan gadon nan

Da ni nace ka kwanta tayi ta suma ma mutane?

Dn murmushi yayi ganin yadda ennan ta wani hada rai kamr dagske

Haba kakus nima fa bance ke bane

Ki taimaka min naganta toh

Ya Fada a shagwabe

Ah ah zaka kalallame me ni koh

Toh zauna nan bari na dubata ai eta ta fika kwarin jiki

Yawwa tsohowa mai ran karfe

Yi sauri ena jira yafada cikin dan dariya

Harara ita ma tadan bisa da shi tana tafiya da kyr tana mita

Bayan mintina uku aka tura kofar

Abun mamaki siyama yagani sharbe Sharbe da hawayen ta

Siya ? Me ya faru na dauka ai kin bi su mummy gida

Ba tace uffan ba sanda ta kara so gaban sa

A nitse ta fara vayani har ta karashe yana binta da kallo

Da kyr ta kalle cikin idon sa ta ce

Kamil I don't dersve to be a friend

Amma ena fatan zaka yafe min abubuwan Dana maka?

Dan mumrshi ya sake

Yana kallon ta

Siya ba abunda kika min

Ena fatan kinsan bada niyyar kuntata miki na aikata hakan ba

I really want you to be happy

Uhmm nasani kamil shyasa na ke fatan Allah zai sa ka yafe min

Bakomai siyama ure more than a friend kamr yar uwa haka na dauke ki

Kiyi shiru kinji komai ya wuce

Dan hira suka fara

Kadan sai ga enna da faryal a biye da ita

Zo nan muje kishiyata ta fada tana ma siyama signa

Suka fita

Daga nan ta tsaya tana kallon shi yadda ya kure ta da ido kamr bai taba ganin ta ba

Knta ta tsugunar dan Kare fuskan ta

Kadan daga kallon nashi

"Ruhi"" bazaki ce min sannu ba ne? I'm sick"

Kamr an mutsine ta taho a fusace

Tana kallon sa

"Bazan Fada ba din,"

Is not fair abunda ka keyi

Me yasa zaka ki tashi

Kasa zuciyata ta mutu a lokacin da baka numfashi

Ai da sai ka bari mu mutu tare '

Ni kar ka sake min haka

"Wallhy baxAn iya ba kuma"" na tabbata bazan iya jurewa ba"

Cikin kuka ta karashe masifan ta har tana e' e' na

Hannu yakai zai kama ta

tayi Sauri ta juya masa baya ta cigaba da kukan nata

Ruhi kiyi hakuri basan sake ba

Ba laifi na bane ...kinji ko kulasa ba tayi ba saima Dada kukan da ta cigaba dayi tana mita

A hankali ya soma mikewa yace ouchhhhh da karfi cikin ganganci ya na rike da hannun sa'

Ba shiri ta juyo ta iso ta rike hannun

Meya faru ?

Ka buga ne..mu gani

Tana matsawa a hankali tana hure masa

Shirun da taji yayi ne ya data daga kai suka hada ido

Wasu xafafan sako ne take aikata mata cikin kallon NASA

Harta kasa hanashi janta jikin sa da yke shirin yi

Saima Dada lumewa da tayi

"I missed you ruhi """

Kiyi hakuri kinji bana sake miki haka..we are meant to be

Murmushi tadan sake ta Dada kankame sa

Su kaci gaba da hirar su

Kusan karfe 10 na dare kowa ya watse ranar a dakin sa

Da shirin gobe zaa taho da kamil din gida

*B.W.A*

: *œ&BRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION=ØŠÝ*

ARNE

By

Surayyahms

"Sadaukarwa ma dukkan masoya wannan littafi"""

I wish zan iya lissafo ku

"But I hope you know""ena matukar jin dadin kulawarku da kaunar ku """

Ena fatan Allah ya hane mu da shrrin da take ciki ya daukaka ilimin mu da alkhairin dake ciki(Ameen)

*NOTE'

* *A zahirin gskiya mu hausawa ko ince yan arewacin kasan mu mn dauki Kalmar *ARNE* da

"mummunan tsanani wuce yadda Allah ya ka'idantar mana""*"

"*Ku SANI kafiri ba abun kauna bane"""

"Amma mutum ko ya yake halittar ubangijin ka ne""bance ka daukaka su' ko ka fifita su ""ko ka amince da"

"su fiye da dan uwan ka musulmi ba""*"

"*Sai dai Ena jan hankalin mu da mu janye su da kywawan halayen mu""*"

*kamar manzon mu muhammad(SAW)

"Mu rage kaifin harshen mu ,mu sassaauta mu'a malar mu' mu basu hakkin su na mutane"" mu gwada"

"musu addinin musulunci addini ne na zaman lpya da kyakkwan zaman takewa da tarbiya""*"

*A karshe ena mana tuni da muhimmancin gyra tarayyan mu da su don kar mu kasance a cikin wanda

"Annabin mu yayi alkwarin zaiyi Fada da shi ranan tashin qiyama""( Allah ya tsare mu)"

Ameen_

_Special dedication to_

*rukayyah hassan *

*Meelat Musa *

*Asmeenatzeeyan *

*Ummerheney (swthrt) *

*Lemaahh *

*Ummu frhna *

*Maryam meemah *

*Faty a first *

*Halima *

*Bilkisu *

*Umm sayeed *

*Feedoh *

D.s brilliantd'

"Page 100""last page "

"Tun daga ranar daya dawo gida ake safaran zuwa gaisuwa"""

Tarairaya da kulawa ba irn wanda baya gani wajn su

"Compnyn Abba gaba daya suka koma hannun sa"""

Ba tare da bata lokaci ba ya Shiga signing contracts aka cigaba da aiki

Haka zalika hj Mariya ta samu nannauyan kudi na diyyar bata suna da alhj garba ya janyo ma

kasuwancin ta

Sai dai wannan karon bata damu ba kamar yadda ta saba sa hankalin ta kan dukiyan nata sosai

Bayan wata daya da kwana shida

""""

Zaune suke su biyu a falon suna dan hirar su

"Kasan cewar yaune rana ta farko da kamil ya fara FItA dakan sa a mota"""

Alaman jiki ya gama warware wa

Dan gyran murya yayi ehm ehm yace'

Hajiya ya kamata a fara maganan auren

Yaran nan ko

enaga Bai kamata ana jinkiri da maganan aure ba tunda naga sauki ta samu sosai me zaa jira?

Uhmm hakane alhj

nima tun jiya nake dakon maganan nan a raina

Amma har yanzu ena ga kamr zai wahala yaushe ya tashi jinya ace ga dawainiyar aure?

Hhhh Mariya kenan

Wannan ba wani Abu bane

Ni dai nafisso na cika musu alkawarin su ne kawai kowa ya huta

Amma en kikace abr miki danki ya kara warewa shikenan

"Dan murmushi tayi tace """

"A"" Ah dai alhj"

Nima zan so naga ya nutsu shima a gidan sa

"Yanzu dai abunda za""ayi koh zamu fara shirye shirye ba lallai sai da sannun sa ba"

Nasan inya SANI zai Daura makan sa damuwa da zirga zirga

Mu zamu dauke wannan

In yaso daga baya sai ya sani

"Toh ai shikenan yayi"""

Zan kira kawun nasa muyi magana

Ko da nan da sati 6 ne sai a daura

"Bakomai alhj"" nima zan San yadda za'ayi dai"

Cikin dan hirar su har ya dawo daga zagawar sa

Da kyr ya kyela hj Mariya ta yi bcci kasancewar shakuwa ce sosai irin ta da da uwa yanzu a tsakanin su

Washe gari da yamma abba ya sanar da hj Mariya sun tsaida ranar auren

"Cikin farin ciki tace""Masha Allah alhj"""

Muma ensha Allahu zamu fara shirin mu

Bara na kira Zainab

Da shafa

Ta fada tana mikewa wa_je

"Shirye shirye akeyi sosai"""

Tun ana saura wata daya chas hj Mariya da siyama suke safaran FItA dubai da turkey shoping na

"Sayan kayan ta bangaren ango"""

Akwatuna Sha 18 ta siya da kudin ta masu ji da lpya sannan suka hau Jero kayan zamani ciki na gani na

fada

Hj Zainab da hj shafa suke dawainiyar gyra amrya da dukan abunda ake bukata na gidan aure hatta kissa

tarairaya da iya Jan hankalin miji sanda aka mata lecture akai

Kasaitatun mata guda biyu aka kawo daga Sudan da Niger kowacce da irin gyaran da take mata

Don' haka ma faryal ta tare gaba daya gidan su da zama

Ko lokacin waya dashi basu bata ballanta na hira

Kansa sosai a daure yace

Zafar meke faruwa ne?

Ni naga kamr kowa dawiniya yake nikadai ne bansan me ake ciki ba

""" kamr ya fa..me kagani"

Naga mum ne kullum cikin tafiya wai sai tace taje siyyayya

Ni har nagaji

Hhhh ka gaji dame kaida kake gida abun ka

Kai nima fa haka naga siyama nayi kwanan nan

Bansan komai ba

Cikin zolaya yace ko zaka tambayo mana faryal ne

"Mtsww ji mun kamar bebsan ta tafi chan gidan ta brni ba"""

Kasan wani Abu ko naje basu bari nagan ta

"Hhahhhhh toh kaima ka hakura mana Abu da za akai gidan ka kwanan nan"""

What me kace?

Kwanan nan kamr Yaya ya fada yana kure sa da ido

Dan tabe baki yyi yace I don't know

Amma ai asali dama saura wata biyu auren ku koh

"Uhmm yh "" amma bansan ko har yanzu abba nakan batun sa ba"

Hakane tashi karaka ni

Tunda ba Hira za kaje ba

Tare suka fice.suka nufi gidan zafar din

TeX kawae ke Shiga tsakanin sa da ita

Gaba daya baya jin dadin rashin jinta da ganin ta da bayayi

Amma ba yadda ya iya

Wata asabr da safe a masallaci karatun qur'ansa kawai ya keyi

Bai Ankara da abba dake gefen sa tsyae ba

Yana rufewa ya mike

chk suka ci karo da abban na dan murmushi

Ena kwana abba antashi lpya

Yafada yana rusunawa

"Lpya lau"" taho ena son magana dakai"

Toh abba ya fada yana binsa a baya har suka isa falon sa

Yawwa bawani Abu bane ya sa na kira kan

Illa nasanr maka da yan uwan mahaifinka Allah yayi mun sada da su

Wani dum yaji zuciyan sa ta yanke' baice komai ba

Sannan ka shirya kwanan nan zasu taho domin halattar auren ka nan da sati biyu insha Allahu

Aure nan da sati biyu?ya Fada yana dago Kansa cikin sauri

Eh mana son' ko ka FASA ne?

In akwai wani abun ka fada mun bakomai

Ah' ah abba naga wai sati biyu kace fa' har yaushe A gama shiryawa

Uhmm karka damu sa wannan

Maman ka ai tayi nisa wajen shirye shrye ' bata so a takura maka ne da stress shyasa bata Fada maka ba

"Toh Abba ,in Sha Allahu ni mai biyayya ne a gareka"""

"Duk abunda kace shi Aayi"""

Yawwa son Allah ya maka albarka..kaje in akwae shirye shiryen da kake so kayi kaima ure free

Toh ABBA ...bari na duba mummy ya fada yana mikewa a kunyavcee

"Wani Sabon yanayi ya tsinci kansa na farin ciki da nishadi"""

"Cikin ya nufa ya dauro alwala yayi raka biyu ya gode ma Allah"" da yanayin rayuwar sa"

Wajn karfe 10 saura yaji knocking

Da sauri ya koma gado ya dun kule kamr ba lpya

"Kamil"" kam"

Tafada tana dan turo kofar kadan

"Subahanllah son"""

Yana ganka haka

Mutsu mutsu ya farayi da jikin sa ya juya mata baya

"Kamil me haka ne wai,ba ka da lpya ne"

Ko yau ma abunda ka tashi min da shi kenan

Murya ciki ciki yace ba so kike ki rabu dani ba

Ai Abba ya Fada min komai

Ohh Allah Yau naji shegen taka tashi' ta fada tana dan Jan bargo

Toh so kake kowa na gidan sa ni na ajiye ka kana min shagawaba ni bazan ga jikoki na ba kenan

Sauri ya rufe kansa da bargon don kunya

Wanda ya bata dariya sosai

"Hmmm yaron nan bazak barni da shirita ba ko""kwara ma ijiye maganan kunya in ba haka"

Zanga ko kana da wata uwar data wuce ni

"Da kyr ya sauke Bargon taree da maraice fuska yace mummy"""

Amma shine kike ta wahala ke kadai

Zaka gaji fa?

"No son"" uwa bata gajiya da dawainiyan yayanta "" ballantana auren Dana? Ka manta na maka alkwarin"

zan cike gurbin Dana watsar a rayuwar ka 'ko har ynzu Dana bai yarda dani bane

"Ohh mummy"" nifa bance komai ba"

Ni yunwa ma na keji

"Yawwa abunda aka saba' toh taso muje""ai ban ganka ba ne shyasa na fito nan din dama"

"Tare suka jera ya nata zuba mata surutu tana dariiya"""

Tunda aka sanr dashi shima ya dena damun faryal din ya cigaba da harkokin gaban sa da su zafar

"Tun saura kwana hudu fara shagalin biki"" gidan Alhj abdallh ya fara amsan baki"

"Sosai aka shiga rubibin hidima siyama ko zama bata iya yi"""

Duk Harkan anko kawaye da dawiniyan make up artist itake fama dashi

Da Kasaitacciyar walima aka fara a haraban katon guest house din alj abdallh

Amarya cikin gold material fitted gown wanda hudayya ta kayata shi da dinkin zamani

Har kasa yake binta tare da alkyabban sa sharar wanda aka siyo daga tettsur a turkey

"Tasha light nude make up daga hannun jide of stola"""

Wanda ya sata tayi kywu sosai

kamar sarauniya haka tafito ranar

Tubarkallah

Photo artist ba iya kirga su afilin wajen

Don kusan kowa sanda ya dauki bride portrait na musamman

"Komai tubarkallh anyi walima na gata """

"Da shike programes biyi ne kacal da vikin ba irin kudin da aka zubar ba wajen walima"""

"Hatta yan kallo sai a suka tafi da kyuwtukka turare da turamen zannuwa,handryers da dai sauran gifts"

kalakala

Bayan an kammala

Washe gari da sfe aka hau shirya gidan

Sosai aka sake kawata shi

Musamman ma part din da yan uwan mahaifin kamil din zasu xAuna

Karfe 4 na yamma private jet guda hudu suka sauko

"Wanda qka shirya musu motocin sa range rovers guda hudu bakake,da Benz da rolls

21 / 22