ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   8 / 22

21K to 24K   out of 63.8K words

and I wanna spend the"

rest of my life with you

"Com""on smile ruhi...."

"Murmushi tai tana kallonsa ,a hankali ta furta me too twin soul,"

Toh come let's get to bed kije ki kwanta kar mummy ta ga baki nan

"Ok tafada tamasa peg a kuncinsa,"

Shima mayar mata yayi a goshinta sannan ta wuce ciki

Surayyahms
':

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page62

Haka rayuwa ta kasance tsakanin faryal da kamil sai dai su hadu a waje amma ba gidan ba

Domin kuwa run ranar haj mariya ta sa ido sosai akan kowanne daga cikin su

"Inaso ka bincika min waye saurayin faryal a garin nan"""""" khalid ya Fada ma guard din sa guda daya"

dake tsaye cikin office dinsa

"Ogah me za amasa in angansa,? just get his name da enda yake kabar min Sauran"

Ok sir yafada ya fice

""""

Sake daukan wayarsa yayi ya cigaba da jera mata miss cols din da taki kulawa tun tuni

Mikewa yayi ya ja tsuka

"straight ya dosa hanyar makarantr su,"

Bayan tsawon nemanta dayayi bai sameta

Dan gefe ya nema ya zauna ya jira ko zata fito don' an tabbatar masa da bata tafi gida ba

Daga nesa ya ganota tana tsaye tana waving kamil da har ya kusa ficewa a haraban schl din

Minti daya bai kara a zaune ba ya mike ya

"Isa wajen,"

"Cahkwamota taji anyi wanda yasata juya wa a firgice,."

Ke dan ubanki kifada min waye wannccan kazami waywan da kike kulawa?

Tas yaji an wanna masa mari

"Kul nasake ji. Sunan ubana abakinka,mahaukaci kawae"

Ta bishi da wani mugun harara ta wuce abunta

"Kamo hanneyenta yayi da karfi ya murdasu"""""" kika mare ni faryal yafada fuskan sa a damke """

Kicin kicin din kwace hannunta tafara yi ga tsoro da yagama lullube ta

Ka sakeni khalid you are hurting me

"Anki a sake ki ,come with me yai zan koya miki hankali yafada"

"Yana janta har cikin motar sa "". kulleta yayi ya nufi hanyar fita shima"

"Kuka faryal take tana dukansa amma ko ajikinsa,"

"Har sanda sukayi nisa kafin ya tsaya,kashe ac yayi sannan ya dago fuskarta da ya gama jikewa da hawaye"

"Khalid dangirman Allah ka maida ni gida,"

"Wani murmushin mugunta yayi,not untill kin Fada min akan wani wawan ne zaki mare ni?"

"Idan ba haka ba zan koya miki hankali anan, yafada yana kokarin kai fuskansa cikin nata"

"Da karfi ta turesa ,na Fada maka ka kyaleni nace bana sonka"

"Just shut up faryal,ya daka mata tsawa"" duk wannan surutun ki is useless"

mahifiyarki bata gaya miki an bani ke bane?

Meyasa zaki na kula wani

Kin rainani ko? Yafada ranshi a bace kamar me shirin dukanta

"A dan tsorace tace what,Allah ya kiyaye wallhy ba wanda ya baka ni"

Mummy ai ba ita ke da iko akaina ba

Shakureta yayi yahada bayanta da sit din motar

Hawaye ne kawae ke tsilala ba bakin magana wajen faryal

"Kinaji na ,bazan dauki wulakani da iskancin ki ba """"yanzu ba da bane got it?"

Kuma Tunda taurin Kaine dake namiki alkwari zan koya miki tarbiya da kaina nan gaba

Naga alaman gidanku basu farsa miki baki ba

Wani mugun kallo faryal ke binsa da shi

And one last time yafada yana mata wani mugun kallon shima

"Kifada ma duk wanda ma yake rudin Kansa akan ki, haduwar mu dashi bazai yi kyw ba"

Tari ta farayi sosai kafin ya hankara ya sake mata wuyan ta

Kuka kawae take yi batace uffan ba...domin kuwa ranta a hargitse yake da Bacin rai

Bai saurareta ba ya ja motar ya kaita kofar gidansu

Da hanzari tafara

"Kokarin bude wa taji GAM an kullee,"

"Hannunshi taji a bayanta yana cewa baby am sorry kinji,kije gida ki huta"

"Bata sanblokacin da ta joyo ba tana watsa masa wni zazzafan harara "" Azzalumi': mugu ,allah ya tsine"

"maka,tafada cikin wani sabon Kukan"

Bab...ka bude min Kofa khalid tafada a hatsale

Ai Da sauri ya bude mata tafice

Kallo ya bita da shi har ta mule gidan nasu

"kaga fuskarsa a lokacin wane maraya ""kamar ba shi yagama shaketa ba"

.

Surayyahms :

ARNE

by

Surayyahms.

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page63

Abokantakar zafar da siyama da ta sauya ta dawo shakuwa da soyyaya kullum manne take dashi

Ranar jumuah da misalin karfe 6saura na yamma suka shigo gidan alhaj garba tare

"Siya,hope u had a good day with me? yafada yana kallon cikin idon nata"

Murmusawa tayu ta kamo hannayensa

"Zafar mu shi Shiga please,"

kullum Baka kaunar ka shiga ciki

No cwety ba haka bane kinga is alrady late fa

Uhm ban yarda ba amma ni ai ena Shiga gidnku ko ko yaushe ne

"bahaka bane ,am just in a haste"

Amma musamman zanzo

"Bai ma karasa zancen NASA ba "" sukaji karar horn maigadi na kokarin bude kofar gidan"

"Yawwa my dad,dama ka Dade Baku gaisa ba tafada tana yake"

Rusunawa zafar yadanyi ya gaishe sa

"Zafar ne dady,my boyfriend tafada tana dan murmushi"

"Ohh"""""""" ayyah to shigo cikii mana yafada yana tallabo kafadan zafar"

Yes sir zafar ya ce

nan suka jera zuwa ciki

A zauna tare a valour

.yace ya babanka I hope kuna lpya

"Lpya lau dady,"

"Good """

"make your self comfortable,"

Yafada yana mikewa ciki

Bai jima ba aka fara masa formalities na abinci kala kala

Badin yaso ba don' dole ya zauna yaci abincin da aka jera masa shima

".soyyayr su da siyama ta samu asali ne tun lokacin dayake england,"

don kuwa siyama a duniya batada amini dayake dauke mata kewar rashin uwa kamar zafar

tun bayan rabuwarta da kamill

Daga nan Abun ya zarce har aka furta ma juna kalman soyayya

"Zaf,tafada tana maida kallonta kansa"

"Ya dai Hajiya enajinki,...zo muje kaga wani abu"

"Dan zaro ido wajee yayi yace ae'na siyama"" ko ena shiru agaidan nan"

"What tafada tan dan yatsina fuska ;' CE maka akayi muna cin mutane, c'mon durling"" tasoo , tafada"

tana Jan hanneyan sa

Wani daki suka nufa tare wanda aka masa kwalliya tamkar kana gidan zinare ne

Ko ena an masa adon kyale kyalen gold wajen sai sheki yakeyi

"Zauna mana ""tafada ta mike zuwa wani wardrobe"

Wani akwati tadaauko me shegen kyw ta bude masa a gabansa

A hankali yasa hannu ya dauko hotunan da yake ciki

"Wata kywawiyar mata CE yagani rike da karamar yarinya da ba sai an gaya maka siyaman bane "" da"

kuma khalid a gefensu

Your mum? Ya tambaye ta idonsa akan hoton

"Yes ,she died plane crash on her way"

to Casablanca run ena 4yrs

"Allah sarki"""

"Allah ya jikanta ya mata rahma,"

Ameen zafar.

Nan suka cigaba da fitar da pics kala kala

Ciki kuwa harda hotonan alhaj garba lokacin yana yaro

"Wow dady fa thug ne da can a zamanin su"""" zafar dubi wani makeken tattoo a kirjinsa!! ,siyaman tafada"

tana dariya

"Nan shima ya sa ido yace wow ,kinsan mutanen da bakamar yanzu ba"

Our parent wil go crazy in mutum yace zaiyi tattoo yanzu

Said ace ka dawo dan iska

Amma what does it stand for naga kamar zanen monkey?

Yeah dad yace shida friends dinsa ne sukayi duk iri daya

Kagane irin peer group haka

Tabe baki yayi yace

"Ohh that's nice , .."

Agogonsa ya duba yaga already six ya dau hanyar gaucewa

"Baby let's get going,zanyi sallah na wuce gida"

.

Dan hararsa tayi taje ta kulle kofar sannan ta jefa key din A bra dinta yana kallo

Ufff siyama meye hakan ne wai?bani key din pls yafada yana mika mata hannu

"Dan hararsa tayi ta Dada daga boobs dinta tace ""sai kasa hanu ka dauka zafar"

"Haba siya na"" kinsan bazan iya ba ai ko,to meye dalilinki na ajiye ni a gidankun enajinki"

"Tamke fuskanta tayi kamr ba eta ba,tace just sit kawae"

Dan dolensa ya nemi waje ya zauna

Surayyahm:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page64

Ya Dade yana lallaba ta ta cire tabasa haka taki fir har akayi maghrib

"In kaga na baka key din nan"" toh kacire ne da hannun ka and don't touch my boobs tafada fuskarta a"

shake '

"Yau na Shiga uku siyama "",shikenan , I surrender"

"Mi kikeso nayi miki toh,? Tell me kinga dare nayi"" kuma Yau fa kinsan tun safe Muke tare koo"

So? Ko banyi derseving time dinka bane zafar? Sake daure fuskan tayi ta juya masa baya

"baka gama cinye ranar ba ne "" ai full day kace zaka min yau"

Dan mirmushi yayi sannan yace

"Toh naji madam,when zan tafi"

Babu rana tafada tana tura baki

"Dan shiru yayi sannan ya matso kusa da ita ya langwame fuska yana kallonta ,siyama what's is the"

problem?

"Juyowa tayi jin sassayar murynsa na kokarin kashe mata jiki,"

"Take idanun ta suka cike da kwalla tace masa,I'm so lonely zafar"""

"I missed my family, my mummy,"

"I want a family,"""

"Nagaji da rayuwa nikadai"":;;"

"Dad hardly ka gansa a kasar nan"" ko ya zo ma bai fi mu hadu few times ba sena Neme sa na rasa"

"Zafar tun ena karama ""gashi yanzu har na saba da hakan ta fada tana taro hawayen ta daya fara sauka"

Cikin sanyin murya ta sake cewa and Khalid is just like dad running from one place to another in search

of fame

"dan dago kanta tana kallon cikin idon sa,don't I derseve to be happy?"

"Kallonta shima ya keiyi a sanyaye ""ga tausayin ta da ya keji na shigar sa"

"Kai kadai ne kake sanyaya min rai na"""

"just imagine yadda zan kasance ko yan zun nan in ka fice,"

"Nika dai ce,no one will be here with me"

"Sosai ta fashe da kuka a gaban NASA,har ta Neman isa kasa"

"Shhhh yafada yana jingina ta a kirjinsa,"

a hankali yake buga mata bayanta kadan kadan kodan ta sassauta kukan data keyi

"Sosai tabashi tausayi,rashin uwa da family babban rashi ne komin arzikin mutum a rayuwa"

Dada shigewa jikinsa takeyi ta na kakkame shi cikin yanayi mai tada hankali da kyr ya samu yayi

controlling dinta tabar kukan

Siyama let's stop zafar ya fada a raunane

"Kallonsa tayi da jajeyen idanunta tace Baka so nane,?""u hate to touch me zafar"""

da Sauri ya rufe matA baki da dan yatsan sa

"No siyama ""ba haka bane,I love you so much more than anything else"

"To meyasa kullum kake avoiding dina,?not even a kiss da ka ta min_"

Oh C'mon love'kinsan

"Don' ena sonki ne siyama,let's not defile our selves tun yanzu kinji?"

I want to prove it to you that son da nake miki has nothing to do with your body kinji?

"Mikewa tsaye tayi a fusace tace Nooo ni ban yarda ba"" ,yanzu na gama nuna maka sirrin gidan mu baki"

"daya ,na nuna maka maka waye ni ba wanda na taba kawo shi nan"

Its a Secret room na family na

..Amma meyasa kai bazaka proving min ka yarda dani ba

"Siyama I know,wai meyasa kike ganin kamar bana sonki ne?"

"Ba gashi ba tafada a zafafe ,Sauri kake ka tafi ka barni ""'. baka son kazauna tare dani "";I have to beg u"

"to stay"" ta karasa cikin muryan kuka"

"Hannu tasa a boobs dinta ta fito da key din,ta mika masa gashi ka bude"

Share kwallanta ta hau yi tace emmm thanks for keeping me busy today ta juya masa baya

Jitayi an kamo waist dinta daga ta baya a hankali

"""juyota yayi tana fuskantar sa,numfashin su na gugar juna"

Sanyin labbansa taji akan nata sosai ya ke tsotsar bakin nata

"Lumshe idonta tayi etama ta biye masa sanda sukayi mai isarsu "" kafin da kyr ta bude ido ta kallesa,"

"I love you siyama,please trust me...kinji?"

Ya fada yana dada Jan ta kan kirjinsa

Lamo tayi tana jin bugun zuciyarsa wani sabon kaunarsa ne ke ratsa jininta

Da kyr suka rabu hakan wajen 9.30 saura ya fice ya nufi gida

Kameel ne kwnace shima Tunanin mahaifiyarsa CE kawae a zuciyarsa

take wani hawaye ke Neman saukowa kan kuncinsa.

Mikewa yayi ya dauro alwala yasa hannu ya dauki qurani ya cigaba da karantawa

Har bacci tayi awon gaba dashi

Washe gari da safe khalid ya fito cikikn shirin fita office.

"A bakin mota guard dinsa ya tare sa ""Ogah duk abunda kake so yana cikin nan guard ya Fada ma khalid"

tareda mika masa envelope

"Budewa yayi ba jira,tuni ya dakata ransa yaji ya mummunan baci a take"" ganin hoton daya fado a cikin"

envelope din

"Wani busashen dariya yayi,I see"

Kammil ne dama?I knew it

Yarinyar nan is so cheap da wannan shashashan zata na hada ni ?

Amma bakomai tattara sauran information din ka ajiye bana bukatrsu yanzu

"Ogah amma yakama ka duba fa"" guard din yace a dan tsorace"

"Bari kawae Nasan shi ai gaba da baya,kake kawae"

Mumushin keta yayi yana ciza baki A ransa yana cewa

"' ""kamil the battle is just about to begin"

Tsakanina da kai zanga wa zai winning

Muzuba

Surayyahms :

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page 65

"Gabanta ne ya hau dukan uku uku ,ganin sunan alhaji garba kan screen"

"Hannu ta sa ta dauka hello alhaj,ranka Dade"

Hajiya Mariya? An wuni lpya

"Kalau,alhaji lpya kuwa naga ka kira da wannan lokaci"

"Eh toh, kinsan dalilin da zai iya sa nakira ki ai ""yaro Yazo min da korafi akan yarki tana"

wulaknta sa akan wani yaro. Anya Hajiya kina aikin ki da kyw kuwa?

"Da e""e na tace alhaji dan matsala aka samu amma insha Allahu ba za a sake ji ba ma"

Dama kinsan da hakane?

"Ah a wallhy alhaj, nima ban tabbar ba"

saboda faryal da ba enda take zuwa inba makaranta ba ena zataga wani saurayi? Kawae dai bazaka

Sha bakin uaro bane

Dan dariya yayi sannan yace

"Hajiya kenan ""ai yaran namu ka haifesu ne baka haifi halinsu ba"

Kedai nabaki dama ta karshe kiyi bincike ki warware matsalan nan nan da wata daya

Inba haka ba to fah karkisha mamakin hukuncin da zan dauka akan Ku gaba daya da yarkin

"Ayi hakuri alhaji,kafin nan zakaji kykkwan labari na maka alkawari"

Toh Hajiya wannan ya rage naki nidai kywkkwan labarin kawae zan ji daga gare ki

Nan ya katse wayarsa

Sauke ajiyar zuciya Hajiya tayi ta nufi dakin faryal. bata ganta ba yasa ta juyawa domin zuwa gidan

Hajiya shafa

Kawata lpya naganki haka kuwa?

Ena lpya fa alhaji yaji labarin kamil da faryal?

Yanzu haka danake Fada miki wayarsa nagama ansawa yabani wata daya na kunce komai tsakaninsu

"Tab,amma anyi tsinannen yaro wallhy, faryal ma inbanda kyal kyal banza me zatayi da ShI?"

yaron da ba yida asali ma

"Gane min fa shafa,ke bar wannan agefe anemi abun yi tun yanzu kar abun yazo ya kufce mana a"

kukrarraen lokaci

"Dan shiru shafa tayi sannan tace,nikam mariya me zai hana muje gidan mallam zanah,ko rabasu yayi"

kowa ya huta

Dafe kirji haj mariya tayi tana cewa

"A ah shafa ,banda malamai, alhaj yaji labarin nan kinsan ranar zan bar masa gida ko, ballantana"

Inda yasa yaron nan aransa

"""Idan nayi wani Abu ai na Shiga uku"

Gaskiya nemo wata shawarar

"Kai mutumiya ta akwae tsoro,"

To gaskiya kibani lokaci ko gobe ne sai na San me zamuyi akan su

"Yawwa ko kefa shafa, kinga Barin ykoma gida kinsan baisan nafito ba"

Tafada tana mikewa

"Sai naji ki,"

Saur i takeyi zata tafi schl Yau evening lectures ne da ita

A bakin gate suka hadu da shi inda tayi kokarin komawa ciki da sauri amma ya damko ta sanda ya fitoda

ita waje

Da Allah malam sakeni tafada tana ture hannunsa

Ke dan rainin wayo da kaamil zaki hada ni takara?

"Wani dariya ta fashe dashi,taja tsaki zata wuce"

Janyota yayi ya jillata gefe saura kadan ta zube kasa

Nasan baka da hankali khalid basai ka dada bayyanawa anan ba

kaje can gidanku na rash in tarbiya na azzalumai kayi ba anan ba

"Kai hanu yayi zai sake janyota zafar ya tare,"

Wani huci yakeyi kamr zai hade ransa

"Khalid me haka ka kyaleta ta tafi schl,"

Kai kuma asuwa?da Allah malam stay out of this .

"A zuciye zafar yace masa innaki fa,akwae abunda zakayi ne?"

"Wani mugun kallo ya bisu da shi kawae ya juya ya fita,"

don kuwa khalid a baki ne kawae ba'a yar hanu da shi..lol

Are you OK? Zafar ya tambayeta da dan damuwa a fuskan sa

"Am ok yay zafar,karka damu."

Toh shikennan

Zo ki wuce

Surayyahms

:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page66

Haka khalid ya cigaba da sa bin cike akansu kamil da faryal

Sannan Yasa ana bibiyansu duk yadda suke haduwa ya sani

Ranar tun misalin karfe 4 na yamma aka fara ruwa

Ruwa sosai akeyi kamil ma har bayan isha ko gida baisamu ya koma ba

yana office yana ta aiki abunsa

Karar waya CE ta hankarar da shi.

Dan Murmushi ya sake kafin

ya sa hanu ya danna yace

Ruhi is missing me right?

"twinsoul kana ena ne,I'm stucked,"

motar driver yayi blocking akan titi .

Gashi wai yaje neman mai gyara tun tuni ina kan titi.

Kuma kaga tun dazu ana ruwa bai dawo ba

am scared twinsoul dan Allah kazo tafada a shagwabe

Wani kan titi kike?nan ta masa kwatance enda take din

Ciki Minti 35 ya taho wajen

Hangen motar yayi da kyar sabida iska da ruwan tazo da shi

Ga duhu dare ya farayi

Ta cikki ta bude masa ya shig yasa meta

"Am sorry ruhi,ruwan ya tsananta bana gani sosai,banzo da wuri ba ko?"

Are you ok? Yafada da fuskar damuwa

"I am fine,baga ka nan ba ta fada tana kallon sa da baby face."

Dan lakace mata hanci Yayi yace

Mutafi toh na kai ki gida

nasan shima maybe ya rabe ne a wajen mechanics din kinga ruwan yayi yawa

"Toh muje ,ta fada itama tana kokarin bude motar"

Rigar suit dinsa ya cire duk da jikar ya mata lema da shi

suka nufi bakin nashi motar

Ganin yadda wuri. Yayi duhu ga ruwa na sauka kamar da bakin kwarya yasata kan kame shi sosai don'

tsoro

Dolensa ya tsaya ya dauke ta i chak ya wuce da ita motarsan ya rufe

"Gaba dayansu sun jika sosai ,harta bra dinta sanda ya nuna boro boro ta cikin rigarta"

"A hankali yake tafiya dasu ,Barin ma faryaal data kan kame shi sosai, taki Barin jikin sa"

.

Gaba daya hankalinsa baya jikinsa soboda dumin jikin ta dayake gogar nasa

"Twin soul mutsaya mana is dark,tafada kamar xatayi kuka"

"Ok Barin nemi waje,dan wani fili ya samu yayi parking sannan ya jingina kansa kan sit shima"

Sanyi tafara ji sosai tana nemar fara karkrwa

ruhi yadai ya fada yana tallabo fuskarta

Narkewa ta farayi ajkin nasa da wani salo mai kashe

8 / 22