ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   7 / 22

18K to 21K   out of 63.8K words

kuwa yana tabawa yaga download completed....

Da hanzari ya zauna ya fara karanta wa

Acikin su barayi shidan mutane hudu sun Riga sun mutu wanda duk ta hanyar kisan haya (assassination)

ne

Daya shine shaharraren dan siyasa ta kasar burtania da jamian tsaro suka kai shi prison sakamakon

daukar fansa da wata yarinya tayi akansa bayan ya raping dinta ya kuma kashe mata iyaye

Case din da yafara gani a news

Dan jingina kansa yayi yace dayan yana las Vegas amma dan Nigeria ne

Shaharren dan cacar casino ne....wanda kudi ma daya gansa sai da ya Sara masa...iya dukiya ya mallaka

a rayuwarsa baisan ma adadin su ba

Sai dai tsoron tsananta bincike yasa yake harkokinsa a asirce

Babban matsalar shine bani da cikaken sunansa ...amma na tabbata shine gunner wanda ya so ya kashe

ni da abba...

Yana cikin nazarin ne alert ya shigo computers a Inda yayi hanzarin dubawa

Tracker daya sa ne ta gwada masa present location na gunner is abuja...Nigeria

Address ya fara kokarin dubawa amma yaga access denied

"Ohh what now,ya zanyi na gano sa? Gashi hotunar su na da ne a net ko yanzu ya kammanin su Yake oho"

Dan tunani yayi can yace

Yes akwae tattoo but ya zanyi na ga tatto bayan a gefen kirjin su yake

Haka ya hakura yA kwanta da tunanin abun a ransa....

Surayyahms :

ARNE



by

Surayyah m.s

AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION

PAGE59

"Wayarta take ta nema bata gani ba,gashi kusan karfe 11.30 na dare"

"duk hankalinta ya tashi saboda taso tayi amfani dashi ,musamman ma da ba abata dama sun gana da"

kamil dinta sosai ba

Toh ni waya dauka min phone tafada ranta a dan bace

"Kodai na manta a palour ne,barinje dai na duba"

Tsaki ta danja ta bude kofar dakinta ta nufo waje

Kan stairs tagansa zaune a bayan coriidor na fannin gurin haurawa sama

Kansa akasa alaman waya yake latsawa

Murmushi tasake aranta tana cewa wow ga abunda na ke nema anan ashe

Nan ta cire takalmnta tafara saukowa a hankali zuwa wajensa

Bai lura ba

"Hannun yaji a kan idanunsa an kullesu gam,sai dai"

kamshin turaren ta da laushin hannun yasa shi fahimtar muradin ransa a wajen

Kamu daya yama dan hannayenta ya zare su duka ya jawota gabansa tana fuskrtan sa

Zaro ido waje tayi tace what! Dama kaine ka daukemin waya koh?

"Wayace ka sacemun wayata ,ai baka damu dani ba, bayan ko kira na baka sonyii da katafi,ena kaaje chan"

ne ka sa mu wasu ka mance da ni ?

tafada fuskarta ba alaman wasa sai wani murmurdaa vaki takeyi tana hararsa

Dariya sosai ta basa yadda ta Dage tana masa Fada kamar dagasken satar yayi

"Mikewa tsaye yayi yazo dap Da ita ,tsit tayi don' ita har yanzu kwarjinin dake tattare da shi na sata taji"

kamar bazata iya kykwan tsayuwa agabansa

",murmushi ne mai dauke da sakonni kala kala na kewa da kauna"

A tare zuciyarsu ke bugawa yayin da gaba daya sun lume cikin kallon idanun junansu....

A hankali takai hannunta kan fuskrsa mai haske da laushin tabawa....

Shima a hankali ya kai bakinsa kan hannun nata hancinsa na gogan fatar hannun nata a lokaci daya

"Kamar kar ta bude ido takeji ,aranta cewa take in mafarki take bazata farka ba"

"Iska taji ana hura mata a fuska ,"

a hankali ta bude idanunta da suka fara sauyawa

chak ta ci karo da narkakkun nashi idanun sa daya kasa daukewa akan ta

"Zuciyarta ne ke tsananta bugu,numfashin ta na nemar canza salo,"

Dan girar sa ya daga ya tabe baki yana murmusawa

Hmmm Ta biyoni ne ko ? Marar kunya harda cewa na sace mata waya

Turo baki tayi tace ni wayata zaka bani

"Ga wayarki hajiya ,kar asake karo min laifi"

Gwalo masa ido tayi sannan tace

Waya kunna maka abunda na rife da password

Ohh kin manta ba abunda za'a iya kullemin Yanzu? Nida abuna ma wazai hana ni budewa

Cikin tsokana yake cemata

Na duba ne Dama naga rivals dina da akamin bana nan yafada yana dan satar kallonta

"Dariya tadanyi tace,ina ka gansu? Ai sai kabani wayarka nima naga yan matar naka na chan masu hanaka"

kira ta

Kuma dama da ka dawo ko oyoyo baka Min ba tafada a dan shagwabance

Dariya yayi sosai kafin yace oyoyo? angel katuwa dake?da CE miki akayi ke baby CE da zan miki oyoyo?

Daure fuskanta tayi tana kananun magan ciki ciki

Nice ma zaace ma katotuwa koh

"Mekike cewa ne katuwa,zoki karbi wayar toh tunda zagi na kike a zuciya"

Yafada yana kallonta yana murmushi

A fusace ta juyo zata nifi hanyar steps wai a dole taji haushi

I'm sorry ruhi na yi hakuri

Sassanyar dadaddar muryansan ne ya dakatar da eta

Nan ta ja ta tsaya tana kallon karasuwarsa Inda take

"Jitayi ya rungumeta tsam ajikinsa i missed you ruhi, bakisan yadda nakeji ba ne kawae"

Some words are better left unsaid

Dan dagota yayi ya nuna mata screen din wayarsa

Hoton tane tsaye ta dafa glass door na airport dazu da suka fita

"Dazun Dana ganki a airport naso ace ke zan fara sacewa ba wayarki ba kin kara kyw angel,"

Hope dai ba a dama mun ke a schl din kun nan

Dan turesa tayi ta jingina kanta akan stairs

Ai nikam ba cewa nayi naga ma fushi dakai ba.5years fa tafada kamar zatayi kuka

Shhhhh haba ruhi na nasan nayi laifi amma kinsan i need to fulfil abba s promise ko

"Kema kinsan kina tareda ni kowani lokaci, in har zan manta dake Ashe zan iya manta dakaina kenan"

Hannu ta mika masa ya karaso kusa da ita

Kara kankame shi tayi tanajin yanda ya sanyaya muryansa yana cigaba da magana a kunnenta

Shiru tayi ta kasa magana sai lumewa takeyi ajikin nasa

Shikuma ya Daura kansa a kafadanta

Ehm uhmm sukaji abayansu

da Sauri ta sake shi duka suka maida kallon su bakin stairs

Surayyahm.s

:

ARNE



by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page60

"Kaga blue moon lovers ""dare yayi aje dai akwanta"

Wani kunya ne ya lullube ta da Sauri ta rabe jikin stairs da yayi hayar cikin gidan

Wurga masa hankerchif kamil yay yace

"Kaifa wallhy kasamin ido zafar,"

"Da Allah dakata malam ""kace zaka zo lovey dubey dinka kabarni enata jiranka a dakin ka ,"

"Ba bacci kakeyi ba,na dauka tare zamu kwana ai,shyasa na barka"

"I missed you fa bro,meyasa kataso? yafada yana kwale masa baki"

"Yimin shiru da Allah""' kasan ma wadda kake fadan wannan ai ...."

endai bai isheka ba ne ai sai kajira gobe ka karasa fada mata

Kar ka rude ni

Dariya suka kyal Kayle dashi suka nufi da kin Kamil din tare

"Bayan sallahr asubahi abba ya umurcesu da su koma bacci su huta ,gaba daya satin ya basu Hutu su rabi"

gida kowa ya sake kafin aje next plan

Yan uwa da abokan arziki haka suka dinga Turin shigowa ana musu maraba su enna salima da su kawu

kabiru da matansa

Mariya haka yaron nan yadawo? Ni na dauka balarabe ai kuka samu tacan kasashen

"Kedai bari shafa,Kudi wasa ne? Kudi kuma me kike nufi kamil din yayi kudi ne"

Hmmm ai sawa nayi adinga samin idon

Akansa. Kinsan ba bazan sake alh ya dinga barnatar da dukiya ba

Nan ne naga achievement din sa kala kala da awards kuma wallhy kudi yake caska a hannun turawan

nan bana wasa ba

Kinsan fa ya mugun kwarancewa a ilimin sanin computer

"Ni abunda ya tsaya min awuya ma shine,yanzu akwae companyn Samsung galaxies dasuka bashi"

contract zaiyi musu designing phone tracker na sabon tsarin zamani .....

Eyeeeeeee toohhhhh

Me kuma wannan din toh mariya

Kee shafa wallhy in sukayo signing dinsa to fa ya tsalleke wallhy

Kamfanin wayace fa?

Kikasan adadin mutanen da zasu saya wayar

kinsan bakaramin riba bane fa sai dai kiji ana kirga shi cikin billionairs nakasan nan kwanan nan

Dafe kirji shafa tayi tace dan Allah?

Shikuma dan namu fa? Ehh kinsan yanzu shi zaina lura da harkokin mahaifinsa

"amma ba nan ta tsaya ba shafa,so make nima na Daura zafar kan kamfanin da alhaji garba ya mayar"

"karkashi na ""GG investment'"

Bani mu kashe kawata gaskiya kanji na ja mariya

Ai na dauka zaki sa ido ne Karen jeji ya wuce ma gida gata

Toh alhamdulihhi ai ko naji zance. nifa tsoro ma yaron yafara bani sai kace dan aljanu

anya alhaji ba gamo yayi ba da xuriyan aljanu?

"Ke da Allah ,shafa ni ba wannan bane yanzu ya za ayi da"

Maganin khalid dan gidan Alhaji garba?

kinsan fa muna kan cin rabashe har mun fara giniga da dukiyar Alhj garba

Uhmmmm hakane

"Kawata,toh me make ciki yanzu"

Gashi shima ance sati mai zuwa zai dawo kankat ya gama karatunsa a waje

Dan shiru shafa tayi kafin tace

"Ai bakomai bane wannan mariya,ko eta faryal din tana da wani ne?"

"Haba haba wani,, nida na dau alkwari zanba khalid ena zancen barinta da wani"

Uhm uhm mariya Ina fatan dai kina aikata abinda nake gaya miki akan ma nemartan dai

Eh shafa duk sun tafi na koresu bakowa yanzu

Amma kinsan meye Sam nakasa gane me tsakanin faryal da kamil tunda ya dawo fa

Eyeeee kaamil kuma? Oh Allah ana wata ga wata

Kamr ya mariya Ban fahimce ki ba

Kawae naga yadda take shishige masa ne abun yana daure min kai wani lokaci

anya yaran nan ba soyyaya suke a boye ba

"Ke zaki tsaya tamabya ne,ai bincikowa zaki yi"

kinsan bamuda mafita a hannun Alhaji garba muddin wani matsala ya kawo khalid ya rasa faryal

Bayan sati biyu da dawowarsu kowa alhaj ya Daura shi kan companyn daya kamata ya kama aiki

"Duk da rashin samin lokacin da kamil da zafar suke fama dashi ""faryal Sam ta dena bin driver inzata schl"

haka take jiran kamil yakaita sannan su dawo tare

Ranan jumua da yamma

Siyama CE zaune a falon ita da haji mariya suna gaisawa

kicinkicin taji alaman

Shigowar su faryal da kamil yasa ta mike ta CE ma siyaman toh bari na dubo miki shi zafar din ko

Don kuwa har aranta dadin juyin mulkin nan taji

"zata hada zuriya da alhj garba ta da, ta ya..."

Toh mummy siyama tace tana duban kofa dake akejin motsin tafiyar

Kamil ne yafara kutso kai ciki

Ai ko batasan lokacin da ta mike tsaye ba zuciyarta na Neman zaucewa ganin yadda ya sauya kamanni

Arrrmour Kaine wannan?

Tafada tana nuna sa da hannu

"Shiko murmushi ya jefe ta dashi yace,"

siyama kenan u look great girma kenan

Yafada cikin tsokana

Mutsininsa yaji anyi da karfi sanda yayi ouchchh angel

Ni mu wuce na gaji fa tafada tana narkewa ajikinsa

"Tabe baki siyama tayi aranta tana cewa,,,,, hmm yarinya da ba don ba don' ba wallhy saina dawo da"

tsohon zuma inga tafadin ki

Ana cikin hakan zafar ya tinkaro zuwa wajen

"Bye siya talk later """

OK kawae tace tana maida hararan da faryal ke fa man binta dashi

"Hey yan mata na zafar ya Fada yana murmushi ,da gudu ta zo ta rungume shi dama itakam gwana CE."

Zama sukayi tare suka cigaba da hirar suu

Itako farya tunda suka haura sama take kana nan magan ganu

Nikam wai fushin na meye ne haryanzu faryal?

Bakai bane? Tafada kamar zatayi kuka

Ni? Mena miki ohh Allah yanzu fa muka shigo

Ok baka SANI bako

"Tafada tana ware idonta waje,,,,,"

Yeah tell me ko na tafi na barki dodo ya cinye ki

Da Sauri tace

"Ai gwara dodon ma akan wanda kake wani CE ma """"siya u look great, girma kenan c yh ltr "" tafada tana"

kwaikwayon maganansa

Dariya sosai tabashi abun ya matukar birgesa yadda take shake muryanta

Ita kuwa kuluwa ma ta dada yi ta juya zAta haura sama

Jawo ta yayi tsam tafada jikinsa

A hankali ya sauke murynsa yace angel am sorry banace miki ke kadai bace a duniyan ya mace a ido

na

Koba kiyarda bane?

Danja tayi daga jikinsa ta

Dago kanta tace naji amma ni wallhy ban son tanace maka amour ka Fada mata

hannunta sarke a cikin nashi tana wasa dashi

"Faryal.? Taji ankirata da wani murya "" gaba dayan su sanda suka razana"

Me zan gani haka?

Kinada hankali kuwa

Ki wuce ki barnan kafin naci ubanki tafada a fusace

Enda itama faryal din ta haura sama da sauri ta nufi dakinta

Wani harara ta watsa masa ta bi bayan faryal din

Surayyahms.

:

ARNE



by

Surayyahms.

AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION

PAGE61

"Banko kofar haj mariya tayi"""

"Cikin hanzari faryal ta juya tace,,"

Mummy ...

".ki min shiru dan uvanki,wani uban kike masa harda wani rirrike masa hannaye"

"Ohhh lallai fa,,,, wato shiyasa kika nace yadinga kai ki makranta don' kusami filin kuna shagalin Ku ko?"

A'ah mummy tafada cikin rawar murya

To Fada min meye a tsakaninki da shi ........

kinsan Hali na sarai zan gaya ma babanki komai daga ke harshi Ku gane kuranku agidan nan

"Mummy dan Allah kiyi hakuri,wallhy ba wani Abu bane"

Bazaki Fada ba kenan? Kuka faryal ta fashe dashi

"Mummy INA son shi ne,shima yana so na"

Tas taji mari a fuskanta

"Kalleni nan faryal,"

Yau yazamo miki rana ta farko kuma ta karshe da zaki furta kalman so tsakaninki da wannan yaron kinji

ko bakiji ba?

Gyda kanta tayi alaman eh tana khannunta dafe da kuncinta

Ficewa haj mariya tayi tabar ta tsaye a wajen

Sulalewa kan gado faryal tayo sai kuka kawae takeyi ba kaukawtawa

Da safe alarm din sallahn asubahi ne ya daga ta

mikewa tayi ta janyo wayarta hade da ware idn ganin miss call da texes da kamill ya jera mata

Murmushi tadanyi kafin ta sauko ta Shiga bayi

"Wanna tayi hade da alwala ,kafin ta tura msa sakon gaisuwa kamar yadda ta saba"

Baifi Minti 2 ba sai ga shigowar kirarsa

"Sallama tayi cikin sanyin murya ,shiru yadanyi jin yadda muryntar yake ratsa shi"

"Haba Ruhi na kinsa har nabi nakasa bacci""mai ya hanaki daga wayata jiya ?"

Langwame fuska tayi kamar wacce take gabansa tace

Twin soul bacci ne ya sace ni fa

"Oh alhamdullhi,na dauka ko akwai matsala ne naga kamar mummy na fishi da mu"

Uhm bakomai twin sou l Barin shirya na fito mu tafi ko

OK ki shirya din.. yafada yana katse wayar

Mikewa tayi tsaye a ranta tana cewa' mummy sai dai kiyi hakuri bazan iya rabuwa da twin soul ba nikam

"Yanzu nake jinsa,"

"Karfe 5.na yammacin asabar. Laraba mai aiki ta shigo ,"

Faryal ana Neman ki a falourn mummy

Batayi wata wata ba ta fice ta nifi hanyar site din haj mariya

da sallamarta ta shiga

Zoki zauna faryal khalid ne

haji mariya tace tana kmaida kallonta kan faryal din

A take ta murtuke fuskan nan kamar taga mutuwarta

Sannan ta zauna a takure batace uffan ba

Toh my son bari naje ciki ko? haj ta mike ta nifi kasa

Wanda yayi dai dai da lokacin Yana kokarin saukowa shima tagansa

kai zo nan tafada da kakkauran murya tare da hade rai

dan risinawa kamil yayi ya CE haj ena wuni?

"Rike gaisuwar kamil,bana bukatar gaisuwan munafuki mai neman lalata yara kanana,,,,,"

Dan shiru yayi baice komai ba

"Nidai INA maka last warning,"

kar na sake ganin ka kusa da yata faryal idan ba haka ba kaida wallhy kai da alhaj......

Ayi hakuri Hajiya

Ko kallonsa bata sakeyi ba tafice abunta

Wani shuumin kallo Khalid Kevin faryal din dashi

Baby I'm speechless. kinga yadda kika kara kyw kuwa

Shine bazaki zo tarbana ba

I know kinsan zan dawo jiya.

not even a call or TeX tunda natafi

"Dariya ma ya bata,khalid am not sure Inda ni kake magana. Tafada fusknta a mirtuke"

Ena ruwana dakai dazan maka wadannan abubuwan pls?

"Hhhh baby kenan,kina nan yadda kike har yanzu"

I tot kin girma yanzu zaki bar yaranta and face reality

"Nidin nan fa mijinki ne kwanan nan ""meyasa bazaki fara biyayya ba uhm baby"

"Hehehe wani shewa faryal tayi "" kace me? Su mijii manya"

Lallai tab....

"Amma bada ni ba , and not even in your wildest dream khalid"

Mikewa tsaye faryal tayi tana kallonsa tace

"I belong to someone else shi ka dai , and u knw what? Ka kwantar da hankalin ka khalid he's better"

than you

"Ke Faryal ,,,,,ya kirata da kakkauran muryansa"

",ke har a tunaninki akwae wani namiji better than me ne?"

Kinuma min shi go ahead girl uafada yana kokarin nufota

Niko zan miki alkwarin. tabbatar miki that khalid GARBa is the only MAn for you

"Mtsw sai kayi kuma,all you can brag abt is riches,"

you disgust me khalid tafada cki ciki

Ni zan tafi tafada tan kallon waje

I'm stucked here khalid sai anjima tafice

"Faryal,faryal ...... Yake kira ko ta juya abunta"

"Dun kule hannunsa yayi yana furzar da iska a baki """

ya fice

"Ko sallama baiyi ma kowa ba ya nufi hanyar waje,"

Karo suka yi da kamil dake kokarin shigowa cikin gidan

Dada daure fuska Khalid din yayi

Haka suka wuce tamkar basu San juna ba

domin shi khalid Sam yaki jinin ganin kamil a fuska

Har cikin ransa yakejin ena ma ace Yau kamil ya mutu yabar duniya

Wajajen karfe 8 na daren ranar

"A hankali take tafiya harta kai bakin garden na back yard,"

zaune yake yana danna dannensa shikadai

"Farar riga CE sanye ajikinsa da farar three quarter sosai yayi kyw """

Sai da ta tsaya ta gama kallonsa kafin ta karaso

"Twinsoul,ta fada tana kokarin zama tagaban sa,"

Just in time

"Angel,I'm so happy to c you"" kamar kinsan kece araina yanzun"

Murmushi tadan yi tana kallonsa

"Riko hannunta yayi yace ruhi,"" meyafaru jiya? mummy tamiki Fada bazaki Fada min ba ko?"

"Dan ja da baya tayi tace What ? No kawae ta CE min .....uhmm emmm"" tace....."

"Girgiza mata kai yayi yace uhm uhm ,kar kimin karya ruhi,just tell me"

"Kokarin kwakulo hawaye takeyi,tace twinsoul,idan nafada maka zaka dena bari na INA zuwa nan kullum"

"Gashi kaga tahana ni binka schl yanzu ...I don't want us to be apart"" nikam bazan iya ba"

Ok Dama ita ta hanaki bina yanzu?

Ehhh tafada a hankali

Amma kamil....

"Shhhhh faryal kinsan bazamu saba dokan mummy bako,"

"Aiko fashewa da kuka tayi,tanacewa Dan nafada maka ko ?"

"Nooo angel c'mmon, look idan baki bar kukan nan ba ba abunda zan Fada miki yanzu"

"Hannunshi yasa yana share mata hawayen yana cewa'. stop you're wasting your precious tears ruhi,"

"ure too special to shed a tears """"na tsani kukan nan naki"

"Dan tura baki tayi tace toh ni kafadamin ya zakayi dani,u know I can live witot seeing you"

"OK fine,ZAmu na haduwa a schl kafin a tashi ko"

Uhm said wanne kuma tafada tana kallonsa

"Shikenan ruhi ,for now"

"Yarfa hannunta takeyi tana cewa No,baza mu na haduwa a gida ba kenan ko me?"

"Yes ruhi,bana son kisami problem da mummy"

"Amma insha Allah na miki alkwari I will fight for us,zan tabbatar mata I love you

7 / 22