ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   10 / 22

27K to 30K   out of 63.8K words

yaje ya barku"

Tare muke da shi fa

sai da muka shigo ne aka kira sa emergency a asibiti shine ya barni da hanifan ya tafi

"Oh Allah sarki""doctors kenan fa Allah ya bada lada"

Ai na dauka wulakncin ka ne ya tashi

Naga kwana biyun nan baka son kula mutane

"Hhh zafar spare me"" dan Allah wani wulakanci kuma"

Gashi kuwa na gama sa rai tare zamu FIta da zu har siyama na Fada ma akan tare zamu je

Amma na neme ka na rasa

"Ba wani zafar"" ko ena nan ma ai bai ka mata na biku ba"

Nemar wuri zafar yayi ya zauna ya CE saboda me ?

",couples trip kuma ena ni INA zuwa?"

gwanda ma Ashe da kirar bai Shiga ba

"Ok magana zaka Fada min kenan kamil,"

Noo ni ba wani magana? Ai gaskiya ne bro

Am alone ya za'ayi na dinga binku ....

Kallon sa kawae zafar ya keyi

a nitse yace

Kamil can we talk?

"No ""ya fada a takaice"

Dan kallon zafar din ya sake yi yace

look man am sleepy sai da safe ma kara sa koma meye a office

Da sauri zafar ya tsaresa da cewa

Kamil meyake faruwa tsakninka da faryal ?

"What?hmm Bakomai"" yace tare da maida kansa kan abunda yake yi"

"Lie"" kamil na dauka"

in su sunki Fada min kai ai ba zaka boye min ba

"Oh God zafar pls,"

Ba wani abu bane fa its clear faryal has a choice

Sai ya danyi shiru

Sannan yace

its sad ba ni bane wannan choice din tan khalid Garba ne

Kar kada Kai kawai zafar yayi alaman tambaya

bawani abu ba ne kam but we talk tomrw

Don am not convinced nikam

Toh shikenan bro gudnite

Nan xafar ya nufi site din sa

Zaune take ta sa hankalin ta sosai akan wayar ta

social media pages ta Shiga na kamil ko wanne ta fara kokarin gano yarinyar da ta gan sa da shi a

shoping mall

Kwace wayar akayi a hannun ta wanda ya sa ta dagowa da sauri

Haba dan Allah khalid sai ka wani shigo ma mutum ba sallama kamr wani Arne?

Ko kulata baiyi ba ya cigaba da duba abunda takeyi a wayar tan

Da Allah malm bani wayata ta Fada tana miko hannun ta

Zage wa yayi da karfinsa ya Ture t ta fadi war was har kasa

A fusace ta mike tsaye tana watsa masa wani mugun kallo

Khalid Allah ya tsine maka wawa kawae

Just shut up ya fada cikin wani irin tsawa!

Ke har yaushe ne xaki dena bin wannan yaron tell me?

Ena ruwanka ?kaga ena binsa ne ko iskanci

"ai kasani sarai ba ma tare da shi,ka raba ni dashi hankalin ka ya kwanta ta karesa da murguda masa baki"

"Shakure ta yayi ya hada ta bango,"

Ke kar ki raina min Hankali!

"Me ki keyi yanzu a pages din sa ,wato kina zaga wa da shi a boye ko?"

"Ohh no wonder na ga kin aikata abunda da kikayi a mall jiya,irin kishin nan ko?"

Zan koya miki hankali

Ya fada idonsa jazir a kan nata

Dukan hannun sa ta Shiga yi hawayen ta na bin hannun sa da ya manna a makogorun ta

Da sauri ya sake ta ganin hawayen na bata masa hannun long sleeves din sa

Tari ta fara yi sosai sanda ta jingina da table

A zuciye ta dauko flower vase dake gefen ta ta jefe shi da shi bai same shi ba

Ko sake kallon ta baiyi ba ya fice abunsa

"Karfe Biyar da rabi na ranan a club,TJ ne yake faman rike Khalid din da ya kASA tsayuwa da kansa,"

Sosai ya bugu da barasa da kayan maye

Zaunar da shi yayi da kyr yana cewa control mana khalid ya isa haka

Tsaki ahmad ya ja yace

Kyale shi tj

In yaga Dama ya kashe kan sa akan yarinyar da zai iya samun irinta sau dubu in ya na so .. Mtsw

"Wani mugun kallo khalid ya bisa da shi,ya ce faryal mata ta CE ahmad"

Dole na aure ta.

"Ohh god pls just shut khalid,yarinyar ta sami Dama da yawa"

ba sonka take ba fa kuma kana sane

TJ ya fada a zafafe

"Sun kuyar da kai khalid yayi yana cewa calm down"""

"I know guys"" amma wallhy zan iya zaucewa in na rasa ta"

I know what I'm feeling

Hawayen da suka gani a idonsa na sauka ne yasa su saduda

Duk jikin su yabi ya yi sanyi

Ba wanda ya sake CE uffan

Wani wine mai karfi Ahmad ya zuba a wine glass ya mika ma khalid dib

Take ya shanye yana rufe da idonsa don' yadda yaji abun na shigan sa har jijiya

"Murmushi ahmd yayi yace Khalid ""now go and make her your wife dis nite"

Na San duk yadda akayi bazata sake samun wani choice ba sai kai din

Gyda Kansa yayi alaman ya amince da wannan zan cen

TJ ne ya tallabo sa ya kaisa har hotel din baban sa na GG suite

Sannan Ahmad yasa akaje dauko faryal daga schl

Innalillhi tafada tare da dafe kirjin ta

da Sauri mal musa ya fita ganin driver motar da saura kadan suci karo da su

Yana isa dab da motar wasu kattai maza manya su biyu suka fito

Bindiga a kasa masa akai sannan aka doke sa ta baya take yayi kasa sumamme

Nan ya cillo faryal waje itama

kokarin ihu takeyi amma ya toshe mata baki da wani tsumma a take ta sume ita ma

Chak ya dago ta ya jefa ta cikin wata bakar Prado suka nufii hanyr GG suite da eta

Misalin karfe 7 saura suka direta kan gadon khalid

Wani lashe baki khalid ya keyi ganin ta Shame shame kan gadon na sa

Sosai yaji wani mugun Sha warta na tsaafo masa ko ta ena

ya rasa ma ena zai fara latsawa ajikin nata

Bakin sa yakai kan NATA bai ko jira ba ya fara aikin tsosewa

"Ji takeyi kamr a mafarki ,"

amma hau hawar numfashin da yake sakewa

"ya sata bude ido a firgi ce,wani ihu ta sa"

Ta Turesa da iya karfin ta sanda ya dun gura kasa

Da gudu ta mike zata fice waje

Ji tayi an damko kafar ta da karfi

Tsaye ya mike shima ya tura ta jikin bangon kofar ya matso ta jikin sa

Khalid me haka ka kyale ni na tafi gida take Fada cikin kuka mai cin rai

Ko ajikin sa baima San tana yi ba

Hannu ya sa ya damko boobs din ta da karfi sanda ta danyi kara.

Hakan bai ma sa ba ya fara kokarin cire mata riga

Kokawa sosai sukeyi har sanda yaci nasaran barke rigan nata ta gaba

A haukace yake kallon tsayuwarsu da cikan su cikin bra dinta

Kuka sosai ta keyi tana Kare kirjin ta

Nan fa ta Shiga basa hakuri ta na rokon sa

Khalid kam ya Riga ya zauce tureta ma yayi kan gadon

ya juya kulle kofa don

Kar ta sake kubuce masa

Yana isa bakin kofar ta shige bathrum da gudu ta kulle ta ciki

Dan sakatar kofar ta jona inda ba yadda xAiyi ya bude ko da key din kofar yasa

Bugu da dukan kofar da ya keyi ne yake Dada razana ta

Zuvewa tayi kasan wajen tana kuka kamar zata cire ranta

Surayyah ms

:

ARNE

By

Surayyahm

*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION

PAGE71

Jin shiru da tayi yasa ta sassauta kukan nata

Mikewa tayi tsaye ta leka ta sliding glass windows din

Ganin sa tayi cahn yana waya kansa na kallon windon dake hannun dama

Da sauri ta sake windown bayin ta fara dube duben ko zata samu

ma fita ma kanta

Yawwa ta Fada tana komawa jikin windon da ta bari da hanzAri

Da yake wajen a tsare yake 'siririn hannunta ta sa ta zaro land line handset kirar turaya

din da aka makala a gefen wajen ahankali

Da kyr ya wuce ta glass din ya fado kasan bayin

Shiko hankalin sa na chan ma bai San me takeyi ba ko karar sliding glass din bai ji ba ballanta na faduwar

wayar

Danna kira ta farayi da hanzari tana dube dube kamar Mara gaskiya

Misalin karfe 9 saura kira ne landline awayar sa ki Cuba caller Id baiyi.

Da kamr bazai dauka ba ma

A Ringing na shida har zai katse kenan ma ya dauka yace hello

Da Sauri ya mike ya zauna

Jin sauntin kukar faryal din

"Twin soul please help me ""take Fada a hankali amma acikin kuka"

Kina ena ne?

I don't know ta fada da sauri cikin kuka da firgici

Na Shiga uku dan Allah kazo khalid zai ....bata karasa ba ....

Nan wayar ya katse..

Sosai yayi ta tryng amma shiru

Hankalin sa sosai ya tashi ya na rasa ne xai yi alokacin

da hanzari ya

Copyng number ya jonata da karamr tablet dake motarsa ya fara kokarin tracking location din kiran

GG suite yaga ya nuna masa room 5.....

Juya kan motar yayi ya nufi hanyar wajen cikin hanzari

Buga kofar akeyi sosai inda take faman kuka tana tuna yanayin da rayuwar ta zai kasance in wani abu ya

faru anan

Ihu ta tsala jin wani karfe na kokarin shiga kofar da ta kulle kanta ciki

Cikin minti biyar kofar ya bangare

Nufo ta yayi da sauri..

Wani mugun dariya ya fashe da shi ya damko ta da karfi yayi waje da ita

.

jefata kan gado yayi ya haura ruwan cikin ta

Dukan sa takeyi tan cewa

"Allah ya isa tsakani na dakai khalid ""mugu kawae azzalumi_macuci ""dan iska"

Danne ta yayi sosai numfashin ta da kyar yke fita

Gashin kanta ya Shiga shafawa yace shhhhhh kimin shiru

Ko na miki da karfi

Abunda ku keyi da kamill daya sa kika kasa cireshi a ranki zamuyi yau kinji?

Kuka ta sake fashewa da shi tana zagin sa

cakomu boobs dinta yayi da karfi abunsa

Sosai yake latsa su

yana kokarin ra bata da sauran kayan jikinta duka

Mike mike da kicin kicin da jikin ta da takeyi ne ya hana sa sakat

dago ta yayi ya wanka mata mari ya jefa kantaa da hannun sa

Wai ce miki akai ni bana miji bane? Kuka kawae takeyi bata ce uffan ba

Dago ta yayi yace

"Toh kiyi shiru ""I promise you yafada har muryansa na rawa"

In kika ji ni yau na miki alkwarin zaki goge wani kamil a rayuwan ki

saboda haka

Kibani hadin kai kinji

Lamo tayi da fuskarta abun tausayi tana kuka a hankali sakewa yayi yana Neman karasa zuge belt dinsa.

ji yayi an kwada masa glass cup din wine da ya sa a kawo masa da ta shiga toilet dazun

Dafe kai yayi ya sake wani kara jini na tsila la gefen kansa

Bata san lokacin da ta mike Da gudu ta nufi bakin kofa

ta na murda wa kuwa ta jita kan kirjin mutum

Da go kanta tayi tace kamil

Kuka sosai ta fashe da shi ta kan kame sa kamar zata shige jikin sa

Bari takeyi sosai gashi daga ita sai bra da skirt dinta na atamfa gashin kanta duk ya bar baje ya zube a

bayanta

Tsabar bacin Rai a idonsa karkarwa yake yi shika dai a tsaye ya na tsuma.

A hankali ya Tura ta gefe

Yaa nufi enda khalid din yake

Kokarin mikewa Shima khalid din yakeyi yaji wani wawan naushi a bakin sa

Shakure sa yayi sosai ya hada sa da bango

jibgar khalid din ya shi gayi kamar Allah ne ya aiko sa

Sanda ya masA lilis

"Da kansa take ihun security"" security """

Da kayr securityn suka xo suka raba su ko ena jini a fuskar khalid

A zuciye ya janyo ta zuwa mota

"in banda kuka ba abunda takeyi,"

Shima da kyr ya calming kansa sannan ya janyota jikinsa ya hau rarrashinta.

Rigarsa ya cire ya Sanya mata

Faryal me sa kika zo nan din? Da Saurui tace

Wallhy bani Nazo ba wasu ne suka kawo ni tana fada tana kuka

Wasu kuma? How

Nan tafara NASA labarin yadda abun ya faru

Ga ba daya ta fita hayyacin ta tsaban kukan da ta ci ranar

Da kyr ya iya bude idonsa da suka kada sukayi ja don bacin rai

"Danne na shi wutar bacin ran yayi"" ya SanYaya kansa ya fara aikin rarrashin ta,kwance take kan"

kirjinsaa tana shhekar kukan da tayi ji take kamar kar su rabu

Kusan awa biyu suna rungume da junan su

Ba tareda sunce uffan ba

"Bacci ne yay awon gaba da ita ,nan ya ja su suka nufi hanyar gida"

Ba ta sinci kanta ko ena ba sai kan gadon ta

Kamshin turaren sa ta shaka kan rigar sa dake jikan ta

Wani murmushi ta sake mai hade da hawaye....

Surayyah ms

:

ARNE



by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page72

Zirga zirga haj mariya ta keyi gaba daya ta kasa zama hankalin ta a tasha

"Wayar ta ne yayai kara ta daga,"

Shafa yawwa muna magana ya yanke

Wallhy hankalina ne ya tashi

yau bakiga rashin mutuncin da na Sha awajen Alhj Garba ba ne

Ko zama banyi ba a office ya shigo fa

Mariya calm down

Wai shi khalid din Fada sukayi da kamil ne

"Ni ena zan sani shafa, amma ni wallhy ban yarda da faryal ta na da laifi aciki ba"

Haka kawae ya dube tsaban idona ya rinka tsine ma yata albarka a gaba na

Waye baya son dan sa

"Toh mariya kije ki tambaye ta mana ki San kan labarin,kin San da Alhj garba akan dan San nan"

Kin ga enna Kare yar mu ne sai

mu San wani hanya Zamu billo

Yawwa hakan ma zaayi

toh barinje kawae

Gida ta nufa da sauri bata jira ba

Tana isa ta

Wurgar da jakanta kan cushion ta nufi dakin faryal din

Turo kofar tayi ta karasa tana ganin ta numfashi sama sama kan gado

Faryal? Ta fada tana karasowa wajen da dan hanzari

"Hannu ta Daura kanta '""subhanallh zazzabi ki keyi haka"

Ta so kinsha magani? Tafada tana tallobota

A hankali tace nasha mummy

Dan kallon ta tayi tace

Faryal me ya faru tsakaninki da khalid ne? Shi ya na asibiti ga ji anan akwance

Kuka ta fashe da shi

Bata CE komai ba ta Daura kanta cinyar mummyn

"Rarrashin ta haj mariya ta shiga yi da kyr ta ce mummy kidnapping dina khalid yayi ,"

"He tried to rape me,yay kamil ne ya zo ta fada tana fashewa da matsanancin kuka_"

What? Tafada cikin tashin hankali

Me kike nufi yi mun bayani naji

Nan faryal ta bata labarin kusan duk abunda ya faru cikin kuka

"Rungomo ta haj mariya tayi tana rarrashin,kiyi shiru auta na"

"Kinga baki da lpya,taso muje daki na ki Sha magani"

.nan suka mike ta kaita bed room dinta

Dan barci ne ya sace ta kafin haj ma ta sauya kayan ta

ta fito ta nufi hanyar gidan shafa ranta a bace take tuki har ta isa

Da kuka haj mariya ta shigo dakin shafan

A firgice ta mi ke ta riko ta

Mariya meye haka wani abun ne ya faru

Ko Alhj garban ne?

Ena faryal din?.

"Cikin kuka haji mariya tace shafa anya zan iya kuwa? Rayuwar yata ya fara Shiga matsala,ace duk irin"

"yarda da yaron nan da nayi ""wai shi zai"

sace faryal yace zai mata

Fyade?

Fyade? Shafa tafada ta na kwalo ido

Ena dai baiyi ba? Ena eta faryal din mariya

Inna lillhi waenna ilaihi rajiun tafada

ta na sallamewa

"Bai mata ba ,wai kamil ya karbe ta""ni enaga dalilin da ya sa sukayo fadan kenan jiya"

Sauke ajiyan zuciya shafa tayi tace alhamdullhi

Toh share hawayen kin mana mariya

"Tsoro nakeji shafa,me zance ma alhj abdullh in wani Abu ya faru da faryal"

"Toh ya dai isah mariya,ki nutsu ki kwantar da hankalin ki"

Sake dafa ta tayi tace

Yanzu me ake ciki da maganan alhaji garba kuma ya kukayi?

"Shafa nikam na Shiga uku, ya zanyi ne wai?"

alhaj CE min fa yayi na Kore kamil a garin nan kwata kwata

Kuma kwana biyu kacal ya bani

In ba haka ba fa baza muji dadi ba dukakkn mu har faryal din

sauke ajiyan zuciya tayi tace hmm

Mariyah mu bar maganan nan zuwa anjima

"Zan kira ki da kaina"""

"Taso kije ki huta, hankalin ki a tashe yake yanzu"

"Hakane shafa ,barin je gidan"

Har mota ta kai ta sannan tace

"Mariya karki manta ki dinga lallaba ta ""ki bata hakuri ta samu ta sauko"

kinsan mun Riga mun signing contract din da ba fita

Ke da allah shafa ni nagaji. wallhy

"Ah ""a mariyya,kin san me kike Fada kuwa!?"

Toh wallh ba ruwa na duk abunda ya zo ya faru

Daga baya

Kinsan kikace zaki daure ma yarki gindi ta ki khalid

Ba shi zai hana su zama barazana a rayuwar mu baki daya har faryal din ma

Kije dai kiyo tunani anjima zan kira mu gama magana...

"A San yaye haji mariya ta nufi gida,"

zuciyan ta cike da tunanin yadda xata bullo wa faryal

Ita kanta haushin kanta takeyi _dan

Tsuka tayi tace wallhy da ba don' ba don ba

Khalid kacii karya ka taba ya ta ka xauna lpya

Aikin banza

Ganin ta da tayi kan dinning ya sa hankalin ta ya dan kwnta

Mummy sannu da dawowa ta fada a sanyaye

Zama kusa da ita tayi tace faryal har kin fito? Zaazabin ya sauka ko

Eh mumy yay kamil ne ya aiko min da magani shyasa sa na fito nan din

Dan daure fuska tayi tace toh yayi kyw

Toh taso muje ciki bana son babanki yaji wannan magana ko da wasa kinji?

Dan shiru tayi kafin tace toh mummy

". yawwa auta na,muje ciki"

Sai da ta kai faryal din hr dakin ta kafin itama ta juya

Da yamma Lis misalin karfe 6saura suke kammala magana da haj shafa a waya

Toh naji zanyi kokarin haka tunda bamu da wani mafita haj mariya ta Fada tana katse wayar

"Laraba CE ta shigo tare da faryal din bayan isha ,dan rusunawa tayi tace"

Hajiya gata nan

Yawwa larava jeki

Auta na zo nan ki zauna

Sum sum ta taho ta zauna kusa da mummyn nata

Dan kallon ta tayi tace

Har yanzu baki dena fushin bane?

.Fushin me kuma mummy

Fushi da khalid mana

Dan shiru tayi jin sunan sa bakin mummyn

"Kinsan dai ba wadda ya wuce kuskure a rayuwarsa,"

Da zu nayi magana da Alhj da shi khalid din

Sosai na gwada musu rashin jin dadi na...

"Kuma alhamdullhi sun bada hakuri,kema ya kamata kiyi hakuri"

Tsaye faryal ta mike tana kallon ta

"Haba mummy,ni gaskiya bazan sake hada hanya da khalid ba na tsane shi"

Ta kara she maganan cikin kuka

"Ohh lallai fa ,toh mare ni nasan kin tsane sa"

Ni da na tsuguna na haifeki ban Fiki jin zafin abun da yafaru bane ko me ?

Dole ki hakura ki shirya da khalid

Bana son tsaurin zuciya da rashin hakuri

Cikin bushewar zuciya tace

"Ni wallhy bazan yi ba,sai dai a kashe ni a gidan nan"

"Mummy ba kisan waye khalid bane ""ni gaskiya bazan taba amincewa da shi ba har abada"

Tsaye itama haj ta mike tana kallon faryal din

Faryal kikace wallhy bazaki yi abun da na saki ba sai dai na kashe ki!?

Rau tau da idonta ta farayi yana sun kuyar da kanta

don' har ga Allah bata San ma ta

10 / 22