ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   16 / 22

45K to 48K   out of 63.8K words

da tsannain tashin hankali tace menayi?

Ku fada min mana

Kafin ta gama rufe bakin ta

wasu bakaken jakkuna ta gani ana fitar wa daga both din ta har guda biiyu

Me wannan ta fadaa hankalin ta a tashe?

"Ohh baki San ma me bako hajiy ""!?"

ya Fada yana daga ledar cocaine sama daga cikin jakar

Za kiyi vayani a gaban CID

"Sata a mota"""

Ihu ta fasa ta Daura hannun ta aka

Wallhy bana wa bace

Ban san me shi ba wallhy Sharrri aka min

"Kokwuwa ta keyi dasu tana ihu ,"

da kyr suka danne hannun ta cikin ankwa aka tura ta cikin mota

Tuni wajen ya cike da mutane

Ana ta kallo masu dauka awaya na dauka

"A bakin airport suka hadu da kamil dukan su biyu"""

shirye tsaf ya taho

Zafar ena mummy

Ya kamata tana nan kafin mu wuce da abban

"Hakane """

na neme ta tun dazu layin ta shiru kuma ance ta fita ne

OK to ya za'ayi kenan

Yay zafar to muje mu duba ta mana faryal ta fada cike da damuwa akan fuskar ta

Ok to bari na duba siyama wajen nurse din nan

Ya juya ya bar su awajen

Kallon ta kamil ya dan yi wanda yasa ta matsowa kusa dashi

"A hankali ya sa hannayen sa cikin nata ya kira ta cikin sanyin murya""'"

"Ruhi, ki kwantar da hankalin ki"

Kinji¿

I promise Zn yi duk wani kokari abba ya dawo mana

Mu cigaba da rayuwa. Tare da shi

"Dan murmushi tayi ta kalle sa,sannan tace"

"I trust you twin soul."""

tare da dan kwnciya akan kafadan sa

Kiss ya Daura mata a goshin ta sannan yace ki kula da kan ki kinji

A hannun sa ita ma ta mayar masa tace and you too

Lura yayai da zafar da siyama agefe har sun fito suna rabe a gefe

Da Sauri ya mike ya riko hannun ta suka isa wajen su

Kamil ena ga ka tafi kawae

"Har yan zu ba mummy ba labrin ta"""

Gashi Mu fa ake jira an gama komai

Ni zan tsaya na duba na sanar da ita halin da ake ciki

Ko gobe zaka ganni insha Allahu

Toh bakomai ku sanar dani in kun gan ta

Hankalin mummy a tashe yake zafar

Haka ne kamil ka kula

Da haka su kayi sallama suka nufi hanyar gida shi kuma yabi jirgin emrgency tare da abba

Surayyah:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page 89

"Zugum tayi ta kafa wani uban ta gumi"""

Gaba daya fuskan ta ya canza don kuka da ta ci

"Kallo daya zaka mata kasan ta fara shiga cikin halin nadama da kuncin rayuwa""'"

"Kofa taji an bude da sauri ta mike tsaye""'"

Tare da sauke ajiyan zuciya tace Alhamdullh barrister Asmee (private attorney na ta) na gode Allah da

"kika zo""'"

"A fitar dani anan wajen bazan iya ba""' ..hankali a tashe take Fada"

"Kwantar da hankalin ki haj"" 'ki nutsu ki Fada min duk abun da kika sani pls"

Kamar ya Asmau? ni kawae ki fitar dani anan kafin muyi wata magana

Miji na na asibiti ko ba ki San da hakan ba ne?

"Haj kiyi hakuri dan Allah ki bani hadin kai""' ..wannan case din kin fa yana daya daga cikin jiga jigen laifu"

ka a kasa.

"Is unbailable,""ko beli ba a bayar wa fa"""

Musamman ma da aka kama ki dumu dumu dashi a mota?

"Kuka mai cin rai ta sake "",wayyo Allah ni mariya na Shiga uku'"

Wallhy ba NAwA bane Asmau

Sharri ne

"Amma hajya ya akayi jakkunan nan suka Shiga motar ki""' ?"

Ki daure ki fada min komai zai taimaka mana wajen bin cike

Nan ta kwashe labarin iya yadda ta bar asibiti har da zuwan ta gidan alhj Garba

"Uhmm hajya al'amarin da ban mamaki,."

kika CE ke kadai ce a gidan ba kowa da kika fito

Ehh Asmau.mai gadin ma ban gan sa ba.

Ko kin san sunan me gadin

Ena zan sani ni kuwa?

Amma kun sanar da su zafar halin da nake ciki?ko

Ya jikin alhajin ma yanzu oho?

Dan shiru bar.asmee tayi kafin tace Hajiya kar ki damu da wannan zan Neme su zAfar din

Sannan Zan fara bin cike daga kan wannan me gadin ....

Yawwa ko siyama ma ki gwada tambaya kinji barrister

Wallhy bazan zauna anan ba

"""cikin kuka ta karashe"

Lallabata da kyr barister asmee tayi kafin ta samu ta fice

"Ennalihhi wa enna ilaihi rajiun dukan su suke maimaita wa jin labarin abun da ya faru da mummyn su"""

Barin ma siyama da gaba daya kan ta ya kulle :

"Cikin ran ta take tambaya"" kenan wurin dad ta nufa a guje dazu a asibiti?"

me mummy da dad suka kulla ?

.

"Mu tafi ""'"

taji muryan zafar da ya riko hannun faryal dake faman rusa kuka a gefe

Da kyar aka basu mint 20 suyi magana da mummyn na su dake kulle

Kuka suka fashe dashi dukan su suka Fada jikin ta..eta ma bata iya daurewa ba haka ta jona su su kayi

tayi

Zafar ne yace mummy aena kika samu cocaine?

"Zafar wallhy banawa bace ,"

"""son ka yrda dani"

Nima a mota ta kawae nagani

"Bansan komai ba""'"

"Na yarda Da ke mummy ya fada yana rike hannun ta""'"

......yA jikin alhj. Ya tashi? Ta fada tana goge hawayen ta

Nan zafar ya kwashe labarin komi ya Fada ma ta

"Cikin takaicin kan ta tace""'"

"Allah sarki alhj,ka ya femun""' bana tare da kai acikin wannan hali da kake ciki a yanzu"

Kiyi shiru mummy ensha Allahi zaki fito..kinji ?

"faryal ta fada cikin shhekar kuka"";"

"Shima abba zai warke,Yaya kamil na tare dashi acan"

Share mata hawayen hj Mariya ta shiga yi tana cewa haka ne faryal

Ku ta mana addua kun ji?

ita ma Siyama dake gefen su gaba daya tausayin su ya kama ta

Lokaci daya ibtila'in rayuwa ta dauke musu uwa da uba

Rayuwa kenan

A hakan aka zo aka fitar da su daga wajen suka nufi gida

Faryal ma Gidan su siyaman ta tare da zama

Da yammacin ranar ta fito

zaune ta hango sa a palour ya jin gina kan sa shi kadai

Yayi shiru

Kallon ta kawai yayi baice uffan ba ya maida mata da kirkirarren murmushi

"Kusa dashi ta zauna"""

"tace ,""ka FASA bin su abban ne?"

"Hhhmm faryal bazan iya tafiya na bar ku a wannan halin da ake ciki ba"""

mummy tana vukatar mu yan zu

Su ma acahn na neme su amma ban same su ba

Ya zafar kar ka Fada ma yay kamil kaji

Meya sa? Ya fada yana dada mikewa ya zauna da kywu

"Please ,ni dai kar ka sanar dashi yanzu"

Ka bar su aji da na abban

Kasan Yaya kamil zai daga hankali sosai fa

Tare da sauke ajiyan zuciya yace haka ne...

Zan yi kokari naga na tsaya kan case din mummy kawae

"Ko agano wani Abu aba mu bailing ta"":"

In yaso daga nan sai na Fada masa

"Yawwa hakan ma yayi,"

Siyama tace wai ta bada information na mai gadin su ma barrister asmee ko?

"Yeah"" ta bayar. Let's hope Allah yasa aci sa'an samun wani Abu koda bayani ne daga gare shi"

Ameen yay zafar

Ta Fada tare da mikewa ciki

Binta yayi da kallo

"""'a zuciyan sa yana cewa bazan iya boye ma kamil komai ba faryal I'm sorry dole ya sani"

.

Daga waya yai ya sa kunne

"Muryan bariste asmee yaji,"

Zafar ka taho na sami wani labari

Kafin wani cikaken minti ashirin zafar ya isa office din ta

Baristr me aka samu?

"Yawwah look, ta nuna masa wani photo duk da ma bai FItA da kyw ba"

Wannan shine mai gadin gidan alhj garba

"Ehen meya faru,me yace an kamo sa ne?"

"Tsaya tukunna zafar,"

Ina so ka nutsu ne ka tayi ni fayyace wannan lamari

"Wannan hotor cc camera CE ta dauko a wani boyayyen jeji anan cikin garin""'"

Gawar mai gadin ne..a muce aka Same sa

Sannan ba bu wani traces ko alama a jikin sa na wanda su kayi kisa. amma tabbas hrbin sa akayi a

zuciya.

"Innalihhi ,kawai xafar ya Fada hade da dafe kan sa"

Toh mai gadi ya mutu

Bamu da wani makama kenan ko?

Kinsan fa baza a taba bari a bincike Alhj garba ba saboda an tabbatr da baya nan lokacin

"Ywwaaa speaking of alhj garba,"

Zafar me kasani tsakanin Hajiya mariya da alhj garba?

Ko zaka iya Fada min alakar su

"Hmm ehhh toh,.gaskiya mummy abokiyar business din sa ne..."

Kema kina sane da manyan contracts din daya ke bata

GG ma enda nake aikii duk a karkshin sa ne amma da sunan mummy

"Sannan auren mu da siyama ya hada su"""

"I think dats Oll""'"

ya fada tare da gyra zamn sa

Wani shiru ne ya ratsa wajen...barrister asmee ba tace uffan ba tsawon minti 3

"Sannan tace"""

Amma abban ku fa? Shi baya harka da alhaj garban ne¿

Meye alakan su a ganin ka?

"Well gaskiya barrister,abba baya da wani alaka da shi,illah surkan taka a yanzu da ya hada su"

toh Me ya hana auren Khalid da faryal?

Faryal bata son Khalid shyasa abban mu ya dakatar da maganan auren

"Hakane"" amma ya kake ganin reaction din alhj grba akan maganan dakatar da Khalid din""."

"Kuma bayan haka haj bata samu matsala da shi ba?"""

"Naji ance baya karban hakuri akan lamarin yayan sa,musamman ma shi Khalid din"

"Gaskiya ba su samu matsalr komai ba.,komai normal""don wannan karon"

Ya hakura ya ce ma su abba

"Uhhm good"""

"Toh zafar"""

naji labarin cewa alhj garba shine mutum na karshe daya duba abban ku kafin ciwon Nan nashi yayi

tsanani

Hakane?

"Yes,haka ne!"

Amma meyasa kike tamaba ya na haka ko

Kin samu wani Abu ne akan Alhj garban?

"Tell me pls,.."

"Uhhh no ban samu komai ba zafar,"

Amma ya zama dole mu bin cike sa

Sabida a gidan sa abun ya faru

"Hakane ...amma tayaya kenan""'"

kin san ya nada karfin dukiya da iko akasan nan ko

"Wannan bazai xAma matsala ba,"

"In har zaku biya kudin da zan bayar na hada kan kwararrun lawyers guda biyu ""'"

Sune Wanda Zaso taimake mu akan komai. Shikenan

"Wannan Ba damuwa barrister """

Zanyi magana da brother na kamil anjima

Za kiji ni ensha Allahu.

Toh zafar sai na jika tare da mikewa tsaye da niyyar tafiya.

Surayyahms

: *AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

ARNE

by

Surayyahms

Page 90

Bayan kwana biyu a Germany kamil ya karbi sako daga wajen Doc jabir abokin sa fake aiki babban

"asibitin abuja,nigeria"

Wayar sa ya dauka da ke faman ringing tun dazu bai kula ba ya sa a kunne tare da sllama

"Zafar"" jabir ya aiko min result din autopsy na wacce alhj garba ya zo da ita wajen abba ranar"""

('bin ciken da likito ci keyi wanda ya shafi zanen yatsu da duk wanni bangaren jikin mutum musamman

idan kwarraren bata gari ne)

Dan shiru yayi yana sauraro kafin ya sake cewa

"""Yawwa yanzu ka bani minti 10 zan duba naga waye ita,"

Daga kan ta zamu fara

Sañnan ya katse wayar'

Ba tare da bata lokaci ba kamil ya hau bin ciken sa akan computer sa

Wani murmishi yA sake tare da mika hamdala

"""Tana nan kusa ne ma Ashe,.lallai zaki ci uban ki ya Fada a takaice tare da mike wa zuwa waje"

Washe gari da safe cikin asibiti

Wajen private doctorn su yaje tare da gaya masa zaiyi tafiya gobe zai dawo'

"Jirgin Portugal ya hau ,da karfe biyu na rana ya sauka a wani hamshakin hotel wanda a kasar ma sai"

wane da wane ke shiga'

Room 507 ya mike straight ya knockin

Ana bude kofar

Cikin mamakin idon sa suka sauka akan wannan matar da suka shigo da alhj garba ranar

(Hadiza irin matan nan ne masu biyan kyawawan maza suyi lalata dasu)

"""Ohhhh handsome ta fada tana kokarin shafa masa fuska,"

"Da zafi zafin ka kake"""

Har ka iso?

Cikin wani mugun murmushin yace ai dole na'

"Kin san fa na kwana biyu ena nemar Shiga wajen ki ban samu ba"""

Duk mganan dayake yi hankalin ta baya wajen

Ita kam ta riga ta yi nisa da nitso wajen kallon kyun halitatr sa

Musamman ma yadda taga yaci kwalliya na daukar hankali'

Cikin sigar kwarkwasa da kisisi na ta matso kusa dashi ta na cewa

"""Gaskiya kana da kyw"

Shima dab da ita ya matso yace Allah ko'

"Cikin wani yanyin mutuwar jiki tace"" """"uhhhh muryan ka na gigi ta min brain'"

cikin murmushi da dabara ya

Riko hannun ta duka biyu daga zuge msa zip din wando take shirin yi

"Haba baby, yanzu fa na shigo"

"ya kamata na freshen up kafin ki fara komai"","

Sai kace guduwa zanyi?

YA Fada tare da dan kashe mata ido

Wani dadi ne ya kashe ta

"A take tace """

"""Toh shikenan amma ni zan fara shiga ta fada tana mikewa bathroom din"

Tana shiga ya juye wani sinadarin kwaya a cikin cup din wine din ta data ajiye gefen gado

Ya fice abun sa

A niheria kuwa Gida zafar ya nufa shika dai ba tare da ya sanarda kowa ba

"A hankali ya tura dakin kamil din sannan ya Shiga bin cike kamar yadda kamil ya masa bayani"""

Bayan kamr minti 10 ya ci karo da wani envelope kasan gado

"Cikin hanzari ya dauka ,ya fara kokarin budewa"":"

"Bai ji mamakin ganin hotunar ba dan ba banbancin su da wanda siyama ta nuna masa a gidan su"""

Wani sabon takaici da bakin cikin ne ya rufe sa a hanyar sa na komawa gida

"A hotel kuwa.kusan bayan minti Sha biyar ta bude idon ta"" hade da wani gigicaccen ihu ta mike a firgice"

"Shut up"""""""

"kamil ya Fada cikin tsawa,"

Yana zaro belt din sa

Duka sosai ya Shiga mata baji ba gani

Bai tsaya ba

Sanda ya mata jina jina

"A gigice tace"""

Kai waye ne? Who are you ?

"Mugu""' azzalumi,"

ka cuce ni kasa na biya maka jirgi don' kazo ka ci mutun ci na?

Bata hankara ba taji

Saukan Wani wawan mari a fuskan ta

Tuni ta kara gigice wa hade da FASA wani kara

Ta hau rokon sa

""": Pls ka Fada min rai kafada min me nA maka ,"

me kake so a waje na

Kudi ne? Wallhy zan baka su

Amma

Kar ka kashe ni pls

Kar na kashe ki kika ce?

Cikin hanzari ya juya ya zAro

Bindigan ta dake boye a drwer ya danna mata a kai'

Tuni ta hau bari da karkarwa

"Tana cewa na tuba,"

kamin rai'

Zan baka duk abun da kake bukata

Ni bana bukatar kudin ki'

"Duba nan'"""

"""ya nuna mata hoton aljh garba a wayar sa"

Take ta runtse idon ta kamr wacce bata son ganin fuskar

"In kina son na bar ki da ran ki ,ki Fada min komai da kika sani akan sa"

Ko amsawa bata iyayi ba tsaban tsoro ta Shiga masa bayani

Nan ya Shiga mata tambayoyi tana basa information

Duk yadda suka hada makircin su ma abba da ahj garba sanda ta fada

"""'Wallhy ban San komai akan cocaine dinn nan ba"""

don Allah kar ka kashe ni

Cikin kuka ta karashe

"Wani mugun kallo ya bita da shi"""

Sannan ya mika mata glass din wine

"Ya ce Sha"""

Girgiza kai ta shiga yi tana cewa noo

"Dan Allah kar ka bani wanna kwayar """

"Ko sauraron ta baiyi ba ya dura mata tas"""

Kafin ya gama share

Komai a dakin

jini har ya fara FItA ta hancin ta

Karfe 12 na dare ya isa germany abun sa

Laluba ta yayi yaji shol kan gadon ba kowa

Don haka ya mike da Sauri ya lali bi computer sa

Video call ne ya dnna

cikin mint kadan

yace kamil ya ake ciki?

"ka samu wni bayani"""

"Zafar can you believed alhj garba da hannun sa akan ciwon abba"" ga video zan tura maka"

"Case din mummy fa"""

"Wel"" ban SamU komai ba tukunna"

Amma ai yan zu mun san ena zamu sa kafa da kyw

Kicin kicin yaji na fitowar siyama daga bayi

"A han zArce ya CE ""'kamil kashe zan kira ka'"

Dawa kake magana hubby?

"Uhmm ba kowa wifey"" yana mike wa"

Tsaye

Ena zuwa'

ya Fada tare da daukar system din sa

"Wani kishin zafar din ne ya fara tokarin ta a kirji"""

"Gaba daya ta kasa gane kan sa"":"

Musamman ma kwana biyu da hankalin sa baya wajen ta sosai

Cikin dakin sa

Ya nufa ya zaune kan kujera

Dukkan hankalin sa sosai ya sa Kan videoda kamil ya turo yana jin maganr matar

"Gaba daya yanayin sa ya sauya"" ga wani sabon"

tsantsar tsanan aljh garba daya kama sa a take

Cikin tsananin mamaki siyama ta juya daga bakin kofar sa da Saudi

Inda ta labe tana jin komai

"Zuciyar ta CE take famar kai kawo wajen tambayr"" wani alhj garba?"

"Kar dai dad ne!?"""

"""girza kai ta shiga yi tana cewa"

"Ah""ah, nooo gaskiya ban yar da ba' !"

Sai dai wani daban ba dad ba

"Karar shigan tex taji a wayan ta"""

da Sauri ta mike ta dauka

""" na tafi wajen barist asmee zan dawo anjima"""

Wani Sabon tashin hankalin ta shiga ganin TeX din zafar din

"Take ta jin gina bayar ta da bango """

"Zai kai videon nan kenan,"

What if dad ne da gaske?

Noo ta fada cikin rudani

A guje ta nufi dakin sa

"Ta hau bin cika waje"""

Sosai ta duba ena

ko zata ga system din sa amma bata gani ba

Daga bisani

Cikin wadrobe drwer ta koma ta dauko dogon envelope din da ta gani da zu

A nitse ta zauna ta hau bude wa filla filla

"Paper na farko ,ta fara karanta tarihin monkey clan"

da kazantar aiyukan su na mugunta da su kayi ma mutane

...

Cikin son ta San me hadin zafar da su yasa ta kara bude sauran shafukan

"Daya bayan daya"""

"Dum, Dum"" zuciyar ta ya buga ganin zanen jikin kirjin dad din ta ne boro boro a paper'"

Gaba daya zuciyar ta ta fara Neman zautar da ita da abubuwan da take bi take karanta wa

Wani rikitaccen ihu ta fasa tare da wurgan da tsohon hoton alhj garba da ta gani

A kasan dakin

Cikin kuka tace innalihhi wa enna ilaihi raijiun

dad meya sa ka boye mana asalin ka?

"Why""""""''"

"Cikin zafin nama ta mike waje""'"

",key tayi wa motar ta nufi gidan su a guje"

Tana kuka: *AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

ARNE

by

Surayyahms

Page 91

Wani mugun dariya ya sake hade da busar hayakin taba

"My son"" ya Fada yana dafa kafadar khalid"

Naji dadin dawowar ka

Kaga yadda nagama da su ko?

"Wani shu""umin murmushi hade da dan dariya Khalid yayi shima"

Ya na cewa

"""Lallai dad ka cika qwarzon namiji ',"

"""abun koyi, da abun yaba wa"""

Amma cikin kwanaki kalilan kayi duk wannan abun' ?

"Ban labari dad"""

Ya fada yana gyra zaman sa

Ai na fada maka son'

' ba wani mahaluki da zai ja dani ya kwana lpya

"Nan alhj garba ya kwashe labarin komai ya gaya ma Khalid"""

Wanda ke faman dariyar labarin hj mariya jin yadda ta kare

Cikin wani dariyar alhj garba yace akwai saura

Ban gama da su ba...

"Sai na tabbata na kwashe arzikin su kaf a duniyan nan,sun talauce sun dawo bayi"""

"Da kyw dad"""

""" Indai ena Raye sai na shafe mariya da duk abun da ya shafe ta a doron kasa"

Wani nishaidi ya keji

A xuciyar sa jin maganan mahiafin na sa

Sosai uban NASA yake burge sa'

Dan tsagaita wa yayi yana kallon baban nasa sannan yace

"Amma dad, siyama fa?"

"Kasan fa tana son wannan wawan mijin nan ta,"""

in suka talauce zai shafe ta fa

Hahahha yaro kenan

Tuni nagama

16 / 22