ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   18 / 22

51K to 54K   out of 63.8K words

wanda bata yi ranar

Shima da kyr ya samu ya runtsa saboda tsaban kira daga coleaques din sa na wajen aiki' da kuma abokan

"arziki wayan da suka gani a tv"""

"A haka ma Banda sakonni na waya da sauran kafafan media"""

Ranar faryal kamr zata fashe saboda gaba daya ba suyi wani dogon magana dashi ba

"Washe gari Da sassafe Doctr ya sanar dasu zasu iya tafiya"".."

amma za a dawo dashi bayan wata daya a sake duba sa

A gidan kawu kabiru kuma tuni haj Zainab ta sanar dasu

kawn

Sosai ya taya murna yana sa albarka

"Sabanin hj shafa da ta kasa zama"""

Kafin kace wani Abu ta nufi hanyar Office din cId wajen hj mariya

Da kyr ma aka bar ta ta shiga don' yawan zuwan ta wajen

"Kawata ya akayi'"""

haji mariya ta fada a sanyaye tana kallon ta

Hmm kema kin san akwae tunda kika ganni da ssafen nan ai

Cikin son taji zancen tace

Haba? Meya faru? Angano wani Abu ne

Ah' a fa mariya wannnan zancen daban ne

Toh ena jinki kin san yanzu zaa fitar dake in baki Fada da Sauri ba

Ehmm yau da safe ne nake jin labarin danku Ashe Harkan arziki ta same shi can Germany

Wani da kenan kike nifi shafa?

Dan ku *ARNE* ma na?

Ohhh kamil kike nufi

Meya same shi ?

Nan shafa ta Fada mata daya bayan daya labarin cigaban da kamil ya samu

Shiruuuu haji mariya tayi ba tace uffan fa illa sun kuyar da kanta da tayi

Shafa ko sai surutun ta take kanyi bata ma kula ba

"Can cikin Nisan tunanin ta taji an CE haba mariya"""""

Ya zaki maida ni rediyo mai jini ina ta zuba kin min shiru?

"Yi hakuri shafa,"

"""""wallhy rayuwa kawae nake tunawa"""

Wato Dan Hakin da ka raina

WaTA rana shi zai tsole ma ido

"Allah ya sa shima kar yasa adada daure ni anan."""

"."""" Don' harga Allah nasan bantaba kywtata masa ba iya zamana dashi"

Haba wa mariya

Shidin wa?

Mu kayi da alhj

Garba ma ballanta na shi

Keeee shafa rufa bakin ki

Wani alhj garban mu kayi da shi gani a kulle?:

"Sai dai kice yayi danu dai ""daya cuce ni ya raba ni da miji na da Yaya na ,hatta dukiyata sanda yayi"

sandiyarsu kuma ya jefo ni anan?

"Ke dan Allah shafa wannan rayuwar bata ishe ki ba""?."

na dauka abun da ya faru dani zai zamo miki izina a rayuwar ki

"Haba dan Allah""me baki gani ba"

Ni dai tun ba yau ba nake nadamar rayuwa ta shafa'

Yafiyar ubangiji Dana

"Iyali na kawai nake nema yanzu"""

"Domin nice silar komai daya faru da su shafa""."

Gashi Yau zanje kurkuku akan laifin da ban aikata ba

"Ni CE silar komai,,nice......"

cikin kuka ta karashe magan nan ta

"A gefe kuwa Shafa gaba daya jikin ta yayi sanyi """

Gashi Bata ko samu damar magana ba

Aka fitar da ita domin lokaci yayi

Kuka sosai haj mariya ta cigaba dayi tana cewa Allah ka kaya femin

"Wajen Karfe 12.30 na rana suka iso Nigeria su biyu"""

Kasancewar kamil zai tsaya wasu kananan aiyyuka acan

Ba wanda yasan dawowar su hatta siyama da suka gama waya da ita yanzu

Haka abba yaki fir sai sun je sun duba mariya kafin su wuce masaukin sa

"Amma sai dai da sukaje an hana su shiga kasancewar lokaci ya kusa na shigar da karar ta na karshe"""

Inda za'a yanke mata hukunci

Haka su kayi hakurii suka juya

"gida zafar ya koma"""

Abba kuma ya masa mausaki a hotel

Tun yana hanyar gida number keta kira amma sam bai kula ya dauka ba

Yana cikin tafiyar sa a hankali yaji an taka birki dab dashi

Shima rage wa yayi sosai ya sassauta tukin nasa'

"Kiran ne ya sake shigowa har sau biyu kafin ya daga"""

"muryan da yaji ne ya bala""in basa mamaki"

"Barrister asmee""""?"

"Nice a bayan ka"" ka taho zafar bana son na fito a motar Ne"

Ai bai tsayA jin karshen maganr ba

ya FIto a motr sa ya nufi nata

Yana shiga ta ja motar suka bar wajen

"Ba su tsaya ko ena ba sai gidan sa"""

Da yake gidan shiru ba kowa

siyama ta gaya masa Dama zata je asibiti eta da faryal

Ba tare da bata lokaci ba suka fara tattaunawa

Baristr asmee meya faru haka

Ena kika shiga kin san case na hannun ki?

"Calm down zafar"""

"Nima Yau kwana na na biyu da tsalleke siradi a hannun alhj garba"""

Ko fita bana yi

Sabida tsaro

What? Kina nufin Dama shi ya kama ku?

"Long story ""'"

zafar ena ka shiga ne nata kiran ka shiru

Ena Germany ne wajn abba

Alhmdlh kin san abban mu ya samu sauki har mun dawo dashi

"""yanzu haka yana hotel"

"Ahamdullhi!""."

"kai""'"

amma naji dadin wannan zancen_'

Gaskiya na muku murna.

Case din mu zai fara samun kwakrar makafa

"Hakane barister"" yanzu ya ake ciki? anjima ne fa zaa Shiga kotu"

Noo ai yanzu dole su daga mana kafa

"""mun samu sabon shaidu kwarara"

Duk da ma bai yi linking da cocaine din da aka Sa mata ba

Amma dai mun samu suspect dole a sarara mana

"Haka ne"""

Yawwa kamil ne ya tura naka videon nan ko ?

Ena yake?ena son ganin sa fa

Eh to Gobe zai dawo ena ga

"Toh zafar""."

ya kama ta muje kotu mu sanar da su tun wuri a samu a shigar da case din

Tare suka FitA da niyyar nufar hanyar kotun.

dai dai gate suka ci karo da su siyama........

Baima lura da ita ba tsaban hankalin sa yayi nisa wajen tataaunawa da baristr

Wani dogon tsaki ne ya kufce maTA tare da daure fuskan ta

Sosai

A rayuwar ta' ta tsani taga zafar din da wata mace koma waceece

Ballntana ma enda taga ya bada hankali yana ta zuba zance

Zafar matar ka CE koh

Nan ya juya ya kalle su suna fitowo daga mota

Ohh ya fada tare da saukowa daga motar baristr

"Yabi bayan su"""

Fuskan ta a daure tace wacece wannan kuma hubby?

"""""Ohh God'"

ko sannu da zuwa bazan samu ba ne

"Kin ga karki damu yanzu zan FItA ne"""

Ena dawowa soon

"Faryal ku Shiga ciki ena zuwa"""

ya fada tare da juyawa bakin gate

"Fuuuuuhhh"". ta juya ta shige ciki tana mita ranta a bace"

Hmm da dai ance nice mai tsinannen kiishi

Gashi kema ai

faryal ta fada tana bin bayan ta da Sauri

"Kwance ta tarda ita ta hade rai"""

Siyama me haka akan bakisan baristr asmee bane ko me?

Na santa mana faryal...

da ai fushi yake

"Da ta bace tabar sa""'"

"Amma yanzu ta dawo ya wani lillike mata"""

Uhmmm nikam wallhy naji dadin ganin ta

har hankalina ya kwanta

Wallhy

Mtsww Niki kyale ni faryal'.

Aiya sani sarai ba nida lpya amma bai damu ba wajen ta ya fara zuwa

kamr za tayi kuka ta karashe

"Sosai abun yaba faryal din dariya"""

"Tsura mata ido tayi sannan tace "" uhm"

Ni dai nasan me yake saki wannan mitar siyama

Amma bakomai

"Na miki uzuri """

ta fada

Hade da mata kwalo

What zo nan faryal me kike nufi'?.

ni ba abun da ke damu na

Garau nake

Hmmm siya kar ki maida ni karamr yarinya

Ciki ne dake wallhy'

Inafa lura dake a gidan nan

Dan Shiru tayi tana kallon faryal din da ta gwalo mata ido

"A shagwabe tace"" Uhmm faryal kar ki Fada masa kinji"

"What""""Meyasa?"

Ah' ah nidai kar ki fada

nafiso sai ya sami lokaci na tukunna

Yan zu kam

Punishment din sa kenan ta fada tana turo baki

Uhhmmm toh shikenan.....

.ni dai yanzu

Jiran sa nake ya fada min yaa abba na yake

Tunda an hana mu zuwa wajen mummy

Court

Hmm faryal kar ki tunaa min

Amma tun da baristr asmee ta fito akwae hope ai

"Yeah haka ne""ta fada tare da rufe kofar"

"A kotu kuwa ba zata haj mariya taga aljh abdallah, da zafar' ga kuma barister asmee"

Wani hawayen farin ciki ne ke sauka a idon ta

Lokacin da ake gabatr da shaidu akan alhaj garba

Hatta abba da barister Sanda suka bada shaida akan sa

Enda lawyer mai kare shaidun Shima

Ya yi iya kokarin sa wajen jaddada ma kotun laifin hj mariya bayi da alaka da shaidun da su asmee suka

bayar

Bayan musanyar bayanaii tsakanin

Lawyoyi

Da haka alkalin ya yanke hukunci kamr haka

"""Za cigaba da tsare haj mariya a hannun hukuma"

Sannan kotu ta bada Dama wa bristr mai kare wanda ake zargi data kawo gamsashen shaida akan wanda

"ake zargi Kafin 6 ga wata mai kamawa ( ""sati biyu)"

Da haka kotun ta tashi

Surayyahms

œ&BRILLIANT WRITER'S ASSO=ØŠÝ*

ARNE

BY

Surayyahms

"_Note""_ *afuwan* *please*na* *biyu* *kunji* ni *shiru* *bana* *jin* *dadi* *ne* """

"*Amma* *alhmdullhi* *m* *back* *now* """

*RUKKY* for loving me

*MEELAT* for believing in me

*ASMEE* ki warke pls

*Ummuherney.*

1.4'3

*LEMATU* missing u da guruciyar jummai

"_BRILLIANT_ _WRYTERS_ "" _I_ _HEART_ . _YHA_ _OLL_ d'"

"Page 95"""

Tun safe kamil ya shigo Nigeria misalin karfe 7am

Bai ko wuce ma saukin abba ba ya nufi hanyar office din zafar

Kasancewar safiya ne ba wani mutane sosai kai tsaye ya wuce abun sa'

Baristr asmee CE zaune tana shan coffee alamun ita ma bata Dade da shigowa ba

Murmushi ya sake hade da sallama

Baristr ki CE nayi latti mana

"Gaskiya kayi"""

"Fuskn ta cike da murmushi tace""."

anya kamil Kaine haka kamr ba jinya kayi acan ba

'ya naga ka kara kato

Hhh toooh lallai ma

Baristr baki kalleni da kyw ba dai

"Toh Ena zafar din""?tun jiya yake jaddada min meeting din. Nan"

"Ohhh yana tahowa"""

Kasan matar sa bata jin dadi kwana biyu

"Ohhhh"" toh ya ake ciki ne jiya mun fara maganan barrister jafar"

Eh amma ai kaji vayani na

"Kudi ne kawae"""

amma kasaan matsalan yanzu?

Jiya naje wajen sa da yamma

"amma ya gwada min wsu dban sun Rigamu viya akan case din mu"""

Which I'm sure alhj garba ne

Hmm toh ya kenan barrister ?

Kamil still maganan kudi ne'

Ni nasan Jafr sosai

In zaka iya bashi wanda yafi wancan

Zai dawo Layin mu'

"Ba komai call him yanzu"""

Nawa ne amount din da suka biya shi

"Gaskiya bai gaya min ba""amma na bin cika"

Naga 20mil suka bashi

Kaga sun kara masa 5mil kenan

"GOod"""

Ki kira shi

Anjima zafar zai baki 30mil

Mu kuma zamu fara plan din mu

Gyda kan ta yi cikn yrda tace

Angama kamil

Sai na jiku

Suna cikin yar hiran su' har zafar ya shigo

Shima ya jona su

Tun da suka sanar da shi abun da ake ciki

Haka kawai yaji ya Shiga wani bakon yana yi

Satan kallon kamil din ya keyi zuciyar sa cike da tambayoyi kala kala

"""Ashe har zaka iya mancewa da kiyayya da mugun ta irin na mummy'?"

"Mummy kin gani""? wanda baki taba kashe masa ko sile biyar naki ba shine Yau zai zubar da milliyoyi dan"

kwacar yancin ki!

"Kai"" Allah ya bani zuciyar ya fiya da Sanin darajr mahaifa"

"Zafar,...ni zan wuce"

Maganr da ta dawo da shi hankalin sa kenan ya mike tsaye'

Toh barist sai Nazo anjima din

Dan kallo kamil ya visa dashi yana cewa'

Ya jikin ku da siyaman'

"Naga kamr kaima ba lpya ne ai"""

Dan dolen sa ya murmusa yace nikam muje gida ka huta' Kasan ba da dadewa ba

Abba zai fara nemar ka ko?

No' ka manta ne da abunda ke gaban mu

Ba gidan da za muje

Kawae mu zauna ka bani red file na companyn nan

Zan fara aikin nima

Hhuhhhu haba kamil'

Yanzu fa ka iso muje gida kawae

Anjima sai mu dawo

"Da kyr ya lallaba sa suka fice suka nufi gida"""

Ko break fast faryal bata yi ba tana zaune tana kwje kwajen shigar da za tayi a gaban mirror

Simple fitted gown ash and black wanda yaji aikin stone ta sanya

"Tayi daurin ta push bak ""sannan ta jefa jelar gashin ta abaya"""

Light pink jan baki ta shafa komai Ra's a fuskan ta

Turaraae kowa ba wanda bata gamutsa ba ajikin ta

Duk Dama yanzu ba kamr da

Daga ciki take jin sassanyr muryn sa dake famar zolayar siyama a falo

Wani dadi ne da kunya taji ya rufe ta

Ji take baza ta iya fito wa ba ma.

"Bata San lokacin da aka bude kofa ba"" ji tayi ana cewa"

"Woooow"" uhmm uhmm"

Wannan wanka ya cije ni

Ai sai ki fito yanzu kam' na dai Riga shi gani

Murmushi kawai take yi tana kallon siyaman dake faman zuba

Kafin tace ni wallhy kunya na keji siya'

"""ya zanyi"

Lalala toh bari naje nace masa ya tafii

ta na kokarin juyawa taji an damke ta

"Haba siyama "" kar kimin haka"

"Muje toh"""

"Biye take bayan siyaman kamr wata sabuwar amarya"""

Sallamr su ne ya sa dukan su maida hankali kan su faryal din

Ba kamil ba har zafar sanda ya Kare mata kallo

Sosai fuskn ta ya haska tayi kywu

"Uhmmm nikam Barin tashi naje"""

Wifey ko Na zo ne?

Zafar ya Fada yana kyllaro mata ido daya

"A shagwabe tace o,o'"

Tana make kafadun ta

Dariya suka kwashe mata dashi duka wanda ysata komawa ciki dan kunya

Shi kuma zafr ya fuce wajen baristr asmee

"Tsaye take a GEFe kanta a kasa """

Shima baice uffan ba har ya iso dab da ita

Cikin sassanyar murya yace ruhi na kinyi kyw sosai

"Anya kuwa kina missing dina"" naga....."

Shhhhhh twin soul kar ka sake fadan haka

"Dan marairece fuska tayi ta jin gina ajikin sa tana cewa"""

"I can't live witot you kamil """

Farin cikin ganin ka ne ya sanya ni haka'

"ure my hrtbeat"""

Dada kankame ta yayi

Yana shakar daddadn kamshin dake tashi a jikin nata

Tare su kayi breakfast' sannan suka cigaba da dan hirar su

Kan shi kwance akan cinyar ta

Dab azahar zafar ya shigo gidan ya same su

"Cikin mamaki yace"" lallai ma kamil"

Wajen abban kenan KO

Dan mike wa yayi yana Sosa keyr sa

Sannan yace

"Ahh"""

ai ban Dade ba

Yanzu zan tafi'

Kun gama

A yayin da ita kuma ta shige ciki ko uffan bata CE ba

Kallon shi kawai yyi

Yana dariya ciki ciki' yace

Taso dai muje sallah

Naga kamr in kana kusa da ita rudewa kake yi

Dan murmushi kawei yayi 'Uhmmm toh muje dai

Ya Fada yana tura shi waje

Wani ciwon ciki ne ya murda ta' cikin Sauri ta sauko

Tana kiran zafr a hankali har ta fito

Zuwa dakin faryal

A daddafe ta ce Faryal har yanzu zafar bai dawo bane

"Uhmm ya na waje"""

Tace a takaice ba tare da ta ba lura da yanayin ta

"Ok """

Nan ta nufi hanyar waje bata Ganshi ba

Yasa ta juyo wa cikin gidan

Sosai gaban ta ya fadi

"Jin fadan dake tashi cikin daki zafar din"""""

Dada jingin kanta tayo jikin kofar tana jin musanyar magan nasu

Cikn daga murya zfar yake cewa

Amma kana bani mamaki kamil

Duk abun da ya maka

Till now kana cewa

Mu nemi wani hanyr

"Convicting din alhj garba ta dabn ba tare da ka bayyana wa duniya shi waye bane ""?"

"Zafar ba haka bane""ni"

Damuwa ta kawae mu fitar da mummy ne yanzu

Dats why banso na dago wani case'

"Is good da bawan da ya SANI"""

He can go to hell if he wants to'

"Look bro""kaima kasan duk muguntan sa akwae ranar kin dillanci'komai Nada karshe fa"

cikin tsananin Bacin rai

"Yace""meyasa kai ba zaka kawo karshen ba?"

"Na miye na rufa masa Asiri""u have evidences"

Kai kanka ba zaka iya kayyade mutanen da ya zalun ta ba'

Xaka bari kenan ya cigaba da shimfida zalunci bayan kana da daman tsayr dashi

"Meya ke damun ka"""

"He raped your mum a idon ka"""""

'ya wulaknta ta'

Sannan ya mayar dakae maraya;

Ka duba kaga halin da ya samu aciki

"Cikin wani Sabon daga muryn yace ""what more¿"

Ko sai ya dawo kan mu ne?

Ok ok fine zafar'

"Ya Isah haka'"""

Hade da dafe kan sa

Yayi shiru.

"Sosai zuciyar sa ta sosu"""

jin maganr mahaifan NASA ya sashi Shiga wani yana yi

"Lura da halin daya Shiga yasa zafr ya sassauto"""

"Ya dago sa yana kallon jajeyen idanun sa,"

Shima Kan sa kasa ya sauke sannan yace

"""am,am"

Am sorry kamil

Shhhhhshhh zafr bawai ban so na Tona asirin sa bane¿

Siyama fa' auren ku fa

"Ba zamu kasance cikin farin ciki ba kenan"""

Bazan so na dan dana mata azaban rashin iyaye ba'

"Ka tuna labarin daka bani"""""

kace fa shi kadai ya rage mata a duniya

"Ko kana ganin rasa ta a rayuwar ka zaka samu farin ciki ne"""

I know siyama ba zata zauna da mu ba bayan hakan

"Huhhhhn"""

na San zaka CE haka kamil

"But for how long zan boye mata gaskiya"""

Bazn iya boye tsanar da nake masa ba gaskiya

Tsuguno tayi awajen'

Ji take yi gaba daya bata duniyar

Fuskan ta chab cike da hawaye bakin ta ya kASA fidda kururuwan da Ruhin ta take yi

"A rude ta kama hanyr waje """

"Kuka kawae take yi tana takawa tunani kala kala a kwakwalwar ta """

Bata ko lura da Inda zata je ba *œ&BRILLIANT WRITER'S ASSO=ØŠÝ*



ARNE

By

Surayyahms

Page96

Siyama bata tsaya ko ena ba sai gidan su

Kafar ta ba ko takalmi ta sauko daga napep

"Ko ena shiru"" ya sata haurawa sama dakin Khalid"

Kwance ta tarar da shi yana faman waya

Da TJ abokin sa

Cikin Sauri ya katse wayar ya talloba ta ganin tana shirin zubewa kaSA'

Da layi ta shigo dakin kamr wacce tasha wani Abu

Ga hawaye zir zir na bin idanun ta

A rude ya ce

Siyama meya faru ?

Uban wa ya taba ki

Ki fada min

Ya Fada yana riiriko ta hankalin sa a tashe

Cikin wani sabon kuka tace'

Khalid ka fada min gaskiya

"Miye asalin DAD"""

Me tarihin sa

Tell me pls?

"What me kike nufi"""

Wani Dad din kuma

"Namu mana "" khalid kar ka boye min naji labarin komai"

So just tell me' ta fada a tsawace cikin kuka

"Hey"" sis calm down pls"

Me haka siyama?

Kina daga min hankali

Wai me aka CE miki akan dad

Karya ka keyi Khalid' kasan waye dad

"Ranar ena jin ku"""

Ko xaka CE duk abunda yake faruwa gidan su faryal ba hannun ku aciki ne?

Ka karya ta naji

"Dan yarfe hannu yayi yace """

Ohhhhh Allah nah

"Siyama"""

"akan wannan kike daga murya"""

"Well,"

yes haka ne da hannun mu aciki'

"Amma kin san su suka jawo ai"""

Don haka wannan ba matsala bace

Kinji amsarki ena?

Chak ta yanke kukan ta mike tsaye tana kallon sa cikin mamaki

"Naji wannan khalid""toh"

Me hadin daddy da monkey clan'?

Xaro ido waje yayi sosai yace

"Whaaaat"" siyama"

Ena kike jin wannan labari

Karya ne?? don't lie to me khalid

Yana daya daga cikin yan fashin nan da ake nema wanda su kayi fyde akan hanya?

ko Ka tuna lokacin da ya tafi ya barmu tun kana 13yrs?

Cikin mamaki take kallon sa

"""da har jikin sa na Neman ya fara rawa yace"""

Siyama so what? Da Allah kin cika tambaya

"Abun da ya Dade,kuma ai yanzu duk wanda abun ya faru da su sun Riga sun mutu"

"Dad kuma ya dawo gare mu"""

Me damuwar ki?

"khalid Kaine kake fadan haka""?"

INA imanin ka yake ?

Toh bari kaji

Shine ya ma maman kamil fyde kuma ya kashe parents din sa duka gaban idon sa

Kuma kamil yana sane ya gano dad ne

"yanzu haka ya Tara shaidu akan sa"""

"Cikin wani irin rudani yace ""Me kika CE?"

Zo ki mun bayani'

ya fada yana zaunar da ItA kan gado da kywu

Nan ta zayyana masa labarin data jiyo akan kamil ranar da aka yi fashi a hirar su da zafar

"Kaji ai"" Khalid"

"ni dai dan Allah ku cire hannu akan gidan alhj abdallah"""

Nasan in kuka cire kamil baxai Tonah asirin dad ba

"Xufah ne ke ketaro masa ko ta ena duk da Ac dake wajen"""

"Dan shiru yayi sanna yace"""

Yanzun kin

18 / 22