ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   3 / 22

6K to 9K   out of 63.8K words

hangi Khalid a bayansa ya shi go washroom din shima"

"Kai dan wahala,me kakeji da shi? Nifa nasan kai ba asalin dan alhaji bane adopted ne"

So? Raphael yace

"So kadaina kusantar faryal because she is mine,nikadai idan ba haka ba jikin ka zai gaya maka ....."

Murmushi raphael yayi ya kama hanya zai fitaA yaji an shake shi

"Ina maka magana kana min shiru,kasan ni waye?to kaje ka tambaya no one messes with me a makrantar"

nan

"Ture hannunsa raphael yayi ya sake masA wani wawan mari a fuskarsa,"

"Kai ka dube ni da kyw,am no one I know,but Nafi kafin barazana daga wajenka, baka kai ba...save ur"

empty threat to urself

Stupid boy

"A fiirgice Khalid yafara yunkurin kamo raphael da Fada ,sai ga zafar da faryal"

"Me haka khalid? What happen guys ,meyayi zafi harda dambe"

"Harararsa kawae faryal takeyi ,Inda shikuma ya ja tsaki ya fice ,don hrga Allah gadan karfin hali ya daga"

dama yasan a doke bazai iya dukan Raphael ba

"Hakuri suka fara bashi ,tunda suke basu taba ganinsa ya ma wani, wani abu ba"

"Ranar asabar by an an kammala musu karatu ,zafaru kamin magana da alhaji mana ...Malm mamman"

yafada

"Bayan mintuna goma aka CE ya shigo,a palour ya Tatar da shi bayan gaisuwa yafara dacewa"

Dama wata year shawara CE Nazo da ita alhaji amma bansan ko ya abun yake ba

Bakomai Malm mamman inajinka

"Akan maganan raphael ne,nave alhaji meyasa baza a musuluntar da shi ba...naga alaman yana da raayi"

da shaukin son yayi addinin

"Hakane malma mamman ,nasan da haka nima"

"Nima badaga ni bane ,haka ma yaron baida ikon hakan tukunna"

"Wannan tsarin dokar orphanage home din da nabkarbe sa a hannunsu ne,"

"Kuma kasan su ba misulmai bane kamar mu,shyasa suka bada dokan kar acahnza masa addini hr sai"

"sunzo duba sa karo na farko,idan ya amince to ,"

nariga na signing a wajen su dole na jira zuwansu inyaso shi yaro dakansa zai Fada musu wani agida

zaibi

"Idan sukazo suka gansa awani addinin zasu iya cewA ansa shi dole ne,koda ba haka bane"

Inafata ka fahimceni malm

"Eh alhaji,na gamsu da bayanin naka,Allah ya tabbatar mana da alkairi ni zan wuce"

"Nagode malam""amma a cigaba da barinsa yana zama shima watakil Allah ya Sanya shi cikin masu"

rabauta da inuwar islama

"Insha Allahu alhaji ,a huta lpya yafada yana mikewa"

Surayyahms :

ARNE

by

Surayyahm.s

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page25-26

Wasa wasa Khalid da raphael suka dawo kamar wuta da auduga acikin makarantar

Jabir shikadai ne abokin raphael wanda bayansu zu zafar dashi kullum zaka gansa

.siyama kanwar khalid wacce tayi popular kowa yasanta a ajinsu faryal

saboda itace yake cewa golden sister

",itama kyakkwa CE ba karya"

"Itakuma Allah ya daura mata son Raphael, don' haka take riritawa a makrantar kowa sanda yaji labari"

Wanda ya Dada haddasa wani wutar fitina tsakanin raphael da khalid

Sam faryal ta kasa fahimtar meyasa takejin tsananin kishi da siyama duk da ma Raphael din yasha

proving mata ba abunda ke tsakaninsu da ita...

Bayan kammala exam na shiga ajin next class su zafar za shiga ss2 ita kuma jss2

"Ranar da wuri aka tashi,Hajiya mariya CE tazo dakanta daukan su"

"Tsayawa yayi a gefe baikarasa ba ,don yasan dokan ta"

Shima zafar kin zuwa yayi ya tsaya tareda shi

Ta kirashi awaya tayi aika amma still yace bazai zo ba

"Daganta ta fito ta zo ta samesu, zafar wai nikam Sa'ar kace kawuce mutafi"

Mikewa yayi yace muje raphael.

Yaje ena? Gida mana mummy nifa ba inda zanje in ba raphael.....

"Hehehehe zafar girma yazo,yaushe ka kai 16 ma da zaka nemi gaya min kai ga abunda kake so?"

"Mummmy ,just shut up zafar"

"Kai kuma bakin Arne,nagode maka da ka juya ma yaro na kwakwalwa akaina,...haba wannan cusa kai"

dama nasan hure masa kunne kakeyi toh burin ka ya cika. matsiyaci dan gidan matsiyata

"Allah ya isa tsakanina dakai,Arne, kazami,Allah ya tsine haihuwar ka"

Sunkuyar da Kansa kawae yayi domin kuwa duk ancika anata kallo yadda Hajiya mariya take bal bale shi

da masifa

"Barin ma khalid da har a wayansa ya dauki komai,yana yi yana dariya"

Bayan sati biyu da kama Hutu

",ranar da yamma faryal ta fito da gudu zuwa bakin pool ya zafar zo kaga wani Abu"

"Da hanzari ya mike ya taho wajenta,wayarta ta kunna video a YouTube Khalid yayi uploading ...."

Mutane kowa na fadin albarkacin bakinsa

Idon zAfar da ya kada yai ja baisan lokacin da yace lallai Khalid is crossing limit

Yanzu kam

Ficewa yayi ya sami raphael dake zaune bisa stair chair a dakinsa yana karanta littafi mai taken

"patience,(hakuri)"

"Ganin yanayin zafar yasa shi mikewa cikin sauri ,yace lpya zafar are u ok?"

Have you Watched this Raphael? Ya mika masa wayar faryal

Murmushi raphael yayi yace yes..nakalla tun last week

What?! Shine. shhh zafar kyaleshi

Action without reaction is d best way to defeat a fool like Khalid...

idan na biye masa mun dinga yi kenan

Just chill nasan yadda zanyi da shi

"Numfashi zafar ya sauke yace ok yayi ,ko na ji magana"

"The boy is crossing limits, ya isa haka"

Surayyahm.s:

ARNE

By

Surayyahm.s

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page27-28

Ana shirye shiryen bufday gidan su Khalid wanda mahifinsu ya hada na mussaman domin siyama

"Dama tun a schl ta ta kura ma raphael akan dole sai yazo,nacin balain siyama ke dashi mussamman ma"

akan abunda take so

"Dukkansu su uku ne a zaune a dakin zafar ,faryal tana game da wayar raphael shikuma na kan karanta"

littafinsa

"Shigan kiran ne ya sake shigowa bazata,domin dama yana fara shigowa saita danna busy duk basu gane"

abunda takeyi ba.....

Fuskrta a daure yace ya raphael ga wayarka

Siyama yagani akan screen da kamr bazai daga ba sai kawae ya amsa

Saukar da murynsa yayi yace yan mata

Nan tafara zuba wait ita a dole tana fushi baya daga wayarta

"Toh kiyi hakuri siyama garba ,Allah ya huci zuciyanki"

"Bakomai ,kasan da ena fushi dakai da runi na mance da kai a rayuwa..."

"Ehmmm maganar party na ne ,abba ya gama min komai,I hope kagama yanke shawara"

"Siyama pls bazan sami zuwa ba wallhy,I wish u can just understand abubuwan danake Fada miki tun a"

schl

"Haba amour, kaifa kasan it will mean everything to me in kazo ,kar ka damu da Yaya Khalid ba abunda"

zaiyi pleasssse

"Hmm siyama kenan,ok ah WL try."

Ihu ta daka tace thanks my handsome cutie pie

Wani dogon tsakin da faryal ta ja ya sashi yanke wayar ba shiri

Suka tsura mata ido

Suna mata kallon lpya ?

Hawayen dake neman fitowa a idonta ne yasa ta fita

Waje dagudu

Dariya zafar ya fashe dashi har yana saukowa kasa

Sai ka bita ai kaji me kuma aka mata anan din yafada cikin dariya

"Fita raphael yayi yabi bayanta,ya duba ko ena baiganta ba"

Chan ya leka space din windown palourn sama ya ganta a tsaye tana kallon waje daga sama

"Haurowa yayi do ya sameta ,yana isowa ta kara damke fuskarta ta juya masa baya"

"Faryal ya kira ta acikin sanyin murya,me aka miki kike fushi?"

Wani mugun kallo ta masa sannan ta fashe da kuka

"Da Sauri ya janyo ta kusa dashi,hankalin shi atashe yake mata tambayoyi kala kala...."

"Nine? Eh ta fada tana gyda kai ,ni faryal menayi miki kuma?"

Ka shareni kanata waya da wata wawiya akuya mana

"Dariya tabashi sosai ,amma yasan yana yi zata sake wani sabon rikicin"

Rike kunnuwansa yayi yace natuba anty faryal bazan sake ba

Noo ban yarda ba wallhy har wani kashe murya kakeyi..wai itadin meye dinka CE?

"Faryal munshayin wannan maganan shes just a friend, kinsman fa yadda take da naci...."

Toh nidai karkaje ko ena Yau..inba haka ba mun raba gari dani dakai

Nan ta tashi ta fice tabarsa awajen

"Murmushi kawae yayi,had cikin ransa yana matukar jin faryal amma ya barshi kawae a matsayin"

soyayyar yan uwantaka ne

Kwance tashi har anci sati uku da bufdayn siyama

ranar monday aka koma makaranta yayin da

Kowa ya nufi sabbin ajinsa na gaba

"Da gudu yaji an danke masa riga,amour ka ganni fa ka dauke kan ka. kaida laifi kaida fushi ko"

Kodan kana tare da wannan ne bazaka tsaya ba. tafada tana Nuna faryal da ta cika fam sai yatsine take

"Ahhm siyama banganki bane,so how far ya bufday? How old are you now?"

"Cike da rashin kunya tafara shagwaba awajen ,amor kenan I'm just 13 yanzu kaki yanka cake ai"

thanks.amma you know what kayi missing......

Ke da Allah malama ki wuce kiyi tafiyarki..kinbi kin cika mana wake da surutu

A hatsale faryal take Fada

"Tooo kajimin shegiyar yarinya waya kasa dake?,mayya kawae kinbi kin makale masa kin hanasa shan iska"

"Enough girls,me ya kawo wannan kuma"

"siyama,faryal is my sis pls don't talk to her like dat"

"And faryal,siyama is just a plain friend please get along,kusaba kinji banason fada,"

Duk maganan nan dayayi tsura masa ido kawae sukayi suna kallonsa...siyama aranta tana rayawa nice

raphael zaice min just a plain friend?

Hakama faryal_wato I'm jus a sis ko

Kamar sun hada baki lokaci daya dukansu suka watse suka barsa awajen

Surayyahm.s

:

ARNE

by

Surayyah ms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page29-30

Ranar Monday dayamma aka knocking kofar dakin raphael wanda take kwance yana tunanin yadda zai

shawo kan kanwarsa da kwana biyu ta dauke masa wuta

Budewa ya taashi yi sai yaga wasu mutane su uku sun kunno kai

",dukkansu sun Sha English wears amma kana ganinsu kasan na yara bane"

"Cikin rashin fahimta ya ke kallonsu ,"

"Bayan dan gaisuwa da sukayi nan suka hau dan dube dube da leke leke,"

"Alhj ne ya shigo daga baya,inda raphael da Sauri ya koma gefensa"

"Abba suwaye ne,ko nayi laifi ne?"

"No my dear,correspondent dinka ne daga opharnage,kasan unexpected suke aikinsu,"

"Ohk na fahimta,nan matar ta tsaya ta maida hankalinta wajen dan tadin da taji Sukeyi"

"Daga bisani suka fice,zuwa Palo"

Ena matar gidan dayan ya tambayi alhaji

Tayi tafiya tana Dubai tun last month

Ok zamu masa private interview so if u don't mind excuse us

Ah bakomai nan alhaji ya fice ya barsu

"Bayan kamr mintuna arbain suka fito,fuskarsu ba alaman jin dadi sai rade rade suke ma junansu,"

Alhji ya taso ya iske su a tsaye suna jiransa

"Emm alhji abdullhi ,dama wannan shine 1st and last supervision,,,,a dokan mu idan yaro bai bamu"

gamsashon amsa ma tambayoyin mi ba zamu tafi dashi tare da shigar da reading kotu ...

"Gaban alhaji faduwa yayi amma ya dake yace toh, enajinku"

"Gashi kayi signing suka mika msa wasu files paper 6 ne aciki,duka yabi da sign"

"Yawwa alhaji, thanks for your cooperation"

"Binciken mu ya nuna kacika dukkan sharadodin mu,dahaka ne aka yanke hukunci mallaka maka shi"

without any Oder.

"Alhamdulilhhh.alhaji ya furta,shima raphael din murna ne ya mamaye shi dajin baza a rabashi da yan"

uwansa ba

"Nan suka fice ,bayan sun hada ma alhaji nashi original adoption documents din"

Tsabar murna alhaji yace raphael me kakeso kafadi dum abunda kakeso zan maka anytime my son...

"Shiru yayi kafin ya CE ABBAH, Abu daya nake so"

Me kenan raphael? Fada mana enajinka

ABBAH kadawo dani musulmi please.....

"Kabbara alhaji yayi ,yace alhmdullihhi"

Amma raphael meyasa kace Zaka dawo musulmi

"Cikin nitsuwa yafara bayaninsa yana cewa, na Dade INA burin ceto kai na daga duhun da nake ciki,"

"Wani lokaci maganan mummy gaskiya CE arnanci kazanta ne,ba nitsuwa acikinta,. ba tarbiya"

"akanta,sannan bincike na ya Nuna min batada kafaffen matsayi awaken ubangiji"

"Inaso nima na sami martaba da rabo a inuwar addinin musulunci,,na yadda mutum bai cika mutum ba in"

baya addinin gaskiya da kuma tsoron Allah shikadai........

Dalili na kenan ABBAH enaso na bauta ma Allah amma a inuwar addinin musulunci

"Kataimaka min dan Allah,wannan Raman na Dade INA jiranta tun randa na fahimci menene musulunci."

"Ajiyar zuciya abba UA sauke,raphael wannan ai abu mai sauki ne, yanzun nan zamuje ka shaida sannan"

na publicising sabon sunanka da addininka saboda makaranta da maganan mutane

"Tashi muje wannan abun alkhairi ai ba jira,"

Kiran zafar alhaji yayi da yake can baisan meke faruwa ba ya shaida masa

Kuka zafar ya fashe dashi tsaban murna

Nan suka fice tare

"Nan aka gama komai akasa ma Raphael suna KAAMIL ,sannan aka Je kotu aka publishing aka watsa"

labarin yadda aka saba

Surayyahms

:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page31-32

"Me zan gani haka? Ayyuriri ,,,ahh Barin kira mutumiyata naji gaskiyan zance"

Nan Hajiya mariya ta dialing number haj shafaatu ring daya ta dauka

"Yar albarka taki ambato,yanzun nan nake shirin danna miki kira"

"Hmmmmi shafa,yanzu na gama ganin news a paper wai raphael ya canza suna _"

"Ke mariya ai banan ya tsaya ba ,alhji kabiru jiya yagama shafa min labarin komai,,,,musuluntar dashi"

sukayi

"Dariya haj mariya ta kwashe dashi,sanda tayi mai isarta sannan tace"

"Toooo lallai alhaji yA dau abun da zafi,anata Dana Sha bana nan kenan"

To karyan sa tasha karya gobe zan dawo mu Daura daga inda aka tsaya

"Ai cewa nake ko tunda yanzu ya karbi kalma kya karbe shi,"

"Chab shafa kenan ,nifa tunda har jinin arna ne ke bin jijiyoyinsa na TSANESHI. fakat"

"Ah tou,ganemin fa ai"

barewa ba tayi gudu danta yayi rarrafe ba

"Toh shafa,mekike gani zanyi yanzu?"

Niga gani nake kudin alhaji ne yasa ya koma musulunci ba tsakani da Allah ba

"Tabbas... mariya yanzu kikayi magana,so yake ya Dada Shiga zuciyansa a samu a ja shi jiki fiye da yaranki"

Ke dai kidawo muga irin salon abunda yadace a mishi

"Yawwa shafa na,sai kinji ni......."

Komai an gyrashi an Dada qawata gidan don tarban Hajiya mariya

Tun saukar ta suke waya da shafa har ta iso gidan

"Zagaye take da yaranta sunata hirarsu cikin jin dadi, raphael ne ya sauko shima ya rusuna ya gaishe ta"

Fashewa tayi da dariya musulmi ko?

",ikon Allah, wasu musulman ma don' wuta akayi su. domin su sukasan wani irin musulunci sukeyi"

"Me sunanka ma,? Uhmm kamilu koh?chab Allah ya isa ma suna mai dadi anyi asararsa"

Zamewa faryal da zafar sukayi suka barta awajen don sungaji da ganin cin fuskar da mummy ke ma

"kaamil,"

Hakuri kaamil yafara bata duk da ba dalilinsa

"Ko ajikinta ta cigaba,"

"kai wai meyasa bazaka bar min gida bane,"

"idan kasan darajar iyayenka arna ka fitA min agida karka sake dawowa har duniya tanade,nan ne zan"

hakura

"Hajiya kiyi hakuri,,,yasake cewa"

"Ooh bazaka fita ba kenan,,,me manufarka ne wai.?"

Kudin alhaji ko? Kaifa daga ganinka ma barawo ne....

Me dame ka taba dauka agidan fadamin naji?

Da sauri Raphael ya dago kai ya kalleta cikin mamaki

"Fada min mana cikin tsawa tafada,"

Hawaye ne ruri a idanun raphael zuciyarsa na kuna

"Mariya? Taji an kirata,haba mariya,"

Tashi kaamil share hawayenka ka wuce ciki

Ke kuma kisame ni a daki anjima

Surayyahms. :

ARNE

by

Surayyahm.s

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page33-34

"Komawa ciki raphael yayi dakinsa ,amma sai dai tun dayake bai tabajin abun Hajiya mariya ya taba masa"

"zUciya kamar na Yau ba,,,,"

jingina kansa yayi hawaye na tsilala a idanunsa.....

tunanin iyayensa yadda suka mutu agaban idonsa ya hadu ya chakudu masa da wulakancin da haj

mariya ke masa......kuka sosai yafashe dashi a dakin nasa

Abunda Abba ya gaya masa ne ya fado masa arai yasa ya tsagaita kukan nasa ya lalubi laptop din dake

dakin

"Dan wani paper ya zare daga drawer sa wanda aka rubuta. the merciful servant, yaseen media"

"production,the daily reminder,da kuma I lov u Allah production"

Youtube ya shiga ya

"rubuta the merciful servant, nan videos kala kala suka fara budo masa"

",karanta wa ya tsaya yi yama rasa wanne zai Shiga yafara kallo...domin kuwa duk abunda yake nema na"

ilmi akan addini akwae a site din series by series

Masha Allah tunda kaamil yafara kallo duk wani tunani ya kauce masa

Ba abunda yamamaye zuciyarsa illah burin ya kara shiga Neman ilmin sanin ubangijin sa

Duk da ma malm mamman ya dauki nauyin karantar dashi qur'ani kullum in yadawo daga schl

amma bai daddara ba sanda yayi downloading dinsu cikin wayarsa saboda tun dama yana sa masa

nitsuwa idan zafar yana yi a gabansa..

"Da safe karfe goma Sha daya Hajiya ta shigo site din alhaji,ya idar da sallar walaha yana zaune yana"

tasbihi

"Da sallamarta ta shigo ta zauna a kan kujera ,bayan ya kammala tace alhaji gani jiya bansamu na shigo"

ba gajiya tai min yawa

"Bakomai mariya,gwanda ma da kika samu nitsuwa domin kuwa magana ta nitsuwa nake so muyi tsakani"

na dake

"Toh alhaji ,gani ai bisimillah"

Akan maganan yaron nan ne kaamil

Nan ta bata rai kamr wanda ya ambaci mutuwarta

Nasan kinada lavarin allah ya nufe sa da Shiga inuwar muslunci

Ko ba haka ba

"Eh nasani Alhj...amma duk da hakan bashi ya fitar da shi ba,Alhj kai harka yadda yaron nan tsakanibda"

"Allah ya karbi musulunci?ni dai na tabbata kwadayi ne da munafurci yasa shi, makirin yaro"

"To ya Isah haka ,ni bani da niyyar daga murya yau mariya"

A matsayi na na mijinki na kiraki nan ne domin na tunatar da ke akan fadin Allah da manzonsa.

"Ko kinsan cewa bayan biyyayya wa iyaye,abunda allah ke matukar farinciki yaga bawa na aikatawa shine"

"taimakawa wani ,?tsoho,miskinai nakasassu,yara kanana,marar lpya,matafiyi,wanda aurensa ta kare sanadiyar mutuwar mijin,"

da marayu sune mafi kauri ajerin wannan sahun

",daga bisani Allah bai kayyade mana ga wanda zaka masa ga wanda bazaka masa ba,,. har"

"dabbobi,saboda shida Kansa yace ""WALLAHU YUHIBBUL MUQSIDIN,Allah loves the doers of good......"

"Ko so kike kifada acikin mutanen da shaidan ke alfahari dasu wajen Sanya musu tsana,da kishi, da bakin"

"cikin dan uwansu ne,kamr yadda Allah yafada mana a (Q35.06)"

"Kowa da kika gansa a duniyan nan hallitar Allah ne,kuma Allah bai halicce mu don ya sa mu a wuta"

"ba,infact yana son mu ne ya halicce mu....."

"jarabawa kawae Muke dauka a duniya sakamakon ka shine gidan da kazaba a lahira da hannunka,domin"

yace

"#""wamayya amal misqala zarratan khaiiray-yara ,waman yaamal misqala zarratan sharray-yara.#"""

..ba zalunci komai zaka gani kuma zaka karbi hisabi...komin kankantar sa.

Naga kin bada karfi akan kiran yaron nan Arne ko? Toh mariya bari kiji

"""Manzon Allah tsira da aminci sutabbata agareshi ya Fada mana acikin sunnan Abu dawud vol 3"

"page170 hadisi na 3052) annabi yace ""ku kula' domin duk wanda ya muzguna ko ya tsananta ma wanda"

"ba musulmi ba,ko ya karbe masa wani Abu na hakkinsa,ko ya sashi bakin cikin da bazai iya dauka ba,ko ya karbe masA wani Abu batare da yardansa ba"

"""ZAN YAKI WANNAN MUTUMIN RANAR TASHIN QIYAMAH"""

Hadisai dayawa sun bayyana mana akan mu kira mutane ga addinin Allah da kyawawan halayen

"mu,,,,ba zallan kira da baki ba."

"Kin manta ne,tarihin lokacin da annabi ya shiga tsanani da mabiyansa a garin Makkah,jafar bin Abu talib"

"ya tura yayi jagora zuwa (Habasha)garin ARNE

3 / 22