ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   2 / 22

3K to 6K   out of 63.8K words

biyoni ciki Yau zan banbance maka tsakanin mutum da dabba.

Nan ya fara binta zuwa ciki zuciyarsa cike da tsoro da fargaba

Surayyahms

:

ARNE

by

Surayyahm.s

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page 13-14

"Kasa xama tayi ,hankalinta ya kasa kwanciya domin kuwa bata san halin da raphael yake ciki ba"

Tana so ta je...

Amma kuma tsoron mummyn ta takeji.

Chan anjima shirun yayi yawa ba maiko motsi agidan

"Faryal CE ta mike straight zuwa dakin da Raphael yake ,ihu ta sake ganinsa har yanzu akwance duk"

jikinsa shatin bulala

"Da gudu tayi hanyar waje Inda suka ci karo da baba mai gadi,chief security na gidan."

Janyo ta yayi yace faryal lpya? Ke da waye haka

Ba...Ba dan Allah ka taimaka ma Yaya raphael zai mutu tafada tana fashewa da kuka sosai

Subahanllah yana ena?

"Yana daki _nan zafar ya iske su hanyar tahowa da baba chief security ,"

Sallamewa kawae yakeyi ganin yadda raphael ya kwanta akasa baya ko motsi

Ena Hajiya ku kirawo Hajiya a rude baba yake Fada musu

Ganin yadda sukayi tsuru tsuru da idonsu ne yasa ya CE

"Zafar ena maka magana ka tsaya,"

Umm uhmm baba mummy ne ta buge sa.

Dan Allah ka taimaka mukaisaa asibiti kafin tafito

Nan hawaye suka fara tsilala a idanun zafar din

Taimaka masa sukayi har yakai raphael asibiti batare da Sanin Hajiya mariya ba

Bayan sati biyu Wasu bakaken range rovers ne sunsha tint baka

Su shida aka parking a gidan alhaji abdullhi.

Da gudu faryal ta fito ta rungume sa abba na tafada da murmushinta

Shima mayar mata yayi da murmushin yace my princesss yakamo hannunta suka shige ciki

Komai a tsare yake a gidan kamar kullum zafar ne ya sauko shima ya tarbi mahaifin nasa.

"A kitchen kuwa kunnensa taja da karfi,"

toh saura ka ketare dokokin da nafada maka ...wuka ta zare ta nuna shi da shi

kaga wannnan? zan chaka maka Shi na kashe arnen banza.

"Hawayensa ya goge,yace toh Hajiya"

Harara ta watsa masa tace Da Allah bace min

kuma ka wuce ka canza kaya kafin ku hadu da alhaj yaganka ahakan.

Wawa kawae.

Nan tafice tabarsa ta nufi site din alhaji

Da sauri ya kammala mopping din dayakeyi ya kama hanyar dakin sa

"Yana shiryawa yana godewa Allah zai samu ya dan huta ,yasan dai dole tabar masu aiki gidan su kama"

aikinsu yanzu

"Don' dama Hutu taba mai aikin shara mopping da goge goge, ga shi gidan ba kadan ba ita kuwa"

Ko zai kwana ya wuni yanayi ne ba damuwarta bane kuma bai isa yace ya gaji ba.

Surayyahm.s

:

ARNE



by

Surayyahm.s

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page16-15

Sum sum yafito har yadan canza da ga asalin kamar sa kamar marar lpya...

","

"Tsugunawa yayi cike da biyyaya ya CE alhaji sannu da dawowa ,ya hanya?"

"Ahh raphael zo nan ka zauna ,ya nuna kusa da shi"

Zuciyarsa cike da tsoro ya mike ya nufi Inda alhaji yake ya zauna

Ya kake? Ina fatan kana having good time da yan uwanka su zafar?

Kai ya daga baice uffan ba

"Wani paper ya Ciro a brief case yace gashi Raphael, wannan list din makarantu ne kazaba inda zaka"

karasa secondry schl dinka yakamata kafara zuwa ko?

"Idonsa cike da kwalla ya kalli alhaji yace ,alhaji makaranta?"

"Yes ,son ure free to choose, make your choice"

Ko abaka lokaci ne kayi tunani?

"Ahhh no sir,Barin duba"

"Yafada ne kawae amma harga Allah baisan ko makaranta daya a cikinsu ba,domin kuwa makarantun"

yaran manya ne zallah

Lura da shi zafar yayi sannan ya gano abunda yake ciki

"abba y not ASA shi a makarantan mu sai muna zuwa tare ,"

"Dan kallonsa raphael yayi yace eh alhaji hakan ma yayi,"

"Raphael ,abba ya kirasa I'm your father kadaina CE min alhaji kaji,call me ur abba"

Murmushin jin dadin dukansu uku sukayi

Inbanda Hajiya mariya da ta cika FAM saura kiris take jira

Sauka kasa yayi ya sake rusunawa gaban alhaji...

"Nagode abba ,Allah ya saka maka da alkhairi..."

"Dagosa yayi yace no thanks my son, ka dauka nan kamar gidanku ne kaji? Yace toh abba na gode"

"Toh ku tashi ku je daki ,nan dukansu suka mike cikin farinciki suka nufi dakunansu"

"Murmushi alhaji ya yi yana cewa alhamdullhi,"

"Dogon tsaki yaji taja,tace hmmmmm"

Allah sitiri bukwui inji kishiyar mai kusumbi

Kana bani mamaki wallhy

Dan dai daiita kallonsa yayi yace name fa?

"Yadda kake buga kai akan Arne mana,wallhy wannan ba dabian musulmi bane"

"Dariya alhj yayi yace Mariya kenan,a naki sanin ba?"

amma musulmi na kwarai ai baya walakanta dan wani

"Arne ?haba alhaji yaron nan fa daga kazanta ya fito,mutanen da basu tsarki masu fitsari a tsaye?"

wai meyasa ka rife idonka ne haka

"ARNANCi Kazanta CE tabbas ,amma ai shi mutum ne ko? Kin manta da kissar fasikar karuwa da kare?"

Sanadiyar bashi ruwan Sha da tayi Aljanna ta shiga fa

"Haba mariya,ko qurani ma cewa yayi ka zamo mai kywtata wa dukkanin mutane,..baice lallai sai musulmi"

ba.....meye laifin rikewa da taiimakon yaro karami kuma maraya ba uwa ba uba?kika sani ya samu kykkwan rabo ta sanadiyar mu ko ma mu mu rabauta sanadiyarsa?

Kifada min mariya. me asalin dalilinki na tsanan yaron nan

Shiru tayi batace komai ba

"Hmmm ki nutsu fa, ni bana son yadda kike aibanta yaron nan"

Tashi tayi shiru abunta ta wuce dakinta tana kukkuni...

Surayyahm.s

:

ARNE

by

Surayyahm.s

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page 19-20

Fitowar su alhji a masallaci bayan sallar asubahi da yaronsa zafar abayansa

dan ja da baya yayi yana kara dubawa

Raphael yagani zaune a kofar haraban duk hankalinsa na cikin wajen

Raphael? Alhaji ya kira

"Em ummm ena kwana Abb..ah yafada da dan e,e nah"

Me kakeyi anan ga sanyin asubahi

"Ba komai ABBAH ,"

"Abba kullum yakan fito shima ai,kawae Baku taba haduwa bane zfaar yace"

Dan murmurshi alhaji yayi yace raphael ai ba sallah kakeyi ba y not kayi baccin ka kar sanyi ya kama ka

No abba bana iya baccin ne kuma. sai ya shiru ya rasa abunda zai CE

"Toh shikenan ,muje ciki nan suka dunguma zuwa ciki su uku"

Haka raphael ya cigaba da binsu yana zama a bakin haraba yanajin duk abunda akeyi

Hakama idan mallam mamman yazo weekend tun yana buya abayan window har ya fara zama tare

dasu..anayi yanajin su a gefe.....

"Musamman ma ranar waazi da tarihi ,domin kuwa raphael na matukar jin dadin kissoshi da tarbiyan da"

mallm mamman ke koyar da su zafar

Aransa kuwa wani bangaren na mamakin yadda agidan hajiya mariya CE kawae ba ruwanta da abunda

ya shafi karatun Addinin yaranta. ko zuwa Inda suke bata yi

Hakan ne ma yabashi damar hllatar wajen ba tare da wani matsala ba

"Ranar asabar bayan Malm mamman ya gama yan tambayoyin sa,"

Alhaji ne ya taho ya iske su anata dariyar raphael da ya nace shi ma sai an masa tambaya shima.

Da murmushin sa ya mika wa Malm mamman hannu

Barka dai alhaji an fito lpya?

"Lpya lau mamman ,enada ai ba wata matsala"

Ahh bakomai masha Allahu

Yawwa kutashi ku shiga an gama na Yau..yafada yan dubansu

Ganin yadda raphael yayi fuskan tausayi yasa Malm mamman yace abokina kar ka damu zan tambayeka

next week sai ka shirya

"Da dariyarsu suka kalleshi, yana cewa toh oga mallam"

Shima dariyar ya mayar musu

"Toh alhaji ni zan wuce,Malm yace"

Hannu yasa a aljihu ya Ciro kudi yabasa

"Ka Sha ruwa a hanya an gode fa,"

Godiya shima yayi ya fice_

"Zafar,alhaji ya kirashi gefe yace ku shirya dukkan ku"

zamu Fita kai da faryal da raphael

Murna yake ya Shiga dakin raphael yace masa kayi Saurii ka shirya abba zai fita damu yau

"Minti 15 sai gasu sun fito, faryal tareda haj mariya kowa yayi kyw tubarkallah..."

"Nan shima Raphael ya fito cikin shigar Riga red da bakin wando jean ,ba karya shima ya fito"

amma tsoro ne da fargaba cikin ransa yadda yaga hajiya na doka masa harara da gefen ido

Sunkuyar da kai kawae yayi ya wuce shima ya Shiga motar

Haka fir ta hanasa sakewa a motar duk da alhaji na nan shima aciki

"Wata babban super market aka sauke su, kana ganin haduwar wajen kasan daga wane sai wane agarin"

abujan ma....

Duk su faryal sun sake abunsu amma Raphael jiyake kamar ya Shiga wata duniyar ta daban ba a Nigeria

yake ba

Sai kalle kalle yakeyi

Dariya sukaji haj mariya takeyi kamar anbata kywtar wani abun

Subhanallh da Sauri alhaji ya karaso ganin Raphael ya makale akan stairs na zamani mai tafiya da Kansan

nan

"Bakauye an shigo birni,haj tafada tana dariya"

zo nan mu wuce faryal.

Hannu zafar ya mika masa ya sauko kafin alhaji ya sa ya gwada masa yadda a ke yi

"Kaga raphael ba takawa zaka nayi ba,tsayawa zakayi akan Wanda ka fara takawa shi zai kai ka har sama"

sai ka sauka

Zafar yafada yana gwada masa

Nan alhaj yace Toh ku je tare da Raphael zafar sai ka na gwada masa abunda bai gane ba

"Toh abba,suka nufi sama su ma"

"Nan zafar ya fara deba musu kayan sakawa kala kala dayake designers ne ,tareda da expert artist suke"

wanda ke binsu yana basu opinion da zabi akan yanayin kowani kayan sawa da suka zaba

Duk da fargaban dake zuciyar raphael zafar bai barshi ba sanda ya jida masa kaya fiye da nashi ma.

"Haka ma takalma turare, wristwatches da mayukan jiki, wanka, Dana wanke kai..."

Cikin awowi 4 da rabi aka kammala komai suka kama hanya

Wani mugun kallo take masa

Wanda yasa jikinsa karkarwa duk hankalinsa baya jikinsa

"Ji yayi ance raphael da karfi,a firgice yace naam Zafar"

Abba na maka magana

Yace muje dakinsa mu same sa yanzu

Toh muje mana tare suka jera suka nufi dakin da sallamarsu

Surayyahm.s

:

ARNE

by

Surayyahm.s

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page17-18

"Bayan wata biyu a gidan alhaji ,raphael ya warware"

normal kamar bashi ba

Zaune yake a kofar masallacin gidan yana sauraron zafar dake karatun Qur'ani bayan sallar asubahi.

Nitsuwa yayi tamkar wanda yasan abunda ake cewa. har cikin ransa abun na Sanya shi jin nitsuwa

Shyasa ma ya nace kullum sai ya biyosa ko a sace ne ya labe yana ji

"Karfe 7.saura suka nufi gida tare ,asace raphael ya shiga dakinsa domin kuwa Hajiya ta hanasa hada"

hanya da su zafar

Shikuwa kullum yana like duk enda zasuje dashi

"musamman ma zafar da ke sa'arsa ne,,,sai ya buya a gefe guda har ya gama harkokinsa kafin su dawo"

Hajiya kuwa bata damu ba ma saboda a dakinsa tace yadinga zama kar ya fito mata cikin gida.

Alhaji abdullhi dan kimanin shekaru 45yrs bafulatani ne dan asali kauyar Adamawa a Nigeria

mahifinsa alhaji Muhammad ja'EH da

",mahaifiyarsa Hajiya salima ita kuma asalin yar Ethiopia cr..."

"a tsaye yake duk da shekaru tafara ja, kynwun halittarsa bata boyewa,"

mutum ne mai ilimi sosai da sanin yanayin zaman takewa kafaffen mai kudi ne wanda ya samo asali

ne tun daga mahaifinsa. ya mallaki kamfanoni a Nigeria da kasashe daba daban a waje.

Alhaji abdullhi da Hajiya mariya auren zumunta akai musu ...ita kuma yar Ethiopia ce

ta wajen mahaifinta

",mariya dai yar dangin mahaifiyar su alhji abdullahi ne Hajiya salima"

"Farace Sol ,tanada kyw Nagani nafada,..sai dai arziki da rurin mallakar duniya tasa ta zarmewa cikin"

tsananin son abun duniya

Hajiya mariya bata haihu da wuri a gidan alhaji ba kasancewarsa mai wahalar zama waje daya da kuma

Kaddaran Allah...

shekarunsu na hudu da aure ne Allah ya fara bata haihuwa nan aka samo zafar.kafin faryal da ta fito

bayan shekara 4 da haihuwar zafar....

"Farare ne sol ga bakin gashi yaleyale mai tsayi kwnce akansu sai manya manyar idanunsu,,in kagansu"

ma zaka dauka yaran larabawa ne...

",taso ta sangarta su da son nuna abun duniya da sakalci irin na yaran manya"

amma ena 'enna salima mahaifiyar alhaji da shi kanshi alhaji sun Sha karfinta wajen tarbiyartar da

yaransa

"Don' kuwa ilmin addini ya fara nema musu a gida tun suna kanana sosai ana musu kamr lesson, da"

malaminsu malam mamman wanda yake zuwa

Wekend tun 10na safe

Faryal duk da ma ita karama CE shekarunta 9 a duniya kawae amma Allah ya azurtata da tausayi da

"kaifin basira, tanada taurin kai amma zuciyarta Nada saukin tarairaya..."

Ga shi Allah ya bata ilimi domin har takara suke da yayan ta wajen daukar karatu.....

"Sun girma cike da kauna da tausayin junansu,"

nasihohi da wa:azi. Da malam mamman ke yawan musu na mussamman shine yayi tasiri akan Dada gyra

tarbiyansu da nagartan su

Domin kuwa Alhji abdullhi ya umurce shi da ya ware lokaci na mussamman na koya musu dabia bisa ka

idodin musulunci da basu tarihin akan

halayen manzon Allah SAW.

Komai tare ake musu gurin bacci ne kawae kowa da nashi

dakin.

Surayyahm.s

:

ARNE



by

Surayyahm.s

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page21-22

Waya takeyi ko zama batayi ba

"Shafa atu,kedai bari ni wallhy na Shiga uku bakin ciki zai kashe ni a gida na"

Meyafaru haka mariya? Kinsan ba abunda a isa ya Sha miki gaba ena duniyan nan kam

Fada min me yafaru

Hmmm shafa_ kinga yadda alhaji ya zuba kudi ma yaron nan Yau a mall kuwa?

Ke kyace shi ya haifesa

Kikace mene?lahhhh ha ila ha illalahu .....

"Chab mariya a idonki ake wannan jihadin wutan ,lallai kam"

ai dama na Fada miki ba kin tsaya Sanya ba ai kwanan nan ma za amance da yaranki a Daura sa akan

komai

"Kut ,dan Allah dena fadar wannan maganar shafa ..Chab di jam da kuwa tabbas akuya za taci block"

"In ban kashe shi ba,shidin wa? arnen banza dan wuta?"

tafada tana faman huci

"Hmmm toh nidai na Fada miki,ki kara dammara in ba haka ba kuwa zakice na Fada miki"

Toh haj shafa ya zanyi yanzu mafita nake so kawae

Kinga yanzu alhaji na annual leave dinsa

Kullum yana gida

Gashi al amarin alhaji ne yanzu sai ahankali shi fa duk lokacin da na kawo maganar yaron nan baya

saurara ta

Wai ban isa na taba yaron nan yana nan ba fa

"Ke mariya ,ki kwantar da hankalinki cikin satin nan zan zo zamusan abunda zaayi"

Yawwa shafa ko naji magana.ki taho ma akwae abubuwan Dana dauko miki kema

Shewa shafa ta buga daga cikin wayrta tace tooooo kawata an gode sosai sai na zo din

Cikin dakin alhaji zaune suke a kan white fairy chairs dake zagaye a wajen an masu kwalliya da jajayen

throw pillows

","

Hannu ya miika ya dauko wani carton dauke da kwali madaidata guda biyu

Kowa ya mika masa i yace musu suyi amfani da shi....

"Wayace kirar iPhone bakake guda biyu,sannan ya ciro bandir din kudi yan 500 ya basu"

Kowa ya ajiye a drawer sa

"ware ido waje raphael yayi, da Sauri"

Yayi Kasa ya tsunguna ya fara godiya har hawaye sanda yayi

"Banace banason kukan nan ba raphael ,"

Zafar tashi kuje ku kitmsa gobe fa zai fara binku makaranta..

Da safe karfe 7.30 driver ya ajiye su a new Nigerian international sec schl

",suka nufi kan assmbly sit kowa sai kallon raphael yake musamman ma da yake basu taba ganin zafar da"

wasu ba kullum su biyu ne da faryal dinsa

Zama kowa yayi akan sit dinsa a assembly hall aka gama musu vayani kamar kullum

"Khalid wani dan ajinsu zafar ya taba shi,hey dude wannan bro dinka ne haka?"

Hhhhhh khalid me ka gani?

He look like u guys but not exactly yafada yana kashe ma faryal ido

"Tsaki taja ta dauke kanta,shegen gulma kawae"

"Yes he's my bro ,meet him"

Nan Khalid ya mika wa Raphael hannu yana masa wani kallon raini am Khalid garba and u?

"Murmushi raphael yayi yace Hey Khalid. , ya juya kansa"

"Tabe baki Khalid yayai yace wow ,a snub! welcome to d new world irinku muike so"

"Nan aka fara Shiga aji kowa ya wuce yaje ajinsu ,raphael na ssic zafar na A"

Eta kuma faryarl na jss1A

Surayyahm.s

:

.ARNE

by

SurayyaM.S

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page 23-24

"Haka rayuwa ta cigaba ma rphael a gidan alhaji abdullhi,idan yana gari saukinsa idan baya nan kuma"

hatta makarantar Hajiya mariya bata barinshi ya leka

"Idan ma yasamu yaje toh itada kanta zata CE zata dauko su,haka zata barsa awajen yanaji yana gani sai"

dai ya biyo motar haya ya dawo

"A makaranta kuwa shakuwar faryal da Raphael ya fi nunawa,saboda ko break ne wajensa take fara zuwa"

kafin zafar ya fito

"Duk da sa idon da sauran yan aji Duke masa,hakan baisa raphael jin wani abi aransa ba duk da ma yasan"

ba yaron da bayaji da Kansa a makaranta

Musammamn ma khalid da ya sa ma kahon zuka

"ga raini da Nuna arziki,sai dan kadan daga cikinsu ne masu nagarta da sanin mutunci mutane"

"Ranar vocational activities kowa ya Santa kayansa na sports,"

Faryal CE a gefe tana kokuwa da gashin kanta da yaki zama cikin p cap dinta

Yaya zafar gyra min mana tafada Lamar zatayi kuka

"Ke kincika fitina bakinki kiyi kawaye ba,ai ba Daura miki da zanyi ,ni ba dan aikin ki bane"

Turo bako tayi tace ohh haka ne ko? Kaima zaka zo watarana

Nan ta wuce wurin raphael da tun tuni yagama shirinsa kallonsa kawae ta tsaya yi batace komai ba

"Faryal ya dai kinda min ido fa?banyi kyw ba ko, murmushi tayi"

Daura min kaji? Tafada tana lankwaso muryanta

"Toh juya na Daura miki,nan ya kamo suman ta ya daure mata kamar pony tail,(a tattare gashin kamar"

chuku sai a bar dan kadan ya sauko ta gaba)

"Itama tayi kyw sosai,kanta yayi kamar Ariana grande,still batace komai ba ta juya tana kallonsa,"

Waro mata idanu yayi yace oh my GOD menene kuma

Kyal kyalewa tayi da dariya tace babu

Zafar ko ko kallon su bayayi hankalinsa yana kan wasannin da ake

"Suna cikin tadin shirmensu ne cike da jin dadi da raha,"

Yaji an buga masa ball akan hanci take jini ya biyo baya

Ya raphael faryal tafada da dan karfi ta mike zata taba shi

"Ke,taji an finciko ta,bana hanaki dariya da maza ba,meyasa baki ji,taurin kanki fa yafara isa na faryal"

"Kut kaidin waye ? Bansanka ba ai,kaga Malm banason rainin wayo tafada tana watsa ma Khalid harara"

Raphael baice komai ba illah kokarin goge stain din dake bin hancinsa

Come on sis je ki kira zafar time ya kusa

"Zanje na wanke ku sameni a cahn,kama hanya yayi zuwa wash room batare da ya kalli Khalid ba"

"Itama wucewa tayi tabarsa awajen, a mirror ya

2 / 22