ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   22 / 22

63K to 63.8K   out of 63.8K words

royce sport"

A kalla motoci takwas suka iyo jeri Dana abba da yan uwan sa guda biyu

"Daga airport har gida suka nufa ajere"""

Kusan duk wanda yaci karo dasu sai ya kalle su

Mata uku ne suka sauko tare da bayin su guda shida

kana kallon su ba tan tama kaga kammanin jinin kamil

Sauraan kuma maza ne farare sol ba sai anfada ma ba daga nija suke ba

tare da abba suka shigo masaukin

Ba tare da bata lokaci ba princess zafareen tabada umrni aka fara sauke kaya ana safarn su zuwa site din

Hajiya Mariya ciki harda

Tsadaddun akwatuna seti guda ashirin da hudu na amrya

Sai guda 5 daban na mahaifiyar amarya

"Princess"" zafren,zainobia da afreen"

Yaran sarki malik arman kenan kakan kamil daga Egypt wanda kawun sa na yola ya Musu jagora

Zuwa wajen abba

Tarba kala kala na abinci da gaisuwa ba wanda basu gani ba

Duk dama larabci yafi kama bakin su

Sosai suka mika godiya da tukicin su wa abba da hj mariya akan riko da amana da su su kayi ma dan

Na su

"Shiko da kyer ya sake jiki dasu"" gashi"

Ko motsawa ba su bari yayi ba labari ba wanda bai sha ba

Cikin harshen larabci princess tace jeka kwanta kar kayi lattin gobe

Toh ya fada tare da mikewa dakin sa ya kwanta bai jima ba bacci ya dauke sa

*****

Ranr asabr da misalin karfe 3.aka fara taron daurin aure bayan la'sar aka Daura

Angwaye ansha desigenrs dark blue ango ne kawai yayi complete sosai ta dau kalar fatr sa

Su zafar kuma pink cap suka Daura akai sun fito sosai kamr ASaCE su

Cikin haddadenn baby pink material aka sake shiryata

Kafin aka dunguma daukar photo gaba daya dangin da kawaye

"Princes afreen ena ka saka da faryal"""

Don' tunda suka ganta suke yaba kyun halittar ta da kuma tarbiyan ta

Da daddare ne kuma aka Sha dinner Inda kowa ya Sanya white dress acikin su

Colour uku ne kawai ke bubbling acikin hall din wato fari da pink

Da blue

Kallon su kawai ya isheka nishadi banda irin shgaalin kudi da akayi awajen

Washe gari wuni da kyarr aka ttara ta aka kaita gidan ta dab Dana dan uwanta zafar

Cikin soyayya da shakuwa suka raya Daren su

Ba tare da wani shaanin ma'auta ya shiga tsakanin su ba

Don' tunda aka kawo ta take fama da azabben tsoron sa

Shikan sa yasan inya taba ta ba zAsu samu su tafi Egypt din nan lpya ba

"Kwana uku da aure suka tafi tare da yan uwan uban sa egypt"""

Enda aka dauki kwana hudu ana tsuma ta da abubuwa kala kala ga gyran jiki na musamman na larabawa

duk suka sake dirje ta da su

Saida tafuce a

kamaninn ta tsaban kywu

Cikin tsarin aladan su aka kaita site dinta da shi

Anan suka raya Daren auren su cike da shaukin kauna da soyyaya

*****

Bayan shekaru bakwai

A farfajiyan gidan aljh abdallah wanda aka dda janza masa tsari aka kawata shi da kywu

Yara guda biyar na hangou suna ta tsalle suna zagawa taree da kekn su wajen shakatwa

Wata matashiya ce sanye da kayan irin na bayin sarki malik

Ta ke kawalla kiran

"Jannat,mujaheed,Ashween da jawahir su da dan karamn su khalid"

kana kallon su kaga kamannin iyayen su

Ashween da jawahir yaran kamil sauran kaf na siyama ne

Sosaii suka cike waje da surutu musamman wajen kakan naasu dake faman basu labarin ban dariya kala

kala

Shiko kamil na can gefe na famar danna mata kafa

Din ko iya motswa ba tayi ciki ya kai wata takwas da dan kai

Sai shagwaba take faman zuba masa

Daddy dady ashween ya bankado kofar ya fada jikn sa

Kuzo Dady zafr ya kawo camera ZANU dauki photo ban daku

Hnn yimmin shiru ba zamu zo din va

Faryal ta fada

Dan cune fuska yai ya jingina da kamil din da niyyar kai kara

Krka ce komai na ganta kaje zan dauko ta yanzu

ya fada suna tafa hannun su

Da kyr ya lallabota suka sauko tare da kyr take takawa

Siyama na gefe na dariya ciki ciki ta karaso ta rike ta

Tana cewa nifa nalura sai kin gansa kke wani narkewa

Allah siyama kin sa mun ido

Zan hadaki da yya zafr fa

Kwanan nan kema ki Shiga kayi

Uhmm lallai ma zaki Dade Ashe nikam nagama

Tadin su su keyi anata shirmen daukan photo

Mummy kuzo mana jawahir ta fada tana Jan hannun faryal da tuni wani azabbaben murdewa cikin ta

hau yi

Dan kara ta sake wanda ya jawo hankalin su kaf wajnta

"Tuni yara suka fara kuka Ganin Yadda takeyi"""

Lokaci data ta birkice

Ba'ayi wata wata ba akai da ita asibiti

Enda ta sumbudo yaran ta har biyu mace da namiji

Wnda suka ci sunan

Abba da mummy

Da inkiyar amar da amra

Kamr ranr ma aka taru duka afalo

Cikin nishadi da dariya

Hajya Mariya rike da amra tace dama dai so suke mu jira su ayi family pics dinnan

Zafar taho da camera yau kam mun shirya

Yaran duk kan jinya suka dale na abba da mummy ita ko siyama ta rike amra faryal ta riko Amar sai

mazajen su a gefen su

Click camera timer ya dauka har sau uku...

"Turbakallah masha Allah """

familyn Alhj abdallah

Happily ever after...

Sai mun sake haduwa a littafi na nagaba

End

22 / 22