ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   4 / 22

9K to 12K   out of 63.8K words

sarki AnnajasHi ,akan suje zaa karbe su. kuma hakan"

"akayi ,,,,,sarkin ArNA Annajashi ya karbi musulmai ya tseratar da su ya kuma basu cikakken yanci a kasansa ke wacece da zaki tsananta harshenki akan su har haka mariya?"

Tarihi ya nuna akwae kykkwar alaka tsakanin mu tun zamanin manzon Allah saw.....

Tawakkali da Amana ne kawae basu dashi..musamman ma arnan karshen zamani...saboda haka kar ki

nuna musu yarda fiye da dan uwanki musulmi...koma ya yake

"Kiyi bishara da kkywar dabia a matsayinki na musulma ko dan su sami rabo ta dalilinki,"

Kar kimanta har muddin kinyi kira ga alkhairi ladanki dai dai take da wanda kika kirashi ya karba batare

da an rage masa NASA ladan ba

"Daga karshe ina jan hankalinki mariya, raphael yanzu kaamilu ne ,yazama dan uwanki a musulunci"

Kinsan kuma hukuncin wanda ya kira dan uwansa musulmi da sunan Kafiri a musulunci....

.

"Inaji miki,tsoro mariya ki sassauta halayenki mana"

"inada fa labarin duk abunda kike ma yaron nan,duk lokacin da na sa kafa na fita a gidn nan....."

"Haba mariya ta,yanzu ke baki tunanin mu mutu su zafar su Fada cikin wannan yanayin rayuwa? Duniyan"

nan fa ba tabbas

Kayi alkhairi ta mayar maka dashi hakama idan ka shuka sharri zai dawo maka wata rana

"Kiyi hakuri mariya,mu zauna tareda kamil ,mu karfafa masa gwuiwa musamar da qaruwa ma addinin"

Allah....

"Abun mamaki hawaye ne cahf a idon Hajiya mariya,kuka sosai takeyi"

Takasa cewa komai....

"Karasowa yayi kusa da ita ya shiga bata baki,"

Daganan ya jagorance ta zuwa dakinta ta ya kwntar da ita

Sannan ya fice

Surayyahm.s

:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page37-38

Da yamma lis aka fara ruwan sama kamr da bakin kwarya

"Ko ena shiru kasancewa ma yamma ne,kowa na gida"

Gate ake ta bugawa kofar gidan alhji abdallah.

Da kyr ma mai gadi yaji karar saboda tsabar karfin ruwan dake saukowa lokacin ga dare yafara

Raincoat yasa yafito ya duba ganin ta ne yasa shi bude gate din da hanzari

"Ta jike shataf,ga alaman girma yafara bayyana a kirjinta,komai na nunawa hatta pants din datasa"

shatinsa ya fiton cikin satin gown dinta data kameta

Jin labarin hajiya mariya da Alhj sunyi tafiya sunkai gaisuwar rasuwa yola yasata Shiga direct har dakin

kaamil

"Fitowarsa kenan daga wanka,yana goge jIkinsa da hand towl dinsa"

"Innalillhi yafada tareda juyawa cikin mamaki,"

Siyama ? Me haka

Me ya kawo ki cikin wannan lokacin are u well?

"Da gudunta ta karaso ta Fada jikinsa tankan kame shi, amour I'm cold ,sanyi nakeji help me tafada tana"

larnewa a kirjinsa

"Da karfi ya tureta sanda tafada kan gadonsa ,are you insane?"

"Zo ki FItA kije gidanku,just get out siyama"

"Gyra kwnciyarta tayi ,I'm not going anywhere kamil...kai bakada da tausayi ne ruwa fa akeyi"

A tsawce yace to ni INA ruwana...look just get out kafin kisa na fitar dake dakaina

"Dariya ta fashe dashi,ni wallhy ba Inda zanje anan zan kwana"

Farar singlet dinsa kawae yaci nasarar sawa ya kama hanya zai fice.da gudu ta taso ta rungemasa ta baya

amour please don't purnish me dis way

Wallhy bani NASA kaina sonka ba

Kokarin cire hannunta yake daga kirjinsa..yaji karar plate fas a kasa

"Daga idonsa da zaiyi ya ga faryal,da har ta fara kokarin dauke numfashinta a tsaye"

Baisan lokacin da ya ture siyama ba Inda tafadi kasa tabbuga bakinta jini ya fara zuba

Da saurin shi yabi bayan faryal din da tuni ta waske hanyar dakinta

"Ihu siyama takeyi wanda yaja WO hankalin zafar,"

Siyama? Meya kawonki nan

Yafada cikin mamakin ganin yanayinta

Taimaka mata yayi ta tashi sannan ya bata tissue ta goge jinin dake bakinta

Na tambayeki baki bani amsa ba?

Baruwanka dani tafada wani sabon kuka na kokarin kufce mata

Kama hanyar waje tayi cikin ruwan ga duhu akan zata koma gida

"Shima bin ta yayi ,ya rikota ke siyama are you crazy?"

"Kinsan me kikeyi kuwa,a ruwan nan ne zaki CE zaki fita?"

What did u care zafar? Da sannunka kaamil yake wulakntani amma ba abinda kakeyi na taimaka min

"I'm your friend kuma ai shi kamr dan uwanka ne,"

So don't pretend like u care about halin danake ciki yanzu

"Dan kwantar da murya yayi yace OK siyama im truly sorry,"

"But can we talk ,at least mufita a cikin ruwan nan ko gefe muzauna a cikin gida please na roke ki"

"Dan karamin open palor suka zauna ,ya kunna masu warmer ya bata body blanket ta rufe jikinta,"

Meyafaru siyama what brought you this night?

Tun daga

Labarin yadda kawayenta suka tsara mata plan din tafara basa har inda aka tsaya...zafar na rasa meye ke

"damuna akan kaamil ,I'm dead in love with him... Wani lokacin nakance ko dan kywun halittarsa ne nakasa rabuwa da shi?am just confuse zafar na rasa yadda kemin ciwo tafada tana kokarin wani sabon"

"kukan,"

"Ahankali ya taso fuskarsa cike da tausayi ya fara bata baki,kiyi hakuri siyama i don't think kaamil is ready"

for you give him space

"Wani kukan ta sake rushewa dashi tana Dada kankame shi,nasani kawae take furtawa"

"Haka ya dinga rraashinta har ruwan ya tsagaita ,haka fir taki kwana agidan"

Driver aka turo daga gidansu ya maida ita

"Nagode zafar,atleast I feel better"

Bakomai siyama just make ur decision kiyi abunda zai sa ki farinciki OK?

"OK,bye tafada sannan driver ya fice"

Da su

"Text ta turo ma zafar,akan gobe yazo gidansu tanason ganinsa"

"Duk da ma dai besan meyasa ba ,shima reply ya mata akan shikenan sai gobe din"

Buga kofar yayi iya karfinsa yana kiranta haka faryal taki Sam ta bude masa

Ba irin abinda bai Fada mata ba amma shiru haka har ya gaji don' Kansa ya koma dakinsa

Kwance yake inbanda sabon haushin siyama ba abun yake yawo aransa

Surayyahm.:

ARNE

by

Surayyahm.s

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page35-36

"Alhamdullilh,kwana biyun nan haji mariya ta saduda ba kamar da ba,sai dai fa had yanzu akwae sauran"

abun aranta.....

Duk lokacin da rashin kirkikn ta ya taso hka zata ci masa mutunci abunta

"Shafa atu CE tace mata ,karta shagala da dadin baki da wa'azin karya da alhaji yamata"

A fadin ta wai kar alhaji ya mutu ace zaa ba kaamil wani kaso daga ciki arziki da kaddarorin alhj koda

sadaka ne.....

"Haji mriya da Allah ya Dora ma son kudin,Jim hakan yasata warware sauran imanin da yaso ya Shiga"

zuciyarta

"Sai dai ta barsa ya sake a gidan,amma bata yadda ta hada shi matsayi da yaranta ba...dole sai ta"

banbance su.

Bayan shekara daya makrantar su zafar cike take da many a manyan mutane inda motoci na alfarma ke

famar zurga zurga

"Academic gown ne ajikin su kowa ya Sanya murmushi a fuskarsa,baka ramin kyw kuwa sukayi ba anata"

daukar selfie

Siyama CE da kawayenta suka nufo su

"Dafa shi tayi tace amour I'm going to miss you,tana Fada tana nemar kwntar da kanta a gefen kafadarsa"

"Dan tureta yayi yace ojh God siyama say nawa zance miki ki daina sa hannunki a jiki na ne,I hate"

it_common girl..yafada ya juya mata baya ya cigaba da abunsa da zafar

Kallon kawayenta tayi sunyi kicin kicin suna mata dariya kaSA kasa

Nan ta hantsile ta bar wajen da gudu

Ko kallonta baiyi ba ballantana yasan me take ciki

"Kaamil meyasa kake ma siyama haka ne wai,"

"Look zafar yarinyar ta gama fita min ne,ta takura min ko yawo bata bari yawuce min fa. think God ma"

zan bar schl din Yau

"Dariya zafar yayi ,hmmm karya dai ba kyw..."

Inajinka ranar kana ma faryal alkwarin bazaka sake kula siyama ba

"Dan Sosa kai kamil yayi yace ,tooooo gulma kenan....she's my sis ai anything for her. besides nifa ba son"

siyaman nan nake ba

Ehmm hmmm nidai bazance komai ba

"What,me kake nufi zafar"

Ahh ba komai She's our sis yafada yana kyal kyalewa da dariya

"Toh ya isa ko,muje ma na dubata nasan tana chan tana ciye ciye...tohm let's go"

"Marairece masa tayi a garden suna zaune ,yay kaamil nikadai zan na zuwa schl kenan I'm missing you"

"already,"

"Ware idonsa yayi yace missing me? Bayan gidan mu daya ko,...."

Just concentrate on your studies banda kula wasu banda kuma Fada da kowa

No Yaya kamil just tell me bakason na taba maka siyama....

"Ohhh gosh haba Angel,u don't trust me?"

"I do,tafada tana murmushi....."

What's d smile for faryal?

Ai ji nayi kace mkn angel Yau natashi daga litl sis din ne?

"Dariya tabasa ,a ransa yace to barin tsokaneta"

"Wait,dama bakisan meaning din sunanki bake nan? Nidai na San sunanki nakira"

Faryal means Angel....

"Oho dai tafada tana mikewa,ni bacci zanje"

Toh gudnite faryal sis

Dan hararsa tayi ta wuce ni bazan amsa ba

Toh shikenan gudnite angel......

Aikuwa dadi ya lullubeta da sauri tace gudnite bro tana kyal kyale dariya

Kallonta yakeyi har ta kule kafin shima ya nufi dakinsa

Bayan sallar da sati biyu had su faryal ana shirin komawa hutun jssce.

Kafin nan siyama tasha zuwa gidansu yafi abunda yafi

Duk da ma watarana sai dai suyi hirar su da zafar amma ba shi zai hanata sake dawo wa ba

Tasaba da zafar kuwa domin shikne kullum vikin bata baki idan kaamil ya mata wani abun

Gashi tunda haj mariya taji labarin abinda ke kawo ta kuma tasan waye ubanta

Hankalinta ya matukar tashi son bakin ciki

"Amma bata nuna ba ,inbanda ma Jan siyama da takeyi ajikinta"

Hakan kuwa bakaramin sosa ma faryal rai yake ba..son aduniya ba wanda ta tsana kamr siyama

Surayyahm.:

ARNE

By

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page39-40

"Bayan sati biyu faryal ta koma schl,amma har yanzu ba abunda take hada ta da kaamil"

Wasan boye ne ma tsakaninsu..Sam bata bari su hadu ballantana su shirya

A schll kuma in banda wutar gaba ba abunda ke huruwa tsakaninta da siyama

Barin ma siyama da

Duk yabi yahadu mata da tana jin haushin wulakancin da faryal take ma yayanta khalid..kuma tadauka

itace kawae silar da kaamil yace baya sonta

"Bayan isha I kowa ya hallara a Fallon alhaji abdallah,nan ya bude maganar sa da dan karamin"

waazantarwa kafin ya fito da envelope guda biyu da ga briefcase dinsa

"Wa zafar yafara mikawa,wannan admission dinka CE da visa komai da komai na ciki"

"Yadda kake so,england kace ai ko?"

Da murna ya amsa ehh abba

To gashi 6years program ne tareda masters degree six month fannin petro- chemical engineering

Gaba daya faloun ya dauka da masha Allahu..nan kowa ya bayyana farincikkn sa ma zafar sannan aka

gode ma alhaji

"Yawwa saura kai kaamil ga naka,Germany ko?"

A hankali ya gyda Kansa alamr eh

To kaima gashi same thing 6yrs program da 6 month masters degree a fannin web design and computer

engineering.

Amma tafiyarku zai kai next week bayan an kammala walimar saukar ku

"Nan ma fa waje ya rude da kabbara,"

Fuskansu cike da farinciki da murna

Godiya aka dinga ma alhaji ranar har sanda ya gaji ya basu waje

"Haj mariya da duk da ma abun ba harcikin ranta bane,amma ba ydda ta iya haka ta bisu da murmushi"

itama

Faryal kuwa ma Zafar kawae tayi wa murna ko kula Inda yake batayi bllantama ta kallesa tace wani abu

"Duk da Baiji dadin hakan aransa ba,yaso ace faryal dinsa itace na farkon tayashi murna personally kafin"

wasu daga waje

"Ringing din wayrsa CE ta dakatar da shi, jabir ya akayi,yanzu nake shirin kiranka"

Toh gashi ai na kira ka na siyama ruwa sai an tace

Tsaki kamil ya ja toh zaka ruining min good mood dina kenan ko jabir dama haka kake

Ohh really to fara Fada min naka kafin na gaya maka nawa albishir din

"Tab kaidai kafara enajinka,"

"Anyways nasamu fa,and gues what am going to germany"

Dan Allah?

Cikin farin cikin kamil ya tambaya...nima fa nan zanje

Ai kuwa dariya suka kwashe dashi dukkan su

"Mutumina an sake hada mu ,"

yeah amma ai ni medicine zanyi kaifa nasan computar ta ka zakayo ai mayen danne danne

"Dariya kamil yayi yace of cous ,Fada da karfi"

Dan hirarsu suka yi Inda kamil yadan gaya masa abunda ke faruwa tsakaninsa da siyama da faryal

Kasan meye kamil kabari inna zo ranar saunkan ku zamuyi maganan kawae

Nan sukayi sallama

"Kwanciya yayi ya rasa abunda ke masa dadi,wayarsa ya dauko daga inda ya jefa TeX ya sake tura mata"

kamr yadda yasaba

"Amma still shiru no reply,"

Haka yayi ta juyi daga bisani yayi wanka ya kunna karatun Qur'anin sa yana bi har bacci ta fara zuwa

masa

"Zuciyarta na balaien sonta masa magana ko ta ma replyn TeX dinsa amma ena ,ta kudura aranta sai ya"

dan Dana abunda takeji in tagansa da siyama

Writing pad kawae take yankawa tana rubutu tana zubawa cikin drwerta

"Ana sauran kwana uku walimar su zafar,"

Hangota yayi akasa tana zabga kuka ta rike cikin ta...dayake kofar dakinta a bude yake

Ya na ganin abinda takeyi ayayin da yake shirin saukowa zaije wajen zafar

"Ganin kukan da takeyi tana rolling yasa shi dole Shiga dakin nata,"

Kokarin dagata yayi yace

"Faryal meya sameki,?"

Da kamr bazata amsa ba tace cikina ne yakemin ciwo

A take ya fahimci menstral pain ne yake damunta

Nan yace ena maganinkin?

Dan dago kai tayi ta kallesa alaman ya akayi ya ganota

Murda ta cikin yasakeyi

ai ba shiri tanuna masa drwer

Dayake hankalinsa duk atashe yake cikin hanzari ya sa hannu ya dauko inda wayannan writing pad dinta

suka zubo kasa

Mika mata yayi ya bata ruwa

Sannan ya juya da niyyar tattra mata writing pad din

Abinda yagani ne yasa shi tsaywa chak

Da sauri ya dauka daya daga cikin su

"Inda yaga an rubutu"" a day without u is like a day witou me,I lost my smile since d day i last see yours, I"

"gues im not 100% living if am not being honest with you,I love you yya kamil I can't leave witou u my nurul qhalb....."

"Wani sanyi ne ke ratsa shi har cikin zuciyarsa, da saurii ya"

"Sake daukan wani zai karanta har yafara ganin"" ure d burning flame. chak yaji ankwace"

"A fusace tafara ,wai me haka yay kamil ,meyasa zaka kalla min abuna"

"Far...ya. ni bana son naji komai daga bakin ka,"

"Just leave me alone,"

And thanks for lying to me abt siyama

","

"Ohh my goodness ,faryal what's is wrong with you?"

"Everything ,tafada a fusace...nika ficemin a daki kake can dakinka da yan matanka suke zuwa"

Get out...tafada masa hartana bari hawaye tam fuskarta

Wani sassanyar kallo yabita da shi mai dauke da sako kala kala

Sannan ya sa Kansa ya fice baice mata uffan ba

Surayyah m:

ARNE

by

Surayyahms.

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page 41-42

Ranar jumua da safe wani makeken fili aka decorating a daya daga cikin gidajen alhaji abdallah dake

garin abuja

"Hidima akayo sosai ,walima taci sunanta walima. mutane anci ansha masha Allah"

Sai godiya

"Dukkansu sun yi kyw sosai don kuwa tsadadden fararen yadi aka musu dinkin babban Riga ,tubarkallah"

Dayake suffar su kusan iri daya ne bazaka babbance waye ba dan gidan ba acikin su

"Sai dai duk da kywun zafar, abayan kamil yake,hasali ma yana daya daga cikjn abnda ya ke Dada hura"

wutar kiyayya a zuciyar Hajiya mariya tunda tafara ganinsa a asibiti

"Shima fari ne ammaa Arabian milk, yanda ball eyes dinsa ga wani sajen daya fara shatin kwanciya a"

"fuskarsa.yanada dogon hanci,da fararen hakora..ga suman kanshi baki ne wuluk.barakallah."

"Faryal ma cikkn farin hijabin ta tafito ,a yau jitake kamr bazata iya daurewa bata ma kaamil magana ba"

Don kuwa tunda ya barta a daki take faman jin haushin kanta akan abinda ta masa

"Shima tundaga ranar ,ya fita hanyarta bayace mata uffaan ,"

Gan tayi sun fice da abokinsa jabir

"Haka kawae ranta ya hau kuna jitayi kamr tayi tsuntsu ta bisu,"

Chan dai haka ta mike ta samu zafar dake famar waya da siyama sai dariya sukeyi kai kace masoya ne

Ina xuwa siyama ban mintuna biyu....

"Noo zafar ,tace cikkn shagwaba"

"Tsaki faryal take ja,a gefe tana kallonsa dayake famar llaba siyama,"

OK fine naji idan bankira after 3 min ba zanzo din shikenan?

Yes tafada tana dariya

"Am here sarkin fushi,yafada ya na kallon faryal da ta tamke fuskarta"

Ni wallhy kabani haushi ma Yaya zafar nafasa maganan

Tafada tana juyawa zata bar wajen

"Tsayawa yayi ya na rokonta haka fir taki,"

Chan bayan kamr mintuna 10 sai gashi ya fito shima zai fita

Ai tama da gudu tazo ta davurce masa akan saita bisa dik enda zaije.....

A tunaninta gurin su kaamil da jabir zaije don' ku ta kudira aranta sai ta ga enda yaje

"Hanyar wata villa garden taga ya kama ,nan tafara cewa ni ka sauke ni"

"Harararta yayi yace ai baki isa ba tunda kika fito sai mun karasa,ai bani na kiraki va"

"Parking yayi suka fito ,Nan ta je gefen wani 2sideways chair ta zauna,"

Muryan da takeji ne yasa gabanta dukan Tara tara

"Dan kasa kunnenta tayi, taji anacewa bakomai kaamil apology accepted,"

Bata bari an karasa maganar ba ta sa kanta cikin wajen

"Aiko ido hudu sukayo da kaamil ,kafar ta kasa daukarta ya yi"

"Da sauri ta gaining balance tafice wajen tana kuka ,"

Ko jiran zafar batayi ba ta tsaro a daidai ta

"Dariya siyama ta kwashe dashi,aikin banza"

To na bar mata kai sai ta dafa ta cinye tafada tana kara gaba

Surayyahms. :

ARNE

By

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page46-47

Karfe 9.30pm na dare

"Abinci yabiya siya a wani choklate candyfood restaurant a Germany, nan ya zauna jira amasa packaging.."

..ganin yadda hankalin mutane ya koma kan news yasa shima juyawa ya kalla

"Cikin harshen turanci wani yace,I've heard of this clan they are all over the world,"

"Inda na gefensa ma kara dacewa ,they think they are too powerful buh thank goodness thy are now"

"uncovered by the German CIA,"

"Kara sa hankali kamil yayi,innalillhi yake maimaitawa aransa saboda abunda yagani ya tuna masa lokacin"

da aka kashe iyayensa ...

Excuse me sir your package_baturiyar tafada tana mika masa ledarsa..

"Bayan ya koma gida ne,ya zauna yana tunanin abu"

"Wow,could it be wayanda suka kashe iyaye na ma yan clan din ne?"

"Ance sukanyi kudi marar adadi daga karshe, definitely suna nan ana durza duniya dasu kenan"

"Nan ya mike ya jawo tab dinsa,Shiga fannin bincike yayi na criminal investigation"

"dayake ya kwarance aharkan computer bai sha wahala samin access ba nan ya typing ,the monkey clan"

kamar yadda yagani a news....

"Nan yafara cin karo da sunaye kala kala na sauran kungiyoyi,kamar su scorpion kings,da lizardos,"

"Da sauri ya hau kan monkey clans,20secnd alert yake dashi idan bai fita a shafin ba ...jamian tsaro zasu"

gano yayi hacking din su wanda hakan babban laifi ne a kasa

Zuciyarsa fal da tsoro amma haka kaamil ya danna start button baiyi wata wata ba yayai downloading

shafin da ya shiga

"Nan ya sauka ya kashe computer,zarewa yayi

4 / 22