ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   11 / 22

30K to 33K   out of 63.8K words

furta hakan ma ba

Ihu haji mariya ta sake ta kama kanta

"Tana cewa je ki ,"

Ki fice min a daki yanzu ai bani ke da iko dake ba ke CE uwa nice ya

Sosai hajya take masifa kamar zata daga gidan

Fata fata ta mata

Har waje

Kuka sosai takeyi taka sa gane dalilin mummy na karban tuban khalid Dawuri duk ma ga abunda ya mata

Surayyahms

:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page73

Mikewa tsaye tayi ta share hawayen ta ta nufi dakin mummy

Kwance ta gan ta kanta a kife kan pillow

Mu mmy ta fada a Sanya ye

Wani mugun kallo ta watsa mata kafin tace

"Ke ""'me ya dawo dake kuma? Ba kin Riga kin yanke hukunci ba.?...."

ena khalid din ne baki so

sai kije can kici gaba da abunda kikeyi faryal

Bana bukatar yar da zata sa mahaifiyar ta kuka da bakin ciki

Tashi ki fice min bana son wani surutu. cikin tswa ta kara she maganan

"Wayyoh Allah mummy ,""wallhy ban San lokacin Dana furta ba kiyi hakuri ki yafe min dan Allah ta"

karashe cikin wani sabon kukan

"Kin dauke ni ban San abun da na keyi ba ko, tunanin ki zan cutar dake ?,idonki ya rufe wato ko zan"

kashe ki ne bazaki amince da khalid ba ko

Hmmm faryal kenan yau kin bani mamaki

Ashe ban isa da ke ba?

Kin isa mummy .. .

Mum--my

Toh meyasa bazaki amince da abun da na gaya mikii ba

"Kin fiso kiga INA kuka akan ki ""ta fada tana kokarin sa muryan kuka"

"Faryal kin dauko wani hanyar ta daban"","

ko zan mutu akace zaki kalle ido na kimin rashin kunya bazan yadda ba..

Ga shi Yau ta faru saura naji duka wata rana

"Mummy dan allah kiyi hakuri kar kiyi kuka Na amince ,na hakura duk abunda kikace zan yi dan Allah ki"

yafe min

Shiru haj mariya tayi tana matse matsen ido

Itako faryal kasa ta zauna in banda kuka ba abunda ta keyi

Ta shi kije kawae hj tafada ta juya kanta

A sanyaye faryal ta fice zuwa dakin ta

"Alwala ta dauro ta yi salatul hajr raka ah biyu, nafilar da akeyi idan mutum ya Shiga yanayi mai wuya na"

rayuwa

Ko tashi batayi akan sallayar ba take tunanin yadda Nasu zata kasan ce Tsakanin ta da khalid bayan cin

zarafin ta da yaso yi a hotel jiya

Sirirn hawayen dake bin idon ta ta sa hannu ta ke gogewa';

"Na tsaneka khalid ,ure an animal"""

"Ka ra bani da kamil,ka ci mutunci na""' bazan taba bari ka raba ni da mahaifiya ta ba"

Sai dai wannan karon na sha alwashi yadda kaci nasaran sake samun dama akaina 'haka zan ci nasaran

tarwatsa farin cikin ka

***

Alhj Garba komai na warware tsaknin faryal da khalid

"Amma ena so kabani tabbacin khalid bazai sake taba min jikin yata ba,"

Ta Fada ta na kallon su duka fuskanta a daure

Haba mariya kina ganin bai gama warkewa ba zaki na tsauwala harshenki haka aknsa

"Ai na gama wannan da shi tun tuni ""-done deal"

Ke CE zaki karasa min sauran vayani

Ya maganan yaron da nace ki kore sa

Alhj ai ka barni na huta ko

"Ena dai faryal din tafi muhimmanci kuma na gyra komai ta amince zasu cigaba,"

yanzu sai a Sarara min kuma

"Dakata mariya,bana karban wani jayyaya akan dokoki na"

Kawae kisan yadda zakiyi dashi tun wuri kafin na aika shi lahira da hannu na

Waro idonta tayi waje ta dafe kirjin

Kisa fa kace?

Ahhh alhaj ba akai ga haka ba

Ai Vance bazan yi ba kawai ka saurara min kwana hudu nake bukata

"Mariya kwana hudu ba ragi,tashi ki fice"

Hm Allah baka hakuri ta fada tana rufe kofan

Ko alaman rahma babu a fuskan ta ranar

gashi ta ci uban kwalliya tayi kyw na fitan hankali

Gaba daya zuciyarsa ta dume da shakkun mata magana

ya bi ya sauya fuska tamkar wani mai hankalin gaske

Emm faryal Dama na zo ne na baki hakuri akan abun da na miki ranar

"Baby u know I love you "" wllhy sharrin shaidan ne kawai"

Koh? Ta fada tana Dada hade ranta.

Yh Ammaa ko mai ya wuce ai

"Ki bani chance ""-I will make it up to you.duk abunda ki kace shi zanyi from now,."

"Da Allah malam daka ta,. kai din""?"

Mugun yaro kafi karfn akwabe ka.....

Ka daina rudin kanka khalid I HATE yOU

Darajar mahaifiya kake ci yanzu

Dana gwada maka wannan kofin aka

Wani dogon tsaki ta karashe maganan da shi

"OK naji ,still na gode"

Since ba rabuwa dani za kiyi ba ko mai ma kifada

Mtswww wawa marar zuciya kawae

"Haka khalid ya dinga karban bakaken magana ranar baice komai ba ,haka ma bai yi yun kurin mata wani"

abu ba

Yarinya kenan ban ga laifin ki ba

amma kwann nan zaki dawo senses dinki idan aka batar da wancan yaron a garin nan

U won't have a choice: face ni din da kike ki

Kuma ba mai karban ki a hanuna faryal.

Kara gudun motarsa yayi yana murmushin mugunta shika dai

"Yau kwanan zafar da siyama 10 cas dubai,sun je wani social conference da Alhj garba ya dauki nauyi da"

sunan companyn haj mariya GGinvest..

"Shi ko kamil bai ma San me ke faruwa a gidan ba ""da yake yanzu faryal din tana daga wayrsa su gaisa"

sama sama_

"bai damu ba"" cigaba da aiyukan gaban sa"

Soasi ya sa kansa don't ya karasa aikin haj Zainab uwar gidan kawu kabiru

Domin kuwa itace mace na farko Da ta Nuna msa son uwa tun zuwan sa gidan Alhj abdallh

Ko graduation dinsa ma a Germany ita kadai ce gaba a mtsayin familyn sa

"Sosai yake ji da ita"" duk matsaln sa tana iya kokarin ta akai,"

duk da ma ba babu amincewar haj mariya akan hakan

"Yana kammala aikin,, Karfe 8 na dare ya dawo ko wucewa daki baiyi ba larava"

Ta tsaresa

ogah kamil haj na nemar ka

Dan faduwa gaban sa yaji nayi.

sannan yace kice mata ena zuwa

Surayyah ms

:

ARNE

by

Surayyahms

Page74

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Da sallamr sa ya shigo bayan isha

Ko dago kanta batayi ba ta CE

"Zauna can ,"

"Ena wuni haj,ya Fada kan sa a kasa"

Dan shiru ne ya ratsa dakin

Son kuwa ko amsawa ba

tayi ba

Kamil magana nake so muyi da kai mai muhimmanci

Don' haka ka saurare ni da kyw

"Enajinkj Hajiya,Allah dai yasa lpya?"

Mikewa tsaye tayi tana juya kanta tana fuskantar window

Kamil ka taba daukar mu iyaye a rayuwarka?

"Dum zuciyar sa ta buga"""

bani da wash iyayen da ya five ku a duniya sai ke da abba tunda a hannun ku na tashi har

Na kai hakan

"Good,"

Nasan zakayi mamakin abubuwan da zan Fada maka

"Yanzu,"

Ena sane da rurin haukar da zuciyan ka take yi akan faryal yata

Don haka nake son na sanar dakai faryal na Riga na mata miji kuma nasan ka san da maganan kaima

Shiru yayi Kansa a kasa yace khalid? Haj amma faryal bata son khalid the last time. ya isa bana bukatar

kafada min komai

Emm ba wannan ne asalin abunda ya sa na kira ka ba

Kai kamil dago ka kalle ni

A sanyaye ya daga kansa yana kallon ta

Yawwa...

Wani irin saduakr wa zaka iya wa Alhj Abdallh da ya dauke ka kamar dan cikin sa da kuma faryal da kake

kauna a rayuwrka?

"Ena jinka,"

Dan kallon mamakk ya bita da shi

Amsa kawae nake so kasani

"Zan iya sadaukar da komai akn farin cikin abba da Ku baki daya ,"

Rike maraya ba karamin aiki bane

Kuma bani da abun da zan saka muku da shi

Gooood.

Emm Hajiya wani Abu ne ya faru?

"Eh,so nake ka bar gidan nan,ka bar rayuwar mu ka canza gari nesa da mu"

Ai yanzu kana da rayuwa da zata dauke dukkan damuwar ka...

A firgice ya dago kansa ya kalleta

Hajiya na bar gidan nan?

Laifin me nayi muku?dan Allah ki Fada min

Zan neme gafarar Ku amma

"Kar Ku rabani da yan uwa na ""farin cikina dan allah"

Na roke ke

"Cikin tsawa da tsiwa tace""' ohhhhh shine ni kake son ka rabani da tawa farin cikin?"

Meyasa kaki fahimtar bazan taba amincewa da kai a matsayin family na ba ne kamil

Na maka alfarma na kyaleka ka ginu kan arzikin mijina

Shine yanzu zaka trwatsa rayuwar da na Riga na Gina ma ya ta faryal

Cikin dimuwa da rashin fahimta yace Hajiya ban gane me kike nufi ba

Kuka ta fashe da shi kamar dama jira takeyi..

Muddin kana gidan nan faryal bazata nitsu ta yi abunda ke gabanta ba.

....meyasa ba zaka tafi ba

Hajya dan Allah kiyi hakuri wallhy ena son faryal tsakani da Allah'

"Kuma enaso dakata kamil,bana son jin wani surutu."

"Tunda ka shigo rayuwa na nake bakin ciki ,har ya kai yanzu"

Sanadiyar ka faryal tana so ta bijire ma mijin auren ta da muka zaba mata

CE naka akyi ni mahukaciya ne da zan barka ka auri yata ? Ko masu asalin ma sai na xAba ballntana kai

Marar asali.

"Me kake dashi ""me ka tara? Da muka maka sadaqan tarbiya da ilimi bai ishe ka ba ka so ka ke ka juya"

min kan yata koh? da kake magann so tsaknin Ku tace tana son ka ne?

Na Gode allah da faryal ta dawo hankalin ta ta koma wajen khalid yanzu..

mamakin jin hakan yasa shi cewa What? ..

Namaka karya dana saba kenan.bakomai amma

jira ni anan ena Uwa

Fuuuuh ta fice cikin minti 10 ta shigo tare da faryal

Ke Fada masa wayee kike so yanzu kuma wa zaki aura........

Take zuciyanta ya hau dukan uku uku

Said da haj ta sake Nana ta mata kafin tace masa

Khalid nake so yay kamil Ku m..a shi zan aura

Ko kau da kan sa baiyi ba acikin idanun ta

Wasuu zafafan hawaye ne suka fara sauko masa

A rauna ne yace Faryal ni fa?its over ko

Da kyr ta danbe kuruwan zafin da zuciyar ta ke hurawa lokacin tace eh

Yawwa alhmdullhi

Ina kaji da kunnen ka?

Toh idan ka tabba ta farin cikin Alhj na da muhimmanci a rayuwar ka

Ka kuma San darajar iyayen ka Arna

"Ka ttara ena ka enaka ka barmin gida yanzu"" ka bace a rayuwr mu"

Ka dauka a matsayin hallaci da zaka iya ma Alhj Abdallh

Domin farin cikin iyalensa

Nasan shi bazai ki ya baka faryal ba duk da ma ta furta bata son ka

"Cikin wani Sabon kuka tace,ni hankalina bai kwanta ya ta ma hankalin ta bai kwnta ba?"

Ka taimaka ka tafi .in da gaske farin ciki kake so mana a gidan nan

"Baice uffan baa,don wani jiri ne ke ji a zaune ga wani zafin da zuciyar sa ke masa,sosai hawaye ke zubo"

masa ba kakkautawa

Mikewa yayi shiru ya nufi kofa enda faryal din ta tsaye bata ko motsi

Ko kallon ta baiyi ba ya nufi dakin sa

Da gudu ta fice ta bi bayan sa.

Surayyahms.

:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page75

Yana jin tahowar ta ya sa key ma dakin sa abunsa

Kasa ta xube bakin kofar tana sharara kuka tana kiran sunan sa

Ko zama baiyi ba ya shiga tattara kayan sa wanda xAi bukata

"Cikin minti 20 ya fito , Karo sukaci Da ita durkushe kasa bakin kofar dakin sa tana sheshekar kuka"

Shikam ma Kau da Kansa yayi

Ya na kokarin rabewa ta jikin ta ya wuce abunsaa ...

iya karfin ta sa ta damko sa tana tura sa cikin dakin

Saura kadan su Fada kaSA tare

da yake kaya ne a hannun sa sai ya biye mata a hakan

Ena zaka je twin........sou....l.......

shhhhhhh don't call me that

"Baki so na faryal me damuwar ki da enda zanje """

kinfi kowa sanin enda znje ai

Ki kyaleni pls. sake riko shi tayi da karfi.

Kar ka tafi ka barni ta fada da disashhen murya

En ka tafi ya zanyi da rayuwata kamil?

"Ture hannun ta yayi da karfi.""cikin tsawa yace"

"Enough faryal,"

"Don ena son ki ne kike Neman dawo dani mahaukaci ban San me nake ba ko"""

Why are u fooling me? Huhnn.

Farko u left me ba tare da daliili ba akan khalid.

Then

ki kace Khalid ya kidnapping dinki na zo'

"Amma yanzu na tabbatar da u did dat intentionally to hurt me"""

tun da gashi shi kike so zaki aura its obvious ba kidnapping dinki yayi ba huhhhhhh.?

Sun kuyar da kanta tayi ta rasa me zata CE masa sai aukin hawayen da ke bin kuncin ta.

Shiru ma ansa ne ko

"Dafa Kansa yayi yace Oh GOd I'm stupid now ""a rauna ne"

Dan Allah kar ta tafi kamil I can't take it anymore........

U can't take what?..

farin ciki na is not important to you ko wani a duniyan nan.

Ni kadai ne gashi

"Bani da asali,iyaye na arna ne"

"Ke fa? Kina da uwa da uba kina da asali ,ga miji mai dukiya! Jus"

Give me 1 good reason

"Da bazan barki da mahifiyr ki ku samu kwnciyar hankali ba"":?."

Kinaji fa mahaifiyar kin tace idan ena gidan nan Baku da farin ciki

And you know what abba bai can canci haka da ga guri na ba

"Bazan taba zama silar gushewar farin ciki iyalnsa ba,musamman ke faryal."

Kuka takeyi tana dukan hannun sa da ke shirin dago jakan sa a kasa

# ta kasa cewa komai sai

"Kamil pls,don't leave me """"""bori ta shigayi tana faman firgici .gaba daya ta ficee a hankalin ta"

Kokarin mikar da ita yake yun kurin yi

Amma haka taki fir ta damke jakar sa

Da kyr ya fnci kota sama' da Sauri ta fada kan kirjin Sa tana kara sautin Kukan nata

"Sosai ta damke sa kamar zata shige jikin sa,"" .dan lumshe ido yayi yana jin sautin kukan NATA yadda yake"

shigar sa ko ta ena a sassan jikin sa

Zuciyarsa ce ta tsanan ta bugu a yayin da ta zura hannun ta tana balle button din rigar sa tana shafar

"kirjin sa""*"

Kansa ya saukr kasa a hankalin daura da fuskan ta da niyyar hana ta

"Wani kasalallen kallon ta bi sa da shi wanda ya hana sa furta komai"" tallabo Kan sa tayi kusa da fuskan"

ta itama sosai sannan

"ta shiga shafa kwantattacer sajen sa #""cikin salo mai tada hankali har ta gan garo kan lips din sa ""sa"

hannu tayi ta dan bude labben sa da yatsan ta kafin ta Daura natA lips din kan na sa

kissing din sa ta shiga yi sosai ba kkakwta wa

Bai San lokacin da ya fara mayar mata da martani ba shi ma

Sosai suka lume cikin wannan yanayi

Ga wani firgi caccen Barin da jikin su keyi duka a lokaci daya..

.itako sai dada ma shishhige wa jikn sa ta keyi tana azabtar da shi da salo kala kala na kauna

.

Da kyr ya tattaro hankalin sa ya dago ta

""":-kallon ta yayi da idanunsa .da suka sauya suka dawo ja"

Faryal me amfanin abunda kike yi ajiki na?

"A San yaye yace,ki na tausaya min ko?"

Don't worry zaki dena Kwana nawa ne kin mance da ni?

Girgiza kanta ta shiga yi tana cewa

"Noooo kamil I truly ......l..o..ve.......you... Can't live witou you"" don't leave me please na roke ka"

Dan allah ka fahimce ni

"Wallhy INA son ka .but ....but...but.""""""its complicated."

Bambare ta yayi a jikin sa ya sake tsare ta da ido.

Na fahimci complications dinki faryal

Kina so na Amma its over ko? khalid zaki aura

Dan dariyar takaici yayi yace .

Hmmm look enough of the game faryal

Bazan tsaya anan kina wulakan ta zuciya ta ba. ... Zan barki har abada ya fada a zuciye

Kayan sa ya sa hannu ya dauka..ya juya kansa

Happy married life. ya fada mata' tare da ficewa a dakin

. komai daukewa yayi chak a duniyn faryal a lokacin.

Karan rufuwar kofar sa ne ya dawo da ita cikin hankalin ta

Wani firgicaaccen kara ta sake ta nufi waje da gudu tabi bayan sa

Ganin rufuwar gate tayi da bayan motar sa da tuni ya bar haraban gidan

Wani ihun ta sake take ta zube kasA tana birgima tana kiran sunan sa da iya karfin ta

.

Haji Mariya da laraba ne suka yo rige rigen fitowa wajen na ta

Don ihun da ta zage

ta keyi kaf ya tada su

Faryal me ke da munki haka da Daren nan?

Haj ta Fada tana kokarin mikar da ita tsaye

"Wani razananen bari da kuka mai cin rai take fitar wa""'"

numfashin ta sama sama ta ce mu....mm.......my ka.....mi lll ..ka..m l ::::kam

"Kamil ne"" yayi miki me faryal? Kokarin bude vaki tayi zata sake furta wani kalman ta fada kasa"

sumammiya

Sosai suka razana Barin ma laraba dake tsaye gefe tana kallon faryal din zube kamar mutacciya

Surayyahms

:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page76.

Jirgin su abba bai sauka ba ranar sai wajen karfe 8saura na dare

Daga nan suka nufi abuzayal guest inn domin halattr meeting din da za suyi da muhimman company a

kasar waje

Kawu kabiru da uwar gidan sa Hajiya Zainab suke a tare da abban

"Da yake ko wannen su Nada investment a cikin companyn """

tare suke zirga zirgan bin kasa she

Wajen 12.30 suka kammala meeting din su na farko

"***""""""""***"

Amma Yaya ba zamu koma gida bako? bakin mu na China sai 4 na dare zasu iso fa

"Ahh haba kabiru nan din ma ai kamar gida ne,"

"Allah ya kawo su lpya dai kawae"""

In mun gama saii mu tattara goben

Nikuma zan sanr da su mariya mun iso

Yawwa toh ai shikenan

Tunda kamil ya bar gidan bai tsaya ko ena ba sai bakin wani tafkeken hanya na 'highway wanda ya dosa

hnyar fita daga garin

Sosai yake kuka har ya rasa akan me ya keyi guda daya

A ransa yana cewa tafiya ta tmkar sadaukar wa ne wa abba

Ga shi Dama faryal ta zabi wani ba ni ba. to meye amfanin kukan?ya fada yana share sauran

hawayen sa

Wani zuciyan ce tace dashi amma in ka tafi bakayi adalci ma abba ba

ya kamata yasan ka bar gidan ko ma Yaya ne

Da haka ya juya kan motar sa ya nufi Abu zayal guest inn cikin Daren

Kusan daya saura ya Shiga falon da

Mamakin sa abban ya gani zaune da magani agabn sa zai Sha

Kamil??ya fada cikin tsananin mamaki

Me ya kawo ka cikin wannan dare haka lpya kua?

Duk wannan tambayr da abba ke masa yana tsaye

"Ji yayi ma da bai zo ba ""domin gaba daya ya kejin wata sabuwar weakness ta kama zuciyar sa"

Mikewa tsaye abba yayi ya nufosa

"Kamil ena maka magana,"

Wani abun ne ya faru ko me? Ena su mariyan

Kuka kamil ya fashe dashi ya rungumo abban....

"""kamr karamin yaro haka ya dinga rera kuka kan kafadar abban

11 / 22