ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   14 / 22

39K to 42K   out of 63.8K words

din da yayi deserving"

Dan kara ta sake tare da mikewa tsaye

Meye haka faryal mena miki da zaki jefa min pillow a fuska

Kar ki sake Fada min maganan da kika ga dama ya isa haka

"Wallhy SAA ki kaci ba Marin bakin ki nayo ba,hawaye taff idon ta take faman fada cikin haushi da huci"

Har cikin ran siyama abun ya bata dariya

Amma tsam ta dake itama ta haura mata da cewa

Iskancin banza kawae

Toh Meyasa kike jin kishin don na masa addu'a?

ba khalid kike so ba?

"Na dauka da kike buga kanki akan kamill da can baya I tot ke din jaruma ce,"

ai da nasan haka kike

"Da bazan taba kyale miki shi ba,duk da nasan ke ce a zuciyar san u know why?"

Saboda u don't derseve him.

"Cikin tsawa faryal tace Ya isa haka siyama,kuka ne ya kufce mata sosai"

ta shigayi har muryan ta na kadawa

"Sauke murya siyaman tayi ta zauna kusa dai ta,don kuwa sosai ta bata tausayi"

"Faryal ban san dadin soyyaya ba saboda bani da uwa,da uba a tare dani kamr yadda naki suke tare"""

Kin san yanan yin khalid kema he cares about nothing

"amma samun mutum da zai dauke maka dukan damuwr ka da duhun dake zuciyar ka"" ya Sanyaa maka"

"farin ciki da kwanciyar hankali ba Abu bane karami,"

dani ke ce I wud have fight for kamil tun farko bazan sake ba

Kar ki dauka ban san forcing dinki akayi akan khalid ba

I know everything...kawae kallon ki nake yi

"Amma Ina baki shawara faryal koki dauka ko kar ki dauka,ba zaki so rayuwar da kike shirin jefa kan ki da"

kamil nan gaba ba

"Look""'"

"I'm sorry in na bata miki rai,"

kamil is also a Frnd to me

",nasan yadda yake son ki ""'I can only imagine ya ya keji a ran sa da cutar dashi da ki kayi,"

Kuka kawae faryal ta keyi batace uffan ba

Amma kallo daya kama ta zaka San tana cikin wani mawuyacin hali a lokacin

Knocking aka fara wanda yasa su maida hankalin su kan kofar

"Madame ,artist ne suka taho za'a miki photo shoot"

Mai aiki tafa da

nan siyama ta mike itama

Dan dafa ta tayi tace

"Faryal kiyi hakuri !"""

but pls think about it

"I mean"""

Fight for your love

In dai dagske kamil din kike so

Sannan ta fice ta bar ta

faryal dake faman zullumi cikin zuciyar ta akan maganan siyamar ita kadai

Karshe

"Yan ke hukuncin samun abba tayi"""

Kan cewa duk abun da zai faru yau sai dai ya faru

ita dai ta yanke shawara zata Fada komai

"Cikin taron abokai anata surutu ana raha,"

Zamewa yayi ya koma dakin sa

Ya na tunanin abun da ya gani a kirjin alhaj garba dazu

Tracker da ya hada ne ya dauka da nufin bude wa a motar sa kafin su tashi fita

Sannan ya fice zuwa enda su zafar suke

Sai kuma aka ci SAA tahowar sa yayi dai dai da lokacin alhj garba ke kokarin ma zafar nasiha

Mamakin sa kan tracking device din sa yaga alert a rubuce

"""New subject found.."""

Kasa motsawa yayi saboda zuciyar sa ta kasa daukan abun da yake gani kan screen din device din sa

Designer watch na hannun Alhj garba wanda take hade da wayr sa

Ne ya fara linking similar informations Dana trackar kamil

Abubuwa daban daban yake gani wanda ya so yayi kama da abun da yake nema

Hakan ya kara jefa sa cikin zulumi

Cikin ran sa yana cewa cud it be alhaj garba shine wannan mutum na karshe da nake nema?

"GG? Ohh My God ya fada yana dafe bakin sa"". a yayin daya ke tuna lokacin da zafar ya nuna"

msa appointment din companyn mummy

"""GARBA GUNNER,?"

Da Sauri ya juya ya bar wajen nufi dakin sa

Surayyahms :

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

@ameenciwritres novel group fb

https://www.facebook.com/groups/1567278756688999/

Page83

"Karfe 8 bayan sallad ishah faryal ta nufi dakin abban NATA,."

"Dum gaban ta yke yi in banda Kalmar la""ilah illa anta subhaka inni kuntu minzzalumin""."

Ba abun da take maimaita wa

Da sallamr ta ta nemi wake ta tsuguna ta gaishe sa

Dane kallon ta yayi yace My princess ya dai ?

"Enace dai lpya ,"

Nan fa bakin ta yayi gum ta kasa cewa komai sai bari da jikin ta ya soma yi

faryal? Kinabda matsala ne?

Da kyr ta daga ido ta kalle sa da niyyar cewa eh amma kuka ne ya kufce mata mai karfi

Cikin rashin fahim ta abba ya fara jero mata Tambayoyi

Karshe har yace auren khalid din ne baki so? In akwaei wanda kike so na mini alkwari zan nema miki shi

ko aena yake.

",magana na karshe kenan da abba Ya furta mata"

Da kyr ta tsagai ta kukan nata sannan ta ce abba dan Allah kayi hakuri ka yafe min

Cikin damuwa ya mike tsaye yace

Ki Fada min me ye kawae enajin ki

Wani karfin hali ne taji yazo mata a take ta fara kwaso labarin tun daga ranan da ta kwana a motar kamil

"har sexual harrasment din da khalid ya mata,da abunda ya faru tsakanin kamil da Hajiya kaf ta Fada ma abban"

"Abba don' Allah kayi hakuri,ta fada tana mikewa kasa kwance cikin kuka"

Inna lillhi wa enna ilahi rajiun ya fada .

Faryal? Shine kika boye min wannan al'amari

Har da shi ma kamil din?

Ah 'a abba wallhy ba laifin sa bane duk nice na jan yo

Ranshi a matuakr bace yake aamma

Tausayin ta ne Yakama shi sosai yadda yaga tana kuka a kasa awajen kamr zata cire ran

ta

Tashi princess zoki zauna ya isa haka kema ba laifin ki bane

Kinji

Da kyr ta iya mikewa gaba daya fuskan ta yayi ja don kukan data ke kan ci

Abun da nake so dake shine daga yau karki sake jin tsoroon bayyana min wani Abu kinji? Yanzu da wani

mummunan Abu ya faru dake fa

Kar ki sake kinaji na?

Da Saurii ta gyda kan ta tace toh abba bazan sake ba na maka alkwari

Yawwa princess zauna anan toh ina

"z uwa,sannan ya mike ya nufi wajee"

Tun daga kan stairs ya kejin bakaken maganganu na tashi

Hajiya mariya kamar zata tashi sama take masifa

Wato duk hadaka da Allah dana yi ba kaji ba kafi so kazo ka ruguza min rayuwa ko?

Dan Wani sabon tunani tayi kan cewa zata sake wasa da hankalin kamil din idan ta gaya masa auren jari

za tayi ma faryal din ko zai tafi

Nan ta sauke muryanta kalar munafuci tafara matse idanun.

Kamil kayk hakuri ka rufa min asiri ka tafi kafin kowa yagan ka

Wallhy idan auren faryal yA fasu karshen rayuwa ta kenan

Cikin Mamaki kamil yace haji karshen rayuwar ki kuma?

Nan taa hau fade fade tana Dada bayyana abba dake tsaye a sama na jin su abubuwan da faryal ta Fada

harda wanda ita kanta faryal din ma bata sani ba

"Kamil ya zanyi da alhaji garba in faryal bata auri khalid ba,Ashe ba zanyi gadara da kai ba"

Ko dan bani na haife ka bane

?

Mariya !!!!!!!!

"alhaji yakira ta cikinwani razananen tsawace,"

cikin mummunan firgici ta CE na Shiga uku hade da dafe kirjin ta

Ganin yadda jikin sa ke bari ya sa kamil saurin tare shi..

amma ena alhaj ya riga fada kasa sumamamme

Ihu tasa wanda ya jawo hankalin faryal dake dakin da jowa dake gidan

Cikin hanzari kamil ya dauke shi zuwa mota nan aka kama hanyr asibiti da shi

Bayan awa hudu doctor ya tabbatr musu da cewa ya samu temporry brain paralysis

Wanda ya samu asali tun daga dukan da barayin nan suka masa

"An samu akwae enda ya tabu kwawlr sa,"

tashin hankali mai. tsanani ne yake iya taba masa wajen

Amma Ku kula

Nan gaba zai iya yin tsanani

doctor ya kar Ashe zance nashi

"Doctor ya za'ayi,yanzu me ake cki kamil ya Fada"

"Eh toh abarshi dai ya huta,zuwa gobe zaku dauke sa insha Allah"

Dan relieved yaji aran sa sannan yace

Mun gode doctr

",kuka kawae haj mariya ta keyi a ran ta tana dan sanin wannan ranar gaba daya"

Da kyr aka lallaba su suka nufi gida Inda aka bar kamil shikadai tare da abban a asibitin

"Kallon yanavyin abba yasa shi tunanin duk wani so da kaunar da ya nuna masa, avtake wasu zazzafn"

hawaye suka biyo masa ji yake bazai iya rasa shi ba

Cikin dare ya FIta ya nufi gida ba wanda yasan da shigar sa

", fitowa da zanen yai yana kallo"

abubuwan da suka faru na dawo masa sabo a kwakwalwar sa

Cikin kuma yace kun ravbani da iyaye na

Bazan taba bari kura bani da abba ba

Kamar sabin mahaukaci haka ya zauna

kokarin fitar da dukkan abubuwan da yake aiki akan sa

Zanen yasa agaban sa yana kallo

Kamil? Yaji an fada ta bayan sa.

"me wannan zafar ya Fada yana dubar zanen monkey din,?"

nan ya Shiga duba wa yana karanta wa

Kamil dai hade Kan sa yayi da gwiwa a gefe guda a takure

"Talk to me bro,me wannan"

?bangane ba

Cikin Wani yana yin da bai taba ganin kamil ba ya gansa a lokacin

Lallabin sa ya shiga yi amma Sam kamil yki dawo wa normal

Xafar bazan iya bada labari. Nan hankali na a kwance ba

Toh meya faru tell me

Nan ya fara ba zafar labarin duk abun da ya faru da shi iyayen sa

"Haduwar sa da abba""'"

har tafiyar da yayi

Bai Fada masa ba

Cikin forgive da tashin hankali kamil din yace

Zafar sanadiyar dukan da suka ma abba akai ne ya ke kwance yanzu haka

Naga rpote din sa ace ciwon daya ke yawan yi din nan ma duk shine

I'm scared. doctor yace min wata rana zaiiya mutuwa direct

In tashin hankalin yafi karfin kwakwlr sa nan gaba

mutanen nan sun cuceni yayi ywa

Ya zanyi da raina in wani Abu ya same abba?

Sosai suka hadu Duk suka jera suna kuka kamar kananan yara

.tsakanin su ba wanda ya iya rarrashin wani

Ranar ko runtsa wa

"ba suyi ba,"" cikin Daren suka koma asibiti"

Surayyahms

:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

" dis page is a special love and dedication to the readers""' lovers"" and followers"" of this book* "

Most of all to all members *@ameenci writer's association*

Love yha all

Join our fb page@ameenci writers novel group

https://www.facebook.com/groups/1567278756688999/

Page 84

Gidan Alhaj abdallah tam yake da mutane Ranar

Da shike akwai ragowar yan bikin zafar

Enna salima da Hajiya Zainab suke a tare da shi

Sannan kawu kabiru yana karban gaisuwan daga can palorn kasa

"Tun misalin karfe Sha daya na safe aka ba su kamil sallama,"

. a nitse doctor yace da su

Za a sallame sane saboda ciwon bawai na zama a asibiti bane

"Amma yana bukatan kulawa ,duk wani Abu da zai daga masa hankali yanzu a dan daka ta da shi"

"Toh doct mun gode,zafar yace yana kokarin tallabo abban"

Da Saurii doct yace

"Nooo sir,Barin aiko da wheel chair a Daura sa"

Kasan brain palysis yakan ta ba lpyan jijiyo yi gaba daya

What ;! toh me zai hana sa takawa kenan yanzu

Kamil ya mai da tambaya cikin mamaki

No zai taka amma ba yanzu ba akalla zuwa gobe in komai ya dawo normal ajikin NASA

Na Riga na ma private nurse din sa nurse rukayya ba yanin komai

Ba matsala insha Allahu

Tare suka sauke ajiyan zuciya

OK shikenan doctor

Haba mariya run tuni kek ta wani koke koke kamar kashe ki alhajn zaiyi

"Ke shafa,ba zaki fahimta bane"

Alhj Abdallh fa shine rufin asiri na da iyaye na

"ki tuna fa ""ba don dangi dake tsakani ba ba"

Asali da Jameela yar gidan alh Musa zai auro kema kin sani

"Yanzu in yace ya sake ni ya zanyi iye shafa?"""

Gaskiya bazan iya koma wa Ethiopia ba wallhy

Mtswww anyi asaran mace wallhy

Wai har wani fargaban saki kike yi yan zu?

Ai babban fargaban ki alhaj garba ne da kika bala'in bun kasa arzikin ki da kudiN sa

Shi ya kama ta kina tunani ba alhaj ba

Dan kallo mariya tabi ta da shi

Haba shafa yanzu matsaln Aure na baifi

Far gaban Alhj garba bane

Baifi ba ta fada da dagun murya ?ke

Kawo kunnen ki kiji abun da zan Fada miki

Nan suka fara kus kus a tsakanin su

Daga bisani ta yanke hukun cin fito wa Palon alhj

Enna salima kam har ta gaji da tambayar haj mariya

Kan rashin ganin ta a jerin masu kusa da Alhj

Tun hj zainab tana Kare ta harta gaji itama tayi shiru

Kusan bayan isha I kowa ya hallara a dakin abba

Ciikin familyn sa ba wanda baya wajen har ta siyama amarya

A hankali ya fara da godiya ma Allah

Sannan ya Daura dace wa

Bawani Abu bane ya sa na tara Ku anan

Sai dai don na sanar da ku

Ku Dada hakuri ku kwantar da hankalin ku ciwon nan kaddara CE kuma akwae saukin ta sosai

"Nasan na tsayar da hidiman da ake ciki a gidan nan na farin ciki,amma ensha Allahu yanzu za'a cigaba"

"Haji Zainab,ena so yanzu ku shirya ayi maganan kai siyama dakin ta"

Haba wa Abdallh cikin Daren nan

Enna salima ta fada

Xafar ma yace mata Eh enna mu ma muna son mu tsaya in yaso in ya samu sauki sai mu tafi

"Ah ah zafar,Yau din nn zaku tafi"

Jiki na kam da sauki kar ku damu da wannan

Duk iya nasihan daya kama ta

Nan aka musu

Sannan haj shafa ta shige da siyama dakin ta rufo ta aka nufi waje da ita

Gaba daya su ukun suka fice har da enna

Itama hijabi ta sa zata sabule tabar wajen

Wani dum taji gaban ta ya yanke

Jin maganan alhj

Juyowa tayi asan yaye tace kana magana ne Alhj?

Eh nace ki koma ki zauna ban gama da ku ba

A lokacin kamil da zafar da faryal ne suka rage

Mikewa zafar yayi ya fice saboda yadda abba na masa ido kan ya basu waje

Wani kuruwan tsoro ne ya addabi zuciyan ta amma ta dake tayi kamr ba ta San tayi komai ba

Da mamakin ta alhj Abdallh yace

Kamil naji abun da ya faru da kunne na

Amma bazai yiwu na CE zan dau mataki ba

Saboda tun farko ka boye min halin da kake ciki

Amma meya sa hakan ya faru son? Bana CE duk abun da ke damun ka kafa da min ba

"Dan shiru kamil yayi""'kan sa a kasa"

"Son ena tambayr ka,kayi shiru"

A hankali kamil ya dago kan sa yce abba nayi kuskure dan Allh kayi hakuri

Ka yafe min

"Hmmm Baku min adalci kamil,tafiyar da na keyi na barku bawai ban damu daku ba ne"

Ban ga dalilin da zaku na boye min abubuwan dake damun ku ba

Cikin sanyin murya yace haka ne abba

Kayi hakuri

Faryal da har ta share hawye yafi sau uku a gefe

Ganin yadda abban ya ke nuna rashin jin dadin sa shi al'amuran su da su kayi

A zahiran ce asalin maganan har da faryal yake jefa musu

Amma sai ya nuna kamr wa kamil kadai yake fada

Princess kin Fada min baki son Khalid jiya

Amma

Kar ki damu duk yadda kike so ki fada ni zan miki

Ko da shi khalid din kika zaba har cikin ran ki ba abun da zai hana ni baki choice din ki my princess

Wani faduwar gaba ne ya taso ma haj mariya

Gaba daya duniyan ta fara mata juyayi a zaune

Eh..ehhmm abba Dama Khalid........kasA karasa tayi tana maida kallon ta wajen kamil

Kan shi akasa ta gani

Basai an Fada mata halin daya shga ciki ba

Yanayin sa kawai ya Isar mata da sakon tsananin fargaba dake tare dashi

Ehum ena jinki princess go on

Ko Khalid din kke so ne?

Da Sauri kamil ya dago kan sa ya daura

Sauyayun idanun sa da suka koma ja zir a kan nata

dai dai kuwa suka hade da yake itama kallon NASA takeyi

Da Sauri ya Dauke NASA ya kau dakan sa gefe

Nan ne ma ya sata lura da kifta idon da Hajiya mariya take

Mata tun dazu

Wani bakin ciki ne ya tokare ta har yasa ta furta

Abba bana son khalid yaya kamil nake so

Ita kan ta bata San San da maganan ya fito ba

Wani kamil fa? Abba ya tambaye ta kamr bai san komai ba

Kan ta a rufe da kyr ta iya nuna sa da dan yatsa

A kunyace tace wannan kamil din abba

Wani murmushi abba yayi sannan yace alhadullhi

Kamil kaji fa?

En Dama ka amince da maganan

Sai ka sanar da ni ena jin ka

Dan shiru yayi

Yana tunanin halin da haj mariya zata Shiga ciki kan maganar da ta Fada masa dazu

"Wani zuciyar tace masa wannan ne damr ka na karshe in dai kana burin zama da faryal""' Abadan"

Ba tare da bata lokaci ba ya amsa wa abbah eh yana son ta shima

Gaba daya zufa ta keto ma haji mariya dake gefe tana jin su

Take idon ta ya hau rurin rufewa

"Da bakin ciki,har wani jiri ta keyi a zAune"

"Alhamdullhi ,magana ta kare insha Allahu ni zan sanar da su kabiru"

Nan da wata hudu za a Daura auren ku

Ku tashi kuje Allah muku albarka

Wani sanyi ne ke ratsa ilahirin jikin sa da zuciyar sa a take

Mumurmushi ne ya kufce masa

tare da godya ma Allah azuciyan sa

"Dukan su kamr antsoma su kogin farin ciki haka suke ji"""

Tare suka mike zuwa waje suna ma abban godiya

surayyahms:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page85

Ko sake kallon ta baiyi ba yasa ta mike fuuuu tayi waje cikin fushi

Gashi bata da bakin korafi tana gudun kar allura ta tono garma

Tun kafin su hj shafa su kammala ajiye siyama agidan ta kiran haj mariya yaki yankewa a wayar ta

Batai wata wata ba ta tsaya musu enna da haj zainab aka sanda suka bar gidan

Duk da farin cikin yake zuciyar sa a lokacin kokari yayi wajen dauke Kan sa akan ta ya nufi wajen su

zafar da tun tuni shi suke jira awaje

Misalin karfe 9 saura suka isa cikin raha da barkwanci irin na angwaye

Har waje ya rako su..yana makale da kamil yana kwaiwayan muryn siyama dazu da ta CE

"""Yanzu haka zaku tafi ku barni,..."

"Ni kam zan biku""''"

Dariya suka fashe dashi gaba daya amma ko ajinkin sa sai ci gaba ma da yayi

Kai mallam ya isa haka kace dai kana Koran mu da wayo

Jabir yA fada yana dan hararrar sa

Eh mana dan Allah ku tafi nagaji da ganin kattai

"Tohh"" kaji shi jabir"

Muta fi toh

Har sun juya tafiya kamil yaji an rike hannun sa GAM

Wani kallo zafar ya masa wanda yasa shi juyowa da kyw yace Yaya dai ango

Ya da cafke min hannu

Shidai jabiri tuni ya shige mota abun sa

Dan rungomo kamil din yayi yace nagode bro

Dariya sosai kamil ya fashe

14 / 22