ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   15 / 22

42K to 45K   out of 63.8K words

dashi yana cewa da Allah ni ka kyaleni sai kace nayi wani abun

Wait kamil Yau naga farin cikin naka yayai yawa

Na Dade banjin kana Erin wannan dariya

what happen?

Uhhhh Long story zafar

Wani mugun kallo zafar ya watsa masa yace OK zaka fara kenan ko

"No sir"" ya ce yana kallon sa"

",amma Kasan me ?"

In four month tym nima zanyi auren nan dai

What are you serious

Kamil?

Kaga zafar sai gobe kawae ZAmU karasa .

"Dan dai dai kunnen sa ya zo yace she's waiting """

Wasa da dariya...

Da Haka kowa ya juya

Da sassafen ta danna video call ma shafa

Haba mariya bana CE ki kwantat da hankalin ki bane

Ta ena hankali na zai kwanta ne kam

Kina gani ko baacci banyi ba fa

Hmmmm ni dai na Shiga uku shafa ta fada yana fashewa da kuka

"Ah ah ,kiyi shiru mana mariya kefa matsala ta dake kenan"

Kina da saurin karaya

Tooh ya zanyi me ya rage min yanzu?

Alhj ya San ena Harkan da Alhj garba ya bayar da faryal ma kamil

Yau naji yana cewa zai aika musu da kayan su an FASA da su

Wallhy na Shiga Tara a hannun Alhj garba shafa

"Ke da Allah ya isa haka mariya,wallhy kin fara bani haushi ma"

Kamar ba mace ba?me akayi akayi alhj garban da bazamu iya wasa da hankalin sa ba shima

Ki shirya yanzu muje kafin alh abdallhn ya turah

Mu mun San me zamu CE

Yawwa shafa gani nan zuwa

Wani wawan tsaki ya buga shikadai hade da jefa da wayrsa akan gado

"Damn it""':"

Faryal why r u not picking up

Rigar sa ya ja ya gyra buttons ya five fuuuuh ya nufi motar sa

Son Alhj garba ya kira sa

Dad ena Sauri ne talk later

Khalid ya fada batare da ya kalle Alhj garban ba

Yana ficewa motar su haj mariya ya shigo compound din

"Da mamakin sa yace mariya ,hj shafa sannun ku da zuwa kune da sassafe haka"

Eh wallhy Alhj ko da matsala ne suka Fada da yaken karfin hali a fuskar su

Noo bakaomai ku shigo..ai yanzu anzama daya

Ena jin ku mariya nasan akwae abun da ya kawo ku

Kallo ne ya biye tsakanin su

Sannan hj mariya tace

Eh toh alhj maganan da zan Fada zai iya yiwa ya bata maka rai

Amma ena son kasani munzo ne saboda muna so muhada karfi da karfe da kai wajen gyra al:amrin

Ko zaka amince ka mana wannan alfarman?

Dan shiru yayi yana bin su dawani irin kallo

Hmm mariya kenan kamr yadda nafada mike ne ai yanzu anzama daya so just tell me

Nan ta kwashe labarin ta fada masa tare da tabbatr masa da alhj ya bada faryal ma wani ba khalid din ba

"Huhhmm,"

Yaro dan gidan waye ne a garin nan

Cahrab hj shafa ta karbe maganan

Wani tubabben *Arne* ne

Bayida asali maraya ne ma

Ohhhh good yayi

Toh yanzu me kuke so na muku

Dama muna so ka taimaka mana a batar dashi ne

Alhj Abdallh ya Riga ya gano ni

Idan na sake sa hannu akai zai gane nine da wuri

Hakane mariya wannan ba matsala ba ne

Ya jikin alhji abdallhn sorry ban tambaye ki ba

Da sauki sosai ..jiki alhdullhi shafa ta fada

"Dats good *"""

Nima zan zo na duba shi anjima

Kuta shi kuje

zan iya nemar ku anytime

Wani kwanciyar hankali da nishadi ta ji ya mamaye ta a take

Mikewa tsaye sukayi suna godiya har suka fice

Wani shuuumin murmurshi alhj garban yayai wanda ya dauke fuskar rahma a tattare dashi

Shika dai yake zaga wajen yana cewa

Zaku San koni waye ne

Bake ba har zuriyar ku ma

sai sun taba sunji a hannu na

Surayyah m

:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

_

" _this_page is for you my *_rukky_* _kudos    to _yha_ """

you _did_ a _       job_weldone     _yestade    .

Page 86

Da kyr faryal ta samu ta fito bayan tswon aikan jeka ka dawo ake jera mata tun dazu

"Hijabi ta zura fuskar ta empty ba ko make up,ta shigo faloun"

A tsaye ta tar dashi ranshi a bace yana bin ta da wasu mugayen kallo

Ita kuwa Kallo daya ta ma sa sannan ta kau dakan ta hade da dan jan tsaki

Uhhhhh there you are!

Ya fada yana kokarin danne zuciyar sa ya kalle ta da kyw

"Khalid gani ""tun tuni kake ta da muna da aika da kira wai kam lpya? Meye ne?"""

"Faryal ni ne nake damun ki ? For god sake have some respect"" ya fada cikin tsawa"

"tun jiya nake kiran ki baki dauka ba baki kira ni ba ,what's is wrong with you?"

"Meyasa ba kida biyayya ne wai kam""'_"

Ni fa tamkar mijin ki ne. Ko kin manta saura wata hudu na mallake ki ne?

Dan driya tayi sannan tace

"Miji fa kace Khalid?""'hmmm mtsww Allah ya kiyaye ka mallake ni"

maganan respect kuma da kake yi wannan kai ta shafa ni bata shafe ni

"Har ya bude baki zaice wani Abun ta dakatar da shi da hannun ta""'-"

"Kaga khalid nagode Allah ma da ka zo da kan ka"""

"""Yau ya zama na rana ta karshe da zaka zo waje na ko ka kira ni a waya"

I'm now *_engaged_*

ena da wanda zan aura pls

"Kallon ta yayi cikin tsananin mamaki sannan yA fashe da wani mugun dariya""'"

Faryal ure engaged ?

Dawa kenan in ba ni ma¿

"ko Yau kuma yan wasan ne suka tashi,"

"Ohhh sai yanzu na gano ki"""

Uhm

",look Dama Nazo ne na baki hakuri jiya banzo ba naji ance dad din ki baida lpya"""

Ya jikin nasa

"Khalid "" ta kira shi da gaske tana kokarin mikewa gaban sa"

Kaga alaman wasa a tattare dani ne?

Baby ya Isah haka khalid

Na fada maka Abba ya Riga yasa mana ranar aure da kamil

"In baka yarda ba kuma 'go home and ask your dad"" zaka ji komai"

Ena za kije ya fada a fusace yana cillata kasa

"Wayyoh Allah na ta fada tare da dafe bayan ta ""'"

Shi kuma Kusa da fuskan ta ya matso yana girgiza mata kai

"Ki Fada min karya ne . .."""

""" kice karya ne ko na tattaka ki anan wajen ya fada a tsawace""'!"

"Mikewa tsaye tayi cikin zafin nama ta ture sa hade da wanka masa mari,"

Me ka dauki kan ka ne wai Khalid?

"Koda shike ba laifin ka bane""INA hankali da tausayi awajen wanda baida uwar da xata bashi tarbiya ?"

Wato Don' kaci nasara a baya INA bari kana min abun da kaga Dama shine yanzu ma kake ganin zaka iya

"""'huhhh¿"

"Toh Bari kaji na Fada maka khalid"""

", yan zu bana jin tsoron komai daga gare ku"" kai har mummyn ma dake bin bayan ka to hell with that;;!"

Dan goge hawayen ta tayi tace'

"I hate you"" tsanan ka a jinin jiki na yake"" ba zaka taba mallakar mai kama dani ba ma ballanta na ni,"

"""wawa kawai wanda bai San darajar mace ba"""

Wani dogon tsaki taja ta fice abun ta

"Ta barsa a daskare a wajen"""

Da kyr ya dawo hayyacin sa 'Cikin hanzari ya fice a faloun ya nufi motar sa

"Ya deba aguje sai gida"""

run daga bakin gate ya fita a motar ba tare da ya kula ko ya rufe ta ba

"Dad, dad,"

ya ke kwalla kira kamar zai tashi sama

Daga sama alhj garba ya hango shi don haka yayi saurin sa atatara kayan khalid da abban faryal yasa aka

"dawo dashi daga site din ""kar ya gani"

Yana karasowa gaban Alhj garba ya zube a kasa

"Cikin kuka yace dad I lost ,,,"

Na rasa ta dad ya zanyi

Khalid tashi son mike

""" Alhj garba ya fada yana tallabo sa"

Fada min ne ya faru?

"Cikin kuka ya kwashe duk abun da. Faryal ta fada masa yA gaya"""

Alhj garba Baice uffan ba ya

"Janyo hannun sa suka nufi sama"""

Kuka kawai ya keyi yana bin baban na sa har sanda suka isa daki

""" Zaunar dashi yayi sannan ya mika masa wani wine yace Sha wannan son'"

Da zafin sa ya karba ya juye duka abakin sa

Yawwwwwa ya fada yana zaro ido waje

"Khalid ka kwantar da hankalin ka""."

wannan Karon baza mu jira taimakon kowa ba da kaina zan dauka maka fansa

"Na maka Alkwari"""

Dan kallin baban NASA yayi yace ' Dad kar ka ragar masu

"Ayayin da jiri ya fara debr sa,.."

Haka har ya kwanta awajen

shiku ma Alhj garban ya fice abun sa

****bayan kwana bakwai da biki

"Ranar Monday zafar ya shigo office din kamil"""

"Cikin mamaki ya CE ango ""ango"""

Kar dai kace aiki ka dawo ka bar amaryan namu a gida

"Dan murmushi zafar yayi sannan ya sama ma kan sa wajen zama"""

"""Kamil kaima fa kwanan nan zaka Shiga daga cikin nan"

Dai nima na huta da tsoka na

"Toh ai gaskiya ne""bawani tsokana ya fada yana kokarin rufe file din sa"

Yawwa tun da ka gama ka Tashi mu tafi dama Nazo daukar ka ne

"What lallai ma "" na din ga zuwa maka kenan"

jiya fa na bar gidan naka zafar?

ko so kake siyama ta korani Yau

Mtsw ni wallhy ka tashi mu tafi yun wa na keji

"""' Da kyr kamil ya amince ahakan ma sai da aka kira faryal ta bashi go ahead"

Kafin suka nufi gidan zafar din

Karfe 7 saura na yamma ci suka fito

Cikin nishadi da jin dadi

"""hannun siyama sarkake Dana zafar suka rako kamil din har waje"

"Honey ni na gama rakiya ta anan na Bar hair strecher na a wuta fa"" tafa da a shagwabe"

OK jeki toh Nima yanzu Zn shigo

Nan tayi sallama da kamil ta wuce ciki

Dan kallon kamil din yayi a nitse yace .

"Ya maganan mu ne""' ""naji kayi shiru?"

Wani magana kuma zafar?

"Mtsw kar kace min kaman ta mana ..nasan kasan abun da nake nufi"""

"Dan shiru yayi sannan yace """

Zafar I can't do this any more!

What? Kace me kamil

Lpyar ka kuwa¿

"Lpya ta lau mana ,ya kake so nayi?"

Ya nake sO kayi?

Ohhhh na fahimce ka kamil

yanzu komai ya zama maka banza a rayuwa har ka fara tunanin zaka kyale wanda ya wulakn ta maka

iyaye ya kashe su ko?

Saboda yanzu akwai faryal ko? Is dat it¿

Ohhhh haba

Zafar dan Allah ka daina fadan haka mana

Of cous ena so na tabbatr da adalci ma iyaye na

Amma wallhy ba akan faryal bane nace na fasa

"Da Allah mallam karka raina min wayo"" are you crazy"

"""': .naga kamar wani abun na damun ka"

"For god sake"" an samu suspect a hanu zaka fara billo da naka haukar"

Suspect;;;

kamil ya maimata cikin sanyin murya

Riko hnnun zafar yayi sanna yce

"Wannan shine matsala na zafar,"

papa da mama sun mutu tun tuni

Kai da siyama yanzu kuke Gina rayuwar ku

"I can't ruin your happiness zafar"""

"Na gwammaci na yafe Dana jefa ku cikin wani irin hali""'"

Ka duba ka ga yadda ryuwar ku ta zanja cikin knkanin lokaci

"Gaskiya I can't ruin it"""

Na tabbata baza ta jure rashin uba ba

ga kuma halin sa da zai bayyana wanda bata San da shi ba

"Zafar"""

Kayi tunani mana

I can't..........

Shhhhhh kamil ya Isah haka

"Enough"""

Ni dai bazan taba Bari duk wahalan da kasha a rayuwa ya tafi a banza

Shi din yayi tunanin halin da zaka Shiga

Ciki ne lokacin daya ke maka nashi muguntar

Kaima ai ya rabaka da dukka iyayen ka kamil......

Kar kada kan sa ya shigayi yace

"No Xafar c'mon"";"

Bamu tabbatar alhj garba bane ma fa tukunna

"Mtsww just lie more kamil,"

"""Ok kana nufin duk"

bin ciken da kayi a Germany da hacking security agencies da kayi ka samu shaidu akan sa .shima zaka

karya ta ne ko?

Ka fada min mana

Dafa shi yayi ahankali tare da ajiyan zuciya

"Kamil kar ka sadaukar da rayuwan ka akai na katuna da Erin wahalar da fuskan ta abaya""'"

",rejections da banbanci da mutane suka nuna maka"

"Har rasa faryal ka kusa kayi akan haka"""

"Ni enagah karya Alhj garba kamr taimako ne mai girma ma al""umma"

"Don' na tabbata bakai daya ya cutar ba a'rayuwar sa"""

Kayi tunani

"Shiru kamil yayi yana sauraron xAfr daya cije yana masa magana"""

"A snyaye yace naji zAfar zan sake tunanin"""

Sai da safe ya Fada tare da juya wa Shiga motar sa

Ya fice agidan

"Ko dakin Abba baibi ba ya wuce site din sa"""

Da wannan tunanin har bacci ya kwashe

Surayyhms

:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

*Maryam bintu*

*Hadiza musa*

*Mummyn mufeda*

*Mummyn memuh*

*Sameerah*

*Xaynab(queen)*

*Xynab Auwal*

this page is

"a special dedication to you guys,thanks for the love and support "

Ameenci loves you too

Page 88

"Kafin ace wani Abu ambulance ya taho harabar gidan alhj"""

Wanda yayi Dai dai da shigowan motar kamil cikin gidan

Cikin hanzari ya fito ya tarda haji mriya da sai ihu ta keyi tana rusa kuka

Da kyr ya tattara hankalin sa yace hj meya faru

Lpya kuwa

?

Kamil alhj alhj neeee ta fada cikin kuka ta na nunan kofan gida

A hanzar ce ya mike zai nufi cikin gidan ya ci karo da likito ci

"Rike da abba a emergency wheel bed"""

Abba. ya fada yana riko gadon a hannun su

Duk iya kokarin hana sa da su kayi Sam yaki sake wa

tare dashi cikin motar amblunce aka fice

Suna isa aka wuce da abba emergency

Baifi minti sha biyr ba sai ga zafar da hj mariya sun iso su ma

Ena yake kamil ta fada a hargitse tana dube dube

Yana emegerncy hjy Doctr suna kan sa yanzu

"Yawwa ,yawwa ta fada tana goge sauran hawayen ta"

Xugum su kayo awajen dukkan su kowa na saka NASA tunanin zUciyar sa

Sai da aka dauki kusan hr 4 kafin doctors suka fito daga dakin shi

Doctor ya farfado?ence dai alhajn ya tashi?

Doctor ka amsa min mana

Hajiya ta fada cikin wani Sabon kukan

"Sauke ajiyan zuciya yayi """

yana kallon yadda su zafar da kamil suka tsare sa ido suma suna so suji me zaice

"Ku kwantar da hankalin ku ,tun da"

"Ba mutuwa yayi ba"""

Ensha Allahu zAi tashi

"Me kake nufi doctor""!"

kana nufin bai ma tashi bane ko me? ta fada a hatsale

Calm down Hajiya ana kan aikin akan sa

"Conditions din san ne akwae hatsari babba aciki,muna bukatar lokaci"

Da kyr zafar ya taro ta daga fadawa kasa da take shirin yi

"Ku kara hakuri """

doct ya fada sannan ya wuce office

Misalin 3 saura sai ga faryal da siyama suma sun shigo asibitin

Da gudu ta fada jikin mummyn NATA tana rusa kuka ita ma

Abba bai tashi bako mummy?

Excuse me su kaji an Fada

Da hanzari suka mike dukkan su

Waye a madadin alhj abdallh?nurse tace

"Da sauri mummy ta nuna zafar """

tashi kaje

Kaji meye ne kuma

Shiko San da ya biya gefe ya

Janye hannun kamil da yanayin sa yafi na kowa zanca wa awajen

"suka shige tare ciki"""

Ehen kune a madadin alhj ko?

Eh doctor.

Yawwa 'toh

Da farko dai ena mai Baku hakuri kuma ena so

"Kusan cewa ciwo kamr jarabawa CE wa bawa"""

In Allah ya so komin tsananin sa sai kaga an warke

"Wannan Hakane doct"""

Wani Abu ya faru da abban ne

Tare da sauke ajiyan zuciya yace

"Am sorry"" gaskiya conditions din sa yafi karfin mu"

A dan bin cikie da muka yi test result ya gwada mana yasha over dose na wani dangerous poison ne

"gaskiya""'"

Wanda ma

"Ba a cika samun sample din sa a kasan nan ba"":!"

Don' haka ena shawar tar ku da kuyi ggagawar daga sa zuwa kasar germany

Don' ya samu cikaken kula wa

Taimakon da zan muku shine

Zan Baku referal letter

Zai taimaka muku yadda ba zaku Sha wahala sosai wajen samun attention daga wajen manyan likitocin

acahn ba

"Shiru dukan su suka yi ,gaba daya jikin su a sanyaye"

"Kamr basu wajen"""

Da kyr kamil ya budi baki yace

Mun gode doct Allah ya saka da alkhairi

Amma a wani hali abban yake yanzu pls

Hmmuhm gaskiya bana so na daga muku hankali

"But in ba""ai gaggawar kaisa chan ba ba zaku iya rasa shi Nan da 72 hrs"

What..........

Dukan su suka Fada

72hrs fa kace doc zafar ya Fada hade da mikewa tsaye

AiKo sake sauraran sa ba suyi ba suka fice dukkan su

"Motar sa ya wuce a guje yabar asibitin,"

Shi kuma zafar ya tsaya kananun shirye shirye da kuma hiring nurses domin emergency flight na asibiti

zasu bi

"Dukkan su Basu lura da haj mariya bata wajen ba ma'"""

Ita ma

Hanya ta deba aguje ta nufi gidan alhj garba

"Cikin kuka take cewa,"

"Ai dama raina ya bani akwae abun da ka masa """

Bana cire tsammanin kaine aljh garba

"Wallhy"""

Yau za kaga

Fachalin bala'i

"Yau xaka san ka tsokano tsuliyar dodo garba"""

zamuyi ta ta Kare tsakani na da kai

"Macuci """"azzalumi"

Bakin mugu kawae

Na tabbata kaine kama sa masa wannan abun

Wani wawan parking tayi a harabarr

Gidan ta shige cike a hanzr ce

Tana kwalla masa kira kamr ma haukaciya

Ko ena gidan shiru ya sata din ga bin ko ena cikin gidan tana duba wa tana zage zage

Ena muumy zafar ya tambayi siyama

Honey tare fa kuka Shiga wajen doctor da ita?

What noo anan na bar ta

Ohh ehh ai ta biku da kuka shiga dazun

Anya kuwa ?

Sunan cikin wannan musun faryal ta iso wajen

Ya zafar ya naga. mummy ta fita

Shima yay kamil ya FitA

Wai ena su kaje ne?

Me doc ya fada abban bazai tashi bane

Meye ke faruwa ne?

Hankalin ta a tashe take magana

Cikin mamaki yace mummy ta bi mu office din doc kike nufi?

Amma ya bamu gan ta ba

Baku gan ta ba kuma yya zafar?ni dai fitan ta kawai na gani

Kuma daga ofis din da kuke ta fito eta ma

Tooh ena mummy take kenan

? Yana Fada cikin ran sa

Yana cikin haka aka kira sa daga reception kan komai ya zama ready na tafiyar abba

"Sun ga alert daga kamil"""""

Tare suka shige ciki aka fara shirya abban zuwa wajen Shiga jirgin

"Gaba daya hji mariya ta zaga gidan amma shiru """

Wani tunani ne ya fado mata da Sauri ta sauko kasa tayi hanyar gate da niyyar tamabyar me gadi

Bata gan sa ba shima yasa taja wani uban tsaki

"Da kan ta ta bude gate din ta fice""'"

A wangale ta bar Musu abun ta

ta kama hanyar asibiti

Kusan Karfe 4 saura da mamakin ta taga traficc kan hanyar data bari ba kowa dazu

Polisawa masu jajayen hula ne suke special duty kan hanyar

Mtsw

Wa'ynnan zasu bata min lokaci wallhy

Ji enda suke caje mutane kamar barayi

Cikin tunanin ta har aka iso kan ta

Haji me a booth dinki?

Sojan ya fada kamr yadda suka saba

Ba komai officer

"Open""',"

ya fada ya juya zuwa bayan booth din

Tana daga ciki ta vude musu bata fito ba

Tururuwar da ta gani sauran yan uwan sa

Sun farayi kan motar na ta ya sata saukowa cikin hanzari

Tana Daura kafan ta a kasa taji bindiga akan ta

"Don't move,,,,sojan ya fada cikin tsawa da ya dada firgita ta"

Officer meye hakan meke faruwa ta fada cikin rawar murya

Ki rufe mana baki hajiya

Ki sani duk abun da kika Fada anan zai zama hujja a kan ki

Cikin firgici

15 / 22