ARNE Rayuwar Da Aka Ki By Surayyah M.S

Author :  Surayyah M.S Category :  Romance

Chapter   13 / 22

36K to 39K   out of 63.8K words

a kari na farko,ki daure ba sauda ya ba Allah ya fada acikin littafin sa"

"mai girma,duk wanda yayi hakuri ya tsammaci kywkkwan rabu a gaba,"

"Sannan kici gaba da Addua,idan kiga bai baki abunda kike so ba to ki San hakan tsira ne da kariya"

"agareki,zai musan ya miki wanda ya fishi,ko ya bar miki shi a matsayin tarin lada da zaki gani ranar kiyama...."

"Guntun hawayen ta ta share, ta masa godiya,insha Allahu zan mata biyyayya malam nagode Aklah saka"

da alkhairi

"Yawwa faryal, tashi kije Allah ya bada ladansa,....."

Nan ta mike ta

shiga cikin gidan

Na rasa kamil har abada na SANI.. Ta fada tana kokarin fidda guntun hawyen da ya makale.

Yanzu zAn maida hankali na kan abunda mummy take so kenan?

Wallhy na tsani Khalid

"Amma ya na iya?Allah ina rokokn ka"" ka zaba min mafi alkhairin wannan lamarin,,,,"

Surayyahms

:

ARNE

by

Surayyahms

Search and join @ameenci writers novel group

https://www.facebook.com/groups/1567278756688999

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page 80

Tun safe faryal take kitchen ita da laraba mai aiki....

Faryal? Baba laraba ta kira ta cikin nitsuwa

"Naam baba."" Anya ko Yau kin duba Hajiya ya jikin NATA ne?"

What? Dama mummy ba tada lpya ne?

Ohh eh jiya da dadddre ai ni nakai mata magani

Na dauka ma kin Shiga ne

Noo nikam ma ban sani ba kin san tun jiya dana shiga daki ma ban fito ba

amma barin duba ta ta fada tana tsame hannun ta cikin flour

A hankali ta turo kofa da sallamar ta

Mummyn ta hango can kwance cikin blanket tayi luf

Mummmy ta fada tare da nufo ta cikin hanzari

Naam faryal? Na dauka kin tafi schl ai

Ah banje ba mummy sai da ymma

Meya same ki

"Babu komai faryal,"

No mummy ki fada min mana

Dan kallon ta tayi tace jeki kawo min ruwa nasha tukun na

Da Sauri ta mike ta nufi kitchen

Cikin mint 5 ta dawo da bottle water da cup

Yawwa auta na ke

Kin daina fushin dani kenan?

Dan shiru tayi sannan tace fushi kuma mummy?

"Eh mana naga tun da kamil ya bar gidan nan kuka dauke mun wuta ke da ubanki,Baku damu da halin da"

"zan Shiga ciki ba"" ba dole na kwanta ciwo ba"

Amma ba komai' ena don na damu na ga yata kwalli daya ta auri mijin da zai bata rayuwar da ta fi

NAwa shine laifi na?

Nima hakurah faryal kiyi yadda kike so

Amma ki SANI duk duniya ba abunda yafi mun Ku muhimmanci ke da zafar

Muryan ta a sanyaye tace mummy dan Allah kiyi hakuri

Wallhy na dena..

.duk abunda kike so zan yi na miki alkwari

"Hmmmm faryal kenan"""

Bazan tabbatr da maganan ki ba sai kin gwada mun hakan

"Ki sake jikin ki,ki dawo normal .kamr yadda kike"

Sannan kuma ki karbi khalid a mtsayin zabin Dana miki

Ba tan tama faryal tace na amince mummy

Insha Allahu zan tabbatar miki da ni mai miki biyayya CE

Fuskan ta cike da murmushi tace toh alhamdullhi ..Allah ya miki albarka

"Tashi kije ,nima zan yi bacci kadan"

Toh kawae ta amsa mata ta fice

Wani dariya ta yi mai kunshe da nishadin cin nasara

Yarinya kenan in kinsan wata ai baki San wata ba

Gashi cikin sauki na kalmasa ki yanzu kam ai sai Abu na gaba kuma

Garin mayo balwa kuwa kamil yaba uncle James labarin tsirar sa a hannun barayin da haduwar sa da

Alhj abdallh

Sosai sukayi kuka gwanin ban tausayi jin yadda aka ma iyayen NASA kisan wulakanci a idon sa

Daga bisani ya hada su video call da abba enda suka Dada masa godiya sosai

Ehm uncle kasan dai abun da ya kawo ni na musamman

Enason ka fada mun suwaye iyaye na

Sauke ajiyan zuciya yayi yace

Hmmm kamil' gaskiya labarin iyayen ka na da ban mamaki

Amma dole na Fada maka tunda ka mallaki hankalin kanka yanzu

Zan kuma fara da nemar gafaran ka

Saboda ni nayi sanadiyar dawaama da karfafa maganan arnan cewar duka iyayen ka duka biyu

Naki na Fada maka sunana ya koma Adamu tun farko saboda INA tsoron kar tambaya yakai na Fada

mka abunda nake shirin Fada yanzu

Dan kallon rashin fahimta kamil ya masa yace uncle ka musulun ta ?wow! masha Allahu what a surprise

Meya sa kake tunanin akwae abunda zaifi hakan mun dadi yanzu

Kuma wani irin laifi kamin har da za ka manta ahalin yanzu kai kadai ne na kusa dani daya rage mun a

duniyan nan

Dago kai Uncl James yayi hawaye na bin sa

Kamil gaskiyar lamarin shine mahifiyar ka tana da wani buri Boyayye'

"kan wata ta taso cikin tsananin shaukin addinin musulunci,"

Amma kuma sai Allah Yayi ta cikin mu

nidin nan da kake gani nine nake kula da duk wani y'antaten bawa daga kasashen dake yan kin mu

wanda missionaries (fadawan arna)

suka kafirtar

Na kasance mai kula da su da kuma lura da dukkan wani motsin su

Biya na akeyi sosai don' na tabbatar basu canza addini ba

Anan fa mahaifiyar ka joanah

Ta sami wani bwa wanda sunan sa kawai yke iya tunawa

visa kan bincike .ma an gano cewa a baki kogin nile aka tsince shi dauke da mumnunan rauni akan sa

In takaice maka wannan bawan Joan CE kawai take iya fahimtar sa

Ni da auntyn ka ba iron muzguna ma tarayyar su da bamuyi ba

Amma ena sun yi nisa ba sa jin kira

Shkuwa sosai wanda ta koma kauna ta kama su

Na kusa rasa aiki na ranar da aka gani cewa sun hada kai da shi bawan (ARMAN malik) zasu canza

addini suyi aure

Saboda hakan na biye ma mata na muka kai maganan wajen wata bokanya bafulatana

Ita ta Daura mahaifiyar ka lakanin tsafi shikua mahifinka ta daure masa zuciya

Hakan yafaru ne sobida bokanya ta tabbatr mana da zasu kasance maaurata ba halin zanja wannan

Amma idan aka daura mata wannan zai sa su zauna tare damu

Nan kuma basu isa suyi musulunci ba

"Cikin kuka uncle yace haka akayi kuwa""komai ya tafi dai dai"

Aka aurar dasu cikin arnanci sannan suka haifoka

Matsaln ta fara samuwa ne ranar da bokanya ta mutu

Gaba daya mahaifiyar ka ta zanxa

Karfin tsafin bokanya yana kuncewa ahankli har sanda ka kai shekara 12 a duniya

Gudun kar muji labarin dena bin akidar mu da jefa su wani halin yasa suka nemo mafita a boye yadda

zasu gudu mana

Kana dan shekara 13 joanah da Arman suka ci nasaran gudu kan zasu nufi wani garin din su cika burin

su na yin tsaftacciyar rayuwa

A Wannen daren Allah yayi sandiyar su Barin duniya

Labari ya iso mana kun mutu a hanyar ku ta shiga abuja daga jos. Wata takwas da faruwan abun

Gaba daya wani irn ya keji kasncewar labarin akwai abubuwan tambaya

Uhmm Uncl ena iyayen Ku toh kaida mama.banji ka Kira su ba

Mu asalin yan yola ne anan kauyen bayo malwa aka haife mu..

Mu asalin musulmai ne kuma jigajigan fulani

Gobara CE tayi sanadiyyar iyayen mu da duk wani dukiyar mu agarin mu.

Dole yasa muka koma bayan garin saboda rashin matsuguni

Rayuwar maraya ba dadi Sam domin mun dan Dana wahalr sa

Tun mahifiyarka na shekara 7. Wannan missioneris din suka shigo mana

"En takaice maka ma su suka bamu Sabon rayuwa,da sharadin karban addinin su"

Gudun komawa halin da Muke ciki ne yasa kaga na kama maganan addinin su bada wasa ba har yakai

aka bani wannan matsayi da na fada maka

Surayyahms

:

ARNE

by

Surayyahms

Search and join our Facebook group@

https://www.facebook.com/groups/1567278756688999/

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page81

Sauke ajiyan zuciya kamil yayi yace

Uncle amma baka taba jin labarin mahaifi na ba?

Ehhhh toh jira ni anan ena zuwa

Bayan minti 10 yA fito da dan wani akqati na karfe shegen asusun da mai kwado

Ciki ya fito da wani dan takarda mai dauke da lakanin sarautar mutanen Egypt a zAmanin da

Wannan takardan CE ta iso mun ta hannun wani makiyayi

Ya tabbatr mana da babanka ne dan sarkin wani tsauni mai suna jarukkar a Egypt wanda aka sace shi

tare da hadin bakin kuyangar sa

sarki malik kakar ka ne

Sun kasance suna aika wannan takardan camp da duk enda aka kafa bayi ko zaa same sa

Tswon lokaci

Har dai tazo hannun mu

"Lokacin ne ma muka farga da sanin ai kun Riga kun gudu,"

sannan da akayi yun kurin nemar ku ne aka jiyo labarin mutuwar naku

"Kamil yanzu kana da daman sanin iyayen mahifin ka ,tunda har yau sarki malik na raye"

Nikuma na canza rayuwa ta tun da na rasa komai nawa harta yar'uwata

Na kasance ni daya ne. Baka cancanci kawu iri na ba

Duk halin da iyayen ka suka Shiga ciki nine sila

Da na barsu tun tuni da suna chan suna raywrsu da suke burin yi

.ya karashe cikin kuka

"Ah'a kawu,kar kace haka kamil ya fada yana tarosa"

Duk wannan alamari takaddari ne daga ubangiji

Mu Gode wa Allah da papa da mama sun mutu kan hanyar komawa ga addinin Allah

Dukkan nadama albarka ne da kauna irin na ubangiji akan mu

Ka Gide ma Allah nida kai mun samu damar rayuwa acikin addinin da iyayen mu duka suke buri

"Cikin kuka ya rungume kamil din yana rokon sa gafara,da kyr shima ya control Kansa don' tausayin uncle"

daya keji

"Ranar asabar da yamma siyama tana kwance a dakin ta taga text in zafar ya shigo,""20mint navaki in kina"

"son sa da ran sa ki taho"""

Da sauri ta dialing number sa amma shiru ko ringing ba yayi

Sake duba text din tayi taga eh fa zafar dinta ne

Mikewa tayi ba shiri ta nufi hanyar GG investment companyn mummy data bar masa a hannun sa yana

running

"A bakin Gate taga drivern sa """

"madamee ogah ya fita ""ya fada mata bisa kallon da take masa"

"Ena yaje ,ta tambaye sa hankali a tashe"

Cross garden

Cross garden? Shi da waye

"Wasu mutaane,amma tun karfe 4 suka fice"

OK shikenan na gode tajuya ta nufi wajen.

Wayr ta ta tuna Ashe ta bari a gado garin sauru

Ohh MY GOD ta fada tana dube dube

Charab taji an rufe mata ido da baki ta baya

Wani dankwali aka daura mata kan idoni kafin nan aka bude mata bakin

Tsoro ne tam cikin ran ta gashi ko dan kwali babu a kan ta ballanta takalmi.

"Hannun ta taji an rike,ahankali an daura ta akan wani carpet mai laushi sosai.."

Sannan tji ana warware dan kwalin idon nata

Wani haske ne ya fara doke idon ta. Sannan yabi ya mamaye ko ena

Tamkar tana fairly land na cartoon

",wasu pink,white,blue and red balloons ta gani shape din heart suna flying da wasu fararen snow balls da"

suke sauka daga sama

"Kasa Inda ta taka kuma wani rose flower ne babba kamar ta barma, sai splits din rose flowers a baje a"

kasa ko ena a wajen

"Sosai abun ya tafi da imanin ta,ganin kanta take kamar tana wani duniya,."

Dan Dariya ta farayi tana tare snow balls din a tafin hannun

ta

Hasken camera yasa ta hankara da Sauri ta juya

Zafar ta gani a tsaye yana murmushin sa dake mugun kara masa kywu

Da gudu ta taho da niyyar fadawa jikin sa Amma sai ya tare ta

",hannun ta ya kama duka biyu sannan ya tsunguna kasa ya fara dacewa"

Siyama garba?

"I know am not the best man a duniyan nan,not as rich as you are_or ur family"

"amna enaso kisani siyama ke ta da Vance a duniya ta, inaso na rayu dake ,na cika miki duk wani gurbi a"

zuciyar ki.

",ki bani dama na zama rabin jikin ki"

",family nki. Da koman ki na rayuwa"

Mike wa tsaye yayi

"Cikin idon ta ya kalla yace a sanyaye ""will you marry me please""?"

"Gaba daya jitai komai ya tsaya mata chak,wani firgici ta keji a zuciyar ta da Sauri ta juya a guje zata bar"

wajen

"Siyama ya fada tare da shan gaban ta,"

"I'm sorry nasan kinfi karfin haka ""'ure far more than dis ,Amma ena so ki fahimci ni son da nake miki ba"

"karya acikin ta, and I want to spend my life with you..pls don't say no ya fada yana kokarin kneeling agaban ta"

"Sosai nmfashin ta yake sama sama,da kyr ta control kan ta sannan wani matsannancin kuka ya kufce"

"mata,"

Siyama meyafaru ne? Akwae matsala ne?hankalin sa tashe yake tambayar ta

"Zafar Allah yasa ba mafarki nake ba,dan Allah ka CE min ba mafarki bane_."

Ahankali ya matso daf da ita

"rungome sa tayi sosai,tana cewa I love you soo much zafar no one has Eva made me special like this"

"Meyasa bazan aure ka ba,shima"

Kara rungome ta yayi yana kara Gode mata

Tare suka nufi gidan su siyama Inda ta bayyana wa baban ta Alhj garba halin da ake ciki

farin ciki Sosai yayi domin a duniya duk abun da yaran sa su kace ya zaunu

"Haka alhaj abdallah ma baiyi gardaman kin lamarin ba,musamman ma daya lura da akwae so a tsakanin"

su

Nan aka fara tunanin sa ranan baikon siyama da zafar

"Baby kinji fa siyama za tayi aure,"

"Yh naji labari,ta fada a takaice"

C'mon girl nifa gani nake har yanzu bakiyi

Hakuri da abun da ya faru ba

i told u na tuba wallhy

"Kuma fa saurayin kin nan ya rama miki,"

"Hey khalid ban son wannan maganan ai nace naji koh,"

Abu wata guda haryan zu kana damu na dashi

Ai ni kakeso and I'm here

In banda kaima duk da sxual harrasment din daka min amma muna tare..ace .har yanzu baka yarda dani

ba?

"Noo baby Na yarda dake,"

Ummh Baby why not muma ahada damu amana baikon?

What? Haba khalid why the rush

aure kuma? Bayan bamu gama ssassan ta kananan issues tsakanin mu ba

"baby shikenan.,in ba kyason auren fine,but at least baiko ai nace"

Zaifi ma dadi ace an hada duka lokaci daya

Cikin hanzari tace

"No,khalid nidai ina ga shhhh haba faryal ni ne fa kike so na yadda da kin amince min meya sa baiko na"

zai zama matsala akan ki

"Ok fine shikenan,zanyi tunani khalid gudnite"

Nan ta wuce ta shige gida ba tare da taji me zaice ba

shima hakan ya nufi motar sa

Surayyahms

:

ARNE

by

Surayyahms

*AM££NCI WRIT£R'S ASSOCIATION *

Page82

Duk enda Suka hada ido da zafar harara ke bi tsakanin sa dashi

Da kyr ya samu ya jawo sa zuwa daki

Kunnen sa biyu ya rike yana kallon sa kalar tausayi

Sosai zafar ya daure fuska kamr ba kamill din da yake tunani kullum bane a gaban sa

"I'm sorry zafar,dan Allah kayi hakuri wallhy nasan laifi na"

Hmm ni baruwa na da kai

"Hakurin me zaka bani.""'"

Kamil u left without even a call wata biyu kenan ki?

Haba kai kuwa. Ashe akwai uzurin da zai sa ka mance da ni dan uwan ka haka

Amma bakomai kanuna na min matsayi na ai

Sunkuyar da kai kamil din yayai baice komai ba

Ciki ciki ya sake cewa zafar kar kafadi haka

U don't have any idea how much I missed you

"Too ena kaje ne ma wae ?""*"

zafar ya Fada a zafafe

Hey zafar calm down mana

yanzu fa ana taron auren ka ne

"Akwae lokaci ,zan Fada maka komai"

OK fine zafar ya Fada a takaice

Kayi hakurin?

No yafada tare da zungurin sa cikin silar wasa

Runguman juna sukayi sosai kamr wanda sukayo shekara basu hadu ba

How on earth zanyi missing auren brother na kamil ya ke fada

"Da allah yi min shiru mallam,ai daka yarda baka nan Yau"

Da bani ba yafe maka

Ahakan ma bawai na sauko bane.......

Dariya kamil ya danyi yace uhh Thank God

Nan fa suka Shiga hidima sosai kamil ya karbe sauran dawainiyan abubuwan da ya rage musu a ranar

"ko nemar faryal bai kwatan ta yi ba,"

Domin A halin da yake ciki yanzui donsa na kan alhaj garba yana kallin duk wani motsin sa a wajen

Zafar waye wannan mutumin?

"Yi min shiru,da baka gudu ba ai da kasan shi tun tuni,"

Wannan baban siyama ne my suruki ya fada yana dan yake

Mummunan faduwa gaban sa yayi da kyr ya ttataro murmushin dole yasa akan fuskar sa

Misalin karfe 4 na yamma Zaune suke a daki su biyu saboda security an hana ko kawaye zama tare da

"siyama ,faryal kawae aka bari tare da ita"

"Wayr siyaman ne yayi ringing karo daya ta dauka da cewa hello hayatiii ,"

wait muryan wa nakeji kamr kamill?

Zumbur faryal ta mike ta zauna ta na sauraraan siyaman

Nan ya mika ma kamil siyaman sosai sukayi magana ya na ta mata tsiya irin na amare

"Ai ka kywta tafiya ba sallama armour""'"

Da gefen ido ta ke Lura da faryal yadda gaba daya ta sanya hankalin ta wajen

"Hakan ya sata danna speaker ma call din""ras kuwa taji muryan kamil din daya sa harta mance da zzabin"

dake damun ta

Har siyama tagama bata motsa ba

"faryal,,, faryal,,, siyama ta fada tana dafa ta,lpya naga kin wani zauna kin tsura min ido"

Nan ne ta dawo cikin hankalin ta da tuni yayi nisa cikin duniyar tunanin kamil din

Ommmm siyama kamil ne da gaske?

Oh cmon girl a speaker fa na sa ai kinji sarai

Mtsw to ai bani na saki kisa ba ta fada tana watsa ma siyaman wani kallo

Tooohh kaji min iyeyi da faryal

Ke gode min za kiyi ba attitude zaki bani ba

Ki naji na ko?

Toh sannu malamr tarbiya? Yaushe aka samu karuwa?

"Tun randa na hadu da zafar,ya fahimceni na fahimceshi"" ya soni na so shi ""'gashi zamu zauna har abada"

Cikin harara ta karashe maganan da cewa ranar nasan rayuwa ke fa?

"Shiru faryal ta danyi kafin nan tace ,good for you""' hade da daure fuskan ta"

"Look faryal,nasan baki kauna ta"

"duk da ba haka naso ba '""but am willing to be cool with you ko dan zafar. sauran kuma ya rage miki"

"Dan dariya faryal tayi sannan tace,sai na rasa wanda zan sa a hidimomi na na rayuwa sai ke akan me if I"

may ask?

Akan kamill mana

siyama ta fada tana kare mata kallo

"Koda shike rayuwar ki akan karya kike shirin gina ta,kamr yadda kike kokarin krya ta son da kike masa."

"Amma let me offer you a sisterly advice faryal,"

Na lura dake tsoro ne tam cikin ranki

"kuma shyasa kika kaurace wa abun da kike matukar so,"

And Ina tabbatar miki

"iin bakiyi wasa ba wannan tsoron shi zaiyi ajalin ki,"

"Ke siyama how dare you da zaki tsaya akaina kina fda min nonsense,"

Ni kar ki sake fadan abun da baki da masaniya akai

"I hate it,ure too nossy da Allah""'"

takara she ranta a bace

Wani dariya mai kara siyama tayi tace lallai faryal

Kina bani mamaki wallhy

"Meye ban SANI ba,? takura kan ki da kkayi kina bin khalid ne ko sadaukar da sosyyayr kamil da kkayi a"

banza?

Lool girl ni fa yar uwar khalid ne amma I know u Neva loved him

"Mtsww sai kiyi ai,"

"u just lyng siyama,I love khalid mana"

Kuma shi zan aura

ta fada

Muryan ta na rawa

"Hmm cool,"

"bakomai ai ""'Allah ya bawa kamil princess

13 / 22