Ina Tare Da Ita 1 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   5 / 26

12K to 15K   out of 77.9K words

zubaida tayi tace gsky kin kyauta mama ,ALLAH dai yasa yah Suleiman fin yasonima!mm zulai tayi murmushi tace hmm dolensa ma yasoki yacire wannan me kwala kwalan idanun axuciyarsa ,ammafa sai nakoyamiki yadda zaki janyo hankalinsa gareki har yamanta d ita..

Yaseer yace hmmm wlh naso ace shi aka batar wlh.....abbane yashigo duk sai sukayi shiru ,ki zama beyiba fuska bbu walwala yakalli mm zulai yace ina kudina dubu Dari 2?"kinsan na namutane ko?"afusace tace oho kasan dai hankula ba bakwanceba ban wani dubaba dan haka kila wani yazo

Yadauka bama gdn,tsaki yyi yace to wlh ki kiyaye sbd nima banawa bne n mutanene ,cikin tsawa tace na kiyayi me?"ko kanaso kace nice na daukar maka kudin?"tsaki yyi yabar part din,itama mm zulai tsakin tayi suka cigaba da maganganinsu...

KALGO...

Share ..

๐Ÿ“š๐Ÿ“šmmn fareesa ceโœ๐Ÿปโœ๐Ÿป

AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA!

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

(bansan ita bace)

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story &written by mmn fareesa

NOT EDITED

๐Ÿ…ฟ19&20

Bangaren su mommy kuwa hankulansu ba'a kwance yakeba ,suna zulumin ina lftihal ta shiga ?"shin tana hannu na gari?"ALLAH masani ...yyinda gefen Ummi aziciyar ta tana wani zargi tadaiyyi shiru kawai ne...

"Ayanxun haka zaune suke parlourn mommy anata shigowa jajan abun ,yayinda mommy ta Lula duniyar tunanin halin da yah Suleiman yke ciki dan tasan rabonsa d cin abinci tun jiya d dare gashi wani daren na niyar yi..

" larai ce (kawar mm zulai) tayi sallama had'e da zama suka gaisa kamar gaske larai tayimusu jaja bbu jimawa ta ta shi Dan tafiya mm zulai tace muje na rakaki ko?"ficewa sukayi ,yyinda Ummi tabisu d kallo kawai."

Suna fita mm zulai ta jata gefe had'e da cewa mutuniyar yaya take ne?"anyi komai yadda yaka mata ko?"larai tayi murmushi tace eh aikinsan nibata wasa bace...

Mama zulai tace hkne yanxun kije zan aiko yaseer.....larai tace kutumar uba ai wlh ina Barin gdn nan to

da kudina jikina ingayamiki ,duk bakar wuyar damuka sha zakice wani aike wlh kinsan k'aramin aikinane natona...rufe mata baki mm zulai ta yi tace haba mana muje part d'ina so kike ajimune?"tace eh kiban hakki na! Mm zulai tace hmmm larai kenan kinmanceni ko?"yo inkintona aibani kadai nayiba hardake d yunusa...

Larai ta ce naji muje nidai gsky".

Nan tabita tabata rafar yan 1000guda biyu Wanda na Abba ne ta dakko...sannan sukayi sallama.

Ta koma can part din ta zauna saidai kuma duk ta tsar gu d irin kallon d Ummi kemata."

Muryar me gadi sukaji yana cewa hjy Ku fito dan ALLAH wlh g Suleiman can yanxun yafita waje da alama ba hayyacinsa yakeba hannuwansa duk jini ,nayi kokarin nahanasa ,hannu d'aya yasa yatureni kuma naji jiki...be idaba mommy ta mike zumbur cikin damuwa had'e da hawaye tace oh ni nashi ga ukku dan ALLAH ka da kubari in rasa Suleiman kamar yadda na rasa iftihal nasan nemanta zashi kuma k'ofar ce yaballe yafito...

Ummi ce ta rufe mata baki d cewa ita maimata innalillahi wa inna ilaihir raju un "

Daddy ne da abbu da wani abokinsa suka shigo rike da yah Suleiman sai ihu yake kamar k'aramin yaro shi abarshi yaje yanemo angel d'in sa da kansa ....Ummi tacewa abbu alhj ina kuka gansa?"abbu yace nan cikin layin anguwa r nan saura kiris mu kadesa d mota ga hannuwansa duk jini nasan sa dazafin zuciya k'ila k'ofar yaballe ko?"Ummi tace eh haka muke tunani yanxun mai gadi yazo yake gayamana."

Abbu yace to abun sai hkri kuyita addua ga abokina nan yazo muku Jane..nan suka gaisa nan fa d abbu d daddy had'e da abokinsu ,sukayi ta ma yah Suleiman nasiha mai ratsa jiki akan yyi hkri ya yarda da kaddara yadage da addua ,daga hankali sa bazaisa tadawoba!

"Nan dai yyi shiru sai hawaye ke zuba dg idonsa ,yana tuna iftihal d kukanta da shagwabarta intana masa ...wani iri yaji azuciyarsa,kiran magrib akayi nan duk Mazan suka wuce masjeed ,basudawoba sa bayan isha'i amma bbu wani labari akan batan iftihal"

Yah Suleiman bawan ALLAH kallo daya zaka masa kasan yana cikin tashin hankali da damuwa,yyi zuru zuru dashi ko mgn sai dole yake idanunsa sunyi ja sunkumbura ....

"Ayanxun haka kwance yake kan bed rike da photo na iftihal yana kallo yana hawaye....sai surutai yake afili yana cewa pls my angel kidawo guna bazan iya rayuwa bbu ke ba my IFTEE nah."

Mommy dke tsaye tana kallonsa dan besan tana gunba,ta share hawayen ta, ta matsa had'e da shafa kansa yadago ...yaga itace cup d'in tea be mai zafi d kauri ta mik'a masa cikin rarrashi tace maza kashanye banason musu....karba yyi had'e da rufe ido yashanye kamar meshan mgni..yabata cup din ta fice ...yadda yah Suleiman yaga rana haka yaga dare dan baiyi bacciba,yanata nafulfili da addu oi akan ALLAHyatsare masa iftihal aduk inda take...

Washe gari da misalin karfe 8:30am yah Suleiman ne kwance kan 3seeter dke parlourn Ummi idonsa a lumshe yarame yyi fiyau dashi ...autar Ummi ce wacce duk sa'annin junane d iftihal tazo gefensa ta d'an kama hannun sa had'e da cewa yaya kaje abbu nakiranka k...da sauri yabude idonsa sbd jiyayi kamar iftihal dince, tayi mgn"

Koda yaga Auta ce tsaki yyi yatureta dg gefensa har tasaki y'ar k'ara."tashi yyi yanufi part d'in abbu ,sallama yyi yasamy su daddy,Abba,abbu ,sai wani dg ganinsa malamine...

Bayan yagaidasu ,mala min yyi gyaran murya yace gsky Ku kwantar da hankalinku ,jiya nayi istahara gsky yariyarnan insha ALLAH tana hannu na gari kai ni yadda nagani kamarma can gun yafi mata nan dan akwai wani haske da zata samu arayuwarta,kuma insha ALLAH wata rana zata dawo gunku ko ba jima...to gsky kunji abinda nagani jiya abaccina."

Dan haka bance kubar bincikeba ah ah kucigaba kawai nidai nasanar dku abinda nagani ALLAH yasa adace,sukace ameen..yyinda yah Suleiman yadanji sanyi aransa sosai ,ammadai zasu cigaba da addua d bincike.

Itama mommy koda taji wannan bayanin hankalinta ya kwanta...

********

Mama zulai ce zaune a tsakkiyar y'ayanta kaf tasanar dasu komai yadda sukayi d iftihal,yaseer akasan zuciyarsa beso ba ,yaso ace yah Suleiman ne aka ma hakan ba iftihal ba sbd yatsanesa.

Ihu zubaida tayi tace gsky kin kyauta mama ,ALLAH dai yasa yah Suleiman fin yasonima!mm zulai tayi murmushi tace hmm dolensa ma yasoki yacire wannan me kwala kwalan idanun axuciyarsa ,ammafa sai nakoyamiki yadda zaki janyo hankalinsa gareki har yamanta d ita..

Yaseer yace hmmm wlh naso ace shi aka batar wlh.....abbane yashigo duk sai sukayi shiru ,ki zama beyiba fuska bbu walwala yakalli mm zulai yace ina kudina dubu Dari 2?"kinsan na namutane ko?"afusace tace oho kasan dai hankula ba bakwanceba ban wani dubaba dan haka kila wani yazo

Yadauka bama gdn,tsaki yyi yace to wlh ki kiyaye sbd nima banawa bne n mutanene ,cikin tsawa tace na kiyayi me?"ko kanaso kace nice na daukar maka kudin?"tsaki yyi yabar part din,itama mm zulai tsakin tayi suka cigaba da maganganinsu...

KALGO...

Share ..

๐Ÿ“š๐Ÿ“šmmn fareesa ceโœ๐Ÿปโœ๐Ÿป

AWESOME WRITER'S ASSO..๐Ÿฎ

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA !

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

(bansan ita bace)

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

๐Ÿ…ฟ21&22

NOT EDITED

Kalgo....washe gari d misalin karfe 8:30am mlm yafito dg d'akinsa yanufi dakin kuluwa dan jin dalilin kukan nah nah, yanayin sallama iftihal ta gansa da gudu ta fada jikinsa tana kuka ita yakaita gun yah ile d'in ta da da daddynta....kuma ita batashan koko"

Cikin rarrashi yace ki nutsu zankaiki ,amma me kikeso kici?"cikin shagwaba ta ce ni tea da kwai zanci"

mlm yace to zauna gun innarki naje gun Idi mai shayi na karbo miki....kuluwa tazo ta karbeta sai rarrashinta take yyinda mlm yafita..bbu jima yadawo da tea hade a farar Leda ,sai kwai soyayye d bread, nan kulawa ta juye mata a cup aka tasa mata gaba tafara cii..

Mlm yakalli kuluwa yace ALLAH Sarki daga gani y'ar gatace ita agidansu ,dan jiya nayi istahara akanta dan ina tsoron zama da Wanda bakason asalinsaba

to Alhmdllh gsky yadda nagani tana da masu kinta ,kuma komai dadewa zata koma gunsu gashi ko muntambayeta bata bamu amsa balle mu mayar d ita gun iyayenta."

Kuluwa tace eh hkne gsky mucigaba da riketa tsakani d ALLAH har iyayenta su bayyanah ko?"

Mlm yace eh nima kuma zan dunga mata rubutu tadaina maganar wannan ile yake kowa?" Sbd hankalinta yakwanta ta inaso nasata ta ruka haddar alkur'ani mai girma d wasu littatafai na addini insha ALLAH dan inada burin yata tayi ilimi dan taimakon kanta,d y'ayanta d al'umma baki d'aya..

Kuluwa tace gsky Mlm samun irinka sai antona.. murmushi yyi yace inaso ne duk ranar da iyayen yarinyar nan suka bayyana suka ganta suyi farinciki ,Susan zamanta ak'auye alkhairi ne gareta ,yyinda makiyanta suji haushi..."kafin kuluwa tayi mgn baffa babu yashigo tare d kanwarsu atine, bayan sunyi sallama suka gaisa atine ta rungume iftihal tana kukan farin ciki tace oh yaya ALLAH yabaka lallai mahakurci mawadaci ....inama,ace Nina haifeta(kasancewar ita bata tab'a haihuwa ba)

Mlm yace kada kidamu zaki samu kema....mutsu mutsu iftihal ta fara d sauri kuluwa ta karbeta had'e da cewa muje namiki wanka ...baffa babu dke tsaye yyi tsaki yace hmmm wlh kubidai ahankali kada kuga dan Baku tab'a haihuwa ba kusangartata taje kuma ta Lalace..

"Mlm yakatsesa dcewa ALLAH yakiyaye" atine tace ameen ,nan baffa habu yafice yanata surutai yyinda atine keta fira d mlm ta yaushe gamo...har aka gamama iftihal wanka aka shiryata cikin Riga d wando na gwanjo...atine sai yaba kyawunta take ,nan mlm yadauki iftihal suka koma soro gun karatu...duk mutanan mlm sai sakamata albarka akeyi ana tayasa murnar samun nah nah...

********

Hakafa rayuwa tayita tafiya gunsu mommy tun suna zaton zaaga iftihal har suka hkru suka barwa ALLAH,duk gidan yyi bbu dadi ga masu son iftihal

Yyinda yah Suleiman yyi rama yyi baki ko abinci sai dole yakeci kullum yana like da photon iftihal yana kallo wani lokacin yyita kuka ,yakoma wani silent dashi mgn sai dole yakeyi baya fara'a ,baya dariya ko murmushi rabonshi dsu tun kafin iftihal ya bace kai kozaman gd bayayi dg dakinsa sa masjeed yake zuwa mafarki kuwa kullum sai yyi na iftihal dinsa."

Yyinda yak'agara hutunsa yak'are yakoma skul kuma yyi alk'awari bazai sake dawowaba sai yaza cikakken soja inbadai ca'akamasaba iftihal ta dawoba tukum dan baiga amfanin xuwanshi gdn bbu itaba..

Mommy da daddy ma daurewa kawai sukeyi amma sundamu sosai g tausayin yah Suleiman dasukeyi ganin yanxun yadawo wani kala ba yadda suka sanshiba...""

Mm zulai ce zaune a parlour yyinda zubaida ke tsaye cikin shirin ta ,wai zataje part din su yah Suleiman ta gyara masa dakinsa..mm zulai tace kina Jina?"

"Tace eh"

Mm zulai tace ki nutsu sosai banda mgn da d'aga murya ahankali ki marairaice masa ki gyara masa dakin kullum kada kinuna kinajin tsoronsa jidake kin gane?"

Zubaida tace eh dukda gabanta na fad'uwa ,mm zulai ta ce to kije saikindawo nan ta fice ta nufi part d'in su...

Dakinsa taje ta murd'a taji abud'e,tura kanta tayi taje tacigaba d gyarawa...ak'arkashin bed taga photon iftihal d sauri ta d'auka ta yagashi gd hudu....bata ida k'arasawa ba taji anyimata wata damka'tana juyowa taga yah Suleiman idanun nan nasa sunyi jajir beyi wata wataba yadauketa d mari mai rai d lfy tuni ta kurma ihu iya k'arfin ta...tuni yaseer yajiyo ihunta dan yana dakinsa d gudu yaje yasanar d mm zulai bbu bata lokaci ta zo afusace tana kumfar baki ,yyinda yah Suleiman ko ajikinsa sbd zuciyarsa yafasa kawai takeyi sbd kawai an yaga masa pic na angel d'in sa...

Mm zulai ta wamkamasa mari har sau 2amma bedena dukan zubaidaba ...tasake d'aga hannun taji muryar daddy afusace yana cewa wlh kika maresa sai nasaka yyimiki shegen duka tunda banida mutunci ,adedenan yah Suleiman yahankad'a zubaida yashige toilet yarufe d k'arfi..

Mm zulai ta ja zubaida tana tijara ,daddy kuwa kota Kansu bebiba dan mm zulai ta fara kaisa bango,pic d'in da ke yage yakallah yaga iftihal ce ,sai yaji hawaye tuni yagane zubaida ce ta yaga pic din shine yah Suleiman yyi mata duka

Yau Yakama Sunday kuma yaune yah Suleiman Yakima skul cikin kunci d damuwa dukda iyayensa sun masa nasiha mai Shiga rai hakadai Yakima da alwashin bazai dawoba sai yazama soja...

Gaba d'aya Rayuwar gdn sai tayi bbu dadi gun su mommy da daddy, dan haka satin yah Suleiman2 da tafiya daddy ya yankarmusu biza shida 2 mommyd d Muhammad dan yyi karatunsa acan suka tafi Wanda said a suka tafi sannan su Ummi d abbu suka sanidan sunsan in sun fad'a kafin su tafi zasu hana...Ummi har kuka tayi yyinda suka bar Usman gun Ummi ...

***** ****** ******

Bangarensu iftihal kuwa mlm yaci gaba da mata rubutu tuni ta manta da wani yah ile, gata kula,tsabta duka iftihal nasumi sosai gunsu,komai yimata suke na gata iya karfin su ,yyinda mlm yacigaba d karantar d ita alk'ani tanayin hadda agunsa ,sannan suka sakata primary din kauyen,kasan Cewar iftihal tun gd tana nursery 2 tuni tafi kowa ne yaro kokari dan dama tanada hazak'a gakuma kuluwa na koya mata wani abun dan itama tayi boko ..

Gefe guda kuwa baffa habu najin haushin shagwabawar d mlm kewa nah nah wani lokacin yyi mgn wani lokacin yyi shiru ana haka ALLAH yabawa kuluwa ciki ,kada kuso kuga murna gun mlm.nan tahaifi y'ar ta mace aka saka mata hauwa'u sunan kuluwar sai suka rika kiranta d Jidda ,nah nah wato iftihal tayi murna sosai d samun k'anwa datayi,nan kuluwa taci gaba d kula dasu tsakani d ALLAH bbu bambanci ,kuma har yanxun basu taba fad'awa kowaba cewa nah nah ba yarsu bace...

duk Wanda yaga iftihal bazaice wai akauye take rayuwaba sbd irin kuladatake samu gun iyayen ruk'onta..

gashi har yanxun shagwabarta na nan intana yima mlm yyita aikin rarrashinta ,koshi ko inna kuluwa,yyinda iftihal keji d k'anwarta Jidda sosai kuma sun shaky d juna...

BAYAN SHEKARA 8

Share ....



๐Ÿ“š๐Ÿ“šmmn fareesaceโœ๐Ÿปโœ๐Ÿป

AWESOME WRITER'S ASSO

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA !

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

(bansan ita bace)

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

Story & written by mmn fareesa

๐Ÿ…ฟ23&24

NOT EDITED

BAYAN SHEKARA 8

Abubuwa da yawa sun faru inda har yah Suleiman yakammala karatunsa yazama soja yanxun yakoma captain Suleiman befi 2month da dawowaba gd amma fa tunanin angel insa na makale azuciyarsa dashi yake kwana dashi yake tashi."

Yyinda tsantsar kyawunsa,kwarjininsa suka sake bayyana ajikinsa saidai fa fuskar nan tasa any time atamke take babu yawan mgn ko dariya d murmushi ,tunda yadawo gdn zubaida ta rud'e ganin yadda yakara haduwa duk d ada tana ganin yah Yusuf yahad'e karshe alokacin d yah Suleiman baya gd amma koda yadawo tagansa saitaga duk gdn bbu kamarsa tuni ta Lula aduniyar sonsa."

Tunda yadawo gdn yaji bbu dadi sbd mommy basa gidn hakadai yadaure jin ance ai sunkusa dawowa dan yaga abbu yasaka anrushe part din du ana gyara ga kuma wasu part 2agidan sabbi da akayi Wanda ada bbu su.

Duk yadda zubaida keson yah Suleiman yakulata abun yaci tura dan dg inta gaidasa yace lfy atakaice to bazai sake mata mgn ba ko wannan takuratan dayakeyi da to yanxun yadai na kuma yalura yanxun yah Yusuf na hukuntasu."

Ita kuwa zubaida yanxun tafima tsoron yah Yusuf akan yah Suleiman dan mugun saka ido yake akanta ko anguwa zata said a izininsa inkuwa mm zulai ta ce dole taje ,inhar taje yyi binkice yagano hakan hmmm ranar sai yamata dukan datayi zazzabi".

Shiyasa take bala'in tsoronsa.dan yanxun taxa ma cikakkiyar budurwa shekararta 18da wani abu yyinda yah Yusuf yake dan26 yaseer24 yah usman20 sai yah Habib 22 Habiba 16 Fatima d Rukayya 14 da wani abu shikuwa yah Suleiman yanxun 29-30yake..

Duk gdn suntashi cikin tarbiyya d bin yayunsu ,illah yaseer ne da zubaida ke idanunsu atsaye amma su Rukayya saikace ba mm zulai ta haifesuba sbd suntsani abunda takeyi na halinta.. dan yaseer bayaji ga son mata ga shiga cikin abokai yyita k'arya ga wani kalolin aski dayake irin na marasa tarbiyya duk yah Suleiman na lura dashi amma yasamasa ido kawai...

*******

Yau Yakama sat day week end kowa na gd a babban parlourn gdn suke kowa da kowa sbd abbune yatarasu zaayi family meeting ,yyinda abbu ke zaune kusada Abba abdullah sai mm zulai da Ummi suma suna Jere yaran gdn tun dg yah Suleiman zuwa Fatima suna zaune kan carpet..

"bayan anbude taro da addua " abbu yyi gyaran murya yace to masha ALLAH naso ace Ibrahim na nan zaayi taron nan amma bbu damuwa tunda sunkusa dawowa Nigeria, kuma zansa nardashi komai game da taron."

Amatsayina na uba ga kaf din yaran gidan nan ,na yanke hukuncin Yusuf nabashi auren zubaida ,yaseer nabashi Habiba ,Usman nabashi Fatima ,Habib nabashi Rukayya ,sadeeq d Muhammad da basa kasar duk da yarane to suma zan zab'a musu acikin yaran dangi,sannan Usman d Habib sai nan da shekara k'ila ma da wani abu sannan ayi auren lokacin sun ida karatunsu nadai fadane ko bayan raina acikamin Burina....mm zulai bata bari ya idaba cikin gadara tace gsky wannan hukuncin be munba to shi Suleiman wa zaya aura kenan?"

To gsky shiyaka mata ya auri zubaida inkuwa b hakaba to gsky yaranmu bazasuyi biyyayaba....Abba abdullahi yace kwarai kuwa gskiyarki....duk mutanen parlourn sunyi mamakin mm zulai ciki harda yaranta akan zak'ewarta yyinda yah Suleiman yaji kamar yatashi yyita jibgarta ....shikuwa yah Osman murna fal aransa dan dama wlh fatimace azuciyarsa kawaidai bai

5 / 26