Ina Tare Da Ita 1 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   15 / 26

42K to 45K   out of 77.9K words

nason shiga grps d'ina amma banasasu,kusani yan xun grp2 gareni kuma gsky banason rashin comments dan kona bude rufewa zanyi ngd..

🅿73&74

Ta murd'a k'ofar had'e da tura kai cikin parlourn "waige waige ta fara taga bbu kowa aciki ,bed room d'in ta nufa had'e da yin sallama....tuni tayo baya sbd takunsa dataji,jikinta na bari,tarabe gefe"

Dg shi sai jallabiyya yafito..... Yasha mamakin ganinta amma be nunaba fuska had'e cikin tsawa yace keeeeeeee!lfy?"

Cikin muryar tausayi tace yaya dan ALLAH kasaurareni na rokeka!mugun kallo yyi mata had'e da Jan doguwar tsuka afusace yace mezakicemun zubaida?"tunda ni ban isa da ke ba,dan haka na cire hannuna akanki"sbd kin rainani inganki da wani ,wai saiki gudo cikin gd !azatonki biyoki zanyi?"

NEVER wlh nafi karfin hakan ,sannan kifita tun kafin jikinki yyi tsami nabaki 3minit.

Tuni tafashe da kuka cikin shashshekar kuka tace pls katai makeni wlh nacanza ba zubaidar daka Sani da bace!Dan ALLAH yaya mama na hannun police tun jiya narokeka kaje kabiyasu ka karbota dan.....wani mari biyu masu masu rai da lfy yawankomata ..ihu tasaki had'e da dafe gurin tuni hannunsa yakwanta akuncinta

Batace komai ba ta fice adakin cikin kunar rai...

Shikuwa yah Yusuf ji yake kamar yaje yadawo da ita yarungumeta ya rarrasheta ,yasan cewa shidai kawai yatsintsi kansa da tsananin sonta da kaunarta ,inyace ga lokacin da yafara sonta yyi karya.

Lokacin da yaganta tare da saurayinta saiada yyi jinyar zuciyarsa.

Saidai abu 2 yatsaya masa arai na 1kukanta na2 datace wai mama na gun police yabiya su yakarbota to meke faruwa ne?

Ajiyar zuciya yyi can kuma yyi tsani sbd mugun halin mm zulai daya tuna.

Ciki yakoma yashirya da kayan NYSC ajikinsa yanufi skul din dayake dauka ganin 7:45am yasan yyi latti ko gun Ummi bejeba ,sai da zubaida na makale aransa...

***********

Karfe 8:30am yah Suleiman ne yafito cikin kakinsa yanufi part din Ummi dan yin break fast ya wuce office.

"Sallama yyi bbu kowa parlourn sai ihun baby dayakeji be ankaraba tafito da gudu dg dakin yaran tana kwala masa kira.....tana ganinsa ta fad'a jikinsa had'e da sakin kukan shagwaba...

Lumshe ido yyi ganin atsorace take ga ko d'an kwali bbu akanta" ahankali yace ke ni cikani!menene haka yatsorataki?"

Turesa ta yi yyi baya kamar xai fadi sbd jikinsa asake yake....dariya ta tuntsure da ita ganin yyi saurin dafe bango,fuska daure yace wakikewa dariya?"

Cikin shagwaba ta ce gsky yaya nidai gidanmu zankoma kaga Fatima kullum sai ta tsorata ni da mage....bata ida maganar ba Fatima ta fito da magen ahannunta tana dariya...

Tuni tasha jinin jikinta ganin kallonsa da yah Suleiman ke jifarta da shi.

Cikin tsawa yace bakida hankaline?da kike tsorata ta da mage ,kinsan nima bason mage nukeba sbd ina k'yamarta,amma dg yau zatabar hannunki ,kuma kije kikaiwa mai gadi ita yanxun taje tayarda ita dg nan kinshare compound din gidan nan duka ki maimaita....tuni Fatima ta duka dan basa hkri tana nuna masa yunifoam dan harta makara skul .

"Kallonta kawai yyi da gudu ta fice ,yaja tsaki had'e da nufar dining area baby ta bisa."

Zama tayi tace yah ileeeeeeeeeeee nah ina kwana ?"hararar ta yyi yace bazan amsa gaisuwar matsoraciyaba.dukar da kanta ta yi ,te a yahada bebi ta kantaba yyi serving da kansa dan gudun makara..

Ahankali yace baby kinyi break din?"dakai ta amsa ,sannan tace pls yaya karabu da Fatima kada ta yi latti a skul,kajiiii?

To kawai yace "

Break fast insa ya idar ya mike itama ta mike tana turo baki idanunta cike da hawaye, ta biyosa ....tsayawa yyi cikin kulawa yace to kuma menene?zakimun fushi koninamiki wani abu?"da sauri ta ce ah ah ,tsareta yyi da ido can yace baby me kukeso?konatafi dkene?"da sauri tace eh"

Kallonta yyi yace waiba nahanaki yawo bbu Dan kwaliba jeki canxa kaya muje dg nan nasa amiki saloon ko?"ihun murna ta yi ta fice d gudu.

Girgiza kai yyi had'e da nufar bedroom d'in ummi yasameta tana d'aura dan kwali,dukawa yyi yagaisheta byn sun gama yace mata da baby zai fita ,murmushi ta yi tace to dan ta lura dg babin hatshi sun fada tarkon kaunar junansu,anan yasanar da ita laifin Fatima da hukuncin da yyi mata.

Ummi tace kayi daidai ko jiya namata mgn akan tadena ,dg nan ta sanar da shi halin da mm zulai ta ke dan abbu yasanar da ita jiya,cikin ko in kula yace ita ta shafa ai dama nagansu lokacin da zasu Shiga b'angarenta.

Nan kuma Ummi tamasa nasiha da fada akan abinda yyiwa Abbas ,hkri yabata yafice .

Baby kuwa cikin murna taje ta canxa Shiga zuwa jallabiyya baka ta yi rolling kanta da mayafin ta feshe jikinta da turaren ,sak ta fito kamar balarabiyya ko shuwa Arab,saidai kuma tanad'anjin tsoron saloon din dan Fatima ta kai ta sau 1 haka ta fito, tasamesa parking space nan ta nufi guns a.

Kafeta yyi da ido yana ta kallonta ,azuciyar sa yace masha ALLAH kamar aljana wannan kyau haka.

Saidai besan miyasa da yakalleta take tuna masa da angel d'in sa ba.

Kamshinta daya shak'a yasashi dawowa tunanin daya tafi.

Bude mata muffin yyi yace muje ko baby "murmushi ta yi tashiga had'e da yin addua ,sai kallonta yake yaaji ta Burgess sosai dan yalura tanada ilimin addini sosai.

Motar yatada yabata wuta ,had'e da cewa baby y'ar kauye me kashin kwance..... Yafada cikin tsokana"""

Turo baki ta yi cikin shagwaba tace ALLAH nikadai na Jana !kuma ni bani wani kashin kwance ,sannan nima saina rama mintsinina da kayi jiya...katseta yyi da cewa hmmmmm yarinyar nan kina wasa daniko?da Rabon nasake miki mintsinin dayafi na jiyan.yafada had'e da kallonta Zara zatan yatsunta ,ahankali yace anjima maje amiki lalle ko? "

Murmushi ta yi tace to yaya amma dan ALLAH ko murmushi ne karuka mun na lura kaiko dariya ma baka cika yiba sai shan k'amshi.

Murya kasa kasa yace kinason inruka miki ne?"

Da sauri tace eh

Adedenan sukayi parking, suka fito sai yan kalle kalle take yi ganin sodoji burjik maza da mata,jitayi yaja hannun ta suka cigaba da tafiya.

Sai gaisawa da jamaa yakeyi fuskar nan atamke musammun in mata sun masa mgn ,itada batace komai ba,

Da yawan matan dke nuns suna sonsa koda suka gaisa tare da wannan bala rabiyyar sun raina Kansu lolx..

Office in sa yabude had'e da Jan ta suka shiga.

********

Bangaren Abbas kuwa be iso gd ba sa7:46pm straight gidan mlm ya wuce ,bayan yyi sallama yasamu mlm zaune kan buxu yana lazimi alamar yagama sallah, d'agowa yyi dan jin muryar Abbas ,daidai da sauri yace subhanallahi Abbas lfy?"naganka da baki kunbure.

Zama yyi yazayyane ma mlm abinda yafaru duka dg karshe yace mlm dan ALLAH wanene shi kuma meye matsayinsa agunta?

Salati kawai mlm keyi sannan take kayi kuskuren Abbas saida naga yamaka kada kaje sbd gudun irin wannan matsalar!

Gashi kaje "to maganar gsky shine mijin dazata aura!

Azabure Abbas yace what's?"

Mlm yace sbd yacancantane dan yyi dawainiyya da ita shida iyayensa alokacin datake a larura ,kume besan ita waceceba ?sai da ALLAH yasa ni mahaifinta na bayyana har yasan ita wace dan haka kada kaga laifinmu.

Abbas yyi murmushi me ciwo yace bbu damuwa haka ALLAH yatsare matar mutum kabarinsa .

Mlm yyimasa nasiha had'e da basa hkri sukayi sallama Abbas najin zafin rabuwarsa da masoyiyarsa.

Byn tafiyarsa mlm yakira inna klw da bb atine yamusu bayani ,suma sunji bbu dadi dg karshe sukace haka ALLAH yatsara.

Suna shiga office din....

Share

📚📚 mmn fareesa ce✍✍

[6/18, 4:00 PM] Mmn fareesa: AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA!

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

(bansan ita bace)

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written

By

Mmn fareesa

🅿75&76

Suna shiga office d'in "yamata nuni da kujerar dayake zama had'e da cewa to kizauna zuwa anjima sai muje amiki gyaran gashin ko?" Ahankali tace to sannan ta zauna kan kujerar tana yan kalle kalle"zama yyi gaban table din kan kujerar da baki ke zama yafito da wasu chacoolat 2da biscuit,yamik'a mata had'e da wayarsa batare da yyi mgn ba.

Karba tayi tace lah yaya na gode sosai barama nayi game,dg nan tacigaba da yin games had'e da yan ciyee ciyenta.

Shikuwa loptop yajawo yashiga danne danne abinsa, haka shiru yadan ratsa tsakanunsu bbu mai mgn har zuwa minti30,batare daya kalletaba yace y'ar k'auyeeee!

Sarai taji sa saitai banza dashi dan ta lura mgn yake nema .

"Ahankali yadago kansa yyi mata kuri da ido " besan miyasa daya ganta yake ganin tana kama da ANGEL dinsa?"wata zuciyar tace dan ka kwallafa ranka ne ga iftihal din...

d'agowa tayi itama sukayi 4eyes harararsa tayi had'e da masa gwalo,murmushi yasubuce masa afili yace oh lallai baby nikike harara ko?"

Nayarda kin waye tunda kinzo binni,shiyasa har kikemun haka amma yarinyar zankamaki,dg nanma saidoki zanyi yafada fuskarsa daure....

Tabbas ta tsorata amma da ta yi wani tunani sai tayi murmushi tace eh minene danka siyar dani?"

Kafin yyi mgn anyi knock, yabada izinin ashigo.

Wata macece soja tashigo da sallama sai faraa take ,atake cpt Suleiman yadaure fuska ,had'e da cewa lfy sumayya?"

Murmushi tayi had'e da juya idanuwa tace nazo mugaisa ne tunda baka daga wayata"

Adedenan baby ta dago kanta had'e da watsowa Sumy mugun kallo atake taji wani kishinta yataso mata...itama Sumy ta tsorata da kyawun yarinyar dan dama batasan sun zo tareba ,zuwanta kenan taga office nasa abud'e tashigo.

Fuska daure ta nuna baby had'e da cewa cpt my dear wacece wannan? "

Wani mugun tsaki had'e da harara baby ta aiko mata dashi sannan tace NI MATAR sace!

Tana fadar hakan da sauri ta fice dg office d'in ....yah Suleiman nadakatar da ita amma bata sauraresa ta fice.

Wani mugun kallon tsana yyiwa Sumy ,atake tasha jinin jikinta dan tasansa bbu kyau in ransa yabaci afusace yamike dan binta ,cikin bacin rai yace bazan gaji da cewa bana sonkiba ! Muddin kika sake shigomun office hmmmm yana kainan yafice da mugun sauri dan kiran Baby.

Ita kuwa baby da gudu ta fice had'e da buya byn wasu bishiyoyi tana ganinsa yazo yanata tambayar mutane ko sun ganta ? Sai ace ah ah.

gaba daya yarude motarsa yadauka ya fice ,dg barrack d'in yyi waje ,befi minti5da tafiya ba ta fito had'e da ficewa cikin barrack din ta tsaida mai adaidaita yakaita gun saloon, kasancewar tasan gari dakuma 2k ajakarta.

Byn angama salon d'in sannan ta hau adaidaita ta nufo gd gab da zasu shiga layin ta hango abbu da Abba had'e da mai gadi zasu masjid kasancewar azahar tayi ,amma fuskar abbu da damuwa.

Suna wucewa tacewa mai a daidai tar yasauketa ,byn ta sauka ta biyashi ta shige gida ,straight can byn gidan inda baa cika zuwaba ta nufa ta yi zamanta,ranta na zafi dan wani mugun haushinsa takeji ,gani take kamar yanason sumyn"sannan ita bata San meyasa batajin haushin iftihal akan sondayake mataba?"amma wannan sojan wani mugun zafinta takeji atake tafara kuka da hawaye.

********

Mm zulai ce zaune byn sun gama sallar azuba basu koma bacciba sunyi jigum jigum ga ciwon kai da zazzabi basu dena damuntaba duk tayi rama acikin kwana1,wani kunu da kosai ne aka kamusu,tana hawaye tana kurba bbu dad'in yau balle na gobe ,ko krba ukku batayiba taga kafar kyankyaso aciki tuni tashiga kwara amai kamar ranta zai fita bbu me ce mata sannu har ta idar ,bbu tausayi masu gyara gurin sukace ta kwashe aman tana ganin jiri haka ta gyara gurin kuma baa sake bata wani abu dan taciba,haka ta kwanta kasa kuda nabinta ga zafin ciwo hawaye sai zuba suke afuskarta ta yi nadamar sanin Laure arayuwarta dan itace duk ta azata akan mugun halayenta ,gashi bbu Wanda yazo da cewa gunta yazo...

_________________

Bangaren yah Suleiman kuwa tun a get yakema masu tsaron get din masifa wai basu kula da aikinsugashi y'ar mutane ta gudu basu bantaba.

Koda yafito yyita kalle kalle gabansa na fad'uwa afili yace oh kadafa y'ar mutane ta bata!

Wani mugun tsanar Sumy yaji afili yace zanmiki hukunci sumayya"dan ke kika jawo,narasa iftihal ga baby dke amana aguna itama tana shirin salwanta,tuni yabawa motar wuta yanufi gd dan yatuna tasan anguwarsu k'ila gd taje,ikon ALLAH yakasa lfy tun awaje yyi parking yakutsa kai ciki.



Me gadi yatambaya ko tazo yace ah ah be ganta amma yatambaya ciki dan yashiga bayi k'ila tashigo be ganiba.

Da mugun sauri yyi part din Ummi ,akicin yasameta ko sallama bbu yace Ummi ina baby?

Ummi da mamaki tace banganeba?"yobatare kuka fitaba!

Cikin damuwa yace eh wlh na nemeta a office da cikin barrack din bangantaba!

Harararsa Ummi ta yi tace hmmmm nasan halinka fa da zuciya Kodak wani abu kamata tayi fushi ne ta tafiyarta ,gashi ita bakuwa ba y'ar gariba kada taje ta bata wlh...

Rasa me zaice yyi kawai yafito cikin tashin hankali kaf yaduba ko ina agdn bata ,hankalinsa yakai kololuwa gun tashi ,yasake komawa barrack din akace anga fitarta da jallabiyya baka yasake kuma fitowa yana ta aikin nemanta amma bbu ita .

Gd yasake komawa yasamu Ummi har ta sanar da abbu sunata jajan abun dan Ummi hankalinta yatashi musammun data tuna dg haka fa aka rasa iftihal.

Fada sosai abbu yyi masa akan cewa shine yamata wani abu ta gudu ,cikin jin nauyi yyi musu bayanin dalilin dayasa ta gudu.

Ajiyar zuciya Ummi ta yi tace oh ALLAH Sarki wlh kishine yasa ta gudu Dan haka kaga yanzun axahar tayi saikaje kayi sallah kazo ka nemota aduk inda take inbahaka wlh nida Kaine agidan nan, dan yarinyar nan amanace agunmu ,mekakeso mucewa iyayenta?"

Jiki asanyaye yawuce masjeed abbu yafito suka hadu da Abba yasanar dashi batan baby ,shima ya jajanta had'e da cewa suje masjeed .

Bayan sun taso dg masjeed yah Suleiman yawuce part din Ummi dan ne Neman shawara...

Zubaida ce tafe cikin damuwa dan tafison kadaicewa sbd damuwar datake ciki,ta ido byn gidan kawai tahango baby zaune tana hawaye .

Tausayinta taji amma yanajin nauyinta sbd zalinta dataci sadda bata lfy.

Komawa tayi part din su tasami Rukayya na kuka zama tayi itama suka cigaba da kukan.

******

Yah yusf ne tafe a motarsa yashigo gidan byn yyi parking yafito yanufi part din Ummi ,yasamesu suna shawarar ko akai cigiyarta gdn TV da redio.

Yah Suleiman na gefe kallo 1 zaka masa kasan yana cikin damuwa Habiba d Fatima nata hawaye ,byn sun gaisa yatambayesu meke faruwa aka sanar dashi. Komai cikin tausayawa yace subhanallahi dama naji ance ksmar mm zulai na gun police tun jiya ko?"

Ummi tace eh kudin mutane taci 20k shine sukazo aka tafi da ita.

Bece komaiba yafice dg part din dan yasan bawai kudin amsotane bbu ba,ah ah sun barta ta horu kuma yasan yanxun abbu yadaina bata ko bicikarsa dg ita har yayanta!

Shiyasa daa zubaida tazo dan yataimaka mata yaki sauraronta,shiru yyi yanajin wani mugun tausayinta,aikawai sai ya nufi part d'in mm zulai d'in dan yaga zubaidar ya rarrasheta.

Yana zuwa yyi sallama awaiting parlour.....

Share...

📚📚mmn fareesa ce ✍✍

[6/24, 8:56 AM] Mmn fareesa: AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA!

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

(bansan ita bace)

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written

by

Mmn fareesa

NOT EDITED

🅿77&78

Yana zuwa yyi sallama a waiting parlour... Zubaida da kanta ke duke tana kuka,da sauri ta dago kanta jin muryarsa...tsaye yyi had'e da hard'e hannayensa a kirji yana mata kallon tausayi da gudu ta nufi gunsa tana shashshekar kuka,bbu musu yabude mata hannayensa ta fad'a jikinsa tana kuka mai zuma zuciyar mutum..

"Ahankali yace ya isa pls kidena kukan kinji ?" gobe insha ALLAH da safe zanje na karbota zan amso wasu kudine da yauma zan karbota..da sauri ta d'ago dg jikin sa tana murmushi had'e da dariyar farinciki... Murmushin shima. Yyi had'e da saka yatsansa yashare mata hawaye...muryar Rukayya sukaji abayansu tana zubawa yah Yusuf godiya "kallonta yyi yace kada kidamu "

Juyawa yyi dan ficewa dg parlourn da sauri zubaida tace yayaaaaaaa!

Cak yatsaya had'e da tsareta da ido ,

"Ahankali tace to ai banso katafi ko"

Murya kasa k'asa yace sorry kinga baby ta b'ata zamuje nemanta nida yah Suleiman.... katsesa tayi da cewa wacce babyn yaya?"

Yace wacce yah Suleiman zai aura...da sauri zubaida tace yo ai wlh yanxun naganta can byn gidan nan tana kuka! zaro ido yyi had'e da cewa pls da gske kike?"

"Tace wlh"

Hannunta kawai yaja suka nufi part d'in Ummi da mugun sauri"

Suna shiga suka tsintsi muryar yah Suleiman yana cewa wlh sumayya gara ki fito da ita inba hakaba saina k'arar da danginku baki d'ayansu....da sauri yah Yusuf yace wlh yaya zubaida tasan inda take....da sauri jamaar dke parlourn suka juyo suna kallon Yusuf dake rik'e da hannun zubaida.

Yah Suleiman kuwa sai dai sukagansa gabansu yana cewa dan ALLAH zubaida muje ki kaini gunta plsssss!mamaki zubaida yabata dan betaba yimata mgn hakaba....Jan hannunta Yusuf yyi suka fice yah Suleiman na biye dasu ,yyinda Ummi ,Fatima ,Habiba,yah Habib da yah Usman sai abbu suka rufa musu baya..

Baby kuwa byn taci kukanta me isarta tayi shiru tana tunanin gd.

Tun dg nesa gogan yahangota tayi tagumi,aituni yyi ajiyar zuciya atake yan miskilancin suka motsa dan haka sai yyi tsaki afili yace oh dama tana nan tun dazu,shine ta keta wahalar da mutane ?"

Ummi afusace tace yimun shiru ,aikayi ta barka da ace baa gantaba kayita wahalar nemanta kenan....girgiza kai abbu yyi ,adedenan baby ta hangosu tuni tsoro yaka mata jitake kamar ta zura aguje..

Tashi tsaye

15 / 26