Author : Maman Fareesa Category : Romance
naga tun safe yake gurinki...
Murmushi zubaida tayi yace to had'e da fice wa .
Ummi ta nufin d'akin da iftihal ke zaune tunda tadawo gdn da zama .
Murda k'ofar ta yi had'e da shiga...
Share..ππ mmn fareesa ce ββ
[7/30, 1:30 PM] Mmn fareesa: πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
INA TARE DA ITA!
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
(bansan ita bace)
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
Story & written by
mmn fareesa
NOT EDITED
π
Ώ123&124
Murd'a k'ofar tayi had'e da shiga, tayi sallama... amma bbu kowa a bed room d'in "
Zama tayi kusan 3 minit atunaninta ifti na toilet amma shiru.
Matsawa tayi bakin k'ofar toilet din ta kwank'wasa...kawai yabude,ta lek'a bbu ifti bbu alamarta .
Juyowa tayi ta k'arewa dakin kallo da mamaki ganin bbu trolley d'in ta da riyo na khali da kayan shafarsa ,yyinda Khalil yarikice da kukan Neman abincinsa"afili tace wato iftihal guduwa tayi kenan bazata bari kwana5 yacikaba ,shine yahuremata kunne ta bisa...
"Kwafa tayi ta fice dg bed room d'in ta nufi part d'in su ifti"
Ifti kuwa byn sun gama kintsawa ,suka baje parlour yah Suleiman yyi matashi da cinyoyinta ,laptop na saman ruwan cikinsa yana aiki da ita,yyinda hannun iftihal ke bisa sumar kansa tana shafawa suna fira hankalinsu kwance....
Ummi na shiga tayi sallama fuskarta asake dukda taji kunyar yadda tagansu....iftihal tayi saurin rufe idonta, yin yah Suleiman yatashi zaune cikin rashin gsky yana inda inda had'e da Sosa kai yana cewa Ashe yatashi Ummi?"
Wani kallo ta watsomasa,sannan ta Dora ma ifti shi kan cinya ta fice ,tana mamakinsu.
Tana fita ifti ta bude ido tana turo baki ta,fito da nono ta sawa Khalil abaki,sannan tace gsky yaya kajamun nayi laifi babba agurin Ummi wlh in yanxunma kunyarta nikeji,kashe mata ido yyi yace to meye na laifi aciki?"mijinkifa kika tallafa dama kobakizoba wlh ina da niyar zuwa na dakkoki ,sbd halin danike ciki..
Ahankali ya rungumota hade da cewa koba hakaba my angel? "d'aga masa kai tayi alamar eh.....
***********
Bayan shekara1 da y'an watanni..
Kwance take can 3 seeter tanata juye juye ,idanunta sunyi jajir sai tura hannun ta take kan mararta tana nishin wahala...ahaka inna kuluwa tasameta ,nan tashiga tambayar ta lfy?
" cikin kuka ta sanar da ita abinda ke damunta"
Zama tayi inna tashiga lissafin shekarun Jidda dan azatonta al'ada zata fara....ihun jiddan taji tana cewa wayyo ALLAH inna jiniiiiiiiiii!
Saurin rufe mata baki tayi ta ce ke yi shiru na miki bayani ,aidai kinsan ana fad'in jinin al'ada ko?"
"Tace eh"
Nan inna tamata bayani ,ta kuma gaya mata yadda zata kula da jikinta ,sannan ta taimaka mata ta tashi ta wuce toilet.
*******
Zubaida ce kwance kan bed ,idonta a lumshe sbd batajin dadi kasancewar tanada yaron ciki.
Khalil ne yashigo dan yanxun ya iya tafiya, shekararsa 1 da wata 6 ,ga surutun tsiya amma baa yayesaba"
Saman gadon yahau ,had'e da hayewa saman zubaida yana cewa mommy.. Mommy zansha nooono,yana nufin zaisha nono,sai jamata Riga yake yana gwarancinsa,kasan Cewar har yanzun beyi wayon gane su waye iyayensaba ,dan shan nono kawai ke kaisa gun ifti da yasha zai dawo gun zubaida ko kayansa ,suna gun,yah Suleiman kuwa uncle yake ce masa ,yana kiran yah Yusuf da daddy,iftihal kuma Anty ,yake cemata..
Cikin rarrashi zubaida tace um um my boy .
Kaje
[7/30, 1:30 PM] Mmn fareesa: Kaje gun Anty kasha kaji my boy .....sallamar yah Yusuf ta sakata yin shiru....da sauri Khalil yasauko dg kan bed d'in yanufi yah Yusuf yana kuka.
Da sauri yyi sama da shi yana murmushi had'e da Kallan zubaida yace me aka yima my boy d'ina yake kuka?" Yafad'a had'e da mik'o mata ledar pampers me 45 ",tashi tayi ta karba tana murmushi had'e da cewa rigima yake nono yake so ,ni wlh zanyiwa ma ifti mgn gsky ayayeshi haka nan...
Had'e rai yyi had'e da cewa bbu Wanda zai yayemin Yaro ashekara 1 d Rabi ina laifin yyi ko daya da wata 9.
Yar dariya tayi ta ce so kake har k'aninsa ko kanwarka suzo duniya bebar shan nonoba...ware ido yyi yace oh my xubby yo duka cikin ba 2 month bane?"
Turo baki tayi ta kwanta...kallon Khalil yyi yace muje my boy narakaka gun Anty kasha nono sai muje namaka shopping din su chacoolat da sweets ko tunda kaga mommy batajin dadin jikinta kuma gashi zatayi bacci....cikin gwaranci Khalil yace to daddy,nan suka nufi part d'in su ifti.
Dede k'ofar yah Yusuf ya ajiyesa had'e da cewa to oya shiga bazan bikaba,k'ila soyewa suke dan banga yaya yafitaba.
Khalil nashiga yatadda bbu kowa a parlourn, nan yanufi bedroom.... Iftihal na kwance kan kirjin yah Suleiman tana ta shagwabarta yana biyemata yak'i fita kuma akwai office..
Tana ganin Khalil ta turo baki,had'e da cewa ni gsky yaya yanxun yaron nan zaizo yamatsamun da tsotsa wlh yyita sukuwa samana bacin kaima yanxun kagama taka sukkuwar...
Murmushi yyi yace my angel rigima to miyafi ranmu nida yarona...ni soma ace wlh yanxun kinsamu wani cikin gsky inkuma nayi korafi kice karatu karatu...
Khalil yyi saurin hayewa kan ifti yana rigima da kiciniyar Ciro nono yasha"fitowa tayi dashi tabasa Yakama,tana mitar ta kusa yayesa gsky tunda ga Anty zubaida zata basu new baby insha ALLAH..
Yar dariya yah Suleiman yyi had'e da shafa kan Khalil yace gsky nima yau zan bada himma ko kin kokarta kiyiwa my son k'ani.....turo baki tayi tana gunguni..yaja hancinta adedenan khalil yasauka kan bed din byn yagama shan nonan yana cewa uncle sweet abani....murmushi yah Suleiman yyi yace my son yanxun mu nan bbu sweet sai chat da biscuit su mommyn ka sunsaba da baka sweet jeka gun mommynka ko daddy ka karba....da dan gudunsa yafice dg dakin, yyinda iftihal keta mitar yayesa zatayi.....saurin had'e da bakinsu guri guda yyi yana bata hot kiss...
___________
Bayan wata 2 jiddace a toilet tanata kwara amai,yyinda inna kuluwa ke gefenta tana mata sannu,had'e da cewa muje tunda kin gama ga Muhammad can amota yana jiranmu muje asibiti.
Bbu musu ta fito dg toilet agurguje ta shirya suka fice.
Suka sami Ummi d yah Muhammad amota.
Sai nan nan yah Muhammad keyi da jiddonsa ganin tanajin jiki dan yanxun su jiddo anzama budurwa.
Bayan sun gama ganin doctor yabinciketa sosai ,sannan yyi yan rubuce rubucensa,ya mikowa Ummi takarda kasancewar Muhammad na waje Ummi ta ce yajirasu.
Doctor yace bincikenmu yanuna tanada ciki na ,sati 6 ....tari inna kuluwa tahauyi sbd kwarewar datayi ,cikin sarkewar murya tace ciki fa kace likita?"
Share
ππ mmn fareesa ce ββ
[7/31, 7:36 PM] Mmn fareesa: πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
INA TARE DA ITA!
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
(bansan ita bace)
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
Story & written by
mmn fareesa
π
Ώ125&126
THE END
"" Doctor yace eh hjy ko batada aurene?"
da sauri Ummi ta ce ah ah da auren ta mana!kallan inna kuluwa tayi tace muje ,yyinda Jidda tayi shiru kamar ruwa yacita...
Suna tafiya inna kuluwa tace wa Jidda keeeeee! dan ubanki ina kikasamo ciki? ta fad'a cikin zare ido "
Ummi ta ce dan ALLAH ki rabu da ita ,muje gd tukum.
shiru ta yi ,yayinda Jidda tayi k'asa da kai "suna zuwa gun motar ,tun kafin su shiga yah Muhammad ke tambayar Ummi meke damun jiddan?" Kallon data masane yasakashi yin shiru ,yaja motar bayan sun shiga.
Sai dai aransa yana tunanin toko Jidda tace musune yana kusantarta ne dan tunda yalura ta fara period yafara kusantarta ,yaita mata dad'in baki har taruka aminta dashi.
Tsit sukayi bbu mai mgn a motar,dan Ummi abin yafara bata tsoro akan rashin kunyar yaran gdn ,dan inbata mantaba jiya ta kama yah Usman yana kissing d'in Fatima...Ashe yau kuma zataga mai kankat,dan tasan tabbas cikin Jidda na Muhammad ne.
Ajiyar zuciya tayi data tuna amasu auren kaf shine k'araminsu ,dudu shekararsa 23 yanxun shine har yaba Jidda ciki,lallai gara da aka yimasa aure ....dama abinda abbu ya ankarar dasu kenan lokacin da suke cewa wai Muhammad yyi k'aranta da aure....parking din da yyine yasakata dawowa tunaninta.
Bayan sun fito,tayiwa inna sallama had'e da fatan samun lfy ga Jidda tayi part d'in mommy dan kai mata labarin abinda Muhammad yyi...yayinda su Jidda suka nufi part d'in su ,yah Muhammad namata alamar ta tsaya ta masa banxa tayi tafiyarta dan ta lura da kallon da inna ke mata.,,,,,,
Suna isowa a waiting parlour suka sami atine zaune ,ko gaisawa basuyiba, inna kuluwa ta sakarma Jidda wani gigitaccen mari mai rai da lfy, had'e da cewa dan uwarki ina kikasamo ciki?"
Innalillahi wa inna ilaihir raju in,baba atine tace had'e da Jan yo Jidda jikinta datake shirin fad'uwa sbd zafin Marin"ahankali ta maimaita ina tasamo ciki kuma inna kuluwa?" aikema kinsani tunda da auren ta ,sai a godewa ALLAH...... Inna ta katseta da cewa kinada tabbas ne akan hakan?"dan ubanki bazakiyi mgn ba......da sauri Jidda dake kuka ga kuma zafin marin tace umm...umm dama...damah ai ance duk abinda yamun karna fad'a ,shine kullum innaje gyaramasa daki sai yyimun....da sauri atine tace ya isa tashi kishiga ciki kici wani abu kisha magani...sum sum tabar parlourn...
"bayan fitarta atine tayi ajiyar zuciya afili tace oh ikon ALLAH " toko gsky dole su tare Ai bata haihu ananba....inna datayi mutuwar zaune ,cike da al'ajabi tace to badoleba atine abin da kunga ,ni yanxun mezancewa mlm?" Duk da Dai matarsace ,amma ai da kunya....atine tace ai sai agodewa ALLAH da yasa da aure tsakaninsu, amma da ak'auye ne hakan tafaru.. wai! da anyayatamu wlh...inna tace ALLAH ya kyauta...
************
da dare su abbune da daddy, Abba sai mlm ,zaune a parlourn baki suna mgn kasan Cewar Ummi ta sanar da abbu komai game da Jidda d Muhammad, itama mommy ta sanar da daddy ,inna ma haka..
Abbu yyi gyaran murya had'e da kallon mlm yace to wlh mlm kaji abinda ta gayamun.
Yaran zamani kenan bbu kunya atare dasu,dan ALLAH mlm kayi hkuri ba laifin jiddan bane ,laifin yana ga marar kunyar taron nan....murmushi mlm yyi had'e da cewa ni bana laofinsuba su duka sbd matarsace halal d'in sa a addinance basuyi wani laifi ko rashin kunyaba,sai dai a al'adance ake ganin sunyi rashin kunya..
Iyayen suka ce hakane"
Mlm yace to inaga in bbu damuwa kawai su duka wad'and'a basu tarenba su tare inga zaifi kyau gsky ,afin abun yafi haka...daddy yakarbe da cewa hakane dan inbamuyi d gskeba to wataran ca za'ayi wata ta haihu acikin su...murmushi sukayi baki daya.,,,,,
Abbu yace eh insha ALLAH nan da sati 3 zasu tare duka sbd Suleiman yasayi wani fili babba abayan gidan nan zai turo shi cikin gdn to zaa yiwa kowa b'angarensa dan gsky banaso subar gdn nan nafiso muzama tsintsiya mad'aurinki daya "
gaba daya sukace hakane ,nan sukayi addua kowa yyi part d'in sa...
Yah Muhammad ne yyi sallama a waiting parlour na mommy....aciki ta amsa masa....fuska daure tace kai zo nan dama inason ganinka.
"ganin bbu wasa a fuskarta yasa yad'uk'a gabanta" batare data kallesaba tace Ashe ba kada mutunci ba kada kunya kota miyan bacci ko?"
da sauri yace mommy me kuma nayi?"
dakk'uwa tamasa ,had'e d cewa uwarka kayi,sunkuyadda kansa yyi k'asa "mommy tace wato dan ba kada kunya Ashe kunsantar yarinyar nan kake?" har gashi tasamu ciki.....zumbur ya mik'e baki washe yyi ihu had'e da tsalle yace yeeeeeeee! Nima zan zama daddy wlh gobe akwai party.....kuna ina yan uwana? ,kuji nasamu k'aruwa....d gudu yafice dg parlourn yana murna bebi ,takan mommy ba.
"Ita kuwa baki bude take kallon sa" byn yafita ta girgiza kai had'e da cewa oh ALLAH yashiryaka Muhammad, wato rashin kunya ajininka take...
*******
bayan 4weeks duk samarin sun tare ,bbu abinda suke sai soyewa ,Muhammad na like da jiddo ana shan love kuma
yana kula da ita sosai sbd cikin jikinta..gefen guda kuma zubaida cikinta ya tsufa ,yyinda ifti Manya ta yaye Khalil hartasamu wani cikin..
Iftihal ce zaune ,tana jiran dawowar yah Suleiman suci abincin rana,amma shiru"
Wayar ta ta fito ta kirasa,Amma be d'agaba,saida takira sau3 ,sannan aka d'aga...bbu mgn.
Ifti tace hellow!kawai saitaji muryar mace na cewa hellow wake mgn?
Wani mugun Sarawa ifti taji kanta yyi,da mummunan fad'uwar gaba, afusace ifti tace uwarkice! dallah kibawa mai waya ,wayarsa...d'it taji ankashe....
Wani irin tashin hankali iftihal ta Shiga ,tuni ta fara zufa ,sai hawaye afili take cewa ni yaya zai ciwa amana! dama ance nmj bashida tabbas.
Tafi minti 10 zaune zuciyar ta natafasa ta na kuna had'e da jin kanta na sarawa....Khalil yashigo parlourn yasha gayunsa ,da fara soyayya a hannun sa yanufo ifti yana cewa Anty gashi inji mommy...... azuciye ta hankad'asa ya fad'i kansa ya kurme ,yasaki ihun azaba....adedenan yah Suleiman yashigo d gudu yanufo gun Khalil....ifti cikin zafin rai tace kada ka koma zuwa guna ! basaonka dakaida mahaifinka...
Arazane yah Suleiman yakalleta ,yyinda yake rurrugar Khalil sbd gurin har yyi ja....cikin bacin rai yace me kike nufin iftihal me Muka mik?
Wani kallo ta watsa masa,hade d cewa banasonka ! maciyin amana ,na kiraka shine kki dagawa sbd kana tare d mace ...wlh saika sakeni ,kuma zan kashe Khalil nakashe kaina,kai kuma ka dauwama da yar iskar Budurwar taka....
Tana fad'in hakan ta jawo wukar dake kan dining area zata cakawa kanta....yah Suleiman ya dunga bata hkri yana cewa ta tsaya ta saurareshi.
Wayar ta ta yi ringing kuma ringing din datasawa yah Suleiman ne ,ta ga number sa ,ta dauka batayi mgn ba ,matar tace nasan kece matar matar me wayarce ,kiyi hkuri nima tsintar nayi....sbd rud'u d kunya ifti takashe wayar ta zube kasa tana kuka.
Yah Suleiman yyi saurin kwantar da Khalil kan kujera ganin yyi baccin dole ,yanufi ifti.
Rungumeta yyi had'e da cewa angel kin ga illar zargi ko wlh wayar fad'uwa tayi gurin daurin auren cpt salim da sumy....cikin kuka tahau basa bahuri ,yashare mata hawayenta yace bbu komai....kafin tayi mgn anyi sallama ...wata matace ayan Kwane tashigo sai wari take tana hawaye ,ta zube gabansu .
Tace Sunana Laure ,nice wacce Muka had'a kai d zulai Muka batar da iftihal dan ALLAH kugafarceni ,wlh na tuba naga darasi na rayuwa dan ALLAH kutaimaka min..... Yah Suleiman ya yatsine fuska had'e da cewa zaki iya tafiya, ganinkima yasa mungane kin saduda "ALLAH yashiryi masu irin halinku.....iftihal tace ameen kije munyaffe danmu munyi gaba ...
Bayan shekara 5
Su ifti anxama manyan mata ,yaransu 4 ,3 ke gunsu ,Khalil yah Yusuf ya karbe sa.
Yyinda su duka samarin kowa yanada yaransa...baba atinema tanada yara2 mace d nmj.
Zaune suke acikin farinciki da k'aunar juna ,yanxun haka yah Suleiman yacanxa ginin gdn sbd yanxun Yakoma general Suleiman ammasa k'arin girma ,arzikinsa na bunkasa ....yazama babban matashi maiji da kansa kuma dan gatan matarsa......
Tamat bi hamdilillahi anan nakawo karshen wannan novel ,kuskuren danayi ALLAH ka yafemin ,kabani ladar abinda nayi dai dai.
Ina mik'a godiya ta ga d'in bin masoyana ,nagode nagode nagode!!!
Sosai ina muku fatan alkhairi sai mun had'e asabon novel dina insha ALLAH.
Nasadaukar da wannan novel ga dukkan masoyana...
ALHMDLLH
by
Mmn fareesaππ
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__