Author : Maman Fareesa Category : Romance
...murmushi yyi yace eh angel nagansu wani abunma ai sai kin haihu ,sinne kai tayi akirjinsa ,alamar jin kunya ,year dariya yyi yace oh naso naga ki da katon cikin kina tafiya da k'yar ...gsky nayi kokari angel farawa da iyawa har kin.....saurin rufemasa baki tayi cikin shagwaba ta ce ni dai kayi shiru katashi muje shashenmu a fa dakin Ummi muke!kada tazo tasamemu ahaka ,ta fada hade da tashi ajikinsa..
Yar dariya yyi yace to sarkin kunya ,nima nafiso muje part din mu dan kisallameni ko ,yafada yana kannemata ido d'aya,amma kafin muje ,saimunje gurinsu masu party ..kafin tayi mgn Ummi tayi sallama da plate din wainar sai jug ahannuwanta ,tana yar dariya yace to Auta zauna maza kici,da Sauri ifti ta zauna kan carpet tana cewa Ummi nagode sosae... Murmushi Ummi ta yi ta dubi yah Suleiman dke zaune gefen gado tanata kallon ifti cike da so da kaunai tace to kai saikaje can part dinku kayi wanka ka huta zan saka aka maka abinci..
"da sauri yace ai Ummi angel nake jira,sai muwuce ko angel" ?ifti wacce wainar taima dadi sai dangwalar yaji take ,tana kaiwa abakinta tace eh.
Daure fuska Ummi ta yi, tace ah ah bbu inda zata ,nan zata zauna sai tayi wata2 ,cikin yyi kwari tukum bazan barku tareba ,kaje kazubar mata da cikin da wannan fitinar taka....
Sunkuyadda kai yyi sbd yaji kunyar maganarta,ahankali yace wlh Ummi zankula da ita Dan ALLAH kibarta gurina bbu abinda zai faru sai alkhairi..
Harararsa tayi tace ok bazaka tafinba kenan ko?" da saurin yace ah ah zantafin ,iftikuwa tanason gurin mijinta amma tana tsoron tayi mgn Ummi tahad'a da ita..
So yake su hada ido da iftihal ,itakuma taki yarda ,juyawa yyi dan tafiya ,Ummi tace dg nan kacewa yaran nan su wats e dg gurin shirmen nan magrib ta gabato ,sun cikawa mutane gd da kida da wakoki....
Kafin yyi mgn mommy ta yi sallama acikin bed room d'in....
Share.
ππ mmn fareesa ce ββ
[7/28, 11:12 AM] Mmn fareesa: πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
INA TARE DA ITA!
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
(bansan ita bace)
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
Story & written by
mmn fareesa
NOT EDITED
π
Ώ119&120
"Amsawa Ummi ta yi tana cewa gsky mommyn yara ki koma sai yanxun ma zakizo dubiya"
dariya mommy ta yi tace bara na koma to.... ifti tayi saurin cewa yaya kaga wai mommy komawa zatayi!mommy tayi saurin dubar yah Suleiman dke shirin fita tace my son lfy dai ko ?" Naganka kamar akwai abinda kakeso ko?"
Ummi ta yi saurin koro mata bayani.. Girgiza kai tayi tace ah ah gsky Ummi bazaa yi hakaba kibasa matarsa... sakin fuska yah Suleiman yyi yana cewa wlh kuwa mommy Ai zan kula da ita... Harararsa tayi ummin hakan yasa yafice ....ai tuni ifti tayi ready ,basu ankaraba tayi wuf ta fice dg bed room d'in.... Mommy ta yi dariya tace oh ikon ALLAH kenan ,kiyi hkuri kibarsu dan gdn su tunda ita ake gujema amma bata gani kibarsu Ummi ,balle yanxun dama suduka taran gdn suna cikin murna da farinciki.
Ajiyar zuciya Ummi ta yi tana yar dariya tace wlh kuwa ai party suka shirya ,ni wlh bantab'a ganin soyayya irintasu iftihal da babana ba."
Mommy ta ce aikodai dan ifti tun tana jaririya yafara kulawa da ita har ta shekara5 bbu abinda be mataba arayuwa yamata wanka ,yamata wanki yamata tsarkin kashi,aiko kinga yaci ace tanason farin cikinsa ,Ummi tace hakane..dg nan dai sukayi ta firarsu ,saida aka kira magrib tukum mommy ta fice dan yin sallah.,,,,
Yah Suleiman kuwa jikinsa asanyaye yafice yanufi gurin su Muhammad... kafin yakai yaji muryar ifti tana kiransa....juyowa yyi yaga harda d'an gudunta....wani sanyi yaji azuciyar sa ,da saurin yarungumeta yana cewa my angel ba Ummi ta ce kada kidawo gunaba!
Cikin shagwaba tace ni um um nafison gunka!ko ana rana hanta d jini?"cikin jin dadi yace ah ah ,amma ni munfima hanta da jini ,murmushi tayi tace to muje yaya sai kace musu sutashi hakanan befi 10 minit ba ayi magrib.''''""
suna isowa suka sami har ankawo ragon kowa yanata yanka yanaci....tuni yawun ifti yatsinke ta nufi gurin naman,yyinda yah Suleiman yyi saurin riganta zuwa yarika yankomata mai ruwa ruwa da kitse kitse tanaci tana lumshe ido sbd dadi,dg karshe ya yankarmata katuwar tsoka yace muje can saiki ci sosai ko ?"murmushi tayi ta shafa fuskarsa had'e da dibar naman tasaka masa abaki....yah Muhammad dketa kallon su cike da birgewa yace wow bara na muku pics,nan yyita musu dg karshe yah Suleiman yyi musu godiya yace sutashi hakanan dan har anfara kiran magarib,kadasu abbu sudawo dg masjid su samesu,nan fa suka kwashe kujerun da kayan DJ din aka watse ,yah Suleiman yaja ifti sukayi part d'in su...
*******
bayan sallar isha'i yah Suleiman ne zaune ifti nakan cinyoyinsa yanabata kilishi sai tand'ar baki take....sallamar su cpt salim ce yasa su juyowa yyi murmushi had'e da cewa amarya da ango!yar dariya sumi tayi tace hmmm abin kuma harda zolaya .
Zama sukayi suka gaisa ,ifti ta tashi dg jikin sa ta kamasu drinks sai murnar suke musu na samun baby ,yyinda cpt salim keta zolayarsa da cewa gsky yyi zari aure 6weeks ga shi har ansamu rabo....hararar yah Suleiman yyi yace kaida d'an island wlh....dariya yyi ,yyinda Sumy ke tunani azuciyar ta ,lallai gara da ALLAH yasa zata auri mai sonta da ace tayi gigin auren cpt Suleiman da bakin ciki yakasheta dan ta lura yadda yake son matarsa ko kansa bayaso..muryar cpt salim taji yana cewa my dear muwuce haka ko dan naga abokina yanaso abars....yah Suleiman yyi saurin cewa abarni nayi me?"dariya sukayi ,itadai ifti murmushi kawai take har sukayi musu sallama suka fice..
Yah Suleiman yadawo yasabi ifti yana cewa gsky angel muje kiji dani tukum ,sannan muyi wanka gsky.....cikin shagwaba ta ce ummifa ta hana....yar dariya yyi had'e kwantar da ita kan bed ,yace hmmmm angel kenan kema kinsanni anan bbu batun wani Ummi ta hana"ifti tace to sbd babynka ne sh....saurin had'e bakinsu yyi yafara bata hot kisses,had'e da romancing dinta ,tuni tabiyemasa dan yarigada yagama karantarda ita ,irin wannan karatun me tsayawa arai....,
Sai da yasamu nutsuwa sosai da ita sannan yakyaleta had'e da rungumarta ,yana fada mata kalaman kauna,sun jima dg bisani sukayo wanka ,suka kwanta manne da juna.,,,,,,
Bangaren yah Yusuf d zubaida kuwa tunda taga ifti Nada ciki itama taji tanason ,tasamuciki itama ta haifi mace tayita mata kwalliya ,koda yah Yusuf yalura da hakan sai yacemata ai yawan sex kesawa asamu ciki,ai tuni zubaida tabada kai bori ya hau damashi abinda yake so kenan ,tuni yyita shagalinsa ajikinta bbu kakkautawa ....
************
Kwanci tashi bbu wuya gurin uban giji su ifti anyi SSCE ,ita kuma Jidda ta Shiga js 3,yyinda kamar gdn ke zaune cikin farin ciki da girmama juna ,gefe guda kuma atine da mm zulai suna zaman lfy d girmama juna dukda ba gd d'aya sukeba....yyinda zubaida shirudai har yanxun batasamu cikinba,harta fara damuwa....yah Suleiman kuwa soyayyarsa da angel dinsa sai abinda yyi gaba dan zama suke na tsantsar so d kauna ,tana masa biyayya,sosai take gudun bacin ransa ,bata musu ko sa'insa d shi..
cikin ifti yashiga watan haihuwa ,tayi duhu da kumburi ,ga cikin yyi girma yyo k'asa sosai, yah Suleiman kuwa ba karamar kulawa yake bataba ,har exercise tare sukeyi yana lura da ita, inzata awo tare suke zuwa ,wanka shike mata ,abinci kuwa dg mommy ,Ummi mm zulai kowa kamusu yakeyi,yyinda zubaida d yah Yusuf sun d'auki dogon buri akan cikin ifti,komai kaji yah Yusuf yace sai ifti ta haihu ,kasancewar yafison ta haigi nmj ,ita kuma zubaida mace ,any time zaka gansu a part d'in su ifti,yanzun haka yah Yusuf yasiyo keken zama na yara da gado da ward rope na yara,amma bbu Wanda yagani yaboye abinsa danko zubaid.. batasaniba.,,,,,
Iftihal ce zaune kan carpet k'afafunta a mik'e tayi zaman masu ciki ,sai turo baki gaba take dan yanxun su zubaida suka gama rarrashinta dan tasaka ihu ita cikin ya isheta ....yah Suleiman yyi sallama dan dg office yake kasancewar yakwan2 bejeba sbd kula da ifti.
Koda yakalleta sai yyi dan murmushi dan yasan yau daru takeji, gab da ita yaduk'a yana cewa y'an mataba bbu sannu d zuwa?"
Kafin tace wani abu yah Yusuf yashigo da fara arsa da ledar kilishi a hannunsa ya aje gaban ifti ,yana cewa to gashi ,amma ba irin na jiya bane meyaji ,nace subani marae yaji ,murmushi tayi tace to yaya nagode sosae wlh"ahankali yah Suleiman yace gsky broth kanaji da babyn nan naku,year dariya yyi yace yo aima wani abun sai yazo duniya,ALLAH dai yasauketa lfy ,suka amsa da ameen sannan yafice abinsa...
Bayan sati2
Iftice a kicin tana dafa indome ,kamar wasa tafarajin cikinta na murdawa ,zuwacan kuma sai k'ugunta zuwa mararta suka hau mata ciwo...
Cikin dauriya ta sauke indomie din ta juyee a plate ta nufi parlou"
Tana zama taji damshin ruwa ak'asanta ,tuni indomie din ta fice mata arai.
Gashi bbu kowa a part din ,yah Suleiman yana office ana nemansa,dukda besan yyi nisa da ita.
Kwance tayi tana salati tana juye juye sbd azaba ,tuni ifti ta d'auka mutuwa zatayi,ana cikin hakan Jidda tashigo...
Tana ganinta haka d gudu taje tasanarma Ummi suka dawo at are...
Nan Ummi takamata ,driver yajasu zuwa asibiti.
Jidda ta gudu ta je tana gayawa jama,ar gdn ifti zata haihu,tuni kowa yasan halin da ake ciki.
Suna isa asibitin....
Share..
ππ mmn fareesa ce ββ
[7/28, 11:04 PM] Mmn fareesa: πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
INA TARE DA ITA!
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
(bansan ita bace)
πΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎπΎ
Story &written by
mmn fareesa
NOT EDITED
π
Ώ121&122
"Suna isa asibitin aka wuce labour room da ifti, wacce ta fice ahaiyacinta " sai kiran yah Suleiman take yazo ya yafe mata...
Basufi 10 minit da shigaba cikin labour room d'in saiga yah Suleiman da mm zulai ,tamkar zasu tashi sama"arikice yanufi gurin Ummi wacce ketama ifti addua azuciyar ta Dan wani irin tausayinta takeji,shiyasa ma tak'i shiga ciki.
tana ganinsa tayi saurin tashi tana cewa waye yasanar dakai ne?"cikin damuwa yace yanxun nadawo Jidda naganta a part d'in mu ta sanar da in,shine Muka tafo tare da mama..yanzun pls ina my angel take ,wane hali take ciki,nasan duk ta galabaita ???
bewar ALLAH pls Ummi kiyi min magana.... Mm zulai ta yi saurin cewa dan ALLAH ki amsa masa tambayarsa"
Ummi dake ta kallonsa dajin irin tarin tambayoyinsa "ahankali tace tana cikin dakin haihuwa...kafin yyi mgn wata nurse ta fito dg cikin labour room d'in... da sauri suka tarbeta suna fadin ya jikin ifti?" tace kujira ina zuwa....atsawace yah Suleiman yace keeeeeeee!dallah kisanar da mu ko kuwa wlh na....da sauri Ummi ta rik'e sa tana girgiza masa kai ,alamar yabari....ita kuwa nurse ta bala'in tsorata da shi,da sauri ta nufi wani office, yyinda yah Suleiman keta safa da marwa,Ummi da mm zulai na mata adduar sauka lfy...
Jim kad'an suka fito itada wani doctor zasunufi labour room d'in.... cikin zafin nama yah Suleiman yyi tsalle gabansu yana huci,had'e da kallon Dr d'in yace me zakayi aciki ?"bacin matata na ciki ,ka kallemin ita ko me?
Dr din yadan tsorata ,amma be nunaba sai yadaure yace zandubatane,zaro ido yah Suleiman yyi had'e da cin kwalar rigar Dr d'in ,tuni nurse d'in ta yi baya tana kallon su...Ummi taxo afusace ta janye yah Suleiman, Dr yanata zare ido yana waiwayen yah Suleiman yyi tafiyarsa office, yana hak'i.,,,,,
Yah Suleiman kuwa bejirasu ba yyi saurin shigewa labour room d'in, dukda yanajin Ummi natsaidashi...shigarsa yyi daidai da ihun ifti,wacce tayi sharkaf da zufa...da gudu yanufeta yana kiranta arikice ganin uk'ubar datake sha.
Yana zuwa bakin gadon yarik'e mata hannuwa ,yyinda nurses 2dke kanta ke cewa tayi nishi sosai..
Nishi tayi had'e da yima yah Suleiman wani mugun ruk'o ,atake baby boy yafad'o,yatantsara kuka.....yah Suleiman yyi saurin daga hannunsa sama yanama ALLAH godiya
Cikin farin ciki,ya mik'a hannunsa yana share mata zufar fuskarta yanata mata sannu ,yana murmushi ,kasa hakura yyi ,saida yyi mata kiss ,sannan yace bara nasanar dasu Ummi ,kafin agama kimtsaki daga masa kai tayi ,yafi ce da gudu tamkar wani Yaro...
Nurses din sukace wannan shine yah Suleiman ?"ifti tace eh"
Yar dariya sukayi ,sukace gsky kunason junanku ,ji kotakan babyn be biba ta uwar kawai yake,turo baki ifti tayi tace ai yafisona da babyn kuma bara yazo kuji....dariya suka saka .
Yah Suleiman kuwa yana fita yasanar dasu Ummi ,cikin farin ciki yashiga Kiran jamaa yasanar dasu ..
Nan fa akayita murna da farin ciki,sannan suka wuce d'akin da aka kai ifti dan ta huta ,masha ALLAH kowa santin babyn yake sak kaman nin ubansa,yah Suleiman yad'aukesa yanata kallon sa da murmushi a fuskarsa.....ifti daketa kallon su tayi saurin cewa yaya dani da babyn wanne kafi SO?"
Murmushi yyi mai sauti yace nafison baby nah... murgud'a masa baki tayi had'e da harararsa, Ummi tayi dariya yace oh auta kishi kike da shi ko?"to ai kema kinsan yafisanki akan babyn ko.shiru ifti tayi dan ta cika tayi FAM,yayinda yah Suleiman ke yar dariya yana yin k'asa da kai dan dama Dan yatsokaneta yace hakan amma azuciyar sa yafisonta....muryarsu yah Yusuf yaji hakan yasa yad'ago had'e da yin murmushi yana mik'ama yah Yusuf babyn had'e da cewa to abban baby burinka yacika .
Murmushi yah Yusuf yyi yace eh wlh yaya ,yana kallon zubaida yana cewa kinganiko baby boy ne ,masha ALLAH my son, sai turo baki zubaida keyi ,yyinda yake ta mata dariya,itama tadauki babyn tagani.
Sai dare aka sallamesu,koda suka iso gd ,part din Ummi aka. Wuce da ifti dukda taso tayi mgn amma data tuna yace yafison babyn da ita saita fasa,yyinda Oban gayyar tamkar yyi kuka ,haka ya wuce parts dinsu yyi wanka yakwanta had'e da kiran ifti away a.
Tana ganin kiransa ,tak'i d'agawa ,har yagaji yahak'ura azatonsa tayi bacci..
Ita kuwa da gangan taki d'agawa dan fushi take dashi"
Washe gari tun karfe 6:30 Ummi ta gama yiwa ifti wanka,sannan ta shirya yaron,ita kuma ifti na saka kaya,azuciyar ta tunanin mijintane fal aranta...kasa hak'ura tayi tace Ummi sai da asuba yaya yazone?"
Hararar ta ,ta yi tace bansaniba ,wlh garama tun wuri kiyi baya baya dashi ,kina fama da danyen jego kina maganar miji ko? To sai kinyi 50 tukum zanmaidake kinji ko bakijiba?"ido cike da kwallah tace naji.
Kafin Ummi ta sake mgn yah Suleiman yyi sallama a bed room d'in, amsawa,Ummi tayi fuska d'aure,koda yakalli ifti yagano Ummi ta mata warning akansa,jiki asanyaye yagaida Ummi ta amsa,had'e mik'a masa babyn.
"Ahankali ifti tace yaya ina kwana" kallonta yyi yace lfy lau my angel imiss..saurin yin shiru yyi sakamakon Ummi dke gurin.
Yanason yararrashi ifti bbu dama sbd Ummi ta tsare gd,haka yafice sai dai yakirata bbu jimawa ,amma ba adaga ba....
**********
Gurin karfe 12:15pm su iftine da yan matan gdn had'e da wasu kawayensu da dangi ,zazzaune anata fira ,zubaida nagoye da babyn ...yah Yusuf yyi sallama da gado had'e da Wardrope din babyn ahannunsaa,zubaida ta taso tana masa sannu ta karba ,ifti dketa kallon su saitaga kamar su suka haifi yaron,murmushi tayi tarik'a yiwa yah Yusuf godiya"
Wayar ta taji tana ringing ta duba da saurin dan jin ringing din data sakama yah ele ne"ahankali ta daga tasaki kukan shagwaba... su Fatima suka shek'e d dariya suna cewa oh waike dukda kin haihu baki girmaba kenan?"harararsu tayi tace yaya kagansu ko suna tsokanata...tsitttt sukayi,ta galla musu harara.
Yah Suleiman yace sun dena ko basu denaba?"
Dariya tayi tace sundena,yace my angel kina can ,nikuma kin barni da maraicinku ko?"cikin shagwaba ta ce abinda kafison babyn dani ,zaro ido yyi yace ah ah niwa?"aiban isaba wasafa nike miki haba my blood.
Lumshe ido tayi had'e da tashi dg gurinsu Fatima ,ta ce na yarda my man amma kasan wlh yaya ruwan zafin nan da zafi sosai wlh kuma wai Ummi ta ce sai nayi 5o zata maidani gunka....zaro ido yyi yace gsky angel bazan iyaba k'ila na mutu kafin lokacin, amma ga shawara.
Tace to inajinka"
Yace kinga byn isha'i abbu ke cin abinci kuma lokacin suna tare da Ummi ,kinga sai kibawa zubaida babyn kice toilet zaki sjiga,kizo guna kawai....shiru tayi
Yace angel bafa wani abu zamuyiba kawaidai in dan rage zafine agurin yin romancing dake tunda kinsan yanayina!ahankali yace to yaya zanyi yadda kikeso .
Yace yauwa my baby kokefa ,dg nan sukayi ta firar soyayya abinsu ,zuwa dare ifti tayi yadda yace taje sukasha romancing abinsu tadawo.
**************
Yau Yakama suna ,baby boy yaci sunan Ibrahim (wato daddy ) suna kiransa da Khalil ,amarya jego da angon jego sunsha kyau, fadin shagalin da akayi ataron suna bata lokaci ne, nabar me karatu ya kiyasta azuciyar sa...
Haka taro yatashi lfy ,iftihal yasamu kyaututtuka da itada babyn masha ALLAH.
Bayan kwana 45
Iftihal ce zaune tanata shirya kayanta,byn ta idar ta fito ,sad'af sad'af ta fice da trolley dinta zuwa part d'in su,dan tagaji da Barin mijin ta yana kwana shi d'aya gashi har wata yar rama yyi..
Tana zuwa tasamesa a bed room kwance tanata juye juye sbd ciwon cikin,kamar dg sama yaji muryar ta,da sauri yatashi zaune hade da cewa my angel ina Khalil din yake?
Murmushi tayi tace yana gun Anty zubaida tagoyasa,saurin rungumota yyi yace kin dawo kenan sai dai Ummi taji shiru.
Ahankali tace hakane amma wlh d kunya yaya....matseta yyi had'e da cafkar bakin ta yafada kissing dinta ....hmmmm fadin irin yadda yah Suleiman yyi santin ifti bata time ne ,yanuna mata tabbas yyi kewarta dan yagajiyar da ita sosai sun soyewa bbu karya dan anjima ba a had'uba..
Zubaida ce tayi sallama a waiting parlour n Ummi da Khalil a hannun ta yana kuka alamar mono yake so ..
Karbansa Ummi ta yi tace bara na kaisa gun mamarsa ,kema ki huta dan