Ina Tare Da Ita 1 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   22 / 26

63K to 66K   out of 77.9K words

Zarah (SONE) suka fara bayyanah,sannan sir Aliyu da Hafsat (NIDA D'ALIBATA)

Sai yarima Ashman da yasmeen (YARIMA ASHMAN)

Sai haneef da hanifa (NAWANE)

duk dg alkalamin mmn fareesa...

byn sun zauna akayi we'll coming dinsu sannan aka fito da yah Suleiman da iftihal su yanka cake....shiyafara yan kowa yabata had'e da kissing goshinta,sannan ta yanko nata bbu kunya yad'agata sama daidai tsawonsa tasamasa abaki....tuni aka hau ihu da tafi yyinda masu pics da video sukayi ta aikinsu sannan sauranma suka fito suka ciyar da junansu...

Nanfa MC yabukashi su fito filin rawa bbu musu suka bayyana agurin jamaa tareda friends dinsu akayita musu lik'i yyinda cpt salim yana manne da Sumy yanata hidimarsa kasancewarsa babban aminin yah Suleiman...

Wasu dg cikin abokan yah Suleiman duk sunxo harda yuni foam dinsu ajikinsu anata shaani dasu...

Gaba daya gurin yahargitse da cashewa anci ansha an rak'ashe ,sannan anraba jikkuna da memo hade da kalanda...

"gaba daya fans din mmn fareesa komai sun samu wasuma harda guzuri sukayi irinsu... Lolx🤣

da haka ta to yatashi lfy kowa Yakoma gd a gajiye,musamman amare da anguna...

*********

Washe gari Yakama saturday da misalin karfe11:00am duban jama a suka shaida daurin auren su yah Suleiman da iftihal, yah Yusuf d zubaida,yaseer d Habiba ,Fatima da Usman ,Rukayya d Habib....dg karshe sukaji ance masha ALLAH an d'aura auren Muhammad Ibrahim da hauwa'u Haruna..... Daddy wato mahaifin su ifti zaro ido yyi yanama mlm da abbu kallan tambaya ....

Su kuwa sauran angunan sunyi mamakin ganin wai Muhammad nada 20years anmasa aure danko Usman dke k'aramin 23 garesa...shikuwa gogan tsalle yake yanajin dad'in wai yanxun yanada iyali shima...

Farin ciki agurin waddannan samari baa mgn ,musamman yah Suleiman da yyi wani mugun kyau da haske da kagansa kaga ango dan tsabar k'auna shaddar dke jikinsama irintace jikin ifti ammata doguwar Riga ta sha daurin d'an.kwalinta..

Amaren kuwa tunda sukaji andaura auren jikinsu yyi sanyi,ifti kuwa daurewa kawai take Amma dakaganta kasan tana cikin damuwa.

Bangaren Jidda kuwa tunda ta sami labarin da ita aka d'aura auren taringa ihu da burgima ita wlh bbu Inda zata karatunta zatayi kuma ita batason Muhammad said a mlm yyimata Jan ido had'e da cewa koda wasa yasakejin tace bata son Muhammad zaiyi mugun sab'a mata dan aganinsa in iyayansa sukaji bazasuji dadiba..

Atine ce itama tasha gayunta dukda ita sai sati nasama zata tare,tazo taja Jidda ta a mata nasiha had'e da kwatantama ai bayanxun zasu zauna da Muhammad dinba sai tayi SSCE tukum. Sannan banda rashin kunya kuma inyyi mata wani abu kada ta gayama kowa hakan shine auren...hakan da Jidda taji yasa hankalinta yakwanta jin bata rabu da iyayenta d karatuntaba ayanxun,sai dai abu daya yatsaya mata arai shine duk abinda yyi miki kada kigayama kowa hakan shine auren...

Amaren ne zazzaune kan kujera suncaba ado ,sunyi kyau masha ALLAH.. Zubaida tayi kicin kicin d fuska tace gsky Abba be kyautaba ace duk gdn nan bbu mai kishiya sai mma...tabe baki habiba tayi itaga surukar mm zulai ta na taya kishi lolx..😂 tace hmmm wlh kedai bari banji dad'in abin nanba ,Amma da inawa Ummi korafi tace mun ai kowa da gurinshi ,baguri daya zasu zaunaba....tsaki ifti tayi tace wlh duk nafiku jin xafin auren nan dan natsani inga Amma wata kishiya sbd yadda natsani kishiya...Rukayya tace to yazaai?"haka ALLAH yarubuta fatanmu Ubangi ji yabasu zaman lfy sukace ameen...

Nan suka d'an ci abinci friends dinsu nata zuwa da ankon yini ajikinsu ,zuwa axahar gdn cike yake da jamaa..

Da misalin karfe. 3:00pm hadari da yataso had'e da iska ,tuni yah Suleiman yayo gd sbd yana gurin bakinsa,yasan ifti tun tana karama tanada tsoron tsawa da walkiya yanagudun kada afara ruwan.

Yanayin parking yafito dg motar a time din har anfara yayyafi ga buji garin yyi duhu...tuni yanufi gurin.me gadi yace yatada engeen ...sannan yyi hanyar sashen Ummi dan yasan k'ila tana can...

Ifti kuwa koda taji anfara yayyafi da iska ga duhu garin yyi tuni ta tsorata ,dama suna lambun gdn...jin anfara tsawa yasa ta rude tana kiran yah eleee dinta...tuni su zubaida suka nufi cikin d gudu gudun kada ruwa yyimusu duka ,ifti kuwa hanyar dakin yah Suleiman tayi tagansa rufe ga ruwa duk Tajike dashi ga jama a duk kowa yagudu da gudu ta nufi part din Ummi tana kuka d kiransa... tana karyo kwana taganshi tafe cikin damuwa ,aiyana ganinta yabude mata hannayensa da gudu ta fad'a jikinsa tana cewa dan ALLAH yaya kaboyeni tsawa zaayi....adedenan akasaki tsawa da walkiyya...ihun tayi ta cukwikwiyesa tana lafewa ajikinsa..

Wani yarrrrrrr! Yaji ajikinsa had'e da kasala,jin yadda take goga jikinta anasa....xuwan ruwan da karfi yasa yyi saurin sabarta yanufi dakinsa da ita..

Lokacin da suka isa har sun jik'e sharkaf d ruwa ,gashi ta rikesa GAM jikinta na rawa sbd tsoron tsawar."ahankali yakwantar da ita kan bed yana cewa ki nutsu my angel aimuna tare kuma angama tsawar ,bara na cire miki rigar sbd ta jike kada Kiyi zazzabi, bejira amsartaba yazuge mata zif din rigarta .....

Share.

📚📚 mmn fareesa ce✍✍

[7/14, 3:17 PM] Mmn fareesa: AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA!

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

(bansan ita bace)

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story &written by

Mmn fareesa

Wannan shafin nakune halak malak surry baby&fatimartou

Kuyi yadda kukeso da shi ina jin dad'in yadda kuke sharhi akan wannan novel.😻😻

NOT EDITED

🅿107&108

"" Gaba daya jikinta rawa yake had'e da girma ganin abinda yake shirin aikatawa "ahankali ta rik'e masa hannu had'e da rufe idonta tace pls yaya kadenaaaaaa!

Murya akasale yace my angel yau she Muka fara musu dakene?" Yafad'a yana kallon lallausan fatar bayanta kasan cewar bata saka bra ba da under were "

Shiru tayi.....yacigaba da zare mata doguwar Rigar dke jikinta yana lumshe ido sbd yadda yaga surar jikinta duk da kwance take ruf d ciki...dg ita sai pant yarage da sauri tajanyo bed sheet d'in dake gefenta ta rufe jikinta,still tana rufda ciki."

Shikuwa gogan sai sauke numfashi yake ,jiki a mace yacire kayansa dg jikin sa yanufi ward rope yacanxa boxer dinsa ...koda yajiyo tana nan rufe yadda yabarta "murmushi yyi...adedenan ruwan yasake karfi aka saki tsawar da tafi ta d'azun...k'ara ifti tasaki had'e da yaye bed sheet d'in dake jikinta ta tashi aguje dan tamanta da yadda take ta fad'a jikinsa.... Wayyo ALLAH ai su yah Suleiman bbu baka sai kunne ...wani numfashi yasaki jin fatar jikinsu ahad'e ga nashanunta matsakaita dasuka tokare masa kirji.

Numfashi yaja had'e da janta suka nufi kan bed din ,sai asannan tadawo hayyacinta saidai babu damar ta turesa ko it'a ta kwace jikinta"

Shikuwa wani mugun feeling d'in ta yakeji..tuni yaja pillow yakwanta rigingine had'e da matseta ajikinsa yaja musu bed sheet yarufesu dashi....tuni zuciyar ifti ta hau bugawa da k'arfi... bata auneba taji bakinsa anata yafara kissing d'inta tamkar zaicinye bakin yana sakin numfashi....tuni ya birkitota tadawo k'asansa yasa hannayensa yashiga murza nashanunta wadanda bawani girmane dasuba kasancewarta sabuwar balaga..

Sai jikinta ke rawa takasa hanashi ga breath d'in ta namata zafi sbd matsar dayake musu....zare bakinsa yyi dg nata yamaida kan nashanunta yana sucking.... Wani azabar zafi taji takasa daurewa tasaki kuka....sai numfashi yake saki had'e da chakud'ar mata jiki son ransa dan ko kukanta ma beji balle ya kyaleta....

Ga ruwan yaki tsayawa....gaba daya ifti hawaye take ga yah Suleiman yyi mata nauyi dan samanta yake yana murzarta azafafe ,abinka da sabon Shiga....lolx..

Romancing d'in ta yake tamkar bazai dainaba said a yarage zafi tukum,yalurada yadda take hawaye...kalamai masu sanyaya zuciya yarika yad'amata yarungumeta GAM tamkar zaa kwaceta dg hannunsa dg haka kuma bacci yyi gaba dasu....

Karfe4:15pm yah Suleiman yabude idonsa k'yam akan ifti dke lafe a faffad'an kirjinsa tana bacci tana sakin ajiyar zuciya "

Shima ajiyar zuciya yyi had'e da lumshe idonsa yanajin wani farin ciki azuciyarsa. wai yau shida iftine a gado daya amatsayin maaurata lallai dole yasake godewa ALLAH fatansa shine ALLAH yabashi ikon riketa d gsky da nuna mata tsantsar kauna....agogon dakin yaduba yaga har time din sallah yawuce da sauri yatashi yanufi ward rope yafito da jallabiyya yasaka,sannan yawaigo ya idanunta na motsi ..

Murmushi yyi had'e da daukar rigarta dke kan kyaure daya shanya, ya isa gefen gadon yace baby gashi kisaka nibara nayi alwalla lokacin sallah haryyi,bejira amsartaba yawuce toilet...

da sauri ta tashi tasaka kayanta ta fice dg dakin kasancewar angama ruwan tun d'azun...

Shikuwa gogan sai da yyi wankan wajibi tukum yyi alwalla yafito da jallabiyya ajikinsa sbd yasan intagansa da towel kunya zataji..

Wayam yaga bed din .murmushi yyi afili yace hmmmm my angel kenan insha ALLAH zuwa anjima INA TARE DA ke!

Sallaya yashimfid'a yagabatar da sallar laasar,byn ya idar yacanxa sabuwar Shiga cikin wani lallausan yadi milk yafeshe jikinsa da turare yarufe dakin yanufi hotel gun bakinsa da can suka sauka...

Bangaren ifti kuwa t

[7/14, 3:18 PM] Mmn fareesa: Bangaren ifti kuwa tana fita sashen mommy ta wuce tasamu su Anty zainab kanwar mommy sunata nemanta,karya ta musu tace tana sashen Ummi tana bacci...mommy ce ta karbe zancen da cewa to kije ki yi wanka kicanza kaya dan da angama magrib abbu zaikai kowaccenku sashenta dama kowa anbude masa yagani dangi da abokan arzik'i..

"Turo baki ifti tayi tace pls mommy abarshi sai gobe dan ALLAH" hararanta mommy ta yi tace oya jeki shirya nace.

Sum sum ta wuce ciki,saida tayi sallah tukum ta nufi toilet tayi wanka ta na zancen zuci sbd dazun bak'aramar kunya yah Suleiman yabata ba ,ita azatonta rainonta zaiyi...saikuma ta tuna da ciwon Marar da yyi "hakan yasa gabanta dukan Tara Tara Amma ta yi alk'awarin bazata hanashi kantaba sbd dan itane yakai har wannan matakin beyi aureba ,gashi aurensa Yakama da Muhammad dan 20years " yyinda yah Suleiman din keda 32 years..

Hakadai ta fito akamata make up tasaka pink lass ,masha ALLAH fadin kyawun datayi bata lokaci ne "

Fitowa tayi ta nufi inda friends dinsu suke anata cashewa sbd me DJ yaxo...tana isowa suka hau ihu da tafi ,nan tazauna kan fararen.kujerun dke gurin inda su zubaida ke zaune yyinda kawayensu keta cashewa ..

**************

Abbune zaune kan kujera a parlourn sa ,ifti da yah Suleiman na gefe ,zubaida da yah Yusuf na gefe...nan yyimusu nasiha hade da waazi konace tunatarwa akan zaman aure ,Wanda duk jikinsu yyi sanyi su duka yyinda matan ke kuka,byn ya idar ne a time din anata kiran isha'i,hakan yasa abbu yace wa mazan kowananku yaje yyi salla yawuce gun iyalansa ,sannan yakalli su ifti yace kukuma muje na rakaku dakunanku dan baamun bidi'ar wani kai amarya..

Tashi su yah Suleiman sukayi sunajin dad'in hukuncn Abba nabamai musu wani iyayin kai amarya.

Har dakin ta zubaida abbu yakaita yakuma sanar da ita in Yusuf yamata wani abu ta gaya masa, saikuka take tana mugun jin tsoro....

Iftihal kuwa harda rarrashinta yyi yace kiyita biyayya kinji Auta ta,yafad'a cikin sigar tsokana,sannan yafice yanajin tausayinta dan yasan yah Suleiman dakyar zai d'aga mata k'afa...

Bayan sun fito dg masjid yah Suleiman yaja Yusuf zuwa karshen layin suka siyomusu kaji gasassu ,kowa akabashi ledarsa...suna hanya cpt salim yakirasa yana tsokanarsa wai yataho yyimasa rakkiya... Tsaki yyi yace dallah mlm sha zamanka bana gayya...yakashe wayarsa,adedenan suka iso part d'in su Yusuf,hakan yasa sukayi sallama yah Suleiman yanufi part d'in su..

Zaune yasameta akan bed ,byn yyi sallama tazauna agefenta "yana shak'ar kamshinta " ahankali yace amincin ALLAH yatabbata agareki yake maabociyar ilimi da kyawu... Yafad'a had'e da zare mata gyalen data rufa dashi.

Ajiyar zuciya yyi ganin kyawundata yi"ahankali yace my angel muje muyi alwallah ko"murya qasa qasa tace inada alwallah.

Ok yace had'e da nufar toilet yyi alwallah yafito ,suka gabatar da sallar farillah da manxo(S A W) yasanar damu muyita adaren farko,sannan yadafa kanta yyita nata addua dg karshe yajawo ledar daya shigo da ita .

Kicin yawuce yadakko plate d cups ,yazuba musu ,sannan yazuba musu fresh milk "ahankali yarik'e mata hannu daya yana murzawa ,sannan yadebi naman yakai bakinta ,kauda kai tayi,alamar bazataciba."

Ahankali yace gsky inbakiciba to bakya murna Dana kasance matsayin mijinki....kafin yarufe bakinsa ta karbe,nan yarik'a feeding d'in ta ,shima yana ci harsuka idar ,yyinda taki yarda suhad'a ido da shi..

Toilet yawuce ,ita kuma ta gyara gurin,sannan takai komai kicin,tadawo tasaka sleeping dress d'in ta ,ta bude gidan tsakkiya na ward rope din dan daukar hula sbd tanason shiga toilet inya fito ta yi brush...taga kayan sawarsu guri daya harda inner wear's duk cakude cikin nasa..

Murmushi tayi tace oh yaya baya gajiya wato kayanma saida yahade mana guri daya, nan tadauki hular ta rufe ward rope din..

Batafi 7minit ba yafito dg bathroom daure da towel akugunsa ,saurin sunkuyadda da kai kasa tayi..

"Kallonta yyi yana murmushi yace my angel ai wannan rigar gsky ta mun girma ni yar ficiciya nike so kisakamun ,yadda zaki fito sak ababynki ...

gaba daya ta...

Share.



📚📚 Mmn fareesa ce ✍✍

[7/15, 1:33 AM] Mmn fareesa: AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA!

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

(bansan ita bace)

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story &written by mmn fareesa

NOT EDITED

🅿109&110

Gaba d'aya ta kasa motsi dan maganganunsa kunya suke bata"

Ruwan jikinsa ya yarfomata had'e da cewa kinga gobe mayi wankan tare ko?"tunda yanxun kinyi agdn mommy. "cikin shagwaba ta ce yaya kaje ka shirya ka tafi d'akinka ka kwanta!d'an zaro ido yyi yace taf ,lallai angel aimuna tare wlh."

ni nama lura kamar tsorona kike ko kuwa guduna kike zance?"ahankali tace lah yaya bafa haka bane kawai ni inajin kunya....katseta yyi da cewa aiko zancire miki ita!yafad'a had'e da tsayawa gaban mirror yafara shiryawa..

Kallonta yyi byn yasaka rigar bacci me budaddan gaba har ana hango gashin dke kwance akirjinsa"ahankali yace oya zo na zabar miki wata rigar gsky "badan tasoba ta mik'e.

Murmushi yyi yace hmmm nifa gsky burina Angel shine mamata tazama komai nawa,kamar k'awata,abokiyar shawarata ,muyi wasa tare muci abinci da wanka tare Amma naga ke sai nokewa kike ko kina gudun namiki wani abu ne yanxun?" Yafad'a yana murmushin mugunta ..

Batace komai ba tazo gab dashi"yabude Ward rope yafito mata da wata yar fikar rigar bacci yajanyota yacire mata ta jikinta ,koda yaga ta rufe idonta, girgiza kai yyi yace my angel bbu abinda zan miki kinji?"kisaki jikinki bacci zamuyi ,bbu abinda zan miki"yafad'a had'e da ida saka mata rigar yana tasbihi azuciyarsa sbd ganin kyawun datayi ...

Kan bed din yajata ya kwantar ,sannan yaje yyi addua yarufe kofar part d'in had'e da kashe kwayak'on lantarki ,sannan yadawo ,yakwanta agefenta yamusu addua hade da rungumeta akirjinsa dg shi har ita saida suka saki ajiyar zuciya,yyinda tayi luf akan k'irjinsa tana shak'ar kamshinsa dan tasaki jikinta tunda yace be mata komai....dg nan bacci yyi gaba da su..

**********

Bangaren su zubaida kuwa byn sun yi sallar nafila yadafa kanta yamusu addua ,da kansa yadakko plate yasaka musu naman ,Amma saita dauke kai bbu irin rarrashin dabaiyiba akan taci tace ah ah ta koshi dg karshe tasaka masa kuka ita yatafi d'akinsa...cikin wani yanayi yace NO! babu inda zani,nikima kwantar da hankalinki bbu abinda zan miki dan ninan bana ma bukata yafad'a cikin wayo...tuni tasaki jikinta sukaci naman tare suka idar..sannan yawuce toilet yyawo wanka,yyinda ita kuma ta gyara gurin had'e da saka kayan baccinta ,ta nufi dakinsa tayo brush tazo ta yi kwanciyarta.,,,,

Byn yagama shiryawa yazo yakwanta byanta,had'e da janyota jikin sa... atsorace tace yaya kafayi alkawari pls kadena wlh banaso...tsoro nikeji dan ALLAH kada kamun komai yayaaaaaaa!ta fad'a cikin shagwaba had'e da sakarmasa kuka"har ga ALLAH yaso karban hakkinsa,Amma bayason yyimata dole "murya qasa qasa yace sorry ki kwanta nifa bawai wani abu ne nace zanmikiba dan kawai kina jikina kike wannan kukan?"

"da sauri tace ah ah"

Yace to kwanta muyi bacci kinji nasan kin gaji,lafewa tayi ajikinsa tayi shiru ,sai bubbuga bynta yake bar bacci yyi gaba da su.

Washe gari tun 5:30 am yah Suleiman yatashi yyi arwalla yanufi masjid ,byn yatashi ifti akan tayi tata sallar...saidaifa ya aiyana yau da dare gsky zai karbi hakkinsa ,yadai d'aga mata kafa jiya sbd ta huta gara yasaba mata da yanayinsa....da wannan tunanin yanufi masjid bedawoba,sai 6:30am,yawuce part dinsu Ummi suka gaisa ,tasashi adole yaje yagaisheda su mm zulai, bbu yadda ya iya dole yaje ,suka gaisa ta sake Neman yafiyarsa ,yace bbu damuwa komai yawuce.,,,,,,

Part d'in su mlm ya wuce yaje yagaidasu ,shima mlm nasiha yamasa sosai dan Yajima agunsa,sannan yanufi part d'in mommy ,Amma me?"

Yau sai yaji gaba daya yanajin nauyinta,daurewa yyi ,yashiga had'e da yin sallama... Mommy dke shirya break a dining area ta amsa cikin fara a tana cewa yauwa my son ga break fast dinku nan ka wuce dashi ,Amma dg gobe ita zata runga muku girki...

Dukawa yyi ya gaisheta !ta amsa cike da kula wa,sannan batare da yakalleta ba yace gsky mommy angel tayi k'aranta da girki ,koda zanbarta yin girki saitayi SSCE kada taje ta yanke kota k'one gsky bazan iyaba....baki sake mommy ke kallonsa .

Cikin mamaki tace to sannunka me y'ar gold ,kace meye meye ,yo ALLAH natuba ni aibanmakai shekaruntaba akamun aure Amma nike girki sai ita to da sake naga yamaka ,wai shin sokake iftihal ta maidamunkai mijin tace komene?"

Kicin kicin yyi d fuska yace ni gsky mommy bazayi girkiba nasaka Ummi taruka kaimana kona nemo kuku....sallamar daddy ce yasashi yin shiru.

Murmushi daddy yyi yace lfy naji Leda d'an naki kunata caaaaa!murmushi tayi tace akan iftihal mana yabi yasangartata ko girki wai bazata yiba....nan talabarta masa yadda akayi.

Dariya daddy yyi yace gsky ne my son dole taruka maka girki,tashi yah Suleiman yyi yana turo baki tamkar Yaro yana cewa nibaxan koma zuwa sashen nanba!

Dariya su mommy sukayi tana cewa my son aibaka iya fushi dani mashirya....sallamar

22 / 26