Ina Tare Da Ita 1 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   24 / 26

69K to 72K   out of 77.9K words

tunanin tabbas jiddo yarinyace wai yakira yazageta.

"Ahankali yace haka kikeso nayi?da sauri tace eh"

Kallon ta yyi yace to indai kinaso na rabu da ita sai kinamun abinda nace ,Amma miyasa rannan kika gudu da na ce kizo mu gaisa?

Da sauri tace ai ban fad'awa kowaba ,sai Anty nahnah"da sauri yace wacece haka?"murmushi tayi tace Anty iftihal mana ,ajiyar zuciya yyi yana sauraron ta jin tana basa labarin yadda sukayi da iftihal...lumshe ido yyi yanajin kaunar k'anwarsa,lallai ifti Nada wayo da Jidda wani tagayamawa k'ila amasa daukar zai lalata tunda shekarunta basukaina yyimata wani abuba dukda matarsace ko yyi beda laifi.

Kallon ta yyi yace gsky zamu bata dake nakomajin kin sanar da wani sirrinmu kina jina?"ahankali tace ai nadena "

daganan suka yita fira da ita dazashi masjeed tace saiya goyata yakaita k'ofar part d'in su, tuni yaduk'a tahaye bayansa dan dama abinda yake so kenan suruka wasa da dariyar su ta haka zasu shak'u da juna..

Sadda suka zo Dede k'ofar part d'in mlm nafitowa zashi masjid...ai jiddo saita sinne kai,shikuwa gogan ko ajikinsa,tana abayansa yagaida surikin nasa.. Shikuwa mlm jiyayi sun burgesa...

washe gari misalin karfe 9:15 am.ifti ce ta shigo parlourn mommy byn tadawo gd parking space tawa yah Suleiman rakkiya....murmushi mommy ta yi tace hmmm ranki yad'ad'e nida kuke fushi dani keda mijinki yanxun mekikazo yimun a gd?"

Turo baki tayi hade da nufar dining area ta bud'e wata kula..hadiyar yawu tayi ganin naman Kaine yasha attarugu sai k'amshi yakeyi...da sauri mommy ta ce kul nafad'a miki na Usman ne yanxun zaizo yyi break nasane ,aibansan kinasoba da ankaimiki tun kafin yakare..kafin ifti tace wani abu Usman yyi sallama, tana ganinsa tanufesa tana shagwabar yabarmata zata ci..sai yasa Fatima tadafa masa indomie"

Harara yabanko mata hade da cewa tunda ita bayar gata bace ko ?"saike to bazan bayarba.yyinda mommy na jinsu tyi shiru..barkewa da kuka ifti tayi hade da calling din yah elee..dukda baya d'aga kira in yana driving Amma jin ringin din da yasawa iftine yad'aga kuka ta fashe dashi tana gaya masa, atsawace yace Kisa a hans free nace... yah usmsn kuwa yacika yyi fam har yajuya da kular a hannunsa ..mommy ta hararesa a dedenan yah Suleiman yace Usman! ashe bakada mutunci?yanxun bazaka iya yiwa angel abinda takesoba idan baninan,burinku kusamun ita kuka ko?" To bari kaji muddin baka bataba kacinye nidakaine dan wlh har Fatima sai ka Jamata...d'it yakatse kiran.

Murmushi mommy ta yi tace kayi hkuri Usman kabata ,sannan kada kaga laifinsa so ba karya bane ,sannan ke kuma duk lokacin da wani a yan uwanki yyimiki abu kika gayamasa wlh nidakene agdn nan tunda dama koni mahaifiyarki inhar zan taboki to indai my son yanxun zaifara fushi dani,wlh ifti da ace bani na haifeki ba bbu abinda zai hanani nace asiri kika masa ,wannan haka,kiyita addua ALLAH yatsareku abakin duniya....jikin yah Usman yyi sanyi dan tabbas ifti kanwarsace Amma har yaya Suleiman yafishi son farin cikinta bacin duk gdn itace karamarsu,sannan kuma sbd ita yake cewa zaima Fatima hukunci akan abinda batayiba ,kuma ita fatimar kanwarsace gsky yanama ifti MAKAHON SO...

Itama iftin duk saitaga bata kyautaba ,hakuri tabawa yah Usman yace bbu damuwa yajuya dan tafiya yah Suleiman yashigo fuska daure ,Amma yana ganin ifti nacin naman kan yasaki ransa yana dafa Usman yana cewa yau kokaifa ,ka kyauta dan ALLAH kuruka kularmun da ita ,ke kuma angel kici sosai kinji?"bara naka miki ruwa,yafad'a yana nufar frige,yyinda yah Usman da mommy keta murmushi..

Bayan ya aje mata ruwan ,yakalli Usman yace muje mota nabaka dubu dari2 ka canza waya,sbd farin cikin daka sa my angel.... ihu yah Usman yyi yafad'a jikin yah Suleiman yana zuba godiya, yyinda mommy ketayasa ,ita kanta ifti taji dad'in hakan..

Zubaida ce zaune a parlourn ta tana...

Share

📚📚 mmn fareesa ce✍✍

[7/24, 10:14 PM] Mmn fareesa: AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA!

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

(bansan ita bace)

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by

Mmn fareesa

NOT EDITED

🅿115&116

Zubaida ce zaune a parlourn ta tana kallon TV amma hankalinta naga tunanin yah Yusuf game da hakkinsa,sbd ko a fuska be canxa mata ba,sannan Jiya da ciwon ciki yakwana beyi bacciba "..

wani tausayinsa taji...karar motorsa taji ,kasancewar mota na zuwa har sashen...kafin ta tashi yashigo da sallama ,fuska asake" yabude mata hannayensa a lamar tazo bbu musu ta je ta yi hugging nasa ,tana masa sannu da zuwa...

Ahankali ta janye jikin ta ,tanufi kicin dan d'auko masa drinks da ruwa yaci abinci...

Tana gaban frige ta dakko komai,tana juyowa taji mutum bayanta yarungumeta ta baya ya manna k'ugunta jikin mararsa... Wani mugun shock sukaji ,lumshe ido yyimurya qasa qasa yace ba yanxun zanci abincinba wanka zanyi muje kihad'amun ruwan wanka....da sauri ta ce to,tayi saurin Barin kicin d'in sbd jikinta rawa yake da yamata wannan rungumar.,,

byn ta gama had'a masa ta fito dg toilet d'in, tagansa dg shi sai towel,kokarin wucewa take yakatseta da cewa baby tarefa zamuyi wankan!zaro ido tayi "yad'aga gira had'e da cewa yes !kobazakiyiba ?" insa ki ta k'arfi muyi k'ila dg nan nakarbi hakkina ,inkuma zakiyi bbu damuwa.... da sauri ta ce ah ah wlh yaya zanyi indai bazakamun komai ba...murmushin samun nassara yyi yace to bara najuya kicire kayan ko?

Parlour ta tafi ta cire tadawo,gabanta na dukan Tara Tara, kokarin nufar toilet take taji shi bayanta tana juyowa tagansa bbu toiwel d'in... ihu tasaki had'e da rufe idonta dan bata tab'a ganin babba bbu kayaba!

shikuwa fisge nata yyi had'e da makata saman bed yafara romancing d'in ta azafafe dg nan yyi kokarin bin hanyarsa ta kiya, atake yyimata fyade sbd badason ranta bane...lokacin da yashigeta da k'arfi tasaki k'ara had'e da sumewa....

**************

bayan sati2 alokacin har atine ta tare su ifti ankoma skul ,yyinda yah Suleiman yakoma office..

Yau Yakama satday bbu skul,iftice zaune byn tagama gyaran ko ina "tunani take yau yakamata tayiwa yah Suleiman d'in ta girki dukda yahanata shiga kicin..

Tashi tayi ta nufi part d'in mommy ta je kicin ta debo d'an yen kifi a frige sai alaiyahu da kayan miya ta nufo part d'in su.,,,

sakwara da miyar kifi taji alaiyahu ta girka sai k'amshi ketashi tun dg kicin har waiting parlour"

sannan ta hada sob'o yaji kayan kamshi,ta shirya komai a dining ,sannan tayi sallar azahar ..

wayar ta ta dauka jin yah Suleiman shiru kuma yau dai bbu office week end ne, ringing 2 tayi yad'aga "tasaki kukan kissa had'e da shagwaba.... katseta yyi da cewa ayya my baby sorry kinji gani nan zuwa nabarki ke daya ko?"

"Ahankali tace eh mana kuma ni zafi nakeji kazo kamun wanka" cikin rarrashi yace to angel bani 10minit ganinan ma ina siya miki kilishi bakin hanya....ihun murna tayi tace da gsje yayana?"

Yace eh mana"

dariya tayi had'e da cewa harnaji yawuna yatsinke,ammadai saikazo ,ALLAH yakamun kai lfy"cikin jin dad'in addu ar ta yace ameen my baby....

Befi 10 minit ba yashigo bed room d'in su kasancewar tana ciki dg ita sai towel zaune,tana ganinsa ta fad'a jikinsa tana murna...karban kilishin tayi bbu bata time tafaraci ,yanaga kallonta yana murmushi, gefen zuciyar sa ,yana mamakin yadda Breath d'inta sukayi mugun cika d girma had'e da kugunta dan ya lura ko yaya tayi tafiya sai mazaunanta sun juya...ajiyar zuciya yyi ganin ta kusa cinye kilishin tana tandar baki "ahankali tace yaya nasan bakacin kilishi amma ni saikaci ,ta fad'a had'e da hayewa jikinsa tana tura masa abaki,karba yyi dan bbu yadda zaiyi amma shi bayacin kilishi...gaba daya ifti ta k'ara hargitsa masa lissafi da feeling d'inta dayakeji dan ko Jiya beyi bacciba sbd ciwon Mara dke damunsa, kasancewar tun first night dinsu be koma sex da ita ba.,,,,,

Murya qasa qasa yace my angel gsky yau da dare kiji dani wlh amatse nake...ahankali tace to yaya! amma azuciyar ta tanajin tsoro, sbd bata mance wuyar datashaba ana farko..katseta yyi da cewa my angel me kikeso nadafa mana?

Ware ido tayi tace ah ah yaya yau nadafa maka favorite food dinka....daure fuska yyi had'e da cewa meyasa bakya jin mgn ne?" bana hanaki girkiba sokike ki yankemun kanki ,ko ki konemun kanki?"

Kwantar da kanta tayi akirjinsa tace dan ALLAH yaya kayi hkuri wlh na ba aikin bbu wuya kuma ina kulawa !gakama harsu Habiba d Rukayya suna zuwa sumin aiki ko muyi tare..

dan ALLAH kabari ko lunch naruka mana ,mommy ko Ummi sakamana dinner, kaji my soldier man...

Murmushi yyi had'e da Jan hancinta yace to yanxun dai banyaddaba amma muje muyi wanka mayi lunch din...turo baki tayi ni yaya yunwa nikeji da sauri yasabeta suka nufi dinning area, amma yana mamakin acikin yan kwanakin nan ifti ta koyi yawan cin abinci...

Ko a dining yah Suleiman sai santi yake zubawa ganin girkin yyi masifar dad'i hakan yasa yacinye malmala2 kuma Manya ,ifti kuwa da k'yar taci 1 ,sai Santi yake yace abar masa sauran zuwa anjima,sannan yasha soban sosai yanata yabawa angel dinsa,yyinda take ta masa dariya.

Bayan sun gama suka wuce toilet sukayi wanka ,Wanda daurewa kawai yah Suleiman keyi sbd feeling din dake taso masa...

Shiryawa sukayi cikin kananun kaya ta aza after dress suka fice shak'atawar abinsu.

Da dare byn sun yi wanka ,office kwance kan k'irjin yah Suleiman dg ita y'ar ficar rigar bacci tanata shafa gashin dke kwance kan kirjinsa..

"Ahankali yace my angel ba yanxun zaki baccin bane?"

Cikin shagwaba ta ce ah "

Shiru yyi dan har ga ALLAH yyi niyar kyaleta sbd abinda yafaru a first night d'in du ....wani nishi yasaki jin hannun ifti awata jihar...aituni suka fara romancing din juna azafafehar ya bi hanyarsa...yana nishi had'e kiranta,ita kuwa sai lumshe ido take tana cewa dan ALLAH yaya zan tsaya ,nace zan tsaya ai,tuni yacafke bakin maganar....

Yafi 2hours akanta sannan yakyaleta yana maida lumshafi,had'e da tambayar kotajin zafi?"

Cikin dauriya tace ah ah ,amma ita kadai tasan metakeji ga shi ta gaji sosai ga zafin da datakeji a k'asanta sbd yah Suleiman nmj ne ba kad'an ba..

Rungumeta yyi sukayo wanka sannan suka kwanta,koda asubama said a yasake gajiyar da iftihal tukum yasahirTa mata..

**********

Hakafa Rayuwar taita tafiya a family din dan yanxun duka samarin bbu Wanda baya rage zafi da mararsa illah Muhammad.

Yyinda iftihal bewar ALLAH harta fara sabawa da bukatar mijinta ,yyinda zubaida tunda ta warke yah Yusuf sai yasha fama take yarda dashi..

Kwance ifti take kanta nakan cinyar Ummi,yah Habib yashigo tashak'i kamshin turaren sa .....tuni ta fara kakarin amai ,da gudu ta nufi toilet ...

shiru Ummi ta yi tana tunani har iftin tagama tadawo ta kwanta agefenta..

Yo zuwa marece jikinta yyi zafi gashi yah Suleiman baya garin suna wani kauye ,amma yau zaidawo,Ummi yakamata suka nufi mota yah Habib yajasu..

bayan angama treatment d'in ta ,Dr tasa tayi fitsari aka auna ,atake aka gano ifti Nada juna biyu na 5week ..

Zaro ido Ummi ta yi...

Share .

📚📚mmn fareesa ce ✍✍

[7/28, 11:09 AM] Mmn fareesa: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

INA TARE DA ITA!

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

(bansan ita bace)

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by

Mmn fareesa

🅿117&118

"" Zaro ido Ummi ta yi"tana mamakin wannan lamari ,amma taji dadi har cikin zuciyar ta. tana hango irin farin cikin da uban gayyar zaiyi..

Iftihal kuwa kukan shagwaba ta saka ma Ummi ta na rufe ido ita kunya ,amma fa tana tsoron haihuwa gsky ace yarinya da ita amma zata haihu...muryar Ummi taji tana cewa masha ALLAH Dr haka mukeso ALLAH mungodemaka!Dr tayi murmushi had'e da bawa Ummi takardar magani..

Ummi ta karb'a had'e da mik'ar da iftihal ta na murmushi had'e da yima ta sannu,suka nufi mota.yah Habib yakalli Ummi ganin tana murmushi yace ahhh Ummi faraar me kike?

Murmushi tayi had'e da shiga motar ta ce ina tayaku murna zakuyi d'ane....zaro ido yyi yace wai iftihal na dauke da babynmu?"

Ummi ta d'aga masa kai yyinda iftihal ta sunkuyyada kanta k'asa..wani uban ihun murna yah Habib yyi had'e da cewa yeeeeeeee!munkusa zama iyaye muma...to she kunnanta Ummi ta yi tana masa dakkuwa had'e da cewa kabari inka ajemu kayi ihunka ai saika fasa mana kunne...

Wayarsa yafito yakira yaseer ,yana d'agawa yace broth wlh ifti cikine da ita......dariya yyi yakashe kiran,Ummi ta girgiza kai had'e da cewa ALLAH yashiryaku..

Habib beyi mgn ba yacigaba da driving d'in sa.

A gd kuwa a time din da Habib yakira yaseer suna tarene su duka samarin a parlourn mm zulai harda Muhammad ,ai yaseer nagaya musu suka kurma ihun murna yah Muhammad kuwa harda rawa bbu kunya yarik'a dariya yana cewa yah Usman to kai kaga yah Suleiman yarigaka ciki aiki tunda ga shi ansamu new baby.....dariya suka kece da ita ,mm zulai ta fito jin ihunsu tazo tana cewa lfy kuke ta mana ihu haka?

nan suka sanar da ita, murmushi ta yi tace tooooo masha ALLAH...

Yah Muhammad kuwa guduwa yyi yaje yasanar da mommy dasuke tare da daddy,da sauran yan gdn ,sai gashi acikin k'ankanin lokaci kowa yasan ifti Nada juna biyu...

Lokacin da yah Habib yadanno hancin motarsa acikin gdn yafara jiyo kid'a na music natashi..... ai kawai ta glass yahango duka samarin gdn da matansu zazzaune kan fararen kujeru suna party ,yyinda yah Muhammad ke tsakkiyar filin yana dancing abinsa jiddo na gefensa tana masa pics ,yyinda zubaida kanta ke bisa kafad'ar yah Yusuf tana masa shagwabar wai ita baby ta keso,ga drinks gabansu kala kala suna farin cikin su....murmushi yah habbi yyi lokacin da yagama parking yana cewa nima bara naje acashe dani wlh yau ranar murnace...

Ummi kuwa sai da suka fito dg motar sannan idanunta suka hasko mata abinda y'ayan nata ke yi...girgiza kai tayi tace hmmmm sabon shiga kenan ALLAH yashiryeku....murmushi Habib yyi yace ameen gsky Ummi bari yaya yazo yasiyo mana rago gasashshe muci lokacinmune....tare baki Ummi tayi tace hmmm ai bai saniba ma..

Ifti dke tsaye tanata murmushi sbd har cikin zuciyar ta taji dad'in yadda yan uwanta suka nuna kaunarsu da cikinsa dke jikinta ,suma kenan inaga uban gayyar wato yah Suleiman ,lumshe ido tayi tana hango irin farin cikin da zaiyi....muryar su Fatima, Rukayya, jiddo,Habiba tajisuna cewa oyoyo mmn baby...bude idonta tayi tagansu da gudu sun nufosu.....cikin tsawa Ummi ta ce Ku dakata mana!oh sai kace wasu k'ananun yara yanxun inkuka kayar da itadafa?"

Ahankali suka karaso suna murmushi had'e da kama hannun ifti,Ummi tace ah ah gsky zamuje da ita can guna taci wani abu tasha mgani,turo baki Fatima ta yi tace haba Ummi ! gurin party zamuje da itada tunda sbd ita Muka had'asa da kuma babynmu..

Girgiza kai Ummi ta yi had'e da Jan hannun iftihal ta ce wa Fatima ALLAH Auta kikiya yeni,itadai ifti batace komai ba tabi Ummi suka nufi part d'in ta.yyinda su Fatima suka kowa gurin casu abinsu loll...

************

Gurin karfe 5:30 pm yah Suleiman yyi horn me gado yabude masa get ...tun kafin yyi parking yajiyo saurin kida da wakar music natashi ,ak'ufule yyi parking yafito yanufi gurin dasuke party da zumar sai sun game kuransu....

Gab da zai iso gurinsu yahango harda yah Yusuf ,tsaki yyi afili yace ji sallah wai hardashi suke wannan sakarcin zasu maida mana gd gdn party.....

Akuma lokacin samarin suka hangoshi....tuni yah Habib da yah Muhammad suka nufosa da gudu zasu rungumesa...yyi saurin yimusu tsawa cikin hayayyak'owa yace meye haka ?"kada ni zakuyi kome?"shin mema yasakaku kirkirar party ayau?"

Murmushi sukayi yah Habib yyi saurin cewa muna tayaka murnar samun baby ne dg gurin ifti dan cikine da ita!

Zaro ido yah Suleiman yyi da Sauri yace pls kufad'amun gsky "

Yah Muhammad yace wlh kuwa tanama gun.Ummi basu Dade da dawowa ba daga asibiti...wani irin tsalle yah Suleiman yyi had'e da rungume k'annansa yana cewa masha ALLAH ALHMDLLH me kukeso nabaki Gordon albishir?"kai wanema d'an arzikinne acikinku yahad'a wannan partyn?"

Da Saudi yah Muhammad yace wlh nine yaya da my jiddo ,kafin yah Suleiman yyi mgn sauran suma suntaso sun rungumesa suna tayasa murna.ai tuni yah Suleiman ya aje wani girma yaduke yana kwaso shaku shaku yanata faraa dan bakinsa yaki rufuwa ....tuni yakira yaronsa yace yaje yasiyo rago gasashshe yakawo yanzun gdn su ,sannan yakira amininsa cpt salim yasanar masa...

bayan ya ida wayar yakallesu yace kujira naje gun maman baby tukum ,kai kuma Muhammad kazabi duk abinda kakeso zan siyamaka ladar albishir,yana fadin hakan yyi hanyar cikin gdn,yabar Muhammad na ihun murna abinda jiddonsa na tayasa..

Bangaren ifti kuwa koda sukaje part din Ummi duk abinda aka bata kasa ci tayi ,dg k'arshe sedai taci shinkafa da mai da yaji ,tasha magani.

Ummi ta ce yanxun me kikeso kisake ci?"

Tunani tahauyi ,,can tace Ummi wainar fulawa zanci sai siro da akeyi da lemon tsami.

Ummi ta ce to shikenan bara naje da kai na zanmiki ,amma kitashi kiyi wanka kafin nagamamiki,zakijiki dad'in jikinki,bbu musu ta nufi bed room d'in Ummi...

Akan mirror taga wayar ta ,saurin d'auka tayi tana dubawa ...zaro ido tayi ganin 7miss call na habibinta...ahankali race ALLAH Sarki my soldier man bara naxo wankan na kiraka kada hankali ka yatashi....

Toilet din ta nifa tayi wankanta ta fito ,tazo gaban mirror tayi shafa abintadukda batayi kwalliyaba ,powder kawai ta shafa lip glo..duguwar rigar Fatima ta dakko tasaka ,tazo tana fesa turaren....muryar yah Suleiman taji yana cewa my angel! my angel!!! kina ina?"maman babyyyyyyyyyy!

Murmushi ta yi afili tace oh ni wato harsu yaya Muhammad sun gaya masa kenan?"

Nufar k'ofar ta yi... kafin ta bude har ya murdo yashigo,yana murmushi da Sauri ta fad'a ajikinsa yyi saurin d'agata sama yyi juyi da ita suna dariya"cikin farincikihad'e da shaukin k'aunarta yace sannunki my angel kinji,kingamamun komai aduniya ,fatana ubangiji yasaukeki lfy yabarmu tare ,my wife I love u... Murmushi tayi tace ameen habibina I love too....sauketa yyi suka baje kan.bed tayi luf akirjinsa ,tana shakar kamshinsa .

"Ahankali tace yaya kagasu yah Habib wai harda party sukeyi

24 / 26