Author : Maman Fareesa Category : Romance
maza...
Nan ta kawo mata tana hawaye ta karba ta fice dg gidan.
*****************
Ifti da yah Suleiman d'in ta kuwa suna fita parking space ya wuce da ita yabude mota yafito mata da tulin tsarabarta,tanata aikin kallonta, kama mata yyi ta kwashe tana masa godiya suka nufi part d'in mommy.
Suna shiga ifti ta baje tsarabarta atsakkiyar parlourn ,zama yah Suleiman yyi kusada ita hade da rungumarta ,cikin farinciki yace my angel kece yanxun agabana tamkar mafarki kai alhmdllh ...
Mommy ce da yah Muhammad ce sukayi sallama a parlourn.
Murmushi mommy ta yi tace oh wai my son har yau bakadena shagwaba iftihal ba?
Murmushi yyi yace hmmm yo aidan bansan ita bace ai tsarabarta ma saitafi wannan kuma ko yanxun ma gobe insha ALLAH zanje na mata shopping din dubu Dari biyu ......zaro ido mommy ta yi tace ah ah banison barna dukiya fa my son.
Ahankali yace aiko zanbannata sbd my angel kinga nayi promise duk sadda naganta zanyi abu 3
Na farko.....
Kuyi manage da wannan banida caji.
๐๐. Mmn fareesa ceโโ
[7/7, 11:34 PM] +234 908 152 7681: AWESOME WRITER'S ASSO.๐ฎ
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
(bansan ita bace)
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
story &written by
mmn fareesa
Wannan page nakune INA TARE DA ITA FANS&MMN FAREESA FANS PAGE ,comments naku yafi na kowa ๐ป๐ป ina mugun yinku irin totally d'in nan๐๐
NOT EDITED
๐
ฟ91&92
"" Bugu3 tayi "ta d'aga cikin siririyar muryarta ,har saida gogan yalumshe ido" ahankali tace yaya nah I miss you so much MY REAL ONE !mamakine fal afuskarsa ,anya wannan baby ce kuwa?"yanxun shi my real one d'inta ne kenan?ya
tambayi kansa...muryarta yaji tana cewa hellow yaya kana jina?"rungume pillow yyi yace eh net work d'in ne bbu kyau,ykk?
Murmushi mai sauti tayi ta ce lfy amma ina cike da kewarka.amma kai naga kamar bakayi kewar babinka ba"
Murya qasa qasa yace ah ah kedama kk fushi dani! shiyasa 2 days bankirakiba sai yau inji kin huce ko kuwa?"
Ahankali tace hmmm aini yanxun bana iya fushi da kai ko tunanin rabuwa da kai ko kataba ganin hanta d jini sun rabu?"
Cikin mmki yace ah ah amma baby yau she kika koyi irin wannan kalamun ?"
Murmushi tayi ta ce hmmm surprise ne saikadawo zan sanar da kai kaji my soldier man...cikin wani yanayi yace to baby nah nima zanmiki surprise ai!
Cikin shagwaba ta ce to naji amma yau she zaka dawopls kofa baccin kirki banayi saitunaninka ko yanxun ma kaina tuna...katseta yyi yace banyarda sbd kinyi 2days baki kiraniba saini nakiraki yanxun..
Marairaicewa tayi ta ce aida zankira saika kirani.
Cikin husky voice insa yace yanxun mekike ?tace kwance nake"cikin murya maikama da rad'a yace konazo mu kwanta natayaki baccin? Cikin shagwaba had'e da yarinta tace um um bbu kyau fa yaya"
Murmushi yyi had'e da shafa fuskarsa yace to shikenan tunda bakyaso ashema ni guduna kike shikenan nima ai insha ALLAH my angel d'ina zata dawo ,nasan duk wuya bazata ki abinda nikesoba kota gujeni..
ajiyar zuciya tayi jitake kamar tace Aida angel in taka kake magana sai kuma ta fasa!
Cikin sanyi murya tace hmmm hakane ai inbaka saniba ifti zata iya komai sbd farin cikinka,Nagano hakan akan labarinta da kabani...
gaba daya firar su ta koma ta office ,Wanda da ita yake firarta amma bai San ita bace!
sai kusan 12:30 sukayi sallama kamar karsu rabu shikanshi yyi mamakin yau yadda yasake da ita haka ,sannan yyi mamakin wasu kalamai dake gaya masa ,to kenan sonsa take afili yace in IFTIHAL ta bayyana nace mata me?"da wannan tunanin yyi baccci...
**********
Bangarensu Abba da abbu kuwa ko da Abba yafice dg parlourn mm zulai gun abbu yanufa suka wuce station.
Bayan sun isa aka kaisu office na commissioner, byn sun gaisa ,kasan Cewar yagane su kuma yasan case d'in, nan yafito da recording din yana cewa gashi kuji ko kun Sani nutsuwa...
"" play yasaka atake sukaji muryar wani yana cewa oh zaman kurku bbu dadi" ga sauro da duhu ga wari haba!,,
Yaseer yace hmmm aigarama in mutum laifiyyi da sauki akan inbakayi komai ba ajamaka sharti kazo kaci duka da uk'uba abanxa..
Wani yace banganeba kana nufin bakayi laifin komai ba kuma kake nan??"
Yaseer yace eh"
Nataka sawun barawone akan wata yarinya da aka kashe agun bath day d'in wani abokinmu ,ni hasali naga time din da yarinyar tashige wani corridor aciki akwai daki byn shigarta naji ihu da k'ara, alokacin anata kid'e kide da Raye Raye,kawai saina nufi corridor din naji ihun yarinyar tana cewa kada Ku kasheni....banka dakin nayi naga duhu sannan mutum2suka fice da gudu adaidai nan dakin haske yabaiya,naganta kwance cikin jini alamar fyade suka mata sannan ga wuk'a soke acikin ta adede nan kuma wani fuskarsa rufe zai gudu na tadesa kawai naga musbahune kaganshinan kwance ,yafad'a yana nuna musbahun dake kallon su....yacigaba da cewa kafin nu gudu har police sun shigo suka kamamu ,bbu yadda banyi da musbahuba akan yasanar dasu ni cetonta nashigo inyi amma sai yace ah ah ai hardani......dariyar misbahu sukaji yana cewa kwarai kuwa bbu kai amma nace dakai dan inajin zafinka acikin abokanmu sannan biyun dasuka fice tabbas tare dasu mukayi reaping d'in ta ,kuma ninan nakasheta sbd race tasanmu zata hadamu da mahaifinta......
Iya nan recording din yakare ,Abba da abbu suka d'aga hannu sama sukayiwa ALLAH godiya had'e da cewa oh ikon ALLAH Ashe yaron nan da gskiyarsa?"
Commissioner yace insha ALLAH gobe Monday zai koma gd inbacin mun mik'a case din sama Aida yauma zaikoma gd,sai kuyi masa fad'a yasan da irin abokan dazaiyi hudda dasu,su sauran mun kamosu amma shi musbahun hukuncin kisane akansa sbd laifi 3 yyi ga fyaden da yyi ga Kisa ga sharrin dayayiwa yaseer...
cikin murna sukayi godiya suka dawo gd suka sanar da kowa nan fa kowa hankali sa yakwanta.
___________________
Washe gari tun karfe 7:0am su ifti da Jidda suka wuce skul had'e da Fatima dan ita as 3 take su zubaida d Rukayya had'e da habibane ke jami'a..
Gaba daya yau mommy kewar my son d'in take tuni ta kirasa ,bugu2yadauka yyi sallama ,byn sun gaisa ta ce my son wai yau she zakadawo wlh gdn bbu dadi dabamu gankaba"murmushi yyi yace mommy yau zan dawo yanxun ma had'a kaya nikeyi insha ALLAH gurin 1:pm zanasauka....cikin jin dadi tace kai My son da gske?"
Yace eh mommy amma pls kada ki fadawa kowa harda baby dan nafiso nayi musu surprise "
Ahankali tace to shikenan nima kuwa za.maka wani babban surprise,murmushi yyi yace to mommy nan sukayi sallama, ta wuce kicin dan shirya masa liyafa inyadawo yyi lunch tanajin wani farin cikin..
Su ifti kuwa basu dawo gd ba sai 1:10 pm suna shiga taga dining shirye da manyen warmers ,fadawa jikin mommy ta yi tace wai baki zakuyine mommy?
Murmushi tayi ta ce ah ah kije kuyi sallah da wanka da kaina zanmiki kwalliya sbd zan aikeki ne,sai kici abinci ko inkin shirya..
Cikin shagwaba ta ce um um na nishi ni yaya nah nike tunani tun dazun nakirasa akashe wlh yazaai nawanici abinci bazan iyaba gsky..murmushi mommy ta yi tace to tashi kishiga cikin bbu musu ta nufi dakinta dan kimtsawa...
Bangaren yah Suleiman kuwa ko da suka sauka barrack d'in su suka nufa yadakko motarsa ,cpt salim yazauna gefensa suka baro barrack din sai dai fa besan dalilin yau yakejinsa cikin farin cikin ba ,ga yawan murmushi dayaketayi har cpt salim ya lura dashi.
Cikin tsokana yace hmmm abokina wannan murmushi fa duk na dokin ganin babyn ne?"
Harararsa yyi had'e da yin parking yatsaya yasiyi kaji gasassu da ice cream Wanda duk na baby ne ita daya.
Y'ar tafiya suka sakeyi ,nan ma yatsaya gurin wata super market yasiya mata sweets, chacoolats ,biscuits hade da wasu teddies Manya guda2,baki sake cpt salim ke kallon sa ,cikin mamaki yace oh lallai kanaji da yarinyar nan dama jiya najiku
kun raba dare kuna waya da ita .,,,,
Murmushi yah Suleiman yyi yace to dan sa ido ,munyi kaima dazaka basar da sumi ka tsare mata gd tuni zata hau hanya wlh amma katsaya kana sokwanci akan mace ,inhar taga Sonja yafi nata ai saita rainaka in anyi auren .
"Ahankali yace to shikenan insha ALLAH zanyi aiki da shawararka."
Parking yyi cpt salim yafito ,yana tsokanarsa wai yamaida baby yarinya tunda yasiya mata teddies,be kulasa yaja motar hade da nufar gd..
Baby kuwa byn tayi wanka tasha make up d'in ta da mommy ta mata ta fito mata da lace Riga da siket green Wanda yyi masifar karbarta ,tayi kyau naban mamaki ,sai fitinannan kamshi ketashi ajikinta ga kanta yasha gyara ,sai kumbure kumbure take ta fito aparlo tasami Jidda da doguwar Riga ta atamfa ajikinta itama tayi kyau..
Mommy ta kallesa cike da shaawa ta ce to iftihal sai ki je Kiyi serving naku kuci abinci,turo baki ifti tayi ta ce cikin shagwaba nifa Sunana baby!haka yaya kecemun kuma ni nakoshi.....
Kafin mommy ta yi mgn ifti taji k'ugin motar yah Suleiman Aida gudu ta fice da parloun tayi compound din gidan...
Yah Suleiman kuwa cikin farinciki yyi parking yafito ,yana fitowa yahango ta tafe cikin nutsawa had'e da aji ga mazaunan ta sai , juyi suke ga wani kyau da mugunhaske datayi..
"Sake ware ido yyi dan yatabbar baby ce tayi wannan canxawar cikin yan kwanaki kad'an"
Wani lallausan murmushi tarik'a aiko masa da shi ,sannan da gudu ta ida karasowa gurinsa ,gashi yahango su Ummi da mommy ga sauran yaran gdn abayanta dan tarukagasu k'arasowa ,sai yaga kamar inyabude mata hannayensa idonsu mommy be kyautaba zasuga yamanta da iftihal....fadomasa datayi ajiki yasashi dawowa tunaninsa wani sanyanyan kamshi yadaki hancinsa bbu yadda ya iyayi yarungumeta ,tayi luf ak'irjinsa tana kukan shagwaba...
Karasowarsu mommy yasashi janye ta ajikinsa yaje yarumgume mommy dasu yusf nanfa akayita masa murnar dawowa lfy dg karshe mommy ta ce suje yyi lunch tukum sannan tayi masa surprise din bbu musu yarik'e hannun baby dke gefensa suka nufin sashen mommy n
Da kanta mommy ta yi serving nasu ,sannan tabarsu ,ya.a mamakin yau she baby tasaba da mommy haka har batajin kunyar momin yasanta da jin kunyar Manya..
Ita kuwa cikin jin dad'in kasancewarsu tare ta Kecin abincin ta har tana tsokanarsa intaga yadebo sai tayi wuf ta rik'e hannunsa tasaka spoon din abakinta tana dariya,shima dariyar yakeyi yana cewa haba bara mugama zaki Sani ,watoma irin yadda angel ke tsokanata kema kikemun ko ?
Murmushi tayi batace komai ba har suka kammala ,nan mommy ta shigo tace to my son kuje babban parlourn gdn nan zaayi meeting kowa yataru Ku akejira su abbu ma nacan...
"Ahankali yace to nan suka nufin gun meeting d'in "
Makil yake gun harda su Ummi d mm zulai da yaran gidan ga pics din ifti gabansu abbu ..
Byn sun yi sallama yah Suleiman yamatsa yagaido iyayan maza ,yazo yazauna kawai yaga baby tazo ta zauna ga k'ugunta ga nashi bbu kunya ,mamakin ta kawai yake wai meke samun yarinyar nan yau ne?
Abbune yyi addua had'e da mikoma yahsulaiman pics din ifti da na gdn Dana k'auye,byn haduba yakallesu had'e da cewa abbu ai IFTIHAL ce tana yarinya ko?"
Abbu yace eh to yanxun gata akusadakai yafada yanuna baby dake hawayen farin cikin...
Kallonta yyi kafin yyi mgn abbu yakora masa bayani tun dg farko har karshe ,tuni yah Suleiman yyiwababy wata wawar runguma yana Sabbatuh hade da cewa dan ALLAH mafarkine nake ko gske ?"my angel
Duka yan dakin murmushi suke had'e da tausayinmasoyan ,"ahankali yad'agota dg jikin sa yana mata kallon so Jade da cewa zan hukunta habu da delu hade maigari har kauyen zanje,yafad'a yana huci....muryar mm zulai yaji tana cewa dan ALLAH Ku saurareni zan fadamuku gsky sai dan ALLAH kuyafemun na cuceku nusammun ke iftihal.... nan ta sanar dasu komai ....
Gaba daya yan parlourn salati suke su Ummi d mommy na kuka ,Abba kuwa sumewa yyi atake tuni daddy d abbu sukayi kansa ...
Yah Suleiman kuwa tuni allura ta motsa lalx....idanunsa sunyi jajir jijiyoyin kansa suntashi sai huci yake yature ifti dke jikinsa yanufo mm zulai...
Ko da tagansa yanufota gadan gadan tuni ta kurma ihu tana cewa dan ALLAH kuceceni zai kasheni ta mike tsaye tuni yafisgota yamakata jikin bango yyi mata muguwar sha k'a...
Tari tahauyi hakan ....
Share
๐๐ mmn ffareesa ceโโ
[7/9, 5:06 PM] +234 814 715 2185: AWESOME WRITER'S ASSO..๐ฎ
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA!
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
bansan ita bace)
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
story & written by
Mmn fareesa
NOT EDITED
๐
ฟ95&96
"Nah farko zanyi azumin kwana10 na godiya ga ALLAH" sannan zan yanka saaa !nayi sadaqa da naman sannan zan gina masallacin bayin ALLAH suruqa sallah..
Mommy ta ce masha ALLAH gsky ka kyauta ubangiji yabaka ladar yyimuku albarka "yana murmushi yace ameen."
"Ahankali yace oh mommy yanxun wai duk shakuwarmu da IFTIHAL amma INA TARE DA ITA bansan ita bace... saike kika yi saurin ganota alokaci guda!lallai uwa dabance ,dukda nima abaya ina ganin kamarsu sosae da angel ko intayi abu inga tamkar iftice ."
Sai raina yabani kawai shaid'an ne kesakamun ganin kamarsu sbd na kwallafa raina akanta...murmushi mommy ta yi tace hakane dama haka ALLAH yatsara!
Ubangiji yakiyaye gaba....
Suka amsa da ameen...adedenan Jidda tayi sallama a parlourn, byn ta zauna ifti ta miko mata ice cream roba daya,itama ta fara shan nata"
Yah Muhammad dke kallon su yace oh nibazaa baniba ko yaya?"
Murguda baki tayi hade da cewa yaya kagansa ko,kallon sa yah Suleiman yyi hade da aikomasa harara yace oh kai yanxun k'ato da kai sai akama baka"
Kallon mommy yah Muhammad yyi yace mommy ba nasaba sha a Egypt ba ko?"girgiza kai tayi hade da nufar bed room d'in ta.
Murya qasa qasa yace to ke yar Fulani na zo musha naki !sbd raina yabiya"
Jidda ta make kafad'a hade da cewa um um "
Yah Suleiman da hannunsa kecikin na ifti yana murzawa Ahankali yace my angel bbu tayi ?"konima rowar zaa mun ne?
Kanta ta aza akafad'arsa "sannan ta debo d'an mitsitsi ko Rabin spoon beyiba tasaka masa abaki batayi mgn ba"
Dariya yah Muhammad ya kece da ita hade da cewa oh Ashe ma har yayan naki rowar zaki masa ko?"
Yah Suleiman yace wai yaushe nafara wasa da Kaine?"sokake kasamun ita kuka ko me ne?"oya tashi kabar gun nan ko kuwa na d'an horar dakai dan na lura zuwanka egypt yamayardakai wani raggo "
Ware ido yyi yace Taf wlh niba raggo bane haba yaya!yafada yana tashi tsaye kusada Jidda ya matsa yaga ta kusa shanye nata ,wuf yyi da robar ya kwace ....ihu Jidda ta saka masa ,shikuwa gwalo ya mata hade da ficewa da gudu ta rufa masa baya tana bare baki...
Ifti kuwa shan ice cream dinta take tana murmushin diramar yah Muhammad da Jidda"
Can kuma ta rik'a basa da yawa sabanin d'azun "ahankali yace oh my angel yanxun kuma da yawa ake bani?" dariya tayi tace eh mana MY REAL one!
Har cikin ransa yaji sunan....bakinta takai akunnansa har hancinta na gugar sajen gefen fuskarsa murya k'asa k'asa tace muje kayi wanka yaya nah...hannu yasa yashafi baby face d'in ta yace to my angel kinga niharnama manta da wani wanka sbd INA TARE DA ke!
Tashi tsaye tayi tace nima haka nawan inhar muna tare manta komai na ke tuni tun kafin nasan nice IFTIHAL.
Lumshe ido yyi afili yace hakane nima wani time din har mamakin kaina nake sbd yadda nadamu dke ,tabbas hakan Nada nassaba da ke tawace,gsky my angel yakama ta aweej d'in nan a auramunke gsky tunda ALLAH yasa kin bayyana me zaa jira?"
Rufe idonta tayi ,cikin jin kunya ta takwashe kayan ta kai dakinta ,sannan tasaka ragowar ice cream din afirij..
Cikin shagwaba ta fado ajikinsa hade da cewa ni muje kayi wanka ,kayi zaune" cikin kasala da mutuwar jiki yace to my angel muje ,nan yaja hannunta suka fice dg parlourn .suka nufi part d'in sa Wanda ita ce ta gyarashi yyi Fe's sai k'amshin air freshness ketashi.
Toilet ta wuce ta had'o masa ruwan wanka ta fito... saurin rufe idonta tayi hade da yin kirma ,sbd tagansa dg shi sai towel iya gwiwa bbu Riga,faffad'an kirjinsa cike da gashi hade da jikin sa,duk ta rude sbd bata taba ganin nmj hakaba ,da girmanta.
Murmushi yyi ganin dan tagansa haka duk tayi wannan rudewar"ahankali yace cikin tsokana oya bude idon muje ki tayani wankan ko"
Da sauri ta zaro ido ,saitaga yyimata murmushi ,sunne kai tayi ,cikin yarinta tace um um yaya wlh kunya nikeji kuma bbu ky....katseta yyi da cewa hmmmm haba aidana biya sadakina ,dole kima saki jikinki wanka tare da ke bbu fashi...yafada hade da shigewa toilet din..
Bayan ya shiga, ta je ta fito masa da kananun kaya da na ciki ta aje kan bed,sannan tadauki wayarsa tana game tadan ba toilet din baya,can kuma ta tashi ta koma parlour dan yasamu sakewar shiryawa.
Koda yafito be gantaba,beyi mamakiba,saikawai yashirya yafito dan tafiya masjid sbd 3:45pm ,aparlou yasameta ta shagala da yin game "ahankali yana murmushi yaja hancinta ,atsorace ta zabura sai kuma ta gansa,rungumesa tayi tana dariya tace shine ka tsoratani ko? shima dariyar yyi yace eh meyasa kika gudo memakon kijirani" d'agowa tayi tace wow yaya gsky kayi kyau amma babu inda zaka gasky ni ta fad'a cikin shagwaba.
"Yar dariya yyi yace masjid zani ,kema kinsan inbadan hakanba aiko nan da can bazan jeba" yanxun muje kiyi sallah kisakemun wata kwalliyar dan sau 3 kullum zaki rukamun kwalliya nidaya na nagani ko my angel? "