Ina Tare Da Ita 1 Complete Hausa Novel

Author :  Maman Fareesa Category :  Romance

Chapter   14 / 26

39K to 42K   out of 77.9K words

dasu wacece nah nah? Kasan shaanin aure bbu boye boye.... Atine ta katseta da cewa bangane su San wacece ba?"

Wani abu gareta ?"ko ciwo kunsani aduhu...mlm yyi ajiyar zuciya yace ranar wanka ba'a boye cibi atine nah nah ba yarmu bace Jidda ce yarmu...nan yasanar da ita yadda suka samu nah nah.

Atine dan tausayi har hawaye tayi "

Ahankali tace ikon ALLAH to shikenan ALLAH yasadata da iyayenta .

Amma ni gsky kamar karku sanar dasu ,kada su FASA fa! Mlm yace nayi tunanin hakan.... sallamar Abbas ce ta sa suka tsaida maganar .

Yashigo baki washe cikin farin ciki ko gaisawa basuyiba yace alhmdllh ALLAH mungode maka da kanaiyana mana nah nah. Mlm barka!murmushi mlm yyi yace ina kasamu lbri?"

Abbas yace wlh acikin kauyen nan ,nima shigowa ta kenan garin su tanimu suka sanar da ni, shiyasa nazo naganta gsky naji dadi tana ina ?"

Mlm yace aitana Kaduna gdn dasuka tsintseta."

Kamar yyi kuka yace wanne anguwa ne a Kd din ?"

Mlm yace GRA ne gd me blue din kyaure...Abbas yyi murmushi yace aiko gobe sai naje!

Mlm yadan ware ido danshi azatonsa ba zuwa Abbas din zaiyiba yadai tambayane kawai!

Yace ah ah gsky kabari sati mai zuwa muje tare kaga basu sankaba akwai matsala gsky (Mlm bayaso yaje sbd yaruga yabada nah nah ,besan in Abbas din yaje me zai faruba)

Koda Abbas d'in yalura mlm bayaso yaje sai a fili yace ok shikenan ALLAH yakaimu lfy saina biku ko?"

Mlm yace yauwa.

Abbas yace hmmmm alhaki kwikwiyone saikaji abinda yafaru da baffa habu da inna delu!

Ware ido mlm yyi yace meya faru dasu?"nan suka sanar da shi komai...murmushi yyi yace hakane ai ALLAH ba azzalimin kowa bane sakaiyyace !ada nayi niyar masa hukunci amma tunda haka ta faru bbu damuwa zan kyalesa,amma dukda haka saina gaya masa mgn...

Atine tace koninan sbd yacimun mutunci hardasu mari duk yamun saigashi me garin da yyi dan shi ,shine yyimasa haka.

Sunata jajanta maganar Jidda tadawo akayita murna da ita yyinda Abba yakudurta gobe ko jibi zaije Kd duk rintsi yaga abar sonsa..

********

Suna fitowa shida baby sukaga yah yaseer zai nufi dakinsa...kuri yyiwa baby ,ita kuwa haka nan taji be mataba ! Koda yah elee yalura da yaseer kallonsa kawai yyi Aida sauri yyi gaba hardasu tuntube...lolx

Yayi saurin bacewa ganinsu..doguwar tsuka yah Suleiman yyi yace ke kikoma ciki zan ida da kaina.

Marairaicewa tayi tace ni um um muje naraka ka ,besan sadda yakwantar da murya ba yace pls kije zanzo anjima muyi dinner kinji baby nah? "

Ahankali tace to yah else nah amma ni ice cream zansha ta fad'a cikin shagwaba (azahiri kuwa batama son komeye ice cream d'in ba ta fad'a ne sbd yabata lbarin iftinsa namugun.son tasha sa)

Ahankali yace to naji yanxun wanka sanyi nayi exercise kafin magarib tayi ,saina je nasiyomiki ko"

Ihun murna tayi had'e da tsalle ta falla aguje ,girgiza kansa yyi had'e da lumshe sexy eyes d'in sa had'e da bude k'ofar dakinsa yashige.

Bayan sallar isha'i zubaida ta wuce dakinta ta rufe sbd gudun kada yah Yusuf yashigo yajata yaje yyimata hukunci sbd tun safe take tsammanin kiransa ama shiru har dare tana dar dar ta kwanta har bacci yyi gaba da ita...

Yah ele kuwa ankirasa agun aikinsa bedawo gd ba 10:30pm yadawo yasan kuma baby tayi bacci.

Ice cream d'in yasa mata a frige d'in da ke parlour sa ya wuce yyi wanka ya kwanta agajiye ,amma bacci yaki zuwa ,daya rufe idonta fuskar baby ce data iftinsa yake gani...

Sai ransa tabasa bbu komai shakuwace kawai yyi da ita babu wani abuda haka yyi bacci.

Baby itama anata bangaren da k'yar tayi bacci dan har kuka tayi dabata gansaba,amma dasu Habiba da Fatima suka tambayeta meyasa take kuka? "

Sai tace gdn su ta tuna"

Washe gari....ko brush yah Suleiman beyiba yana gama azkhar yafito yanufi part d'in Ummi.

Tun a waiting parlour yakejin sweet voice d'in ta tana karatun alkur'ani mai girma .

Koda yaga bbu kowa a parlourn sai ya nufi dakin dasu baby suke ,amamakinsa saiyaga ,daka take karatun sukuwa su Fatima sunata bacci ..

Kuri yyi mata da kyawawan idanunsa yana aikin kallo ,azuciyar sa yace masha ALLAH ,saiya tuna yyi burin ifti tayi hadda yana gab dasakata skul din ta bata!

Baby kuwa ta na kai aya tayi shiru had'e da tashi zata raba ta gefensa ta wuce "dan ita aganinta sbd baya sonta yaki dawowa jiya.

Sautin tafiyar ta tadawo da shi hayyacinsa" ahankali yace baby me kikewa fushi ?har bazaki gaidaniba zaki fita dukda dama nima ba gunki nazoba!

Har cikin ranta taji bbu dadi ,amma bata nunaba ,afili tace hmmm hakane ina kwana?"

Yace bazan amsaba sbd rokar gaisuwar nayi!

Ahankali tace am dan ALLAH yah Suleiman aromun wayarka.

Wani iri yaji shi yafiso tace yah ilee,amma jintace yah Suleiman saiyaji wani iri"

Kallonta yyi yanaso su hada ido taki yarda "murmushi yyi yace me zakiyi da wayar ne ?" Bacin kince mun bazaki sake tambayata waya ba.

"Ahankali tace na manta ne shiyasa ,amma kabarshi zan karbi ta Ummi .

Jiyayi kamar be kyautaba " sai tace muje yanxun kikarbi ice cream dinki tukum "

Bata kallesaba tace ah ah na koshi !bata jira amsarsaba ta fice idonta taf da kwallah,saidai bata bari yaganiba...

Jiyake kamar yaje yajawota tadawo k'ila ma fushi tayi ,jiyayi besan zama dakin ,da sauri yafito da ga dakin ,awaiting parlour yasami baby tana waya da Mlm sai dariya take har wushiryarta ta fito.

Shagala yyi da kallonta koda taji muryar shi suna gaisawa da Ummi sai kawai cikin shagwaba tace Abba ina yah Abbas d'ina yake ?"shine ko tambayata bayayi.....Dede iya nan yah Suleiman yaji da sauri yabar parlourn Ummi na masa mgn amma yace bara yadawo.

Yabar parlourn ne sbd yadda yakejin zuciyarsa na masa zafi ,gudunSa kada allurarsa ta motsa yyi danyen aiki ..lolx yasa yabar parlourn.

Amma jiyake wlh da ayanxun yaga Abbas saiya harbesa sbd besan meyasa yake jin xafinsaba?"

Yana fitowa da nufin Yakima part din sa kawai yaga wata mace da police 3 biyu mata daya namiji..

Koda yaga sunyi part din mm zulai sai kawai ya wuce dakinsa da kudurin yiwa baby hukunci akan kiran wannan gajan Abbas din datake yi ...

Mm zulai na zaune tanata zulimin yaya zatayi sbd yaune wa'adin da Laure ta bata,harta yanke shawarar ta sitar da plasma d'inta ta ji sallamar ta.

Wani mugun fad'uwa.......

Share

📚📚mmn fareesa ce ✍🏻✍🏻

[6/17, 4:55 PM] Mmn fareesa: AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA!

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

(bansan ita bace)

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

story & written by mmn fareesa

NOT EDITED

🅿71&72

Yah Suleiman kuwa ta na ihun da kokarin kwacewa dg hannunsa "ahakan yabude dakinsa yyi wurgi da ita kan 3seeter yasawa dakin key zuciyar na k'una..baby na ganin haka tsoro da furgici suka sake shigarta tana tunanin ko kasheta zaiyi!tuni jikinta yafara rawa ta fara wasu hawayen .

Shikuwa belt din dke d'aure a k'ugunsa yake kokarin cire wa domin jikinta ya gaya mata....tuni ta lura da shi ihu tasa had'e da cewa wlh na dena yaya kayi hkuri dan ALLAH wlh shima yah Abbas din banasonsa kuma bazan sake maganarsa dan ALLAH kada kamun komai indai kanason IFTIHAL da gske! cak yaja yatsaya jin ta ambaci ruhinsa, bugun zuciyarsa!

Sakin belt din yyi jikin sa na kirma ya runtse idanunsa had'e da dafe saitin zuciyarsa" k'uri tayi masa da ido hakanan taji tausayinsa kuma batasan meyasa bataji haushin sa ba akan abinda yyiwa Abbas ba".cikin sanyin murya tace pls yaya dan ALLAH kamun komai kuma insha ALLAH zaaga IFTIHAL da tadawo gareka nikuma zan fita arayuwarku.....shiru tayi ganin yatsareta da sexy eyes dinsa masu kwarjini,sunkuyadda da kanta tayi ,doguwar tsuka yaja had'e da wucewa bed room d'in sa .

Yaje yasakarwa kansa shower yafi 15 minit sannan yafito yashirya cikin farar jallabiyya "agogo yakalla yaga 3:00pm tayi tsaki yyi daya tuna ko break fast beyiba yau balle lunch ,parlourn yakoma yasameta zaune atakure da hawaye busassu afuskarta tayi tagumi bacci na janta saidai da alamar baccin beyi nisaba...wani irin tausayi tabasa musammun daya tuna maganar ta ,ta d'azun akan angel insa ya lura bata kishi da ita kuma tana tausayinta kuma yagane ita mutum ce dabatason shiga hakkin wani shiyasa hartake tunanin in ALLAH yasa yaga ANGEL insa su rabu...

" motsawarta tasashi dawowa tunaninsa "gun dining d'in sa yyi yaje yahad'a coffee tsintar kansa yyi da hada mata tea mai kauri yadawo kan kujerar dke fuskantar tata yazauna sai dai me?"yana zama ta far ka da ihu tana cewa wlh bazan koma ba na dena!

Lumshe idonsa yyi ganin yarinyar ta tsorata da shi" murya ahankali yace ke meye haka? ki nutsu bbu abinda zanmiki !

Tsit tayi cup din tea d'in yamik'a mata had'e da tsareta da ido ,bbu musu ta karba,batashaba tana kallon sa "shikuwa coffee d'in sa yafara kurb'a yana lumshe ido" ahankali yadubeta ganin bata sha tayi shiru tana hawaye "

Azuciyar sa yace oh baby bata gajiya da kuka!afili yace baby kisha mana!

Make kafad'arta tayi tace um um ni naka nakeso"

Girgiza kai yyi yace wato kema rigimammiyya ce ko?

To ai coffee ne Wannan nasan k'ila ma baki taba shansaba ,kisha tea ko kuma yanxun namiki abinda kikayi mafarki namiki yanxun.

Batace komai ba tafara shan tea d'in tana turo baki harta shanye ,shikuwa yatsareta da idanunsa yana kallon dan sak da angel insa tamasa kama"kallonsa tayi tace ni kadena kallonsa kuma kabudemun kofa na fita....fuska daure yace innakifa?"

Turo baki tayi tace hmmm wlh rowane dakai'kallon cup d'in hannunsa yyi yakai bakinta bbu musu ta ida kurbe sauran coffee din da yarage had'e da mikewa tsayetana dire dire ita yabude su fita.

Kallonta yyi yace wai baby yaushe nafara wasa dke?" kin cikamun kunne da ihu wlh zakija ki kwana anan na cewa Ummi bangankiba!

Zaro ido tayi cikin shagwaba tace to yaya else muje pls kajiiiiiii!

Lumshe ido yyi afili yace shekararki nawa ?"

"Tace 15"

Gabansa yaji yafadi jin shekarunsu daya da iftihal.

Tashi tsaye yyi yace oya muje kirakani gun Ummi nayi lunch aidama nasan ke y'ar jinjirace ba wata babba bace wai 15 years.

Murgud'a baki tayi tace eh d'in.... da sauri yace mekikace? Tace nifa badakai nikeba murmushi yasubuce masa ganin ta iya rainin hankali.

Gun kofar ya nufa yabude,da sauri hartana turesa tasakai dan ficewa cikin zafin nama yadamkota har tafad'o kan kirjinsa!

Daga ita har shi wanu mugun shock sukaji ,ita kuwa lumshe ido tayi tana shakar turaren sa.dan tureta yyi dg jikin sa yace hmmm baby wai miyasa bakyaji ?"guduwa zakiyi ko me?"

Murya a kasale tace ah ah dan ALLAH bazan koma ba .

Saketa yyi ta jirashi yarufe dakin suka tafi part din Ummi.

Sai fira take masa yyi mata banza !

Har suka iso parlourn ,Ummi ce dasu hbba da Fatima a parlourn suna kallo,murmushi Ummi ta yi byn sun gama gaisawa da shi takalli baby tace har bakonkin yatafi?"

Satar kallon yah Suleiman tayi aiko taga yana aiko mata da harara....cikin inda inda tace um ..eh yatafi....tsaki yyi yace ke malama oya jekiyi serving dina yafada had'e da zama ,bbu musu baby ta nufi dinning area.

Ummi ta hararesa hade da cewa oh babana halinka na nan ko?"

Ahankali yace gsky Ummi nifa banason raini ,in ina sake mata fuska saita rainani,yafada had'e da kallon su Fatima yace dallah Ku kuma kuntashi kubani guri....mitts yaja tsaki.

Sum sum sukabar parlourn, Ummi ta girgiza kai kafin tyi mgn baby ta dawo da plate din alkubus da miyar taushe taji kaji da man shanu dauke ahannunta.

Agabansa ta aje had'e da nufar frige ta dakko masa ruwa da lemo had'e da cup,tazo ta kawo masa,Ummi dketa kallon su cike da sha'awa had'e da jin dad'in yadda baby ke kula da shi ta mike tsaye had'e da cewa sannu kinji ALLAH yyumiki albarka!

Murmushi tayi kai duke ,shikuwa gogan har cikin ransa yaji dad'in addu ar Ummi kuma ya amsa da ameen dan ya tabbata da alamar baby zatayi saykin kai kuma da biyayya tun yanxun ma yaga tana masa biyayya... Ummi ta katsesa da cewa kayi kaci abincin ankusa la'asar ,dazunma bakayi break ba da safe haka yarinyar nan duk tadamu... ta fad'a had'e da ficewa a parlourn.

Bissimillah yyi yafara cin abincin yana mamakin wai tadamu akan beyi break ba cin itace tabata masa rai .

Tashi tayi tana niyar Barin parlourn da sauri yace ke!"

Waigowa tayi fuska daure yace ban amince kije ko inaba kibarni ,nidaya zanci abincinne ko mne?"yanxun inzansha ruwa wazai xubamin inkin tafi?"

Bbu musu ta dawo ganin fuskarsa bbu wasa.



Matsawa tayi ta zuba masa ruwa had'e da cewa yaya eleeenah kasha kada yashak'eka kasan wannan abun dole saita ruwa ,tafada hade da mik'a masa,wani dadi yaji jin yadda take kula da shi dakuma sunan data kirashi da shi.

Bayan ya idar yakalleta had'e da cewa MY ANGEL bara naje masallacin kuma nadawo nasameki anan inkinyi taki sallar.

Murmushi tayi dan ta ji dad'in sunan dayakirata da shi ,sunan dayake kiran iftinsa da shi .

Cikin shagwaba ta ce to yaya eleenah amma kamun alk'awarin zakabani wayarka nayi game.

Kallonta yyi yace kema haka kike da son game to gama wayar matso na nunamiki security d'in, bbu musu ta matsala dab da shi yanuna mata ,sannan yaja hancinta had'e da cewa sainadawo ,turo baki tayi tace nima sauna rama ALLAH inkadawo ,fita yyi bece komai ba,ita kuma tayi part d'in su Fatima da wayarsa a hannunta.

*****

Bayan 15mini baby ce zaune a parlourn ta nata game da wayar yah Suleiman tanata murmushi azuciyar ta tana cewa hmmm mutumin Nada saurin hawa da saurin sauka dubemu dazun ,amma har mun shirya...Fatima ce ta katseta da CE ahhhhhh lallai baby yah Suleiman naji dake wlh dan duk gidan nan bbu Wanda yaraba daukar wayarsa amma ke yabaki....kafin baby tyi mgn yah Suleiman yashigo parlourn da sauri baby ta tashi tanufi gunsa tana cewa yaya koyamun wannan ban iyataba .

Girgiza kai yyi yazauna ,tuni ta matso dab da shi ga mugunta ga nashi ta matso da manta gab da nashi yafara koya mata ,tuni Fatima ta kunna TV ta fara kallo.

Baby kuwa da yah Suleiman sun shagala da yin game har abbu da Abba suka shigo basu saniba,

Shikuwa Abba yasha mamakin ganinsu hankalinsu kwance baccin dazun baby sai kuka take shikuma yahau dokin zuciya.

Abbune yace SULEIMAN!

da sauri yadago kansa yagansu tuni yaduka yana gaidasu ,sai dai gabansa yafadi dan yasan doie Abba yafadawa abbu abinda yafaru dazun, kuma dole atambayesa kuma me zece ?

Murya baby yaji tana gaidasu ,had'e da kokarin tashi dan basu guri tuni yyi saurin aza lallausar kafarsa me cike da gargasar gashi kan tata k'afar yatake,,,,,

Zama su abbu sukayi abbu yace ah ah baby naga alamar zaki tashi to kiyi zamanki tambayarku zanyi,batare data dagoba tace to.

Dan wata irin kasala takeji sbd jin kafarsa kan tata k'ofar.

Cike da jin kunya taran matsala dg kusa da shi amma still kafarsa nakan tata k'afar.



Muryar abbu taji yace meye tsakanunka da yaron dazun harka fitarmasa da jini?

D'agowa yyi had'e da jifar baby da kallon gargad'i sannan yace rashin kunya yamun abbu dan na ga be dace su tsaya tareba tunda anmata mini dan namusu mgn ta koma ciki shine yafara gayamun mgn da ,

rashin kunya nikuma na nuns masa kalata!

Cikin tsawa abbu yace gidanku nace sbd hakan kake yunkurin kashesa ?bazaka dena wannan zuciyar takaba ko ?"wlh ka kiyayeni kuma duk ranar Dana sake kamaka da laifi irin wannan gida Kaine shasha.

Rusunawa yyi yana bada hkri dan besan batawa iyayensa rai.

Baby kuwa mamakin wannan karyar da yashararo take....muryar abbu tabi yace ke baby hakane?kifada mun gsky.....sake Mirza kafarsa yyi kan tata.

Da sauri ta ce eh hakane !

Tashi abbu yyi yace To ALLAH ya kyauta ,adedenan wayar yah Suleiman tayi ring in baby Tamika masa gurin karbarma said a ya mintsineta a hannu ,kamar tayi ihu tadai daure.sbd su abbu .

Tashi sukayi Abba da yah Suleiman suka fice dg parlourn,abbu yyi part d'in sa.

Baby jiki bbu kwaritabi Fatima dakinsu.

******

da misalin karfe 8:00pm Mm zulai ce zaune ta yi tagumi tana hawaye tabbas tasan batayi da kyauba gashi tafara gani duk abinda kunya ya wuce ace kamarta sbd 20k ankaita anrufe inda tanada halin kirki wlh ko million ne tasan mutane gidan zasu bada dan kada atafi da ita.

Yanxun gashi tunda tazo ko kare baizo yace gunta yazoba.

Gashi har dare zata kwana kasa cikin kazanta ga ciwon jiki sbd dukan da y'ar cikinta ta mata ,dan tasan ta isa haihuwar wannan karuwar .

Wata zuciyar tace kigodewa ALLAH shin ita iftihal da kika saka aka jefar da ita dani ,kinsan hannun wa ta fada?".kika tadawa jamaa hankali sbd son zuciyarki dg karshe iyayenta suka bar gari. Ke kuwa bansan inda kike ..

Nadama ce fal da Dana Sani aranta ga sauro da zafi haka ta kwanta tana kuyi har baccin wahala yyi gaba da ita.

Washe gari tun karfe 7am zubaidace cikin damuwa har y'ar rama tayi ta nufi dakin yah Yusuf gabanta na dukan Tara Tara.

Ta murd'a k'ofar....

Share..

📚📚 mmn fareesa ce✍✍

[6/17, 4:55 PM] Mmn fareesa: AWESOME WRITER'S ASSO..🏮

(palace of excitation and pleasant writer's)

INA TARE DA ITA!

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

(bansan ita bace)

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story Written by mmn fareesa

Ina mika godiya ta ga dunbin masoya wannan novel dabazan iya lissafo su ba sbd yawa ngd sosae da kaunarku ga INA TARE DA ITA, sannan nasami korafe korafenku akan cewa wai dan ALLAH wasunku

14 / 26