Author : Maman Fareesa Category : Romance
/>
d'agowa tayi ajikinsa tace eh mana inkuma mukayi aure sau 10 zan dunga maka kwalliya, ta fad'a tana rufe fuska hade da zurawa aguje.
Murmushi yyi yarufe sashen yawuce masjid.
************
Bangaren yaseer kuwa byn angama tabbatarda bashida laifi,deputy governor yabasa naira million 2 akan yaje yanemi lfy da kuma jari sbd ganin dayyi sanadin kaima yarsa taimako wannan tsautsayin yaka masa .
Haka kuwa akayi aka wuce dashi hospital tuni akafara treatment dinsa akabasa gado hade da yimasa drip, yyinda abbu da abbane gurinsa suna kulawa dashi sbd bbu lfy yadawo ga sabbatun kiran Habiba dayake faman yi....
Bangaren mm zulai kuwa koda mai adaidaita yasauketa ak'ofar gdnsu ta fito asoro tasami babanta ,nan suka gaisa ,yatambayeta lfy yaganta da akwati,bbu boye boye ta sanar dashi komai har zuwanta police station da abinda yasamu yaseer..
Salati yyi yafara mata fad'a dg karshe nasiha ,sannan yace to kigodewa ALLAH da yasa kika shiryu da wuri ,sannan abubuwan dasuka faru daku wlh duk alhakin yarinyarne to wlh ki bi duniya sannu kiyita itigifari da Neman gafarar mijinki,fatana ALLAH yasa kada yasakeki amma gsky kin tabba kuskure kin cuci masu taimakonki ,to wlh ki gyara tarbiyar yaranki,dan mijinki mutumin kirkine bbu taimakon da bemun .
Ajiyar zuciya tayi hade da basa hkri har cikin ranta taji dad'in be koretaba duk da tasan shi tana kyautata masa ko yimasa aike sbd bayada karfi.
Kallon ta yyi yace to kishiga cikin,dole kuma kiyi hkri da halin matar gdn tashi mushiga ciki.
Bayan sun shiga, inna asabe ta kalli mm zulai ta watsar ,ahankali tace inna ina wuni?"atakaice tace lfy..
Baba yace yauwa asabe ga zulai nan zata dan kwan 2 anan kafin dg baya ta koma gdn mijinta"
Atsawace tace bangane ba? "Yace abinda kikaji nace!tsaki tayi hade da cewa hmmm indai gd ne tazo ta zauna k'ila ma kaso auren tayi angirma baasan angirmaba to wlh bara kaji bazan dunga cigar da ita ba sbd ko lokacin da take gdn get inda ake cin cinyar kaji bata taba aikomun da ko ragowar yara ba ,sai yanxun tunda ya korota shine ta debo jiki ta zomun hmmm aiko zakison kinxo dan shi kamshi uban naki me ya tsinamun...
Baba kuwa bbu yadda ya iya dole yafita .
Haka inna asabe tayita mitarta harta ta gaji ,dg karshe tacewa mm zulai ta koma dakin da ake aje shirgi agdn .
Haka ta nufi dad'in rai bbu dadi ,hawaye tayitayi ganin yadda mataccen dakin yake ga buruntun beraye ga shirgi duk adakin.
Koda dare mm zulai sai dai abinci tasiya taci ,amma kememe inna asabe tahanata ,sannan ta sanar da ita gobe data gama sallar asuba tayi shara da wanke wanke...
********
Zazzaune suke a waiting parlour na Ummi ,iftina gefen yah ele dinta kanta akafad'arsa tana zuba shagwaba.
Yyinda zubaida kekusada yah Yusuf yana rarrashinta akan tahakura insha ALLAH mm zulai zata dawo.
Gefen kuma yah Usman da Fatima sai Rukayya da yah Habib... Yyinda Jidda ke kan carpet zaune tana kallon tashar arewa 24.
Ummi tayi sallama hade da rike baki ,tace oh wato ni ammaidamun parlour dandalin fira ko?"yah Suleiman yace hmmm aikibarni da yaran nan DG ganinmu nan shine suka wani zo suka taru wato ga sa'ansu ko?
Kafin Ummi tace wani abu yah Muhammad yashigo da sallama kallansu yyi duka afili yace gsky Ummi niba'amun adalciba kowa da budurwarsa nibani da ita dama ko a Egypt mommy ta hanani kula mata .....ke jidda xonan muma muyi soyayya kixama budurwata nazama boy friend dinki ko my jidodo?"
Baki sake Ummi ke kallon sa dan ta lura duka yaran yafisu rashin kunya ga tsokana da yake da ita... Tsaki yah Suleiman yyi yaja itfi sukabar parlour, Ummi tace oh Muhammad ALLAH yashiryaka .
Ita kuwa Jidda banxa ta masa tanata kallonta da karfi yazo yajata zai fita da ita wai dole suyi zance ....tsaki yah Usman yyi afusace yace sallah mlm saketa!
Muhammad yace oh ina ruwanka nida iyalina...yah Yusuf ne yakalli yah Usman yace rabu dashi.
Adole yaja Jidda suka fice sukuma sauran na mamakinsa..
Ifti kuwa sai kusan 11:30 suka rabu da yah Suleiman shims dan Ummi ta zo ta tafi da ita ,kuma tana kwanciyya suka soma waya sai kusan asuba suka runtsa...
Bayan kwana 2
Share
📚📚 mmn fareesa ce✍✍
[7/10, 7:39 AM] Mmn fareesa: AWESOME WRITER'S ASSO..🏮
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
story & written by mmn fareesa
🅿97&98
Bayan kwana2
"acikin kwana biyun bbu Wanda beje yadubo jikin yaseerba" illah Habiba ,har abbu saida yyimata mgn akan taje amma duk lokacin da za'a tafi zata tsiro wani abu..
Tun yaseer d'in na maganar har yahakura"
Sannan yatambayi mm zulai, nan Zubaida tasanar dashi komai .
Jikinsa yyi sanyi dan dashi aka bada shawarar b'atar da iftihal sai dai yasha alwashin inyakoma gd yanemi gafararta...
Yaune laraba" da misalin 2:30pm aka sallami yaseer kasancewar yasamu sauki sosai yyi haske sai dai kuma yyi rama.
Bayan sun iso gd ,part din Ummi ya wuce yaje yaci abinci yagaisa da kowa,yyinda Habiba tayi keme me taki fitowa taganshi,har ya fice yaje yyi wanka yanufi gdn su mm zulai...
Zaune take tayi tagumi asoro duk tayi baki da rame acikin yan kwanakin,sbd rashin Hutu dabata samu, da dare bata wani baccin kirki sbd beraye da sauro sa gab da asuba take samun bacci ,kuma befi tayi awa1ba akira sallah tashi tayi,tana idarwa inna zataita masifa akan ta fito ta yi mata aiki ,byn tayi kuma tsakar gdn bbu rumfa balle ta kwanta sai soro take dan zama ,shima da baba yadawo zata vashi gurin yazauna dan anan yake zama inyadawo gd ,dakinta kuwa zafi ga wari da beraye..
Gaba daya tajima ta tsani Rayuwar duniyar fatanta mijinta ya yafe mata.. Sallamar yaseer taji,da Sauri ta d'ago taga shine ,,,,,,,,
Amsawa tayi cikin murna,zama yyi cike da tausayinta ,suka gaisa da ita., "
Sannan yana hawaye yanemi gafararta hade da mata alk'awarin zaizama da na gari.
Nan tace bbu damuwa yawuce ALLAH ya yafe mana gaba daya .
"Yace ameen"
Nan taita masa nasiha dg karshe yaaanar da ita kudin da deputy governor yabasa nan taita saka albarka hade da cewa yabari inALLAH yasa ta dawo sai yasan mezaiyi dasu,yace to..
Ya jima tukum yana kwantar mata da hankali sannan yabata 10k sai 5k yabawa baba,nan taita godiya yataho da tunanin halin da mahaifiyyarsa take ciki...
gd yawuce yasami mlm da iyalansa sun dawo,nan yaje sashen suka gaisa.
Yana fitowa yahango Habiba ta fito dg hanyar lambun gdn da sauri yanufe ta hade da shan gabanta "ahankali yace my one!kingama guje gujen?"
Doguwar tsuka taja hade da cewa mlm kanka daya kuwa ,meye haka??" Ok kodaya ke banyi mamaki ba sbd nasan k'ila sbd dukan dakasha a kurku yasa kasamu tabin hankali,...mittss ta banko masa harara ta wuce....
Shiru yy
[7/10, 7:39 AM] Mmn fareesa: Shiru yyi yanata kallon ta harta bacewa ganinsa, ya lumshe ido hade da nufar sashensu,yanajin tsanar halayensa na baya....
Abbu ne da Abba hade da daddy suna mgn "abbu yakalli Abba yace kayi shiru kobaza maida ita bane?"
Ahankali yace ah ah yaya wlh har gobe inason zulai kawaidai na tsorata da yadda rashin imaninta yasa tayi wannan danyan aikin "duk da inaso ta shiryu tadawo mace ta gari,Amma gsky ina shakka kada gaba tayi kisan kai..
Abbu yace hakane amma kayi hkuri insha ALLAH zata daidaitu dan jiya da kuka ta kirani akan nabaka hakuri kamaida ita sbd tanashan wahala agun matar babanta....
Daddy yakatsesu da cewa shinma saki nawa kayi mata?" aika ambaci saki"
Ata kaice yace d'aya kawai"
Sannan yace wlh ko time din dana ce zan kara aure ina tsoratatane ,sannan ayanxunma zan kara ne kodan ta sake saduda amma wlh badan ta tozartaba dan tagyaru zanyi..
Abbu yace to bazamuce ah ah ba dukda naso ka hakura da kara aure amma wacece wacce zaka aura?"
Ahankali yace ATINE inta amunce dani "
Shiru sukayi can abbu yace masha ALLAH gsky bbu laifi tanada kamun kai" to zanyiwa mlm mgn sannan kuma gsky kada kabata fuskar ta raina zulai kotazo ta sake hargitsa mana family "
Abba yace insha ALLAH ,nan kuma abbu yace gobe yaje yataho da mm zulai.. "
***********
Yah Suleiman ne da iftihal a lambun gdn su nata wasan buya ,yarufe mata ido da farin kyalle sai lalubensa take tana kiransa yana mata dariya.
Cikin gajiyawa tadan zame kyallen tahangosa yanata mata dariya "Ahankali ta lallaba ta bayansa " caraf ta rik'e sa..murmushi yyi yace oh my angel inafa ganinki!turo baki tayi cike da shagwaba ta ce um um ni muje na gaji yaya kamun tausa pls,hancinta yaja yace um um bazanyiba bbu kyau.
Shagwabewa tayi sai rarrashinta yake suka nufi parlourn mommy suka zauna .
Kuri tayiwa yah Suleiman da ido tana tasbihi ga ubangijin da yahalicceshi sbd yau yawani kara mata kyau sosai.
Cikin kishi tace amma dai yaya bakayi faraa awaje ko?"
Kallon ta yyi sai kuma yatuntsure da dariya yace to wazanmawa ,aiyanxunma angel dawowarkice tasani faraa ai ko?sarkin kishi...katsesa tayi wai yaya ina wannan Sumy?" wlh tama kiyayeka ehe kokuwa wlh na mata abinda bata tunani Dan kai nawane ni d'aya ..ta fad'a tana murguda baki hade da bankomasa harara"
Murmushi yyi dan yalura Angel nada zafin kishi"Ahankali yace oh yau ni ake harara anamurgudamun baki angel duk Dan sbd kishina....katsesa tayi da cewa to laifine dan nayi kishinka?"
Girgiza kai yyi yace to maida wuka ,Sumy nidama banisonta "cpt salim ke sonta ,kuma bata sonsa amma insha ALLAH zaishawo kanta"
"Ajiyar zuciya tayi afili"
Murmushi yyi yace Angel nafiki kishi wlh.....itama dariyar tayi tace nayarda tunda kakusa shak'a my Abbas lahira ai.....tuni yace my Abbas fa kikace?"
Gwalo ta masa hade da cewa yes...tuni yanufeta ta arce da gudu ta na dariya"shima dariyar yyi dan yalura ifti ta maidasa kamar wani kakanta...
Bayan sallar isha'i abbane yyi sallama a k'ofar gdn su mm zulai
Baba dkesoro ya amsa suka gaisa yyimata basa hkri,sannan yaje yakira mm zulai.
Ai tuni ta washe baki ta hado kayanta ta nufi soron gidan......
Share
📚📚 mmn fareesa ce✍✍
[7/10, 6:49 PM] Mmn fareesa: AWESOME WRITER'S ASSO..🏮
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
NOT EDITED
🅿99&100
"Ai tuni ta washe baki ta had'o kayanta ta nufi soron gidan"
Tsaye tasamesa yana kallon k'ofar, suna hada ido da kuka ta fad'a jikinsa tana Neman gafararsa ..
"Ahankali yajanyeta ajikinsa hade da cewa komai ya wuce ,amma muddin kikasake yunk'urin cutar da wani a family dinmu gsky zan rabu da ke " rabuwa ta har abada dan sauran igiya2 atsakanunmu saiki kiyaye..
Sake fashewa tayi da kuka...muryar baba taji yana musu sallama ".byn sun amsa yasake mata fad'a, dg karshe yahadesu yyimusu nasiha mai ratsa jiki
sannan suka nufo gd ...
Kowa yaji dad'in dawowarta ,musammun y'ayanta,har part din su Ummi d mommy mm zulai ta sake zuwa ta sake Neman gafararsu.
Yah Suleiman kuwa ko gun datake be kallaba...
*******
Gurin k'arfe 9:15pm yah Suleiman ne zaune da iftihal atsakiyar parlourn Ummi sunacin naman gasassar kaza suna fira abinsu..
Yaseer yyi sallama sbd yanason yaci wani abu sbd yunwa yakeji kuma mm zulai dawowarta kenan su kuma zubaida tana gun yah Yusuf..
Amsawa ifti ta yi hade da cewa yah yaseer ina wuni?"
Cikin jin nauyinta yace lfy lau, yakalli yah Suleiman da fuskarsa bbu yabo bbu fallasa yace yaya barka da dare"batare da yakallesaba yace yauwa.
Ahankali yace iftihal ko Ummi nacikine?"
Yah Suleiman yakaebe zancen da cewa tanagun abbu ko wani abu kake bukata?"
Da sauri yace eh dama yunwa nikejine acan gun mm bbu komai yafada yana Sosa kai "yah Suleiman yace aiko abinci yakare muma kaga abinda mukeci ,kunsaba da cin abinci mai nauyi!amma angel kira masa Habiba ta girka masa ko indomie ce naga tana ciki...
Iftihal ta tashi ta nufi dakin yara dan kiran Habiba"
Bbu jimawa tadawo hade da kallon yaseer tace yaya bara na girkama.....yah Suleiman yace banganeba?"ita habiban uwar metake ne?"dabazatazo ta kula da shiba,matsayinshi na Wanda zata aura kuma yayanta kobe auretaba ya isa da ita .
Keeeeeeeeeeee!
Habiba! Habiba!! Kina ina wlh nashigo dakinnan saina kakkaryaki....asukwane ta fito tana turo baki ta nufi kicin yyinda iftihal ta dawo gurin zamanta ,shikuma yaseer yakunna kallo abinsa yanajin dadin zaici girkin Habiba..
Byn 20 minutes a time din har su yah Suleiman sungama zasu fita shida ifti saiga yah Muhammad da Jidda adedenan kuma Habiba ta fito da plate shake da indomie taji serdine da attarugu tuni kamshin yacika parlourn..
Yah Muhammad yace yauwa Habiba tunda mijinki kika girkamawa ,nima jeki azamun pls sbd nida my jiddo yunwa mukeji...cikin jin haushi ta aje plate din agaban yaseer daketa kallonta yana murmushi.
Kallon yah Muhammad da Jidda ta yi ta bankowa Jidda harara hade da cewa gsky yaya nagaji ita Jidda taje ta girkamuku....tsawar da yah Suleiman yyi mata yasa tayi shiru..
Cikin isa yace acikin 2days na lura kinzama yar rashin kunya ko to dole ki girka masa ita jiddar meta iyane?"kosokk ta konene?"mitts inkingama kisameni apart dina ki karbi hukunci...yaseer ne yafada masa magiyar yyi hkri ,banza yyimasa yaja ifti suka fice.
Tashi tsaye Habiba ta yi ta koma kicin din,yaseer yabankowa Muhammad harara yace inhar yyiwa matata wani abu nidakaine ,kaje ka kwaso tsohuwar yunwarka zakace tawanu maka girki mitts yyi tsaki.
Murmushi yah Muhammad yyi yace sorry my broth bazaimata komaiba ko my jidda?"
Harararsa tayi dan bisa dole yajawota suka zonan din ko yanxun inbacin yarik'e mata hannu bbu abinda zai hanata guduwa..
Yaseer yyi kat yasha juice yana niyar fita Habiba ta kawowa yah Muhammad tasu ta aje..
Ahankali yaseer yace my one sannu kinji'xo muje gurin yah Suleiman din nabasa hakuri kema kibasa bazaimiki komai ba kinji?"
Hawaye ne suka zubomata "cikin kuka tace pls yaya kada kabari yadakeni !
Lumshe ido yyi yamiko mata hannunsa alamar tazo bbu Musa ta miko masa hannunta suka jera suna tafiya ...
Yah Muhammad kuwa bbu yadda beyiba da Jidda amma tace bazataci har ransa yabaci yarabu da ita yacinye ko kallanta beyiba yabar part din..
Yaseer d Habiba kuwa koda sukaje ,samunsu sukayi su nata suka soyayyarsu ,nan yah Suleiman yace bbu laifi sutafi amma intasake itadashine,dg nan kuma yaseer yajata kan resting chairs dke compound din gidan suka fara fira tun bata kulasa hardai ta sake dashi..
********
Byn kwana5,komai yadawoma mm zulai dan abbu yanxun abinda yadena mata ada yana mata ,sannan yanxun mugun tattalin Abba take harma yakejin dama beyi maganar kara aurenba,amma bakin alkali mi ya Bush'e." sbd ayanxun haka iyayen sunyi shawara nanda 2 weeks zaa d'aura aurensu su ta kwas mata4 maza4amma aciki yah Suleiman da yah Yusuf kawai zasu tare sauran sai sun gama karatu kuma acikin gdn kowa zai zauna kafin dg baya amusu awaje ....
gaba daya yan matan da samarin suna cikin farin ciki musamman yah Suleiman da duk abinda yyi alkawari zaiyi inanga itfi duka yyi ,yanxun haka next week zaije dubai yahado mata lefe shida mommy dg nan tasiya musu kayan dakinsu..
Sannan mlm yasanar da atine mgnar Abba ta amince dukda tana Shankar mm zulai saidai ita mm zulai batasaniba dan ko su Ummi basu gayamataba,kuma tare da yaran zaa d'aura auren...
Muhammad kuwa fushi sosai yadauka da Jidda bbu ruwanshi da ita ko guri suka hadu zainuna kamar besantaba ,sai dai kuma shima duk yadamu da auren dazaayi bandashi ,amma yasha alwashin zaisanar da Abb gsky a aura masa u Jidda ko rainanta sai yyi tunda batafi 12 years ba.
Itama jiddar duk ta damu ganin yadda yake shareta.
Ayanxun haka zaune rake a part nasu ,inna kuluwa nakan kujera yashigo da sallama yazauna cikin sakin fuska suka gaisa da inna yace mata azubo masa tuwo dan yanada son tuwo....inna tacewa Jidda tashi maza kixubowa yayanki abinci....saurin tashi yyi yace ah ah barta tayi kallonta ,nan yanufi kicin yazubo .
Sadda yadawo inna bata parlourn zama yyi hade da ake plate din kasa ai tuni Jidda ta taso da gudu ta fad'a jikinsa tana masa kukan shagwaba irin yadda taga ifti nayiwa yah Suleiman..
Lumshe ido yyi yace menene?keda bakyasona ! Yanzun zakizo ki yitamun koke koke,ni d'agani kada inna tazo tasamemu ahaka .
sauka tayi ajikinsa ta zauna gefensa "cikin yarinta tace to kayi hkuri nadena kuma ai ILOVE U....ta fada ta fice da gudu alamar taji kunya..
Lumshe ido yyi yanajin dad'in kalamanta yasan bazaisha wahalar shawo okan abbuba ,dan gsky yana gudun kada wani awaje yace yanason ta yaje yyi sake dukda yalura yarinyace sosai ..
Cikin jin dad'i yaci tuwansa yyi zamansa har inna ta shigo d mlm sukayi ta fira bbu wata kunya ,amma Jidda taki shigowa sbd taga yana cikin parlourn..
Da misalin karfe 10:30 pm abbane kwance gefen mm zulai Ahankali yace yauwa yar aljanna kitashi zamuyi mgn amma inason kiyimata kyakkyawarvfahimta..
Jiki asanyaye ta tashi zaune tace to ina sauraronka....
Share
📚📚 mmn fareesa ce ✍✍
[7/11, 5:19 AM] Mmn fareesa: AWESOME WRITER'S ASSO..🏮
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story written by mmn fareesa
NOT EDITED
🅿101&102
Jiki asanyaye ta tashi zaune tace to ina sauraronka"
Ahankali yace dama zulai inaso kisan kowane bawa dashi kaddarar arayuwa"maana tun kana acikin cikin mahaifiyarka ake rubuta maka duk abinda zaifaru dakai arayuwa....dan ALLAH kinutsu kibani hadin kai ,kuma kada kiyi tunanin dan zan tozartakine yasa hakan zata kasance...
Katsesa tayi da cewa wai alh menene kafadamun kasani aduhu.
"Ahankali yace dama zulai aure nikeso in karaaaaaa!
Wayyo ALLAH.....jitayi kamar an bugamata guduma aka sbd yadda kanta yasara,murya akarye tace aure kuma alh wacece zaka aura?"
Ahankali yace atineeeeee!gabanta taji