Author : Maman Fareesa Category : Romance
ubanku zance yaje yabasu Ibrahim hkri ,kaga ko abun yafaru bazaa zargeniba..
Yasmeen yace gsky mama baki .....
Share..
๐๐mmn fareesa ceโ๐ปโ๐ป
AWESOME WRITER'S ASSO..๐ฎ
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA !
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
(bansan ita bace)
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
Story & written by mmn fareesa
๐
ฟ11&12
Yaseer yace gsky mama bakida imani in antaboki!"
Hmmmm ai yaseer duk Wanda yaci tuwo dani miya yasha wlh....burina shine zubaida ta auri Suleiman kai ka auri iftihal sbd bansan me Suleiman zai zamaba nan gaba ba?" Tunda soja yakeso yazama,kaga y'ata na aurensa dole zamu ci dukiya ...ita kuma iftihal kasan duk agidan nan ubanta yafi kud'i to kaga inka aureta komai nata yadawo hannunka ko?"
Yaseer yace wlh gsky ne mama kin kawo shawara,amma ni gani nike kamar yah Suleiman son iftihal yake dukda yarinyace ko?"
Zama tayi tace eh Naganno hakan acikin kwayar idonsa ,amma dole cikin biyu ayi d'aya dan burimmu yacika ...yaseer yace gsky mama,nan dai sukayi ta fadin mugayen kalamai aka su yah Suleiman d iftihal...ana cikin hakan zubaida tashigo kamar anjefota tadawo dg skul sbd zazzabi ne kedamunta sbd dukan datasha gun yah ele, mama zulai tace ke lfy naganki kamar marar lfy?awahalce ta kwanta kan 2seeter tace eh zazzabi mama gashi wancan mugun yace naje indawo dg skul ,kuma yah Yusuf yace nagyara masa dakinsa....murmushi mama zulai tayi tace anjima kadan kije kice gaki shikuma Yusuf kije kice masa baki lfy kinjini?"tace eh..
Mama zulai ta dubesu tace bara naje part din su nanuna na hakura har nayi musu ALLAH yasa alkhairi, kafin suce wani abu ladidi mai aikin zulai ta yi sallama...mama tace taje ta shiryawa yara abinci a dining area yanxun suketa shigowa antashi dg skul ,nan tace to cikin ladabi dan tasanta batada mutunci...ita kuma tafice...
Bangaren yah Suleiman kuwa kwance yake a bed room dinsa yana duba agogo dan yakagara angel d'insa tadawo dg skul ,tashi yyi yatafi masjid ganin lokacin sallah yyi..
"Bayan yadawo yakwanta kan 3seeter ko 10 minit beyiba yajiyo muryar angel insa tana kwala masa kira" zumbur yamike adede nan tashigo tafada jikinsa ....cikin murna tace wai yah ile kasiyi mota?"murmushi yyi yace eh my angel daddy ne yasiyamun"amma waye yafad'amiki?"
Tace mommy ce ina dawowa yanxun ,murmushi yyi yasabeta akafada had'e da cewa muje kiganta ,insha ALLAH kece farkon shigarta!ihun murna tayi had'e da mak'alkalesa ...suna zuwa parking space ya ajiyeta agaban motar,kuri tayi da ido tana kallon motar...by surprise yaji tace masha ALLAH yaya ALLAH yatsare ameen, cikin jin dad'in addu ar ta yace ameen tawan mujeko muyi lunch ko?"hamma tayi tace eh yaya dama yunwa nikeji ,hancinta yaja murya qasa qasa yace oh my angel ragguwa!,kukan shagwaba ta saka masa wai ita ba ragguwa bace!kallonta yyi yace to naji inke ba ragguwa bace ai zangane yanxun kibiyoni inkika kamani toke ba ragguwa bace kin yarda?"y'ar dariya tayi tace eh.... Murmushin gefen baki yyi kamar yaro yyi mata gwalo had'e da yin Dan gudu...ita kuwa iya karfinta take binsa d gudu ,sai dariya take tana binsa yaki bari ta kamasa har suka kusa isowa part din mommy... Adedenan mama zulai ta karyo, kwana kallo d'aya tayi musu ta juya kai afili tace hmmmm gara kuyi na ban kwana ta fada had'e da shigewa cikin parlourn mommy....
Shikuwa yah Suleiman yaganta ,hakan yasa yatsaya har iftihal ta fada jikinsa tana maida numfashi tana cewa yeeeeee!yaya Kaine raggo baniba ,murmushi yyi yace hmm ainataimaka mikine nabari kika kamani ,amma muje ciki ,anjima masake yi wani..
Nan yajata suka nufi cikin parlourn mommy sukayi sallama ,mommy dasuke fira d mama zulai ta amsa sallamar ,cikin mamakin makircin mama zulai yah Suleiman yakalleta yajuya kai dan yasan badan ALLAH tazoba ,hannun iftihal Yakama da niyar su wuce dining area.....muryarta yaji tana cewa Ashe Suleiman kayi abun hawa?"to ALLAH yatsare yataimaka"
Atakaice yace ameen ko kallonta beyiba..bayan sun zauna yabude Warmer's din abincin ,wani k'amshi yadaki hancinsa ya lumshe ido ,nan yyi serving nasu sukayi bismillah sannan suka faraci shida yar lelen tasa."""
Mama zulai dke satar kallonsu ta ta shi sukayi sallama d mommy ta fita.
Bayan ta fita mommy matsa gunsu ,ta kai musu sob'o mai sanyi acikin jug ,murmushi yah Suleiman yyi yace oh mommy kinaji damu....kafin tayi mgn daddy yyi sallama nan sukayi masa sannu d zuwa ,sannan aka ajiye masa nasa akan carpet .
"sukuwa suna idarwa iftihal tasaka rigima zatabi yah ile dinta ,cikin rarrashi yace kibari amiki wanka ko ?" Turo baki tayi tace um um ni kai zakamun...mommy ce ta karbe e maganar d cewa eh gsky kibari amiki wankan zaifi"ahankali yace yauwa mommy ki tsefe mata Malabar kanta amata gyaran gashi gobe insha ALLAH zata rakani anguwa...mommy tace to my son,sannan yafice dg part din yayinda mommy ta ja iftihal dan yimata wanka...
*******
Yah Yusuf ne yashigo gidan yanxun dawowarsa dg skul kenan (yana100lavel) yanufi part din su ,Aida sauri zubaida dke kallonsa ta window ta fito ta biyosa abaya ,"ahankali tace yah Yusuf!juyowa yyi yabankomata harara hade da cewa menene ?"
dama bni lfy ban gyara dakin ba ,afusace ya juyo ...saikuma yaga shatin duka ajikinta,fuska d'aure yace ke waye yadakeki ?"ahankali tace yah Suleiman ne!tsaki yyi yace jeki aishine maganinku sum sum ta wuce abinta..
Da misalin karfe 5:0pm yah Suleiman ne zaune a parlourn mommy yana kallo iftihal nasaman cinyarsa kasancewar yau bbu islamiya sai surutu take masa shikuwa hankalinsa nacgun kallon ...gajiya tayi sai tayi fushi tana kokarin barin jikinsa...tana turo baki gaba...murmushi yyi dan intana hakan tafi masa kyau..ahankali yace wai my angel meye haka?"zamu bats dke gsky kibarni nayi kallonsa yafada hade da riketa sosai....kuka tasaka ita yacika ta murmushi yi yakai fuskarsa saitin tata yyi mata rada murmushi tayi tace to yaya bara naje atsefemun kai na,saketa yyi ta fice d gudu..
Tana fitowa taga zubaida ,zaune gun flowers nagidan ,saitaga yayi mata murmushi tace zo kiji kanwata ,bbu musu iftihal taje nan takama hannunta tasaka mata loli pop d bis cuit tace kije kici kinji yanxun mundena fada ko?"murmushi iftihal ta yi tace eh ngd ,nan ta nufi part dinsu..
***** ***** ******
Washe gari Yakama Friday.. Yah Suleiman ne tsaye gaban mirror yana fesa turakuka masu kamshi ajikinsa ,yana sanye da suit bakake y'ar ciki dark blue kansa yasha gyara sai wani salki yake sajen nan yyi luf yafito masa da tsantsar kyawunsa ga wani kamshin dke fits ajikinsa ,agogan dke daure atsintsiyar hannunsa yakalla yaga 4:40pm ,afili yace oh my angel zata saka muyi lattifa!be rufe bakiba yaji kwas kwassssss d'inta ...kafeta yyi d sexy eyes nasa ganin irin masifar kyawun datayi ,axuciyarsa yace lallai mommy ta gyaramun my angel dina ,doguwar rigace jikinta yar kanti dark blue da ratsin bak'i sai kwaba shoes d'inta baki shima ,kanta anraba matashi biyu ansaka mata bant yyi kyau gashinta kamar anmata saloon...
Matsawa tayi dab tashi had'e da rike masa hannu tace yaya ile mutafi naga kayi shiru kuma bakace nayi kyauba,kuma su mommy da yah Osman sunce nayi kyau amma kai bakace bako?"ta fada cikin shagwaba.
"Ahankali yace sorry my angel ai kinsan kinyi kyau ko"
Cikin shagwaba tace nibawani nan.
Murmushi yyi yace muje kinji kona nad'aukeki?"
"Murmushi tayi tace eh"
Bbu musu yasabeta suka fito ,straight parking space suka wuce yabude motar bayan yyi addua yasakata gidan gaba shima tashige abinda..
Ko ahanya sai fira yake mata tayi masa banza dan wai baice tayi kyauba,shi abunma dariya yake bashi saikace wata babba..
Bayan sun iso gun da ayi bath day d'in yyi parking suka fito yasabota akafadarsa ,tundaga nesa abokanansa suka fara tafi d ihu ga big man nan...
Gaba d'aya yan mata gurin yah Suleiman yatafi d imaninsu dan guy din yahadu ga uban kwarjinin tsiya ..
Hafeez kuwa ta shi yyi suka jero tare da yah Suleiman dan yaji dad'in zuwansa ga wannan fine babyn dayaxo d ita ai bath day din zaiyi ma'ana...Tafawa sukayi bayan sun zauna iftihal na makale dashi ,gurin sai wakar musik ketashi ,nan suka tashi anata pics suka rike ma Hafiz hannu ya yanka cake ,yayinda yah Suleiman guskarnan tasa murtuk dan yalura y'an matan bbu tarbiya dg ganinsu,iftihal dai tayi shiru sai yan kalle kallenta take ,abokansa sai yaba kwawunta d gashinta suke ,ai tuni gogan yacanxa musu fuska yana Jan tsaki ,har cikin su wani auwal yace gsky my friend ina kamun wannan baby ...banza yah Suleiman yyi dashi ,tabosa yyi yace wlh bada wasaba big man ,tsaki yah Suleiman yyi had'e da banka masa harara yace kai bansan iskanci kadainamun wannan maganar banxa agaban yarinyar ,mittss...
Murmushi yyi had'e da mikowa iftihal hannu yace xo muyi pic kinji baby nah?"
Wani xugi d zafi yah Suleiman yaji azuciyarsa sbd kalaman auwal Wanda besan dalilin hakanba kawaidai bayaso yana kula iftihal ,sai yaji dama baizo d itaba....be auneba yaga yasabi iftihal yana kokarin yimusu selfie cikin bacin rai d tswa yace auwallllllll!kada kayi pics ko daya da ita wlh kaji na rantsee...
da sauri hafeex ya mike dan yasan abokinsa d bakar zuciya yace wa auwal wai meye haka sauketa ,kasanfa su yara da abinda aka koya musu suke amfani yana ganin hakan bedaceba ne ... Sauketa auwal yyi yace to big man gata nan ,yah Suleiman kota Kansu baibi ba yakalli iftihal yabanko mata wata uwar harara Wanda tunda yake betaba yimataba.
"Ita kanta ta tsorata, fincikar hannunta yyi yajata ko kallonsu hafeex beyiba balls suyi sallama suka nufi gun mota,yabude yaturata ciki yashige..
Da gudu ya fisgi motar yabar....
share..
๐๐mmn fareesa ceโ๐ปโ๐ป
AWESOME WRITER'S ASSO..๐ฎ
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA !
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
(bansan ita bace)
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
Story &written by mmn fareesa
Wannan page nakune masoyan ina tare da ita naga comments bbu adadi agrps daban daban d PC kuyi hkuri darashin reply sbd matsalar network ngd ana tare๐ค๐ค
๐
ฟ13&14
NOT EDITED
"Da gudu ya fisgi motar yabar gurin had'e da tada k'ura.
Itadai iftihal rakube take tana tuna laifin me tayi?" har yah ilen ta yaharareta"
Kallonsa tayi ,taga fuskar nan murtuk shiru tayi had'e da dukar da kai ....shikuwa zuciyarsa zafi kawai take sai huci yake azuciyarsa yaji haushin dabe gwada gwanji d auwal ba yadda gobe ko iftihal yagani bazai kalletaba balla yyi mata mgn."
Ikon ALLAH kawai yakawosu gd ,bayan yyi parking ,iftihal tak'i fita... atsawace yace zaki fice ko kuwa?"kallonsa tayi atsorace sai hawaye sharrrrrr afuskarta ,Wanda hakan yasa yasakejin zuciyarsa bbu dadi dan yatsani ganin kukanta....muryarta yaji tace dan ALLAH yaya innamaka laifi kayi hkuri kada kabata dani kajiiiiiii?"banza yyi da ita yafito itama ta fito ,koda yarufe motar hanyar part dinsu na mazan gdn yyi dan yayo arwallal magrib sbd lokaci yy. ""
Iftihal ta biyosa harda dan gudu ganin yana sauri tana kiransa ,banza yyi mata yashige parlourn had'e da rufe k'ofar yasaka key....ta tura taji yaki buduwa ai kuka tasaka d gudu ta nufi part d'in Ummi tana zuwa tasameta a bed room zata kabbara sallah.
Fadawa jikinta tayi tace pls Ummi kibawa yah ile hakuri yabata dani ,nayi masa mgn yyimun banza,tafada had'e da cigaba da kukanta",mommy tace oh yah ilahi Suleiman ALLAH yarabaka d wannan zuciya ,yanxun keda kike yar lelen tasa kuka bata?"to amma ai dazun mommyn Ku tashigo nan tacemun kuna anguwa ,to laifin me kika masa?"kundawone dg anguwa r?"
Bbu tambayar da iftihal ta iya amsawa sbd sunmata girma itama batasan meta masaba..Ummi data gane tabbas ita batasan laifintaba ,sai ta kallesa tace Shiva toilet kiyi alwalla kixo muyi salla ,San nan shima yadawo dg masjeed sai kije kibasa hkri zai hkura kinji y'ata?" bbu musu tacire takalminta tasaka wad'andake gaban toilet din ta shige...
Bayan sun idar da sallar iftihal ,ta tashi ta fita dan xuwa bawa yah ile dinta hkuri...tana fita Ummi ta girgiza kai had'e da cewa hmmm nidai anya Suleiman bason yarinyar nan yakeba?"amma ina gujemasa kada yazurfafa ,wata rana takisa dan banaso amata dole...wata zuciyar tace hmmm d wuya iftihal ta Kisa kobata Sosa dan yadda yake bats kulawa ba ,tasosa sbd kyawunsa da mata kecewa suna sonsa ...afili Ummi tace ALLAH yazab'a abinda yafi alkhairi...
Bangaren yah Suleiman kuwa ,lokacin daya rufe k'ofar jiyayyi kamar yaje ya rarrasheta yace ya hakura ,amma sai yaga gara yyi mata hakan gobe bazata sakeba ,gun window yabude yaga tanufi part din Ummi ,ajiyar zuciya yyi dan dama bayaso yatafi part din mommy ta na kuka..
"Ta shi yyi ya wuce toilet, bayan yafito yatafi masjeed".
Bayan yadawo har zai tafi part din Ummi sai yafasa yatafi nasu ,kan bed yabaje dg shi sai farar jallabiya ajikinsa...kuri yyiwa silin d'in dakin d ido yana tunanin angel d'in sa ....be auneba yajita akirjinsa tana kukan shagwaba ..
Lumshe ido yyi" ahankali yace ya isa kiyi shiru na hakura !
Ihun murna tayi had'e da cewa yeeeeeee!to amma yah meyasa kake fushi dani?"
Dagota yyi yatashi zaune had'e da Jan hancinta yace bakece kikaje gun auwal friend dina har yadaukeki,bacin nahanaki zuwa gun nmj....
Cikin yarinta tace lah eh fa yaya ai namanta ,amma nadena kaji?"shiru yyi yaki mgn "cikin shagwaba ta ce ni sai kamun dariya ALLAH kuwa ko nima nabata dkai.
" murmushi yyi yace to ai nayiko?"tashi tayi dg jikin sa tace eh amma murmushi ne kayi,muje muci abinci yunwa nikeji ,bbu musu yatshi yaja hannunta suka fice yana zolayarta da cewa yacika cin abinci..
Yah sulaiman basu rabu d iftihalba said a yaga tafa gyan gyad'i tukum ,yakaita gun mommy sukayi sallama yadawo ya kwanta...
********
Washe gari Yakama sat day ,mama zulaice a kitchen itada ladidi suna hada break fast, kallon ladidi tayi tace yauwa dama inason mgn dke!kina jina?" Tace eh hjy ,mm zulai tace to umarnin can baki ba shawaraba kuma muddin bakiyiba to wlh zan jamiki sharrin dahar ki mutu baki mantawa dni..atsorace ladidi ta ce minene hjy?" dan ALLAH kada kimun komai!azuciyar mm zulai tace yauwa tunda kin tsorata ,amma afili tace aikine zakimun cikin minti goma zan baki dubu 50kyauta ladarkice kinjini ,amma akwai sharadi....ladidi tace bakomai zan yi kada kimun komai ,dariya mm zulai ta yi tace to in kunne yaji jiki magayi....fridge ta bude ta fito d cup da kunun tsamiya ta mikawa ladidi tace maza kije yanxun gab da lambun gidan nan kidan yi kamar wani abu kke nema ,adede wannan lokacin iftihal ke zuwa part din samarin gidan nan gun Suleiman ,kiyi mata dubara ta biyoki bed room dina kitabbata tasha kunun nan toko minti5 batayi zatayi bacci saiki goyata kifita get din gidan nan zakiga bakar mota kinufi gun motar ,matar cikin motar zatace ki shigo saita karbeta kidawo gd shine aikinki kuma kici dubu50k dinki ,saidai inhar kika bari wani yaji to ina tabbatar miki kotu zasukaiki akasheki....atsorace tace to wlh bbu maiji,mm zulai tace to jeki bara naje na budemiki bed room din ,nan ladidi ta fice.....
Ko Minti 5 ladidi batayiba saiga ,iftihal d sauri ta kirata ta na mata dariya ,bayan tazo tad'an saiga taga bbu kowa tace yauwa yar gidan mommy zo muje ciki inbaki kunu ko"iftihal dayake akwai son kunu sai tace to amma bada yawa zanshaba sbd zamuyi break tareda yah ile..
To ladidi ta ce taja hannunta suka tafi ,bayan sun isa tazaunar da ita tafara bata ,dg nan saitafara gyan gyadi,zuwa can saita fadi tana bacci dama mm zulai na labe a toilet saita fito ,da sauri tana waya had'e da cewa eh gatanan xuwa kiyi yadda nacemaki,ta kashe wayar tacewa ladidi goyata.
Nan jikinta na kirma ta goyata ,tasaka hijab,mm zulai tace kifita suna mota bbu musu ladidi ta fito ta nufi get ta fice..
Aiko tana fita taga bakar motar ,ta nufeta ,tana zuwa gun motar aka bude mata ta Shiga hade da kwanto iftihal taba wata mace dke daure d nik'ab afuskarta ,sannan ta fito jiki asan yaye ,dan ta San tabbas ba'abu mai kyau zai faruba bbu yadda zatayi batasan me zulai zata mataba.
Jiki bbu kwari ta nufi cikin gdn sukuma sukabar gun tareda da iftihal...
Share..
๐๐mmn fareesa ce โ๐ปโ๐ป
AWESOME WRITER'S ASSO..๐ฎ
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA!
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
(bansan ita bace)
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
story &written by mmn fareesa
๐
ฟ15&16
Jiki bbu kwari ya nufi cikin gdn,sukuma sukabar gun tareda Iftihal d'in..
Yana zuwa tasami mm zulai na waya ta jira ,ta idar rafar yan nera500 yabata guda had'e da sake mata last warning kan kada Wanda yaji tace to had'e da karban kudin tawuce taciga ba da aikinta..yyinda mm zulai murna fal aranta ....
Yah Suleiman ne kwance a bed din sa yanata bacci,can yafarka da adduar tashi dg bacci abakinsa ..agogon dakin yaduba yaga karfe8:35am cikin mamakin rashin zuwan angel d'in sa yatashi ya wuce toilet yayo brush had'e da saka jallabiyya yanufi part din mommy yanason sanin me yahanata zuwa ta tadosa suyi break fast...
Yana shiga parlourn mommy yasamu yara na break da yuni foam n islamiya ajikinsu be ganta ba ,zama yyi had'e da amsa gaisuwar su Usman yace kai ina my angel dina take?"mommy datake nufo parlourn tace yo ai na zata tana gunka dan tafi minti40 d fita tacemun gunka zata....da sauri had'e da mamaki yah Suleiman yace gsky mommy batajeba!mommy tace ikon ALLAH toko tana gun Ummi ,kai Usman jeka ka kirat....katseta yah Suleiman yyi d cewa ah ah bara naje nakirata ,nan yafice ...saidai me?acanma batanan ,mamaki d al'ajabi yah Suleiman yyi shin ina angel insa ta buya, Ummi sai tambayarsa take amma be sauraretaba burinsa yasan gunda take...
Fita yyi yaje