Author : Maman Fareesa Category : Romance
by
mmn
Fareesa
Wannan page din nakune halak malak MMN FAREESA FANS PAGE kuyi yadda kukeso da shi naji dad'in comments naku sosai..๐ป๐ป
NOT EDITED
๐
ฟ87&88
"" Cikin murna ta amsa sallamar sa"
bayan sun gama gaisawa had'e da tambayarta mutanan gd tace duk suna lfy..
"Ahankali tace am dan ALLAH Abba zanmaka wata tambaya,kabani dama?" haka kawai yaji gabansa yafadi amma sai yace to inajinki!"ahankali tace"
agaskiyya Abba nashiga rudanine agidan nan sbd wani photo dana gani.....labarta masa komai tayi harda yadda sukayi da Fatima.....shiru mlm yyi yana wani nazari..katsesa tayi da cewa miyasa naga photo na amatsayin IFTIHAL? "mlm yyi ajiyar zuciya yace jibi zamuxo gdn insha ALLAH akwai bayanin da zan miki amma kada kisanar da kowa cewa kece a photon dukda ni bantabbata kecenba amma in munxo da photonki nakina yar shekara 6na gwada dashi duk kece to tabbas zatona gsky ne....da sauri ta ce mekake zato Abba?"
cikin muryar rarrashi yace banison tambaya ki nutsu ,ALLAH yakaimu jibin kinji?"
Ahankali tace to Abba Ameen nan sukayi sallama akan jibi shida zuri'arsa suna a hanya..
Mlm kuwa suna gama waya da baby yasanar dasu inna kuluwa komai game da tambayar sa datayi.
"Kallon su yyi yace to Ku yanxun me kuka fahimta?"
Kuluwa tayi ajiyar zuciya tace to mlm nidai ga tunanina anya yarinyarnan bata kusa gane iyayantaba ,sannan inbaka mantaba sadda Muka tsintseta bata kiran kowa sai yah eleeee !kotace yah Suleiman sai da kamata rubutu tukum ta mantashi...
Gyaran murya mlm yyi yace hakane nima tunanina kenan amma insha ALLAH jibin zamuje da duk wata shaidarmu akanta inhar ALLAH yasa itace din, kinga ALLAH yakaita har gd amma suna TARE DA ITA basu San ita bace!
Atine tace hakane"amma meye shaidarka yaya?"
Mlm yace eh atine inada shaidar kamar kayanta dake jikinta harda takalmi duk suna nan dakuma hotunan danasaka amata sbd irin wannan ranar..
Nan sukayita fatan alkhairi akan ALLAH yasa iyayenta ne na gsky..
************
byn kwana2 yah Suleiman ne zaune kan wasu duwatsu gefensa cpt salim Wanda yyi tagumi .
Kafadarsa yah Suleiman yadafa had'e da cewa yayadai mutumin?" Fuska bbu walwala yace gsky abokina kaduba abin nan !ace mu 20mukazo saura11 ankashe 9 amma mu mutum 3muka kashe mun kama biyu maimakon ace mudawo sai aturo atafi da wadanda Muka kama mumuna nan...
Murmushi yah Suleiman yyi yace hmmm hakane damuwar?"yace eh "
Girgiza kai yyi yace to wlh kabani mamaki haba kamar ba jarumiba!
Tsaki slim yyi yace to gsky nidai gd za koma innabiye ta mutanan nan zanmutu ban aury my Sumy ba......doguwar tsukar da yah Suleiman yyi ce tasashi kin k'arasawa.
Cikin jin haushin kalamansa yah Suleiman yace dama sbd mace kake son yin abun kunya ka gudo ?"bacin kai bata sonka kaike haukanka akanta..
Hmmmm to bari kaji wlh ko iftihal danikewa son dabanawa kaina ko?"tadawo yanxun ta furtamun bata sons wlh zan hakura da ita sai sonta yyi ajalina ,amma nafi karfin inyiwa mace dole sbd tasoni NEVER...
Cpt salim yace abokina banda cika baki bafa"harararsa yah Suleiman yyi had'e da cewa nibani guri nayi waya da my baby ko jiya bamuyi mgn ba sbd bbu lokaci..
Kiranta yyi alokacin da cpt salim kecewa bbu Inda zani sai dai kai katashi.
sai da yyi 2 miscall sannan ta d'aga had'e da cewa sorry Yayana wlh nuns aikine acikin!
Ahankali yace baby aikin me kuke ne haka?"kona tarban su mommy ne?"
Cikin xumud'i tace eh kuma abbana dsu ummana zasuxo duk ayau ta fada cikin murna harda y'ar dariyar ta"
Ajiyar zuciya yyi yace oh nikuma kinmanta dani ko?"
Cikin shagwaba ta ce ALLAH ah ah yaya!
"Yace to miyasa jiya da bankiraba kebaki kiraniba?"
Turo baki tayi tace tobana kiraba najita akashe,sannan kuma kaki dawowa ai gd ko kanacan Lagos ,ni mun ma bata dakai....dit ta katse kiran ...
Murmushi yyi a fili yace oh baby sarkin korafi da rigima nima ainakusa dawowa ,konaga su mommy da daddy na yafada fuska bbu walwala sbd tuna ifti da yyi....
Gaba daya gidan shire shire ake na tarban baki2wato mlm dasu mommy, gefe guda kuma mm zulai gabanta na dukan Tara Tara sbd ita tuna su mommy sbd batan ifti sukabar gdn ,tsoron guda shine duk ranar da aka gano cewa da saka hannunta abatan iftihal, shiyasa duk Tarame tayi baki sbd zulumi,akan hakan dakuma halin da yaseer ke ciki.
Da misalin karfe 1:40pm abbane da abbu da Ummi sa mm zulai ,zaune a parlourn ummin.
Abbu yace insha ALLAH yau komai zai warware zuwa gobe ko jibi zaidawo gd sbd munje gun wani abokina munyi shawara Atake yamana wata dubara wadda muke ganin inhar hakane yaseer indai da gskyarsa to zai fito...
Ummi ta ce to Alhmdllh, amma abbu yimana bayani"
Abbu yace eh yau da dare cikin yan CID d'in mutum 2 zaishiga cell din daabin yin recoding yabugi cikinsu yji gsky akan lamarin ,amma suma zasuje amatsayin masu laifi kamasu akayi..
Ummi ta ce nafahimta gsky Wanda yyi tunanin nan yabada shawara me kyau sbd ta hakane zaa gano gsky.
Nan mm zulai taita godiya tana hawaye....
Karfe 3:00pm su mommy suka dira agdn ,Wanda duk yaran gidan na waiting parlour suna sallama da gudu su Fatima ,Habiba ,Rukayya da zubaida suka zo suka rungume mommy yyinda mazan suka rungume daddy..
Su Ummi na tsaye sunanta murmushi itada abbu yyinda baby ke zaune tanajin wani mugun fad'uwar gaba...
Idanuwan daddy suka haskomasa ita !kureta yyi da ido da sauri yakalli abbu yace yaya wacece wannan? "
Kafin abbu yyi mgn yaji muryar mommy tana cewa wacece wannan me kama da IFTIHAL kodai nikadai ke ganin kamarsu? Daddy yyi saurin cewa nima abinda nagani kenan..d'agowa baby tayi sukayi ido2 da mommy da sauri Ummi ta ce oh baby ce fa surukarku...cikin wani yanayi mommy ta ce wa baby xonan y'ata...yayinda daddy yyi mata kuri da ido suna tsaye shida mommy sun kasa zama ,yyinda Muhammad da yan uwansa ke murnar ganinsa basuma San me akeba akan mamakin baby da su mommy keyi...
Lokacin da baby ta tashi da niyar nufarsu mommy adedenan mlm da inna kuluwa,atine da Jidda sukayi sallama acikin parlourn.........
Share
๐๐ mmn fareesa ce โโ
[7/4, 10:48 PM] Mmn fareesa: AWESOME WRITER'S ASSO..๐ฎ
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA!
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
(bansan ita bace)
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
story & written by
Mmn fareesa
Dedicate to all my fans ๐ป๐ป
Hakik'a naji dad'in comments naku na last posting d'ina wasuma sbd yawansu banmusu reply ba da yan PC kuyi hkri, sannan rashin jina da kukayi banida cajine nagode sosae๐ค๐ผ๐ค๐ผ
NOT EDITED
๐
ฟ89&90
"" Cak! baby ta tsaya sbd ganinsu inna kuluwa"aituni suka rungume juna da Jidda, yyinda Ummi keta musu sannu da hanya ,mlm kuma suna gaisawa dasu abbu Wanda daddy hankalinsa nagun baby..
Mommy dke tsaye tuni ta matsa kusada baby sbd lokacin da suka rungume juna da Jidda taga wani tabo ga hannun babin"dasauri ta kama hannun tana dubawa"zaro ido tayi tasake dukawa tayi sama da siket din baby atake gwiwarta ta fito nanma saiga t abo....d'ago fuskar ta mommy ta yi tana kallon daddy dke kallon su murya akarye tace wlh ITACE! ITACE! wannan y'atace IFTIHAL... ta fad'a tana hawaye had'e da kokarin rungume baby,hakan ya jawo hankalin mutane akansu."
Ita kuwa baby jikinta sai kirma yake ganin mommy da daddy sunrungumeta tuni ta kalli gefensu mlm taga su yake kallo "
Kallon tambaya ta masa",abbu kuwa kallon su daddy yyi had'e da cewa wai meke shirin faruwane?"kafin yyi mgn mm zulai ta yi sallama a parlourn sbd zubaida taje d gudu ta sanar da ita anga IFTIHAL kuma Ashe baby ce iftin".
Mlm yyi gyaran murya had'e da salati yace masha ALLAH godiya ta tabbata ga ALLAH madaukakin Sarki ,inaso kuyi hkuri kubani hankalinku anan zanmuku wasu muhimman bayanai akan IFTIHAL dan tabbas y'arkuce!
Yafada yana nuna su daddy,Wanda suke ruk'e GAM da hannuwan baby kamar wani ne ze kwaceta....
Cikin mm zulai yyi k'uuuuuuuuu! Gabanta na dukan Tara Tara sbd fargaba..
Mlm yafara fito da pics na ifti da yamata lokacin da suka tsintseta ,sannan yafito da kayan dke jikinta alokacin da suka ganta yashe ahanya...atake jamar parlourn sukayi kabbarah yyinda mommy keta hawayen farinciki da tausayin autar ta ta."""'
byn su abbu da daddy sun gama gani kowa yace tabbas itace!abbu yace to dan ALLAH mlm a ina kuka tsintseta?"
Mlm yalabarta musu komai tundaga sadda sukaji ihunta acikin ciyayi zuwa sadda aka daukota da sunan yah elee da tayita kira har mlm yyimata rubutu ta manta dashi, da kuma lbrin baffa habu da mai gari da labarin Abbas duka mlm yazaoyane musu..
Ifti kuwa shiru tayi tana tunanin yah Suleiman d'in da tausayinsa dake damunta ,Ashe wai itace IFTIHAL ikon ALLAH kenan "wai Ashe yah Suleiman dinma natane! ta tuna yadda yake bata labarin angel dinsa da shagwaba rta Ashe itace amma besan ita bace" wani sonsane takeji had'e da k'aunar familynta wani sashen xuciyarta kuma tana kara kaunarsu mlm dan baza taba mantawa da suba arayuwarta sun cika iyaye na gari ,Ashe dama basu suka haifetaba jiddace yarsu,amma basu taba nuna mataba ,lallai samun irinsu mlm sai antona a wannan zamanin....amma kuma meye dalilin b'atanta?ko saceta akayine?"
Muryar daddy taji yana cewa tabbas yau muna cikin farin ciki dabazamu taba. Mantawa da shiba arayuwarmu, munbar gd sbd mu manta da abun hankalinmu yakwanta ,saigashi mundawo munsami IFTIHAL agdn.alhmdllh ALLAH yakarawa annabi daraja ameen, nan abbu yalabarta ma su mommy ayyada yah Suleiman yatsinto ifti ,sannan yasanar dasu mlm cewar wayuwar gari akayi basugantaba!
Mm zulai wacce ke zaune tayi shiru jitake kamar ta tona ma kanta asiri amma tana tsoron.abinda zai biyo baya "
Itama zubaida duk jikinta yyi sanyi kuma tasan mm zulai ce ta salwantarda iftin.,,,
Daddy yace to gsky Mlm mu bamuda bakin yimaka godiya ko biyanka da wani abu saidai ALLAH yabiyaka dan sbd shi kayi sannan mun kulla zumunci dakai tun anan har gobe jiyama ALLAH yabamu dacewa mungode ubangiji yabaka ladar ....jaar parlourn sukace ameen.,,_,
Nanfa kowa da kowa kallon sa takoma kan ifti sunata mamakin wai itace amma basu ganetaba sai surutu suke yyinda ifti ke like da iyayenta ....Ummi ce ta kallo mommy ta ce nikaina wlh tunda naganta naji kamar nasan ta "ikon ALLAH iyaye baa bin wasaba juna zuwa kuka ganeta!mommy tace kedaibari inama ace my son yana nan naso inga murnar da zaiyi...
Ummi ta ce aikodai wlh amma ckin kwana2 nan zaidawo banaso asanardashi nafiso ayimasa surprise.... yah Yusuf yace eh wlh Ummi yadda zaifi mamaki...dariya sukayi ga ba daya,wasu suka fara ficewa a parlourn sbd abawa baki guri su sake .
Jidda ma namak'ale da iftihal tana mamakin wai Ashe ba mlm ne babantaba.
Bayan anci ansha abbu yace wa mlm sufa yadawo nan kenan da zama akwai part su zauna tare da iyalansa ,bbu musu mlm yyi godiya yace jibi zasu koma gd yyi shawara da yayansa habu dan yanxun yashiryu,sukace bbu damuwa.
********
Su mommy kuwa suna gamayin lunch suka nufi part d'in su dan dama ashirye yake itasu ifti da Jidda.
Zama sukayi aka fara firar yau she gamo,sannan kuma mommy ta fara bawa ifti labarin yadda yah Suleiman keji da ita bayaso n bacin ranta duk abinda ta keso yana mata . dg karshe kuma tace dan ALLAH auta ki kulamun da my son kimasa biyayya ,yanada saukin kai amma kuma akwai zuciya ni nasan Suleiman yanamiki son dabayawa kansa ....nan talabarta mata halin dayashiga sadda ta b'ata....sai kuka ifti keyi tanajin shaukin k'aunar ruhinta jinin jikinta yah eleee dinta tana hasko ma kanta irin murnar dazaiyi inyagano wai itace angel insa....
Share mata hawaye mommy ta yi ,tasaka tayi wanka da kanta mommy ta shirya autar tata yah Muhammad na tsokanarta iron abin mabiyi da mabuyi duk akwai tazara atsakanunsu dan yabata shekara4 sa I turo baki take tana cewa saita had'ashi da yah Suleiman inyadawo...shidai murmushi yyi had'e da kallon Jidda yace ke yar Fulani bakya mgn ?"
Murmushi tayi batace komai ba ,ifti race hmmm yaya wlh ko agd haka take surutu bedametaba ,kinga zo muje gunsu Abba nah mugaisa dazun ban samu time ba.
Tashi tsaye Jidda tayi ta bita sukabar mommy da yah Muhammad a parlourn...
bayan kwana2
acikin kwana 2 kacal baby tadawo iftihal sbd gata da shagwabarta datake na autanci sannan mommy ta sake Nuna mata yadda ake dressing da iya tafiya da kwarkwasa hade da kamun kai irin na yan bokon asali,sannan ga kayan gyaran jiki tasata tana amfani dasu da turaruka masu fitinan k'amshi itada Jidda tuni suka canxa ga sabbin d'inkuna ammata ..
Tuni daddy yaje wata tsadaddiyar skul yakaisu itada jidaa ,ita ifti ss3 Jidda js2amma ifti na mata lesson yanxun haka gobe Monday zasu fara zuwa akuma yau mlm yatafi k'auye dan Neman shawara agun baffa habu....
Yah Suleiman kuwa bawan ALLA lH yanacan jeji da saurin yan uwansa sojoji suna artabu da yan fashion besan wainar da ake toyawaba agd sai dai yau yake son jiran baby dan tun randa ta katse kiran bekoma kirantaba sbd tabasa haushi,ko su mommy da daddy sau guda yyi waya dasu sbd beda time..
To masha ALLAH komai yazo karshe sunkama yan fashin duka summa wasu rauni sunkashe wasu sannan sunyi maganin matsalar gun nunawa gwamnati dole ta kula da tsaro again had'e da saka ido .
To acikin su 20saura 9 ankashe 11 .
Ayau da dare yaci alwashin kiranta ya rarrasheta su shirya...
**********
Mm zulai ce zaune itadasu zubaida zaune suna tattaunawa akan maganar dawowar yasser amma haryanxun shiru bbu labari.
Suna nan sai ga Abba nan mm zulai ta ke masa maganar fuska adaure yace yanxun police station d'in zamu nida yaya zaki wani dameni mitttts yaja tsaki ya fice dg parlourn.
Shiru mm zulai ta yi dan tunda abubuwan da suka faru baya sakarmata fuska ko kadan saima ta kama yake mata mgn...
Da misalin karfe 9:12pm yah Suleiman ne kwance kan mattress yayiwa wayarsa kuri da sexy eyes d'in sa yana kallon pic nasu shida baby dasukayi amota ranar da zaitafi Lagos sai murmushi yake yana tambayar kansa miyasa yau tamasa masifar kama da angel d'in? "
Tsaki yyi had'e da saurin fita a folder din ,yyi calling din baby....
Share..
๐๐ mmn fareesa ceโโ
[7/7, 9:58 PM] +234 907 875 8577: AWESOME WRITER'S ASSO..๐ฎ
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA!
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
(bansan ita bace)
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
Story &written by
Mmn fareesa
Dedicate to all my fans ana mugun tare๐ป๐
๐
ฟ93&94
"Tari tahauyi" hakan ya jawo hankalin mutane akansu...zubaida ce tayi ihu tana kiransu abbu sbd ganin data kumfa na fita dg bakin mm zulai.
Adede nan Abba yafarko ,tuni su abbu kema yah Suleiman tsawa akan yasake mm zulai amma ya kiya ko jinsu bayayi"
hakan yasa da abbu da daddy,yah Yusuf da yah Osman suka nufesa dan gudun kada yyi kisan kai..
Ummi da mommy na gefe suna kallon ikon ALLAH ,yyinda ifti tayi tagumi tana hawaye"
Sunyi ,sunyi ya cika yaki hakan yasa abbu yadunga basa maruka masu rai da lfy tukum yacikata yana huci...muryar mommy yaji tace hmmmm Aidama karshen munafiki jin kunya ,kuma mu bamu kullacekiba zamu cigaba da zama dake da zuciya d'aya,sannan kinga ikon ALLAH tunda gashi yanuna miki ikonsa ,kan iftihal kuna TARE DA ITA bakusan ita bace ,kina tunanin zaki saka rayuwarta awahala Ashe baki saniba ahaske kika sakata konace ALLAH yasaka ta Dan ayanxun gdn nan acikin mata bbu me ilimin addini kamar IFTIHAL..
Kinga kuwa ta sami babban haske Wanda kikeso kiga kinrabasu sai gashi yana niyar auranta besan ita bace ikon ALLAH kenan dan haka my son dan ALLAH karabu da ita kada ka kullaceta kuma ninayafe mata sannan kuma Ku yafemata...
Ummi ta ce to ALLAH yasa da gsken ta tuba"
Mommy ta ce insha ALLAH.
Nan ifti tace nima na yafemata da duk Wanda yayimun wani abu da bansani ...
Ummi ta ce oh ALLAH yyimiki albarka!
Yah Suleiman dketa huci yazo yaja hannun iftihal suka fice dg gun meeting d'in. "
Mm zulai sai hawaye take agalabaice sbd shak'ar datasha gun yah Suleiman.
Abbu yyi gyaran murya had'e da cewa sauran yaran zasu iya tafiya, bbu musu suka fice "
Nan abbu yyita mata nasiha yace tabawa Abba hkri .....cikin kunar rai yace ah ah dg nan ta wuce gidansu nasaketa saki...da sauri abbu yabige masa baki.
Kuka ta fashe dashi, tashi tsaye yyi yace wlh kada ma kikoma part d'in ki kije saina nemeki ki amshi takardarki.....yana fadin hakan yafice dg parlourn azafafe.
Abbu yyimata nasiha had'e da cewa tayi hkri ta tafi zaizo tare da shi dg baya ,dan gara tajedin gudun kada ta koma yyimata sakin baki d'aya..
Haka ta fita jiki bbu kwari ,su Ummi suka tabe baki.
Nan kowa yawatse a meeting d'in "
Mm zulai na fita part d'in ta ta wuce ta hado kayan set7 atroley da yan abun bukata sbd yanayin gdnsu bbu hali, gashi batada ko sisi ta fito, nadama fal aranta,zata fita saiga zubaida nan ta keta tambayar ta ina zata?"
"Cikin nadama ta sanar da ita" kuka sosai tayitayi ,mm zulai ta ce ni damuwa ta shine kinga ba uwa gareni ta mutu ,sannan nasan dama matar mahaifina bata kaunata!gashi kona adedeta banidasu....zubaida tace bbu damuwa inada10 k yah Yusuf yabani nasiyi turaruka bara nabaki ko 8k ne cikin jin dad'in hakan taita godiya dan sai yanxun tasan cewa yay'a mata sunfi son uwarsu akan y'aya