Author : Maman Fareesa Category : Romance
dake koda batan iftihal d'ina? "
Kallon bakinsa take amma still tana hawaye "ahankali tasa hannunta ta na nuna masa k'ofar shigo...
Da mamaki yace tabbas wani yaci zalinki har akasamun ke kuka ko ?" Hannunta Yakama suka fito sai yan waige waige take alamar atsorace take....aibasu karya kwanaba sukaga zubaida da Rukayya zubaida tana mata masifa cike da hayayyak'owa...iftihal naganinsu da sauri ta fisge hannunta dg nasa ta zura aguje hanyar part din Ummi "
Atake yah Suleiman yafahimci zubaida ce ta mata mugunta dan yasan halin Rukayya duk a yayan mm zulai ita
ce mai kirki da tarbiya tuni yaji haushin ta dukda sauri yake dan haka yyi gunsu fuska murtuk dama yaya lafiyar giwa balle antabota...
gab dazai karaso yatsinci muryar zubaida tana cewa Rukayya wlh nadai nagayamiki kikasamin haka saina miki dukan danajimiki ciwo wlh ,haka kawai sbd nasa waccan banxar marar hankalin kneeling shine zaki hana ki turata....jin kamshin turaren namiji yasatayin shiru had'e da sauri d'agowa duk atinaninta yah yusuf ne kawai taga yah Suleiman..... Cikin inda inda ta ce yah...dama ...in ...ina wuni yah yah,banza yyi da ita ,cikin husky voice yace me baby tamiki kikasata kneeling har kike cewa zakima Rukayya dukan da kikaji mata ciwo ko??"
Cikin rawar murya tace umhmmm dan ALLAH yaya kayi hkuri "
Tsaki yyi had'e da cewa nibakimun komaiba kibani amsar tambaya ta.,,,
"Shiru tayi ,atsawace yace oya tashi kuyimun fada keda Rukayya muga wa za'a jiwa cowo acikinku?"
Raba ido zubaida keyi ,yyinda Rukayya ko ajikinta dan ita gara ayima sbd kota huta da masifar zubaida ...belt d'in dke daure a k'ugunsa yake kokarin cirewa Aida sauri zubaida ta rarimi Rukayya suka fara dambe yyinda yah Suleiman ke aikin kallonsu,gefen xuciyarsa na son yaje ya rarrashi baby dke kuka kilama bata yi shiru ba....
Murmushi yyi ganin yadda Rukayya yadage suna dukan juna da zubaida duk da dama yanada tabbacin da k'yar zubaida ta iya Zane Rukayya.
Ganin sun jigatu yace su tsaya ,yakalli Rukayya yace me baby ta mata?"
"Ahankali race wlh yaya nata mata komai ba ,itada ko mgn ma batayi ,kawai tasata kneeling tana murde mata kunne ,shine naso nasameta ,na janye baby ,shine takemun masifa.
tana kawowa aya yah Suleiman yace naji zaki iya tafiya" kallon zubaida yyi yace zokimun jump frog.....marairai cewa tafarayi ....wani wawan mari yyi mata tuni tasaki k'ara had'e da dafe kuncinta ta duka had'e da fara tsallen kwad'on..
Tafi monti16tana yi saida yaga takusa fad'uwa sannan yyi tsaki had'e da cewa wlh !wlh!wlh!!
Kinji na rantse ko?
Duk ranar da na sake gani ko jin kimma baby wani abu zaki gane bakida wayo,Mitts yaja tsaki had'e da Barin gurin yanufi side din Ummi..
Ita kuwa zubaida kuka take da rarrafe ta nufi sashensu dan bata ita tafiya har cinyoyinta sin kumbura..
Yana zuwa yasami iftihal zaune kan carpet tayi shiru su Habiba da Fatima na shirin fita zuwa islamiyya dke nan cikin layin kasan cewar yau week end...
Dukawa yyi Yakama hannunta yafito da hand Chief ya share mata hawayenta fuska a tamke yakalli su Fatima yace yanxun inkuntafi kubarta gun wa?
Tunda ummi bata gd tana asibiti"ahankali Fatima ta ce ayya yaya takusa dawowa,kuma Laure nanan(me aikinsu)
Bece komai ba yaja hannunta suka nufi dakin yara ....wata ward rope yabude yafito da katuwar tedy yabata wacce asalinta shine yasiyawa iftinsa ita..
Karba tayi tana murmushi, biscuit da sweet yajawo loka yafito da suyaba ta yanata kallonta...
Ahankali yace baby zantafi office ki kwanta kiyi bacci kinjiko? Kada kifito waje zan siyomiki ice cream ko yafad'a had'e da Jan hancinta...turo baki tayi tana kallonsa murmushi yyi yafice dg part din.
Sadda yafito yasamu duka yaran gdn bbu kowa har mazan ma ,sai mm zulai d zubaida sukuma suna part dinsu,motarsa yashiga yanayin Horn aka bude masa get yaseer yashigo yana kan mashin roba robs.
Hakanan yah Suleiman yaji fad'uwar gaba ganin yaseer yashigo,amma saiyashare yafita kawai.
Shikuwa yaseer cikin gdn ya wuce had'e da nufar pard din mm zulai yasamu tanata tsinewa yah Suleiman tana gasawa zubaida cinyarta....tambayar su yyi lfy?"suka sanar dashi ...
Kallon mm zulai yyi yace Rukayya na ciki ta kamun ruwa? "
Mm zulai ta ce duna islamiyya ,ita inajiranta zataci ubanta tadawo da umminsu Suleiman din ,dan saina mata mgn wlh dan said anyi karamin yak'i agidan nan sbd zalincin yyi yawa shiyaci zalinta Yusuf ma ai basu nahaifamawa ba wlh.
Yaseer yace yo ummin bata nan?
Mm zulai ta ce eh tana asibiti ganin kanwarta nagansu ta window zasu FIta itada shanyayyan mijinta ,shine ubanku marar zuciya yabisu sbd tura kai mitts tayi tsaki...
Cikin jin dad'in ba bu mutane agdn yace ok had'e da ficewa yyi part din ummi.
Ak'ofar Shiva suka hade da Laure MSI aiki zata gd ,gaida ita yyi ya wuce ,itama ta fita tana mamakin me yazo yine?"dan tasan baya shigowa part d'in..
Kutsawa yyi ciki yaga bed room d'in Ummi d abbu arufe yasan basunan ,dakin yara yanufa ,cikin sa'a yasamu iftihal kwance tana bacci .
Murmushn mugunta yyi yace tsintsu dg sama gashashshe yahad'iyi yawu,had'e da rage kayan jikinsa ..
Yadawo dg shi sai boxer D's vest fara yakai hannunsa yajanye pillow d'in da take kwance..
Azabure ta far ka...
Share
๐๐mmn fareesa ceโ๐ปโ๐ป
AWESOME WRITER'S ASSO..๐ฎ
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
(bansan ita bace)
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
Story &written by mmn fareesa
Wannan page din nakune mmn shukra novels &INA TARE DA ITA fans naji dad'in commens dinku na yau yafi na kowane grps ina jidaku over๐๐๐๐ grps d'in da banmusu reply ba da na PC kuyi hkuri nakaranta kuma naji dad'i๐๐ ana mugun tare...
๐
ฟ51&52
NOT EDITED
"Axabure ta farka dg bacci tana raba ido"
Shikuwa tsaye yyi yana mata murmu
Shin mugunta,ware ido tayi tana kallon sa dan ita saiyauma tafara ganinsa ..
Sabanin su Fatima data saba dasu"
Hannunsa yasa yashafi fuskarta ya lumshe ido, ita kuwa koda taga ba yah Suleiman bne saita ture hannunsa
Saurin bud'e idanun
sa yyi yaga ta matsa gefe zata sauka dg kan gadon ...hannu yasa ya fincikota had'e da maidata kan bed d'in yasa hannunsa da niyar keta mata Riga...duk da bata haiyacinta tasan hakan ba abune me kyauba sbd bbu Wanda yatab'a mata hakan agdn.
Da sauri ta sa hannunta ta rik'e rigar...shikuwa jiyayi tabasa haushi ...beyi wata wataba yazabga mata mari.....
*******
Yah Suleiman kuwa direct Barack d'in su yanufa bayan ya iso yasamu sojoji yan uwansa acan zaayi meeting ....
Bayan angama meeting d'in yanufi office duk week end ne amma suna zuwa Dan koda yaushe za'a iya nemansu aturasu wani gurin musamman shi daya kasance jarimi.",,,
Bayan yazauna bbu abinda yafa ra ,kawai yaji baby ta fad'o masa arai atake yaji gabansa yafad'i,amma kuma yakasa tashi yana nan zaune be auneba yafa gyangyadi....sama sama yyi mummunan mafarki da baby tana hawaye tana nemon taimako maciji zai sareta...
"farkawa yyi da addua abakinsa ,afili yace kai anya yarinyar nan tana qlau?"
Car key yadauka da mugun sauri yafito bebi takan abokan aikinsa ba dasuke masa mgn yafigi motar da mahaukacin gudu yanufi gd".
Cikin minti15 ya iso gdn ko horn beyiba yabar motar awaje yashigo ciki da sauri kamar zaitashi sama ,burinsa yaje dakin yara yaga lfyar yarinyar nan datake tamkar amana agunsa ...
Saidai tun da yashiga waiting parlour d'in Ummi gabansa ke fad'uwa gab da zai isa dakin yaji ankwallah k'ara da azama yyi cikin dakin....idanunsa suka haskomasa yaseer daga shi sai vest d boxer yana kokarin hawa saman jikin baby... ita kuma dafe da kuncinta alamar marinta yyi tayi kara abinda bata tabayiba!
Cikin karaji yace kaiiiiiiiiiiii!!!azabure yaseer yawaigo wazai gani?
Yah Suleiman ne ke nufosa azuciye ,kallo daya zaka masa kansa allurarsa ta sojawa ta matsa..lolx"
Idanunsa sunyi jajir sai huci yake, iftihal da ta bud'e idanunta sbd sadda yamareta arufe suke da gudu ta nufi gunshi tafad'a jikinsa tana nuna masa yaseer..
runtse idanunsa yyi yabude dan yatabbatar ba mafarki bne"
Tatsarsa yasa yashare mata hawayenta had'e da kokarin zare ta dg jikin sa..
Yaseer kuwa sbd tsabar tsoro saiga fitsariiiiiii!!na zuba lolx๐คฃ๐คฃ sai jikinsa ke rawa tamkar Akuya taga kura Neman hanyar guduwa kawai yake be auneba yaga yah Suleiman na janye baby dg jikin sa alamar guns a zai iso...adedenan Ummi da abbu suka shigo dawowarsu kenan dg asibiti..runtse ido Ummi tayi had'e da yin salati sbd mummunan ganin datayi koba afadaba kaga yanayin yaseer kasan abinda yaso aikatawa....yah Suleiman dkejin tamkar yahad'iyi zuciya ya mutu yamikawa Ummi iftihal yanufi gun yaseer da yyi sharkaf da fitsari lolx....ihu ya kurma had'e da cewa abbu ka ceceni kasheni zai yi ,abbu kuwa FIta yyi dan yakira Abba d mm zulai sukaga abinda dansu yaso aikatawa...
Wata muguwar damk'a yah Suleiman yyi masa had'e da kaimasa punch a hanci tuni yafashe yana jini .....jansa yyi kamar kayan wanki yafito dashi har compound d'in gdn dan kowa yasan abinda yaso aikawata ,adedenan mm zulai, Abba,abbu,su Fatima da dawowarsa kenan dg islamiyyasuka bayyana agun ."
Yah Suleiman kuwa k'afarsa yasa adede saitin gaban yaseer yataka iya k'arfinsa ,yakoma had'e da harbinsa agurin...๐๐ihu yaseer yyi had'e da dafe gurin yana cewa pls Abba mm kuceceni kada ya nakastani,...yah Suleiman kuwa suburbudarsa yake kota ina duk yakumbura masa fuska da baki...
Duk jama'a gurin sun fahimci komai,mm zulai na ganin inbatayi da gskeba to zai lahantashin,afusace ta kalli Abba tace wato baza ka ceceshiba sai yalahantashin?"
"Cikin bakin ciki Abba yace eh aiba Nina aikesaba".
Afusace abbu yyiwa yah Suleiman tsawa ganin yakira wasu sojoji 2 dake garding gidan yasa summa yaseer jirgi zasu cire masa boxer dinsa yasan hukuncinsu na sojoji zai masa amma ai bbu Dadi ga ubansa baiyi mgn ba dan indai SBD mm zulai to bazai hanaba..
Koda abbu yaga yaki bari afusace yamatsa dab dashi yamaresa ,sannan yah Suleiman yabar gun rai bace dan bahaka yaso yabarsaba dukda ko yanxun baya iya tashi...
Ummi kuwa afili tace hmmm ALLAH yahana d'a kunya ranar gsky!ana kiran wani da yanada dadiro ,wani shi cikin gd ma yaso yabata y'ar wasu andaiyi asara wlh ni banhaifi fasiki ba ,kamar yadda akace Suleiman fasikine yanxun gashi mai maganar ta haifi fasikin aikin banxa kawai...
Mm zulai ta kulu iya kulu da jin bak'ak'en maganganun Ummi ,amma batasan amsar dazata bataba...
Abbune yayiwa Ummi tsawa kan ta bari duk da yaji dad'in yadda ta maidawa mm zulai murtani, had'e da cewa su Habiba daketa kuka su koma cikin gd ..
Mm zulai kuwa gun yaseer tayi ganin yafad'i su mamme ,zubaida takama matashi sukayi part dinsu..
Dama mazan duk basa gdn.
Yah Suleiman kuwa komawa yyi cikin parlourn, zuciyarsa bbu Dadi yasamu baby tana zaune tana kuka d hawaye" ahankali yace baby kiyi hkri kinji?"
Tashi tsaye tayi had'e da matsawa dab dashi,tasa hannunta ga kuncinta tana nuna masa .
Tausayinta yaji yasan gun namata zafi wani mugun tsanar yaseer yaji d mm zulai dan duk itace tabata masa tarbiyya.
Kafin yyi mgn Habiba ta shigo da kuka tana cewa yah Suleiman pls kada kabari a auramun yaseer na tsanesa...
Fuska adaure yace
naji zaki iya tafiya"ai indai ina numfashi bbu ke bbu shi Dan iska lalatacce ........
be idaba yaji baby tace yah ileeeeeeeeeeee!
Share
Kuyi hkuri da typing bbu yawa inada uxine wlh ๐๐ป
๐๐mmn fareesa ce โ๐ปโ๐ป
AWESOME WRITER'S ASSO..๐ฎ
(palace of excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA!
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
(bansan ita bace)
๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ๐พ
Story &written by mmn fareesa
Dedicate to all my fans ina alfahari daku kunyi ruwan comments dabaku ta bayiba a page din jiya naji dadi amma kuyi hkuri darashin reply bnida lokaci ina busy nagode๐ค๐ค
NOT EDITED
๐
ฟ53&54
Be idaba yaji baby tace yah eleeeeee!man....maganarsa ta sarke yyimata kuri da ido jin muryarta tayi kama data angel dinsa ga kuma takirasa dasunan data ke kiransa da shi"
Habiba kuwa itama tayi mamaki ,amma batayi mgn ba tawuce dakin yara".
Yah Suleiman kuwa bedena kallontaba hartasake cewa yah eleeeeee!man tanata maimaitawa alamar tafara koyon mgn ......."ahankali yace ke baby kiyi shiru pls kada Kisa xuciyata ta buga kidena kirana da wannan sunan ,yafada kamar zaiyi kuka duk idanunsa sunji jajir dan ta yi bala'in tuna masa da angel d'in sa...... Ummi dake tsaye tana kallonsu dan ta yi sallama baijiba "ahankali tace babana!da sauri yad'ago yakalleta" cikin rarrashi tace kada kabiyewa shaidan da kuma zuciya ka kasa yadda da k'addara ,yanxun ka godewa ALLAH akan kare yarinyar nan dayayi dg gun yaseer dakuma maganar da tafara...ajiyar zuciya yyi yace hkne Ummi ngd ,kigasa mata kuncinta gun da yamareta"bara naje daki naka mata mgni tasha...tsaki Ummi tayi had'e da cewa ALLAH yashirya yaron nan hardasu mari kenan ko?"nan yah Suleiman yalabarta mata mafarkin dayayi akan baby da saurin ziwan dayoyi yasamu yaseer zai mata aika aika..
Ummi tace ikon ALLAH kenan ,dama duk Wanda beyi sharriba to insha ALLAH bazai gansaba "
ALLAH yakara tsarewa"ya amsa da ameen had'e da kokarin barin dakin da sauri iftihal dke tsaye tana kallon su tace yah eleeee!waigowa yyi domin sunan har cikin.ransa yajisa"ahankali yace baby kijira kinji ?"na kamiki magani kisha yanxun !botsarewa tayi tana son fara hawaye bece komai ba yaficewarsa dan tana tuna masa iftinsa ....
**********
Mm zulai kuwa suna shiga daki ta ajiye yaseer kan kujera itada zubaida ,sannan suka sheka mass ruwan sanyi ,yafarka da ihu had'e da ajiyar zuciya ganinsa a parlourn mm zulai "
Zama sukayi fuskarta bbu walwala tace wa zubaida takira mata Dr d'in dake dubasu ,bbu musu takira yace gashinan xuwa..
cikin jin haushin yaseer tace dama kai Ashe ba mutumin kirki bne yaseer?"haka kake ban saniba?"yanxun ai gashi kagani kajamun habaici da gori ga kuma kunya da kai ,gsky ka zo ka canxa Hali...Abba dke tafe zuwa ciki yakarb'e zancen d cewa yo halinwa yabiyo ne ?"
Waye yadorasa agurb'a tacciyar tarbiya?"inbakeba !to bari kiji xanbaki mamaki dg ke har shi sisina bazan kasheba,keda kika azasa a tarbiyyar ki biya masa kudin mgani,nayi nadamar aurenki ZULAI...
Afusace tace haba!ya isa,zakazo kana gayamun mgn ,aikaima kajita indai kunyane ,kuma daka ke cewa nadama ,ainima nayita ta aurenka ba kada komai ,komai saidai ka ta allaka gun y'an uwanka .....zubaida ce ta rufe mata baki had'e da cewa Abba dan ALLAH kayi hkuri kafita banaso kuna sa insa da juna ....."ahankali yace amma fita,ke kuma kisaurari yarki ta miki nasiha.....be idaba Fatima tayi sallama had'e da cewa yaya zubaida kije inji yah Yusuf..
Afusace mm zulai ta ce baki xuwa!Abba atsawace yace wa zubaida ke maza kitafi kiran yayanki kinji ko bakiji ba?"
Tashi tayi tabi Fatima suka fita ,akuma lokacin Dr yyi sallama ,atsatstsaye suka gaisa da Abba yabar gdn dan tyi alk'awarin bazaikashe ko k'wandalaba..
"Mm zulai kuma bayan angama dubasa da rubuta masa ma gani ,taje cikin kudin dashen mutane ta sallami Dr tabasa akasiyoma yaseer mgni."
dan bata da kudi dama abbune kebata kudi duk wata kuma yasallami me ajikinta da 4000k na albashinta ,to yanxun tunda akayi wannan case d'in yakori mai aikin Yakima denaba mm zulai ko sisinai..,,,,
Yah Yusuf kuwa wanki ne mai tarin yawa yatulkowa zubaida ,tana kuka tanayi ga bak'ak'en maganganun dayeta yabomata had'e da dokokinsa,in ta karya dayaitadashine ..
Bayan tagama wankin tasamesa kan kujera tana latsa laptop "tace nagama !bara natafi,kallonta yad'ago yanayi duk saiyaji tabasa tausayi dan idanunta har sun kumbura sbd kuka. "
Ahankali yace jeki wanke fuskarki..bbu musu taje ta wanke ,gefensa yanuna mata yace ta zauna ,bbu gardama ta zauna "cikin isa yace lbri zaki bani yanxun!turo baki tayi tace um um ban iyaba!
Wayarsa ce tayi ringing yana dagawa...da gudu zubaida tabar dakin..
K'AUYE ......
Tun tafiyar mlm kuluwa ke cikin damuwa had'e da tashin hankali sbd batan nah nah dan ma atine na rarrashi
inta..
Abbas kuwa cikin kwana biyune kullum sai yazo sau biyu arana jinko andace !sai ace anadai sauraren mlm..
Bayan kwana2 da tafiyar mlm da dare wani barawo yake gdn mai gari yyi sata akabiyosa ,yaga za'a kamasa ,Aida sauri yadura gdn baffa Habu.
" kasancewar gdn bakin hanyane gun wucewar jamaa"
Yana Shiga ya wuce dakin delu ya ajiye akuyar daya sato dke d'aure sa shaddar mai gari ,kudin daya sato yasa aljihu ya labe yanajin ihun samarin k'auyen da yaran mai gari zasu duro ta Katanga ..
Aida sauri yanufi soro yabude yafice dg gidan.
Baffa kuwa yana dakinsa yana bacci,deluma bacci take batasan an ajieyi komai adakintaba.
Ihun yara da kuruwa yafarkar dasu ,bbu bata lokaci sukaga kaya adakin delu ,atake aka kira mai gari ,yazo kodayaga gdn habu ne kuma akwai azazza atsakaninsu..
Sai yace eh dama ai habu barawon zaune ne ko yafito mass da saurin kudinsa daya turo aka satomasa kokuwa su had'e gaban alkali..
Baffa habu da delu ,mamaki yahanasu mgn,sunajin suna gani za'a zo har gd ayimusu sharri ,lailai duniya.
Afusace baffa yace shibai San maganarba,kuma wlh ko yanada kudi bazai bada ,nan fa akayita rigima har safe..
Akayi kotu,kasan cewar bbu shaidu gashi abun yazo damai garine kuma anga barawon gdn yashiga ga,dan haka akace sune.
Alkali yace ko baffa yabiya kudin 200 ko shida delu suyi zaman gdn yari na wata 3.
Baffa tuni yafara nadamar abinda yyi dakuma ganin ranar mlm da yana nan kuma beci masa amanaba to shizai biya masa kudin.
Sunajin suna gani aka kaisu gdn yari awulakance ,Maimuna nagida zamanta (kishiyar delo) dukda taji tausayinsa..
**********
Yah Suleiman ne dasu abbu da Ummi yaje gaidasu da safe ,suna gaisawa suna kallon TV dke kunne ,kawai sukaga anhasko pic na baby da Mlm Haruna tana kua tana cigiyarta..
Zumbur yah