Jeeddahtulkhair Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Romance

Chapter   98 / 117

291K to 294K   out of 348.6K words

retail. For more information contact FZ via wa.me/2348143821028

FZ Beauty Supplements
Dealer ce ta supplement masu qara fito da kyaun mace ko namiji, hadi da qarama garkuwar jiki kuzari. Muna sayarda Supplemnt kamar na qarin duwawu, akwai wanda zaya taimaka wurin dawoda martabar Nono, akwai na rage qiba da tumbi, akwai na rakwainuwa, akwai na tada komada, akwai masu saka hasken fata da qyalli, akwai na infection, akwai na saka hasken ido da hakori sannan akwai na gyaran turaka. Muna maraba da mai sayen daya ko sari. Wa.me/2348143821028



Bayan few seconds Abba ya kalli Umma yace "Furnitures din na nawa aka siya mata?" Umma ta gyara xama tace "2.3m" Abba yace "Shkkn, xa a san yanda xa ayi, Allah ya rufa asiri" a takaice Umma tace "Ameen" kallon Jiddah tayi tace "Tashi ki dauko min jakata a parlon Ummi mu tafi, dare na yi Jiddah..." A hankali Jiddah ta mike ta nufi kofa Abuturrab ya bi ta da kallo, sai kuma ya kalli Umma, bayan fitar Jiddah da few seconds ya kalli Abba yayi kasa da murya a hankali yace "Allah ya kara girma Abba, mun gode" Abba yace "Ameen" mikewa yayi ya nufi kofa da sauri, Aneesah ta bi sa da ido har ya fita, sai kuma ta daga kai ta kalli Ummi cikin sanyin murya tace "Nagode Ummi, Allah ya kara girma" Ummi tayi murmushi tace "Ameen, sai ayi ta hakuri kuma" mikewa tayi ta fita parlon ita ma, Umma dai ta ta6e baki ta kalli Abba ta ga Ummi yake kallo.... Jiddah na shiga parlon Ummi ta dau jakar Umma da wayarta dake ajiye saman kujera xata fito aka bude kofar parlon, ta daga kai da sauri, suna hada ido ta sauke nata idon har ya iso inda take tsaye, ya jawota kusa da shi yyi wrapping hannunsa daya a bayanta ya dago kanta yana kallonta yayi kasa da murya yace "How are u feeling now?" Ta dauke kanta tace "Fine" Da damuwa yace "Are u sure? Me kika ci a gidan Umma daxu? Where u able to eat?" Tace "Na ci" yace "Kina kai mata jakar ki fito mu wuce gida yanxu" Ta xaro ido tana kallonsa, ya hade rai yace "To bin ta xa ki yi?" Kafin tace komai aka bude kofar parlon, da sauri ta turasa ta koma baya, Aneesah ta shigo parlon babu ko sallama, kallo daya tayi masu ta wuce dakin Ummi fuskarta a daure ta kulle kofar, Abuturrab ya bi ta da wani harara, Jiddah dai bata ko kalleta ba ta bi gefensa xata wuce ya rikota da damuwa yace "Are u serious bin ta xa ki yi Jiddah? Kin ga fa gobe xan koma aiki" Ta kallesa a hankali tace "Toh ni baxan iya ce mata a'a ba" amsar jakar da wayar yayi a hannunta yace "Ki tafi dakin Hajja ki jira ni" Bai jira me xata ce ba ya nufi kofa ta kasa cewa komai ta bi sa da kallo har ya fita, direct parlon Abba ya koma ya shiga da sallama bai bari sun hada ido da Umma ba ya ajiye mata jakarta da wayarta a gefe kansa a kasa yayi masu sae da safe, daga haka ya fita daga dakin, Ummi ta bi sa da kallo sae kuma ta mike ta bi bayansa, tana fitowa Main parlor tace "Aliyu" Abuturrab da har ya nufi dakin Hajja ya juyo yana kallonta sannan ya dawo, tace "Tafiya xa ku yi gidan naka yanxu?" Ya sunkuyar da kai yace "Eh Ummi" tace "You should be taking them both then" Ya daga kai ya kalli Ummi amma ya kasa ce mata komai, Ummi tace "Ka tsaya kallona ko da matsala ne?" a hankali ya girgixa mata kai, tace "Toh sae da safe, sae ayi ta hakuri kuma, Allah ya baku xaman lafiya" ko kadan ransa bai so haka ba, bai yi niyyar komawa da Aneesah gidansa yau ba, amma babu yanda ya iya, Ummi ta tafi bangarenta to meet Aneesah, shi kuma ya tafi dakin Hajja, Hajja na xaune tana matsar kwalla a hankali tana kallon Jiddah tace "Ke tunda aka haifeki kin ta6a gani ko jin haka? Me na mata da ta nemi garkame min bakin da Allah ya tsaga min? Yanxu ba don Aliyu ya gani ba shkkn tawa ta kare kenan a duniyar nan tunda an garkame baki? Bebiye fa xan koma" Jiddah dai sai kallonta take ta rasa ma me xata ce mata, Hajja ta kara rushewa da matsanancin kuka ta rike kai tace "Allah ya isa tsakanina da Hafsah, Allah ya isa wllh, Allah kadai yasan yanda xai yi da ita" bude kofar aka yi Abuturrab ya shigo, Hajja ta kuma sakar masa kuka tace "Toh wai garkame bakin na meye Hafsah tayi niyyar yi min Aliyu? Ina da wani mugun hali ne wanda ban sani bane ku ka ki fada min ku kuma, Wllh kwadon fa ya isa a garkame bakin mutane biyar da shi, amma wai ni kadae raina ta so garkame ma baki, wayyo duniya ina xa ki damuu...." Abuturrab yayi murmushi ya xauna yace "Toh ai babu xancen garkame baki yanxu tunda asiri ya tonu, kuma wa ya gaya maki bakinki xa a rufe, kika san ko soyayya tayi niyyar kullawa tsakaninku" Hajja tace "Huhuhu da uban wa xata yi soyayya? Sai dai tayi da uwarta dake kabari wllh" Abuturrab ya shafa kansa yace "Mu xa mu tafi sai da safe" Hajja ta sauke ajiyar xuciya tace "Toh cikin kwalaben xata je ta kwana?" Yayi murmushi yace "Ga dai bangarena" Hajja tace "Shkkn ta tattara kayanta kawai ta mayar can, shi kuma Usman idan yan uwansa xai bi ya nemi taimako to duk ya bi, su hada masa taro da sisi don wllh shi xai siya mata wani kayan dakin ba wani ba, Maimoon tace min Miliyan biyar ne kayan dama" Abuturrab na kallon Jiddah yace "Mu tafi...." Jiddah ta kalli Hajja, Hajja tace "Tashi ki bi mijinki, amma anya Aliyu baxa a kira Hafsah aji dalilin garkame min baki da ta so yi ba kuwa, ko kuma in shirya gobe ka kai ni gun shegiyar yayarta kyauta dake can barnawa sai naji dalilin garkame min bakin da xa ayi" Shi dai Abuturrab bai tanka ta ba sai kallon Jiddah da taki tashi yake, ya karasa kusa da ita xai dago ta, xaro ido tayi ta mike da sauri, ya kama hannunta suka nufi kofa.... Xaune ya tadda Aneesah a main parlor da dogon Hijab dinta, tana ganinsu ta dauke kai, Jiddah ta xame hannunta daga rikon da yayi mata tana biye da shi a baya har suka fita parlon, mikewa Aneesah tayi ta bi bayansu kamar yanda Ummi ta umarceta, fuskar nan nata kamar bata ta6a dariya ba, suna fita kofar gida Abuturrab ya bude motarsa yana kallon Jiddah murya can kasa yace "Ki Shiga gaba" Ita dai bata ce komai ba ya xaga xai shiga driver seat, ta kai hannu xata bude gaban motar Aneesah ta rigata budewa ta shiga ta kulle fuskarta babu yabo babu fallasa, Abuturrab ya dinga kallonta, taki yarda ta kallesa, Jiddah dai ta koma baya ta bude motar a hankali ta shiga ta xauna, tada motar yayi suka bar layin, a wani eatry ya tsaya siya masu abinci, sannan suka wuce gida.... Abuturrab ya ajiye abincin hannunsa a parlor yana kallon Jiddah da ta nemi kujera ta xauna fuskarta babu walwala, tuni Aneesah ta haura upstairs, tayi tsaye a corridor ganin kofar dakinta a wangale, ta karasa da sauri tayi turus bakin kofa gabanta na faduwa ganin yanda dakinta ya dawo kaca kaca an tarwatse komai na ciki, bin dakin ta dinga yi da kallo ta kasa kwakkwaran motsi, can ta juya ta sauko downstairs bata ko kallesu ba, kamar xata tashi sama ta nufi waje, Abuturrab dake xaune kusa da Jiddah ya bi ta da kallo, takalminta ta dauko xata wuce sama yace "Idan kin gama abinda xa kiyi ki sakko, i have one or two things to say" Ta juya ta masa kallon gefen ido sannan tayi wucewarta sama, takalmin ta saka ta shiga cikin dakin tana takawa a hankali kar ta taka kwalba, ji tayi kamar ta rushe da kuka ganin yanda furnitures dinta suka koma, tayi saurin goge hawayen da ya kawo idonta ta dau wayarta ta fito daga dakin, ta dawo parlor ta nemi kujera ta xauna tana kallon hanyar dining, Abuturrab ya ta6e baki ya gyara xamansa yace "Dama ce maki xanyi you can use the visitor room upstairs har ayi clearing dakunan naku, Jiddah kuma xata tsaya bangarena till then...." Aneesah ta kallesa da sauri, calmly tace "A saboda me?" Yace "Saboda ita ce Uwar gida, kuma haka na shirya" Shiru Aneesah tayi ta kasa cewa komai, Sai kuma ta kallesa tace "She can use the room upstairs ni kuma xan tsaya a dakin dake nan kasa" Yace "Ohk then" Mikewa tayi ta bar masu parlon ta wuce sama. Duk wani abu da Abuturrab ya san Jiddah xata bukata ya shiga dakinta kamar dai yanda Aneesah tayi da takalmi, ya dauko mata sannan ya kai mata visitor room din, sannan ya sauko yana kallonta yace "Mu je ki ci abinci a sama" Tashi tayi ya dau ledan abincin ya bi bayanta, ta shiga dakin da ya nuna mata ta xauna gefen gadon dakin, ya ajiye mata leda daya na abincin sannan ya fita, yana jin Aneesah na ta share sharen kwalabe a dakinta yayi knocking tana bude kofar ya mika mata ledan hannunsa ba tare da ya kalleta ba, ta figi ledan sannan ta kulle dakinta, bangarensa ya tafi ya ajiye nasa abincin sannan ya koma dakin da Jiddah take, ruwan wanka ya hada mata a bathroom ya fito yana kallonta yace "Na sa maki ruwa kije kiyi wanka, or do u need any help" A takaice kamar jira take tace "No" ya rungume hannu yana kallonta, sai kuma yayi murmushi yace "Ko nayi wani laifi ne?" Karasawa yyi kusa da ita ya xauna gefenta ya jawota jikinsa a hankali yace "Tell me what happen wife, ko sbda ban bari kin bi Umma ba? To me xaki bi Umma kiyi bayan ga mijin ki?" Ya cire mata hijab din jikinta murya can kasa yace "Mu je to kiyi wanka" Da sauri tace "Xan iya da kai na" Yayi murmushi yayi kissing forehead dinta yace "Toh je kiyi..." Tashi tayi ta nufi bandaki ya bi ta da kallo har ta shiga ta kulle kofar sannan ya mike ya fita dakin, nasa bangaren ya koma... Sai wajen karfe sha daya saura Abuturrab ya fito daga bangaren nasa sanye da Pajamas dinsa, ga mamakinsa Aneesah na dakin nata har sannan ta ki sauka downstairs, ya kuma gane tana dakin nata ne ta dalilin waka da ta kunna, ya bude kofar dakin Jiddah ya ganta kwance gefen gado tana sanye da rigan baccinta dogo har kasa, ya kalli Abincin da ya ajiye mata tun daxu, da mamaki yace "Baki ci ba wife? Why? Ko baki son shinkafan ne? Tell me what u want to eat" Dagota yayi ya xauna kusa da ita yana kallonta da lumsassun idonsa, ya rungumeta a hankali yace "Jiddah" Tace "Uhm" yace "Ki sake jikinki da ni pls, ko da akwai wani abu dake xuciyarki game da ni ne har yanxu? Tell me plss" cikin sanyin murya tace "Ba komai" Yace "Har yanxu kina tuna da ko?" Ta lumshe idonta tace "Ehh" yace "Gaya min me kike tunawa..." A hankali tace "Ina tuna...." Sai kuma tayi shiru, ya kalleta, kin bude idonta tayi, underneath his breathe yace "Tell me plss" murmushi ya ga tayi sannan tace "Kawai na tuna lkcn da nace maka babu Awara" ya buda idonsa sosai yace "Really?" Tace "Uhm, da kuma lkcn da ka xo kace.... In yi hakuri" Murmushi kawai yake yana kallon kyakkyawan fuskarta, ya kai bakinsa kunnenta a hankali yace "Ni kuma ina tuna lkcn da na dinga ganin ki a sararin samaniya a duk sanda nake piloting jirgi, duk na waiga a sky ke nake gani" ta bude ido a hankali tana kallonsa, Dagota yayi ya dau abincin nata da bata ci ba ya fita dakin da ita yana rike da hannunta suka tafi bangarensa, a nan parlonsa ya xaunar da ita ya bude abincin ya dau cokali ya deba ya kai bakinta, ta kai hannu xata amshi cokalin tace "Xan ci da kai na" Yace "Aa ni xan baki" babu yanda ta iya haka ya dinga 6ata abincin da kansa, sai dai bata ci da yawa ba, ya kyaleta ta tafi bathroom ta wanke bakinta, kafin ta fito har yaje dakinta ya dauko mata drugs dinta, ya bata ta sha sannan ta kwanta, ya gama abinda xai yi a laptop dinsa ya mike ya kulle kofar dakin ya dawo ya kwanta kusa da ita, ganin kamar tayi bacci don idonta a lumshe suke ya kwanta side dinta not wanting to disturb her yana shakan kamshinta me dadi da saka nutsuwa, Lumshe ido yayi shi ma, yana tunanin da ya tafka asara babba in har ya rasa Jiddah, kasa daurewa yayi, yayi wrapping dinta jikinsa, lkci daya ya ga ta juyo ta rufe fuskarta a kirjinsa a hankali tace "I really appreciate the car, Allah ya kara budi da daukaka, Allah ya kare ka ya tsare ka duk inda xaka shiga, Allah ya bani ikon kyautata maka kamar yanda ka yi min tun daga watanni sha daya da suka wuce har xuwa yanxu, i know I can't pay u, i.... " Kasa ci gaba tayi Hawaye na sauka idonta, cikin rawan murya tace "U stoop too low for my sake, duk da bambanci me taxara dake tsakaninmu a komai na rayuwa, u neva left me, u were der throughout... Ur sacrifice will for ever remain in my memory, how can i ever pay for this?"




Littafin Jiddatul Khair na kudi ne, it's 500 via

3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u show ur evidence of payment via 07087865788... Thank you




It s S.SQAURE COLLECTION ANNIVERSARY YAYY Jama a gawata gagarumar sanarwa ku gyara zama kuji.
S.SQUARE COLLECTION na celebrating 9years anniversary dinsu na fara business, hakan yasa suke bada wata gagaruman discount akan all abubuwan dasuke saidawa, bafa shikenan ba ku gyara zama kuji.
A shagon S.SQAURE COLLECTION zaki samu abubuwa da dama kaman haka;

Hadaddun dinkakkun Gowns wato dogayen riguna.
Lafiyayen Hijab na Eyptia ne, Sudanese ne, Naijeriya ne dasauran su duk sunada shi.
To ina masu baki achan achan irin mu gafa namu nan.
S.SQAURE COLLECTION na saida su Iloka, Gullisuwa, Tsamigaye, Aya, Tuwon madara Dasauran kayan kwalama masu dadi dandano da sanya mutum mantawa da duk wata damuwa tasa! Hehehe badai kun fara gajiya ba danfa ba anan kadai S.SQUARE COLLECTION suka tsaya ba.
Ina matan kamshi dasu Anty turare S.SQAURE COLLECTION also dey for una ooo suna saida Turarukan wuta, Humra, Kulaccam, Turaren tsuguno da Turaren Kaya
Kayan mata kayan saka zakin wajen suma akwaishi
Tsumi, Daka, Gumba,Dasauran maganin mata.
All this abubuwa tanada shi ku garzaya kuci wanan garabasar tasu ta anniversary ta hanyar danna wanan link din dan musu magana direct.
wa.me/+2347030037697


Abuturrab was Speechless.... ya rungumeta sosai, wani sabon sonta na fixgarsa ya rufe ido cikin sanyayyan muryarsa yace "I have a lot to say to you but not today, i will reserve it for another sweet night, they are so many lovely night to come...." Ita dai bata bude idonta ba tana sauke numfashi a hankali. Washegari da asuba Abuturrab na dawowa masallaci har ya nufi bangarensa sae kuma ya dawo yana kallon kofar dakin Aneesah ya karasa ya bude kofar dakin yana kallon ciki, kwance ya ganta kan manyan duvets dinta guda biyu da ta shimfida a kasan tiles daga gefen gadonta, ya karasa cikin dakin ya kai hannu y??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a buga duvet din, ta bude ido yace "Sallah" Daga haka ya mike ya fita dakin ya koma bangarensa, xaune ya tadda Jiddah kan darduma tana azkar dinta a xuciya, ya xauna gefen gado ta daga kai a hankali ta kallesa, bayan wani lkci tace "Ina kwana" kallonta kawai yake, ta mike ta dauke darduman da tayi sallah ya tashi shi ma ya nufeta ya jawota jikinsa yace "Good morning Jiddatul Khair" daga kai tayi ta kallesa ya sakar mata murmushi yace "How was ur night?" A hankali tace "Alhmdlh" yace "Let sleep a little more" Kafin ta ce komai ya ja ta saman gadon suka kwanta, sae da yayi cuddling dinta iya son ransa sannan ya kyaleta, har bacci ya fara daukarta ta bude ido da sauri tana kallonsa taga ya koma baccin, kallon dogon hancinsa ta dinga yi da eyebrows dinsa, ta sauke idonta a hankali ta xame jikinta daga nasa ta sauka daga saman gadon ta fita parlonsa agogo ta kalla taga bakwai saura na safe, ta daure gashinta da yayi scatter waje daya sannan ta fita parlon ta sauka downstairs, sae da ta fara share ko ina a parlon tayi mopping, kayan kallon ma duk ta gogesu, parlon ya dawo wani fess da shi, da alamar an dade bai samu irin wannan gyaran ba, ta haura sama ta bude kofar dakinta a hankali tana kallon ciki, takalminta ta tafi ta dauko a downstairs sannan ta dawo dakin ta saka takalmin ta shiga cikin dakin da shi, burner dinta dake ajiye gefen madubi ta dauka sannan ta samu ta harhada turarrukan wuta a wani kwalba da bai karasa fashewa ba ta sauko downstairs ta jona burner din a socket, ta debi turaren ta xuba a ciki ta mike, kitchen ta wuce, sae da tayi minti daya tsaye tana kare ma kitchen din kallo snn ta girgixa kai, ta fara tidying din ko ina har cikin store ta fitar da duk kwalayen da babu komai ciki ta kofar backyard, bayan kitchen din ya dawo a bit tidy ta fara wanke wanken duk plates da cups, sai kusan karfe takwas da rabi ta gama da kitchen din, ta goge ko ina ta wanke abinda xata iya wankewa a jikin gas ta goge na gogewa, tayi dusting ko ina, kan kace me kitchen din ya dawo so sparkling kamar ba shi ba... gas ta kunna ta daura

98 / 117