Matar So 1 Complete Hausa Novel

Author :  M Shakur Category :  Romance

Chapter   55 / 64

162K to 165K   out of 190.6K words

baya tace.
"Sakarya tashi kibishi sai binki yake da ido, Anya Maryama." ihun sakalci nasaka tare da mikewa ina buga kafa a kasa, na fita. Yana tsaye a zauren da zai kaina harabar gidan ta waje, ina zuwa na tsaya nace.
"Gani nan."
   Kamo hannuna yayi, yana kallon fuskana ga wani maganaɗisun dake fincikarshi akaina, rungumana yayi, a kirjinshi. Kwantar da kaina nayi a kirjinshi, na lumshe idanuna. Ɗ'ago fuskana yayi ya haɗa bakinmu tare da rike kaina sosai. Hmm jaraba, mutum kaman ba yau da safe ya turmusheni ba ynx kuma ya sake niman cinye min bakina.
            Kwace kaina nayi, cike da son tuna mishi har ynx ban manta maganar mu ba, nace.
"Mr Yunus karka manta da alkawarinmu, tunda nima nasakar maka jikina kayi yanda na kake so, nima kabarni nayi yanda nake so."

           "Yau kuma da wannan kika fito min."
       "Dan na tuna maka muhimmanci alkawarine?"
         "Ok dan na kawoki gida shine zaki min haka."
    "Ko ɗaya, ai niba sai a gidanmu ba ko a koina zan iya tuna maka."
            "Hmm thank you, da abinda kika min, amma kisani ko mutuwa zakiyi baxan sakake ki ba sai nayi niyya. Dan haka kiyi min duk shirmen da yayi miki bye."
       Rike hannunshi nayi cikin rawan murya nace.
"Karka min haka, na baka komi nawa karka ce zaka k'i rabuwa dani kayi hakuri ina niman adalcine ni ba komi yasa haka ba sai matanka."
          Juyawa yayi yana kallona, cikin damuwa rike k'ugunshi yayi da hannu ɗaya yaja hancinsa da ɗayar hannun yace.
"Ok ki bani wata shida, idan bai miki ba zan sallameki."
       Juyawa yayi zai fita na faɗa bayanshi, tare da fashewa da kuka. Tsayawa yayi yana dunkule hannunshi ya buga da ɗayar, lumshe jajjaye idanunshi yayi. Juyowa yayi ya rungume ni, sosai yana shafa bayana, yace.
"Kiyi hakuri! Nasan na cutar dake amma kiyi hakuri zan gyara gaba."

   Yana gama faɗar haka ya janye jikinshi yayi ya fita, nikaina nasan nayi karya kuma banyiwa kaina adalci ba, idan na rabu dashi, amma ina shakku dan gani nake jikina ne yake bibiya.
   Goge fuskana nayi na shiga ciki, muka buɗe hira, kayan tsaraba ya turo yara suka kawo min, ni har na manta, na mikawa Mama ita ta cire musu. Yadin shadda goma, sai atamfa da turaruka. Faɗa Umna tayi, mama kan albarka tasa mishi.

            ........ Nan su Umma suka shiga, min hidima sun ɗauka cikine dani sai da na faɗa musu babu komi.
         Malam yana dawowa, bayan sallar isha suka shigo tare dashi, abinci aka bani na kaimusu falon baki inda suka ci tare, karfe takwas muka bar gidan.
       Tun a hanya na gane take taken shi,, na idan muka koma yana takure.

              Hmm gidan kan na nan yanda muka bari, sai wasu ɗabi'u da suka fito dashi.
.......
         Yunus knn ya maidani bita can, ganin zai maida wata iri da fitina nace mashi ya taramu a raba kwanaki ko kuma nabar mishi gidanshi dan ya buwayeni.
        Ai dake yana son zaman lafiya ya taramu aka raba kwanaki, kowa da girkinta kuma kwana ɗaya aka raba, a raina nace ko ba komi na huta har na kwana uku.

            ****
  Zaune Bonke take tasaka mufeeda a gaba,tana tsotseta. Yanzun yarinyar idanunta ya buɗe tarr, tasan kan iskanci. Haka malamar ta cigaba da koya mata abubuwa marasa daɗi.

          ****
    Munje katsina kwananmu biyu dakyar ya barni na kwana a gurin Rahimah ga cikinta ya tsofa, A nan nake jin abinda ya faru dan  Ahmad ya saki Hafsa. Rahilah kuwa Aman ya barta a Part ɗinshi na gidansu. Inda ya buɗewa Hindu wuta, da take bani labarin sai da na zubda kwalla. Tace.
"Hmm bari my 3, cikin dare fa sha biyu saura ina kwance a falo naji zafi ya buwaye ni, na farka sai ganina nayi cikin hayaki da wuta, waje ana ihu da buga kofa, ga kujeruna sun kama da wuta zafi ya fara min, yawa dakyar na isa bakin kofa, da taimakon ruwanda ake zubawa na isa bakin kofar, sai dai abin tashin hankali sai ga pop ya zubo min, a jikina kee nasha dakyar ina gurin aka fasa kofar dan har na kwanta a gurin.

             Koda suka shigo wasu sun zubo min a jikin shine, suka ɗauke ni aka fita dani zuwa asibiti, kee Allah yasoni da arziki dan badan malam Yau yaga lokacin da Hafsa  tabar gurin ba ai da abin baiyi kyau ba, shi kasa bai san ita bace, dan shigar maza tayi, shine ya ɗauki katon dutse ya maka mata, a kafa, amma tasha, koda wutar ta tashi ya kira Baban Chuchu. Kinsan mi tace.
       Har wutar ta cinyeta. Da wannan aka kafa hujjar itace. kuma da ya haukace mata har da duka, kee nidai na auna arziki."
   Shiru nayi ina mamakin al'amarin sabida kishi.
       ........ Muna dawowa da kwana biyu Rahila tazo mana yawon arba'in, na kama yaron na goyashi ina safa da marwa. A tare da ita mukayi girki, dake nice da girki anan take kara wayarmin dakai, inda tace na cire kunya na nunawa mijina so.
                    Sai wasu abubuwan da takawo min, nan muka baje tana faɗa min yanda zanyi amfani dasu.
                  Sai dare Aman yazo ya ɗauketa, a nan mai nasara yabani wani katon jakar leda na bata, wanda yake ɗauke da kayan baby danata.

                Bayan tafiyarsu ya hauro sama, ya wani mata rai yace.
"Mi kike nufi da goya yaron, tsabar fitina da son zubar min da abokan hirana."
    Kai hannunshi yayi kirjina aikuwa na buge ina murmushi nace.
"Kenan idan na haifi nawa kar na goyasu."
   Na faɗa mishi, murmushi yayi sannan yace.
"Ai ɗaukar nanny zanyi, kuma madara zasu sha, dan ina son yanda abuna suke su zauna ahaka."

      "Toh idan basu zuɓe dan ansha ba ai tsufa zai zubdasu."

       Haka mukayita musayan kalamai, na ajiye mishi abincin shi.
         ****
   A gaskiya ynx ina cikin kwanciyar hankali soyayyar mijina da yake nuna min a gaban kowa, ga iyayenshi da nake kyautata musu wanda sanadin haka, nasake samun wani sirritacciyar kima da daraja a idanunshi, a hankali nake cusa mishi wasu ɗabi'ar kaman idan ya dawo sallar asuba, zan mika mishi hisnul musulun, ko alkur'ani muyi tilawa, duk ranar girkina haka nake masa, tun bai wani maida hankali har ya fara, amma sai yana ɗakina. Wani lokacin sallar asuba idan bani ce da girki ba, toh haka yake makara.
         Da na fahimci haka sai na sayanwa kaina duk lokacin sallar asuba yayi nike tadashi ko ina sallar ko bana sallar, ko nice da girki ko bani bace.

                Haka yasa na amshe ragamar gidan, ba tare da wani damuwa ba zai zo ya zauna dani muyi shawara, har na kuma ce mishi ya tuntuɓe su Hajiyarshi yaji, tabbas Allah ya bani yunus a hannuna ynx sai fatar Allah ya dawwamar mana zaman lafiya.
            
                A wannan karon zuwan Huda bai wani ɗaga ni ya tika da kasa ba, sai ma ganin yanda naja girmana dan nasan na aikata kuskure a baya, yanzun kuwa na nuna mata ni fa matar ubantane.
     Wani sabon salon da tazo dashi, ba komi bane sai jin kunyata ko kuma tasani a gaba da tambaya Ya kabir nada budurwa ko babu, mi yafi so abubuwa dai, akwai ranar da ta addabe ni da tambay nace mata.
"Miye matsalarki dashi? Mi yasa kike damuna akan sanin waye shi? Mi yasa kika damu kanki akanshi."
          Kame kame ta fara tace.
"Aunty Mom dama, yana burgeni ne kuma ina son sanin halinshine."
       Kallonta nayii a raina nace.
*Hmm wannan baturen ubanki ne zai barki ki fara luv ko jami'a baki shiga ba*
       A fili nayi murmushi nace.
"Ok ba damu."
        Haka dai zata zauna tana tambaya na mi umma take so? Karshe ranar da ta addabeni nace.
"Umma she hater shishigination."
     Tun daga ranar bata kuma tambaya ba, abinda yasata rikicewa ba komi bane, sai dan kai mata aika da Mai nasara yake turashi ko kuma shi yaje gurinta a madadin shi. Shi knn ta hau bishiyar kace akanshi.

             Gefe guda a she tana karɓsn kuɗi a gurin Ubanta ta shiga kasuwa tayi sayayya takaiwa Umma.

          Ko kuma tayi wani shirmenta ta kai mishi, duk ban sani ba sai ranar da umma take tambayana da fatan yanda nake aiko musu da abubuwa haka nakewa Iyayen mijina. Eh nace mata, sai take ce min idan huda zata koma zata mata dambu ta tafi dashi skul da fatan nima zan mata wani abu.

            Fita nayi naganta tasa Ipad ɗinta a gaba tana zooming Pic ɗinshi da ya ɗaura Instagram, lekawa nayi, nace.
"Waye ya ke aikanki gurin Umma."
   Ai jifa tayi da Ipad ɗin ta riko hannuna, muka shige falona cikin rawan jikin tace.
"Don Allah ki rufa min asiri idan Daddy yaji faɗa zai min.".

         "Hoton Ya kabir ɗin fa?" na tambayeta tare da tsuke fuska na.
       "Kiyi hakuri bazan kuma ba."
  Taɓe bakina nayi na barta a gurin, duk yanda akayi huda son Ta kabir take, abinda zuciyata ke aiyana min kenan.  Taɓ ɗijan nace sabida tuna yarinyar da yake so, kuma Yar abokin malam ne.
               Haka ta gama hutunta ta koma a lokacin Mufeeda zata shiga aji ɗaya na scndry, lokacin corp ɗin ta tafi, amma idanunta ya buɗe. Sai uwar tasa aka kaita queen Amina.

     Kafin tafiyar yarinyar na fara lura da sauyin da tayi min, lokaci guda ta watsar da kiyayyar da take min, ta shiga bina lufluf.
          Wani lokacin a gurina take kwana, ban taɓa fahimtar cewa akwai dalilin yin haka ba, sai wata rana ina kwance, kawai sai naji mutum a jikina. Buɗe idanun da zanyi sai naga itace ta shige min sosai, kanta take niman ɗaura min akan boons ɗinta, basan lokacin da na injizata ba. A tsorace ta kalle ni cikin ɓacin rai nace.
"mi kika zo yi nan, kuma ga fili a ko ina bai isheki ba, sai gadona.".      "Kiyi hakuri Aunty Mafarki nayi shine naji tsoron kar wani abu yasame ni.".
   Ciki ciki nayi da fuskana nace.
"Zaki iya fita min a ɗaki."
Da sauri ta sauka a gadon, dan ban sake da ita ba har ynx,

           Tun daga lokacin na fita harkanta, na cigaba da hidimar gabana, ni a nawa tsarin bana zuwa ɗakin Mai nasara. Shi yake biyo ni kamar yanda yake bin balkisu su kuma sauran basu damu yazo ko su je ba.

  ...  Toh duk ranar girkina biyo ni yake, sai dai wani halittar da Allah yayi min, guda ɗaya ce shine Allah ya ɗaura min jin kara ko motsi, duk yanda akayi akan kunena ne. Koma gana ake toh ina jinshi amma dake ban cika damuwa da bin didigi ba, sai na ke sharewa nayi uzirin gaba.
               Wani lokaci idan dare yayi, zan ji an buɗe kofar ɗakina an shigo musaman idan aka lura yana ɗakina. Sai na ɗauka ko dan ina da yawan jine yasa haka, abinda na fara fahimta shine idan aka shigo, ana ɗaga labulen window ɗakina wanda yake falon, Allah yasa bama barin wuta a kunne, kuma duk abinda yake yi irinsu surutu da wani abubuwa bana barinshi musaman da yake ɗakina yafi kusa dana Aneesah, nakanyi kokarin rufe bakinshi da nawa.

                Washi gari da safe kuma sai naga Mufeeda tana kallon cikin kwayar idanuna, sai da na shiga zabga mata harara nasami lafiya.
                Ana gobe xata tafi makaranta, sun tafi zaria da Uwarta. Sai naji matan Uban suna hira Aneesah take cewa.
"Fareeda baki san mike faruwa bane a gidan nan."
       D'ago kantq tayi ranta a ɓace dan duk abinda zaka mata karka shigo cikin lissafinta, cikin hasala tace.
"Hmm ai yarinyar nan mufeeda ce wallahi ta lalace, kamata nayi ranar tana saka hannunta cikin pant ɗinta, da nayi mata tace ta daina."
   Ina daga sama ina jinsu kasa tayi da murya tacigaba da cewa.
"Wallahi sai ga yarinyar ta fito min da vedion Ubanta da Matarshi, sun........."
                Daga ni har su Babu wanda yasa Yunus na gidan, dan nasan ya shigo yace min zai fita amma bansan ya dawo ba. Suma kuma dake asabar ce sunsan baya cika zaman gida da lahadine, toh baxata fara wannan haukar ba.
        "Keeeee" Ya daka musu tsawa. Sannan ya fito tare da naɗe hannun rigarshi yace.
"Bani videon kuma ki fita ki bar min gidana."
       Allah yaso Fareeda bata tanka ba, da natane yafi muni.
              Mika mishi wayar tayi ya buɗe sai ga Videon da surutan da yake. Fasa wayar yayi baki ɗaya ya kwace komi nata, ya kaɗata gidansu.

              Zaman jiran dawowarsu Balkisu yayi, can yamma suka dawo. Nan taramu afalo ya shiga tambayar mufeeda videon da farko ta musa, ranshi ya kara ɓaci zaro wayar chajin Destop ɗinshi yayi ya cigaba da zuba mata tace yana tap ɗinta, dakanshi ya ɗauko ya buɗe, Video ne na mata masu niman mata wato lesb, sai namu da take ɗauka.  Ranar yarinyar taci bugu kamar jaka inda ya rusa tafiyarta makaranta.

    Washi gari da safe ya tattara nata yana ta, ya kaita gurinsu Hajiya ya mika musu ita, bai ɓoye musu ba, nan ma sakata sukayi a gaba  da tambaya dakyar ta faɗa musu, take mai nasara ya dawo kaduna ya tafi har makarantarsu, yasa aka duba mishi nomber da address ɗin bonke.

     Yaje har Hukumar bautar kasa, abu ya zama rikice sai gashi har Indo aka bi, didiginta yasa aka kamata dakyar ya saketa kowa yayi mishi magana yaki, sabida an taɓa yar shi.
     Karshe ni Hajiya tayiwa Magana, yana zaune ya zuba tagumi. Zama nayi kusa dashi na ɗaura kaina a jikinshi nace.
"Dalilai guda uku suka jefa mufeeda a wannan rayuwar, dalilina farko rashin cusa mata Allah a zuciyarta, Na biyu rashin janta a jiki, na uku rashin addu'a da nimawa Yaranku kariyar Ubangiji, ranar da ka daketa naki baka hakurine sabida ba jina zakayi ba, amma a ynzu da aka kai matakin dole sai nashiga aigashi na cusa kaina Daddy baka kyautawa bakasan hakkin Yaranka akanka ba, baka damu da su ba, sabida kana niman duniya dansu amma bakasan tarbiyansu ba,  ai gwara kai da Mommynsu dan ita tafi kowa laifi. Taya zaka haifi ɗa kabarshi duniya ta biyar dashi Daddy gabaki ɗaya rayuwarku akwai gyara, yaranka suna da hakkin ta shiga alamarinsu ka binciki suwaye abokanansu. Ka kuma saka ido akansu, babu tsoron Allah a zukatarsu wanda zaisa idan suke je aikata wani abu karfin iklas da imani tare tsoron haɗuwarsu da Allah ka taɓa duba ta tayi sallah ko batayi ba, sannan basu damu da islamiyya ba sai boko, Anya kana tunanin tsaywarka a gaban Ubangiji. Ka bar yara kara zuɓe, daga kai har mahaifiyarsu. Toh bari na faɗa maka wani abu, A sanadin Mufeeda idan bakayi da gaske ba sai ka shiga gidan Wuta."
.   A razane yakalle ni nace.
"Yes da gaske nake, sabida yazo a cikin alkur'ani, yaranku da dukiyarku, zasu kaiku ga hallaka. Karka ka rikesu a hujja akanka su zama hujja gareka, kuma."

          Shiru yayi a hankali na warware mishi hakkinsu dake kanshi da, kuma mahaifiyars sannan nace.
"Ni banga dalilin da zaka rufe musu yar mutane ba ka kyaleta ta tafi, idan duniya da gaskiya ni da ka min shegen duka, kuma ummana tasani tace miye kasan ciwon da taji lokacin, Mama Amarya tace min sai da tayi kwana bakwai tana azumi da sallar dare dan Allah ya kaɗe fitinarda zaisa ka bugeni da zara zatasha ruwa sai tayi mana addu'a,, sannan da kata kunsamin bakin ciki ka hanani zuwa gidan Rahilah, ga abubuwan da matanka suka min, da nakirata ina kuka. Mi tace ce min tayi nayi hakuri wata rana zai hucce, kasan ciwon da take ji idan taji ina kuka, duk haihuwanta uku lafiya tayi sai da tazokaina ta haifeni seven month sabida bata da lafiya  kasan wahalar da tasha akaina ga ciwo aikin da aka mata, ga ni kuma ko wanka an hana ayi min, haka tayita fama dani, amma bawan Allah kada belt ka zuge mata Auta ita kuma ta faɗi ta mutu, misali nayi maka,  toh ita Bonke take banke ita tayi muku hannunka mai sandane,, idan lalacewa kake tunanin Mufeeda tayi ai a cikin gidan nan tayi tunda tana jin maganar da ya girmi kunenta, tana zaune cikin uwayen mata, dama da abinta Corp tasameta kaga knn, babu amfanin tsare mata. Tunda a cikin gidan nan ka fara turata taje ɗaukarmu vedio my dear ka sake musu Yar mutane ta tafi, kuskurene ba ita ɗaya tayi ba, har daku...............

         Yaseen na gaji.....😂
      
[4/3, 7:56 PM] Addah Ramlah: 🌹🌹🍀
*MATAR SO*
🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Sadaukarwa Ga Mai Nasara Team😂



*Page..4*
"Ko Ubangijin da ya haliccemu muna masa laifi kuma haka yake hakuri damu ya tanadama a lahiranmu tazo bata amfanemu ba, bandan wasu bayin Allah da yara kananu da tsofai da tuni Ubangiji yasa mala'iku sun turmushemu.
Don Allah ka kyale musu yar mutane ta tafi, kaima kacigaba da istigifari. Zaka sha mamaki kaji My sugar daddy."
Rungumeni yayi yace.
"Shi knn amma sai kin biyani ladan amincewa."
Zaro

55 / 64