ke shafa kaina. Da nayi shiru.
"Ko akwai kuskure a maganar da Yunus yayi?"
Jifa musu tambaya alhaji yayi, duk suka sunkuyar da kai kallona yayi yace.
"Maryam tashi ki tafi."
"A'a Alhaji tambayesu mi tayi musu suka watsa mata ruwa ta faɗo daga matakala."
Kallon Mama kilishi yayi da ta juyo mishi fuskana, wanda goshin yake kule. Kallonsu yayi Fareeda tace.
"Allah ya huci zuciyarka, wallahi sharrin shaiɗan ne."
"Tashi kije maryam" a hankali na mike nabar falon, ɗakinshi na falon hajiya na buɗe na shiga na gyara tsaf na baje hakarkarina a gurin.
Bayan fitata alhaji ya mike, " ina jin kunyar Yarinyar nan Maryam shi yasa baxan iya magana a gabanta ba, tunda kuke da Yunus ya taɓa, zane ɗayarku?"
Duk suka girgiza kai yace.
"Madalla, tunda kuwa haka ne toh ashe yana kimanta darajarku yana cin mutuncinku a gabanta?"
Girgiza kai sukayi.
"Madalla! Kunyi mata abu ya nuna tafiku gaskiya" duk sukace a'a.
"Akan mi yasa bazaku fahimci girma ya ke kambama muku ba,, Aneesah da Fareeda nan kuka zo nasa baki Mai nasara ya haɗaku gida ɗaya baku yarda da wareku da yayi ba, aka zo ya sake ki fareeda nan falon Mahaifinki yazo yana rokon arzikin ki koma, ba dan yunus nake wannan maganar ba sabida ai nasan waye shi, idan na kyaleku dashi kune zaku wahala ina magana ne akan maryam, sannan da rashin sanin ciwon kai ku ɗauki sirrin gidanshi har a media bayan kun lalata mishi Y'a kunyiwa kanku adalci,"
Shiru sukayi girgiza kai yayi ya kalle balkisu yace.
"Mulki da jin kai ko? Balkisu kin watsar da hakkin da Allah ya ɗaura miki na haihuwa da reno, tarbiya badan tarbiyan huda daga nan tasamu ba da Allah kaɗai yasan yands zata koma.
Amma ki sani duk wannan abinda kike mahaifiyarki ba hka tayi miki ba, bana son yawan magana amma zan muku magana kuji tsoron Allah a zaman takewarku. Kai kuma sarkin fushi ana taɓa ka, sai hukunci idan ka bi na matanka toh wata rana duk sai kakareraya kowacce ka zubata a ɗaki kuma ginin gidanka kaine ka fara rusata, dan haka sai ka mike ka gyara, tunda kaga abinda ya faru da idonka kuma ina kara baku hakuri da juna dan duk rayuwar akan hakuri yake.."
Faɗa yayi musu har da zuba min ruwan da sukayi na zame, bansan tafiyarsu ba sai da naji ana shige min jiki na buɗe ido, akan kyakyawan fuskarshi na sake mishi murmushi, mai damin yayi ya sake shigewa jikina har da cusa hannunshi cikin rigana.
A jiyar zuciya na sauke, tare da lumshe idanuna ko zancigaba da barci amma ina, shagalinshi yake sosai sai da naga zai nemi wucce iya cikin murmushi nace.
"Nifa Daddy ina hutun sallah."
"Ok zanyi maneji haka."
Abinda na fahimta da Mai nasara, yanda yake zagewa yayita latsani yakan sashi mantawa ni yarinya ce, sai na mishi wani abu. Kuma sai na kara ganewa jikina na da matukar amfani a gurinshi musaman da kowacce matanshi basu da lokacinshi, dan ko a zaune muke toh ina jikinshi yana wasa da wasu gurare ko muma gashin kaina, haka yakara min fahimta duk wani abinda nake dashi sune mafarkinshi da muradinshi dan yands xai ɓata lokaci yana cusa hannunshi a wasu guraren har sai na gaji na fara kuka.
"Tashi ki rakani "yace min
Mikewa nayi nasaka hijab na ajiye na tura mishi bakina cikin kunkuni nace.
"Sai ka gyara min bra ɗina da ka ɓalle min."
Ba musu ya dawo bayana yasaka hannunshi ya mai damin, sannan ya sakala hannunshi a kuguna yana goga min, gashin fuskarshi a wuyana, saka hijab ɗin nayi, najuya ina kallonshi tura mishi baki nayi cikin mita nace.
"Sai zuwa an jima kace ai ni yarinya ce nan kuws dubi yanda kake son mai dani, duk ka...."
Kara tsayi nayi na janyo kanshi na kasara maganar da nayi niyya rike ni yayi cike da mamaki,
"Dama kin tafasane ban sani ba."
"Eh mana Daddy lokacin ds naxo gidanka ba haka nake ba, hannunka dasuke aikin sirri sun mai dani kamar wata babba nan kuwa ni karama ce."
Kallona yake cike da mamaki yana jinjina abinda nace. Murmushi yayi a ranshi yace.
*Yarinya knn, wato hannuna sun karawa kirjinki girma zamu haɗu later.*
D'age mishi gira nayi kamar yanda yake min, girgiza kanshi yayi yace.
"Toh ai gwara hannuna yasaki ki girma in ba ur still baby."
Buɗe bakina nayi ina kallonshi cike da mamaki cikin, tura bakina nayi na kama bubuga kafana a kasa nace.
"Wallahi ni ba, baby bace baga Rahilah da Rahimah suna da ciki ba sai nice zaka kira baby na fasa raka ka,ma."
Zaro idanu yace.
"Toh naji ki rakani ban sake kiranki baby kinji ko baby."
Kwalkwal nayi da idanuna dan na fara hango yanda zanyi ambaliyar kwallah abin dariya sai ya tsare ni da ido, shima yayi rairai da nashi kallonshi nayi na fashe da dariya tare da faɗawa jikinshi.
Sumbatar goshina yayi, yace.
"Muje."
Daga ni sai side bag nabar hand bag ɗin a ɗakinshi. Koda muka fito muna dariya ganinsu hajiyarshi yasani komawa bayanshi cike da kunya janyo ni yayi yana magana kasa kasa.
"Bana son gulma kin gama lashe musu ɗ'a kin wani fito kina makalewa a bayanshi."
Kamar nace kasa ta buɗe na faɗa ciki dan kunya,
"Mama, barmu tafi fada da Maryam ta gaida Baba chiroma."
"Toh ku dawo lafiya."
Fita mukayi nidashi ni dai kunya na buwaye ni, amma shi ko a jikinshi.
****
Filin polo muka je, inda ya fito da mazaje. Kallona yayi sannan yace..
"Da fatan kin gyara jikinki karki ɓata mana jiki nida dokina."
Cikin kunkuni nace.
"Yau ma hala dukana zakayi idan na ɓata muku jikinku."
"Ni rufa min asiri indai baso kike Hajiya ta hanani wacce take lasheni."
Dariya nayi har da mingira kaina nace.
"Daddy Yanzun kaima kana jin tsoro daman."
Fisgoni yayi na faɗa jikinshi in style yana kallon cikin brown eyes ɗina yace.
"Dole naji tsoronsu, tunda sun bani aikin da bakowa zai iya shi cikin sauki da."
Goga min hancinshi yayi, yace.
"Kina da abubuwan ban mamaki a tare dake, bayaga kuruciya ina ilimantuwa dake maryam da fatan zakiyi hakuri da yanda nake."
Juya ido nayi nace.
"Kaga ni ban fahimci komi ba, kawai ka manta, ina ce jiya jiya nan nake maka magana har da manna min hauka kayi barci."
"Shi yasa kika tashi kika fita ai da ban biyo bayanki ba da jibganki matana zasuyi dan kin sace musu miji."
Janye jikina nayi cikin wani borin kishi nace.
"Haushinsu nake ji, dama nice kafara aura da wallahi babu wacce zata shigo min gidana dan ina."
D'aga ni yayi sama ya ɗaura akan dokin k'amk'ame jikina yayi yana hawa ya zare min hijab ɗina, ya wurga saman motar shi muka shiga sukwa a filin, tun ina tsoro har na sake muna gudu muna taɓa hira, nike surutu shikan hannunshi yaren surutu yake sai da na gaji na buge hannun nace.
"Malam ya isheka haka, haba ka gallabeni da taɓayya, kai kenan hannunka bazasu nutsu ba sai taba nan shafa can wallahi zan kai karanka gurin Alhaji."
Wani lakuta yayi yayi min naja linzamin dokin ya ɗaga kafa sama, "Kaiii Mazaje, sauki mana." Ya dakawa dokin tsawa,
Sauka yayi ya kama tafiyar a tsorace nace.
"Daddy!!! Wallahi faɗuwa zanyi zoka sauke ni."
Juyowa yayi cikin murmushi har da gyara tsayuwarshi yace.
"Rashin kunyarki ya kaiki gurin alhaji, kafin yasan ina taɓayya kinga dokina ya murkushe miki bakin kai kara."
"Ayya baby ce nifa, ban gilma ba har yanzun am still baby."
Dariya yayi min sosai, yana kallona sai da yaga ina kuka wiwi sannan yazo ya sauke ni. Aikuwa nace.
"Bani sake rakoka."
Filin polon muka bari zuwa cikin gari, waya yasaya sabuwa dalla muka nufi fada inda ya gaida Baba chiroma nima na gaidasu sannan muka dawo,
****
Washi gari muka nufi Abuja sai a hanya yake faɗa min, aisu Maman huda tun jiya suka koma.
Karfe huɗu yayi mana a garin abuja, Sahad store yakaini yace.
"Ki ɗaukawa Yayanki da Kawarki tsaraba dan zan kaiki makarantarsu."
Da farin ciki na fito a cikin motar na shiga ciki, na tsaya a bakin kofar dan dole na jirashi, yana zuwa ya zungure min goshi yayi ciki abinshi koda muka shiga, turare na sayawa Ya kabir sai agogo da kananun kaya dan shi ya nuna min, huda kuwa, kayan ciye ciye under, da wasu abubuwan ci da nasawa, haka muka jida har makarantarsu.
Tunda aka ce munzo tana hostle ta kasa nutsuwa, tana gani na ta fasa ihu tare da rungume ni, murna muke fitowa yayi ya harɗe hannunshi a kirjinshi tare da zuba mana ido, komawa gefe mukayi nace.
"kee Daddynki kuma fa kin manta dashine."
Dariya tayi tace.
"Yana zuwa, ai kece banyi tsamanin ganinki ba. Kinga ko mommyna bata zo ba amma gashi ke kinzo min na gode Aunty Mom."
Kwalla ce ta cika mata ido, rike hannunta nayi nace.
"Ki bar damuwa wata rana zata zo."
A nutse yake takowa har inda muke na zuba mishi ido, cikin nutsuwa ayarin kawayen hudane suka tawo lokaci guda suka sha gabanshi bansan lokacin da na mike ba, mai dani tayi na zauna jikina na tsuma na juya zan mata magana tace.
"Sun baki haushi ko? Adai dai lokacin da yake zuwa gareki, mi yasa kike jin xafin akan abinda kece kike da mallakin zuciyarshi da komi na rayuwarshi, dan kina tsoron kar wata ta kwace miki shi? Aunty mom duk zuwan da Daddy yake nan, hiranmu dashi 99.% naki ne, 1% na gidanshi ne da kasuwancinshi, sabida son da yake miki har zuciyarshi saura kiris ya buga, duk kishin da zakiyi akanshi yafiki dan shi akan kishinki jininshi yayi mummunar hawa, kisa ido kiyi kallo."
Kallon huda nake amma baiwar da Allah yayi mata na iya sarafa harshe har ya ɓaci, ga kaifin basira da magana.
Karasowa inda muke yayi ya zauna akan kujeran da muke zaune yace.
"An gama gulmata."
Kallon juna mukayi nida ita sannan muka fashe da dariya.
"Au dariya na baku."
"Eh mana, daddy." Injita.
Shiru nayi ina kallonsu hiransu suka cigaba dayi, kallon huda nayi na mata magana a kunne, mikewa tayi ta kira wata yarinya ta kaini ɗakinsu.
"Daddy jiya nakira Mommy take faɗa min irin dukan da kayiwa Mufeeda da Aunty Aneesah banji daɗin haka ba, karka sabar musu da haka, reni da zuɓewar mutunci yake sawa, ita kuma mufeeda da barinta kayi gabansu Hajiya dan matukar tana gabansu Mommy wallahi lalacewa zatayi, kuma Aunty Maryam Allah ya kawo maka itace a daidai lokacin da ya dace kayi kokari ka ribanci wani abu a zamanku da ita, kafin lokaci ya kure maka, dan ita rayuwa kamar mangwaro take da zaran ta ɗauko daɗi a lokacin zaka ga kudaddaje sun lulluɓeka garin koresu, sai mangwaron ta faɗi."
Sake baki yayi yana kallon Yarinyar yanda take zaro magana kamar ba ita ba,ko shi albarka dan bazai iya wnnan maganar da huda take yankowa ba,
"Amma Huda ai Auntynki tayi baby da yawa, fa."
"Daddy Aunty Maryam ɗince tayi baby dayawa, kaga Yarinyar da nakira ta rakata hostle ɗinmu, Matar aure ce, kuma Daddy dan dai ina senior ɗinta yasa ta kai Aunty mom room ɗinmu toh har da Yaronta, Taufiq kana cewa Aunty mom she still baby."
Itama knn maganar ya bata haushi balle wani.
"But i still love Maryam Huda, but."
"But what daddy just said ilove you Marym final."
D'ago kai yayi ya hangoni ina tawowa, ina isa gurin su yana cewa.
"Ilove you!!!"
Sororo na tsaya ina kallon Huda da take murmushi, sai na ɗauka da ita yake tunda hira nasamu suke, zama nayi ina murmushi nace.
"Lallai Daddy kana son huda dayawa fa."
Dafani tayi tace.
"Idan kece aka ce miki ana sonki mi zakice."
"Ilove you too, mana zance in crazy or madness."
Na faɗa mata haka, ina murmushi.
"Toh ki ɗauka hakance ta faru Daddy yace yana sonki kema kince kina sanshi well kunyi fa."
Kallonshi nayi har cikin idanunshi ina son tabbatar da haka, da gaske ne ko wasa ne, kura min ido yayi, jin wani abu nakw suna fita daga cikin idanunshi suna shiga cikin jikina,
Lakwas nayi tare da jingina jikinta a hankali nace.
"Huda daddynki zai fasa min kirjina da yanayinshi."
Kallonshi tayi da ya kafe mu da idanunshi masu kaifin maganaɗisu, yace.
"Yana da kyau ki mike mu ware ko, dan jirgin seven zamu bi."
Mikewa nayi jikina ba karfi luuuu natafi zan faɗi ya tare ni yace.
"Lafiyarki kuwa?"
Girgiza kaina nayi nace.
"Bani da shi, ka tafida komina, bansan mi nake ji akanka ba amma na zaucce." sai kwalla ke bin fuskana.
Dafashi Huda tayi cikin sanyin murya tace.
"She love you Daddy, kalmar tazo mata bazata batayi tsamanin haka daga gareka ba, sai gashi ka furta mata. Ku koma gida lafiya."
Mikar dani yayi muka nufi cikin motar kayan da muka kawo mata ya mika mata yace.
"Inji Aunty Mom ɗinki."
Buɗe inda ya sani tayi, ta rike hannuna dakyar na buɗe idanuna na kalleta nace.
"Am ok, dear babu yawa."
"Aunty Mom na gode sosai da kayan." murmushi nayi mata, muka fita daga makarantar ita kuka ni zazzaɓin zazzafar soyayyar ba zazzagi.
Kiran Ya kabir yayi lokacin muna airport, ya bashi keyn mota da kuma sakon da na kawo mishi nikam na zama sorry.
Bakwai na dare jirginmu ya tashi zuwa ecotoria benin, mun sauka a babban birninsu na cotouno, da misalin goma na dare dan duk lokacinmu ɗaya ne, wanka nayi na sauya pad, nazo na kwanta, dake a wani babban hotel ɗinsu muka sauka muna zuwa ya kawoni ɗakin ya tafi tsabgarshi ban kuma ganinshi ba sai da safe.
Muka haɗu riga da wando ne a jikina, sai gyaran gashina da nayi, ina zaune a bakin window ina kallon ruwa yanda yake rimi, dake hotel ɗin abakin teku yake,
Ji nayi ya rungume ni ta baya, haka kawai naji kwalla sun cika min ido, kafta idanuna nayi suka sauka nace.
"Ina jin wani yanayi na daban akan word ɗin jiya, sai nake jin xai zame min so makamin cuta, ji nake kamar nan gaba zakayi ajalin son da kafurta, ni dabaka faɗa min ba zan iya kokarin adana komi amma fada min da kayi wata rana da wannan kalmar zaka kashe min zuciya."
Juyoni yayi yana share min kwalla na, yace.
"Mi yasa kike tunanin haka, bayan akanki nasan haka, bazan taɓa cutar dake ba ki daina tunanin zan taɓa cutar da zuciyarki."
Kallonshi nake cikin nutsuwa jikina na kara bani da zaran na yarda da abinda ya faɗa tabbas zan faɗa tarkon samarin shawo, dukda mijina ne amma muguwar aqidar yahudu taci jikinshi da jininshi, a haka ma yana min kallon baby.
Maidani jikinshi yayi, na kwantar da kaina, ina share kwallar dake bin idanuna.
*Daman jiya munyi da wajewa idan na kara muku baku more da yawa*😂
[4/3, 7:56 PM] Addah Ramlah: 🌹🌹🍀
*MATAR SO*
🌷🌷🌻
*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....
Sadaukarwa Ga Mai Nasara Team😂
*BOOK 2👈*
Page....01
Dariya Ahmad yayi ya kuma har da dukar table, tare da rike cikinshi yace.
"Aman ɗaya fa ya dace mu saka mishi amma kasani jefa mishi biyu, Allah baka kyauta mishi ba, Allah kaɗai yasan yanda zaiyi dan ba lallai bane ya sami maryam ɗin.".
"Hmmm zaka gama surutunka amma ina tabbatar maka wannan shirin na maryam ce, wallahi banyi dan cutar da ita ba nayi ne dan ya sauke hakkinta dake kanshi, narasa wani jahilcin ke damun rayuwarshi baki ɗaya ya koma kaman sakarai, wai matanshi suke faɗa mishi abinda ya dace."
"Wallahi nima haka naji mamakin iya zama da yayi da ita babu komi a tsakaninsu."
"Manta da ɗan iska idan yaji yanda take sai yafi kowa haɗama."
***
"Hindu kika ce yau ne sunar kishiyarki mi kike da bazaki kashe ɗan ba."
Zaro idanunta tayi cikin kiɗima da tashin hankali tace.
"Kubra rufa min asiri zanyi komi amma banda kisa, kuma bana jin a raina zanje wani gurin boka ko malam kawai nasan abinda zan mata ita da ɗanta."
Shiru kubran tayi bayan ta gama karanta chatt ɗin Hindu.
"Toh shiknn Amma ki tashi tsaye dan zai iya juya miki baya fa."
"Kyalkyalkyal, tuntuni bai juya min baya ba kinga yanzun bazai juya min ba dan har yanzun shi ke min komi, ranar girkina idan naso rigima na hanashi kwana a ɗakinta, ke nima fa ba kanwar lasa bace wai ita yar malamai duk abinda nayi mata bata taɓa damuwa, munafuka keee sai anjima."
Kashe datar tayi ta gyara kwanciyarta a cikin tsummokaranta dasuke kan gadon. Mika tayi hammatar nan ba sauki ciwon arne,
***
"Ammy ki fahimce ni nifa ya haramta min, fita amma nakusan yin abinda zai tsorata shi,wanda ko da kuɗi aka bashi mace bazai amsheta ba."
Hafsa ta faɗawa Uwarta haka, wacce ta kawo mata ziyara,
"Ni dai ki taimaka min da wani abu dan bani da kuɗi kuma shima ma haifinku kasuwar taja baya."
B'ata rai tayi sannan ta mike dakyar ta samo mata dubu biyu, dan Ahmad ya daina sake mata bakin aljuhu, kamar da tunda yaji abinda tayi mishi ya ajiyeta a gefe, yan wanda ta tara kuma ta ɓarnatar a gurin malamai.
A wulakance ta mikawa Uwar tace.
"Gashi matsalata dake Ammy rashin godiyar Allah ynz ina baki zaki ce yayi kaɗan, ni kuma iya shine a hannuna."
Kamar kura haka ta fauce kuɗin tace.
"Nice mara godiyar Allah Hafsa toh ba damuwa zaki gani a kwaryan cin tuwonki, kuma kin rasa Ahmad kenan dan babu abinda zaki karu dashi sai bakim ciki da nadama, abinda naje ji knn a gurin shegen arne takwasuuu kuma yace karki yarda da abinda zuciyarki zata raya miki dan matukar kika ɗauki shawaran zuciya zakiyi dana sani."
Zama tayi tana dariya tace.
"Zaki yi ki bari, amma matukar nasa kaina ba makawa sai nayi abinda nayi niyya."
"Ni dai na faɗa miki gaskiya ki hakura amma wanda bai ji bari ba Yaji hoho, ki dai san duk abinda zakiyi baxai haifa miki ɗa mai ido ba."
Tana gama faɗar haka tayi waje, dariyar shakiyanci tabi uwar dashi tana tsara yanda zata girgiza Ahmad.
***
A gigice na kalle yanda yake keta min rigar jikina, cike da tashin hankali na rike hannunshi nace.
"Don Allah ka kyale ni, ka daina yaga min kayana. Bansan mi kake nufi dani ba baki ɗaya ka koma wani iri kam..."
Kalmar da ban samu damar karasashi ba knn, duk yanda naso hana