Matar So 1 Complete Hausa Novel

Author :  M Shakur Category :  Romance

Chapter   12 / 64

33K to 36K   out of 190.6K words

ya ɗaukesu a hoto, tana makale a jikinshi kallon pink lips stick ɗin da ta goga wanda ya dace da bakin, sunkuyar da kanshi yayi ya sumbaci bakin sai da ya shanye tasss, tana rike da rigarshi gam, idanunta a rufe.
D'agowa yayi ya sumbaci goshinta karan kofar yasashi zaunar da ita dan har lokacin, brain ɗinta nacan na ɗaukar kalar sumbatar da yayi mata,

Abinci ya shigo musu da shi, a nutse suke ci amma ita kanta a sunkuye, har suka gama da zai fita ta bishi har bakin kofa tace.
"Ubangiji yabaka sa'a ya albarkaci abinda kuka fito nima, Allah yadawo dakai lafiya."

Kallonta yayi, zuciyarshi cike da wani farin ciki yace.
"Amin, nabar wayata a ciki naga kin manta naki a gida, zaki ga password nasaka Cutie."

Murmushi tayi tana cewa.
"Nagode, adawo lafiya."

Da sauri ta kintsa ɗakin ta ɗauki wayar, ta buɗe hotonta ta gani na ranar arbiya nit ɗin nan, haka tashiga gallary cin karo tayi da wasu hotunanta, wanda bata masan dasu ba.

Zama tayi ta saka nomber wayarsu na gida, duba agogon ɗakin tayi taga 7:40, nasafe, da sauri ta danna kira amma yaki tafiya tunawa tayi suna wata kasar, dole tayi am fani da plus, sai +234 kawai ta jera nomber, ai sai gashi ya shiga.

Amma ba'a ɗauka ba sake gwadawq tayi Rahimah tayi tana cewa.
"Hello..."

"Heyy Kina magana da Mrs Aman Mandara kin ɗauki haske, ko sai na miki bayanin Yaren novel."

Ihu Rahimah tasaka tacewa.
"Maryam Sajida zo ga Ms Aman Mandara takiramu da nomber kasar waje, wayo Allah a wata duniya kike."

"A china mana garinsu masu gajejerun hanci. Ta fada musu.

Ai Maryam sajida na zuwa suka kara hautsina gidan da ihu, ana hira dakyar aka bawa Mama da Umma, kan ɗaki ta shige ta sake ɗaura yarta akan service inda take cewa.
"Kiyi kokari ki ajiye kunya da kawaici mijinki yana bukataemrki karki yarda kauyanci ya cuceki kuma, banda social media, a ynx ki bashi lokacinki, banda gardama dan zai iya ji miki ciwo, ki shanye zafin banda raki kinji ko banda kuma mita, dan haka yana sawa namiji tsanar mace, karki yarda kirokeshi kafin ya kwanta dake ko bayan ya kwanta dake, da fatan kin fahimce ni ko, banda sai kayi min kaza zan baka kaina babƴ kyau, rahilah idan ya kiraki a shimfiɗarshi ki amsa, banda son jiki ɗazun fa kayi yanzun kuma zaka sake a'a yana sa namiji ya gundura dake, ki taimaka mishi yayinda yake tare dake, haka zai bashi damar fahimtarnki rahilah banda barin gashin hammata, ko gashin gaba kiyi kokarin tsaftace gurin dan suna rike wari, haka ma cibiyarki tana bukatar kulawa ta musaman bakinki ma haka don Allah rahilah ki zamemin abin alfahari wacce da zaran na zauna zan buga misali dake, kinji banda magana sama sama, ina son ki xama shagwaɓaɓɓiyar, da yawan kuka ko wani irin abu amma kukan mai sanyi ba mara daɗi ba, wanda da zaran kin farq zaki birkatawa brain ɗinshi nutsuwa, ki kamashi da hikima banda shirme, shima dai shirmen nada amfani amma banda rigima dan kinga ya damu dake,,,
Suwaye ne akaina haka ohoo kuma har daku nake, dan an kusan naku ku ɗauka dai banda shirme."

Fitowa tayi ta mika musu wayar suka cigaba da hira da tambayarta ya suke ya Yaren novel."

Dariya tayi suka cigaba da hiransu har ta fara hamma, sai da safe suka mata, tace.
"An jima da karfe shida zan kiraku, dan mu yanzun safiya ce."

Haka sukayi sallama cike ds kewar juna,mamie takira kunya ya gama mata dabaibayi, tunda ta gaisheta sannan mamie na mamie ta kara mata haske sosai akan yanda zata karbi mijinta ko a hannun wacece.

*****
Kwalliya ta caɓa sosai, tun shida take raba idanun ganinshi har tara karshe bacci tayi a falon, sai shq biyu saura ya shigo, yana ganinta sunkuceta zuwa ciki,.

Wasa wasa, suka daina haɗu, dan da tun hudu yake fita, bazai dawo ba sai sha biyu sai da suka ɗauki kwana huɗu sannan ya dawo da yamma, duk zaman kaɗaici ya dameta.

Kallonta yayi tana sanye da vest ɗinshi da kuma wando iya cinya ta maida hankalinta kan waya tana game, kwace wayar yayi ya ajiye sannan yayi sama da ita, yace.
"Kwana huɗu, rabona da naga kwayar idanunki, sai yau muje ki bani abinci dan yunwa nake ji."
Dariya tayi sannan tace.

"Ga abinci nan, sai na baka wani zauna kaci."
"Eh nasani, amma ba wannan abincin ba, muje kigank."

Dakin yawucce da ita, duk ya ɗaure mata kai, kayanshi suka cire sannan ya shiga wanka ta kintsa kayan tana jiranshi fitowa yayi ya ɗauketa sai bayi, turata cikin ruwan yayi suka cigaba da wanka, suna gamawa yayi waje da ita, a gado ya direta sannan ya lulleɓe su,

Murmushi yayi yace.
"Kin fahimci yunwar da nake ji."

Shiru tayi idanunta a rufe. A hankali yake binta, ganin bata firgita ba, ko razana yasa shi kara kaimi, gurin murje kirjinta son rashi(😹 kar ace nayi disvirgin) Aman baiyi sanya ba, balle rahilah tace, lusarine sai da ya gigita mata lissafi yaga tq shigo hannunshi amna kuma tsoron da ra ɓoye ya fito fili dan yana jin sautin kukanta, komawq yayi gefenta yana sauke a jiyar zuciya, hannunshi na matsa kirjinta shiru tayi lakwas..

Bayan wasu mintotin ya mike tare da zare, towel ɗinshi ya mata rumfa da faɗaɗar kirjinshi, a nutse ya kai kanshi fuskarta tana jin yana addu'ar saduwa da iyali, ta runtsa idanunta shikenan tace a ranta,

Kafin tayi wani tunani ya shiga nimawa kanshi mafita, sosai yake zungureta, har ya shige tsaf, kuka kan babu bakin yi, dan numfashin ma a wahale take iya fitar dashi, yana shiga ciki ya gigice dan yaji Yar malamai daban take da sauran matan, nutsa Rahilahshi yayi son rashin ya cigaba da sara da sassaka, sam Aman ya manta da Rahilah ba Hindu bace, dan haka idanunshi sun rufe, abu ɗaya yake yi kamar wanda aka ce mishi zai kare kuka ihu yakushi, ban hakuri duk Rahilah tayi shi, amma ina Mr Mandara bai san tanayi ba, sai kusan karfe sha ɗaya yajishi ya fara saukowa daga jirgin Damagaran zuwa barno birnin shehu, kamkame abarsa yayi yana sauke numfashi, tsabar ya sha tafiya, ainun.

Kaman zautacce yake faɗin "Nya Raaaka, Rahilah ana hubooki, You are my every thing ina sonki rahila karki guje rahilah."

A lokaci ɗaya Aman yayi mata yare harkala huɗu, Kanuri, larabci, english.
Banda lumshe idanun wahala babu abinda rahila keyi dakyar tasamu ya kyaleta, tana kwance kamar ruwa tsabar gajiya kafin ya san abinyi tuni baccin wahala yayi gaba da ita, kallon fuskarta yayi wanda yayi ja,

Sai ajiyar zuciya take saukewa tsabar gajiya.[4/3, 7:47 PM] Addah Ramlah: 🌹🌹🍀
*MATAR SO*
🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Dedicater To Hafsat Abubakar💋

_Fatan alkhairi ga sakonku Masu sharhin Da Ciwo A Rayuwata Allah yasaka da Alkhairi ga tukwaicinku nan😹_

*Special Class*
*Na musamman*

dankalin hausa
dabino
kwakwa
kanunfari kad'an
peak

ki gyara dankali ki gurzashi saiki markada idan kika tace saiki saka markadadden dabinonki kisa peak da kanunfari gari kad'an
Free page....01👈
Part One

A gajiye na shigo gida ɗauke da jakar makarantana sai haki knake tsabar na gaji, tun a falon Malam nake jin Muryan Umma tana faɗawa wasu, mikewa nayi na shige ɗakin Umma Amrya na zauna a kujeran dake kusa da ita, lazumi take tana ganina ta sallame tare da sakar min murmushi tace.
"Uwar Masu gida!, har kin dawo"
Gyaɗa kai nayi na kwanta cikin nutsuwa ina kallon tv falonta, can na dubeta nace.
"Mama Amarya! Wai mike faru naji muryan umma tana faɗa haka? Ko wani abu ya farune?"

Murmushi tayi cike da takaici sannan ta maida hankalinta kan tv, kafin tace.
"Ita da Gausiya ce! Wai yaji tayi shine takira mijin yake faɗar irin abinda take mishi."

Tashi zaune nayi haba gaskiya mana da zan shigo naga motar Baban Yasmen, ashe dai haka ce.

Cikin rashin sanin makomar mi zance, na koma na kwanta ina jinjina abinda Aunty Gausiya takewa Mijinta na rashin adalci, yana bani haushi. Tsaki nayi a fili nace.
"Albasa batayi halin ruwa ba, ta cigaba da wulakanta aurenta ita zatayi kuka da kanta."

Cikin wani irin muryan kuka Mama Amarya ta kalleni sannan tace.
"Maryam Sajida! Yazanyi da Gausiya kinga yaron nan hidimar da yake mata kuwa duk cikin Yaran gidan nan itace tafita zakka, dan koda nakira Malam cewa yayi babu ruwanshi Sajida ya zanyi da Gausiya, rashin ɗa'arta har yakai tana bin miji waje tana cin kwalarshi."

Cike da tashin hankali na sauko daga gadon nazo gabanta na zauna, nace.
"Mama Amarya, gani ga Rahima da Rahila bazamu taɓa barinki ki zubda kwalla ba kinji Mama kiyi hakuri kuma Nasan matukar Aunty Shema'u da Aunty Asma'u suka ji baxasu kyaleta ba."

"Maryam Sajida kece kika zauna kina bawa Mama Hakuri, wannan na tsani Aunty Gausiya, sai kace ba jinin Malam ba kuma ai duk laifin Mama ne da take saka damuwarta a ranta, wallahi Mama duk mutumin da Malam ya zaɓa mana zamu zauna dashi, har sai in shine yace bazai zauna damu ba, ko sisters." ko kallonsu bamu yi ba, sabida sun karya doka babu wacce tayi sallama a cikinsu ganin haka Rahima ta ɗauki bag ɗinta fa shigo da sallama, dariya nayi na amsa, sannan Rahila itama tayi nata, duk zuɓewa mukayi a cinyar Mama muna rarrashinta.

Muna cikin haka Umma ta ɗaga labule tare da sallama, amsawa mukayi, sannan tashigo tare da Aunty Gausiya tsaki Rahila tayi tabar falon, haka ma Rahima, sai nice na iya kallon Umma da Gausiya na gaisheta, ina gamawa nabar falon.

Cike da jin haushinmu ta kalle Umma tace.
"Umma miye na musu."

Murmushi Umma tayi sannan tace.
"Kaɗan daga cikin saɓawa, Iyaye da miji knn wanda bai kai ya renaka ba zai renaka."

Sunkuyar da kanta tayi cike da bakin ciki, bata kuma cewa kome ba.
Cigaba Umma tayi da magana tace.
"Amarya kiyi hakuri ɗane ka haifeshi baka haifi halinshi ba, duk yanda kaso ba haka kake samu ba, kuma nayi mata faɗa zata bari."

"Toh Umman Yara mi zan mata, babu abin bakin cikin kamar raine mijinta da tayi wai ɗiyar malam ce haka, kinsan jiya da naje ta'aziyar gidan Malam Mudi, akan idona ake cewa Yar malam taki halin malam, kamar ba'a bata tarbiya ba, Na aurar da Shukra da Hamdiya, ban sami matsala dasu ba sai itace zan ɗaurawa kaina matsalarta toh mi zan mata Allah ya shiryeta."

Jikin Umma ne yayi matuƙar sanyi sannan tace.
"Toh munji amma ayi mana afuwa."

"Hmm Allah yayi mana baki ɗaya, kamar yanda ta kwaso kafa haka zata koma, dan Malam yace kar wata ta rakata zaki iya tafiya"
Mikewa tayi jikinta a sanyayye kamar da gaske nan kuwa, amma huɗubar Maman Yaro makociyarta yafi nasihar Umma da Mama akanta.

****
Tsurawa computer ɗinshi ido yayi a nutse, bashi kaɗai ba dukkansu Uku, can ya sauke a jiyar zuciya sannan yace.
"Yunus hakuri zan baka kuma iya kar abinda zan iya baka knn, kai ka godewa Allah ukune da kai amma duk basu da lokacinka, Nifa ɗaya ce dani amma ji nake kamar na saketa na huta, idan na duba girman mutuncin Iyayenta da nawa sai naji kome ya kunce min."

Gyara zama ɗaya daga cikinsu yayi, kafin Yace.
"Aman kana nufin har yanzun Hindu bata bar kazanta ba,, ni ina mamakin matanmu nan wallahi duk kokarinka sai sun kwareka, bansan Ya zamuyi dasu ba wallahi."

Dafe goshi wanda aka kira Aman yayi ya gyara zama kafin yace.
"Idan ina son nasami nutsuwa da ita, sai na biyata kuɗi sannan wankan jikinta sai nabiya kuɗin, kaii karewa abinci daga waje nake kaiwa gida macen da bata san ciwon kanta ba mi zai dameta, nidai gefe ɗaya Ina jan Allah ya isa da fitar da Apps ɗin Whatsp Hindu tasan kan whatsp amma bata san yanda zatayi da rayuwar gidanmu ba."

"Hmmm. Aman knn gwara kai kana iya samunta a gida ni fa Hafsa bazaka taɓa samunta a gida ba, asalima, tafi bawa yawo degreen degirii akan zaman gida, itane yau bikin danginsu gobe sunan kanwar kawarta, kaii Uwa uba, ɗan uwana bai isa ya taka gidan ba, tashin hankali ya samu har sai ya bar gidan, ga ɗan banzan kishi ko muryata mi aikinta taji magana ya kare dole tabar gidan, da zaran na nimeta tace min ita bayanta na ciwo ko kirjinta, kaiii nikan miye mukayi haka Allah ya bamu mata marasa adalcine."

Tunda suka fara magana yake rike da wayarshi kiran Iphone+8, va kome yake ba sai temper runinning, ya nutsu abinshi kamar baya gurin, dafashi Aman yayi zaiyi magana, Ya ɗagawa Aman hannu cikin murmushi kaman bazai ce kome ba, suma sun san halin Yunus Mai Nasara, sam bai damu da hayaniya ba ko surutu barshi idan abun ya motsa mishi zai iya kwana ya wuni bai cewa kowa cikanka ba,

Ba iya jinin sarauta keda miskilanci ba, akwai mutanen da Allah yayo su a haka kuma basu damu ba, yafi mintina arba'in kafin yace.
"Ahmad,Aman! ai duk matsalarku kaɗan ne ni dukkansu Balkisu ce na aureta ina sonta sauran matan kuwa Fareeda Yar abokin Alhaji ce, Sai Aneesa yar Kawuna ce, so nikan bansan mi ake kira dadin aure ba asalima idan kaga na shiga al'amarin mace toh babu yanda na iyane shi yasa na rufuwa kaina asiri nake azumin, amma sha'anin matanmu sai Allah."

Tsura mishi ido sukayi can Ahmad yace.
"Kasan Allah aure zan kara nima na hutu."

"Kayi fatar ta gari ko dan matukar baka dace da ta gari ba, kasake faɗawa wata gararin rayuwa." Inji Aman.

Shiru suka yi basu kara cewa kome ba, har biyar yayi na yamma a gogon Dubai mikewa sukayi kowa ya ɗauki kayanshi cike da bakin ciki, suka fito gashi dai Allah ya dafa musu ta ko ina, suna samun albarka sai dai Allah bai basu mata na gari ba.

Airport suka nufo, inda zasu bi jirgin da zai kawosu kano daga nan subi jirgin kaduna.

***
"Ranki shi daɗe mi za'a girka naji kince Alhaji yana hanya." Inji Kukun gidan kenan yake tambayar hamshakiyar mace wacce, kana ganinta kasanta haɗa abubuwa dayawa a tare da ita na rayuwa.

A nutse ta kalleshi cikin isa da kasaita tace.
"Kayi whiter rice da veg soup,sai farfensun kan saniya."

Tana gama faɗar haka ta cigaba da duba, jaridar Weekly Trust ɗinta, hankalinta kwance,

Shigowar Yar budurwan Yarta wacce bata fi sha uku ba. A nutse ta zauna kusada mamarta tace.
"Mommy!!!"
Bata ɗago kanta ba kuma bata amsa mata ba, tacigaba da karanta jaridarta cikin nutsuwa, sai da yarinyar ta sake kiran sunanta ta amsa mata da.
"Hmmm"
Takaicine yasa yarinyar haɗiye abinda ya kawota ta mike tabar mata falon, ɗago kai tayi ta hango bayan yarinyar, taɓe baki tayi sannan ta cigaba da karanta jaridarta.


Karfe goma na dare Jirginsu ya iso garin kano ba tare da ɓata lokaci ba, suks nufi jirgin kaduna, wnda ya kawosu sha ɗaya saura, drvn Ahmad ya ɗaukesu inda ya kaiii. Mai Nasara Unguwar sarki ya ajiyeshi sannan ya wucce da Aman kinkinau, sannan ya kai, Ya wucce da Ahmad G.r.a.

A gajiye ya shiga gidan ba kowa sai Yarshi da sauri tazo ta faɗa jikin Uban tana sauke ajiyar zuciya tace.
"Daddy barka da dawowa, ya hanya."

Shafa kanta yayi cikin nutsuwa yace.
"Huda Alhamdulillah nasameku lafiya, Yasu Mufida da, Sameer suke da fatan kuna lfy."

Cike da farin ciki take gyaɗa mishi kai karɓan kayanshi tayi ta kai mishi har, ɗakinshi ta ajiye tafito, zama yayi sannan ya kalleta cikin nutsuwa yace.
"Jeki ki kira min Mommynku."

Da sauri ta fito zuwa ɗakin Mamarta a falo tasamesu ana shafe mata jiki da dulke, cikin nutsuwa tace.
"Mommy Daddy yana kiranki."

"Jeki kice mishi ana min gyaran jikine, sai gobe zan shigo "

Shiru yarinyar tayi haka bai mata daɗi ba, ta buɗe baki zatayi magana uwar tace.
"Bace min da gani."

Jikinta na rawa tabar side ɗin Maman zuwa ɗakin Uban kanta a sunkuye, murmushi yayi yace.
"Kira min Fareeda maman Sameer."

Jikinta ba kwari ta fita, zuwa ɗakin Fareed, tana zaune ta baje takardu da na'uran lisafi, ga wayarta na tsiwa bata ɗauka ba sai buga lissafi take, da sallama ta shiga, dakyar Fareeda ta amsa mata tace.
"What??"

Kamar zata fasa kuka tace.
"Daddy Is..."

"Ok shine kika zo faɗa min ko ance miki bansani bane zaki fita, ko sai nazo kije kice ina aikine."

Jikinta babu kwari tabar ɗakin a falo ta zauna ta fashe da kuka, dukda kankantarta amma tasan daga Mamarsu har sauran matan basu ɗauki ubansu da kima ba, Asalima sunfi kambama rayuwar da suka tsarawa kansu, na duniya.

"Heyyyy Daddy girl, keda waye baku da school ne gobe."
Inji Aneesah, wacce tafito shan ruwa ne taga Huda na kuka, juyawa Huda tayi cikin nutsuwa tana kallonta a tsorace tace.
"Daddy is back, nd"

"Ok yana cikine, toh kice mishi ina gaisheshi gobe ina da meeting a bank, da na shigo."

Da gudu Huda tabar falon ta shige sider ɗinsu ta rufe kofar tana me fashewa da kuka.

Allah sarki bawan Allah tunda bai ga huda ba ya tabbatar babu wacce zata zo, dan haka ya shiga ɗakin ya gyara ko ina, sannan yayi wnka ya fito gurin abinci yaje yasamu yayi sanyi, haka ya tsakura yaci sannan ya koma ɗakinshi ya cigaba da aiki, kamar baya jin kome Allah yasa gobe asabar ne a zaria zaiyi wkend ɗinshi.

****
Shiga Aman gida, ya samu wutar falo a kune zaro ido yayi cike da al'ajabi idan idanunshi basu mishi kary ba, da kayan jiknta ya tafi ya barta ya dawo ya sameta dasu cike da takaici yace.
"Hindu!! Kardai da bakiyi wanka ba."

D'ago kai tayi a tsiwa ce dan ta nutsu tana chart a grp ɗin, Zubar gado fans murguda bakinta tayi, snnan tace.
"Kabiya kuɗin wankar kwnaki biyar ɗin da zakayi ne, nifa bana son reni."

Kamar ya rufeta da duka haka yake ji jan kafarshi yayi ya bar falon,

Hankalinta ta maida kan chart tana ihu tace.
"Sai ni matar so na juya miji kamar yanda ake juya underwear ɗina kuma haka zaiyi hakuri dani."

Aikuwa take aka shiga turo mata stickers tare da Emoji irinsu, Tumbeleke na dariya, da wnd yake gudu😹, Marubuciyar Zubar gado tace.
"Matar So kina wuta ina binki ds gas, Ai maza yan kuttt, ni gwara ki gara min shi yasa idan ya faɗa hannunki ba sauki."

Reply ta mika mata da cewa.
"Thank you My luvly roler model, kinsan yanda yake son kuwa dole naja zamanina."


Murmushi Rahila ta tura mata sannan tace.
"Allah sarki Matar so ammabaki ci sunar ba, ya zaki biyewa wasu suna ɗauraki a hanyar da bazata ɓule miki ba,..."

Aikuwa sake sakon kamar an sake bom take masu laɓe sukaww Rahila caaa har da masu tambayarta kina da aure.

Murmushi ta ɗaura musu tace.
"Wannan

12 / 64