Matar So 1 Complete Hausa Novel

Author :  M Shakur Category :  Romance

Chapter   21 / 64

60K to 63K   out of 190.6K words

yace.
"Karki fara tunanin bazanyi aure ba, dan matukar Ummi ta amince min, hmm"
Takalminshi ya zaro ya ɗauki tissue ya goge sannan ya zura sahunshi ya fita.

Tunda yafita ta rasa inda ke mata daɗi, sai safa da marwa akan auren ahmad tabbas zata kona gidan bashi ba hatta amaryan, sai ta babbakasu sai dai tare a jail.

****
Ana gama aurin Auren Aman suka nufi gidansu, ta kofar baya suka shiga wanda Mamie tasa a buɗe sabida abokanshi.

Da sallama suka shiga ɗakin, kowa ya nemi guri ya zauna, kallonshi suke daga shi sai dogon wando da kuma singlet, yana rike da kofin shayi.

"Sannun Ango Husaina Allah ya bada zaman lafiya, kaima yabaka lafiya yanda zaka mike da kafarka."
Cewar Mai Nasara,

"Amin, Hmm dama idan kaji sauki akwai tafiya a gabanmu zuwa china, 4weeks xamu iya dawowa mubarka a can, ka karasa mana abubuwanmu." Kallon Ahmad yayi irin baka da hankalim nan, kauda kai yayi ya cigaba da zukar shanyinshi yace.
"Ina bukatar passport ɗinta, dan zan tafi da abata ce."
"karya kenan, mu da zamu kasuwanci kace zaka ɗauki mace aje da ita sai kace akanta zaka far..."

"Ya isa haka, Yunus bana so kabarni nayi abinda nake so, kai kayi wanda kake so, matata ce fa don Allah ko ban samu mutunci ba, tunda ina sonta katayani mutuntata."

Yana gama faɗar haka ajiye kofin yayi ya ɗauki towel ya shige ban ɗaki, bai fito ba sai da ya ɓata lokacinshi sannan ya fito, shigowa Aman yayi ya ajiye mishi ladar, shadda kala huɗi, farin cikin ya ɗauka yasaka bayan ya gama tsane jikinshi, ya shirya tsaf, bayan ya murza hularshi mai taken minister,.
Cikin gidansu suka shiga nan akayi gaishe gaishe, sannan suka nufi, gidansu Rahilah kallon Mai nasara yayi kafin yace.
"Ina son yan canji a hannuna, sabida shiga gidan biki sai da wani abu."

Mai nasara vai ki ba, ya kaishi banki suka cire kuɗi sannan suka nufo gidanmu, inda akewa Rahilah lalle ja, mai zanen fulawa, dake manyane sai gashi sun mata raɗa raɗa.

Muna ciki aka sheda angwaye sun zo, take gidan aka nutsu, suka shigo har ciki, aka fara gaishe gaishe, rahimah da take waje itace tasami ganinshi, ta window na leka naga ya faɗa, fuskarshi tayi fayau, sai murmushi suke dokawa. Juyawa nayi na kalleta yanda idanunta sukayi jajawur nace.
"Rahilah!!"
Haɗiye kukanta tayi tace.
"Kin manta ko scndry ban gama ba, balle nasan ciwon kaina"

"Haba Rahilah kefa mahaddaciyar alkur'anine fa, da wasu litattafan addini, mi zai ɗaga miki hankali."

"Babu my three." xama nayi a kusada ina jin ana zabga musu godiya sake lekawa nayi nasamu suna rabawa yaran yayunmu kuɗine, ina jin Umma musu ya isa hk, nan sukayi godiya suka tafita.

Bayan sun gama gaisuwar suka fita a kofar gida suka haɗu da Yayanmu nan Ahmad ya tambayeshi ko zasu sami kananun hotonta.

Ce musu yayi su jirashi ya shiga cikin gidan sai gashi da hotunan, mika musu yayi godiya sukayi sosai,

Sannan suka shiga motarsu, mikawa, Ahmad yayi hoton sannan yace.
"Gashi nan ku naima mata, visa china, da kuma dubai ko ni ku nema mata na ko ina ma."

Shiru sukayi babu wanda ya kuma kullashi.
.......
Kayanta da aka kaiwa tela tun dawowarmu aka amso dan har ta cire lallen..
Mikewa nayi zan fita, Aunty Shukura, tazo ta fita da ita komawa nayi na zauna, ɗakin mama Amarya suka mai ita,sabida ɗazun bata iya ce mata kome ba har tasa aka fitar da rahilah.

Tunda ta shiga Yayar Mama ta zuba mata ido, zama tayi kanta a sunkuye cikin hijab.

Mika mata, kofin tea sukayi dakyar ta amsa, ta fara sha, nan suka haɗu suka mata nasiha sosai duk abinda ake Mama bata ce kala ba, har suka gama, kanwar Mama ce ta dafata tace.
"Yaya Atika, kisa mata albarka dan anjima balallai bane a kawota."

Gyaɗa kai Mama tayi sannan tace.
"Allah ya Albarkaci rayuwar aurensu, da zuri'a ta gari ta kuma nutsu a ɗakinta shine alfarman da nake rokonta ,ta rufa mana asiri ta zauna a gidanta lafiya banda kawo kara, ta shanye ɓacin ranta, Allah zai bata madafa, sannan karki zama mai rokon abin hannunshi ki zama mai wadatar zuci da duk wani abinshi, karki zama mai yawan fushi Rahilah na rokeki ki zama daban a cikin Yan uwanki, ki zame mana abin alfahari, sannan ki zama mai yawan godiya ga Ubangiji, haka zai kara miki wadatar zuci, karki duba abinda yayiwa Iyayenshi ki ɗaura shi akan hanyar kyautatawa, yanda zai ji dukduniya idan bake ba, bazai taɓa jin daɗi ba, ki nemi Yardan Allah xaki samu yardan mijinki, ki nutsu ki nemi makamin da zaki masa illa dashi wanda duk runtsin in bake ba babu macen da take gabanshi, don Allah Rahilah karki sauya halinki karki zama mai yawan tona sirrin gidanki, karki zama me yawan faɗan sharrinsa, ki ɓoye sharrinsa ki kambama Alkhairinshi, kinga bani da lafiya karki sani kara damuwa akan wanda nake, idan kika min haka kin min komi a duniya jike Allah ya tsare a rike addu'a da azkar dan shine saiwan zaman gidan miji. Allah yayi miki albarka Husainata."

Kuka rahilah take kaman idanunta zai fita, rarrafawa tayi jikin Mama ta zube cikin kuka take cewa.
"Mamana ki yafe min, duk abinda nayi wanda nasani da wanda ban sani ba, nikam Mamana dole ne sai an kaini ni bana son tafiya na barki."

Rungumeta Mama tayi itama tana zubda kwallah, sabida akwai wani sirrintacoyar shakuwa, a tsakaninsu shiga ɗakin mukayi. Ni da Rahimah muka kwanta muna kuka,

..... Bayan sallar isha aka kaita ɗakin Malam, bai ce matq kome ba sabida shima ɓoye damuwarshi yake, kanta na cinyarshi.

Litattafan addu'o'i ya bata, sannan yace.
"Gashi na baki abokan hira amma na manta ban baki abu ɗaya ba"
Dube dube ya shiga yi, kafin ya ɗago ya kalleta Yace.
"Rahilah ban gani ba. Kisan mi nake nima."
Girgiza kanta tayi, murmushi ya sake mata tare da shafa kanta yace.
"Hakuri!!! Ashe halittace da take cikin kirajenmu da jininmu,, bazan kuma cewa komi ba amma kiyi hkr da inda zaki shiga Allah ya kara miki Hakuri."

Daga haka aka shiga fita dan motar ɗaukar amarya tazo, shaga ɗakin Umma tayi tace.
"Malam ka gama ai?"
"Eh Allah yayi musu albarka da rayuwar aure mai albarka sannan ya kauda kanshi"

Sannan ya kauda kanshi, duk cikin Yaran gidanmu munfi shakuwa da malam.

D'aki Umma ta shigo da ita ta sauya mata kaya tare da zuba mata turaruka, sannan ta naɗeta da liffaya, ta tattaro duk wani abin amfaninta, ta fito da shi,ina rike da wasu Rahimah ma haka,

Umma rungume da Rahilah ta shiga da ita ɗakin Mama fir taki ɗaga, karshe Inhelarta ta nima ta shaka, aka fita da Rahilah,

Gaskiya sun kawo mota, ba nawasa ba, motar mai nasara aka sakata, mu kuma muka shiga motar Ahmad, gaba Rahimah ta shiga, Ni da Aunty Hamdiya baya da shukrah,

Tunda ta shiga ya zuba mata ido, sai da taji haushi tace.
"Tafiya zakayi ko kallon halitta."
"Izininki nake nima" kauda kai yayi ya leka yaga an gama shiga motar har da wasu empty.

Sannan suka bi jerin gwano har gidansu Amma wanda ymyake cike da mutane,

Bayan sun isa rike Umma tayi da zasu fita a motar Umma tace.
"Ki nutsu sosai, ki kame kanki karki bari su gano wani makusa a tare dake."

Haka suka fito, inda suka nufi cikin gidan abakin kofa Umma tace.
"Kiyi addu'a sannan ki shiga da kafar dama, dukda ba gidan da zaki zauna bane naki yana g.a.r amma, kishiga da samun nasara."

Kaman yanda Umma tace mata haka tayi, har cikin falon gurin Zama umma ta nema Rahilah ta zauna a kasa, cikin sauri wata ta kawo tuntumun ta ɗagata ta zauna akai, cikin raha matar tace.
"Malama, ya kina ganin zata ragewa ɗanmu ɗumin jikinta, so take ya fara hango wata bayan ita."

Dariya umma tayi, sannan tace.
"Don Allah, Hajja Amna barni ina fama da jikoki ina ni ina fahimtar wasu sirrinku na Yan barno."

Dariya akayi gaisawa akayi kafin Umma tace.
"Hajiya Falmata ga Yarki nan, nakawo miki ita bazan tsawaita magana ba, amma zanji daɗin idan kika ɗauketa kamarsu Khalisat da Sakina, idan tayi kuskure kemai ɗaurata akan hanya ce, ni da atika ba sai munji ba, yarki ce ke zaki koya mata sanki dukda nasan idan mace takai mace, ɗan kowa natane ga Rahilah nan, bamu koya mata shan kayan mata ba, amma mun koya mata biyayya da yanda zatabu mijinta da kuma iyayenshi da danginshi don Allah idan tayi laifi ki sasanta kayanki, mun gode kwarai da gaske mun baku Yar mu bama fatar ku dawo mana da ita, burinmu a fita da gawarta, Eh sabida mun san mutuwa tana kan kowa, amma yarmu ta dawo mana babu aure zai taɓa zuciyarmu, amma idan kace a gidan aurenta ta rasu, wannan wani abin alfaharine.".

"Mungode da sosai insha Allah zamu riketa gam, ita da barin gidan Aman aisai mutuwa dan ni na hango yan uku nan da wata tara, kaiii Falmata wallahi Yarinyar nan ta haihu baki kawota maiduguri ba zaki sha mamakina." Inji Aunty Innalo.

Kanwar Baban Aman ce.

Haka akayi ta barkwace, sai da Umma ta mike rahilah ta ɗago kai cikin tashin hankali tace.
"Umma zan biku, na fasa auren ku mai dani gurin Malam."

Idanun Umma ne yayi jajur, sannan ta ciro rikon da tayi mata, ta mikawa Aunty Innalo,

Wani gigitaciyar kuka Rahilah tasake tana cewa ku mai dani gidanmu bana so.
"Keeeeeeee. keee Rahilah maza haɗiye kukanki da maganar banzan da kike gasu Maryam Sajida ai."

Luf tayi a jikin Innalo ta rufe idanunta tana sauke a jiyar zuciya sannan Umma suka fita,ɗakin su Sakina aka kaimu, tana rike da Aunty Inna.

A hankali ta zaunar da ita, kifa kanta tayi, da cinyarta,
.......
Bayan wani lokaci aka kawo mana abinci da kayan ciye ciye, ruwa kawai muka kurɓa haka muka kwana muna taya yar uwanmu kuka,

****
Tunda ya dawo yake kwance sai juyi yake dan khalisat ta tura mishi videon kawo Rahilah mikewa yayi ya saka jallaɓiyar shi, gurin ɗaya na dare.

D'akin da aka kaimu ya nufo, buɗe kofar yayi ya hangomu cure da juna, itace a tsakiyarmu shiga yayi a hankali cikin hikima da dabara yasa hannunshi ya ɗauke abarshi.

Ya fito sabida kuka da ciwon kai da takwanta dashi yasa bataji anyi sama da ita ba.

D'akinshi ya nufa da itayana sake murmushi.......... *Barka da Safiya😂 Duk wanda bai ji daɗi ba ta biyoni da bulala😂*



*Yaseen nasha fura da nono ya kahe min jiki idan naga da hali zuwa dare na muku amma banyi alkawarin ba* 👐👐
[4/3, 7:54 PM] Addah Ramlah: 🌹🌹🍀
         *MATAR SO*
                 🌷🌷🌻

*MAI_DAMBU*
*Wattpad:Mai_Dambu.*
*HAZAKA WRITER'S ASSO*
(HWA)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai....

Dedicater To Hafsat Abubakar💋

  _Idan kinsan baki saya karki karanta sabida na kuɗine, idan kika samu an sato toh karki faɗa min maganar banza dan zan iya miki Allah ya isa, duk wacce ta fitar min Na barta da Allah_

*BOOK ONE👈*

*Page...9*
     Murmushi yake dokawa tsabar yaji daɗin satota, sai wani lumshe idanun yake irin Mamie kina can da mijinki nima na ɗauko matata.

      Shimfiɗata yayi a tsakiyar gadonshi ya mike ya zare, jallaɓiyarshi tare da boxers ɗinshi., zama yayi ya shiga cire kayanta inda ya kara karfin Ac ɗinki, zubawa wadatattun kirjinta idanu yayi kaman ya fasa ihu yake ji, zare skirt ɗinta yayi har da undee, ya barta da pant da bra, ɗinta sannan ya laluɓe duvet ya rufa musu sannan ya rungumeta a kirjin, ajiyar zuciya ya sauke tare da zubawa fuskarta ido, ɓalle mahaɗin bra ɗin yayi tare da zare mata, sannan ya shiga shagalinsa sosai ya zake yana aikawa Yar Umma da Mama aika, son rashin.
      Cikin barci take jin bakon yanayi wanda yasata buɗe nauyayyun idanunta, jinta tayi jikin mutum batasan lokacin da tayi firgit ta mike ba, tare da karw kirjinta jikinta na rawa ta juya mishi baya,

             "Rahilaaaaaah mijinkine fa, ni kike kokarin juya min baya. Kinsan tanadin da Allah yayi akan mace..."   
   Bai kai karshe ba, ta kifa kanta a pillow da ke gefenshi ta fashe da kuka, matsawa yayi har jikinta sannan ya janyota jikinshi ya shiga shafa bayanta har tayi shiru,

          A hankali ya ɗagota, yana kallon fuskarta ta ɗan haske dake gefen gadon, harshenshi yasaka yana lasar kwallar dake zuba a fuskarta, a nutse dan dole ta tsayi da kukan, da kwallar bin fuskarta yake da harshenshi ya kai kunnenta, daga k'amk'ameshi tayi tana fidda wani gwauron numfashi, janye fuskarshi yayi ya juyata idanunta a rufe jikinta na masifar rawa, rumfa yayi mata sannan ya kifa kanshi a kirjinta masu tafiya da imaninshi(lem stop here kafin ace nayi disvirgin wata😂)

             Sosai kirjinta suka ci ubansu, a hannun Aman, kashim miskin da aka mata wanka dashi ya kara masa kwarin gwiwa, duk inda zai kai hannunshi da bakinshi kamshin miski yake cin karo dashi , kuka Rahilah keyi mara sauti tsabar Aman ya wucce saninta, musaman da yasan yake son ɗanɗana kalar zumarta,(🙈) hannunshi yasaka ya kara nimawa kanshi hanya, amma Rahilah tasa mishi karamar ihu tana niman mikewa, mai da ita yayi yasa mata, (Yaren Novel)

        Zaro ido tayi a gigice ta mike ya sake mai da ita, ihu tasaka tace.
"Don Allah ka rufa min, asiri bazan iya."

    Ganin yanda ta firgita, gashi ya ɗibo ruwanshi yana son kashe gobarar da ta taso masa. Gashi taki tsayiwa, dole ya janye daga bakin get ɗin dan har ya samu ta fara shiga, janyota yayi ya rungumeta tana jin (Yaren novel na zungureta) jikinta sai rawa yake, gashi tasa wutar ta kunnu goga mata ya cigaba dayi tana rike dashi, ya taji ya sauke wani ove speed ajiyar zuciya, sannan ya gyara mata kwanciya a kirjinshi yana shafa bayanta, shiru tayi, tana jin wani azaba a kasarta,
                Daga shi har ita babu wanda ya runtsa, ganinta da yake ba kaya shi yake kara mishi wutar fitinarshi, vest ɗinshi ya janyo wanda yake sider bed ya saka mata, har cinyarta ya sauka kirjinta kuwa basu gama rufuwa ba.

      Haka ta cigaba da rungumeta, har aka kira sallah farko, mikewa yayi ya ɗauko skirt ɗinta yasaka mata sannan da under wear ɗinta, pant ɗinta da bra ɗinta ta ɗauka ya saka a kasar pillow sabida suma kamshin miskinta suke,

                Lulluɓa mata laffayarta yayi ya ɗauketa idanunta a rufe tana Jinshi,

           Tun kafin a kira sallah mamie ta tashi suka nufi kitchen ita da yan uwanta suka fara aiki, fitowarta kenan zata kunna wutar falon domin wasu suyi sallah,

        Motsi taji ta juya, mi zata gani Aman ne ɗauke da Rahilah, kauda kanta tayi, tana jinjina karfin rashin kunyarshi da karfin halinshi,

     Cikin harshen shuwa tace mishi.
"Ajiye min ita."

    Cak ya tsaya, ya dire Rahilah a gefenta, sannan tace.
"Kar nasake ganin ka a cikin gidan nan har sai na nimeka."

   "Toh mamie." yace mata, sannan yabar gurin, ita kuwa rahilah kanta a sunkuye kwalla na zuba daga idanunta,

             Kallonta tayi tace.
"Muje ɗakina."
    
             Haɗe kafarta take son tayi amma zafin da kofar ke mata yasa dole take ɗan waresu a fakaice, tana tafiya a hankali har suka shige ɗakin Mamin.

                  Tura kofa tayi ta rufe, sannan tace.
"Zauna anan."
     Zama tayi akan wani cusion mai laushi, tana ɗan karkacewa, (Yaseen da Aman ya faɗa ciki da naga karyan zama akarkace.)

      Wani dogon riga ta ɗauko mai tsagu ta mika mata tace.
"Jeki ban ɗaki ki saka sannan kiyi, wanka da alola hmmm wnkar fa na tsarki."

  Da sauri ta shige bayin, murmushi Mamie tayi, tunda tashiga bayi ruwa ta tara ta shiga ciki tayi sitbath, sau biyu sannan tayi wanka sosai da na tsarkin da tasan ya hau kanta, koda tafito sanye da doguwar rigar nan, zani mamie ta bata, sabo gal, super nervo ta ɗaura da hijab tayi sallah, tana idarwa, taga mamie ta fita,

    Kitchen ta shiga ta fitar da Turmeric ɗanyeshi, madaran gari asalin peak, Kanunfari clover, Citta ginja,

     Garin madaran ta dama shi daidai sannan tajuye a tukunya, sai clover ɗinta, ta watsashi haka sai cittarta da turmeric ta kankakere ta bayan ta wanke kafin ta kankare ta juye a cikin tunkuyar,

      Tasa musu wuta kaɗan suk cigaba da nuna, farfesun kayan ciki ta faɗashi ya nuna lugub, sannan ta juye a wani bowl, sai wannan madaran ta juye a jug, ya tacce  sannan  ta zuba sugar ta haɗa a tire,

    Kallonta Hajja Amna tayi cikin wasan kanwar miji tace.
"Ya Falmata ina zaki kai wannan haɗin."
.   Hararanta Mamie tayi tace.
"Fitinanen ɗanki, ya taɓa min y'a."

       Cike da mamaki suka kalleta.
"Toh sai me? Ba an ɗaura ba ko so kike ya zubawa zukekiyar buɗurwa idanu bayan lafiyanshi lau, gara ki koya mata jarumta dan yarona ba lusari bane."

   Shiru tayi jin sun mata caaa.
   D'akinta ta dawo ta ajiye tray ɗin a gaban Rahilah, buɗe mata bowl ɗin tayi sannan ta bata mika mata mug wanda ta cika da madara ta karɓa a hankali ta fara sha, sai da ta kusan shanyewa Mamie tace.
"Ki ci abincin nayi abinda ya kawoni."

    A hankali ta shanye madaran farfesun ce bata wani ci ba, ta dire bowl ɗin.
"Cire hijab ɗinki da zanin."
   Tace mata, haka ta ciresu kunyar mamie ya isheta, cikin basar da abin mamie tace.
"Am not ur mother-inlaw, dan haka my dear ki sake jiki nayi miki abinda ya dace."

                     Shafa mata dilke tayi daga cinya zuwa kafarta, daga hannunta zuwa kafarta, dai ta saɓule rigar ta mika mata wani zani, irin roban nan ta shafe mata bayanta, sannan ta ajiye mata tace.
"Maxa ki shafa a jikinki ina zuwa."

    Fita mamie tayi, a gurguje ta shafa akan cikinta zuwa kirjinta, sosai ga boons ɗinta da suke mata zafi.

      Can sai ga Mamie nan, kasko ta kawo da gaushi kaɗan tasaka akan kujera yar tsuguno, sannan ta sake fita ta ɗauko wani kujeran wanda aka buɗe tsakiyarta, saka kaskon da tazo dashi tayi ciki sannan ta zuba turaren wuta, a ciki tasa

21 / 64