ƘANIN UBA Sirrin Jinin Gida by Zainab Habib

Author :  Zainab Habib Category :  Romance

Chapter   7 / 18

18K to 21K   out of 53.2K words

shine ki kula da kanki sosai kisan yadda zakiyi kar ya kusanceki a cikin hand bag ɗinki akwai wani magani ki ɓalli guda ɗaya ki sanya masa a juice , amma ba yau ba sai kinkai one week sanan ko sama da haka ,gudun kar Mommah ta gano plan ɗinmu "nisawa tayi tare da duƙun ƙune takardar ta tura a bayan abin wankan toilet ɗin tayi alwalah cikin sauri ta fito , faɗaɗa fara'arsa yayi already dama ya shimfiɗa mata darduma ta kabbara sallah ,tana idarwa shima ya ɗauro alwalah yace "su ƙarayin nafila , bayan sun idar ya dafa kanta yayi mata adu'a bai tambayeta farillan alwalah ba da sauransu sbda yasan ta sani kuma yana alfahari da ita , wata ƙatuwar leda ya buɗe mai ɗauke da naman kaji manya manya irin nasu na larabawa sai tashin ƙamshi yake , ɗauko cinya yayi tare da cewa "buɗe bakin "hararasa tayi shi kuma yaga kamar irin ta soyayar nanne har yana dariya ya bata taci sai da ta ƙoshi sanan ya sanya tsoka ɗaya a bakinsa abda zumuɗi yau rabonsa da abinci tun safe sai black tea da yasha da yamma , a gurin suka bar kayan ya ɗauketa cak sai bed shikuma yaje ya yi brush yana fitowa itama ta shiga tayi ta dawo ta hau gado tare da adu'ar bacci, kallonta yayi yace "bazaki saka sleeping drees bane ?"ko kulasa batayi ba ta juya baya ta kwanta sbda bata fiya ma son jin muryarsa ba ,sauya kayansa yayi izuwa na bacci ya hau rage light ɗin ɗakin yayi shima ya kwanta tare da juyo da fuskarsa gareshi sunajin nunfashin juna , rawa jikinta ya fara tare da bakinta bata taɓa taraiyya da namiji ba ko da kwanciya jikinsa yau gashi itace tare da wani suna kwance gado ɗaya kuma suna jiyo nunfashin junansu , itakam bazata juri wanan iskancin ba ta juya kanta ya kuma juyo da ita tare da cewa "nifa mijinki ne bai kamata ki juyamin baya ba ko kinsan illar hakan ?"a zuciyarta tace "a haka dai kamar wani malami idan ya tashi yiwa mutane baƙar maganar tare da rashin mutunci baya duba komai , shafo boobs ɗinta yayi wani uban rikicewa yayi tare da cewa "dan Allah ki barni in taɓa "waro ido Nisha tayi kana tace "mai zaka taɓa ?"abin alfahari na man pls matso "harara ta gallah masa ta riƙe cikinta tana cewa "innalililahi ya ilahi wayo Mommah period ɗina ne zai zo "waro ido Ammar yayi kana yace "gaskiya bai yimin adalci ba "kifa kanta tayi tana dariya ciki ciki a fili kuma ta dinga cewa "cikinta , ganin lamarin yana neman fin ƙarfinsa yasa shi miƙewa yace "ko in kira Ummi ne ?"a'a Nisha tace "dama kafin yazo haka yake yimin "gobe zamuje hospital" ta gaji da surutu hakan yasa tace "tom .
Haka ya kwanta yana riƙe da mararsa har bacci ya kwashesa itama tayi bacci tuni , washe gari da safe bayan ta idar da sallah Ammar ya dawo daga masallaci ta gaishesa ,yaji daɗin gaisuwar matuƙa sosai ya shafi gefen kumatunta yace "ya boobs ɗina ?"sunkuyar da kai ƙasa tayi tana jin tsanarsa da kuma son ta aikata abin da Pooja ta bata ,sai dai gargaɗin da tayi mata ne yasa bazata aikata ba ,hannunta ya kamo suka fice a part ɗin suna fitowa mitanen dake aikace aikace a gidan suka durƙusa suna gaishesu , abinka da bata sababa sai binsu da ido takeyi sukaci gaba da tafiya har suka iso part ɗin Ummi , samun Ummi sukayi ita da Hajiya a zaune suna hira ga TV a kunne , Nisha ta zube gaban Ummi ta gaisheta kana ta juya ga Hajiya ta gaisheta ,ta gaishe da Mheera dake zaune da hijab a jikinta ,wanan dokar Hajiya ce inhar tana gidan babu wanda ya isa ya koma baccin safe , guri Mheera ta nuna mata ta zauna ta fara kallon TV a zahiri idonta na kan TV a baɗini kuma hankalinta ya kasu kashi kashi , Ammar na washe baki yace "Hajiyata kintashi lpy ? harara Hajiya tayi masa kana tace "anyi amarya kasani a kwandon shara ko ? dariyar suma da suke zaune sukayi banda Nisha da take jinta a takure , hannunta ya kamo suka fice babu wanda yace dasu uffan ,ya lura da yanayinta kodai batada saurin sabo da mutane ne ?"ya tambayi kansa , suna zuwa palonsu ta zauna tare da ɗaga kai sama alamar tunani , tafi Ammar yayi mata shiru bata ma san yanayi ba har sai da ya hura mata iska a fuskarta sanan ta ninfasa ta kalleshi .
Hannunta ya kama yace "muje mu kwanta "binsa tayi sbda tana son tayi abin da suka shirya cikin tsari ba tare da tunanin wani zai ganeta ba ko kuma za'a fahimci ba a cikin haiyyacinsa yake ba .
Suna kwanciya ta ɗauko wayarta da ta kashe tun jiya da Ammar ya shigo ta kunna tare da shiga gallery ɗinta ta nuno photonsu ita da Pooja wanda sukayi da sallah ,hawaye ne ya zubo mata ta share tana kuma ƙarewa photon kallo ,a zuciyarta tace "duk da nasan aure dole ne nasan dalilin da ya sanya anty Pooja a cikin damuwa bai wuce rashin daraja da ƙima da zan fuskanta a nan gidan ba "ta kuma share hawaye ,Ammar na kallonta sai da ta ajiye wayar yazo ya rungumeta yace "wai meke faruwa ne kinƙi sanar dani ko nayi miki wani laifin ne ?"murmishi tayi na yaƙe tace "babu komai sbda bata burin mutanen gidansu susan ba sonsa take ba tafi son ta shirya masa gadar zare .
11:20 am ahalin gidan sun fito yin breakfat Hajiya da Ummi da Mheera da Ammar da Nisha , abinci kaɗan Nisha taci tace "ta ƙoshi ,Ummi tace "har yanzu baƙunta zakiyi mana ?"sunkuyar da kai Nisha tayi tana murmishi Ammar yace "ai kuwa Ummi kunyarki takeji "riƙe haɓa Hajiya tayi kana tace "jimin yaro ko kunya babu ke kuma kin zauna kuna zabga hira da ɗan farinki "sunkuyar da kai Ummi tayi sukaci gaba da cin abincinsu , bayan sun gama ƴan aikin gidan suka tattare kuloli da kwanuka su kuma suka dawo kan sofa suka zauna Nisha ta miƙe ta fice ,Ammar zai bi bayanta Hajiya ta dakatar dashi tare da cewa "kasan a al'adarmu ta SHUWA ARAB munada ka'ida idan yaro yayi aure , yanzu dai abnda nakeso sani shine ka kusanceta ne ?"Mheera da Ummi sunkuyar da kai sukayi sbda abin da jin kunya , Ammar yaga basa kallonsa yace "a'a tana jini "to barka bazan bar gidanan ba har sai ta gama an kawomin farin ƙyale da jini a jiki "waro ido duknsu sukayi Ammar ya miƙe "kai tsaye ɗakinsa ya nufa ya buɗe fridge ya ɗauko beer ɗinsa ya buɗe murfin ya tutula a bakinsa ya ajiye sanan fridge ɗin tare da kulle ƙofarsa gamm ya zube a palon kan kujera yana surutai tare da miyau a bakinsa , daga haka bacci ya kwashesa , tana zaune a ɗaki har ƙarfe 1:pm shiru bai shigo ba har 2:pm bai shigo ba tayi alwalah tayi sallah ,a fili tace "da ka shigo da karka shigo duk kai ta dama wlh babu ruwana "ta zube kan kujera can kuma ta miƙe tare da ɗaukar remote ta kunna kallo a TV .
Bacci mai nauyi ne yayi gaba da Ammar sai da yayi mai isarsa sanan ya tashi ido jajur ya shiga toilet ya watsa ruwa tare dayin brush yana fitowa ya shirya a gurguje ya sanya wani lallausan yadi mai ruwan hoda ya fito hannunsa riƙe da babbar wayarsa kasancewar ya ɗauro alwalah ya wuce masallaci , bayan yayi sallah ya shigo part ɗin Nisha da sallama tana zaune a palo ta amsa yayi murmushi yace "haba ny NOOR mai yasa bazaki hugging ɗina ba ?"kan uba! tace "a zuciyarta a fili kuma ta tsaya kallonsa , takawa yayi ya isa gareta ya zauna kusa da ita yace "kinci abinci kuwa ?"eh Nisha tace "masa a taƙaice ,yasan bataci ba duk da baya tare da ita amma ya ƙyaleta sbda bayason musu .
Mommah dake zaune kan bed ɗinta ita kaɗai ta rangaɗa guɗa tare da tafawa , Pooja ta shigo ɗakin da gudu tace "Mommah lafiya ?"na siyar da motar da Ammar yaba Nisha ne "ɗif"Poja tayi jinta ya ɗauke na wani lokaci sai da ta fara ji sosai tace "wai da gaske ne Mommah ko wasa ?"da gaske man wanan akwatin LAK HAMSIN ne a cikinsa shine kuɗin Motar inaso mu tashi a gidannan munyi ciniki da ƙawata akan zata siyar min da gidanta sbda tace "zata koma India da zama "cikin ɓacin rai da takaici Pooja tace "sam wanan ba dai dai bane wlh bazamu yarda ba haba ,yanzu duk abin da kika yiwa Nisha bai isheki ba sai da kika siyar mata da mota ?"Pooja na kuka tana wurgi da kayan ɗakin Mommah ganin zatayi mata ɓarna da yawa yasa Mommah ruƙota ta jijigata tare da cewa "ke ki nitsu karki kawomin hauka ko kinaso ace gidan gidan matar yaron Governor kamar part ɗin ƴan aiki ?"mai yasa bazaki dinga fahimta ta ba ?ina so kuji daɗi a rayuwarku amma ke musamman ke "Mommah ta nuna Pooj baki bin zaɓina kina yimin taurin kai ko Imaam ne yazo yaji wanan abin arziƙin da nayi daɗi zaiji "turr da jin daɗin "sukaji sallamar Imaam, Mommah ce ta hau toshewa Pooja baki ina rai ya ɓaci ta fizge jijiyoyin wuyanta na tashi tace "Imaam Mommah ta siyar da motar Nisha ta siyi gida "da kallon mamaki Imaam ya bita kana ya nemi guri ya zauna yace "yanzu wanan zancen da gaske ne ?"eh wlh "Pooja ta amshe maganar tana kuka ,kuka Mommah ta saki tana share ido tace "Imaam ka fahimceni gulamar gidanan naji anayi wai ya cika ciyayi kuma gamu da get babu mai gadi bayan haka fentin gidan ma duk ya goge ni kuma naji haushi shine na siyar da motar kaga kaima sai ka daina wanan aikin da kake na wahala ka buɗe shagon siyarda turaruka "mtsw Imaam yaja tsaki Pooja ta taɓe baki ta fice a zuciye Imaam yace "mai yasa bazaki dinga bin duniya a hankali ba ?
Mai yasa sai abinda wani yayi zakiyi ?menene ribarki na siyar mata da mota bakya tunanin zata dinga ganinki da abin duk da ke mahaifiyarta ce "ci gaba da kuka Mommah tayi shiko Imaam tsabar ɓacin rai baice mata komai ba ya sunkuyar da kansa da yaga bazata daina kukan ba ya fice a ɗakin ya bata guri .
Yana fita ta tuntsire da dariya tace "nimafa dole sai nayi kuɗi kamar inda Hajiya Faɗima tayi ".
Ta kuma buɗe akwatin tayi ido biyu da kuɗin ta rufe ta adanasu zuwa gobe zataje biyan kuɗin gida .
Tunda Pooja ta koma ɗakinta take ta kuka a fili tace "wai wace irin uwa Allah ya bamu ne ?sai kuma tace "astgfirullah ta miƙe tare da ɗauro alwalar magrib kasancewar ta jiyo kiran sallah ta shimfiɗa sallaya ta kabbara sallah .
Washe gari Pooja ko ɗakin Mommah bata nufa ba bare da fito yin breakfas , tun kafin kowa ya fito ta nufi kitchen ta haɗo tea da indomie ta dawo ɗakinta ta kulle , zama tayi tana cusawa dan baya yi mata daɗi sam, text ta turawa Nisha kamar haka ..
_Aslamu alaikum my lovely lil sis ,da fatan kin tashi lafiya ki kwantar da hankalinki karki saka damuwa a ranki nidai abinda nake so shine karki bari Ammar ya sanki , kuna ki zauna da shiri a koda yaushe fatan alkairi_.
Nisha na tashi daga bacci taci karo da saƙon Pooja sakamakon ring ɗin shigowar saƙo da taji , kasancewar Ammar ya fita masallaci yasa ta mai maita karantawa yakai sau uku daga ƙarshe ta share saƙon sbda gudun ɓacin rana .miƙewa tayi daga kan sallahayr da take ta ninke tare da shafa adu'a ta jingina kanta da gado hawaye na zuba a idonta a halin yanzu abokinta ta tuno bata san yadda zatayi ta samesa ba gashi duk inda mutum zashi dole sai da matakan tsaro ,a fili tace "na tsani wanan auran tana rufe baki Ammar na shigowa ....!
A ganinku idan Nisha taji maganar siyarda mota ya zatayi?
Kuna ganin burin Abba zai cika kuwa?
Ya Nisha zatayi da rashin abokinta?
Wace shawara zakuba Mommah? 😂

A kafta kowa yazo ya faɗi time ɗinsa 👌Nidai Mommah kufa ?.
[02/12, 7:45 PM] Oum Arfat: ƘANIN UBA na kuɗi ne akan farashi mai sauƙi 200 08141799224
13-14
"Dan rashin kunya shine ka kawo amaryar nan gidan ?"sosa kai Ammar yayi kana yace "tazo fa gaishe ku ne "oho "Hajiya tace "Nisha ta durƙusa ta gaida Hajiya kana ta gaida Ummi , babu yabo ba fallasa dukkansu suka amsa da lafiya lau ta koma ta zauna tare da ƙara sunkuyar da kai , Mheera data shigo yanzu tana sanye da baƙar abaya ta ƙurawa Nisha ido a fili tace "bro wanan ce antyn tamu ?eh lil sis itace "maza kisa a kawo mata abin taɓawa "na ƙoshi "Nisha ta faɗa a taƙaice ,hannunta Mheera ta riƙe kai tsaye ta kaita ɗakinta ta zaunar da Nisha a bakin gado tace "antynmu nasan kinyi mamakin kawoki ɗakina ko ?"kallonta Nisha tayi tare da gyaɗa kai , Mheera tace "good inason in faɗa miki halin Yah Ammar ne "sbda kiji daɗin zama dashi "to kawai Nisha tace "tana murmishi amma a zahiri ɗakin Mheera ba ƙaramin tafiya da ita yayi ba ya tsaru iya tsaruwa , Mheera ta hau zagaye ɗakin tace "yana bala'in son mace mai kyau fara gashi ya samu ,kuma yana son mata mai kula dashi ina fata zaki kulamin da yaya na ?"Insha Allah "Nisha tace "a fili dan bai kai zuciya ba , to yanzu mai kikeso inje ni da kaina zanyi miki girki duk da nakai one yrs ban shiga kitchen ba "no babu buƙatar komai "Nisha tace "tana murmushi , Mheera tayi tace "karfa kiyi mana baƙunta gobe iwar haka kina nan gidanmu "Nisha batace komai ba ta miƙe tana gyara mayafinta "na cikaki da surutu ko ?"a'a Nisha tace "zani gida ne "okay bari in kira Yah Ammar ɗin yazo "tsayawa Nisha tayi dan surutun Mheera yana neman gundurarta , a tare suka taho da Ammar yaga Nisha tsaye a bakin ƙofar Mheera "har zaki koma ne ?Ammar ya tambayeta "eh naga kiran Mommah ne shi yasa "ta mayarwa da Ammar amsar tambayarsa , kamo hannun Nisha yayi suka fito kai tsaye babban palon Ummi suka nufa ya cewa "Ummi baby na zata tafi "sai da ya faɗa yaji kunya Hajiya tai caraf tace "to rasa kunya "Nisha ta ajiyewa Ummi ledar turaren da Mommah ta bata, godiya Ummi tayi kana tace "Allah yayi miki albarka "Nisha tace "amin Ummi najin Nisha a ranta dan gani take ta samu surukar kirki , Ummi ta miƙe ta ɗibo mata wasu turaruka na ruwa masu azabar ƙamshi ta bata Hajiya tace "nikam sai kunzo gidana sanan zan baki tsaraba "Nisha tayi murmishi tare da yi musu godiya , ta fice tana fita ta sami Ammar har ya dauya kaya i zuwa shadda bugaggiya mai ruwan toka , ya buɗe mata mota ta shiga ya jata suka ɗau hanyar da zata sadasu da gidansu Nisha , suna cikin tafiya ta hango abokinta a zaune yana gyara takalminsa daya tsinke , leƙensa ta hau yi kamar zatayi masa magana sai kuma ta fasa .
Cikin ikon Allah sai gasu sun iso Ammar da kansa ya buɗe mata murfin mota ,yace "sai zuwa gobe ina alfahari dake mata ta "buɗe ƙofar gidansu tayi ta shige ba tare da tace "masa komai ba tana shiga ta sami Mommah ita kaɗai a palo , Mommah na ganinta ta kamo hannunta tace "oyoyo ƴar kirki dama jiranki nake Allah yasa dai kin sake fuskarki "kuka ne ya ƙwace wa Nisha ta wuce bedroom ɗinsu da gudu gashi kuma bataga Pooja ba , wayarta ta ciro a aljihun rigarta ta danna number Pooja kira ɗaya Pooja ta ɗaga tare da cewa "lovely sis gani a gidan lalle yanzu zan dawo anma gama "kashe wayar Nisha tayi ba tare da tace "komai ba ba'a ɗau lokaci ba sai ga Pooja ta shigo hannunta da ƙafa yasha jan lalle tayi kyau abinka da farar fata , rungumeta Nusha tayi tace "anty Pooja nifa inajin tsoron auranan fa "karfa kiji wani tsoro sis babu komai abin dana gaya miki shi zamuyi "gyaɗa kai Nisha tayi alamar to .
Washe gari gidan Imaam babu masaka tsinke Abid da Asim sunyi kyau suma haka ma Mommah da Imaam sai hada hadar abinci ake a gidan , anty Pooja da Nisha da ƙawayensu guda biyu suna bedroom ɗinsu a zaune sai cewa "suke kekam Nisha Mommah tayi sa'ar aihuwa wlh ace ɗan Governor zaki aura gashi naji ance harda mukullin mota da alƙawarin zuwa hajji "Pooja dake jinsu tayi musu shiru dan tasan itama gimbiyar ba kulasu zatayi ba , kasancewar lalle ake mata yasa bacci ya ɗauketa sosai .
Zuwa ƙarfe 2:pm dubban jama'a suka shaida ɗaurin auran Nisha da Ammar tare da yi musu adu'ar zaman lafiya mai ɗorewa , tunda aka ɗaura auran nan gaban Nisha da Pooja ke faɗuwa ko mai yasa oho , Ammar kam baki yaƙi rufuwa Abba ya gaiyyaci manyan baƙi masu faɗa aji , bayan mutane sun ragu Imaam ya shiga gida yana mai farincikin aurar da ƴarsa ita ko Nisha kuka take .
A ɓangaren Abba yana dawowa ya tambayi abinda babu Ummi ta gaya masa yayi mata transfer na kuɗi a bankinta .
Ɗakin Nisha yayi kyau sosai kamar ka sace ka gudu dashi.
Bayan anyi sallahar isha'i , Pooja tasan a dai dai time ɗin ƴan ɗaukar amarya zasu zo ta janyo Nisha tare da cewa "zo kiji "tahowa Nisha tayi suka keɓe gurin da babu mutane Pooja tace "abinda nake so dake karki bari wata mu'amala ta aure ta shiga tsakaninki dashi

7 / 18