ƘANIN UBA Sirrin Jinin Gida by Zainab Habib

Author :  Zainab Habib Category :  Romance

Chapter   16 / 18

45K to 48K   out of 53.2K words

garinnan "dum dum gaban Abid ya bada sbda a zahiri ba bacci yake ba da ya jita ne yayi kamar mai bacci kasancewar jinsa da yayi kamar mara lafiya ƙanwarsu da suke ji da ita wai har tayi aure anyi mata saki ɗaya "a fili yace "ko da wasa karki kuskura kice zaki bar gidan nan ,sbda gidan iyayenki shine darajarki abinda zan gaya miki na biyu shine da zaki haƙura ki koma gidan mijinki da nafi kowa jin daɗi "bai karasa gama maganar ba Nisha ta fice da gudu tana kuka .taje ɗakin Asim ta sameshi zaune yana danna wayarsa shi ksm bai san abin da ake ba ,ganinta da yayi da kuka ne yasa shi tambayarta cikin sauri yace "Sis mai ke faruwa ?"bro bana son Ammar ni bazan koma gidansa ba dama sakina yayi shi yasa na dawo gida "ido waje Asim yake kallonta yace "saki ?"har mai kikayi masa kwata kwata auran naku fa yanzu wata ɗaya ne "kuka Nisha ta ƙara fashewa dashi kana tace "haka kawai "bana sonsa "yanzu to mai kikeso ?"ka bani kuɗi in bar gidanan "Asim yace "indai kibar gida ne bazan baki kuɗi ba kiyi haƙuri komai mai zuwa da wucewa ne "bakwa sona "Nisha tace "kana ta fice ,kai tsaye bakin titi ta nufa ta tari mota zuwa gidan su Mami wato mahaifiyarsu Mommah , suna isa ta fito tare da bawa mai mota kuɗinsa ta shigr gidan , da sallama ta shiga ta sami Mami a kwance kan tabarma tana hutawa , tashi zaune Mami tayi tare da washe baki tace "maraba da jikalle "Nisha na murmishi ta shiga ɗakin Mami tare da ajiye hand bag ɗinta ta fito ta zauna kan tabarmar tare da gaishe da Mami tace "Mami kin daina zuwa gudanmu "mirmishin yaƙe Mami tayi a zuciyarta tace "har yanzu ke yarinya ce lokacin da nayi wani zuwa gidanku Khadija ta koreni tun daga nan .
A fili kuwa tace "ina nan zuwa insha Allah "Nisha ta fashe da kuka tare da cewa "Mami bana son komawa gidan Ammar ya sakeni "dafe ƙirji Mami tayi kana tace "wane irin saki ana zaune ƙalau ?"Nisha tace "wlh ya sakeni mhaifiyarsa ce tace "ya sakeni shine ya sakeni .
Taɓɓ amma mai yasa tun wuri baki faɗa a sasanta ba ? nifa bana sonsa "Nisha tace "tana share hawaye ta ƙara da cewa guduwa zanyi "ido waje Mami tace "guduwa kuma ? gara dai ki zauna a gurina sai musan abin yi amma naga ai shiɗin mai kuɗi ne "Mami ta kuma cewa "ke ina ma tsoron hukuncin da Khadija zata zartar kar ta yimin rashin kunyar da ta saba kinsanta ba hankali ne da ita ba ,banda duniya babu abin da tasa a gaba .
Nisha dai shiru tayi bata kula Mami ba har ta gaji da magana tayi shiru .
Kwanciya Nisha tayi a kan tabarma tana kallon sama ,ji tayi tunanin abokinta ya addabi zuciyarta ,a fili tace to wai mai yasa nake yawan tunaninsa ne ?"shin na damu dashi ne ko ina son taimaka masa ne ?kai abota ce "ta runtse idonta ,again tana kuma ganin fuskar abokinta ta zabura kamar wacce aka tsikara tare da ɗaukar mayafinta ta fice , kasancewar babu nisa tsakanin anguwarsu tada da gidan Mami yasa ta fara tafiya ko waige batayi tunowa tayi ai a gurin wanan bolar yake yawan zama , tsabar tafiya ji tayi ta gaji sosai ta nemi guri ta zauna tare da fashewa da kuka ,kamar a mafarki taganshi tsaye hannunsa riƙe da robar abinci yana tahowa inda take bai ma lura da ita ɗin ce ba , Nisha ta mutsike idonta ta ƙara mutsukewa tare da ƙwala masa kira tace "abokina!! juyowa yayi sbda jin zazzaƙar muryarta ga mamakinta sai taga ya taho da gudu har zai rungumeta sai kuma ya fasa ,a zuciyarta tace "bana sanyaka a sahun mahaukata ko kaɗan Allah ya sani ina jinka a ko ina na sassan jikina "ta share hawayen fuskarta tare da matsowa daf dashi tace "abokina ina ka shiga nayi ta nemanka na rasa ?"wata zazzaƙar murya taji tana amo a cikin kunnuwanta yace "tun bayan tafiyarki ban ƙara ganinki ba na ɗauka na rasaki ne har abada kullum nakanyi kuka idan na tuno da taimako na da kikeyi ,sai gashi Allah ya amsa adu'ata ya baiyanar min dake kafin inbar garinnan in koma inda nake da zama "sassanyar ajiyar zuciya Nisha ta sauke tare da neman guri ta kuma zama kana tayi masa nuni da ya zauna , bayan ya zauna ta nun fasa kana tace "a zahiri inajin wani lamari amma ina da tambaya Allah yasa zaka bani amsa dai-dai da abinda na tambayeka ?"uhm ina jinki "abokinta ya faɗa da muryarsa mai daɗi ,Nisha tace "idan kanajin bugun zuciya game da wani shin menene ? "ko kuma kanajin son ganin mutum "dariya abokinta yayi kana yace "a tunanina soyayya ce "waro ido Nisha tayi tare da rufe fuska kana tace "ka bani kunya "inada wata tambayar "abokinta yace "duk ina jinki "Nisha tace "mai yasa kake yawo da yagaggun kaya ?"ganin fuskarsa ta sauya zuwa ɓacin rai yasa gaban Nisha faɗuwa ta haɗe hannayenta guri ɗaya alamar ban haƙuri "har ta fara tafiya tace "kana sona "sai kuma ta fashe da kuka....!

😍 Nasan kuna haƙuri da rashin typing da yawa pls ku ƙara haƙuri na yau ma babu yawa sbda zani Kaduna wlh inata shirye shirye ne a duk inda kuka gansa kuyi haƙuri 👏bawai ina nufin idan na tafi bazaku dinga samu ba , no insha Allah kamar inda kuke samu yanzu haka idan na tafi zaku samu ina godiya da sharhi 😘.

Kuna ganin ya rayuwar Nisha da abokinta ?
Ga Hajiya kuma a gidan ?
Wayo cakwakiya over.
[03/12, 6:00 AM] Mom Islam Ce💃: Miƙe tsaye tare da cewa "kinga Nishan kuwa ?"Pooja na kuka tace "Mommah ta gudu-ta gudu , cikin rashin fahimta Mommah tace "ta gudu ina ?Pooja dake share majina tace "ta gudu jirgi wlh jirgin ƙasa ta shiga kuma banji inda tace "zata ba "luuu Mommah tayi jiri na ɗibarta zata faɗi Abid ya tarota tare da cewa "Mommah lafiya ?Mommah data riƙe kai tana jin wani jirin ta nemi guri ta zauna kana tace "a bata ruwa , miƙo mata ruwa Pooja tayi tasha , bayan ta sha ta nunfasa kana tace "Pooja kaini ɗaki in kwanta "jikin Pooja a sanyaye ta kai Mommah ɗaki ta fito tare da riƙe hannun Abid tace "Yah Abid Nisha ta barmu ta zaɓi soyayya gashi sun shige jirgin ƙasa sun bar gari "whattt!!! Abid yace "cikin ɓacin rai "wace tashar taje ?"Pooja da kuka yaci ƙarfinta ta tsuguna tana rerawa kamar wacce aka doka .
Imaam ya shigo ya samesu a tsaye idon Abid yayi ja Pooja kuma na kuka , tambayarsu ya fara wai shin mai ke faruwa ne ? Abid ne yayi ƴarfin cewa "Nisha fa tabar gari bamusan inda za'a nemeta ba "a tsorace Imaam ke kallonsu gani yake kamar ba magana ake yiba sbda jinsa ya ɗauke na tsawon mintuna , innalilahi wa ina ilaihir raji'un Imaam ya ambata tare da riƙe kai , kana ya wuce side ɗinsa  ,ya bar su a tsaye.
Tunda Nisha suka shiga jirgi da abokinta take kuka ,bawai tana kukan nadamar biyosa bane a'a tana kukan rashin ƴar uwarta sai yanzu take ganin abin da tayi bata kyautawa anty Pooja ba ,sbda tun tasowarsu babu wanda yasan matsalarta fiye da Pooja , ta share hawayenta ta riƙe hannun abokinta suka nemi gurin zama tace "inason ka faɗamin sunanka sbda tunda muka haɗu baka faɗamin ba "murmishi abokinta yayi kana ya lumshe idonsa dimple ɗinsa ya lotsa yace "MUNIM" sunana Munim, mai maita sunan Nisha tayi a fili tace "kamar na taɓa jin sunan nan amma na rasa ta inda naji sunan "murmushi Munim yayi kana yace "wane gari kike ganin zamu ? Bangladesh "nan zamu "murmishi Munim ya kumayi kana yace "kamar kinsan nan jirgin zashi ".
Sunyi tafiya mai nisa kana jirgin ya iso garin da zasu sauka , kowa ya bada kuɗinsa Nisha ta ciro nasu ta bada suka sauka ,
[06/12, 12:59 PM] Mom Islam Ce💃: Miƙe tsaye tare da cewa "kinga Nishan kuwa ?"Pooja na kuka tace "Mommah ta gudu-ta gudu , cikin rashin fahimta Mommah tace "ta gudu ina ?Pooja dake share majina tace "ta gudu jirgi wlh jirgin ƙasa ta shiga kuma banji inda tace "zata ba "luuu Mommah tayi jiri na ɗibarta zata faɗi Abid ya tarota tare da cewa "Mommah lafiya ?Mommah data riƙe kai tana jin wani jirin ta nemi guri ta zauna kana tace "a bata ruwa , miƙo mata ruwa Pooja tayi tasha , bayan ta sha ta nunfasa kana tace "Pooja kaini ɗaki in kwanta "jikin Pooja a sanyaye ta kai Mommah ɗaki ta fito tare da riƙe hannun Abid tace "Yah Abid Nisha ta barmu ta zaɓi soyayya gashi sun shige jirgin ƙasa sun bar gari "whattt!!! Abid yace "cikin ɓacin rai "wace tashar taje ?"Pooja da kuka yaci ƙarfinta ta tsuguna tana rerawa kamar wacce aka doka .
Imaam ya shigo ya samesu a tsaye idon Abid yayi ja Pooja kuma na kuka , tambayarsu ya fara wai shin mai ke faruwa ne ? Abid ne yayi ƴarfin cewa "Nisha fa tabar gari bamusan inda za'a nemeta ba "a tsorace Imaam ke kallonsu gani yake kamar ba magana ake yiba sbda jinsa ya ɗauke na tsawon mintuna , innalilahi wa ina ilaihir raji'un Imaam ya ambata tare da riƙe kai , kana ya wuce side ɗinsa  ,ya bar su a tsaye.
Tunda Nisha suka shiga jirgi da abokinta take kuka ,bawai tana kukan nadamar biyosa bane a'a tana kukan rashin ƴar uwarta sai yanzu take ganin abin da tayi bata kyautawa anty Pooja ba ,sbda tun tasowarsu babu wanda yasan matsalarta fiye da Pooja , ta share hawayenta ta riƙe hannun abokinta suka nemi gurin zama tace "inason ka faɗamin sunanka sbda tunda muka haɗu baka faɗamin ba "murmishi abokinta yayi kana ya lumshe idonsa dimple ɗinsa ya lotsa yace "MUNIM" sunana Munim, mai maita sunan Nisha tayi a fili tace "kamar na taɓa jin sunan nan amma na rasa ta inda naji sunan "murmushi Munim yayi kana yace "wane gari kike ganin zamu ? Bangladesh "nan zamu "murmishi Munim ya kumayi kana yace "kamar kinsan nan jirgin zashi ".
Sunyi tafiya mai nisa kana jirgin ya iso garin da zasu sauka , kowa ya bada kuɗinsa Nisha ta ciro nasu ta bada suka sauka ,

Afuwan👏
[06/12, 12:59 PM] Mom Islam Ce💃: 49-50

Kamo hannun Mubin Nisha tayi kana tace "muje mu sami gida "waro ido Muinm yayi yace "wane gida kenan ?"Nida ba sanin garin nayi ba "Nisha ta faɗa cikin zazzaƙar muryarta , lumshe ido Mumim yayi kana yace "ki dakata "a ɗan tsorace Nisha ta tsaya cak tare da kallon fuskar sa Munim yace "tunda muka haɗu dake baki taɓa tambayata ƴan uwana ba "bare daga inda na fito bugu da ƙari gashi kin biyoni " cikin faɗa Nisha tace "wanan ba lokacin surutu bane "suna cikin magana wani saurayi ya zo wucewa da gudu yana cewa "maza ku ɓace daga gurinnan minister na kama mutane "cikin tsiwa Nisha tace "waye shi din ?"saurayin yana shirin yi mata magana aka tattarashi aka tura mota , Nisha da Munim suka gudu.

Tun da Hajiya ta koma gida ta faɗa ɗakin Ummi tare da fashewa da kuka , Mheera da ta iso yanzu ta kalli Hajiya ta ƙunshe dariyarta sai kuma tace "hajjaju mutuwa akayi ne ? Hajiya na jan hanci tace "na koma gidan su Imaam yace "sai Ammar yazo duk Zainab ce ta janyo mana wanan tashin hankalin "Ummi dake zaune ko kula Hajiya batayi ba ta kawar da kai gefe , cikin sa'a Ammar ya shigo tare da sallama ko kallon Ummi baiyi ba ya zauna gefen Hajiya kana yace "Hajiya ya kukayi ?"um bari ɗan nan ai yanzu na dawo ubanta yace "wai sai dai mu tafi tare ka faɗa da bakinka "Ammar yace "ai babu damuwa a shirye nake muje kawai "Hajiya ta miƙe suka nufi parking space suka hau mota kai tsaye sai anguwar su Nisha , suna isowa ƙofar gidan Hajiya ta buɗe mota bayan Ammar yayi parking ta fito shima Ammar ɗin ya fito suka fara nocking , leƙowa mai gadi yayi yaga Hajiya ,ya washe baki kana yace "ku shigo "Hajiya ta juya ta kalli Ammar tace "bazaka shigo da motar taka ba ?"muje kawai "Ammar ya faɗa a taƙaice , kai tsaye cikin gidan suka shiga har sunyi hanyar palon suka ga Imaam na shirin fita ,Hajiya ta riƙe baki tare da cewa "mu koma gashi na taho da Ammar ɗin "girgiza kai Imaam yayi kana yace "muje "suka ƙarasa ciki tare da yiwa kansu mazauni suka zauna kan sofa , Imaam ya kalli Ammar ya fashe da kuka , suka ga Mommah ta fito idon ta ya kumbura sosai ,Hajiya dai ta lura da hakan dake ba huruminta bane batace komai ba ,ta kalli Imaam tace "Imaam lafiya kuwa ?murya ta mai kuka Imaam yace "inafa lafiya an nemi Nisha an rasa "hasbunallahu wa ni'imal wakil ya zuljalalu wal ikram "Hajiya ta faɗa cikin jimami ,Ammar kam ya kasa magana sai kallon mutane da ido , sun daɗe a gidan Ammar bai cewa komai sai da sukazo tafiya ne Hajiya tace "muje suka miƙe babu wanda yace wa kowa komai har tafiyarsu shiru ya karaɗe palon , a mota Hajiya ta fashe da kuka tare da cewa "ashe ganawar kenan Allah ya baiyanar dake Nisha "suna isa gida bayan an buɗe musu get suka hangi Mheera tsaye tana riƙe da waya , bayan Ammar yayi parking Hajiya ta fito ta kalli Mheera tace "burunku ya cika sai ku zuba ruwa a ƙasa kusha tunda abin da kukeso kun samu "farr da ido Mheera tayi Hajiya tace "kin yiwa Umar ba niba ".
Ammar da sai yanzu yayi magana yace "Hajiya ya naga kina shirin fita ?"ba dole in fita ba so kake baƙinciki ya kamani gidana zan koma na gaji da yawon gantalewa "dariya Hajiya taba Mheera dan haka ta ƙyal ƙyala abinta .
Gurin driver Hajiya ta nufa tace "maza kazo ka ɗaukeni zani in tsuguna a gidana "da sauri driver ya ɗauko key ya kawo motar gabanta ta shiga suka tafi .
Tun tafiyar Hajiya Ammar na tsaye har Mheera ta bar gurin yana tsaye , maganar da yaji ne ya dawo masa da tunanin da yake , Abba yace "haba Ammar mai kuma ya faru na ganka cikin wanan yanayin ?"fuska babu walwalah yana shirin yin kuka yace "Abba Nisha ta ɓata Nisha ta ɓata "ya subhanallah yaushe ? Abba ya tambaya cikin rashin jin din abinda Ammar yace "Ammar dake riƙe da hannun Abba yace "wlh Abba ban sani ba "zomu ƙarasa ciki "Abba yace "wa Ammar"to Ammar yace "suka wuce side ɗin Ummi , suna shiga suka sameta a palo hannunta riƙe da remote tana sauya channel ,tana ganin Abba tasa dariya tare da cewa "wato surprise akayi mana ?"cikin farinciki Abba yace "eh man ya hutaww ?"Ummi tace "lafiya Abba ya kalli Ammar yace "mai ya haɗaka da Ummin naka ?kawar da kai gefe Ammar yayi kana yace "ta kori Nisha "zaro ido Ummi tayi tace "sharrin da zakayi min kenan ?to naji na ɗauka kayi haƙuri Ammar ɗina "cikin jin daɗi Abba yace "bana son ɓacin ranka so ka kula pls da abin da zai ɓata maka rai bana kuma san inga kana faɗa da Umminka "kawar da ɓacin ransa Ammar yayi kana yace "Abba na daina insha Allah yaje gaban Ummi ya bata haƙuri .
Miƙewa Ammar yayi ya fice yabar Ummi da Abba zaune Abba ya kalli Ummi kana yace "nasan komai haƙƙinki ne ke bibiyata gashin anyi zaɓe ba ni naci ba wani ne yaci ,ni ban kyautata miki ba bare in tsaya in sauƙe haƙƙinki dake kaina "kamo hannunsa Ummi tayi kana tace "karka damu komai ya wuce alhamdulilh da ka gane gaskiya .
Mheera dake bakin ƙofa tana jin tattaunawar tasu tayi farinciki sosai tazo da gudu ta rungume Ummi idonta na fitar da hawaye , ɗagata Ummi tayi kana tace "Habibiy nifa na fara yanke shawara "cikin rashin fahimta Abba yace "shawaarar me ?"a haɗa Mheera da Ammar aure kawai "Abba ya turɓune fuska kana yace "Amma ya mukayi dake ?kan Ummi a ƙasa tace "munyi alƙawarin zamu ɓoye sirrin har abada "good amma mai yasa yanzu kike ƙoƙarin tarwatsa farincikin ƴaƴanmu ?"afuwan bawai nayi hakan dan....Abba ya dakatar da Ummi tare da cewa "daga ni sai ke sai hajiya sai wanda suka bamu ita sune suka san komai akai kina neman warware komai ko ?"da gudu Mheera tabar gurin tana kuka tace "dama ni tsintacciya ce wayo Allah na ta fice da gudu ta nufi bedroom ɗinta , ta fara haɗa kaya kenan Ammar ya shigo ya tsaya a bakin door kana yace "ba tun yanzu ba nasan ba iyayenmu ɗaya ba ! a tsawace Mheera tace "kasan bani da gata shine ka lalatamin rayuwa ko ?"no Mheera ba haka bane karki ƙara faɗar hakan sharrin sheɗan ne "harara ta gallah masa kana tace "dole kace sharrin sheɗan mana tunda ka riga da kasamu abinda kake nema "durƙusawa Ammar yayi tare da haɗe hannayensa biyu yace "inhar kin amince dani nayi alƙawarin baki farinciki har ƙarshen rayuwarmu "jim Mheera tayi tare da tunani a duniya bata da kowa batasan danginta ba ,hasali ma auran Ammar shine ƙaramin tukwaicin da zata yiwa iyayensa amma bawai dan tana sonsa ba sai dai dan kawai adalcin dakuma soyayyar da iyayensa suka nuna mata basu ban banta tsakaninsu ba .

Mheera tace "na amince "sai kuma ta fashe da kuka mai cin rai...!

Mun kusa gamawa ma naji kuna magana akan rashin yawansa kuyi haƙuri fa ,
[06/12, 12:59 PM] Mom Islam Ce💃: 51-52

Rungumeta Ammar yayi ya fara bubuga bayanta a hankali .

A ranar Ummi da Abba sun faɗa farincikin da basu taɓa tunani ba , Ummi ko banda Hamdala babu abin da take ,

Nisha da

16 / 18