Author : Z͢A͢H͢R͢A͢ A͢B͢D͢U͢L͢ Category : Romance
da ita, ganin sun shige da Ita yasa su Safwan mara musu baya, tuni Abi'atu ta hau video recording da ɗayar babbar wayar Safwan, wayarta kuma Ubaidullah yana amfani da location, a hankali suke bin ta bayan kangon su na duƙawa dan kangon mai girma ne, shiga ciki suka yi su na duddubawa, ga uban daƙuna a kangon, duk in da suke tunanin zasu ga Hafiza basu ganta ba, hankalinsu ne ya sake tashi, kafin nan wayar Safwan netwrk ya dawo, nan ya sake kiran Ubaidullah, yana ɗagawa ya ce.
"Safwan! Ina Hafiza!?"
"Kayi sauri kazo kawai Ubaidullah dan gamu nan a cikin kangon da suka shige da ita, sai dubawa muke yi amma bamu ganta ba dan kangon yana da girma" a hankali Safwan ke magana gudun kar su jiyo su, tun da su mafakar su ce sun san kan abun su.
"Ina Abi'ah!?" cewar Ubaidullah Safwan ya ce.
"Gata nan a gefena muna kan shiga ciki"
"Pls Safwan karka bari ta yi nesa da kai, ka kula da ita dan taurin kai gareta irin na yan jarida ba ko da yaushe take jin magana ba, gani nan na kusan isowa wajan, ku ci gaba da duba kangon a hankali, kar su muku illa na kusan isowa!"
"Eh muna kan dubawa, ina tunanin....." Safwan bai karasa maganarsa ba ya jiyo ihun Hafiza, wanda ya yi sanadiyyar sakin wayar daga kunnensa karar da Hafiza ta saka harta Ubaidullah sai da yaja wawan burki a tsakiyar hanya, ya yinda ya haɗa motoci garuwa, jikinsa ya dauƙi bari idanuwansa suka zazzago suka yi waje, hawayen ma ya ji sun ƙafe daga idanunsa, take jijiyoyin jikinsa suka fito raɗa-raɗa barin ma na kansa da wuyarsa kamar zasu tsinke, dan ihun da Hafiza ta saka kamar wacce aka farke mata gaba ne, kamar namiji ya shigeta, Mutanen da Ubaidullah ya saka su gwarene suka fara masifa ba tare da Ubaidullah ya bi ta kansu ba, ya wani figi motar sai da wuta ta fi daga salansa, ya ci gaba da sharara gudu, Safwan kuwa ihun Hafiza ne ya saka su juyowa saitin wani windown da suke a nan ne suka ɗaure Hafiza, ihun da ta saka kuma na matse mata nono da daya daga cikinsu ya yi ne, dan tun da take babu wanda ya taba yi mata abu makamarciyar wannan, ihu kuma sun kunci mata bakin da suka ɗaure mata ne, dan idan sun kawo yarinya sukan kunci mata baki dan duk ihun da zata yi babu mai jinta balle ya kawo mata taimako, kasancewar bayan gari ne, kuma cikin jeji, a nan ne suke sheƙe ayarsu da yaran jama'a, Abi'atu ta buɗe baki zata kwallara kara da sauri Safwa ya toshe mata baki, ya jata suka duƙa kasa, bakinsa yasa a saitin kunnenta cikin raɗa ya ce.
"Karki yi ihun da zai sa su ganmu dan za ki bata mana plan, ki ci gaba da video din ni kuma zan san yadda zanyi, ke yar jarida ce kinsan kan bincike baya son tonon asiri dan haka ki kula sosai, ki sa a ranki kece kika fito yaƙi da miyagu, kin fahimceni?" ta gya ɗa masa kai ta goge hawayenta, suka miƙe a tare ya sake cewa.
"Duk abun da za ki ga sunyi min karki sake kiyi ihu ko ki shigo har sai Ubaidullah ya shigo kinji? Dan ina so ne na dauke hankalinsu kar su cutar da ita" tana hawaye ta jinjina masa kai ta cigaba da video din, ya zo zai wuce ya shiga ta ji gabanta ya fadi da sauri ta riƙo hannunsa tana girgiza masa kai, a hankalin ya zare hannunta ya lumshe mata ido alamun ta kwantar da hankalinta ,sannan ya shige yana neman kofar da zata sadashi da windown da suka ga Hafiza, ga dai kofofi amma ya rasa wace kofa ce, shawara a yanke kawai ya din ga bin ko wacce yana dubawa Adduarsa daya Allah ya kawo Ubaidullah yanzu karsu cutar da Hafiza.
Abi'atu na kan video ta ga su ma sun kunna video camera ,dan kuwa basu banɗare yarinya ba tare da sunyi video din badala da barnan da suka yi ba, riƙe baki Abi'atu ta yi ganin mutane biyu da suka rufu akan Hafiza wacce ta fara ihu da kuka abun tausayi tana kiran sunan Allah da Yayanta.
"Innalillahi wa inna ilayhirrajiun! Ya Allah ka ceceni! Allah ka ceceni! Allah ka turo mai cutona! Yayanaaaaaa!!! Wayyo Allah Mamana! Wayyo Anty Ummuna! Wayyo Anty Abi'atu!" Abi'atu jin Hafiza ta ambaci sunanta ya sata kara riƙe bakinta gagam a ranta tana fadin.
"Wai Ubaidullah ina ka tsaye ne!? Yaya Safwan kai ma ka kasa shiga ko dai sun gan ka ne!? Anya zan iya hakuri kuwa?" tana kan tunani ta sake tsinkayo ihu Hafiza da kukanta har tana tari, da sauri Abi'atu ta sake saita waya tana kan ɗaukarsu, ihu Hafiza ta sake sakawa da salati a lokacin da ta ji an farke mata riga duk da tana da vest, wani na shafata ta baya wani kuma yana lailaya yan nonuwanta da suka fara tasowa,ihu take tana fadin.
"Ya Allah ka ceceni! Wayyo Allah Yayana! Yayana nima zasu kasheni! Wayyo Allah Yaya Ubaidullah!" ɗayan jin ta ambaci sunan Ubaidullah ya ce.
"Kai guys kamar fa nima na so na tuna yarinyar da muka kawo, dan yadda wannan ke ihun kiran Yaya Yaya itama wancan kun manta haka ta din ga ihu tana salati tana kiran sunayensu" Bangis ya ce.
"Ai BahBa na gaya muku, mu duba system din nan ai ba zamu rasa ba" nan kuwa suka shiga bincike a cikin system yaran da suka yiwa fyaɗe sama da dari duk su na da videon yanda suka yi lalata dasu, bincikensu kuwa har ta fado kan videon Margayiya Na'ilah, suka kalli Hafiza suka sake kallon Na'ilah, suka hada baki wajan cewa.
"Wallahi su na mugun kama" juyo da system din suka yi suka nunawa Hafiza dake kuka kamar ranta rai fita suka daka mata tsaw.
"Keeeeeeee! Kinsan wannan!?" kuka Hafiza ne ya tsaya cak ganin Yar Uwarta Na'ilah, ta ce.
"Innalillah! Sismietaaaa! Dan Allah tana ina karku mata komai nasan tana nan dama bata mutu ba" tsawa suka sake daka mata da cewa ta rufa musu baki ta kalla, gani ta yi su na yagewa Na'ilah kaya duka su bakwai din suka rufu akanta babu wanda baya murzata, sai ihu take yi tana ambatar sunan Ubangiji tana kiran sunan Mama da Yaya Ubaidullah da Anty Ummu da ita Hafizan har da Abi'atu da Yaya Zaidu, kuka Hafiza ke yi tana miƙa hannu abun tausayi kamar zata kamo Na'ilah dan yau mutuwar ta zamo mata sabuwa, tun Na'ilah tana ihu har ta zo ta yi dif, Abi'atu dake rusan kuka a windown hankalinta tashe, idon Hafiza ya kaɗa ya yi jaaa jikinta sai kyarma yake yi da jan idon ta bi su da kallo ɗaya bayan ɗaya ta ce.
" *Daman ashe kuneee!? Kune kuka kashe min sismieta!? ku ka saka ni a baƙin ciki da ka daici kuneeee!?" ta fada da karfi.*
*"Haƙika idan Yayanmu ya kamaku gawar kare sai ya fi ku darajaaaa na rantseeeeee!!!*" ta fada da karfi take wani ya wanketa da marin da sai da bakinta ya fashe, ko kadan Hafiza bata ji marin ba dan kuwa gobarar da zuciyarta ke yi yafi karfin marin da aka mata, dayan ya ce.
"To shi din Yayan naku waye shi!?"
Murmushin kuka Hafiza ta yi ta dukar da kanta kasa ta ce.
" *Shi din wani tauraro⭐ ne mai tsananin haske daga zuciya, a fuska mutum ne mai sassauci ga mutane masu rahama, ta wani bangaren kuma shi mutum ne mai zafi wanda zafinsa da azabarsa tafi karfin narkakkiyar dalma ga mutane azzalumai mugaye maha'inta, shi din DODON AZZALUMA NEEE! YAYANA DUK YANDA ZAN GAYA MUKU SHI BA ZAKU TABA FAHIMTARSA BA, DAN KU ALLAH BAI HALICCIKU DA FAHIMTA BA, DAN KUWA DUK YANDA ZAN FADA MUKU SHI YA FI HAKA, KU JIRA RANAR DA ZAKU HAƊE DA SHI GANGAR JIKI DA ZUCIYOYIN KU SUNE ZASU GAYA MUKU, KO SHI DIN WAYE, JARUMIN MAZA,WANDA SHI NE ƘI GUDU MAI SA A GUDU, KU JIRAAA! NA CE KU JIRAAA!!."*
Tabbas maganganun Hafiza ya ɗan razana su amma da shi ke babu Allah da imani a ransu nan ɗayan ya ce.
"Wai mun kawo yarinyar nan ne dan muyi juyen baƙin man mu ko dan ta gaya mana maganganu?" wani ma ya ce.
"Kuma hakane fa? Mu afka mata kawai wannan shagen bakin nata zai yi shuru" Abi'atu ganinsu ta yi gadan-gadan sun rufu akan Hafiza, Hafiza na ihu da kuka kamar yanda ke yi Na'ilah har sun kwantar da ita daya na shirin b'urma ta zai shigeta, sai ga Safwan ya shigo da gudu ya ture wanda yake kan Hafiza ya banbangaje wanda suka danne mata hannu sannan ya ɗagata, bai ankara ba ji kake kwassssss! Take Hafiza ta sake razananniyar kara tare da furta.
"Yaya Safwannnn!" a tare suka saki ihu da Abi'atu, dan karfe wani ya kwaɗawa Safwan a bayan wuya ne ko a ƙeya ne oho dan bata san taƙamemen in da aka buga masa karfen ba, dan kuwa karfe ne mai kacha irin wanda ake naɗa kachar a jiki ga karfen Babba ne, nan take jini ya balle Safwan ya zube kasa babu alamun numfashi bare ayi tunanin akwai rai a tare da shi.
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Kuyi hakuri masoya masu kirana ngd da masu jaje wai ko na bar book dinne, ban bari ba amma na gaya muku uzurina, ga wannan ku dan wataya da shi, aha fans ana tare 🙌🏻🙌🏻🙌🏻🙌🏻
Uwar Ahlan Taku Ce 👍🏻🙌🏻
[8/19, 10:59 AM] Zarahh: *COLONEL UBAIDULLAH*
( _the story about a young gentle man_)
*ᏚᎢᎾᎡY ᏔᎡᏆᎢᎢᎬN ᏴY*✍🏻
*Z͢A͢H͢R͢A͢ A͢B͢D͢U͢L͢* (ᴹᴼᴹᵞᴺ ᴬᴴᴸᴬᴺ)
( *y̾a̾r̾ s̾a̾r̾a̾r̾i̾n̾ k̾a̾i̾n̾u̾w̾a̾*)
👸🏻 *SAHIBAR KAINUWA*👸🏻
_dedicated to my brother_
*~UBAIDULLAHI~*
~~•~~•~~•~•~•~
_my wattpab_@Fateemah0
~~•~~•~~•~~•~~•
*Special gift to my 5 ☆stars★*
_Samira bint Abdallah_💋
_Fatima bintu Sagir_💋
_Farhat Mrs M'J_💋
_Princess (Nafeesat)_💋
_احلام فاطمة_💋
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan*👇🏻
https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association
*____________________________________*
*page°°°°°81&85*
Ihun da Abi'atu ta yi, ita da Hafiza ya sa suka ji ta, suka wai go suka ganta, da gudu Abi'atu ta bar jikin windown ta zo ta hau neman kofar da zai sadata da in da suke ,amma ta rasa, muryan Ubaidullah ne ta ji ya daki dodon kunnenta yana kiran sunayensu, wani dadi ne ya ziyarci zuciyarta amma ta can kasa tashin hankali ne, sunansa itama ta kira kafin ta juyo da gudu kenan suka yi karo, sai da suka haɗa ido da shi ta sake fashewa da kuka, a kiɗime yake tambayarta ina Safwan da Hafiza? Tama kasa magana sabida kukan da ya ci karfinta da kyar take yi masa nuni da window da kofofi, zai yi magana ya ji motsin mutane da sauri ya fizgota izuwa jikinsa suka maƙale ya rungumeta sosai ya mata rumfa ya ɗaura hannunsa a saman bakinta sabida kukan da ta ke yi, wasu maza uku ne suka fito dayan na cewa.
"Ina yarinyar da ta yi ihun nan?" dayan ya ce.
"Ko dai ta gudu ne?"
"Ai kuwa bata isa ba mu bi ta, dan itama ta kawo kanta" nan suka fita yuuu dasu, su na wucewa Ubaidullah ya saketa ya ce.
"Abi'ah, ki tsaya a nan ki jirani, karki fito ina zuwa bari na shiga kinji?" girgiza masa kai ta shiga yi alamun ba zata tsaya ba, ya santa sarai tun da ta ce ba zata tsaya ba, to fa ba zata tsayan ba, dan haka ya yi gaba ta bi shi a baya, kofar da ya ga maza ukun nan sun fito nan ya shiga, yana shiga tun daga farkon kofar jini ne ya fara karo da shi gabansa ya fadi, ga ihun Hafiza wacce maza uku suka da baibayeta, ga daya a tsaye yana video yana dariya, basu ankara ba suka ji kukan zaki wanda ya sakasu tsorata lokaci guda, daya daga cikin wa inda suka danne Hafiza wanda yake kokarin danna mata abarsa suka mike ba shiri, dago fuskarta ta yi da kyar a wahala take bude idonta dan kuwa tasha nauyin kartin banza, da kyar take iya juya idanunta ta kalli Yayanta, murmushin farin ciki ta yi ta fara hada kalmomi.
"Y...ya...na." daga nan ta sume, Ubaidullah gabaki daya ilahirin jijiyoyin jikinsa ne suka miƙe ya yinda idanuwansa suka rine lokaci daya wanda idan ya kalleka dasu sai ka gigita, dan daga gani babu komai a cikin wa innan idanuwa ban da tartsatsin wuta, bakinsa har wani hayaƙi yake fitarwa tamkar ya zuga shisha, hakika tsoro ya dabaibaye wa innan samarin yayinda dayansu ya ce.
"Ko dai wannan shi ne Yayan nasu? Ga shi kuma na gansa da wandon sojoji ko dai soja ne? ya akayi yasan nan wajan? Ko dai lokacin da muke dauke wannan yarinyar wannan guy din da wancan budurwar ne suka sanar da shi? In ko haka ne yadda ta faɗe sa tabbas yafi hakan!" a tsorace suke magana su na ba wa junansu amsa, wani ma ya ce.
"Kai baka ji kukan zakin da ya yi bane?"
"Ka ji banza! To ni kurma ne, na ji mana!."
Ubaidullah juyawa ya yi, ya kalli jinin da kafafunsa suka taka ya kalli Safwan kwance babu rai babu alamun rai Abi'atu ta ɗago shi tana kuka mai cike da tashin hankali ta ɗora kansa bisa cinyoyinta ga Hafiza a yashe a kasa itama sumammiya.
Wani kujera Ubaidullah ya ja tsakiya sannan ya dauki Hafiza ya shinfiɗeta a gefe, ya ɗaga Abi'atu wacce take durkushe da Yayanta wanda ta kifa kansa saman cinyoyinta ya miƙar da ita tsaye riƙe kafadunta, sannan yasa hannu ɗauki Safwan tamkar ba namiji ya ɗauka ba, ganin yadda ya dauki Safwan abun ya sake firgita su matuƙa, kwantar da Safwan ya yi a gefe shi ma, sannan ya dauki wayar Abi'atu wacce ta sakesa ya faɗi ya jawo hannunta, damƙa mata wayar ya yi, ya sa hannunsa yana goge mata hawaye cikin murya wanda Abi'atu bata taba jin Ubaidullah da shi ba, bata taba tsammanin yana da ita ba, wanda da ya yi mata magana da shi itama sai da ta ji tsoron murya, wai a hakan ma ita ya sassauta mata.
"Abi'ah just give me 10mins only, zamu kai Safwan Asibiti In sha Allah babu abun da zai faru da shi" ta jinjina masa kai ta sake ɗaga Safwan ta ɗorasa a saman kafarta, tana tare jinin dake malala daga kansa da mayafinta, duk mayafin nata ya b'aci da jini.
Kujerar da Ubaidullah ya ja tsakiyar wajan zama ya yi a kai ya duƙar da kansa kasa, kafin ya ɗago jan idonsa yana kallonsu da shi, jira yake yi wa inda suka fita su dawo, bai jima da zama ba kuwa sai gasu sun shigo su na ganin Ubaidullah suka firgita, ɗaya daga cikin wa inda suka shigon ne ya ce.
"Wanene kuma wann....." maganar da bai samu damar karasawa ba kenan sakamakon haɗa ido da ya yi da *Soja Namijin Duniya Ubaidullah!* juya idon da Ubaidullah ya yi ya hango wata igiya kakkaura, duba agogon hannunsa ya yi ya ga har yaja mintuna hudu a cikin goman da ya ambata, yana tashi idonsa a rufe da ya yi wani kukan kura ya shaƙi wuyar yan iska ya dinga gwara su da bango, ji yake yi ma gabaki ɗaya baya hucewa, dan ya rasa kalar dukan da zai yi musu, ta ko ina ya shiga kai musu zafafan naushi, suka fara ihu su na neman agaji igiyar da ya gani ya ɗauka ya hadasu waje guda ya ɗauresu tamƙar yadda ake daura bayi marasa galihu da yanci a zamanin da can baya, haka ya ɗaure su ƙwaƙƙwaran motsi basu iyawa dan kuwa ɗauri ba na wasa Ubaidullah ya musu ba, ya juya ya ga su koken da sauran wasu kayan maye, ɗaukar koken din ya yi ya tura musu a hanci da baki ya ɗaure musu bakin tamkar yadda suke ɗaure na ƴaƴan mutane, sannan ya tattara komai nasu a kangon ya ajiye gefe daya, ajiya mai kyau ya musu, da sauri ya ɗaga Safwan ya fita da shi ya saka shi a mota sannan ya dawo ya tattara wayar Safwan din ya dauki Hafiza ya fice da ita da gudu Abi'atu tana binsa a baya, ya sa Hafiza a mota itama, gudu yake shararawa sosai yayinda ya dauki hanyar Specialist Hospital, yana zuwa emergency ya bukaci a shiga da Safwan amma suka ce ba zasu karbesa ba sai yan sanda sun zo sun sa hannu Ubaidullah ya sa hannu a aljihun wandonsa ya ciro wallet dinsa ya nuna musu card dinsa ya ce.
"I'm Captain Ubaidullah Abdullahi Nigerian Army, wannan kuma Ɗan Uwana ne ya samu hatsari da miyagu ne" nan kuwa suka karbi Safwan suka ce Ubaidullah din yasa hannu ya saka, sai da aka shiga da shi emergency sannan ya miƙa Hafiza ma wata Dr mace, ya ce.
"Pls Dr ki bincika min ita sosai idan babu abun da aka mata" Dr ta amsa da "ok sir", kafin Ubaidullah ya hau jeka ka dawo ya kasa zaune ya kasa tsaye wai ga wa ya yi bai ga Abi'atu ba, da sauri ya fita yana nemanta yana kiran sunanta a hankali, can wajan bayan asibiti ta zauna ta haɗe kai da guiwa tana rusar kuka dan gani take yi kawai ta rasa Yayanta dan bai yi kama da rayayye ba.
Ba karami sanyi jikin Ubaidullah ya yi ba, ganin yadda Abi'atu ke dirzan kuka, tabbas Abi'atu masoyiyarsa ce ta hakika, dan duk abun da ya samu Safwan ta sanadin ceton kanwarsa ce, shi kuwa me zai yi wanda zai saka ma wa innan bayin Allah masu matukar mutunci da karamci gami da halacci da kyautatawa? Wani tausayin Abi'atu ne ya kama shi da fargaba yana addua Allah yasa Safwan na raye, dan kuwa har ya fara hango kalar tashin hankalin dasu Abba da Ummi zasu shiga, da sanyin jiki ya karaso yasa hannunsa ya kamo kafaɗunta, jikinsa a matuƙar sanyaye ya ɗagota, still kukan da ta ke yi ta kasa dainawa, fuskarta ya tallabo da hannunsa biyu hawayenta na zuba a tafin hannunsa, ji yake tamkar shima ya sa kukan suyi tare amma idan ya yi haka abu ya