JUYA Lokacin da Kaddara Ta Sauya Komai by Queen Safiyyert

Author :  Queen Safiyyert Category :  Romance

Chapter   18 / 18

51K to 51.2K   out of 51.2K words

zata shiga wanka dan tun
dazun aka kai mata ruwa. Kai kawai suka daga
mata.
Ta gama cire kaya zatai wanka ta jiyo maganar
su kasa-kasa.
"Wa ya ga kaza uwar ya'ya.. Ina ga kan a
shekara goma sai ta had'a ma AAA garke..
Cewar Huwaila.
Tana jiyo Aunty Jidda na fad'in "su d'ai suka
sani, ke meye naki?
Dariya Furen tai, tare da fad'in.
"Toh fa! "From fan to fire" daga ''JUYA'' na zama
"K'aza" uwar ya'ya? Murmushi tai tare da k'ada
kai, D'an Adam sai ka barshi, amma sam baya
godiyar Allah sai kalilan daga cikin su, w'ankanta
ta fara tana jinjina halin Mutum,lalle ne in ta biye
ta mutum toh itama sai an kaita an baro. Bata
haihu ba an kirata da JUYA.. Ka haihu ance maka
Kaza uwar ya'ya.
Mutum! Mutum!!, ba mai iya mishi sai Allahn shi
kad'ai....
ALHAMDULILLAH.
Na gode Allah da yasa naga karshen wannan
littafi (JUYA),Ubangi ya sa mu amfana da
darrusan da ya koyar mana ciki.
Never loss hope,and trust in the power of du'as,
InshaAllah Allah will grant you everything you
wants as long as it is good for you...
In har kaga baka samu ba,toh ka d'auka babu
alkairi acikin rayuwar ka kai da abin...
Dan With God,everything is possible...
MashaAllah...
Nafisa Bashir Tanko (Feenat Ja'afar) ke muku
fatan alkairi... Muyi Ramadan lafiya, tare da
muku albishir na barka da sallah Novel d'in
gaba,mai suna....
"A BAK'IN AUREN KI"...
Love you all....
By
Feenat Ja'afar.
庐NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION.. (NWA).
Feenat.mywapblog.com

18 / 18